yafara cin abincinsa, itama Asmeey tsayawa tayi tana gyara plates na hannunta cike da munafunci kaman ba hijabinta aka rikeba, murya chan kasa wanda ko Ya Mustapa bai isa yaji ba yace “serve me what u cook” saiya saki hijabin nata gently, shi bai sani ba amman babu wanda bai gansu a falon ba har Baba, har Munir, har Abba, har Mamie but kowa yayi kaman bai gani ba, Asmeey ta wuce kitchen batare data koma wajen kulolin dake wajen ba nan tsakiyan faloba, spaghetti ta debo a plate mai bala’in kyau tasaka a tray mai kyau, spaghetti yaji naman da akai meat balls dashi da chicken and it’s looks so yummy and appealing a ido, shi taji tanaso taci yasa ta dafa dan tuwon shinkafa akayi da miyan taushe sai jellof rice kuma batason any, zuwa gabansa tayi tasa hannu daya ta dauki coffee table ta ijiye gabansa batare data kallesa ba tadaura tray spaghetti akai, yarinyar dako Ya Mustapa bayan ta debamai abinci anan kulolin dake falon zuwa tayi tabasa a hannu ya karba but ta ijiye na mijinta a kyakkywan coffee table, ga abincin looks delicious sai kawai ta koma kitchen instead of zobo dake falon da other drinks saita kawomai fresh cucumber drink mai sanyi a cup mai kyau, kaman wasa fa dazun da tace bari tama kanta cucumber juice, har wani styling cucumber slice tayi gefen cup dinsa, tazo ta ijiye dan kallonta Hamad yayi asaye yace “thanks! Allah miki Albarka!” Asmeey tawuce tana sunnar dakai, Gwaggo data kasa hakuri tace “bura’uba mu za’a nunama bamu kaiba, kibani tuwo ki bama mijinki taliya mai uban kajin nan? Abani bakin zobo abama miji wani farı da koriya koriyan ruwan lemu” kowa na dakin wani mugun kallo akama Gwaggo dayasa ta hadiye maganan tace “to nai shiru”Hamad ya sunnar da kansa kasa yayi shiruu yakasa ci, Ya Mustapa yace “eat your food ko sai yayi sanyi?” Girgiza kai yayi yadauki fork yadan kalli kowa na dakin ganin duk ba shi ake kallo ba Abba ma hiransa yake da Baba, su Ya Faisal waya suke tabawa ma sunacin abinci, Munir nama Gwaggo da Mamie magana yasa yadan sauke ijiyan zuciya ya kallo Asmeey dake gefen Mamie itama rike da plate na spaghetti dan hada ido sukayi da sauri ta dauke kai tai murmushi kasa kasa, ahankali yadeba spag din yakai bakinsa today is the first time yakecin abincin Asmeey and it taste good for him, bayason cin abinci and anytime dazaici yanason abinci that is stress free, bayason yaji, yanaso abinci ya nuna lusss not half done, meat or chicken he wants it super soft, baison abinci too greasy, and saiyaji abincin Asmeey is exactly abinda yakeso saici yakeyi, rabon dayayi clearing a whole plate of food ya manta kodan yanason Asmeey ne saisa yake ta ci batare dayaji yayi loosing apatite ba oho, kowa kallonsa yake a sace har Mamie, tass ya cinye komi yaci meat balls yaci nama yadauki cucumber drink din ya kora yana ijiye cup, kawai Hameed yace “wlh, wlh Abba ni dai kumin aure wlh nagaji! Haba dan Allah!”Saiga idanunsa na tartaro hawaye haba sai dariya, Baba da Abba saida suka murmusa dan sunsan sabida Hamad da Asmeey yayi maganan, Hameed yace “kaga lafiyayyen taliyan da akama dan uwana kuwa? Dayake mu ba mutane bane aka babbamu tuwo aka bama miji stir fried taliya da juice daban ba zobon mu ba, aka bamu a hannu aka basa a tray harda daurawa a table” yanuna cup din zobonsa na hannu yana nuna na Hamad, kunya yakama Asmeey sosai ta tashi da gudu tai kitchen, Hamadi ma kunya yakamasa, Gwaggo tace “nafara magana an hanani, kofin ma har ado tamasa fa da wanchan abun” tanuna cucumber, tace “haka shima yake kawo kayan dadi ya tsallakeni anan kasa yakaima matarsa sama, jajayen robobin nascrem (icecream) kuke cemasa ko saidai nagani a kwandon bola ni baza’a kawomin ba” mikewa Hamadi yayi a kunyace zai wuce Baba yace “Hamadi abinda akema mahaifiyar mu kenan dama” haba Gwaggo saita fashe da kuka, tace “yauwa Muhammadu Sani ai nasan kai zakayi magana bakason rashin adalci, dana kaiwa Abubakari kara kwabata yayi wai nacire idanuna daga kan yaran nan” dasauri Hamadi yayi kofa yawuce yafita Hameed ya harareta yace “ke kincika sa ido Gwaggon nan” tafi tayi tace “eh nagadai halinmu daya” zatai magana sauran yayyin suka tashi sukai waje dan salla aiko suna fitowa Faisal yace “kunji yanda yake samata albarka kuwa? Harda wani rikemata hijabi yana mata magana kasa kasa tana shafa kwanuka so a dole suyi confusing dinmu, wlh da Asmeey da Hamadi munafukai ne na bugawa jarida” dasauri Ya Abdallahi yace “ni gani nake ma kaman an buga coitus” wani kallo Ya Mustapa yamusu, Ya Faisal yasa dariya yace “ashe ba kai kadai ka lura ba cus they’re very close kaga yanda yake binta da kallo kuwa, Hameed anyi coitus ne? Kaine dan gida” hakanan Hameed saiyaji yana kunyan fadi saiyasa dariya yace “munafukin nan ko yayi zai bari musani ne” Faisal yayi kwafa yace “Allah ya nuna mana randa zamuga Asmeey da ciki that day I will roast Hamadi Billahillazi sai yayi kuka” suka kwashe da dariya Ya Mustapa yace “Allah ya shiryaku” yawucewansa abunsa, yana jiyosu suna cewa zai mana bayani filla filla ta yanda tai ciki idan aruwa tasha muma muje mu nemo ruwan, Ya Mustapa ya girgiza kai aransa yace “brother ku dayariga ya wuce wajen nan”.
EPISODE 6️⃣4️⃣
Bayan sun dawo daga isha’i Asmeey na kitchen tana wanke plates dudda Mamie tahanata kartayi but taki Mamie tashigo tace “je Babanki na kiranki yana dakin dake kusada na Gwaggo” gyadamata kai tayi ta wanke hannu tafito tawuce ahankali tabude dakin da sallama, murmushi Baba yayi saiyasa hannu yashafa kanta cikeda so yace “how are you Asma’u? Are you fine? Are you happy?” Gyadamai kai tayi ahankali tace “Alhamdulillah Baba I’m fine babu abinda ke damuna” anatse Baba yace “happiness fa?” Sunnar da kanta kasa tayi tai murmushi akunyace tace “I am very happy Baba” wlh wani natsuwa Baba yaji yakara ji, Alhamdulillah baiyi kuskuren auramata Hamadi ba, yayi shiru yana kallonta, dan dagokai tayi ahankali tace “Baba” dasauri Baba yace “na’am Asma’u menene?”? Shiru tayi sai chan tace “dan Allah Baba sonake na roki alfarma kayafema Mom!” Tadanyi shiru ahankali tace “nice daman dalilin fadan, tunda ina nan yanzu please ku shirya, Baba komi yawuce kadawo da ita Baba kaji” tafadi ahankali, shiru Baba yayi sai chan yace “shikenan naji Asma’u, batanan yanzu amman idan ta dawo zan maidata” gyadama Baba kai tayi tace “nagode Baba” anatse Baba yace “mijinki ya samu wani aiki zaije wata kasa nasan bazai iya tafiya dake yanzu ba, ban yarda dan yaje chan yajima bakije kin samesa achan ba ki sashi agaba da bala’i da fada ba, idan maza sukai tafiya mata tends to miss them, kawai kiji kinaso kije wajensa ko yazo wajenki, ki kasance mai hakuri! Nasan waye Hamad dazaran komi ya daidaita basai anma gayamai yakamata matarka tazo ba, dakansa zaiyi hakan, kibasa kwanciyan hankali ba masifa ba, ki bashi support ba trouble ba kinji, dazu nayi magana dashi ya sanar da ni kin gayamai bakiso kije law school ko?” Gyadamai kai tayi, Baba yace “babu wanda zai saki kiyi abinda bakiso, ina miki fatan alkhairi da rubutun dakikeso kifara, Allah ya dafa miki, Allah ya kawo daukaka mai albarka” ahankali Asmeey tace “Ameen” Baba yace “musamman sabida nazo nayi sallama dashi nakuma ganki nazo, nasan baki dade dayin aure ba ga miji zaiyi tafiya da mahaifiyarki mutuniyar arziki ce ita yakamata ta zaunar dake tamiki wa’azin nan, amman hakanan nine zanyi, ki daure nasan babu dadi nakuma san kinason mijinki but kiyakuri kina gidan nan, kowa na sonki zasu kula dake dari bisa dari kinji” kukan da tuntuni bataso tayi na tafiyansa taji yana tasomata amman ta daure bataso tayi, bataso ta dagama kowa hankali especially Hamad din but ita kadai tasan metakeji, anatse Baba yace “kome kikeji karki nunamai you are sad! Asmeey mijinki needs to travel tafiyan nan, cigabansa cigabanki ne, is for you! For future yaranku, babu wanda ke muku fatan ku dawwama a daki dayan nan, rayuwa ana fatan samun cigaba, so hold in your sadness kada ki nunamai ya karaya yaje chan yakasa yin abinda yakamata kinji” gyadama Baba kai tayi ahankali takai bayan hannunta ta goge fuskanta tsaf, ahankali Baba yace “mun yanke shawaram zamu nunama kowa da ke akai tafiyan especially mahaifiyarki sabida tahakura tabar garin nan bayan tasan bakima kasar dan haka ban yarda ki dinga kiran kowa ba banda mijinki saikuma Munir shima sabida yanada hankali ne, Munir can do anything to protect so shi kadai nayi trusting, sister ki ihu daya mahaifiyarku zata musu su nuna kina nan dan haka harsu ban yarda ki kiraba kinajina” gyadama Baba kai tayi ahankali, Baba yace “koda wasa mahaifiyarki tasan badake akai tafiyan nan ba akwai matsala dam naji abinda tazo nan tayi kina jina?” Gyadamai Baba kai Asmeey tayi ahankali, Baba cikeda hikima yace “me kikama mijinki natafiya?” Ahankali tace “munyi dambun nama, dana kaza yau, gobe su Anty Asiya zasuzo za’ayi cincin da cake” Baba yayi shiru saiya tashi yabude wata jaka yaciro wani kwali guda biyu masu kyau yamika mata yace “kena sayoma takalmin nan na Nike da safa dozen na nike, zaije garin ana sanyi, this is a thoughtful gift dazaiji dadinsa and mind you da kudinki nasaya bada kudina ba, dukanku yarana kunada gona ana saida abu inakai kudin na zuba muku a bank, ke bansa naki a bank ba saina sayo da kudinki, Munir ma yatayani zaba shiyasan kan irin abubuwan nan nakawo miki dan kiba mijinki ungo” tashi tayi ahankali tasa hannu ta amsa abin yamata dadi sosai, tai murmushi sosai hakan made Baba felt good yace “kibasa” gyadamai kai tayi sai hawaye ya zubo da sauri ta share tace “nagode Baba” murmushi Baba yayi ya shafa kanta yace “I am happy da yanda kike kula da mijinki Allah miki albarka Asmeey! Allah ya tsareki! Allah ya kare ki kuma! Allah yabaku zaman lpy” ahankali tace “Ameen Baba” Baba yace “kitashi kitafi” paper bag na nike ta maida abubuwan ciki ta dauka tafito daga dakin tawuce sama kunyan Mamie yasa hakanan ta tafi dakin Mamie but taso taje nata dakin she have just tommorow with mijinta jibi zaiyi tafiya, bakowa adakin Mamie ijiye jakan tayi saita jawo drawer dataga Mamie na ijiye books da pen saita dauka tahau gado tashiga rubutu har wajejen 12 sannan ta linke papers din tasaka a jakan tahau gadon ta kwanta sai juye juye take takasa bacci wajajen asuba bacci ya dauketa Mamie tashigo ta tadata bayi tafada tai wanka tai salla tafito suka shiga kitchen rannan basu hadu ba which tasan hakan sai iya faruwa sabida matan yayinsa duka sunzo sai aiki akeyi saida magrib ta gansa daidai tafito daga kitchen hada ido sukayi saitaga kaman yana fushi da ita yawuce yafita, sama takoma bayan Isha’i tashiga dakin abu ya tsayamata a wuya shikenan gobe zai tafi Mamie bazata barta taje ba?.
Wuraren 9 Mamie tashigo dakin suna hada ido ta sauke kanta kasa Mamie tawuce drawer tadauki hijabi tazo zatai kofa tace “jira kike na gayamiki kitafi wajen mijinki dazaiyi tafiya gobe sannan zaki tafi? Amman kin iya guduwa daga wajen aiki kije wajensa idan kinaso” dasauri takalli Mamie, hararanta Mamie tayi akunyace ta maida kanta kasa Mamie tawuce tafita, wani tsalle Asmeey tayi kawai bayi tafada tayi wanka tasaka wani kayan bacci pink tasa hijab bayan ta fesa turare, jakan nike din ta dauka tafito ahankali tawuce dakinsu, ahankali tabude kofan da yar karaman sallama yana kan gado a kwance ga akwatinansa duka ukun a tsakar dakin a bubbude scattered ga abubuwan da Mamie tamasa packing a fine containers masu kyau a gefe, kallonta Hamad yayi saikuma ya dauke kai but he’s very happy da ganinta, awani irin hankali Asmeey tacire hijabin jikinta ta ijiye kan chair, har gadon yaji kamshi datakeyi, ta ijiye jakan Nike kan desk dinshi ta duka awajen dan duka kayan dazaiyi tafiyan yacirosu bai jeraba, suit already suna cikin box sai kawai Asmeey tashiga hadamai kayan ahankali a tsanake tun yana daurewa saiya kasa yajuyo yana kallonta saikuma yakalli jakan nike din sai kawai yatashi yatafi gaban desk din yadauki jakan yabude ciki letters din yafara cirowa abinda yagani yasa yadakata ya kalleta.
“Don’t open it my husband sai kana Washington DC” ijiyan zuciya yasauke saiya ijiye letters din yaciro kwalin yabude takalmi yagani da nike size dinsa mai bala’in kyau sai sport socks masu kyau, yakalleta anatse yace “how did u arrange for this?” Batare data kalleshi ba tace “kudin gonata na wajen Baba nasa suka tayani siyan takalmin nan” shiru Hamad yayi yana kallon takalmin yana kallonta zuciyansa na melting, ahankali yataho inda take saiya zauna akan carpet din shima he just hugged her yayi placing kansa abayanta yayi shiruuu itama dakatawa tayi jikinsa yayi wani irin sanyi kuma dukdan zaiyi tafiyan ya barta ne and she knows it, murya chan kasa yace “I was angry with you but yanzu you’ve made me happy, thank you for the gift but karki kara kashe kudin gonanki”ahankali tace “why are u angry with me?” Yana shakan kamshin datakeyi yace “u know zanyi tafiya gobe but bakizo kin kwana anan ba, it made me so sad wallahi!” Hawaye Asmeey taji sun cicciko idanunta but bataso ta karayar dashi cus his spirit is down already ta daure tahana kukan sauka ahankali tace “kayakuri sai yanzu Mamie tabarni nazo kaji” ahankali yasake kankameta sosai yana kulle hannunsa acikinta yace “and bazan kara barinki kibar nan ba harsai nabar garin nan, I am terrified! I don’t wanna go again! Banson nabar matata!” Murmushi tayi tana hana kanta kuka saita shafa hannayensa dake cikinta tace “I will be fine everyone is here” shiru yayi tadaure tacigaba da arranging komi nasa tass tagama tace “dan bani takalmin nike din Yaya” yana bayanta har lokacin yace “shizansa gobe” shiru tayi abin yamata dadi sosai saitace “to bani safunan da letters din” hannu yasa yadauki jakan yabata safunan bayan ya zare daya dazaisa gobe yace “the letters a jakan system dina zan saka” murmushi tayi ta hada jakunkunan ta rufe ta dagasu sama takallesa yanda sai kallonta yake tasauke kai da sauri tace “ina kayan dazakasa gobe”?
Gado yanuna mata wucewa tayi tadauki kayan tazo gaban desk dinsa ta ijiye tadauki letters din tasaka ajakan tace “ina passport naka da important document”? Wani file ya nuna mata, dauka tayi duk tasa a jakan tarufe ta ijiye ahankali tana rike kukan sosai tace “shikenan an gama komi gobe sai tafiya” kallonta Hamad yayi saiya taso ahankali yazo ya tsaya agabanta yana kallonta yace “are you not sad zanyi tafiya?”Girgizamai kai tayi kanta na kasa tace “I am happy! Very happy Allah ya daukakaka” juyawa yayi yawuce wajen kofa ya murza key kawai saiya kashe wuta zuciyansa ba dadi yawuce gado ya kwanta yace “ki gama happiness din kizo ki kwanta”Hamad is sad ganin she’s not sad kaman yanda he’s, he’s sad zaiyi tafiya ya barta, kaman yayita kuka yakeji but ita baruwanta, ahankali tashiga tahowa gadon gently ta kwanta tayi shiru zuciyanta na bata he’s crying maybe dasauri tajuya rungume sa tayi tabaya tsamtsam murya chan kasa tace “Ya Hamad!” Shiru yamata, ahankali tace “maybe maganata might sound kaman ban damu zakai tafiya ba ko? Nadamu sosai, kawai I am happy sabida alkhairi ne reason na tafiyan ba sheri ba, kayakuri kaji kaman gobe ne ai kokazo koni nazo ko” Kasa magana yayi hakan yasa gently tahayo jikinsa tazo tagaba ta manna fuskanta anashi Ya Hamad is crying sai zuciyanta yayi breaking, ahankali tace “Yayaaaaa” rungumeta yayi sosai cikin murya mai rauni sosai yace “I don’t wanna leave you Asmeey! I’m very sad! My heart is heavy” Ya Hamadi irin mutanen nan ne da basu iya son mutum ba and they’re so true to their feeelings, maybe da dane da bazai wani ji damuwa dan zaiyi tafiyan nan ba, but yanzu yana bala’in mahaukacin tsantsan mugun son Asma’u sama da da, yayi, yayi yadaure yakasa, itama saitaji kukan yazo mata but ta daure ta danne tana tuna maganganun Baba, lips dinshi dake motsin kuka tasa bakinta ahankali ta karba takai hannunta takama nasa tadaura akan boobs nata ta matsa yarike yana rage kukan gindinsa natashi, ahankali Asmeey takai hannunta tashiga bude boturan rigansa.
EPISODE 6️⃣5️⃣
Takarasa cirewa, ahankali tadaura hannunta saman kirjinsa tashafa zuwa kasa, wani irin ijiyan zuciya Hamad ya sauke, takai hannunta dake rawa saman wandonsa saikuma taji takasa gabanta na fadi tadaga zata zare dasauri yakama hannun yadan fito da bakinsa yace “plsssss! Don’t stop!” Gently takomar da hannunta tasauke wandonsa kasa dagowa yayi yadagota yadage hannunta sama da sauri yana cire mata riga hakama wandon baccin ya yar yakarasa cire nasa wandon ya yar, yakomar da ita yana playing da boobs nata ahankali yadakata da kissing din murya chan kasa yace “I don’t wanna hurt you Asmeey baki warke ba” murya chan kasa cus she feels this is the only thing zatamai da zai rage mai bakin ciki da damuwan dayake ciki tace “please i want to make you happy! Inaso na farantama mijina ransa!” Wani ratsasa kalamanta sukayi, addu’an saduwa da iyali yashiga yi yana mika hannu drawer yana jawo lubricant yashafa musu kafin ahankali yace “karki bari nayi surutu kinji, control me” gyadamai kai tayi gabanta na fadi sabida zafin dazata sha, kokarin shiga yafara but yakasa jikinshi na bari yana tsoro ya buga taji ciwo like the other time, zai tsaya Asmeey tace “nooo! Sex me Yaya!” Wani yirrrrr yaji kaman ta daura shaidanu akanasa magananta was raw yarasa burki yawani chakamata gindin da karfi saida ya shiga to shikenan kuma kansa ya kwance, zai fara ihu da sauri Asmeey ta taso tahada bakinta da nasa dudda zafin datakeji yashiga dukan mata gindi yana shiga yana nishi a bakinta Asmeey ta daure, akwai pains but bakaman last time ba dataji kaman zai kasheta, dukan gindinta yake na bala’i saida ya shige, yaune Hamad ke having sex da ita tana hayyacinta, ashe haka yake haukacewa baimasan meyake ba, dadi dadi tazo tanaji saitaji zafi chan kuma dadi is just mix feeling, sosai gadonsu yafara kara, Hamad akwai karfi kaman zai karyata tun tana iya kissing nasa takasa tana turewa baya turuwa Hamad cinta yake round biyu yayi da ita dan yana dadewa bai kawoba, he was so happy dayaga bata sumaba nishi kawai take tagaji sukaje bayi sukai wanka a gurguje yasa jallabiya yatafi masallaci.
Yana dawowa yakara hayeta batai kuka ba gari yawaye ga gado na kara hakan yasa suka koma kasa yanda Hamad ke cinya ta dauka kasheta zaiyi 1’ne flight dinsa but har 11 gindi yakeci da kyar yakawo Asmeey ta danne bakinsa yatashi yadauketa sai bayi agurguje yashiga shiryawa itama haka, gindinta ya kumbura sosai jikinta ciwo bata runtsa idanu ba all last night shima haka, wasu kudi dabatasan yawansu ba yazo yakama hannunta yasa aciki yace “ki rike wannan” saiya kalli fuskanta yace “idan kun dawo daga airport kiyi bacci” gyadamai kai tayi yajirata wani hadaden atampa tasaka ta yafa mayafi jakan bayansa yabata karba tayi tarike shi ya bude kofa yafito da LV bag din guda uku, kowa na falo babu wanda kuma yakirasu, hangosa yasa Munir da Hameed suka zo saman suka tayasa karban akwatinan yadan kalli Asmeey da duk tayi wani iri saiya dauke kai da sauri yawuce ya sauka, ahankali ta shiga sauka kanta akasa tana gyara tafiyanta kar agane, aka tattashi Gwaggo tace “shikenan jikina sai kasan waje kumuje” duk fiffitowa akayi tafiya daya biyu sai Hamad yadan juyo yasaci kallon Asmeey dake tafiya ahankali ta ciwu a hannunsa, duk aka shiga mota, yaso ta shiga motan Ya Mustapa nan zai shiga amman motansu Mamie Asmeey ta shiga, aka ja motan zuwa airport tabama Mamie tausayi, 12:15 sukakai airport flight dinsa is 1:15PM saukowa duk sukayi suka shiga yayi checking in cikin ikon Allah ya karbi ticket dinsa, sannan yazo wajensu duk suna tsaye yadan kalli Asmeey saiya wuce wajen su Baba, Baba yace “ubangiji Allah bada sa’a Allah tsare Hamadi” ahankali Hamad yace “Baba dan Allah kabar Munir yayi hutunsa anan, Asmeey will be sad sosai she needs his company” Gyadamai kai Baba yayi yace “shikenan Hamadi” Abba yace “go well May Allah be with u My son” gyadama Baba kai yayi, Gwaggo kuma saita rushe da kuka tamikamai handkerchief datayi na sakan kwarashi green tace “gashi na maka na goge zufa Allah kiyaye”murmushi yayi kadan yasa hannu ya karba yace “kidena kuka Gwaggo nagode” gyadamai kai tayi, yazo wajen Mamie saiya kalleta itama kallonsa take asanyaye, ahankali tace “be eating, namaka su cincin da cake dambun nama da yaji nasan abincinsu sai ahankali kadingacin abinc……” kasa magana Mamie tayi ganin ya rungumeta, sai hawaye yasauko daga idanunta da sauri Mamie ta share da bayan hannu ta bubbuga bayansa cikin wani irin murya tace “kadingacin abinci kaji Hamadi, Allah tsare” gyadamata kai yayi saiya dago idanunsa sunyi ja yakai hannu ya share mata hawaye yace “Mamie take care of yourself and your health kinji, karki dinga tunani na dayawa I will be eating also I promise” gyadamai kai Mamie tayi kaman karta bari yatafi, Asmeey ke kusa da Mamie kanta na kasa, saiya tsalleketa batare daya kalleta ba yaje Munir yace “Allah kiyaye Yaya” gyadama Munir kai yayi yabasa hannu suka shaking, wajen Yayyinsa yayi duk sunyi wani iri saiya tsaya yakasa magana suma haka kafin ahankali yau for the first time ever saiya rungume Ya Mustapa tsamtsam like very tight, shiru Ya Mustapa yayi shima yayi wani iri cus yanajin hawayen Hamad ajikinsa, bayansa yabubuga yakasa magana sai sauran dukansu suka rungumesa yana tsakiyansu Hameed ma idanunsa sukai ja, anatse Ya Mustapa yace “stop crying” da kyar yana jikin Ya Mustapa yace “please Yaya take care of Asmeey, Hameed kudinga zuwa dubata, Hameed I will send u money to be buying ice cream for her, please take care of Asmeey for me kunji, dan Allah, ku. Kulamin da Asmeey!” Wlh yabasu tausayi duk gyadamai kai sukayi sun kasa magana, anatse Ya Mustapa cikeda karfin hali yace “we will take care of Asmeey dukanmu, go without worries as long as we are alive Asmeey is safe right boys” dasauri duk sukace right, dago kansa yayi yasharemai fuska tass yace “jekai sallama da matarka is 12:40 now” gyadamusu kai yayi ahankali yashiga takowa yana kallon Asmeey da kanta ke kasa, matsawa tundaga kan su Baba da Mamie da Munir sukayi daga wajen duk suka tsaya bangare daya tareda su Faisal tsayawa Hamad yayi agabanta yana kallonta yakasa magana zuciyansa na daci, da kyar cikin mugun cold voice yace “zan tafi Asmeey, take care of yourself” gyadamai kai tayi batare data dago kanta ba, yayi shiru Hamad yana kallonta yakai kusan two minutes ahaka saiya juya zai tafi karaf yaji Asmeey tarike gefen jacket din dake jikinsa, hanjin cikinta taji suna kadawa, reality na setting in, wasu abubuwa na zuwan mata wuya, when will she see him again yatafi? Shikenan bazata kara ganin Ya Hamad agidansu ba? Ahankali Hamad yajuyo daidai itama tadago kanta idanunta sunyi bala’in ja, wasu mugayen hawaye sun zubomata, tana kallonsa takasa magana kawai saita fashe da kuka mara sauti, it’s been long yaga this sadness cry in her eyes tun a Bauchi, shima hawaye cika idanunsa sukayi, jikin Asmeey har wani rawa yake kaman yarinyar that her Mom is about to travel ta barta cikin wani irin murya tace “Yayaa…..kar……kar…karka tafi ka banni…..” Ya Allah!!!!! Hamad kansa har kwankwatsa yayi! “Y……a…..yaaaa karrr……ka….tafi ka banni!” Asmeey tasake fadi tana kuka kawai ta shige jikinsa ta kankamesa sosai, she’s not even seeing anybody again, tamanta dawasu Mamie ko Babanta ko su Abba kosu Yaya, she’s just crying for her husband, tarikeshi sosai tace “who will take care of me again? Wazai soni again? Kai kadai ke sona banda kowa, katafi zan shiga wani hali Yayaaa, dan Allah karka tafi katafi zan mutu, bazan kara batamaka rai ba wlh karka tafi kabarni!” Bamatasan some words
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 34 Chapter of 56