wani dadi dukowa Hamad yayi ya manna ma hannayen kiss yace “Alhamdulillah Allah bless us yet again with another Baby! Indeed Allah is the most Benevolent Beneficent and the most Merciful! Ya Allah na gode maka, I’m not just good at sexing Asmeey harda iya mata ciki” akunyace akuma shagwabe Asmeey tace “Yayaaaaaaa” murya chan kasa yana kwaikwayenta yace “wattttttt?” Murya chan kasa tace “I’m shy! 🙈 kadena sa inajin kunya” yana murmushi yace “kika dinga korana kina banso banso I should give u months dana baki months da yanzu bamu samu baby ba, but see now dan haka don’t ever say no to Papi”dan bude idanunta tayi kadan ta kalleshi saikuma ta dauke kai tace “muje gida muyi….” Dasauri yazaro idanu nit believing wat he just heard yace “mene?” Juyawa tayi da sauri ta kife kanta a pillow tace “ni kamin! Inata tunanin abin kwanan nan, uhmmm I want” wani kwashewa da dariya Hamad yayi sosai kaman boss Asmeey tajuyo ta kallesa he’s laughing sosai fa looking very happy har cikin ranta tanaji kaman ta hadiyeshi wani burgeta yake murya chan kasa tace “Yaya I love you!” Chak ya tsayar da dariyan yajuyo ya kalleta yanda take kallonshi saikawai yace “ohh my Baby I love you toooo Asmeey I love this new you” yayi hugging nata, knocking kofan akayi ana budewa atare ana shigowa Hameed ne rike da basket Zeezee tama Asmeey breakfast
Akunyace Asmeey tayi baya zata fice Hamad yariketa yace “kunyan mara kunya asara ne” wani shegen kallo Hameed yamusu Asmey taboye fuskanta a kirjinshi ya ijiye yace “kumadai she’s on bed rest” wani kallo Hamadi yamai Hameed yayi dariyan mugunta sabida shi yasan meyake nufi da abinda yafadi Hamadi ma sarai yagane but Asmeey bata gane ba, Hamad yadauka zai fita kawia yaga Hameed yaja kujera yazauna Hamad yahade rai ya kallesa irin me haka ana haka saiga Ya Mustapa yashigo ahankali suka saki juna cikeda respect Ya Mustapa yayi kaman bai gansu ba yazo yaduba Asmeey yace kufito boys gynea ta zata zo dubata fitowa waje sukayi Hameed yace “kasan mother Inlaw ka na wajen asibitin nan zaune kaman mai bara kuwa?” Kallonsa Hamad yayi, Hameed yace “I’m sure awaje ta kwana, probably taga sanda aka fito da Asmeey she knows inda Ya Mustapa ke aiki dole tazo, but wats the meaning of her coming? So take takarasa zubarma da yarinyar ciki yarinyar is terrify of seeing her, nifa nakasa kulata dan zan iya shaketa Hamadi!”.
EPISODE 1️⃣4️⃣5️⃣
Shiru Hamad he knows ya tsani matan har ankai point din daya taba daura mata gun akai, looking back akwai so many things he learnt from Ya Mustapa, akwai kalaman da Ya Mustapa ya gayamai da har yau bai manta ba tun zamanin dasukai that first fight da Asmeey, he loves Asmeey so much with everything in him and this love Allah ne ya dauramai, koba komi Mom taci darajan yarta dayake aure, he hates her fa! She killed his child! Matarsa is like this because of her but then she gave birth to the woman he loves the most in his life! Dan haka taci moriyan haka, ciwo na kan kowa he can let her rot like this, ijiyan zuciya ya sauke yakalli Hameed yabasa hannu yace “give me ur car keys” ba musu Hameed yabasa, ahankali yace “stay here with Asmeey make sure taci abinci” gyadamai kai yayi yace “ina zaka gida?” Girgizamai kai yayi alamun no sannan yawuce yashiga motan Hameed yaja yafito daga asibitin ya kalli Mom dake zaune awajen kaman gurguwa ga yan kudade an jefamata akan hijab dan some thought mai bara ce, kashe motan yayi yafito yataho wajen ya tsaya tundaga kan designers gucci palm dake kafansa Mom tabi da kallo har zuwa fuskansa Hamad ya chanza fatarsa is screaming I’m rich now, yakara kyau da girma, faduwa gabanta yafara sosai tana wani mugun shakkansa da tsoro tadauka zai mata rashin mutunci kafin tai magana ma saitaga ya duka kudaden dake saman hijabinta yasa hannu yadauka batare daya kalli fuskanta ba cus baiso yatuna abubuwan datamai ya ijiye kudin a gefe kawai yasa hannunsa yakama hannunta yace “stand up Mom nakaiki hospital and get checked” kasa motsi Mom tayi kaman an kafata shiya dagata tana takawa da kyar tana kallonsa yawuce yakaita mita yabude baya yasata yarufe yashiga gaba yaja yafara tafiya anatse yace “kinci abinci”? “Ahh….” Saita kasa karasa maganan tafashe da kuka tace “Hamad dan darajan Allah kayafemin kayaku……” “It’s okay! Ya katseta cus baimaso, yace “na yafemiki just focus on your health” yayi parking gaban wani eatery yasayo mata abinci ya ijiye mata yakoma gaba yaja motan Mom tabude abincin ahankali kusan 2days ba abinci acikinta sai ruwa wani babban private asibiti yakaita sharp sharp aka karbi Mom yabiya kudin komi, private asibiti ne no much hassle cityscan aka mata aka gano problem nata she needs urgent surgery na ayanke kafan Hamad yayi shiruuuu tama basa tausayi doctor namata bayani inba hakaba duka kafanta zai rube yakalli Mom anatse yace “I will be here! Don’t be scared” kallon Hamad tayi da ada za’a gayamata wata rana zaizo da Hamad shine mai cetonta da bazata yarda ba but gasanan, yarda tayi tai signing form din akai admitting nata gobe zasuyi aikin Hamad yakira Mamie yagaya mata yana neman wacce zata zauna da Mamie a hospital he will pay, Mamie tagayama mai aikinta nan da nan tace yayarta bazawara zatayi daman bata aikin komi tana nema aka kirata ta tafi asibitin, Hamad yasayo musu komi harda abinci yabama care taker kudi a hannu tarike da numbersa Mom sai kallonsa take sannan yajuyo yace “natafi i will come later” Gyadamai kai Mom tayi takasa magana sai goge fuska take yawuce yatafi.
Yana driving Ya Mustapa yakirasa anatse yace “Hello Yaya an sallameta” shiru Ya Mustapa yayi yace “please she’s on bedrest karka takura mata kaje ka cire cikin” akunyace yace “okay” yataho hospital din a wheelchair suka Sa Asmeey sai kallonsa take yasata abayan mota yashiga gaba Hameed ma yashiga gaba tadauka gidan Mamie zasu taga sun tafi wani waje daban, Hameed sai murmushi yake baice komiba kansa na hanya yace “flat namu a gyare ko”? Hameed yace “of course cleaner every 2-2days take zuwa gyara ko’ina” Asmeey taga sunje wani estate mai bala’in kyau aka bude musu gate suka shiga dayake duk su Ya Mustapa sun dawo Areef kadaine a compound wani court na ball yana wasa da ball fitowa Hamad yayi aiko Areef yazo da gudu Hamad ya daukesa yana murmushi yaron sai dadi yakeji Asmeey na kallonsu Hamad loves kids Hameed ya karbi Areef yace “dauki Asmeey” bude baya yayi yadauki Asmeey tarikesa yawuce flat nasu ya shiga Asmeey tashiga kallon ko’ina ijiyeta yayi a parlor dan yasan matan brothers nasa are coming aiko sai gasu harda Zee dukansu suka gaida Asmeey Hameed yace “kumu tashi muje” fuk sun gane saisuka tafi Asmeey duk kunya yakamata Hamad yama kofan lock yazo wajen kujeran yazauna kawai Asmeey tawani shige jikinsa ta kankamesa yayi shiruuuuu she’s making him horny ga Yaya warned him sai kawai ya dauketa yatashi yace “this is our house everything here Baba yamiki he tried” Asmeey sai kallon komi take har kitchen ya kaita rannan suka wuce sama dakinta yakaita.
EPISODE 1️⃣4️⃣6️⃣
Duka akwatin da aka mata yana wajen yasauketa yashiga bayi ya kunna ruwa saiya fito ya tsaya agabanta kayan jikinsa yahau cirewa kawai saitaji tsigan jikinta na tashi yirrrr sosai akwai pad ajikinta saitaji kaman she’s bleeding more, karasa cire kayansa yayi today is the first time dayaga Asmeey bata cire ido ba kallonsa take tahowa yayi yadan duko yace “you’re bleeding I would’ve sex u” runtse idanu yayi ya dauketa yacire mata riga suka wuce bayi he helped her with everything sukayo wanka he still press press her suka fito ya taimaka mata ta shirya tasaka wani simple gown sukahau gado sai kissing juna suke yana jagwalgala mata boobs kafin yafara sha ahaka sukai bacci yayi nisa a bacci wayansa yahau ringing hakan yasa yabude idanu yadauki wayan yana sauka daga gadon ganin caretaker nan ne yarufe Asmeey yafito nan falon sama yakirasu ahankali Matar tace “Alhaji wai Salima ce zatai magana dakai” anatse yace “okay” ba Mom akayi, muryan Mom chan kasa tace “Hamad” anatse yace “na’am” ahankali Mom muryanta ba karfi tace “alfarma nake nema Hamadi” saita rushe da kuka tace “likita yace karfe tara za’a shiga dani aiki, banso nashiga dakin tiyatan nan ban nemi gafaran yarana da Babansu ba, Aya Aysha Asmeey da Munir, nasan Asmeey taganni matsala ce amman katayani mata magana ko awayane tai magana da ni Hamad baisan ko zan fito daga tiyatan nan ko da gawata za’a fito ba, kaine last hope dina ka kaimakamin Hamadi!”
Bakaramin tausayin Mom yaji ba ahankali yace “okay I will try my best” ya katse wayan Mamie yakira tacemai karya damu she can handle su Aya, Abba kuma will speak to Baba zasuzo asibitin da safe, tace shi he should find how to handle Asmeey da Munir yacemata toh katse wayan yayi yakira number Munir na Egypt ringing daya yadaga yace “Ya Hamadi ina yini” ahankali Hamad yace “ya school I want to talk to you” somehow he knows maganan me za’amai cus su Aya told him everything tun jiya ahankali yace “Yaya kaga ina bala’in sonka and I listen to you but please karkamin maganan Mom” shiru Hamad yayi chan yace “for my sake Munir! Talk to your Mom gobe kafin ashiga da ita operation room” shiru Munir yayi chan yace “operation room”? Hamad yace “yes za’a mata aiki a kafan” “waya kaita asibiti?” Munir ya tambaya asanyaye ahankali Hamad yace “I did” Munir yayi shiru after everything datamai but he still took her to hospital anatse yace “I bought a small house for her anan Kano bayan aiki she will stay there ko bazata dinga shiga cikinmu ba atleast zaku dinga dubata, na dauka mata caretaker, let’s forget the past Munir, komi yawuce, I want Asmeey to talk to her also but I will not take her to the hospital seeing Mom affects her mental state” anatse Munir yace “hakane! I hope she will take d magana likely” ahankali yace “Ameen I will call you around 8 something in the morning gobe, take care if u need anything always tell me” Munir yace “okay Yaya Hamadi nagode” ya katse wayan.
Wajajen yamma Asmeey ta tashi lokacin yatafi mosque she’s hungry sai kawai tafito tana kallon gidan tasauka kasa taga abinci dayawa a dinning zama tayi ta zuba taci tai knack tawuce sama tashiga bayi ganin jinin ya tsaya tai wankan tsarki tafito tashirya tasa hijab tai salla tadauki magungunan ta sha sanin yana mosque yaşa bata kirashi ba akai isha tayi sannan ta tashi tafito nan falon sama ta kunna tv tana kallo taji shigowanshi wani dadi ya lullubeta dasauri ta mike yaja hayowa sama tai yunkurin gudu yace “stopppp” sai kawai shi yazo da gudu ya rungumeta dariya abin yabata sannan suka zauna yace “kinci abinci ne?” Gyadamai kai tayi tace “harda magani nasha” murmushi yayi yasake hugging nata sukai shiru chan yace “Husnahhhh” dan juyowa tayi takalleshi tace “uhmmm” asanyaye yace “can u do anything for me”? Gyadamai kai tayi tace “anything” ijiyan zuciya ya sauke yasa hannunsa yakama nata yace “nasan rayuwanki da kalan rayuwan dakikayi better than anyone, I understood pain naki better than kowa and I know wat ur Mom did to u” yayi shiru sai chan cike da ilmantarwa yace “Annabi Muhammad SAW emphasis on how importance mothers are in a child’s life no matter yanda suke ko yaya suke ko waye su ko mesukayi, idan sun bakanta maka hukuncin su na wajen Allah kai as d’a bakada wannan karfin kace zaka hukuntasu or you will take revenge, iyaye nada hakkoki da dama akan yaransu ciki akwai kyautatawa biyayya madaman ba cewa sukayi ka kaucema Allah ba, darajawa da sauransu!”
My Asma’u! Jikin Asmeey yayi sanyi sosai tace “uhmmm” hannunta yakama yakai baki ya manna ma kiss yace “I know she hurts you! She hurts my heart wife soo baddddd….” Wani irin fashewa da kuka Asmeey tayi mai tsuma jiki ahankali Hamad yace “but let it all go kodan sabida tukuicin da Allah yamana yakara bamu wani baby, if Allah is this Merciful why can’t we be this merciful towards one another eh?”
Cikin wani heart melting voice Hamad yace “Asmeey forgive your Mom! Kiyi hakuri! Innallaha Ma’a Sabira Allah is with those who have patient, forgive her my baby, and talk to her tommorow zan kiraki awaya za’a mata operation za’a yanke mata kafa gobe, talk to her for the sake of Allah forgive her and talk to her, remember her as that Mom dakike so and you’ve always loved”.
EPISODE 1️⃣4️⃣8️⃣
Image na sanda take bala’in son Mom ne yazo ranta tawani rushe da kuka Wanda yafi nada tashige jikin Hamad, tadade tana kuka ahaka yace “will you speak to her gobe?” Gyadamai kai tayi ahankali still crying Hamad ya kankameta kawai yace “it’s okay komi yawuce, no body will ever hurt u again, I will never leave you! Jibi ma zamubar garin nan okay” Gyadamai Kai yayi ganin takasa dena kuka kawai saiyahau kissing nata ya matseta sosai but baimata sex ba ahaka suka dade daga baya suka koma daki sukai bacci dasafe yatashi sukaje masallaci suka dawo around 7 Hameed yazo yayi knocking Hamad yafito Zee tamusu breakfast ya karba yace “thanks Zee for me” hararansa Hameed yayi Hamad yashiga ciki he make sure Asmeey taci abinci tayi wanka ya shiryata tsaf sannan yacemata yatafi flat din Anty Asiya yaje yagaya mata yanaso suje wajen Asmeey ta gyadamai kai sannan yawuce yabar gidan.
Kusan tare suka shigo Asibitin dasu Mamie dasu Aya da Aysha da duk sukai wani iri wajajen 8:15 na safe Baba ma fuskansa ba yabo ba fallasa shi baiso yazo ba ya yafe mata he don’t want anything to do with her but Abba insisted saiyazo Hamad yayi gaba duk suka bisa abaya shita fara knocking Karima sunan caretaker kenan tabude kofa Mom na zaune har an bata wani green riga na surgery tasaka da net akai idanunta sun kumbura sosai lips dinta sun bushe condition nata looking very worse ta kalli Hamad daya shigo sai Mamie biye da shi sai Abba kafin Aya da Aysha su shigo sai Baba.
Aya da Aysha sunji wani iri ganin Mom duk suka tsaya daga wajajen kofa harda Baba Abba da Mamie da Hamad ne suka karaso wajen gadon Mamie tace “ya karfin jikin Salima” hannunta Mom tasa takama Mamie tarike ta kalli Abba tace “dan girman Allah kuyafemin” dasauri Abba yace “nayafe miki Salima duk wani kalamai dana fadamiki rannan na janyesu, kidena damuwa aiki za’a miki kar jikinki yahau” ijiyan zuciya tasauke ta kalli Baba daya dauke kai ahankali tace “Baban Aya duk kalan wahalan dana shiga ban saida gidan gadon ba nasaida kayan dakuna nayi magani, akwai sanda kuma nataba karya da Munir ba danka bane” dasauri Baba yakalleta ahankali tace “duk karya nayi lokacin I was looking for money duka yaranmu hudu naka ne halak malak wlh, na kuntata maka da yan uwanka kayafemin dan darajan ubangijin mu Allah” juyawa Baba yayi yace “natafe miki Salima Allah yabaki lpy, one last favor dazan miki shine zan kira Alhaji Mahmoud na sanar dashi gashi za’a miki aiki Allah yasa ayi a sa’a” gyadamai kai tayi tace “tom nagode” Baba yabude kofa yafice yaranta Mom ta kalla da hannu tamusu alamun suzo Aya idanunta sunyi ja ta taho Aysha takasa motsi cikin wani nauyin murya tace “Aysha kizo dan Allah” hannu Aysha tadaura akan fuskanta kawai tafashe da kuka sosai Mom tace “I hurt all of you, I remember yanda nai fada dake sabida kinje kin duba Asmeey bayan aure I’m sorry Aysha! Kuyafemin Aya tayani bama Aysha hakuri” tahowa wajen Ya Aysha tayi tana wani irin kuka tace “look at you Mom! Kalli abinda kikama kanki, look at wat you’ve become, yanzu ina wanda kikai all this haukan sabida shi! Mom kinsan gift din Allah yabaka yara? A islamiyya an gaya mana rannan tashin alkiyama Allah yanajin kunyan wayanda bai basu haihuwa ba, but ke Allah yabaki kin wulakantar, Asmeey can never be okay because of u, jibi yanda Allah ya maidaki, it hurts my heart seeing u like this Mom! It hurts sabida you are my mother” tafashe da kuka chan tadago tace “na yafe miki har raina” Mom tace “nagode Aysha and Aya nima na yafe muku kome kukamin wanda nasani da wanda ban sani ba” Hamad yakira Munir yasa wayan a speaker Aysha ta karba tarike mata Munir na dauka yace “Hello Yaya” Mom asanyaye yace “Munir!” Shiru Munir yayi baice komiba jikinsa nawani irin sanyi, murya chan kasa tace “rannan dana haifeka I looked at you nagayama Babanka this boy will protect and support all sisters nashi and that is exactly how you grow up to be! Munir Mom hurts you! Yarona dakeda zuciyan maza mai son respect I kept on disgracing you cikin kanninka” tadan fuzar da iska tace “I am sorry for everything Munir can you find a place a zuciyanka kayafema Mom?”
EPISODE 1️⃣4️⃣9️⃣
Dan ijiyan zuciya yara sauke sounding like a grown ass boy yace “Mom damuwa is not good for u keda zaki shiga operation room nan bada jimawa ba, let bygones be bygones, nayafe miki, after kin warke we will all start afresh, Allah have different ways of testing bayinsa and I believe koma meya faru haka Allah ya kaddara zai faru, I’m glad you’ve learnt and seek for forgiveness, kiyita istigfar Mom, Allah yabaki lpy, and we are all here for you” Mom tafashe da kuka sosai jin maganan Munir tace “My Munir is a big boy ya girma look at how he speaks I miss u so much Munir you are my soldier sojoji na” Hawaye Munir ya share anatse yace “I have to be in class yanzu Mom saina kira anjima” Gyadamai kai tayi tana share fuska tace “thank you nima na yafe maka kome kamin wanda na sani da Wanda ban sani ba, Allah yabaka mata tagari” ahankali yace “Ameen” ya katse wayan Ya Aysha tabama Hamad sai yayi dialing number Asmeey saiya wuce yadan fita waje tana dauka yace “are you ready to talk to her”? Gyadamai kai Asmeey tayi tace “eh” ahankali yace “Anty Asiya na wajen?” Gyadamai kai tayi tace “duk suna nan” asanyaye yace “don’t panic be strong, I love you Asmeey” ahankali tace “I love you too Yaya” gyadamata kai yayi saiya dawo ciki yaba Aysha wayan sai kawai jikin Mom yahau wani kalan rawa taba kowa tausayi muryanta kaman tsoron fitowa ma yake tace “Asmeey!” Faduwa gaban Asmeey yayi takasa magana but dukansu saida sukaji ijiyan zuciyan data sauke, Anty Asiya takama kafadanta tace “kira sunan Allah” ahankali Asmeey tace “La’ilaha illaanta subhanaka inni kuntu Mina zaleemin, Allahumakfinihim bima shi’ita” saitaji tasami wani karfi da natsuwa gabanta na rage faduwa tsoro da fargaban na raguwa aranta, murya chan kasa tace “Mom” wani sanyi Mom taji aranta ta goge fuskanta tace “where do I start from Asmeey? Marurrukan danami iya tsawon rayuwan danayi dake yafi dubu uku at a point I almost disfigured your face kumatunki daya yafi daya” Mom ta fuzar da iska Asmeey na wani irin daga hannunta daya ta daura kan kumatunta ta runtse idanunta tana remembering komi, Mom tace “koko can I count how many times i stripped you naked na wurgaki bayi na azabtar dake….” Tasake shiru, Mom tace “koko tabo tabunna daban dab……” “M…..om…..” Asmeey tafadi muryanta na rawa tana wani kalan numfashi Aysha tace “stop reminding her Mom” fashewa kuka Mom tayi tace “ni ba UWA ce gareki ba face UKUBA, sabida uwa, mahaifiyar kwarai bazata tabama diyarta abinda namiki ba Asma’u na, I looked at you rannan I was like I did this to you, Asmeey na azabartar dake, you know this morning I told the doctor inaso ayanke kafan nan nawa batare da an kashemin zafi ba nama kaina abinda namiki Asmeey” wani kalan rera kuka Asmeey tafara da kowa na dakin saida jikinsa yayi sanyi kai su Anty Asiya sai sukahau yima Asmeey kuka like yarinyar ita kadai tasan metaji, Mom na girgiza kai jikinta na tsuma tace “na cutar dake! Kunyan nama tambayeki yafiya nakeji, I can never ever forgive myself for wat I did to you, kome kikamin na yafemiki duniya walahira that’s wat I wanna tell you but for me ban chanchanci yafiya wajenki ba I can’t even ask! Wallahi I love you so much Asmeey! You are the most special daughter da Allah yabani, and I pray Allah yabaki yara dazasu soki kaman yanda kika soni Asma’u, dazasu jin kanki, zasu rufamiki asiri kaman yanda kika rufamini, na cutar dake na azabatar dake baki taba fadi, saidai kullum you will be thinking how to be a better daughter towards me, Asma’u Allah yamiki tukuicin Aljanna Firdausi for all the things dakika mini, Allah yamiki albarka, Allah ya albarkaci aurenki da Hamadi, Allah ya haskaka rayuwanki Allah ya daukakaki Allah ya kimanta rayuwanki yadaga darajanki da martabanki Allah yabaki lafiya, Allah yacire miki kunci damuwa da tunanin abubuwan dana miki, Allah ya suturta ki duniya walahira, nagode Asmeey for being my daughter, I love you so much my Baby, thank youuuu” kowa na dakin saida yayi kuka har Abba, Mom tace “ba Hamad wayans….” “Mom!” Asmeey takirata ahankali Aysha tamika mata wayan, Mom tace “na’am Asmeey” awani irin hankali Asmeey tace “you know duk abubuwan dakikamin bantabajin na tsaneki ba saida kika ciremin Babynaaaa….” Asmeey tashiga rera kuka tace “Mom na yafemiki nothing is important sama da health naki, stop crying kinji Mom, bakomi, Ya Hamadi always tell me kowa makes mistakes, and the bigger one of us are those ones that realized mistakes nasu suka nemi yafiya” Mom akwai wani kissa da aka gayamana na mutumin daya kashe 99 people yaje wajen wani Malam’ı ya tambayesa ko Allah zai yafe masa the scholar said no shima ya kashesa making 100 people, Mom I can’t remember the story da kyau but a karshe dai Allah ya yafemasa, the reason why I’m telling you this is I want you to have faith Mom! I want you to strengthen your iman, say your istigfar, promise Allah u will not repeat your past sins, the only laifi da Allah baya yafewa is shirka! Allah bayaso ahadasa da wani banda haka babu laifin da Allah baya yafewa!Stop thinking about the past Mom let’s close the chapter and move on, I am sorry for wat I did to you rannan bansan mesa nai haka ba I guess I was scared! Mommy” cikin wani murya tsinkakkiya Mom tace “na’am Asmeey” ijiyan zuciya Asmeey tasauke murya chan kasa tace “I love you so much Mom!” Fashewa dawani irin kuka Mom tayi bata taba sani Asmeey will say this ba, Asmeey tafashe da kuka tace “wlh I really do! Mom Ina sonki and I don’t want kiyi aiki ba akashe pain ba kinji Mom cus it’s painful I don’t want you to feel that pain” kunga yanda Mom ke kuka takama zuciyanta tace “wayyooo Allahna! Asmeey mesa namiki all abubuwan nan abaya? Why? Y’a tagari haka me jinkan mahaifiyarta” Asmeey na kuka tace “stop talking about the past na yafe miki and I will tell Yaya yakawoni hospital nazo na dubaki kinji karki damu Mom everything is fine, zan ba su Yaya hakuri dasu Munir dasu Ya Hameed kowa zai hakura it’s okay Mom kinji Mommy na” kuka Mom take ba kakkautawa sai Hamad ya karbi wayan anatse yace “I will call u later” ya katse.
Wayan Aya da Aysha suke rungume Mamansu Aya tadago kanta tana share mata fuska tace “stop crying Mom” tsagaita kukan Mom tayi saiga doctors sai sukahau fada akan mesa akesa patients kuka Ya Mustapa yakira Hamad yazo yafita yazo dashi Baba ma na waje daganan aka fito da Mom yaranta suka bita har gaban operation room aka hanasu shiga akai ciki da ita Mom tace “Allah muku albarka nagode” Aya da Aysha sukahau kuka Mom na basu baki surgery
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 55 Chapter of 56