Hamadi dake kwance kan gadon Mamie idanunshi a lumshe yana sanye da wata faran t-shirt na polo da wandon kayan sallanshi da alamu bacci ne yadan sace shi adakin Mamie yabar dakin sabida baki dan taji muryan maza datana shigowa.
Faduwa gabanta yayi dummm! Saita dan koma baya dasauri ta tsaya tana kallonshi the way he’s sleeping peacefully, dogayen bakaken gashin idanunshi sun rufu ruff fuskanshi na sheki kaman me yin skincare, yamata wani kwarjini a idanunta kaman me, kasa koda motsi tayi sai kallon fuskanshi take kirjinta nawani irin racing kaman akwai wani abu dake kama kafafunta yana pulling nata zuwa gaban gadon, taka kafarta tashiga yi daya bayan daya tana zuwa gab da gadon ta tsaya daidai bakin gadon tana kallonshi tai shiru kaman wawiya kaman wacce is confuse akwai wani kalan abun datakeji tunda tai girma tai wayau arayuwanta kullum she’s feeling tense at any moment cikin tashin hankali take da fargaba da tsoro both boko da islamiyya da gida gudun Mom tsoronta da gudun karta mata laifi, she don’t know what happened yesterday was the first ever time she felt peace azuciyanta the little moment that she shared with Ya Hamadi ganinshi gives her wani internal peace, tafiyan shi, maganan shi, kallonshi, duk yana sa taji wani natsuwa acikinta da bata taba sani ba akwai kalan natsuwar, tarrr Hamad ya bude idanunshi sabida kamshin bodymist nata that’s so calming, it’s smell’s fruity with notes na amber and slight oud, hada idanu sukayi eyes nashi looks freaking wild idan yatashi daga bacci sabida kwallin he looks like wani aljanin misira da mahaukacin tsoro tajuya zata gudu karaf yakama bakin gyalenta bawai yawani rike da karfi bane hakan yasa gyalen yazame daga kanta gashinta suka wani bayyana ta tsaya chak batare data juyoba sai tahau kame kame. “Ummm Ma…Mamie tace nazo na gyara dakin su Areef sun bata bansan kana ciki ba sorry” yakai kusan 5secs yana kallon bayanta which is so unlike him dan babu wata mace dayake tsayawa ya kalla arayuwanshi banda Mamin sa sannan yasaki gyalenta yatashi daga gadon ahankali yasauka yadan gyara riganshi ya saukar kasa da kyau, yasaka slippers dinshi dake wajen sannan yazo yawuce ta gefenta yafita tabi bayansa da kallo har saida yafita tawani duka tana dafa kirjinta, wat is wrong with her? Takai kusan 5mins aduke awajen sannan ta mike tsaye tawuce wajen gadon danta gyara sannan tayi shara wayanshi tagani agadon iPhone XR yar karama size na wayan, ko ita 11 pro max take amfani dashi, gently tadauki wayan, wayan kamshi, samin kanta tayi da zama abakin gadon Mamie takai wayan ahankali zuwa hancinta tana shinshinawa wayan smells exactly like him, ijiyan zuciya ta sauke wayan smells exactly like him is so calmling, vibrating wayan yayi hakan yasa da sauri ta sauko da wayan ta kalli screen din taga whatsapp message ne from number da babu suna. “Please talk to me Hamadi” saikuma wayan yasake vibrating another message na shigowa from same number “I am madly in love with you Hussain! Aneesah ce!” Hakanan wani abu Asmeey taji a wuyanta why did she even carry the phone? Maisa wayanshi ba key? Maisa notification nashi aren’t hidden? Vibration wayan yasake vibrating another message ya shigo “I was able to trace your house nazo ance kunzo Bauchi salla” daci wuyanta yahauyi sosai tana kallon screen din kawai taga ruwa ya diga akan screen din hakan yasa da sauri takai dayan hannunta tadaura saman idanunta taji ashe kuka take daidai an bude kofan dakin dasauri ta dago kanta hada idanu sukayi da Hamad daya hade giran sama da kasa yana kallon wayansa dake hannunta da sauri ta ijiye wayan akan gado tawuce bayin Mamie da gudu ta shiga tana maida kofan tana rufewa, yadan jima tsaye awajen yana kallon kofan cus yaga hawaye kan fuskanta sannan yashigo yazo gaban gadon yadauki wayanshi yaga bata shiga wayan ba but he saw the messages shima, sake kallon bayin yayi na kusan 3secs sannan yawuce yafita yarufo kofan hakan yasa ta fito idanunta sunyi ja gadon Mamie kawai tawuce ta gyara sannan ta share dakin tass tafito da packer da broom sai sunan Aneesa ke yawo aranta kitchen ta wuce ta zubar sannan takoma daki tai sallan isha’i ko’ina Gwaggo take oho ita kadaice agidan su Ramla ma duk basa ta kanta toh salla ake kowa is happy wake zama adaki sai ita abincin ta dauka spoon tayi tahauci duk ranta abace yake ijiye wa tayi tadauki magungunanta dan kawai tayi bacci ta sha tarasa yanda zatayi ranta sai baci yake sai kawai taja karaman tsaki. “Aneesah sunan ma ko dadi” Mtsww taja tsaki sai kawai ta kwanta har Gwaggo tashigo mutane da dama sun shigo duk taki juyowa an dauka bacci takeyi nan ko baccin bai dauketa ba sai around 12 nadare.
Wuraren biyar ta tashi daga bacci akan dadduma taga Gwaggo data tsareta da idanu tace “sannu tashi kije kiyi salla Yayyinki Aya da Aysha duk sun kirani jiya da daddare amman kinyi bacci sunmin barka da salla sunce ki kirasu” gyadama Gwaggo kai tayi tawuce bayi brush tayi ta dauro alwala tafito tazo gefen Gwaggo tai dalla data idar tai azkar sannan tajuyo ta kalli Gwaggo ahankali tace “ina kwana Gwaggo” washe mata baki Gwaggo tayi tace “jibi yanda kika fara kumari dana dagaki daga gaban uwarki ohh wallahi Asama bakiyi dacen uwa ba” sauke kanta kasa tayi tasa hannu ta dauki wayan Gwaggo dake wajen ta mike zatai kofa Gwaggo tace “wayan ne har sai kin fita” murmushi tayi tabude kofan tafice waje tafice tana dialing number Ya Aya da ringing daya taga an katse tana kira back
Wucewa tayi parking space ta boye bayan wani mota tadauki wayan kafin tai magana Ya Aya tace “Asmeeeey” wani irin Asmeey taji zuciyanta yayi she missed her sister Mom ta hanata kiransu sukuma hardly calls hawaye kawai ya sauko daga idanunta da sauri tasa hannu ta share cikin muryan dake nuna tana kuka tace “na’am ina kwana” shiru Aya tayi saikuma softly tace “cry cry Baby wai har yanzu bakisan kinyi girma ba” shiru tasakeyi batai magana ba, dan ijiyan zuciya Aya ta sauke tace “I secretly talks to Munir and nayi magana da Mom ma” tasake yin shiru sannan tace “Asmeey Mom has always been like this, Mom nada zafi and she’s harsh but duk tana haka sabida mu zama wani abu ne, look at me I’m a nurse today ga Ya Aysha kullum kika kunna TVC news zaki ganta, kalleki is all thanks to Mom kika gama Law at 20 yanzu sauranki Law school, look at Munir 400level Medicine Mom raised amazing kids kawai dai approach nata is harsh all of us know this” gyadamata kai Asmeey tayi tana kuka mara sauti, Ya Aya tace “ke da Munir should stop feeling kaman Mom hates the two of you, besides the Mom dana sani bata dukan daya wuce saurin kai mari idan tana koya ma karatu bakayi ba ko wani abu data saka highest ta daddakeka ajiki oh tana miki sama da haka?” Lumshe idanu Asmeey tayi ita kadai tasan me Mom kemata muryanta nadan cracking sabida kuka tace “a’a” Aya tace “kingani ya isa stop crying ai yau zanzo Aysha ne bazata iya zuwa ba sai kun dawo daga kauye sabida sunje salla a Abuja tareda family mijinta zanzo yau” murya chan kasa dake cracking tace “Ya Aya please take me with you idan zaki koma” dan shiru tayi tace “tom nazo i will try again kaman yanda na sabayi but Mom bata bari let’s see idan this time zata yarda” gyadamata kai tayi ahankali Aya tace “kije ki gaida Mom today wat you did jiya was very wrong and tell her sorry kinji” gyadama Aya kai tayi tace “tom” ahankali Ya Aya tace “akwai wani abu dakikeson gayamin”? Girgiza kai tayi tace “a’a” ijiyan zuciya Aya tasauke tace “akwai plenty clothes dana saya miki zan kawo miki yau harda very very fine abayas masu kyau” murmushi tayi tace “thank you Ya Aya nakira Ya Aysha?” Ahankali tace “no you don’t have to I will talk to her, okay Baby Sis bye take care” ahankali tace “tom bye” zare wayan tayi daga kunne ta kifa kanta akan kafafunta tana kuka but mara sauti batajin dadin rayuwanta at all duk ta tashi daga bacci she feels inama bata tashi ba tai tai bacci haka kawai sabida Mom saukan abu me taushi taji asaman hannayenta dake kan knees din hakan yasa ta dago kanta ahankali wani soft handky ne mai bala’in taushi dake kamshi gashi so warm dasauri ta dago kanta bayanshi ta iya gani dan yawuce yana sanye da farin jallabiya ya sanya farin hula na kwankwasa kaji hadisi kamshin hanky kawai taji tasan Ya Hamad ne rike hanky tayi ahankali da hannayenta sannan ta matse takai saman fuskanta wani lumshe idanu tayi feeling super calm and warm dan sanyin asuba dukya hura hancinta kusan 1good minutes tana ahaka sannan tace mike tsaye tafara tafiya ahankali tawuce flat dinsu tabude kofa ta shiga duk yaran basa falo wucewa stairs tayi tana kallon side din Mom gabanta na faduwa tawuce falon Baba tai sallama tareda bude kofan, Baba na zaune tareda Abba duk suka bita da kallo tace “ina kwanan ku Baba da Abba” Abba yace “Ya jikin kin tashi lpy” “Alhamdulillah ta amsa kanta na kasa” ahankali Baba yace “why did u come to this side”? Kanta na kasan tace “nazo na gaisheku ne Baba” shiru yayi bai kara magana ba tamike tsaye tafice side din Ammi ta wuce tabude kofa sai alokacin taga duka yaran harda su Nana da Ramla duk suna wajen tayi wajensu Ramla tace “ke baccin lafiya kike tayi jiya” murmushi tayi tace “maganin da Ya Mustapa yabani ne” daidai Ammi tafito daga bedroom dinta tace “Ammi ina kwana” Ammi tayi murmushi tace “Asmeey yaya jikin an tashi lpy” ahankali tace “lafiya lau” Nana ta kalla tabata wayan Gwaggo tace “tayani kaima Gwaggo” tana maganan tamike tayi kofa suka bita da kallo tana bude koda daidai itama Mom na bude kofan side nata suka hada idanu ta ganta tana fitowa daga side din Ammi ta dauke kanta sai kawai tajuya takoma dakin tarufe kofan yanda kirjin Asmeey ke bugawa kaman zai dare.
Ahankali take tafiya tai wajen kofan ta tsaya hannuwanta na rawa takasa bude kofan handky na hannunta ta matsa sannan taji karfi da jarumta yazo mata ta daga hannu tabude kofan ahankali tareda sallama chan kasa Mom na zaune afalonta kan dogon kujera tayi crossing kafa daya kan daya ga table gefenta da sliced fruits ke kai sai wani journal haka data rike a hannu da glasses a idanunta tana dubawa ko nuna alamun da tasan mutum na wajen batayiba maida kofan Asmeey tayi tarufe ta shigo dakin tana tafiya kaman wacce akama kaciya da kyar tazo tsakiyan dakin tana facing Mom tai kneeling ta zube guiwowi akasa ko Baba dasu Abba bata musu kalan gaisuwan nan muryanta na rawa tace “good morning Mom” Idan banza tai motsi Mom ma tai motsi next page ma tabude na journal din datake karantawa tadauki fork na fruits taci, zuciyan Asmeey harwani girgiza yake, bakinta na rawa tace “Mom dan Allah dan Allah kiyaf….fe…min, Mommy I am sorry” sake bude next page Mom tayi tadauki slice na grape tasaka abaki saida ta cinye tass sannan ta sauke journal din ta ijiye akan kujera tajuyo da kanta tama Asmeey wani irin kallon kaman zatazo ta kasheta har lahira komawa baya Asmeey tayi ta jingina da kujeran wajen Mom tawani kada kafa tafara huci tadaga hannunta ta bugi kirjinta dake wani tense sound tace “ni zaki gani jiya ki zubar Asmeey!”? Dasauri Asmeey ta girgiza kanta arude tace “Mo…..” hannu Mom ta daga mata hakan yasa ta hadiye magananan, Mom tace “ni uwarki dana dauki cikinki wata tara na raineki kawowa yau zaki kalla ki zubar Asma’u! Ina kwana, good morning bai hadani dake jiya ba rather you went and join my enemies” Mom tayi wani dariya tana karkada kafa tana kallon Asmeey tasake dukan kirji da karfin gaske tace “Asam’u dangin Babanki da kikasan basa sona da akwai yanda zasuyi tundaga kan makiran tsohuwar dayake kira da uwarsa da yayinsa Abubakar da shi dayan Kawu da munafukar matarsa maman doctor da tuni sun fitar da ni, mutum daya ke sona kap dangin su itace Maman su Nana amman shine kikaje cikinsu aka rikeki ana kula da ke ana baki magani an saki cikinsu ana gulma dake, opportunity da basu samu jikin yarana na amana Aya da Aysha shine yanzu ke sun samu ajikinki, ubanki ma ya jonasu yau rana na biyu bai kulani ba baikuma shigo dakina ba hmmmm” tasake murmushi tana kada kafafu tace “wallahi wallahi kome zakuyi saidai kuyi kinga gidan nan zama daram banga uban daya isa ya fitar dani ba wlh nasha karfinku gabaki daya ai ba tun yau akeso a kadani ba tun kafin ahaifeki to nasha karfinku kinganni nan nan gani nan bari, dake da su kuma karo wasu su jona jam’iyyan ku baku isa kuja dani ba, na taka inda kaf dinsu babu wanda ya take ke kin sani! Kinsan the kind of people I deal with, me suke da shi? Shi Abubakar din dayake fama da kasuwancinsa na kayan hatsi dayake surviving da kyar jari yakare? Koshi dansa Mustapa da ke aikin likita surgeon? Nawane salary nashi? Cus naga shine ai abin alfaharinsu agidan abin tunkahonsu kenan, koko shi Abdullahi dayake aiki a wani NGO yana fama ana turasu kauyuka koyama yara ABCD? Ko shi Faisal dake kirari yazama lawyer yana fama har yau baitaba cin case daya ba, ko shi Hameed dake fama da bank dinsa da ake biyansa baikai 150k salary ba, koko shi Hamad din da har yau ba aiki? Sis baida shi sai abinda Yayinsa da ubansa suka tsammai? Yana saida data online” tama Asmeey dake girgiza kai tana goge hawaye da hijabinta wani kallo, Mom tace “shi Kawun naki ma ba’a sashi a lissafi saisa nakeba matarsa kudi nasaka su Aya suna matarsa zakka cus she’s loyal to me to tell me saisa takejin dadi, me zasu nunamin? Me sukeda shi? Waye su kap dinsu? Ke I handle case na vise president I won! Da na yarda na karbi appointment na Abuja da tuni Allah kadai yasan mena zaba but bansan Babanki na nan ni ina wani waje, bar ganina haka Babanki dakikaga ina zama dashi sabida mijinane danakeso amman ubanki baida kudin dazai nunamin Asmeey, inada mazan dasuka fisa, so fara tundaga kansa da dangin nasa Billahillazi ni Salima nafi karfinsu, nasha karfinsu, kuma babu abinda wani shege ko shegiya ya isa yamin ke kin sani!” Mom tayi maganan tana dukan kujeran datake kai a zaune saida yayi kara Asmeey ta manne da kujera tana kuka Mom namata wani kallo tace “the only reason dayasa bazanci ubanki da durun uwar ubanki ba sabida mijinki zaizo yau da mamarsa ne amman wlh wlh saina gwada miki ke karaman yar iska ce Asama’u, zan kuma nunamiki ke yar kiyashi ce agaban Giwa, zan takeki na wuce batare danasan nayi ba, Shegiya wulakantacciya, kaskantacciya, Allah yahanaki farin ciki arayuwanki!”Dasauri Asmeey ta kalleta, Mom tace “Wlh bazaki tabajin farin ciki ba har abada yar bura’uba sainaci ubanki wlh jaka kawai karuwa!”?Wani irin kuka Asmeey tafashe dashi tana kallon Mom duka zagin nan da addu’o’in nan babu wanda Mom bata saba mata ba, she keeps saying this prayers, goge idanunta tayi gwanin ban tausayi hawaye still na zubowa tace “dan Allah kiyakuri Momy kiyafe mini kinji Mom” haukacewa Mom tayi tadauki journal na gefenta tawani wurgo mata amman bai sameta ba Mom ta zabura ta mike tana dunkulle hannu tace “ke zan kasheki fa na huta Asmeey na tsaneki, na ganki jinake kaman na halakaki, karatu yau kwana nawa bakiyi ba? Kuma bazance kiyi ba ki koma wajen yan uwan ubanki zaki sha mamakin abinda zan miki wuce kifita ki shirya karfe daya mijinki zaizo gidahuma kawai jaka” kasa tashi tayi sabida yanda Mom take a tsaye rarrafe tayi tawuce saida takai wajen kofa ta iya mikewa ta tashi tabude kofan tafita tana share fuskanta tawuce dakinsu Munir daya labe abayan wani kujera awajen yataso dan yaji komi cus yazo ya gaida Mom ne shima yaji magananta.
💫UWA KO UKUBA?💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 1️⃣3️⃣
KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???
JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA🔥
GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA🙈
CHAT ME UP DON SHIGA
wa.me/+2347012181461
EPISODE 1️⃣3️⃣
Dakinsu Asmeey ta shiga ta kwanta akan gadosu tai shiru hawaye na gangarowa daga cikin idanunta yana sauka kan pillow, ahankali tashiga fito da hannunta daga cikin hijabin taciro handky din Ya Hamad tana kallo fashewa da kuka tayi sosai ahankali tace “I am not happy, I can’t remember da last time dana wayi gari yamma tayi inajin farin ciki araina tunda nai hankali I don’t have this day, I just want nayi bacci karna tashi is only asleep nake manta komi, what have I done? Mom bata taba cewa nayi abu nakiyi ba tunda nayi wayo, bata taba cewa karnayi nayi ba, as long as nasani babu wani abu da Mom ta taba cewa karnayi danake yi but yet kullum batama Mom rai nake why? I am confused yazanyi? Mezanyi? I want to be happy nima naje dakin Mamana na zauna muna kallo muna murna kaman su Ya Ramla, I want to hug Mom nima kaman yanda su Amina Yusra and Ya Ramla does all the time with Ammi, nima I want to go to room din Mamana na kwanta akan gadonta kaman yanda naga Ya Hamad yayi, menakeyi that makes Mom to hate me? Ya Allah kanunamin na gyara” ahankali takama Handky ta dinkule a hannunta tarike sannan takai kirjinta ta rungume sosai tana sauke ijiyan zuciya ahankali ahankali ahakali kamshin is giving her peace tanajin natsuwa, breakfast ma taji bataso haka tana wajen har 12:30 na rana hakan yasa ta mike tsaye ahankali daga gadon tafada bayi fuskanta ta kalla ya sabe wanka tayi tafito lace din da Mom tamata taciro HKG sky blue dakeda dark blue red and gold little little flowers da stones taciro dark blue gyalen sallanta tazauna gaban madubin su ta shafa mai tadauki kwalli tasaka, hoda ta kalla dake wajen sai kawai ta dauka ta shafa just to make Mom happy ta gyara gira tadauki lipstick ta shafa pink dayama lips nata kyau ta kara da lipgloss sabida lips dinta yayi kyalli kawai saita chanza kaman ba itaba gold sarka da dan kunne da warwaro Mom tamata na salla cirosu tayi tasaka daidai ana kiran dalla dadduma ta shimfida ta saka wani gown tayi salla.
Tana idarwa tasaka bra and pant da skirt tadauki skirt na lace din tasaka telan Mom designers ne ya iya dinkin yan gayu rigan tadauka tasaka yanda kayan suka zauna ajikinta zaka dauka gown ne yamata bala’in kyau rigan yadan kamata ta sama so boobs nata sunyi pushing up kana ganinsu ta saman wuya tsaki tayi, kaman ta cire kayan, dankwalin ta dauka ta zauna tai parking kitsonta da ribbon sannan tayi dauri mai bala’in kyau tayi kyau sosai tana kokarin gyara dan kwali Munir ya shigo dakin da sauri ta dago kanta tsayawa yayi yana kallonta yakama baki yace “ke yau bikinki akeyi ne? Bantaba ganin kinyi gayu haka ba” maida kanta tayi bata amsashi ba tacigaba da gyara dan kwalin saikuma yataho wajen da sauri yace “Mom na kiranki, yauwa kintuna that Ya Aya friend Anty Maryam da ake kira ya Miemie?” Kallonshi Asmeey tayi tace “eh” dasauri Munir yace “his Mom is here with her son Ya Miemie brother shine mijin da Mom tamiki?” Kallonsa tayi kaman bazata amsaba sai kawai ta gyadamai kai, dan ijiyan zuciya ya sauke yace “yaushe har kuka hadu yafara sonki bansani ba a ina ya ganki” mikewa tayi tadauki veil din tayafa yarufe kirjinta da kyau ta duka tana ciro takalminta na zara shima dark blue tace “ka tambayi Mom” shiru Munir yayi tadan juyo ta kalleshi ganin yanda yayi tace “don’t worry kaji kowa Mom takeso shizan aura, bari naje” gyadamata kai yayi ya zauna wajen yabita da kallo tafito daga dakin daidai Ya Hameed da Ya Hamad nafitowa suma daga dakin Baba, faduwa gabanta yayi da sauri ta tsaya dan su wuce ta maida kanta kasa kallo daya Hamad yamata yadauke kai kaman baisan da wata wajen ba yawuce abinsa staircase yashiga sauka, Hameed ya tsaya yahade fuska yace “why did u leave our side baki gayama kowa ba?” Kanta na kasa tace “nazo gaida su Baba ne” kallonta yayi sai kawai yatura hannu a aljihu yan 1k sababbi yaciro guda 5 yamikamata yace “ga goron sallan ki and if you like allow yourself to get beaten up again” hannu tasa ta karba ahankali yace “nagode Yaya” wucewa yayi abinsa ya sauka shima sannan tadago kanta tabishi da kallo sannan tabude kofa ta watsama Munir kudin tace “ijiyemin Muni” tawuce side din Mom ahankali tabude kofa da sallama wata hamshakiyan mata ce zaune taci arnen lace kalanta kalan Mom ga Fawaz yasa wani jumper na gizna fara mai kyau da hula akansa ya daura Rolex a hannunshi yana danna iphone 16 pro max dinshi comfortably, ga kayan abinci nama cincin cake duka agabansu kallo daya Mom tamata tadauke kai in disgust Hajiya Ramatu ta tashi tace “wait wat! Asmeey ne ta girma haka Salima?” Akunyace Asmeey ta sauke kanta kasa ta maida kofan tarufe ta shigo dakin Fawaz na dago kanshi daga wayan dayake dannawa yabi Asmeey da kallo kokarin dukawa Asmeey take Hajiya Ramatu takamata tawani rungumeta tace “come here Asmeey Masha Allah Masha Allah wai mamanku ta killace ku kullum school kullum school I think the last time I saw you was tun lokacin da Aya ke kama hannunki suzo gidanmu dake but look at you wat a beautiful fine lady” tadan saki Asmeey dakejin kunya tajuyo takalli Mom datai crossing legs tana chewing cincin tana danna phone tace “welldone ke Salima this is a beautiful girl wlh wlh tafi Aya da Ayasha kyau, ke tafi duka yaranki kyau har Munir wat look at Asmeey” tasake juyowa takalli Asmeey dake sunnar dakai takai hannunta ta shafa kuncinta tace “smile for me eh daughter na” dan murmushi Asmeey tayi kadan but she looks damn beautiful, Mom batare data kallesu ba tace “cikata Hajjaju” batare data kalli Asmeey ba Mom tace “mijinki baici komi ba serve him yadanci abu kafin kufita” gyadama Mom kai tayi da sauri cikeda bala’in ladabi, Hajiya Ramatu tasa hannu ta yaye gyalen jikinta tace “cire gyale na kalleki da kyau” tazare gyalen takama tarike a hannun tana kallon Asmeey dataji bala’in kunya cus ana ganin jikinta tadan kai hannunta tana shafa gefen wuyanta Hajiya Ramatu tawuce ta zauna gefen Mom tace “mijinki baici komi ba tun safe yakosa ya ganki wlh bashi abinci” gyalenta na hannun Hajiya Ramatu tawuce kalla kaman tace tabata bataso taje gaban namiji ahaka saikuma ta hada ido da Mom data mata wani kallo kaman zata halakata hakan yasa tawuce ahankali gaban Fawaz dake kallonta kaman maye kin kallonshi tayi tace “ina yini” saikuma ta duka ahankali gabansa da sauri takai hannunta saman gaban riganta ta danne tasa hannu daya tana kokarin bude warmer Fawaz nawani mata kallon maita yace “you have to use ur 2hands Wifey” gyadamai kai tayi tazare hannunta tasa habanta ta danne gaban riganta but dudda haka he could see boobs nata farare, harde kafafunshi yayi dasauri but still yakasa cire idanunsa, zubamai party jellof rice da akayi tayi da nama dayawa da salad daganan tsugunne ta daga hannuwanta biyu tabashi plate din da hannunta da plate din yakama duka tare da sauri ta kalleshi for the first time ko kunyan su Mom baijiba murmushi yamata yace “stand
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 11 Chapter of 56