ido, ahankali tasauka dagakan gadon tamike tsaye tunda Baba yafita bataji any motsi ba maybe kowa yayi bacci tunda gobe zasuyi tafiya, daya daga cikin gown din Ya Aya tasaka red mai botura agaba ya tsaya mata a gabada guiwa but baikai har kasa ba, babu dan kwali akanta ko hula, rigan short hand garesa, slippers tasaka tabude kofan ahankali tafito tana tafiya, hannunta always feels kaman kaya sabida nauyi ko na daurin da aka matane oho, staircase tahau tasauka a first matakalan da kyar tana shirin sauka na biyu…. “Ina zaki?” Chak Asmeey ta tsaya sabida muryan Ya Hamad dataji da kamshinsa duka at the same time, wani kalan nauyi taji tajuyo balle ta kallesa yau, sai kawai tasauke kanta kasa lips nata yahau rawa kaman yar baby tace “ruwa zanje kitchen na dauka” murya ciki kaman baiso yayi magana yace “go inside, I will bring it for you” gyadamai kai tayi still taki kallonsa ta taka bene dayan data sauka akai tahayo nan falon sama tawuce dakin Mamie, Hamad dake sanye da joggers ash color yana sanye dawani black t-shirt dayamai bala’in kyau yawuce yasauka kasa, kitchen ya shiga yadauko bottle water marasa sanyi guda biyu yahayo sama, kofan dakinsu yakalla sannan yawuce dakin Mamie ahankali yabude kofan batare daya bar door din yayi kara ba ya shiga ciki.
💫UWA KO UKUBA?💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣2️⃣
Hakanan gaban Asmeey yawani fadi ganin Ya Hamad yashigo dakin yamaida kofan yarufe kawai yau saitaga Ya Hamad yafi koda yaushe mata girma, saitaga yamafi Ya Mustapa tsayi da cika, maida kanta kasa tayi dasauri ganin zai juyo, juyowa yayi yadan kalleta tana zaune bakin gadon kanta akasa, yatako yafara zuwa sai kawai Asmeey tafara wasa da fingers nata she’s just so nervous and tense jikinta namata wani iri harya karaso gaban gadon ya ijiye gora daya kan side drawer hannunta Asmeey ta mika dakedan rawa zata karbi dayan bottle dake hannunsa sai taji shiru bai bata ba. Dan daga kanta tayi kadan ganin bai bata ruwan ba, budemata goran ruwan yake idanunsa nakan ruwan da fararen hannunsa kumbunansa agyare gwanin ban sha’awa, maida kanta kasa tayi ahankali, bude ruwan Hamadi yayi yakalleta tareda mika mata calmly kaman wanda baisan yanda ake daga murya ba yace “take” hakanan kawai saitaji hannunta na rawa she’s trying to control it takasa tashiga mikamai hannun yana kallon hannun samata bottle din yayi a hannun ta karba tadawo dashi jikinta still hannun rawa yake tadaura kan cinya tarike trying tadan natsu cus she’s shaking too much and she doesn’t know why, kusan 3secs tayi ahaka kafin ahankali takai ruwan baki tasha da dan yawa sannan tacire abakinta tamikamai hannu yakawo zai karba ta dauka ya amsa kawai tasaki, goran yafadi akasa dasauri ta kalla tace “sorry bansan bak….” Ta sauko daga gadon zatai tafiya ruwan yajata zata zamiye tai baya dawani irin sauri Ya Hamad yariketa ta hanyar kama waist nata da kafadanta tadan shigo jikinsa bawani sosai ba yana kallon floor din batare dayama lurada abinda yayi ba kawai tashi tsigan jikinshi yayi sosai dasauri ya kalleta itama Asmesy ta kalleshi gabanta na faduwa asanyaye eyes nawa nawani shinning, her body is so warm da yanajin warmth din a hannunsa dake waist nashi ga idanunwanta tana kallonshi dayaji cikinsa yafara juyawa da sauri yacire hannunsa daga waist nashi dana shoulder nata atare dukansu suka sauke idanunsu Hamad yadan koma baya kadan,
dasauri takoma baya adan daburce tajuya zara wuce, murya kasa kasa yace “ina zaki”? Asanyaye tace “mop zan dauko” juyawa yayi yace “don’t worry” wucewa yayi yabude kofa yafita bai jimaba yadawo da mop, Asmeey tamikamai hannu zata amsa sai kawai yawuceta yashiga gabanta yafara goge ruwan Asmeey ta tsaya tana kallonsa adan sace takasa denawa, he’s so calm! He’s kind, and yanada good heart, gashi da tausayi, and he’s respectful! Dago da kansa yayi suka hada ido dasauri ta sauke kanta kasa kaman wata munafuka, jingina mop din yayi abango ahankali yasa hannunsa yadanja zanin gadon ya gyara yasa hannu yayi dusting dudda babu any dirt agadon sannan yadan matsa gefe batare daya kalleta ba ahankali yace “zoki kwanta” gyadamai kai tayi ta taho ahankali ta shiga kwanciya da kyar yadan tsaya yana kallonta saikuma ya matso gadon dasauri ta kalleshi kallonta shima yayi right in the eyes dawani irin sauri ta lumshe ido, bargon yadauka yana rufa mata saiya sauke gaze nasa kasa yajuya dasauri yadauki mop daya jingina a bango kafin chan kasa kasa yace “good night Husnah!” Wani kalan runtse idanu Asmeey tayi da karfi tanajin wani iri ajikinta, the way he called that name Husnah sai kawai taji no one does it better than him, saitaji tafison ana kiranta Husna than Asmeey ma, bude kofa taji yayi hakan yasa tadan bude idanunta kadan daidai yana fita juyoda kansa yakarayi da gudu ta runtse idanun sai taji yafice ya maido kofan yarufe ahankali. Bude idanunta tayi tana sauke wani irin ijiyan zuciya she’s feeling some wired movement ajikinta especially her tummy kaman butterflies na tashi, murya chan kasa tace “yanzu ni Matar Ya Hamad ce? Matarshi Matarshi?” Sai kawai tawani kankame bargon murmushi takejinyi but saitakiyi, wani dan karamin waje in her heart is happy she’s his wife batamasan mesa hakan ba ko menene dalilin ba, but the rest of her heart is just fear tana mamakin tayaya Mom ta yarda da aurensu da Ya Hamad cus batason mutanen kokuma Mom bata yarda ba Baba yamata auren? Or maybe Mom ta yarda sabida abinda Fawaz yamata? Sai saka take tana warwara ahaka bacci yayi awon gaba da ita.
*
Itadai Mama ta lurada yanda aketa kuskus barinma wajensu Gwaggo dazu kuma tana flat din taga Ammi da Mamie da Abba da Gwaggo da Aya sun fito daga dakin Gwaggo ana ganinta sai akayi kaman an chanza topic which is so unusual koma meeting ne koda yaushe ana sata aciki abun kuma ya tsaya mata arai har zata kwanta saikuma tace bari taje tama Baban su Nana maganan bude kofan dakinta tayi tafito tawuce dakin Baba dake opposite her daidai zata bude kofan taji yana magana ko waya yake ko menene kawai saita tsaya tareda kare kunnenta Baban Nana yace “tunda kafadama Asmeey komi ai shikenan Alhamdulillah gobe wara haka tana dakin mijinta!” Wani irin rasss gaban Mama yafadi tazaro ido tana kara manna kunnenta dantaji da kyau taji Kawu na dariya yace “Hamadi da kunya Hamadi da kunya toh Alhamdulillah yadawo gidan tunda aka daura auren nadena ganinsa baya wuni agidan” wani kalan komawa baya Mama tayi tana daura hannayenta a kirji tana zaro idanu irin menakeji haka? Hamadi? Asmeey daura aure? Kai? Daura aure? Daurin aure dai? Kai aure aure dai data sani? Juyawa tayi da sauri takoma dakinta hijabi taja tasaka akan rigan baccin dake jikinta tasaka slippers tafito ahankali tasauka tawuce kofa ahankali tabude kofan ta leko tsakar gidan ganin babu kowa yasa ta shiga falla kafafu kaman zata tashi sama burintabkawai taganta dakin Mom.
Tasan yawanci basu kulle doors na flat nasu hakan yasa ta murza kofan ta shiga babu kowa a falo hakan yamata dadi tayi sama da saurinta, tana zuwa bata tsaya knocking ba tabude kofar flat din Mom ta shiga falon babu Mom sai kamshin turare da dakin keyi hanyar bedroom din Mom tayi tana kiranta da murya kasa kasa “Maman Aya, Maman Aya” Mom na kwance kan gadonta da kayan bacci waya take da Fawaz jin ana kiranta yasa tace “Ina zuwa Rayuwata” ta katse wayan dasauri tana mamakin wanda ya isa yafado mata flat ba sallama ba knocking ta taso tana bude kofa taga Maman su Nana dasauri cikeda isa tace “lafiya?” Gefenta Maman Nana tabi tashigo bedroom din Mom tajuyo ta kalleta tana maida kofan tarufe Maman Nana tawani zaro idanu zatai magana saikuma tari da sauri tasa hannu tadauki bottle water data gani tabude da sauri tanasha Mom ta karasa kan couch na dakin ta zauna ta daura kafa daya kan daya cikeda isa da iko tana kallon Maman Aya dake bankan uban ruwa, ijiye goran tayi da sauri sannan tazo wajen Mom dake kallonta cikin wishpering tace “Maman Aya wani mummunan zance naji kuma kin sanni bazaki taba samuna cikin masu cimiki amana ba Billahillazi” kada kafa Mom tashigayi dudda she’s feeling tense already cus she’s sensing bad energy but ta daure batason tai loosing steeze, Maman Aya tace “dazu da rana na shiga flat dinsu Gwaggo inama falo tareda Matar Musty Asiya saiga Gwaggo tafito daga dakinta ba, da Ammi da Mamie, ke harda Aya nakoga goro daga minti a hannuwansu araina nace Gwaggo ce taraba musu Gwaggo tashiga bawa yara minti tana cemusu suce Allah sa albarka sunata fadin haka” Mom ta natsu tana kallon Maman Nana kafin tace “yanzun nan Allah ya jiyardani dalilin meeting din” Maman Nana tasake dafa kirji, Mom tace “get to the point waya nake” Maman Nana takara rage murya tace “kaman fa aure Baba ya daurama Asmeeey da Hamad!” Dummmm! Dummm! DurummmDum! Haka kirjin Mom ke bugawa dan shi kansa kujeran datake kai saida yayi motsi ta zubama Maman Aya wasu kalan idanu da kallo da ita kanta saida ta tsorata tace “kwaran kwatsa abinda naji da kunine kenan yanzu kinga kayan bacci ne ma ajikina haka nasayo hijabi nataho na sanar dake amman kira Aya dan ni da idona naga Aya naga minti naga goro a hannuwanta wallahi tallahi” lumshe idanu Mom tayi trying her best to calm her self down da kyar muryanta har baya fita tsabagen bacin rai tanuna gadonta tace “phone” dasauri Mama tamike tayi gadonta tadauko mata wayan tazo gaban Mom da idanunta suke a runtse tana kallon fuskanta ita kanta ta tsorata tace “ga wayan Maman Aya” mika mata hannu Mom tayi batare data bude idanunta ba Maman Nana ta samata Mom tai shiru ahaka kafin ahankali tabude idanunta sun kada iya kadawa ta fuzar da iska tabude wayan tai dialing number Aya tana tafarfasa aciki cus betrayal din Aya yafi shocking dinta inhar anyi auren nan da gaske and Aya knows bata sanar da ita ba Aya will definitely see a different her entirely, number tai dialing wayan na gab da katsewa Aya ta dauka cikin muryan bacci tace “hello Mom” lumshe idanu Mom tayi cus muryan yarinyar is making her bones to cringe and shake in anger cikin tsananin zafi tace “I give you 10secs get yourself together and call me back Aya!” Kai wato dole yaran matan nan su dinga tsorata Maman su Aya nada zafi kuturun ubanchan heat harwani fita yake ajikinta da ita kanta Mama ta tsorata kaman munafuka tace “to bari naje ni Maman Aya” “ban sallameki ba!” Mom tafada da zafi kaman she owns Mama, Mama saitaji takasa koda motsi saiga kiran Aya Mama ta kara girgiza da lamarin Mom dan wlh 10secs din basu cika ba Mom tasa wayan a speaker dan yanda take fushi bamata so waya na zuwa wajen kunnenta. Cikide zafi dakuma kakkausar dakakkiyan murya tace “I have one single question for you Aya” dasauri Aya da muryanta harya fara rawa danta tsorata tace “toh Mom” Mom tace “banson surutu or long story I want yes or no as an answer am I clear!”? “Y….ye…yes Mom” Aya tayi maganan muryanta na breaking Maman Aya ta gyara zama tana kallon ikon Allah uba me matan nan tama yaranta dake tsoronta haka? Ina su Nana ke tsoronta infact su Nana ma su maidata shashasha idan tana musu fada ma kalli yanda Aya ke shaking and trembling a girl of 27yrs old, a registered nurse dake aiki working class woman me yarinya daya ke tsoron uwarta haka yau tana ganin abu, idan baka mutu ba baka gama ganin kallo ba, runtse idanu Mom tayi cus she wants to stay as calm as possible tace “Aya Babanki ya daurama Asmeey aure da Hamadi ko baiyiba”? Murya na shaking sosai Aya tace “uhnnn” takasa magana Mom tai shiru tana sauraro Aya tasan wacece ita bata repeating tambaya kuma tasan ba’a bata mata lokacin a amsa tambaya, cikeda tashin hankali Aya tace “….y….y…..e…..s Mom am…….” “Basss!” Mom tabude idanu tana daga mata hannu, Mom ta buga kirji muryanta nawani kalan rikida kaman namiji tsabagen bacin rai tace “Aya ni mahaifiyarki zaki yaudara? Kai! You betray me Aya”? Dasauri Aya tace “wlh wlh wlh Mom nima bansaniba banmasan Baba zaiyi hakaba saida yagama yaz……..” “Keee!” Mom tadaka mata wata uwar tsawa da saida Maman Nana tamatsa baya da gudu itama danta tsorata kawai Aya tafashe da kuka sosai awaya, Maman Nana na kallon ikon Allah, Mom tawani girgiza yatsa da kada kai kaman Aya na gabanta tace “habawaa Aya ke kinyi naki! Kin gwadamin taki wasar, wato kin goyi bayan ubanki ke dari bisa dari ya aurar da kanwarki to that jobless boy mai kama damai matsalan kwakwalwa, which I believe da ace his parents got him check he’s definitely suffering from a mental illness one way or the other, Babanki ya aurar da sister ki to a psycho and you kept Mute kika tattarakika tafi gidanki? Did you for once think of how yaron zai ciyar da kanwarki? How will he clothe her? Asibiti? Rashin lafiya? Tufatarwa? Menene menene ina yaga kudin all of that? Koko kinaso duk sanda Asmeey needs something sai yayyinsa sunyi karo karo an mata? Ni za’a dauki y’ata a aurama those people that are literally my sworn enemies they hated me and hated my existence? Ni zaki gwadama ke diyar ubanki ce?” Aya na kuka sosai tace “wlhy wlhy Mom bah……” “shut up! Ke dabba ce koko ke mahaukaciya ce da zakiji this kind abu bazaki sanar dani ba”? Mom tayi wani dariyan keta tace “now I get it! Kema you just want sister ki tafita daga hannuna at all cost kaman Munir ko?” Mom tawani gyada kai tace “gyara kunne ki kiji Aya na fada miki wani abu dabaki sani ba” Mom takada kafafu tabuga kirjinta tace “kinga Asma’u nina haifi yarnan da cikina and I own her entire life Billahillazi La’ilaha Illahuwa, ba Kano ba idan zasukai yarnan karshen duniya if I want her back she will come to me, babu wani wanda keda iko akan Asma’u sama dani kap duniyan nan, and zan gwada muku dukanku wacece ni muje zuwa the game is called 1 versus All, ni da ku duka, let’s see who will win and who will lose, Aya for now forget kinada wata uwa ko mahaifiya mai suna Salima good night” Mom takatse wayan Aya na kuka sosai trying to talk to her but ina, Aya tacigaba tacigaba da kiran Mom kawai Mom tasa wayanta a DND tana kada kafafu jikinta na kyarma na fushi Maman Nana dake daga nesa tace “kiyakuri and calm down Maman Aya, kema kinsan I will always stand by you duk runtse duk wuya ina sonki Maman Aya kome kikeso ki sanar dani zan miki shi amman dan Allah ki kwantar da hankalinki kinji Maman Aya, Wallahi Baban su Aya bai kyauta ba Sam Sam kuma nasan duk zugin Yayansa ne Baban su Doctor da Gwaggo, kigafa sabida acimiki mutunci sai aka aurar da ita ga wanda baida ko kwabo wanda har yanzu suke ciyarda shi, Allah natuba bawai inaso bane but amman inama laifin Hameed ai shi yanada dan sana’ansa yana aiki a banki ga yar motarsa yanada shi amman Hamad? Baki karya ba dakikace kaman yanada matsalan kwakwalwa dan wlh haka yake abu kaman mai tabin hankali, bayason mutane baya shiga mutane baya kallon mutane wannan wani irin aure ne su aurama Asmeey mara lafiya gaskiya gaskiya Baban Aya bai kyautaba cin mutunci yayi yawa sai kace shi kadai ya haifi yarinyar ai naga Asma’u yarkuce ku biyu kamata yayi kuyi shawara kafin komi”. Batare da Mom takalli Maman Nana ba tace “zaki iya tafiya” kallon mamaki Maman Nana tamata ganin yanda Mom tai shunning maganganun datayi kaman wata mara daraja saikuma tace “toh mu kwana lpy” tabude kofa tafice daga dakin Mom na zauna awajane tana karkadan kafa tana saka tana warwara tana jinjina abinda Baba yamata irin war gives him the right ya aurar da yarsu without consent nata? Hmm now he started this war on her nobody should blame her for any kind of outcome war dinnan zaiyi yielding suje zuwa, yanzu me zata gayama Fawaz? Mezata gayamai? Idan yarabu da ita fa? She can’t live without him? Idan yaji zancen nan she’s done Goddds wat is this Baban Aya fucked her up big time.
💫UWA KO UKUBA?💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣3️⃣
Tashi tayi tawuce wajen window tadaga labule taga Baba yafito tareda Munir sun wuce masallaci chan saigasu Mustapa sun wuce chan kuma Kawu da Baba da Hameed, chan dan har anje ruku’u saiga Hamad shima yafito, Mom ta tsare Hamad da idanu tana gyara glasses nata tana kara karemai kallo, he walks one step at a time da bala’in natsuwa sai wani sheki yake kaman ma wanka yayi, hulan kwankwasa kaji hadisi ke kansa da faran jallabiya, yayi wani irin kyau yana tafiya, tsayawa taga yayi chak duk Mom na kallonsa to her biggest suprise saitaga Hamad yadago kansa sama ya kallo exactly directly window ta chan saman bene sun hada ido, sauke kansa kasa yayi anatse yacigaba da tafiya, Mom tace “mahaukacin psycho, I said it, yaron nan yanada mental disorder normal people sun wuce no body notice me but he did, this are signs na masu mental kolo kolo brain yawan lura ina chan sama tsaye wajen window but jikinsa ya gaya masa ina nan, my daughter will never join blood with you”.
Saida Hamad ya shiga masallaci Mom tabar window tafada bayi tayi wanka tafito tabude wardobe, wani shadda gzinar taciro royal blue dayaji aiki da duwatsu sannan tayi salla tazo ta shirya tsaf takafa wani dauri mai kama da mafici sabida fadi ta kafa glass din nan tafesa turare takoma tazauna tana kada kafa karyansu tasha karya.
Gabaki daya half half tayi baccin jiya she’s trying to wrap kanta around kalman aure da Baba yace yamata, ga damuwa batasan ko Mom ta yarda ko bata yardaba dan tasan Mom basa shiri da this people gashi tun ranan yawon sallan bata sake ganin Mom ba, then ga Ya Hamad, tunaninshi ya addabi zuciyanta kawai fado mata yake arai nonstop, he’s living rent free in her head, her mind, and her heart so duka duka sai asuban nan tasami bacci. Shigowa dakin Mamie tayi dahar tayi wanka ta shirya dan so suke by 8 zasu wuce wajen gadon tayi tana kallon fuskanta she looks so beautiful while sleeping dudda bata gama warkewa ba har yanzu fuskanta da ragiwan ja Mamie tayi murmushi aranta tace “Hamadi na ya auri kyakkyawan yarinya” azahiri kuma tace “Asmeey Asmeey” bude idanunta Asmeey tayi ahankali Mamie tasa hannu tadagota akunyace Asmeey ta sunnar da kanta kasa kawai yausai taji tanajin kunyan Mamie ita kanta Mamie saida ta lura abin yaso bata dariya tace “ni zaki fara wani jin kunya aiko zan mangareki awajen nan” adan kunyace tai murmushi still taki kallon Mamie, ahankali Mamie ta matso saikuma gently ta rungume Asmeey, Asmeey tawani boye kanta jikin Mamie, patting bayanta Mamie tayi tace “Assalamu Alaykum Daughter na!” Runtse idanunta Asmeey tayi da sauri, Mamie tace “I am so lucky d’ana ya auro mini the most amazing and special yarinya kap duniyan nan Asma’u!” Kaman Asmeey zata nutse akasa Mamie tace “Allah ya sanya albarka a aurenku Asmeey, Hamadi yarone na kwarai dana tabbata wata rana zakiyi alfahari kasancewanki matarsa, tashi kiyi wanka kiyi salla Asmeey yau zakije gidan mijinki”kankame Mamie Asmeey tayi kirjinta na bugawa kawai taji she’s having goosebumps, is she happy she’s married to Ya Hamad? Ta tambayi kanta cus bamata san ko farin ciki takeji ba wlh, but one thing she can say for a fact is ko bakinciki daya bataji na an auramata shi, ko jin haushi not at all, batajin hakan but kuma batasan ko she’s happy bane but then she doesn’t feel sad so she finds the whole of abinda takeji wired and creepy feeling da bata taba experiencing in her life ba”
Ganin taki sakinta yasa Mamie tace “ko muje bayi na miki wankan ne?” Dasauri ta girgizama Mamie kai, Mamie tace “to sakeni” ahankali tana kirjin Mamie cikin whispering tace “kunyanki nakeji Mamie” kwashewa da dariya Mamie tayi sosai and she’s so suprise dabataga any sadness regarding aurenba sai kawai taji alakanta abin da yarinyar tagaji da azaban mahaifiyarta saisa take farin ciki da auren, Mamie tayi murmushi tace “cikani naje bayi nasamiki macleen a brush sai kiyi wanka nakawo miki kari kiyi nasan yanzun nan Gwaggo ma zatazo” ahankali tasaki Mamie tana wani juyar da kanta Mamie ta kadakai tawuce tabude drawer dakin inda Aya ta ijiye ma Asmeey kayan dazata saka yau tabi hanya tace “zan kiramiki Ramla ta tayaki” Mamie ta shiga bayi tasamata toothpaste tafito tace “tashi kije” saukowa daga gadon tayi ahankali Mamie tajuya zata fita ahankali tace “thank you Mamie” tawuce bayi da sauri” da kyar ta iya cire rigan jikinta da kanta da hannu dayan tayi komi da komi tafito Ramla tagani zaune kan gado tana mata murmushi sosai tace “Amaryan Ya Hamadi” cus Munir saida yagaya mata jiya but amana dan he couldn’t contain her joy kaman zatai kuka taturo ma Ramla baki tace “ni ba amaryan kowa bace nidai” Ramla ta tashi tana daukan cream tana zuba mata a hannu itama tana sawa tashiga tayata shiryawa ita ta tayata saka hook na bra abaya sannan tasaka gown na atampa mai kyau free dinki ne bubu sabo a atampa Ami kyau dauke kai tayi da sauri saikuma batace bataso ba ganin haka sai kawai Ramla tafice da sauri taje dakinsu tana mamaki chan tadawo da jakan makeup nata ta zauna kan dadduman taciro kwalli tace “bari mufara sashi” tsaf Asmeey ta tsaya tasamata sannan ta shafamata lip gloss bakinta sai kyalli yake Mamie tashigo da tray na tea da chips dasauri Ramla ta tashi ta amsa tace “Mamie kawo” Mamie takalli Asmeey da taga Ramla na mata kwalliya sai kawai Asmeey ta chanza a idanunta, she looks big and matured bubun atampan data sane ko auren da aka mata ne oho but saita chanza, fita Mamie tayi tabasu wuri bayan tace “tadaure taci” Ramla tace “ci sai mu cigaba” chips tasa hannu ta dauka taci saikuma ta kalli Ramla tace “tayani ci muka gama ki shafamin hoda Ya Ramla” ahankali Ramla tace “Asmeey kinason Ya Hamad ne dama?” Dasauri Asmeey ta kalli Ramla sai tafara kokarin magana takasa batasan mezatace ba lips dinta suka shiga rawa da kyar tace “a….a’a” baki Ramla ta tabe tace “munafuka! Wlh kina sonsa cus u look happy today zakibar gidanmu” tass suka cinye Ramla ko ta shafamata hota da abubuwa da dama Asmeey bata hanata ba harda shafa mata eye shadow, tashafa mata janbaki pink tunda taga tanason amata makeup din, tadauki dankwalin atampan tamata dauri mai bala’in kyau sannan tadauki gyalen ta gold tayafa mata bayan tasaka mata da kunne masu kyau takawo mata takalmi flat shoe ta feffesa mata turare sai kawai ta tsaya Tana kallon Asmeey tace “wlh lalle da karayan hannun nan yayi hindering having that full Amarya look but kinga yanda kikai kyau Asmeey zoki kalli madubi” ahankali Asmeey takalli kanta amadubin kaman ba itaba tama kanta kyau kwalliyan da Ya Ramla tamata kaman wata professional makeup artist faduwa gabanta yayi dasauri tace “Ya Ramla mu gog…” shigowa dakin Munir yayi yana washe baki ganin Asmeey saiya tsaya chak kaman ba Asmeey ba she looks exactly like Matar aure, like Amarya, tayi wani irin kyau looking very very matured, da kyar yarufe kofan yataho wajen baiyi wata wata ba kawai ya rungume Asmeey sai kawai ya fashe da kuka Ya Ramla tace “yasin zanje nakira Nana taganka kana kuka” dasauri yadago kansa daga jikin Asmeey idanunsa sunyi jazur duk ruwa ya harari Ya Ramla datai dariya ta kwanta kan gado tana kallonsu sannan yakalli Asmeey da duk saitai wani iri for the first time tunda ta farka saitaji kuka yazo mata amman
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 17 Chapter of 56