ask mijinki for forgiveness ki basa gidansa ku shirya, he still loves you tunda saki daya yamiki da nine da uku zan danna miki” Alhaji Mhamood yakatse wayan Mom takara kamawa da wuta wani zuciya na ingizata taje tama Baba rashin mutunci tama koresa ya tattara matarsa da yaransa subar gidan but kuma she feels bazata iya zaman gidan just she kaman mayya ba kuma tasan tana koransa abin zaimai ciwo dan gidan nan means alot to Baba but kuna yanada wasu gidan da zai maidasu abinda taketa contemplating kenan.
Ta zauna tai shiru tana saka da warwara sai kawai ta daga waya number Asmeey tai dialing amman baya shiga ta ijiye wayan tanajin wani takunkumin bakın ciki awuyanta data rasa yanda zatai dashi tana kara cewa “ni Babansu Aya zai aurar da Asmeey batare daya sanar dani ba”.
WAYYOOO MOM BABA YA KYAUTA DA MARIN NAN?
💫UWA KO UKUBA?💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣6️⃣
Tundaga gidan nan kuka Asmeey take akirjin Hamad har suka shiga hanya kuka take, she's crying about many things tsinuwowin da Mom tamata, sakin Mom dataji Baba yayi, marin Mom dataga Baba yayi, she's blaming kanta for everything cus tasan sabida itane komi yafaru, her biggest fear shine Mamanta da Babanta basa tare, she wants both her parents together, Babanta slapped her Mom all because of her, fitowa tayi daga jikinshi takoma gefe daya tanaji kaman an ijiye mata dutse a kirji, hatta Mamie bata mata magana ba cus kowa yasan she needed to cry this cry sabida taji dadi, aiko tayi harta gaji chan ta dago kanta tana share fuskanta tana kallon hanya tai lamo a kujera ijiyan zuciya kawai take saukewa, ko 3min batayi ba wani wahalallen bacci yayi awon gaba da ita, Mamie tadan leko daga gaba jintai shiru tace
"Alhamdulillah tasami bacci" takalli Hamad da kansa ke kasa baka gane wani state yake ciki sai batace komiba tamaida kanta gaba, Faisal bini bini yana kallosu ta mirror, cikin bacci Asmeey tawani kwanto tashi daya kanta yayi resting akan shoulder sa dasauri yajuyo yadan kalleta sai yadauke kai da sauri kunya tawani irin kamashi sabida Mamie da Ya Faisal dake gaban motan, dan satan kallon Asmeey yayi she's deeply asleep hawaye duk sun bushe a fuskanta, sai ijiyan zuciya take saukewa na kuka, lips dinta sunyi so pinkish tana kamshi that's simple mai dadi tana sauke ijiyan zuciya na wayanda sukai kuka sosai, taba Mamie Ya Faisal yayi asace irin ta kalli baya tagani, Mamie ta kallesa da baki yamata alamu ta kallesu ganin bata gane meyake cewa ba, dakuwa Mamie tamai da hannu alamun kaci mai garinku, turo baki Ya Faisal yayi ganin Mamie batada wassup da Hameed ne da yanzu sun sami chapter, Mamie tabude littafin azkar nata tana dubawa abinta shikuma Ya Faisal bini bini yana satan kallonsu, Asmeey is resting her head sosai on his shoulder peacefully tana bacci shikuma Hamad kansa akasa but bai tureta ba abin ya kashesa da mamaki haka dazu data rungumesa bai cireta ba Hamad yasoma zama shege fa Faisal yafadi aransa.
Almost 1:30mins tayi ahaka tana bacci sannan chan tabude idanunta ganinta kusa da mutum yasa tashiga dago kanta ahankali ganin kanta na shoulder Ya Hamad dasauri ta tashi akunyace batare data kalleshi ba kawai taji kanta na juyawa yamata nauyi saita rike cikinta dataji yana juyawa zuciyanta na tashi sosai, ahankali takalli Ya Hamad, gently Ya Hamad yakalleta ya zuba mata mayun idanunsa kaman yana karantan ta, wani irin raurau tamai da idanunta kaman wata yar karaman yarinya tarike cikinta da hannu daya tana shafa wuyanta tana wani iri da fuska da jajayen idanunta dasuka ci kuka, anatse Hamad yace
"park the car Ya Faisal" dasauri Faisal da Mamie suka juyo Mamie tace "Asmeey kin tashi yaya? Meke miki ciwo"? Kasa magana tayi sai kakarin amai data shigayi daidai Ya Faisal na parking a gefen hanya da sauri tabude kofa tana fita sai amai kaman jira yake. Mamie tafito da sauri daga motan Hamad yasa hannu yadauki bottle water yafito shima, Ya Faisal ma yafito, Mamie ko kyama batajiba ta tsaya kusada ita tana buga mata baya tace "sannu Asmeey, sannu kinji, bani gyalen karya shiga amai" Mamie ta sa hannu tacire gyalenta dake kokarin shiga cikin aman ta maida mota daidai sauran motocin yan gidansu na parking, fitowa Abba bai bari kowa yafito ba kafin adauka hatsari ne motocin hanya su fara parking ataru Ya Mustapa biye da shi duk suka kalli Asmeey dake amai gwanin ban tausayi yace "meya sameta"?
Mamie tace "I think bata taba tafiya ba saisa cikinta ke juyawa zuciyanta na tashi" Abba yakalli Mustapa yace "akwai dabino a motanka Mustapa"? Dasauri yace "I don't know lemme check" yawuce, Mamie tace "bani ruwan Hamad" bata ruwan Hamadi dake kallon Asmeey yayi ahankali bayan ya bude, Mamie ta zuba mata tana kuskure bakinta sai Mamie ta debi ruwan da kanta ta wanke mata fuska dashi, daidai Ya Mustapa na dawowa wajen yace "Mamie ciremata dan kwalin kisa mata ruwa akai, Gwaggo na hayaniya zata fito Hameed yasa lock" Abba yace "gwara haka" hannu Mamie tasa tazare mata dan kwalin gashinta yawani bayyana da kitsonta mai kyau kananu, Faisal yajuya yakoma mota sabida kawai yaji yana kunyan ya kalleta yanzu kaman da dudda kanwarsu ce, but yanzu tadawo matan aure, shikuma Ya Mustapa ya tsaya awajen abinsa danshi baitaba kallon kannensa otherwise ba, he looks su Asmeey kaman yaran cikinsa ma da yayi aure da wuri daya haifi kamanta, dagota Mamie tayi batada karfi tace "sannu" Ya Mustapa yace "meke miki ciwo yanzu"? Girgixamai kai tayi idanunta na tattaro da hawaye, Abba yace
"koma mota ku sauke glass kasa muka sami dabino gaba saita ci ko 7up" ahankali Mamie tasata abayan motan, Hamad yazagayo ya shigo Mamie ta shiga gaba, Ya Faisal yatada motan, duksai taji ta galabaita zazzabi yawani rufeta, tadan matso inda Ya Hamad yake saita kwanto tasaka kanta ta dayan side din ta daura kanta saman hannayenta ta lumshe idanu tana sauke ijiyan zuciya ahankali, kanta juyawa yake sosai still kwanciyan datayi saitaji kaman abin na karuwa cikinta na kara huntsunewa, tashi tasakeyi zaune ta kalli ahankali Ya Hamad hada ido sukayi dan he has been looking at her tunda suka dawo mota, kawai sai tasakemai raurau da idanu bamatasan meke damunta ba, she's not just feeling good physically and emotionally, rasa yanda zatayi da rayuwanta da inda zatasa kanta taji dadi ga tashin zuciya sai kawai ta matso kusada shi kaman yar baby tana sauke idanunta kasa cus takasa jure kallon dayake mata but she just wanna to come closer to him, murya chan kasa ta yanda babu wanda ya isa yajishi cikin motan nan sai ita, bazama ka gane he's talking ba
Hamad yace "meke miki ciwo"? He spoke to her with so much affection and care dawata kalan tattausan gentle murya da bamata san menene ya sameta ba kawai saita fashemai da kuka mara kara batare data kalleshi ba hawaye na saukowa daga idanunta cikin muryan maraita da tausayi tace "everything" tai maganan tana sake goge hawaye abin gwanin ban tausayi, murya ciki ciki Ya Hamadi yace "rest your head on my shoulder" gently Asmeey tadago idanunta rinannu dasuka cika da hawaye ta kallesa hada ido sukayi sai kawai taji takasamai musu tana wani irin numfashin kuka lips dinta na rawa kaman wacce Ya Hamad kadai takedashi yanzu ahankali kaman mai tsoro tadaura kanta on his shoulder tayi lamooo tana sauke ijiyan zuciya tareda lumshe idanu hawaye na gangarowa daga idanunta tana wani kalan kuka mai sosa rai abin duniya yamata yawa Ya Hamad felt wani iri tabasa tausayi, hannunsa yamika kaman munafuki batare da kowa har ita Asmeey ta lura ba yadauki gyalenta dake gefensu kawai yadaura kan cinyanta inda hannunta suke ya lullube da gyalen, bude idanunta Asmeey tayi jin ya rufamata gyale a cinya da hannu, sai kawai Hamadi yatura hannunsa karkashin gyalen dasauri Asmeey ta runtse idanunta gabanta yafadi hannunta taji yakama awani irin hankali kaman wanda bai saba yiba ko yake tsoronyi yasa a tsakiyan nasa yarike hannunta calmly, faduwa gabanta Asmeey yayi sosai tanajin wani shocking, hannunshi nada girma dan hannunta cikin nasa feels kaman yarike yar baby but hannunshi is soft but ba kaman hannun mace ba, he held hannun so tight kaman za'a rabasu while fuskanshi na kallon glass yana kallon hanya kaman baya wani abu, wlh yanda yarike mata hannu gently and warmly saitaji kaman birkicewan da cikinta yayi da tashin zuciyan da rashin natsuwa da kwanciyan hankali ana zaremata su one by one, natsuwa nawani kalan shiganta by just holding her hand dayayi dan is not like yana mata wani abu daban, sai hannunta ya shiga zufama batasan mesaba saita kara lamooo ajikinsa babu wanda zai kallosu yadauka Hamad yarike mata hannu ta karkashin gyale ahaka bacci yafara daukanta Mamie tadan saci kallonsu ganin yanda Asmeey ta matsoshi sosai kanta na kafadansa shikuma yana kallon waje kaman baimasan tayi haka ba sai taji sun mugun burge Mamie, kawai saita dinga samusu Albarka tanama auren su addu'a dakuma Hamad yasami aiki ya kula da matarsa dakuma addu'an tsari daga dukkan mai sheri tundaga kan mahaifiyar Asmeey har suka shiga kano Asmeey bacci take kaman wacce tasha magani. Parking motan Faisal yayi, Mamie tace "Yaya dai?" Bude idanu Asmeey tayi da kyar tana dago kanta akunyace daga shoulder Ya Hamadi, Hamadi shima yasaki hannunta ahankali Asmeey tadan matsa gefe Faisal yace "Hamad zoka karbi motan dani da Ya Mustapa da Abdullahi zamuje wani waje" sauran motocin ma suka tsaya, gently Hamad yabude kofan yafice Asmeey tabisa da kallo Mamie takalli Asmeey dataga tanabin mijinta da kallo, Faisal yama Hamad wani matsiyacin kallo yadan rage murya kar Mamie tajisu yace "sai rungume, rungume kukemana a mota ko"? Sunnar dakai Hamad yayi yawuce yashiga gaba Faisal yayi dariya yawuce suka shiga 3rd car, while Hameed na jan dayan motan da mata da Abba dake gaba sukai inda zasu, su Hamad suka cigaba da journey zuwa gida.
Kano Asmeey keta kallo ta glass na window dataga yamata daban da Bauchi, dama haka kanon yake?
Saikuma maganganun Mom duk suka shiga dawo mata suna mata yawo a kunne, hawaye yazubo mata tadauki gyalenta ta share fuskanta tana yafa gyalen, dan barin Ya Hamad bayannan saitaji kawai she's very very sad, sai taji kaman yadawo bayan, ahaka har sukakai anguwansu zuwa gidansu horn Hamad yayi mai gadinsu yazo yabude yana murna sosai Asmeey sai kallon gidan take
Babban gidane sosai mai katon flat guda daya rak ga space sosai as well kana ganin gidan kasan na mai kudin dane but is still fine, parking akayi sai kawai taga Anty Asiya Anty Maryam da Anty Kady sunzo sun bude mata mota atare sukace "ayiririlii Oyoyooo Amaryan mu" fashewa da kuka Asmeey tayi tana boye fuska Mamie tafito kafafunta sunyi tsami zaman mota suna gaisawa da masu gadinsu da matarsa.
Sukuma sukai flat da Asmeey Asiya takawo ruwa Asmeey tayi alwala sannan suka shiga da ita ciki
Hamad sai kallonsu yake daga mota dan baifito ba har yanzu, shigowa Hameed yayi Hamad ya kallesa yadauke kai, ahankali Hameed yace "Hamad have you seen wat happened dazu?" Kin magana Hamad yayi, ahankali Hameed yace "Allah baku zaman Ipy, l'm very worried about you, zo muje muyi salla" saukowa Hamad yayi suka wuce masallaci batare daya kulashi kan maganan dayayi ba yana idar da sallan yafice kafin Abba ko Hameed su tsaresa. Mamie shigowa falon tayi tace "Asiya ku kaita dakina" wucewa da Asmeey sukayi dakin Mamie, Mamie biyeda su abaya dakinsu Hamad dayake abude ta shiga babu komi adakin anyi fentin dakin fari anyi mopping floor tun ranan auren Mustapa yasa gateman yabude ma masu aiki, akai moving kayan dakinsu zuwa dakin dake kusadana Abba, yanzu chan Hameed zai koma, bai kamata Hamad da matarsa su zauna adaki next to nasu Abba ba saisa akai maintaining first room idan ka hayo saman asalin dakinsu nada, an gyara dakin, anyi fenti, anyi mopping, dakin ya bushe, murmushi kawai Mamie tayi idan tace she's not proud of yaranta she lied cus they contributed money sukai fentin nan ragowan kudin sunje sayo gado da carpet da study table and chair na Hamad and small stuff na daki da kuma curtains masu kyau for just door and window, dakinsu ta shiga matan mai gadi da yar aikinsu ta gyara ko'ina tsaf tsaf kuma kamshin turare Asmeey suka zaunar agado Mamie tace "Masha Allah" Asiya tace "meza'a dafa Mamie" ahankali Mamie tace "kome kuka dafa, sa akawoma Asmeey akwatinta nan tayi wanka tarage kayan nan tayi amai dazu" Mamie tawuce tafita .tashiga dakin Abba dantai salla, Asmeey na wajen zaune tai lamo tanabin dakin da kallo Anty Kady matar Faisal tashigo mata da akwatunan ta duka tana bude mata tace "muje kiyi wanka" gyadamata kai Asmeey tayi tamike tawuce ta shiga bayi da kyar tacire rigan sabida hannunta tadaura towel takira Anty Kady ta tayata unhooking bra, wanka tayi tai alwala tafito bakowa adakin shiryawa tayi cikin cikin wani riganta da aka ciro mata eyptain gown na curtain mai mayafi, dadduman dayake wajen tahau ta kabbarta sallá, Anty Asiya ta shigo da gashashen kaza da yoghurt da biryani rice a tray takawo mata ganin tana sallah ta juya ta fita idarwa tayi tai shiru tana kallon abincin tanajin hayaniyan maza kaman ana shishigan da kaya ga muryan mazan gidan but bataji da Hamad ba, da kyar tadauki yoghurt takai baki takasacin abincin, kirjinta bugawa yake kawai, shigowa dakin Abba yayi da kansa yakalli abincin yace "Asmeey bakici abincin ba?" Akunyace ta sunkuya kai tana rufe fuskanta, Abba yayi murmushi he might consider matan su Doctor da sauran surukai but Asmeey har ransa he took her as daughter sabida yarsa ce da gaske, yar kanninsa dake binsa so Asmeey yarsa ce bazai taba kallonta kaman yanda yake kallon sauran matan yaransa ba bazaima iyabane, Abba yace "faracin shinkafan in ga" gyadama Abba kai tayi tasa spoon tafaraci saida tayi kusan 4spoons sannan Abba yace "to bari nadan fita bazanyi nisa ba idan kin gaji Mamanki na kitchen namasan yanzun nan zatazo wajenki, kisaki jikinki kinji gidan Abban ki kike kinajina" ahankali tace "toh, Abba ina Gwaggo"? Abba yace "wannan ai kafin a iso gida ta sauka wai taje duba takwaran da aka mata tabata barka da salla but nasan zata dawo yanzun nan" gyadamai kai tayi Abba yafita, bai wani jima da fita ba Mamie tashigo shigo haka ta tasata agaba saida taci
•shinkafan da dan yawa sannan ta barta tafitar tadawo babu su Anty Asiya sukazo sai hira suke suna bata labarai Mamie tabasu waje, hakan dasukayi sai bai bata daman tunani ba har akai magrib sannan Mamie takarasata tai wani wankan takawo wani sabon abaya mai kyau peach color tasaka, Anty Kady tadan shafa mata hoda duk suna murmushi aka fesa mata turare sannan aka yana mata veil din abayan akai kawai Asmeey saitaga sunhau wake suna tafi Mamie na murmushi tace "muje mu kaiki dakin mijinki" kawai sai hawaye Asmeey taji akahau dariya, they look so happy all of them harda Mamie sai waka suke suna rawa da tafi suka riketa suka fito da ita Mamie tabude dakinsu dake kamshin turaren wuta an gyara dakin tsaf, gadonsu mai kyau sosai wani english sweedish bed ga wardobe mai kyau mai madubi ansa carpet akasa mai laushe ga gefen wajen study Hamad da desktop nasa akai ga chair mai juyawa, gawani shelf na books dayake dashi na books dayawa dana larabci acikinsu, dakin kaman ba dakin Ya Hamadi da Hameed ke zama ba saiya chanza, yayinsa sun kashe kudi even the bed alone looks expensive kafin ayi maganar katifa, carpet, set na duvee, curtains study desk and chair, they spend nothing less than 500k above for the room, an shimfida zanin gado mai kyau da bargo, curtains nasu yayi kyau black and white masu kauri sosai, har lightening na dakin an chanza, da kafar dama aka shigar da ita aka zaunar da ita kan gado. Kawai Asmeey is feeling emotional, hawaye kawai take sai yanzu ta yarda da gazken gaske tayi aure, yanzu dama haka aure yake? Ana zaunar da ita Mamie tace
"ku kawo akwatin ta mujera mata kaya" haka suka kawo jera mata kayan aka shiga yi tasss dukansu sukaji muryan Gwaggo daga kasa. "Kuzo ku hayo dani naga dakin jikokina Hamadi da Asmeey" kwashewa da dariya akayi Asiya tafice ta hauro da Gwaggo tana zuwa dakin tace "keeee ni Madinah yaushe dakin gardawan nan yadawo haka? Kaga daki kaman sanda naje saudiya wannan dakin hotel din nan, Billahillazi wannan ma yafisa kyau" Asiya tace "bayan baki zauna anyi jere dake ba Gwaggo keme takwara" Gwaggo tace
"kinga Areef nake nemawa takwaran nan ina zuwa zan bari kiga naga amaryata" Wucewa gadon Gwaggo tayi ta zauna tana duban Asmeey tace "yanzu me kikema kuka iyye? An rabaki da jaraba da wannan ukuban matan ubanme kikema kuka? Babu mai kara jibgarki ko kokkoda miki mari anan? Jibeki har kin fara haske kwana biyu bakisha mari ba, jibe matan yayyin mijinki yanda suke sonki, jibesu kaya suke jera miki a drawer, karki damu idanma biki kikeso yanzu munakai kudin auren Hameed duk sai ahada amuku taron biki lokaci daya, dena kukan kinji, kowa na sonki anan bagani ba, ga Mamie ku, ga Abba, to wah kike nema? Gida fa kika bari kikazo Gida kuma dena kukan hakanan Asama" Gwaggo tai maganan tana share mata hawaye ta rungumota Asmeey tai lamo ajikinta tana tsagaita kukan sai bayan isha'i suka gama gyara komi tsaf tsaf akasa tai salla sannan suka fice, Gwaggo ta zauna da ita aka kawo mata abinci tanaci tanama Asmeey surutu. Kowa na falo banda Mamie da Abba da suka bama yaran nasu waje sun musu sallaman saida safe, yayyin kuma Hamad suke jira yazo sukaishi daki su tafi gidajensu, Hamad kuma tunda sukai azahar da Hameed ya gudu ko la'asar baiyi a masallaci ba an nemesa an rasa lamba bata shiga, hamma Hameed yayi yana kallon agogo yace "Ya Doctor bazafa kuga Hamadi ba yagudu cus yasan duk sai an jirasa yazo ku kaisa daki ni bacci nakeji" waya Ya Mustapa yaciro yayi dialing number hoping zai samesa yanzu, luckily wayan yashiga yana gab da katsewa Hamadi ya dauka strictly Ya Mustapa yace "kana ina?" Murya chan kasa yace "masallacin bayan layinmu" Ya Mustapa yace
"toh come home ina jiranka" shiru Hamad yayi bai amsaba, Ya Mustapa yace "bakaji bane"? Ahankali yace
"naji" katse wayan yayi Ya Abdullah yace "zaizo ko?" Gyadamai kai Ya Mustapa yayi matan suka tashi suka wuce sama Hameed yace "kar wacce ta tambayeni kudin siyan baki ba bakin wacce zan saya" Matan sukai shewa Asiya tace "aiko bazamu bama kanninku matarsa ba" Ya Mustapa yamata wani kallo tai dariya tawuce, saida Hamad yakara bata kusan 1hr sannan yashigo gidan yakai kusan 5min tsaye gaban dakin da kyar yabude kofa ya shigo sai kuma yayi kaman bai gansuba zai wucewan sa tsabagen iskanci Ya Mustapa yace "zonan" kasa juyowa yayi su Faisal da Hameed kowa yadaura hannu a baki ya danne sabida dariya, ganin yaki motsi ya Mustapa yamike da kansa yana zuwa inda yake ya kama masa hannu suka shiga hawa bene sukai corridor yaga sun wuce dakinsu sunje dakin dake kusa dana Abba yaga Ya Mustapa yabude dakin gadajensu da komi nasu nada duk yagani aciki ga wata sabuwar dinkakiyar yadi akan gado da turaruka yace "go and shower ka shirya in this clothes nabaka 5min wih ko ranka saiya baci" yajuya yarufomai kofa yafice, kaman zai bude kasa ya shiga haka yakeji da kyar ya daure yadauki kayan yashiga bayi yayi wanka ya chanza yayi wani kyau yafito daidai Ya Mustapa da kannenshi na shigowa haba zokaga ihu sabida yanda kayan sukamai kyau. "Ango! Ango! Ango" Faisal yace
"yausai kashe arna!" Tashi Hamad yayi azuciye zai wuce kofa suka wani taresa, Ya Faisal yace "tsaya kaji dalla zaka fara, akwai different holes in the place akwai na sex dana pee" dukawa Hamad yashigayi suka fashe da dariya suka kara binsa kasa suka dudduka, dasauri yamike yarasa inda zaisa kansa ya cika yayi fal, Ya Abdullahi yace "she is a small girl karka tearing nata fa Hamad please" kaman wanda zai kurma ihu juyawa yayi zai koma bathroom suka kara rikosa. "zo Hameed zai maka kiss" kawai sai hawaye sharrrr yasauko daga idanunsa yasauke kansa kasa not knowing what to do da brothers dinshi, cikeda fada Ya Mustapa yace "wai mesa kuke haka ne? Yanzu kunsashi kuka are you happy"?
💫UWA KO UKUBA?💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣7️⃣
Hameed yace "Hamadi kacika shagwaba banza wih me dan muna koya maka yanda akey..." Kwashemai keya da duka Ya Mustapa yayi yace "dukanku kuwuce kufita kun fasa rakasa, kufita"sumsumsum duk suka fice kaman munafukai basuyi musu ba dan sunga sunsashi kuka, Musty yakarasa ya rufe kofan yasa key sannan yazo inda Hamadi ke tsaye kansa akasa ahankali yakai hannunsa ya sharemai fuska murya chan kasa yace "don't mind them, all this dasuke ma is love, trust me sunma fika farin ciki kayi aure" yakai hannunsa wuyansa yana gyaramai boturin riga sannan yakama hannunsa yazo yazaunar da shi kan gado shima ya zauna gefensa yadan sauke ijiyan zuciya yace "Hamadi I know komene zan gayamaka kafini sani sabida you are very knowledgeable a bangaren addini, yarinyar nan Asma'u amanace agareke, dole ka kare hakkokinta, ka sauke duk wani responsibility yarinyar dake kanka and support her, the way muka taso all of us with loving parents especially our Mom ita nata bahaka bane, only God knows abinda mahaifiyarta told her today and girls like this needs support na mazajensu, be kind to her Hamadi! Be gentle to her! Be supportive! Be a good companion to her, and make a beautiful home kaji"yayi maganan yana kallon Hamad da kansa ke kasa, yace "Allah ya hallito mata ne don musami natsuwa a tattare dasu kasan menake fadi, drop wannan kunyan and make family, sunna ne" kara sunnar da kansa kasa Hamadi yayi, ahankali Ya Mustapa yace "you're not more our last born autanmu Hamadi, ko yaron Mamie da yayyinka ke cemaka da Gwaggo, you're now a husband!Takecare of yourself and take care of matarka kaji, come here" Ya Mustapa yajuyo tareda jawosa jikinsa ya rungumesa, wani iri Hamad yaji yadanyi motsi zai karbi kansa Ya Mustapa kawai ya sakesa yana girgiza kai yakallesa yanda hawaye ya saukomai sai kawai yakai hannunsa ya gogemai fuska yace "enough with this crying and shagwaba thing, kai yanzu miji ne Mr Husband uhn, stand up let's go" kasa tashi yayi, adan hankali kansa akasa yace
"i want to be staying here da Hameed" su Faisal da duk suka kafa kunne a kofa sukahau dariya Faisal da Hameed suka kashe hakan yasa Ya Mustapa ya kalli kofa sai kawai ya girgiza kai yamike yakama hannun Hamad yace "tashi muje" kasa tashi yayi, Ya Mustapa yace "kanaso ranka yabaci ko"? Da kyar yatashi kansa akasa duk yayi wani iri he looks terrify ma, Ya Mustapa yakara gyaramai fuska sannan sukai kofa yabude kofan su Hameed duk suka fuske, Ya Mustapa yamusu wani kallon su dena kada susa yaron nan kuka mana cus he's very very emotional abunka da mai kunya, hakan yasa sai kowa ya kama kansa cus sunga yanayin Hamadi duk sai kuma yabasu tausayi, suka wuce ahankali Ya Mustapa yayi sallama gaban dakin tareda knocking aka bude musu aka shigo da Hamadi da kansa ke kasa matan sukai "ayiririliiii, ango yasha kamshi, Ango Ango Hamadi" kai Hamad gado sukayi Ya Mustapa ya zauna dashi yazaro 100k a aljihu yakalli matan yace "kutashi mutafi gida dukanmu nan mun gaji kada kusamu surutu please ga kudin siyan bakin" Gwaggo tamike tana daukan kudin tace "kuwuce muje mubar masu bakin halin nan, yarinya tun rana surutu nake inaso nasata farin ciki taki dariya ai shikenan mun barku, shima jibi yanda yahada fuska, kumuje na raba muku kudin nidai na zari kasona" ficewa duka sukayi bayan sun musu saida safe aka sauka da Gwaggo kasa taraba kudin tawuce dakinta, Hameed ya raka yayyinsa sannan yadawo ya kulle ko'ina ya kashe wuta, yahayo sama yana kallon tsohon dakinsu yana murmushi
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 19 Chapter of 56