tasa key tabude gate din key shiga cikin gidan tabude gate din tadawo ta shiga motan taja motar ciki sannan ta sauko tashiga maida gate din tana rufewa, saukowa Fawaz yayi yawuce flat din gidan yasa key dinsa yabude kofa yashiga, Mom tadawo motan tabude baya tadauki magungunan tabar handbag nata da komi a motan ta taho tabude kofa tashiga, hadadden gida ne mai kyau dublex, baya falon stairs tawuce sama wani daki tabude zaune tagansa kan gado yacire rigan dagashi sai dogon wandon shadda da farin singlet jikinsa duk ciwo ijiye ledan tayi sai kawai tajuya tawuce bayi bata wani jimaba tafito da ruwan dumi da towel aciki ta dawo tsayawa tayi agabansa tafito ijiye bowl din a gefensa ahankali kaman wacce ke tsoron karta batamai rai tace “please allow me to treat you” ganin baice komiba yasa ta dauki towel din ta matse ruwan tadago tashiga sharemai jinin daya bata kanshi da fuskanshi ta duka tana share jinin kirjinsa tana kallon fuskansa ganin yaki kallonta, murya chan kasa tace “Asmeey ne tamaka dukan nan”? Kaman bazai kulata ba yayi huci yace “no ita kawai fasamin kai tayi da wannan ciwon na kirji na, it’s that guy that beat me wani maisaka bakin kwalli I don’t know him” ran Mom a masifan bace tace “Hamad!” Ahankali yace “I will kill him wallahi shi Hamad din! I will waste his life baisan dawa yayi messing ba I’ve marked him” tashi Mom tayi bayan ta gama goge komi tadauki ledan ta bude taciro auduga da spirit tai treating duka ciwon sannan ta ijiye maganin da zai sha tace “bari naje kitchen namaka fixing abinda zakaci sai kasha magani” tana maganan tadauki bowl na ruwan zata wuce wani fizgota yayi yasa hannu ya kabar da ruwan dasauri Mom ta kalli ruwan tace “Fawaz zaka jika dakin ne?”Authoritatively yace “nagama dake saiki gyara dakin” ya fizgota ya zaunar da ita akan gado kawai saiya shige jikinta yadaura kansa akan kirjinta yayi lamooo, ahankali Mom takai hannu tazare farin glasses dinta dagakan idanunta ta ijiye kan side drawer tadaura hannayenta abayansa tana shafawa cike da kulawa da affection tace “kayakuri Fawaz i promise you those that hurt you like this will not go scout free” cikeda takaici da masifa yace “I wanted yarki so bad but the stupid girl tahanani gashi tafiki komi! For how long ina jiranta? Tun tana yar karama da Aya ke kawota gidanmu nake maitanta kin hanani ita, jira nake, kinsan sabida Asmeey nake tareda ke wlh idan bazan sameta ba zan barki ne, kinga boobs dinta kaman balambalam ba kalan naki da duk sun kwanta ba babu tissue cikinsu” wani iri Mom taji zuciyanta na mata zafi kaman ya zubamata acid, dago kansa yayi daga jikinta yana kallonta yace “tashi dalla kicire kayanki” ahankali kaman ba Mom ba tace “Fawaz not now please is after 7 I need to go home” wani kallo yama Mom kaman ba Fawaz dake ma Momy sup sup ranan nan a kotu ba da hannu yanunata kaman zai daketa yace “wlh ranki zai baci” ahankali tace “Allah ya huci zuciyanka” tashi Mom tayi ahankali tashiga cire abayan jikinta Fawaz na kallonta yakai hannunsa yana warware gaban wandonsa yana kama gabansa daya tashi Mom tashiga cire bra yace “mtswww I wish irin nonon Asmeey kikeda shi kingansu kuwa sainaci yarinyar nan wlh Salima, i love Asmeey na rantse saina aureta wlh ni nafasa jiran tagama law school I want aurenmu nan da 1month kinji” gyadamai kai Mom tayi tana hadiye abu a wuyanta da kyar tace “toh” banzan kallo yamata yace “better make it happens or u loose me kirasani” pant Mom tacire tahayo gadon tana danne zuciyanta karyayi fushi da ita, ya kalleta yace “me kika saba min idan kinhau gado?” Yanda yake magana da Mom kaman ubanta, kanshi takama tace “yakuri dena fushin rayuwata” daga kansa tayi tadaura kan hannunta takama boobs nata takai bakinshi, jikinta duk yayi sanyi sabida yanda yake maganan Asmeey tace “ungo toh” kallon boobs din yayi yaja tsaki. “Mtswww dalla jibi wani jakin nono dakikeda shi kaman na tinkiya” sai kawai yasa bakinsa akai yawani ciza saida Mom ta runtse idanu sannan yashiga shaa da sauri yana sauke ijiyan zuciya kallonsa Mom tayi da ciwukan da akajimai dake mata ciwo sosai arai Allah baitaba dauramata son abu kaman yanda takeson Fawaz ba dudda rashin kunyan dayake mata is like batada zuciya awajensa, ahankali takai hannunwanta tashiga shafa kansa wani gyara kwanciya yayi yana wasa da dayan boobs din murya chan kasa cikin lallashi tace “I will never allow anybody to hurt you ever again, I’m sorry sabida ni you got hurt Rayuwata kayakuri kaji” ijiyan zuciya yasauke yashiga juyawa yahau jikinta still yanashan boobs din yaturamata gindinsa cikinta tana shafa kanshi har lokacin idanunsa a lumshe sosai ya shiga sex da Momy yana mata wasu irin kuka na iskanci dukta rude.
Wajajen 9 yakawo ya kwanta a gefe ahankali yace “kije kimin girki” Agogo ta kalla but tsoron ta batamai rai yasa tace “mezakaci?” Ahankali yace “spaghetti and bayina yayi datti those boxer baki wanke min ba” gyadamai kai tayi ta tashi tadauki bargo tana rufamai tadauki towel ta daura tawuce kasa kitchen tashiga tafara saka sanwar spaghetti sannan tadawo saman da mop ta gyara wajen daya jika tsaf tashiga bayi ga boxer shi dayawa ta duka tahau wankewa tabarsu halfway takoma kitchen sannan tadawo wajajen 10:30 tagama komi takai boxer waje tashanya ta zubomai abinci takawomai tazo ta tadashi yatashi ko kallonta baiyiba yashigaci takoma bayinsa ta wanke sannan tai wanka tafito daidai yagamaci tadauki kayanta tacire tashiga sawa yace “dau plate din kifita dashi” dauka tayi ba musu tafice yabita da kallo chan tadawo tadauki gyalenta zata sa yace “ai sai ki cire kaya ki dawo nan dan ban gayamiki nagama dake ba dazaki sa kaya” kallonsa tayi takalli agogo 11 nadare yawuce, cikeda tsoro tace “Fawaz this is 11 dan Allah kayakuri” cikeda masifa yace “fine but wallahi karki kara nemana dagayau bani baki give me the keys to my house and get the fuck out old wretch kawai” dasauri Mom tashiga cire kaya tazo gadon tace “mesa kacika fushi ne Rayuwata”? “Malama idan zakiyi riding dina kiyi idan bazakiyi ba kibar nan” Fawaz yayi maganan rai abace ba musu Mom tahau kansa she hates riding kafafunta na ciwo but haka tashigayi zufa na keto mata kuma baya taimaka mata gashi takasa denawa sabida tsoro duk yana kallonta yana lashe lips.
Faduwa gefe tayi kafafuwanta sun sage ya kwashe da dariya yabiyota yahau ci Fawaz can fuck oo yaron dan iska ne yanayi yana matse mata nonuwa kaman zai cire yana dukan mata duwaiwai sosai baya mata sex din gargajiya kaman Baban su Munir, saida sukai ja ya iya bata wahala a sex saida yayi round uku Mom takasa cemasa ya barta sabida tsoro sai wajajen 1 yabarta yajuyamata baya yahau bacci abinsa Mom takallesa takalli agogo she knows dagangan yamata dan an batamai rai yau da kyar ta tashi zaune kafafunta kaman ba nata ba bayi ta shiga ta daurewa cinya tafito tasa bra tasaka kayanta tsaf tazo gadon ta rufesa da bargo sannan ta duka ta manna mai kiss a goshi kafin ta wuce kofa tana murmushi tana tafiya ahankali tadauka kasa tafita tashiga motan haka tabudema kanta gate cikin daren nan sai alokacin tafarajin dari dari tafito da motan tasauko tarufe gate sannan tashiga motanta taja tana tsoro bata taba driving late night haka ba wat did Fawaz made her do like this God!.
WAIT!
WAIT!
WAIT!
WAIWAYE BAYA KADAN.......
SO MOM HAS ALWAYS BEEN A HARSH MOM WE ALL KNOW THAT ADUKA YARANTA RIGAHT?
BUT WHEN IT COMES ASMEEY SHE IS EXTRA-ORDINARY HARSH TO THE GIRL!
LETS REVIEW SOME ABUBUWA DA MOM TAMA ASMEEY TOGETHER!
SO SABIDA FAWAZ MOM KULLUM KE DUKAN YARINYAR NAN TANA BARIN MATA TABUBBUKA A JIKI SABIDA YADENA GANIN KYANTA?
SABIDA FAWAZ NE MOM BATASO YARINYAR TAI KITSON SALLA KARTAI KYAU?
SABIDA FAWAZ NE TA BATA LALLEN
YARINYAR DA MATA TABON MARI A FUSKA SABIDA KARYAGA KYAWUNTA?
SABIDA FAWAZ MOM KE KISHIN MANYAN NONON ASMEEY?
WAIT DUK SABIDA FAWAZ MOM TAKEMA YARINYAR NAN ABU?
SO ZATABAR YARON DATAKESO YA AURI YARTA AMMAN ZA TA MA TA NAKASU AJIKI?
MOM IS MAKING YARTA PAY FOR ABINDA BAMA TASAN IS GOING ON BA!
MY SHOCKNESS IS IN SHOCK!
GUYS LETS TALK!!
IS A MOTHER JEALOUS OF HER OWN DAUGHTER?
💫UWA KO UKUBA?💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 1️⃣6️⃣
https://chat.whatsapp.com/IB4tlRlThojFoahrw1nn6T
Wuraren goma na dare machine ya saukesa a kofar gidan yabiya kudi yashigo gidan Ya Mustapa yagani tsaye shi kadai jikin masallaci yana kallonsa suna hada ido ya dauke kai yacigaba da tafiya yakaraso gabansa ya tsaya batare daya kallesa ba yace “ina yi….” Be karasa maganan ba Ya Mustapa yakai hannunsa yataba goshinsa jikinsa zafi kaman wuta zare hannunsa yayi ahankali yace “Hamadi” dan dago kansa Hamad yayi yakalli Ya Mustapa da sauri ya sauke kanshi ganin yanda Ya Musty ke kallonsa, anatse Ya Mustapa yace “did you cry?” Cus idanunshi hardan kumburowa sukayi, he knows kanninshi so well all of them, Hamadi nada saurin kuka bawai rashin taurin zuciya bane kawai haka yake especially when he’s in pain, ko ciwo yaji u can just see tears idan yanajin zafi, kin magana yayi Ya Mustapa yace “I’m talking to you” juyawa yayi murya ciki ciki yace “kadena kallona” tsayawa kallonsa Ya Mustapa yayi maganan dayayi just shows he’s angry, cus haka yakeyi idan yana fushi ko abu na batamai rai, even though bawai he’s rude bane, Ya Mustapa yabi jikinsa da kallo kawai Hamadi yawuce da sauri side nasu shikuma Ya Mustapa yatafi wajen motarsa batare dayace masa komi ba. Babu kowa a falo hakan yamai dadi sosai sama yawuce da sauri yabude dakinsu ganin babu Hameed yaji dadi akwatinsa yabude yana kallon kofa yazaro pant din aljihunsa da gudu yadaga kayansa ya tura akasa batare dayama iya kallon pant din ba baisan a inda zai wurgan dashi ba, ai baisan yayi zaiyiba, baimasan mesa yadauka yaboye ba, kawai baiso su Abba sugani, daidai yataso Ya Mustapa yashigo dakin yazo gaban gado yace “remove your shirt kazo nan akwai ciwo ajikinka” dan jim yayi kanshi akasa, Ya Mustapa yakallesa strictly yace “badakai nai magana ba”? Ahankali yataho wajen kofa yayi Ya Kustapa yabisa da kallo, key yasaka a kofan sannan yadawo yazare rigansa ahankali yarage saura singlet fari tass sai kamshi yake, Ya Mustapa yabisa da kallo akwai ciwo a shoulder nashi na katako daya karcesa dazu zuwa yayi yazauna Ya Mustapa yadauki auduga da spirit yana goge ciwon shoulder runtse idanu Hamad yayi yadan sauke ijiyan zuciya kadan, Ya Mustapa yace “kaida ka iya dambe is this small injury hurting you Jakie Chan”? Shiru Hamad yayi kanshi na kasa, Ya Mustapa yacigaba yace “recently kai accident kwalba yashiga abdomen naka Alhamdulillah we were able muyi operation acire batare daya maka damaging anything ba, fighting is not for you yanzu! This is the first and last time dazakayi fada am I clear?” Gyadamai kai Hamad yayi kanshi akasa, tass Ya Mustapa yagama treating ciwon sannan ya karbi hannayensa dayaga ciwo yana kallo suma yashiga gyarawa yace “I will call Mamie to bring food for you saika sha maganin nan” ya ijiyemai magani kan side drawer sannan yahada komi yadauka yawuce wajen kofa, haryasa hannu ya murza kofan zai bude saiya tsaya batare daya juyo ya kalli Hamad ba murya chan kasa yace “stop worrying!” Yayi shiru hakan yasa Hamadi yadan dago kansa yakalli yayansa dake facing kofa, ahankali Ya Mustapa yace “he didn’t succeed in raping her” dawani irin mugun sauri Hamad yasauke kansa kasa cus baitaba tsammanin abinda Ya Mustapa zaice kenan ba, Ya Mustapa yadan juyo ya kallesa sai kawai sai yayi murmushi yabude kofan yafice daga dakin zaune yaga Mamie anan falon saman sanin yana ciki yata shiga ba tabasu privacy, da dan damuwa kan fuskanta wajenta yayi yana murmushi yace “Mamie kin damu danki baya gida tun dazu?” Murmushi kadan tayi tace “nasan baida kowa a garin ne to ina zaije saisa Doctor” rungume Mamie Ya Mustapa yayi ta gefe tadan sauke ijiyan zuciya na damuwa, Ya Mustapa yace “Hamad is an adult Mamie zai iya kula da kansa” ahankali Mamie tace “nasani kawai tausayi yake bani, Hamad nada banbanci da Hameed sosai, yau idan banga Haneed har gobe ba ba lallai na damu ba nasan zai iya kula da kansa ko’ina ya shiga zai iya kulla abota yayi mu’amala da mutane Hamad ba haka bane nasa, na tabbata ma baici abinci ba”murmushi Ya Mustapa yayi yace “eh baiciba ki kaimai Mamie, Ya jikin Asma’u tasha magungunan?” Gyadamai kai Mamie tayi tace “eh tasha suna dakina itada Aya tayi bacci, Aya taki tafiya wai sai gobe” gyadamata kai yayi yace “zanje na kwanta incase ta tashi anjima ko akwai wani abu call me Mamie, saida safe” kansa ta shafa tace “Allah maka albarka Doctor” gyadamata kai yayi yasaketa yawuce itakuma ta wuce kitchen da kanta tamai shayi sannan tadebamai pepper soup tasan bazaici tuwo this night ba tahayo sama tabude dakinsu ahankali, akwance ta gansa but idanunsa biyu yana ganinta yatashi ya zauna harya chanza kaya yana sanye da t-shirt da pants dogo black kanshi ya sauke kasa ta ijiyemai abincin gefensa tace “ci abinci, Hameed ya bingile da bacci a BQ dashi da Munir nayi juyin duniya su zo nan wai sai gobe, oya eat” Mamie ta dauki cup na shayin ta mikamai ahankali yasa hannu ya karba yafara sha tana kallonsa anutse tace “tuntuni kana ina?” Sauke kansa kasa yayi yace “wani masallaci naje” Mamie tai shiru bata kara magana ba tamike tayi wajen kofa zata bude murya chan kasa Hamad yace “Mamie” juyowa Mamie tayi ta kallesa sauke kansa yayi kasa ahankali yace “I am sorry I made you worry” this is banbancin Hamad da sauran yaranta shi da Mustapa are very sensitive, they notice everything, bawai takirasa bane but then yasan she has been so worried just like yanda yanzun nan Mustapa yasan she’s worried, ganin Mamie batace komiba yasa yadan dago kanshi ya kalleta eyes nashi na nuna baiji dadi ba yayi nadama yace “kiyakuri Mamie” gyadamai kai tayi tamai murmushi tace “yawuce” tawuce tafita.
Tea yadansha yakalli pepper soup din baison nama yayi karfi yasan Mamie always cooks soft meat but nan baisan ko ita ta dafa ba hakan yasa yadan ture sannan ya shanye tea yasha maganin ya kwanta yayi shiru.
Wuraren 12 Abba yashigo flat din dakinsu Hamad yawuce yabude kofa ganinsa yana bacci yasa yadan sauke ijiyan zuciya ya maida kofan yarufe mai yasan Hameed na BQ, dakinsa yawuce kawai yau gidan kap babu wanda ke cikin walwala ko farin ciki.
Around 1:30 Mom tayi horn gabanta na faduwa dan bata taba late haka ba fitowa gateman yayi ganin motanta yabude mata shigowa tayi tai parking tadan jima a motan sannan ta sauko da kyar aranta tace yaron nan Fawaz naso ya kasheni I’m 47 not 30 dayake so ya hallakamin kafafu, jakanta tadauka tamaida motan tarufe tayi key tana taku daidai cikeda shegen girman kai
Bude kofan flat nasu tayi ta shiga babu kowa a falon an ma kakkashe wuta, maida kofan tayi tarufe tawuce staircase tafara hawa ahankali tahayo sama Baba tagani tsaye anan falon saman yahada hannaye ya rungume yana kallonta fuskanshi ba Rahama saida gabanta yafadi rasss amman ta dake cikeda isa dakuma iko tacigaba da tafiya Baba yakalli agogon bango babu wani wasa kan muryanshi yace “daga ina kike Salima”? “Daga asibiti” wani kallo yamata itama tamai wani kallo tace “Baban Aya dazu kamin abinda zakayi agaban yan uwanka yanzu kuma me kakeso? Naje police station kasan awa nawa na bata kafin na iya ciro yaron? Did you see condition danaga Fawaz? Ubanwa yabama wannan wawan yaron jobless boy wanda sisi baya aljihunsa daman taba Fawaz?” Yasan Waye Fawaz? Fawaz da har yamutu banjin zai iya taka matsayinsa ba shine yakesa kazaman hannun nan nasa na talauci yana dukan dan masu kudi? Look Baban Aya sabida respect dat I have for you yasa nayi roko Allah da Annabi kar a kulle Hamad da wlh saiya yabawa aya zakinta so daganan mukaje asibiti daga nan nake yanzu” sosai Baba ke kallonta harta gama surutanta sannan strictly yace “darajan yaranmu shine zan barki ki kwana agidan nan dan dare yayi amman gobe ki tattara inaki inaki kibarmin gida nagama aurenki Salima!” Yana maganan yajuya yawuce dakinsa dudda maganan hit her hard but saida tabi Baba dawani kalan kallo, tanason Baba dan he’s a good husband, she’s this kind of person da reputation dinta matters to her and auren ta abune datake alfahari dashi, miji na karama status nata daraja Mrs Turaki Mrs Turaki yana karamata calibar, bata auri Baba danta rabu dashi wata rana ba especially yanzu da yaransu sun girma ai abin kunya ne ace an saketa ita din nan Mrs Turaki miji ya saketa har yana korata daga gida nada nada! Tai wani murmushi tace “inkasan wata bakasan wata ba zama daram wlh” tana maganan tawuce dakinta tabude kofa tashiga abinta tafada bayi tayi wanka tafito ta shirya tana magrib da isha’i.
💫UWA KO UKUBA?💫
✍🏻M SHAKUR
KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???
JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA🔥
GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA🙈
CHAT ME UP DON SHIGA
wa.me/+2347012181461
EPISODE 1️⃣7️⃣
Ahankali Aya ke bude idanunta tamika hannu tana kunna wuta tasaman gadon takalli Asmeey data shige jikinta ta dukunkune lips dinta na motsi sosai, Aya tai shiru tana kallonta cus a bacci taji Asmeey nata kiran Ya Hamad, Ya Hamad, yanzu kuma ta tashi lips dinta na motsi but batajin metake cewa, ahankali takai kunnenta saman fuskanta tayi shiru tana kokarin jin abinda take fadi Asmeey cikin bacci da mafarki tace “Ya Hamad! Ya Hamad” dasauri Aya ta kalleta she’s still calling Ya Hamad dasauri tadaura hannunta saman kanta ko zazzabi take but babu zazzabi ajikinta, ijiyan zuciya tayi tadan jijjigata hakan yasa tai shiru tamaida lips nata tarufe, Aya tasauka daga gadon ahankali batare datai motsi ba kada ta tadata ta rufamata bargo tawuce bayin Mamie tadauro alwala tafito ta shimfida dadduma tahaukai, yau gabaki daya prayer point nata is her sister, she just turn tana kallonta tana mata addu’an Allah ya tsareta, yauta kubuta Fawaz bai lalata mata rayuwa ba, but gobe fa? Jibi fa? Gata fa? Zata kubuta? The solution is Allah ya shigo lamarin tasan ko duniya zata hade after wat happened today Baba bazai taba aurama Fawaz Asmeey ba, but wat next? Will Mom give up? Will Mom backdown? Ga yarinyar batada any saurayi balle tamasaka baki ta zuga Baba ya mata aure to hell with d law school, tayi agidanta, but she has no one! No any man, Mom da bata bari tazo gidajen su wat will even happen? What kind of life is this? Why is Mom like this? Kanta ya kulle batasan how she can save her little sister ba, bataso tace su Abba ko Kawu na Gombe sutafi da ita, Mom are literally enemies da mutanen, she’s a sworn enemies dasu, so is impossible but wat next? What will she do? Tayi shiru tanakan dadduman.
Around 5 na asuba Gwaggo ta shigo dakin tana haki taduka takama guiwowi, Aya ta tashi daga kan dadduma dasauri tace “Gwaggo benen kikahau?” Kaman jira Gwaggo take tafashe da kuka tana haki har lokacin kaman tafito daga yaki tace “Wallahi wallahi runtsawa nan banyi ba Aya sabida yarnan” tanuna Asmeey dake kan gado tace “najama uwarku da yaron nan Yaseen yafi kafa sittin da shidda, wani irin cin zaline wannan uwartaku tamikata da kanta aje amata fyade?” Ahankali Aya tace “Gwaggo hala Mom batasan hakan zai faru ba tunda tace gidansu suka tafi” Gwaggo tace “dalla matsa uwarku duk ta muku fitsarin asuba a kwakwalwa baku gane abinda ke faruwa, ta tsani yarnan, ta tsani Asama kaman makiyarta, ai tasan waye kwalandan yaron nan, kuma da gangan tabasa ita ya lalata mata rayuwa Allah ya hana ai addu’a ta ba banza ba”Gwaggo tai maganan tana sharce hawaye tabuga tafi tace “toh bari kuji, wlh wlh karya tasha karya ke duk uban durun uwar abinda zai faru ya faru amman saina raba Asama da wanchan muguwan Salima wlh kuwa” Gwaggo ta buga kofan da karfi cikin fushi kaman zata karya kofan tar Asmeey ta bude idanunta kawai saitaga Fawaz asamanta zaihau jikinta wani irin mahaukacin ihu tasaki da saida gidan gabaki daya ya dauka da Aya da Gwaggo dake magana sukayo kanta Aya tace “Asmeey Asmeey mune kalla kalli, menene? Stop screaming” ina Asmeey bamatasan me akeyi ba tawani irin kankare ihu kawai takeyi Gwaggo ta buga salati. “Innalillahi Wa innailaihi raji’una, Asama ke ke” Aya tahau gadon tana kokarin dagota but wlh takasa cus Asmeey ta sankare sosai tana ihu, Mamie tashigo dakin da gudu tana “meke faruwa” bama aji sabida ihun Asmeey daya cika dakin, Abba yashigo sanye da jallabiya hannunsa rike da charbi yazo wajen gadon shima yana kokarin dago yarinyar yakasa ihu kawai take. Yace “kira Dr Aya” Aya tarude batamasan da waya zata kirashi ba kawai tayi waje Baba yashiga tofa mata addu’a, Aya na fita taga su Yaya Mustapa harda su Faisal da Munir duk zasu masallaci, Baba shima yana fitowa ganinta tana kuka kawai sai suka taho Baba yataho da gudu duk sukai sama tundaga kasan falon ihun Asmeey akeji Ya Mustapa yazo gadon da sauri ganin suna kokarin daukanta yace “don’t forcefully try to carry her or take her zata karye, Mamie rub her hair” Baba yashigo dakin da gudu wlh wlh yarude gabaki daya yace “Asmeey Asmeey, Husna, ke Husna” yakalli Abba yace “aljanu gareta Yaya? Meya sameta”? Girgizamai kai Abba yayi Ya Mustapa yace “is just fear” tsayawa ahankali Hamad yayi jikin kofan dakin wanda baiso yazo ba but yakasa daurewa saida yazo, duk suka shiga mata addu’a Hameed ahankali shima ya jingina da bango yana kallonta. Ahankali Asmeey tafara sakin jikinta Mamie na shafa mata kai Baba yace “Asma’u bude idanunki gani nan, ga Baba” bakinta ne yayi motsi cikin rashin karfi da yar karaman kofa tace “waya buga kofan? Wanna mutumin ne”? Atare duka sukace “no” Gwaggo tace “nice na buga kofa bansan zaki firgice ba Asama” ahankali Asmeey tace “Baba” dasauri Baba yace “na’am Husna, gani” murya chan kasa tace “Munir” dasauri Munir yazo gaban gadon yace “na’am Asmeey I am here, open your eyes” is as if she wants to be sure da gaske tana tareda su kafin tabude idanunta tayi shiru kusan 2min duk suna kanta suna tofa mata addu’a kafin gently tace “Ya Hamad!” Dasauri kowa na dakin yajuya yana neman Hamad suka ganshi tsaye jikin kofa yasauke kanshi kasa da sauri gabansa yawani fadi jin takira sunansa,Ya Mustapa yace “answer her she’s in shock”kasa magana Hamad yayi kaman zai nutse akasa da kyar yabude yace “uhmm” yana maganan yafice da sauri daga dakin, gently Asmeey tabude idanunta tasaukesu akan Baba hakan yasa tai relaxing jikinta tamika hannunta mai lafiya tabama Baba dasauri ya karba fashewa tayi da kuka ahankali tana kokarin tashi Mamie ta taimaka mata ta taso tazauna ta rungume Baba tace “Baba I am scared” ahankali Hameed yajuya yafice daga dakin, Baba yashafa bayanta yace “babu abinda zai sameki duk ba gamu ba, ga yayyinki kuma, waya isa yataba ki ” gyadamai kai tayi ahankali tace “Baba ina Mom?!” Kowa na dakin saida ya kalleta, murmushi Baba yayi yace “tana dakinta, bari muje muyi salla, Aya taimaka mata tayi alwala” gyadamai kai Aya tayi da Baba da Abba da sauran mazan duk suka fice.
Wuraren 9 yashigo gidan daga mosque. Yaji karfin jikinsa he’s not running temperature zai shiga flat dinsu Munir daya fito daga Bq yazo wajen yace “Ya Hamadi Abba na BQ yace ne daman na kiraka daga mosque zanje wajen Asmeey” shiga flat dinsu Munir yayi yaje wajen Asmeey, shikuma Hamad yawuce BQ
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 14 Chapter of 56