I look at you all bayan nasan I am the reason for everything”? Ya Mustapa yakusan kuka forget some maganganun Asmeey akwai shirme da yarinta but now datakema Abba addressing abun he understood where the girl is coming from she’s feeling extremely guilty because of Mamie, bama ta kanta da ciwonta takeba ta Mamie take and she feels barinta nan will make everything okay koba komi tanada certainty cewa Mom bazata kara zuwa ba so kowa will be safe.
Kanta Baba yashafa yace “stop blaming kanki for mistake na mahaifiyarki! Abinda yasami Mamie Allah yariga ya kaddara hakan zai faru and it’s okay komi yawuce, koda wasa kada ki kara kuskuren fadin cewa mun tsaneki ko wasu maganganu makamantan haka koda ace baki auren Hamadi ke diyata sannan kuma kannin su Faisal I know yarana they will never hate you saima suyi protecting naki kinji” gyadama Abba kai yayi yace “magana ta wuce banson kara jinta karki kara tunanin kashe kanki wannan rayuwan Allah ne ya baki shiya halittoki shi kadai keda ikon karbanta ki gujema azaban Allah sannan kiyi istigifari da abinda kika aikata na kusan kashe kanki just now”
Sosai wani tsoron Allah ya shigeta tace “Astagafurullah!” Abba yace “konmayi salla?” Girgixamai kai tayi anatse yace “tashi kije kiyi salla kiyi wanka zansa mai girki takawo miki abinci” gyadama Abba kai tayi Abba ya yunkura zai miki ahankali tarikeshi Abba yajuyo ya kalleta yunkurowa tayi sai kawai tayi kneeling agabansa tahade hannuwanta biyu tafashe da kuka tace “Abba I am sorry kayafemin, Ya Mustapa kuyakuri dan Allah bazan karaba, I am very sorry” murmushi Abba yayi sosai anatse yace “nahakura Doctor kaima kahakura?” Gyadamata kai yayi yace “tashi kije kiyi wanka komi yawuce”tashi tayi ahankali su Abba suka wuce suka fita suka kullo mata kofa tsayawa tayi takalli kudin da Ya Hamad ya watsamata akan gado sai taji kukan dayafi na dazu yazo mata sosai, Abba duk suka juyo kukan Abba zai koma Ya Doctor yarike Abba tareda girgizamata kai yace “she’s crying sabida mijinta ne yanzu, kabarsu Abba zasu shirya, kuma mubar Hamad yayi fushi karkamai maganan ya shirya da ita, Asmeey na bukatan tasan daraja da kima da mutunci dakuma matsayin mijinta arayuwanta, bakaga da kanta takasa cigaba da fito da kayan ba? Ai bamu cemata karta tafi ba shima kuma yabarta ta tafi, she needs to know mahinmacin mijinta Abba next time bazata kara irin kuskuren nan ba, sun sami rashin fahimta su biyu dudda Hamad bai fahimceta da manufanta kaman yanda mu yanzu muka fahimceta ba, but abinda yamata was very good Abba! Shine mijinta and yes shine mijinta! Comparison na uwa da mata is a no no dudda itama yarinta yasa tai maganan she didn’t mean it, but gwara daya mata haka next time suka sami wani matsala bazata sake kalan kuskuren nan ba” ijiyan zuciya Abba ya sauke he respect thought na Dr sosai a yaransa sabida yanada hankali da hikima sosai yace “amman kana gani auren nan zaiyi lasting wannan mayyar mata tazo kano”? Murmushi Dr yayi yace “Abba babu abinda zai sami aurensu sabida yarannan sunason junansu sama da yanda su kansu suka sani and type of love nasu is not something that is easy to break, Asmeey da kanta tace daza tafi da kanta kuma takasa cigaba da ciro kaya, dakuma kanta da zauna tana kuka, dakuma kanta tabamu hakuri, Abba she’s gradually developing love for Hamadi that is getting stronger than tsoron datakema mahaifiyarta, da ace dane da tuni ta tafi but kalla dudda uwarta na fushi she stays here dudda babu wanda ya riketa mijin yama bata kudin mota but she couldn’t go, Let them be, auren nan Allah kadai zai iya rabasa” ijiyan zuciya Abba ya sauke yace “bari naje wajen Mamie je wajen kanninka” Gyadamai Kai yayi Ya Mustapa yawuce dakin Hameed.
WAYE KEDA LAIFI A FADAN NAN?
HAMAD WENT TOO FAR RIGHT?
SHI YA NUNA TASA UWAR NADA DARAJA YANUNAMA ASMEEY TATA UWAR BATADA DARAJA??
SHIN HAMAD YA KYAUTA?
ASMEEY TA KYAUTA DATAI BLAMING MAMIE?
COMPETITION ASMEEY KEYI DA MAMIE??
SO TAKE HAMAD YAFI SONTA KAN MAMIE??
WAT EXACTLY ASMEEY KESO??
Let’s discuss 💃
EPISODE 4️⃣6️⃣
Hamad yagani zaune kan gadonsa yajingina da bango yana kallon window gasu Faisal da alamu sunmai magana sun gaji yaki kulasu, karasawa yayi yazauna gefen Hamad din yakallesa sai kawai yayi patting hannunsa yace “Hameed nasan kaine sarkin update, is this the second lovers fight ko first?” Atare Faisal da Hameed har suna hada baki sukace “second ne Ya Doctor” dan murmushi yayi yakai hannu yashafa kan Hamad yace “ba’a handling mata da zuciya haka Hamad! Kacika zuciya, aka ganka sai adauka bawan Allah ne kai ba’asan kaine fitinannen yaron gidan nan ba mai dan banzan zuciya, why will you give matarka kudi and tell her to go”? Baimason maganan yunkurawa yayi zai tashi daga gadon zai wuce Ya Mustapa yarikeshi kawai saiga hawaye shaar! Yasauke kansa kasa hawayen na diddiga, Yayinsa duk suka taso, murya chan kasa Hamad yace “leave me alone Yaya” Ya Mustapa yace “anki dawo ka zauna anan” yakamasa badan yaso ba ya zaunar dashi, ahankali Ya Mustapa yace “ba inda zata, Asmeey is not going anywhere” murya chan kasa yace “ina ruwana” yawani juyar da kanshi su Faisal sukace. “awwwwnnnnnn” cus He looks so cute wlh dayace ina ruwanshi, Ya Mustapa yace “kadauka you can live without Asmeey ta tafi? Haka zaka dinga mana kuka kullum” bayan hannunsa yasa dasauri ya goge fuskansa yace “ni I am not crying because of her ta tafi mana! I am just sad ne because of Mamie” Faisal yace “wlh karyane munafuki! Ta tafi wazaka dinga matsawa agado”? Dawani kalan sauri Hamad yamike Ya Mustapa yakamosa yana ma Faisal dakuwa yace “wat is wrong with u?”Ya Abdallah yace “Ya Doctor gaskiya ne fa mace wasa ce? Idan ta tafi baida wajen biyan bukat…..” tashi Hamad yayi yace “niku saken” ya fizge hannunshi yawuce yafita daga dakin Ya Mustapa bai damu ba he will talk to him later dan yan iskan yaran nan will not let him speak to him, sai suma yahau magana dasu kan Asmeey yana musu bayanin situation na yarinyar.
Wanka tayi tafito wani gown tasaka da hijab tai salla saitai shiru kan dadduma tana kallon kayan data ciro saikuma ahankali tace mesa ban tafiba? Fuskan Ya Hamad tagani ahankali kaman wata marainiya ta kwanta kan dadduma tana kuka saikuma ta lallaba ta tashi tacire hijabin tawuce tashiga kwashe kayan nata tana maidawa wardrobe wlh hakanan taji bazata iya tafiya ba bazata iyaba and for the first time in her life saitaji damuwan fushin Ya Hamad over shadow tunanin Mom da rashin kashe kanta da batayiba, tsaf ta maida komi tasa hannu ta tattara kudin tawuce ta ijiye akan desk dinshi, tsintsiya tawuce tadauka tazo zata fara shara danta kwashe maganin beran kawai she now realize bata taba share dakin nan da kanta ba tunda tazo fidan nan kullum Ya Hamad keyi kuka taji yazo mata mai kyau tazauna tayi ta koshi sannan tashiga shara ta share komi ta kwashe ta zuba akwandon shara tazo ta gyara gadon da hannu daya takara zama akasa ahankali tai shiru tana kallon kofa knocking, akayi dasauri ta dago kanta ana bude kofan Hameed tagani rikeda plate na abinci dasauri ta sauke kanta kasa tanajin wani kunyansa, maida kofan yayi yarufe yana kallon yanda ta gyara ko’ina aransa yace “ohh my bro don charm this girl finish Asmeey you are a goner, kitafi mana mugani bayan Hamad yagama siye zuciyanki” zama yayi ahankali akasa kan carpet din ya ijiye abincin agabanta yace “even though nace zan zazzaneki that does not mean zan barki da yunwa, now eat” abincin ta kalla ahankali saikuma ta kalleshi suka hada ido ita yake kallo duk tausayi ma take bashi, hawaye ne suka zubo daga idanunta ahankali tace “I am sorry Ya Hameed I am sorryyyyyy” murmushi yamata yace “kintaba ganin yaya yayi fushi da kanwa I was never angry with u dazu ma u piss me off yasa nace zan zaneki but I will never do that so kike Hamad ya shakeni ke kinsan karfin mijin nan naki kuwa”? Yazaro idanu yace “yafi Antony Joshua wannan wrestler din karfi fa, na tabamai mata ai sunan Hameed sorry, Oya it’s okay eat” bude kofan akayi Faisal yace “is there water here ko no water”
Ya Abdullahi biye dashi yace “I come bearing drinkssssss” coke da Fanta a hannunsa making wani funny gesture dayasa tayi murmushi hawaye na gangaro mata feeling so bad akan abinda tace akansu wai sun tsaneta sai kawai ta fashe da kuka duk sai sukazo suka zauna suka zagayeta Ya Abdullahi yace “it’s okay Asmeey” Faisal yace “ya isa kinji Asaman Gwaggo” one thing she understand is men are so easy going da matane su probably da basu yafemata ba but look at them, ahankali tace “Yaya dan Allah karku gayama Mamie abinda nayi dan Allah” atare dukansu sukasa hannu a lips sukace. “Pinky promise” Coke Ya Abdullahi yabude mata yace “gashi take” amsa tayi ahankali yace “but don’t ever ever ever think of suicide kinji ke musulmace idan kika kara kalan tunanin lokacin ne zamuyi fushi dake sosai right boys” tare sukace right! Ya Abdullahi yace “Hameed karo abincin duk muci tare naga nata duk ya biyamin rai” tashi Hameed yayi yace “shikenan nadawo in charge of kitchen yanzu” yafice chan sai gashi da katon plate na abinci da spoons kawai duk suka zauna wajen sunaci tare tareda ita suna surutu she felt better suka gama suka fice da plates tashi tayi ahankali tayi kofa budewa tayi tafito tana kalle kalle.
Dakin Mamie tabude ahankali ta shiga zaune taga Mamie da farkawanta kenan babu kowa adakin tana ganin Asmeey tace “zo Asmeey naga goshinki Subhanallahi dünya kumbura” wani iri Asmeey taji how could she even blame this woman meya sameta dazu kawai dawani gudu tayi wajen Mamie kawai ta rungume Mamie tahau kuka tace “I am sorry Mamie I am sorry”
Dagota Mamie tayi tace “common I am fine ya isa dena kukan haka jibi udanunki tuntuni kike kuka ko? Bagani lafiya ta kalau ba komi yawuce ya isa”
Mamie ta sharemata idanu tana murmushi, Abba ne yashigo yace “ahh kin tashi akwai abinda ke miki ciwo”? Girgizamai kai Mamie tace “babu abinda ke damuna Alhamdulillah” tashi Asmeey tayi tafice danta basu waje takoma dakinta saita kwanta agado tai shiru tana kallon kujera da desk din Ya Hamad tarasa yanda zatayi taji dadi she miss him badly.
EPISODE 4️⃣7️⃣
Komawa hotel nasu Mom tayi kawai tai parking tana maida numfashi sabida kalan gudun datayi ahanya gabanta sai fadi yake tadaura hannunta saman kirji tanajin bugin zuciyanta da kyar tadawo daidai, bata tabaji gabanta ya fadi akan wani sama da Fawaz, shi ne wanda shi tasan soyayya ne but yau dataga idanun Hamad saitaji zuciyanta ya buga rasss and that is a very bad feeling for her guts, duk wanda zata kalla gabanta yafadi means bazata taba samun nasara akansa ba, zata wahala saisa ga Fawaz nan haryau fama take, this is just gut nata da believe, mesa tai feeling towards Hamad? Does that mean bazata taba iyacin galaba akan Jobless mental boy din nan ba? Does that mean bazata iya raba aurensu ba ko mene? Noo tayaya wannan yaron zai iya shan karfinta waye shi? Shiru tayi tana tunani daban daban sai kuma ta dafa kanta as long as bata bama Fawaz Asmeey ba batada zaman lafiya da kwanciyan hankali the only way she can escape that is idan yarinyar ta mutu dole yahakura Asmeey should better take maganin nan let her end this problem quick but yanzu mezata gayama Fawax? Tacemai sunyi tafiya da Asmeey wani gari biki ko mene? Tasake shiruuu tana tunani wayanta ta daga takira Fawaz kaman jira yake ya amsa yace “Yaya kin daukomin matana?” Rudewa tayi but saita danne sabida karya gane tace “sunyi tafiya da ita wai zuwa kaduna!” “Dan mecin babar sa matana zai dauka yaje honeymoon da ita wani gari”? Dasauri Mom tace “no ba shine yayi tafiyan da ita ba, Maman su tai tafiya da ita zuwa Abuja bikin diyar sister ta but next week zasu dawo suna dawowa I will get her” Fawaz yayi shiruuu Mim tace “hello kaji” wayan kawai ya katse Mom tace “ohh ni Salima!”
Har dare Asmeey bataga Hamad gabaki daya bama yana gidan baya gidan oho bata sani ba ta bala’in damu bata taba sanin zata damu haka ba ya hakura da ita ne? Ko yahakura da aurensu ne tunda ita tace batason auren tagaji? Sai kawai taji deep down bataso aurensu yakare lips dinta ta shafa tana tuna yanda just jiyan in the morning he kissed her kafin su fita saitai shiru takai hannunta tadaura akan lips dinta hawaye na gangarowa idanunta, she knows maganganun ta na dazu she sounded so ungreatful, itama mema yakaita tace Mamie ne tafara pushing Mom? Maganan kwata kwata bai dace ba cus Mamie did that because of her, Mamie was even crying sabida tausayinta why did she said that? Maganan sounds kaman batason Mamie koma menene bai kamata tace ba’a sonta an barta ita kadaiba, dudda tana cikin azaba she remember yanda Hamad hugged her ya shafi yajin helped her she sounded so mean incensitibe Naf rashin kunya yaushe tazama haka? When did she become this? Hawaye ne yashiga zubo mata sai juye juye take takada bacci takasa tashi tamayi wankan dare.
Wuraren 10 na dare wayansa yahau ringing yana kwance agadonsa na dakin Hameed while Hameed na waya abinsa kallon wayan yayi ganin Yaya Mustapa yasa yadaga yakai wayan goshinsa strictly Ya Mustapa yace “meet me a mota na ina compound” ya katse wayan dan jim yayi saikuma yamike tsaye ahankali ya zura slippers yabude kofansu yafito yadan kalli kofan dakinsu yadauke kansa da sauri yasauka kasa yabude kofa yafito direct yawuce motan Ya Mustapa yasauke glass kasa yana karasowa wajen yace “shigo” bude kofan yayi yashiga Ya Mustapa na sanye da labcoat ga stethoscope awuyansa kunna motan yayi yayi reverse mai gadi yabude musu suka fito yaja motan harya shiga kan babban titi baiyi magana ba sai chan yace “what happened to you today Hamad?”Sunnar da kansa kasa Hamad yayi yana wasa da hannunsa baiyi magana ba, Ya Mutapha na kallon hanya yace “you can never be a good husband agidan ka idan baka da hakuri cus mata are the most annoying beings aduniyan nan” Ya Mustapa yace “Annabi yace the best among us are those da suke iya controlling zuciyansu ayayyin fushi, Hamadi” dan dago kansa kadan Hamad yayi yakalli Yayansa shima Ya Mustapa yadan kallesa dasauri yamaida kansa kasa ahankali yace “I am sorry Yaya” Murmushi Ya Musty yayi kadan yace “babu auren da ba’a samun misunderstanding here and there is normal, I looked at you at that moment all I see is fear na kada kai loosing matarka! You don’t want her to commit suicide! You don’t want her to go back to Kano but you potray fears dinka in a little bit inappropriate manner, in as much as kace Asmeey was insensitive kaima you were in sensitive, You were blind to look beyond her words and her age nata, Asmeey yarinya ce she’s just 21 nasan akwai yara of 21 masu hankali da wayo but the girl lacks exposure, babu mutane dayawa in her life and mahaifiyarta is in total control na rayuwanta not until recently datazo kano, maganganun ta da kalamanta simply reflect background nata and the type of life she lived! All maganganun datayi she didn’t meant it, Asmeey loved Mamie sosai we all know this kawai she was feeling guilty and bad sabida ita Mamie got injured idan tacigaba da zama anan wani abu yazo yasami Mamie because of that fa how would she look at all of us? Kagane? The correction dazan maka shine in aure mata bata kamawa da wuta miji shima yakama da wuta, idan hakan yafaru abun is messy baya kyau, most times when one is high the other needs to step down, stepping down for her and allowing her to have her moment tai expressing anger nata doesn’t mean u are not a man! Most abinda maza keyi idan matanmu na throwing tantrums shine tashi kabar mata gidan tagama bala’in idan har kasan u are not the type dake iya hadiye bakar magana, or listen to her nonsense, than later kadawo apologize awuce wajen, ko excuse her idan tafara” “Then lastly correction dazan maka even though I know Asmeey started it you can’t disregard her mother Hamad! Idan ni dasu Hameed muna kushe matan muna cewa this and that kai bai dace kayi ba no matter yanda matan take taci darajan eh kana auran abinda ta haifa aduniya, calling sunan Asmeey’s Mom Name Salima dacemata go and marry your Mom was hella rude and immature Hamad, sannan agaban idanunta while kai kana fada da ita kan she spoke ill of Mamie was a bit selfish don’t you think?” Kan Hamad na kasa, ahankali Ya Mustafa yace “this is marraige for you! Aure unionship ne, ba kullum ne ake tara mata ayita musu wa’azi ace kima miji kaza kaza kaza, yi nayi bari nabari, men too need that kind same lesson, you need to work on your anger Hamad, learn yanda ake zama da mace! Da yanda ake handling tantrums da fitinan mata, you need to learn hakuri forgiveness and love okay”? Gyadamai kai Hamad yayi gently kansa na kasa, Ya Mustapa yayi shiruu saikuma ya gangara yayi parking acikin hospital nasu ya kashe motan yajuyo da kyau yakalli Hamad anatse yace “Hussain!”Dasauri Hamadi yadago kanshi dan hardly Ya Mustapa ke kiransu da asalin sunansu koma me zai gayamai yanzu must be very serious, anatse Ya Mustapa yace “maisa har yanzu baka sadu da iyalinka ba?”
EPISODE 4️⃣8️⃣
Ya Allahu Hamad jiyayi kaman kasa zata tsage ya shige ciki, baitaba sanin tambayan da Ya Mustapa zaimai kenan ba, tambayan ya bala’in basa kunya, yasauke kansa kasa da bala’in sauri yakai hannunsa yana kokarin bude kofan motan but Ya Musty yakulle motan hakan yasa ahankali yacire hannunsa yasauke kansa kasa sosai, Ya Mustapa yana kallonsa babu wani kunya tattare da ita cus he just have to do this for kaninsa yace “su Abba basu auramaka yarinyar nan dan sabida kawai ka ijiyeta adaki dare yayi gari yawaye aci abinci kowa yayi rayuwansa ba no Hamad! Aure ba wasa bane and it’s not something you should take lightly” anatse Ya Musty yace “I respect you alot, you are one of my brother danake bala’in alfahari dashi, I know you don’t like this kind conversation but it’s high time namaka shi, Hamadi!” Kasa magana Hamad yayi dakai, Ya Mustapa yace “answer me!”
Ahankali yace “na’am” Ya Mustapa paying attention sosai to the boy yace “baka da lafiya ne? Is something wrong this jikinka I mean your male reproductive organs?”Hannu daya Hamad yadaura a goshinta feeling very restless, yarasa yanda zaiyi kafafunsa har rawa yake sabida kunya awani irin hankali Ya Mustapa yamika hannunsa yadaura akan shoulder nasa murya chan kasa yace “don’t you trust me Hamadi?”Ahankali Hamad yace “you are my second father Yaya!” Anatse Ya Mustapa yace “to indai hakane look as this conversation kaman tsakanin uba da dansa, kagayamin gaskiya, I have a very good friend he’s a Doctor specialize in this, I can arrange ka gansa then he can put u on medication idan kanada wata matsalan ne ma, tell me the truth is something or anything wrong with your man’s health?” Kasa magana Hamadi yayi saichan ya girgizama Ya Mustapa kai alamun a’a, Ya Mustapa yace “mesa har yanzu bakai komi da ita ba? Bakada sha’awa ne? Have you ever touched Asmeey like u know kalan touch danake magana katabayi?” Girgizama Ya Mustapa kai yayi alamun a’a, Ya Mustapa yaji hankalinsa yatashi kodai Hamad is sick ne shima bai sani ba tayaya zaka zauna da mace kobakai sex ba romance fa, cikeda damuwa Ya Mustapa yace “erection fa, do you have erection?” Juyar da kansa Hamad yayi yakalli window saikuma ya gyadama Ya Mustapa kai alamun yanayi, Ya Mustapa yace “to mesa kakasa nemanta? Bakajin sha’awanta ne Hamadi?” Kaman bazaiyi magana ba yace “ni…ban….san tayaya zan fara uhnnnn….” Maganan yayi breaking da kyar ahankali yace “nemanta ba” dan ijiyan zuciya Ya Mustapa yasauke he just needs to help his brother, ijiyan zuciya ya sauke yace “are you not suprise yanda nasan babu abinda yashiga tsakaninku da Asmeey ba? Did you know the reason I brought this conversation to you?” Girgizamai kai yayi ijiyan zuciya Ya sauke yace “Asmeey nada depression” dasauri Hamadi yadago kansa ya kalli Ya Mustapa, Ya Mustapa yace “is not that serious, you can help her out!Mata that are often this sad, basajin dadin rayuwan su, zuciyansu namusu nauyi just a girl like Asmeey needs a man! I mean she needs sex Hamad!” Dasauri Hamad ya sauke kansa kasa, Ya Mustapa yace “I am very serious with all maganganun nan danake maka, sex makes mata happy yana rage musu damuwa, nauyin zuciya, sex na yaye kunci da sauransu, you are the only one that can save that girl ta hanyar fitar da ita a kuncin rayuwan nan, sex her Hamad! Make love to her, before you know it zata manta menene wata Mom dinta ko damuwa da jaraban matan cus u are giving her body the exact food and nutrients da jikinta ke nema dazai iya mantar da ita bakin ciki da damuwa” Hamad yayi shiruuuu, cikeda hikima Ya Mustapa yabiyomai ta yaren da zai gane da kyau yace “yanzu da a doctor tells you matsalan matarka da abinda matarka ke bukata kasan idan baka sadu da yarinyar nan ba alhakinta na kanka Allah kuma zaiyi fushi dakai? Allah zai tambayeka hakkokinta na kanka, u are an Ustaz kasan hadisan nan better than me, get ready to consummate aurenku, ka maida Asma’u cikakkiyar matar aure kuma matar Hussaini Hamadi” Ahankali yarike hannunshi yashafa kanshi yace “it’s okay kaji kunyanmu da sauran yan uwanka da Mamie but kaji kunyar matarka ko kunyar taba matarka it’s not okay, is totally not okay Hamad! Jikinka belongs to Asmeey kaman yanda jikinta belongs to you, halaliyan ka, take your marraige to next step kaji” dan gyadamai kai Hamad yayi kadan, Ya Mustapa yace “gobe zaka kawota asibitin nan da safe zamuyi xray a kwance hannun I think ya warke, nayi ma wasu security agency magana za’a bamu masu gadi guda biyu gardama so Mamanta can’t come back again koma zata dawo makesure ka zamar da Asmeey taka”
Gyadamai kai Hamad yayi, Ya Mustapa yayi murmushi yadaga hannunsa yashafa kansa ahankali yace “My Hamadi” kawai he loves Hamadi unconditionally ne, key motan yazare ya jefamai yace “ka tuka ka koma gida kuyi using motar kazo hospital da Asmeey gobe, don’t be too hard on her again she’s not the only one datai making mistake kaima kayi so kushirya and live better and work on abubuwan dana gayamaka kaji” gyadama Ya Mustapa kai yayi Ya Mustapa yakai hannu zai bude kofan yafita ahankali Hamad yace “Yaya” tsayawa Ya Mustapa yayi saikuma yajuyo yakallesa yace “na’am ya akayi Hamadi?” Sunnar da kansa kasa yayi yana wasa da key motan hannunsa awani irin hankali yace “thank you Yaya” murmushi sosai Ya Mustapa yayi yace “tom saida safe” yabude kofan yafice Hamad yabisa da kallo harsaida yashiga cikin hospital sannan yafito yashiga motan ya kunna yaja yabar wajen wajen gasa kaji yagani hakanan kawai saiya sami kanshi da parking yafito yace “kuna amsan transfer?” Dan baida cash dasauri sukace “eh Yallabai” kaza yasiya gasassa mai zafi yamusu transfer yadawo mota yaja motan ya tsaya agaba yasai chivita yaja motan har zuwa gida around 12:00, parking yayi yadauki komi yafito yashigo gidan yamaida kofan yarufe yashigo yayi sama yana kallon dakinsu da sai ya tsaya gaban dakin yayi jimmm kafin gently yabude kofan dakin tana kwance kan gado ko rufa batayiba ga idanunta sun kumbura this tells him bata sade dayin bacci ba dakin yabi da kallo yanda ta share komi maida kofan yayi yarufe yashigo ya ijiye mata komi nan gaban gadon ya kalleta saiya zauna bakin gadon ahankali yana kallon fuskanta
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 28 Chapter of 56