bakinsa ta kallesa shima ita yakalla idanunsa Mamie ta kalla saitaji ba dadi, ahankali tace “I hurt u ko?” Sauke kansa kasa yayi ya karbi abincin yaci baice komiba, sai Mamie taduko takai hannunta tadaura kan fuskansa tarage murya.
EPISODE 1️⃣3️⃣6️⃣
Mamie tace “banson nazama sanadin hawaye a fuskan d’ana! You mean the world to me Hamadi, kome nakeyi I’m doing it for you, idan you’re angry with me bazan taba iya komi in peace da zuciya daya ba, bazaka iya dagama Mamie ka kafa kabarni natafi da Asmeey ba”? Ahankali yace “na yarda” cus he felt yanda take lallabasa at least everything still comes down to andai nemi permission nasa, Mamie tai murmushi tace “thank u 4week max zata dawo, cinye abinci kaje kai sallama da ita itama she doesn’t wanna leave u love birds”
Dan murmushi yayi akunyace Mamie takara feeding nasa this is why Hamadinta is a special boy, yanada hakuri, ga taushin zuciya, idan sauran digadigan yaran natane ina zata iya lallashinsu but Hamadi is so forgiven ga hakuri and she promise saita gyaramai Asmeey dasai yakira yana godiya yaci ya koshi yasha ruwa yatashi yajuyo hada idanu yayi dasu Faisal da sauri yadauke kai yawuce bedroom nasa yabude kofa yamaida yarufe tareda dan murza key yajuyo yakalli Asmeey dake kallonsa duktai zuru zuru saita taso kafin yama Rabi kawai tai hugging nasa tsamtsam tace “where were you? Meya sami idanunka Yaya?” Ahankali yace “daga sanyi nafito saisa” dago kanta tayi takallesa asanyaye she knows he cried but bataso tafadi kai tsaye kuka yayi kaman raini ne saitai shiru zuciyanta ya katse kawai sai hawaye tabasa tausayi hannunsa yakai yashare mata fuska yace “wat is it Asmeey?” Murya chan kasa tace “I don’t want to go! I want to stay here” wani genuine smile Hamadi yayi in all this daya faru this statement na Asmeey is wat made him smile har cikin zuciyansa, he felt so good yaga matarsa bataso tarabu dashi kawai saiya dauketa cikin dirty voice yace “mesa sex dina zakiyi missing?” Yayi maganan yana bude bayi yashiga da ita da sauri ta kallesa jin wat he’s saying, gira daya yadaga mata yace “let’s do quickly” kafin tace wani abu ya ijiyeta ya mannata jikin door na bayi yana zuwa ta bayanta yana bude wandonsa yana ciro gabansa dahar ta mike yadaga riganta sama kawai yashiga soka mata bura yana magana a gefen face nata yace “I will miss you and your pussy Babyna” wani ijiyan zuciya Asmeey tasauke Ya Hamadi baida kunya yanzu kowa ma gidan nan fa, shiga sosai yayi ciki yana wani yahau fucking nata awajen da karfin gaske baya tunanin kar anjiyosu Asmeey kaman zatai hauka tagaji iya gajiya da kyar kusan 1hour yabata abayin yarirriketa yakawo jikinsa narawa sosai sannan yacire kayansa da nata yamusu hanging suka wuce wanka bakaramin kuka Asmeey tamai ba kan bataso ta tafi da kyar ya lallasheta sannan yawuce ya shiryasu ya tsane mata kai yasamata gown nata back ahaka yafito da ita tana rike da shi yakalleta sai kawai ya manna mata kiss yabude drawer yaciro passport nata yarike yakama hannunta suka fito ahankali saikuma yasaki ganin ana kallonsu yawuce Asmeey ma ta taho aka tattashi Mamie takama hannunta tace “toh kumuje” Hamadi yabawa Ya Mustapa passport nata ya karba Hamadi yabiyosu yarakosu har parking space Mamie tabude mota face “shiga tsayawa Asmeey tayi saitadan juyo takalli Hamadi idanunta sun ciko da hawaye murmushi yamata yajuya kawai yakoma cikin gida wani iri Asmeey taji tashiga motan tafashe da kuka takai bayan hannun tana goge fuskanta har sukaje hotel din kuka take ahaka aka shirya by 6 suna airport sukai checking in sai Nigeria zuciyan Asmeey duk ba dadi.
***
BAUCHI
Rayuwa yama Mom zafi nothing is going write for her duk uban investigation da akayi danhar mai saida gold sukai arresting but karshe saidai aka sake shi baida yace bashi bane yaturosu, mai POS ma da aka cire mata kudi aka kamosa yace he can’t remember but an cire kudi sun basa charges investigation did not lead to anywhere, zobunan ta da kayanta masu tsada ta kwasa akwai wata dillaliya bayan layinsu taje ta saida mata tahada 250k taje tasayo wayan 150k tasai sim tai welcome back contant dinta duka basu dawoba bata taba sanin ba’a gmail take saving ba, bata iya bacci tana kulle idanu saitaga Asmeey da jaririya, karanta sai damunta yake dan ragowan change na abubuwan ta data sayar duk sunbi kudin magungunan kafanta, kafan nakara damunta sabida tafiya datake kullum zuwa junction ta nemi abin hawa ta tafi court ga cases nata sai fadi take har an fara gulma magana yafito kan mijinta yarabu da ita yamabar Bauchi sabida ta cuceshi and she’s going through alot bata cikin peace of mind so batada natsuwan fighting cases hakan yasa sai winning ake hakan yafara saka tafara loosing clients şubata barinta babu abinda ke damunta kaman abu uku rashin mota, rashin Fawaz da kafanta ga batada kudi, her big big people batada number su gashi jitake tafi karfin takira su Aya ko Aysha tarokesu kudi cus basu kirata ba ai har yau zata gwada musu ita tafi karfin takirasu saidai su kirata.
Yau kaman kullum last card nata 2k tai using tadauki drop har GRA she can’t count d number of times datazo gidan nan Fawaz bayanan yau datazo taga anata shigar da gadaje da kujeru wani bawan Allah tasamu tace “dan Allah Malam ina mai gidan Fawaz ni lawyer sa ce” yaron dasauri yace “ai yana Dubai yau dai zai shigo cus rannan asabar din nan ne bikinsa kayan Amarya muka kawo!” Wani abu Mom taji yadaki kirjinta kaman an sauke mata babban dutse akai Fawaz zaiyi aure, anatse Mom tace “wow wazai aura?” Yaron na murmushi yace “bakisan Maryama yar film din hausa ba”? Shiru Mom tayi dan Maryaman sune shegun yan film yan duniya ga kuruciya da kyau wani abu Mom tahadiye a wuya tajuya tajuya tashiga tafiya tana goge fuska da bayan hannu Fawaz zaiyi aure bayan yaşa she lost everything yanzu shi zaiyi aure and Hajiya Ramatu kota kirata ta sanat da ita ina kawancen?Kafa tasa ahanya tashiga tafiya batada ko biyar na hawa abin hawa tayi tafiya tayi tafiya tasami wani waje ta zauna sabida yanda kafanta ke ciwo tadanja riganta sama taga ciwon ya tsatsage tace “wai wani kalan annamimin kare ya cije ni ne ka warke mana da wanne zanji da mayaudarin chan ko da kafafu”? Mom tahau ihu akan titi sannan ta tashi tacigaba da tafiya wajajen 7:30 ta iso gida tama kasa shiga daki ta zauna anan waje tai shiru tana kallon gidan anya bazata saida gidan nan ba gidan nan zai iyakai 40m ko 50m ba cus yakai 3hecta filin ga gini standard almost 5nedroom flat each flat guda uku ba bq in yaso saitasai mota ragowan kudin taje tasai yar karaman gida kota kama Haya deep down bataso taci kudin marayu but this is the only thing she have left in her possession she’s hungry she’s feeling sleepy she’s sick kafanta but she’s afraid tashiga daki ta kulle idanu tai shiru kafin daga baya da kyar ta tashi tashiga flat nasu tawuce side nata tashiga bayi tana barin bayin abude tayi wanka da alwala tafito tahau kan dadduma tai salla tana lazimi zuciyanta na ciwo tana istigifari ahaka bacci barawo ya kwasheta.
“Saina kasheki Mom!” Taji muryan Asmeey dasauri Mom tabude idanu Asmeey tagani jikin kofa sanye da white clothes tarike karfen da aka cire mata ciki tace “I will kill you with this” ta taho da gudu tasokama Mom a idanu yabullo ta keyanta ihu Mom tayi sosai kaman mahaukaciya tamike tsaye tana taba idanunta da keyanta datajisu intact ashe bacci tayi mafarki ne not real gabanta na faduwa sosai zufa na keto mata tace “na shiga uku, wani kalan yarinya ce Asmeey data kasa barina na rayu cikin jin dadi, Astagafurllah Astagafurullah” Mom tashiga istigfar jikinta ma rawa ahaka har gari yawaye ba bacci.
EPISODE 1️⃣3️⃣7️⃣
Shiryawa tayi da sassafe tasa lace mai kyau tadauki handbag tana tunanin kudin dazata samu taje gidansu Fawaz tarasa gata bata shiri da kowa layinsu mutanen Ammi ne she always show them tafi karfinsu da tashiga ta nemi rance tawuce tafita tasa kafa ahanya ga yunwa wuraren 10 tun safe takai gidan su Fawaz tai sallama tashiga, Maman sa ma batanan Mom tai zamanta a parlor tawuce dinning da kanta tasama kanta abinci tahauci kaman jaka, tana wajen tanacin abinci aka bude kofa dasauri tajuyo Fawaz tagani anate da kananun kaya faduwa gabanta yayi dasauri ta taso tazo wajen yahade fuska cus yanzu aduniya bega wacce ya tsana kaman itaba yace “me kikazo yi anan gidan”? Dakewa Mom tayi tace “nazo nagaya maka bazaka lalaltamin rayuwa and ka kama zakai wani aure ba wlh, komi nawa ya lalace kasa nama yarinya mugunta yanzu narasa sukuni jibi yanda Allah ya maidani” yana wani kalan kallonta yace “tunda nake dake nataba cemiki kije kima yarki duka ko kimata wani abu” Mom kaman mahaukaciya tace “amman kaikace azubar da cikin da har yasa ta mutu yanzu ka kama zakai aure ka barni” wani dariya yayi yanuna Mom yace “ohh dama kin taba dauka I will ever marry mate din mahaifiyata as a wife ne?” Mom nawani kalan kallonsa cike da so saitaji hawaye yacicciko idanunta all wahalhalun datake this days bata taba kuka but when it comes to Fawaz shine last limit nata fashewa da kuka tayi tai kneeling agabansa tahade hannayenta hannayenta tace “Fawaz ni da kai have come a very long way tun Asmeey na karama, ana maganan morethan 20yrs, please karkamin haka wlh wlh ina sonka Fawaz sosai, don’t do this to me please ka aureni banda kowa I don’t have anything in my life yanzu yarana duk sun gujeni” tsaki Fawaz yayi zaiyi magana aka shigo falon Hajiya Ramatu ne taci gayu tazuba gwalagwalai takalli Mom dake duke gaban Fawax takalli Fawaz looking confuse dasauri Mom ta mike tsaye gabanta na faduwa takalli Fawaz takalli Mom tace “wats going on here? Why is Hajiya Salima kneeling and crying for u?” Fawaz fa kangararren yaro ne kuma baya tsoron uwarsa balle ubansa zaiyi magana Mom dasauri ta tare shi tace “ina cikin damuwa ne” Fawaz yamata wani kallo yace “Mommy cin kawarki nayi taji zanyi aure take kuka” wani kallo Hajiya Ramatu tama Fawaz daya daga kafada yanuna Mom yace “ask her haaa’a ina ruwana did I rape her ko ita taga yaronki ta nace tana bina” sosai Hajiya Ramatu gabanta ke fadi takalli Mom da kanta ke kasa kunyan duniya yakamata tace “Salima d’ana kike bi da gaske? D’ana kika lalatama rayuwa? Yaron da har yarki ya nema eh”? Kasa magana Mom tayi kanta akasa, ran Hajiya Ramatu na tsananin baci tace “get out of my house dagayau wlh ko waje aka ganki kome muka miki ke kikaja” mom tadago kai zatai magana Fawaz yadaga kafa yatokareta yace “ance get out!” Wani kallon Fawaz Hajiya Ramatu tayi yanda yatokare Mom cike da rashin girmamawa da raini da wulakanci tace “you see this is wat u get idan kanabin kananun yara da girmanka da darajan ka, get out you bitch” tsayawa Mom tayi taki motsi toh Hajiya Ramatu tasani mekuma yarage takalli Fawaz idanunta sunyi jajir tace “I want to demand for abu guda biyu, car and a money cus I have the right kodan sabida d’an da na haifamaka!” Dasauri daga Fawaz har Hajiya Ramatu suka kalli Mom, sai kawai Fawaz yashiga kwance belt dan for real fir real ransa yasoma lalacewa Hajiya Ramatu tace “d’a Salima”? Mom ta gyadakai tace “Munir dan Fawaz ne!” Wani dukan kunne maganan yama Hajiya Ramatu kadın tadawo daidai taji karan duka Fawaz na dukan Mom dukta inda yasamu yace “ni zaki lakama yaro akai ba Munir ba uban Munir do you think I look like those men da mata ke makalama yara it will not work here Shegiya mara daraja bakar muguwa mai bakın hali saisa Allah ke cin ubanki yanzu u lost everything I will never come back to you kama Fawaz Hajiya Ramatu tayi ganin Mom zata mutum musu a falo ya isa security takira security sukazo tanuna musu Mom datai kaman ta mutu tana haki ta jefa mata yan bundle na 500 aka tace “ku dauki akuyar nan kufice da ita kusata a abin hawa akaita gidanta” suka fice da Mom Hajiya Ramatu tayi balbale Fawaz da masifa. “Dan ubanka iskancin ka bai tsaya kan kananun yaran dakake durama ciki ba harna gaji da kashe wuta akanka, har tsofaffi kake ci” cikeda rashin kunya yace “Mommy wat is this? Tabani gindi karnaci Ha’a see me see trouble oo please don’t piss me off Madam” ran Hajiya Ramatu abace tace “ina gujemaka Fawaz karkaje ka kwaso kanjamau tunda kai duk wacce kasamu kaci kama ciki ba protection yaro kwata kwata baka da tarbiya da kama kanka” “shut up” yadakama mahaifiyarsa tsawa tai shiru yawuce dakinsa abinsa ko ajikinsa.
Da kyar Mom tanunama mai keke gidansu tabasa kudi cikin 50k ta sauke da kyar tawuce fuskanta ya kukkumbura dan duka Fawaz yamata na bala’i tashigo gida tazauna compound duk karfin zuciyanta da taurin rai saita fara kuka sosai bana wasaba zuciyanta ba dadi yamata nauyi, Fawaz zai mata haka, she lost everything sabida yaron nan, sabida Fawaz babu abinda batayiba ta musgunawa yarta da bata mata komi, sabida Fawaz ta cusama Baba bakinciki har tazabi saki just to go and bill Fawaz out daga police station, wanki gyaran gida, wanke bayi menene batama Fawaz yanzu in the most darkest moment na rayuwanta zai gujeta? For the first time saitaji babu abinda take kewa sai yaranta, number Aya taciro tai dialing amman baya ma shiga at all, number Aysha takira yayi ringing yagama bata dagaba next kira taji kaman Aysha tamayi blocking nata zuciyan Mom ya katse tayi dialing number Munir bata shiga kwata kwata kaman bata kan network tasake dialing na Aya bata shiga na Aysha busy tai blocking nata kawai saita ijiye wayan tafashe da wani irin kuka tace “I hurt yarana I caused them pain all because of you Fawaz, I tourtured my daughter to dead sabida soyayyan d’a namiji and this is all I get from him! Duka Koran kare! Wlh namiji ba dan goyo bane, bazan taba yafe maka ba Fawaz!”Wani kalan bakin nadama da bakın ciki Mom keji na how she sacrificed everything every important thing na rayuwanta for Fawaz, wanda take tunani bayan mutuwan Asmeey he will focus on her cus he seems to be enjoying her pussy but aure zai karo yar film yar duniya kuma, ga kafa na ciwo ga kowa abandon her yazatayi Yayanta take tunani but tasan takirasa saiyaci mata mutunci yanda yakeda zafi bazaima saurareta ba she knows dole yasan abinda tayi akan Asmeey tayi shiru kawai ta kwanta awajen zazzabi na lullubeta ba kakkautawa.
EPISODE 1️⃣3️⃣8️⃣
Washe gari asibiti taje da ragowan kudin aka duba kafanta Dr yace aiki za’ayi a yanke naman wajen gabaki daya asamata another nama kafin poison din yashiga kashinta, aiki da nama da za’a saya 500k.
Gida Mom tadawo taje takira dillaliya ta saida set na kujerun falo da carpet da dinning da dankararen tv su komi kuma na falon na Baba ne, kayan da normal normal ko tv falo yafi 1m da kyar Mom tahada 1m abanza dillaliyan tasaya washe gari takoma asibiti tabiya akai admitting nata gobe za’ayi surgery tayi undergoing other investigations su xray da sauransu akace takira azauna da ita but batada wanda zata kira she just realized Fawaz yasa tayi feeling nobody is important in her life kawai she just followed him like a fool, washe gari aka shiga aikin aka kwashe naman anan akaga dafi ya shiga kashi fa dole ayanke but bazasu iyaba dole Mom saita farka tabada consent haka aka lullube kafan ba’asa nama ba aka fito da ita, bayan like 5hours allura yasaketa Dr yamata bayani Mom tai shiru tana kallon Doctor is this even real? Ita za’a yankema kafa, bata tabajin tsoro yakamata irin na rannan ba da gaske alhaki nabin mutum dama, no gaskiya zataje wani hospital bazata yarda ayanke mata kafaba ai rayuwanta yakare kennan tace “Dr asamin fatan dana biya nidai bawata yanke kafa zanje Dubai adubani”
Dr yace “gwara ayanke miki yanzu aka saka miki fata kafan ya warke rubewa kafarki zata fara taciki” Mom tace “I reject rubewa pls finish wat I paid for”? Dr yayi yayi Mom taki haka yabarta aka komar da ita aiki aka mata just 1hour yadaukesu aka fito da Mom, kwananta uku a hospital aka sallameta ta tafi gida tasake kirawo dillaliya tv sama da kujeru tasaida da curtains da kujerun flat nasu Abba da Kawu duka kaya dayawa tahada miliyan uku taje tanemi second hand toyota tasaya da kyar hankalinta ya kwanta tazo gida.
Kwananta uku agida kafanta yafara wani irin ciwo dako tafiya da kanta yasoma gagaranta wani hospital taje private nan fa suma suka faracin kudi ana test daban daban before aceme ana neman kusan 1.5 Mom tasake kiran dillaliya funityres na dakin Baba tafitae dana dakin şu Asmeey dana dakin Ammi kaman nata duka ta saida tahada 2M, takoma hospital sai hope suke bata bazasu yanke kafa ba aka bata magunguna masu kyau da allurai tadenajin zafi jikinta yayi kyau tadawo gida again, bayan 4 days saitaga ruwa nafitowa daga aikin takara komawa private hospital din sukace zasu mata aiki su chanza fatar 5m aiki daganan tagama wahala Mom takoma gidan duka wani funityres daya rage na sauran flats din dana dakintama kawai katifa ta ijiyema kanta akasa ta saida tahada 5m takoma akai admitting nata akai aiki bayan 3days tadawo gida tana recovering ba bacci just 2days wani ruwan yauki me wari yafara fitowa daga aikin takoma asibitin sukace ita ke wanka tana bari ruwa yashiga sai an sake chanza skin din 5m again zata kara biya this time komi daya rage na gidan ta sauda harda kayayyakin kitchen da katifan data barma kanta da motan data saya kap tahada 5m da kyar takoma aka sake aiki sunfaga kashin yarube but sunki fada mata sai patch patch suke mata kawai Mom tasake dawowa gida praying wannan ne karshe cus bata da anything left again, rannan takira number Aya wayan ya shiga Aya bata dagaba, ana biyu bata dagaba ana uku Aya tadaga kafin Mom tai magana Aya tace “duk wani relationship dake tsakanin mu da ke mun yanke Mom! Ke kika fara nuna you hate us! You killed our sister and her baby all sabida dadironki Fawaz, u make your choice muma we make ours shine mun barki dashi! Har abada Mom nagama jin tsoronki ko shakkan ki cus kinriga kinyi loosing every respect we have for you! Wlh I wish and wish and wish da bakene mahaifiyata ba! I wish inama Mamie ko Ammi ce mahaifiyata, you don’t deserve to be called my mother! The only reason nake daukan wayanki is because someone has to say it to you, Ayasha da Munir sun fini zafi ko fuskanki basuso su gani dan haka na barki lafiya!” Ya Aya takatse wayan Mom tai wani mutuwan zaune rayuwa kenan! Wato ko duk wanda bai yarda Allah shine above everything and everyone ba yaci baya, is this not Aya da idan tai tsawa saitahau kuka tarude? Yau Aya ce ke gasamata magana haka? Sauran yaran sunmayi blocking nata? Duk tsoron nan da shakka da fargabanta babu shi ko daya aransu ita Mom dake tunkaho tana alfahari da yanda yaranta ke tsoro ta yau yaranta sun nunamata she’s a nobody! Zuciyanta yayi wani iri Asmeey na fado mata arai the only person datasan da ace tana raye zata tausayamata is Asmeey and takashe ta, Asmeey ce kadai yarta dake mata wani kalan mugun so! Ita tasan da ace Asmeey nada rai taganta in this condition she will hugged her cry and tell her Mom I love you! You are the most beautiful Mom….. Mom tawani rushe da kuka wani nadaman abubuwan datama Asmeey na zuwan mata cus Asmeey tafi duka sauran yaranta sonta! Asmey tafisu tausayi! Tafisu soft heart! Tafisu shakuwa da mahaifiyarta! Why did she do all of those things to Asmeey because of a man dagashi nan yau yajuya mata baya? Ita the almighty boss lady Mom ce haka yau? Where is the barristerness? Where’s the connection and her elite contacts yan presidency? She learnt all this elite people datama case sukaci are only using her, idan bakada amfani u are no one to them babu Wanda ya tai maketa and most of them knows she’s sick ta aikama abokan aikinta hotunan kafanta but nobody gave her one kobo not all called sef, she knows Allah is punishing her, tashi daya yasa Fawaz yarabu da ita, yaranta haka, mijinta haka, is time ta nemi gafara, dudda batasan inda Baba yakoma ba ai tasan shagunan sa gobe zataje Allah sa tagansa, zataje gidan Yayanta ta nemi gafaransa shima, zata hada kudi taje Bauchi ta nemi gafaransu, ta nemi yanda zata sami Hamad ta nemi gafaransa takashemai dan ciki da mata.
EPISODE 1️⃣3️⃣9️⃣
Washe gari haka ta shirya hijab tasaka tashiga keke sai rufe hanci yake taje plazan Baba but security suka hanata shiga mutanen da da idan tazo Hajiya Hajiya ake mata ana mata fadanci ana gaidata akace Alhaji yace kar akara bari tashiga da kyar ma ta iya samin Information kan yabar Bauchi yakoma kano one in a while yake zuwa duba shago jikin Mom yayi sanyi daganan ta tafi gidan Yayanta Alhaji Mahmoud, kasa shiga gidan tayi bataso yamata rashin mutunci agaban yaransa haka ta zauna awaje kudaje sai binta suke, around 4 yadawo a babban motansa tundaga nesa yake kallon Mom akofar gida kome sister shi tazama bazai taba iya kasa ganeta ba Salima ta lalace tayi baki, tayi duhu ga kuda sai binta suke, dan farin glasses dinta ya tsufa duk ya koke kaman wata makauniya, budemai gate akayi ya shiga da sauri Mom tashiga tashi tsaye tashiga gidan kashe mota yayi yafito saida yaji wari yakalleta saikuma ya watsar zai wuce ciki da sauri tasha gabansa taduka tahade hannaye looking pathetic tace “Yaya kamin rai! Yarana sun gujeni, mijina haka, duniya ta juyamin baya, kafana tun cizon karya ba lafiya, kamin rai Yaya!” Kafin takara magana yanunata da hannu cikin kakkausan murya yace “nabaki second biyar kitashi kibar gidana! Salima baki isa ki nunamin ni ban isa namiki fada kona gayamiki gaskiya ba sai yanzu da komi ya kwabe miki, Allah ya gwada miki iyakarki zaki nemeni kizo wajen, Wallahi wallahi bazan taimaka miki ba!” Alhaji Mahmoud yafadi azafafe yana kallon Mom yace “babu lallashin duniya daban miki ba ina gayamiki gaskiya amman kin gwammace ki rasa kowa sabida wani dan iskan yaro dakike bi? Harda kashe diyar ki da abin cikinta kaico! Ke bakiga komiba stand up and leave this house, stand up! Yau ina yaran dakike tunkaho kina fafa kina daga kafada cewa sai yanda kikai dasu? When I was telling you a day like this can come da yaran nan dakike gani kin gama dasu zasu juyamiki baya bagashi rannan tazo sooner than I even expected ba? Wacece ke! Ke din banza da wofi! Ke ba komi ba sai girman kai kina feeling kinfi mijinki da kowa nasa ilimi yau ina ilimin? Ina sanayyan manyan mutanen eh hajiyar kotu? Ina kudaden yanzu? Tashi kibarmin gida nace!” Yayi kan Mom kaman zaki takoma baya da gudu, Alhaji Mahmoud yakalli gateman yace “take this smelling woman out of my sight! I do not care kome zai sameki wallahi wallahi I don’t! Bakiga komiba duk wanda baiji bariba zaiji hoho! Go and pay for ur sins alone wallahi ko ajikina! Nayi nawa nayi iyakan kokari na kika maidani jahili baki tubababa Salima, dan da komi zai dawo miki ba chanza wa zakiyi ba, women like u can never change, get out of my sight! Ni ba dam Uwanki bane! Kuma baki bani tausayiba! Abinda kikayi ke binki, ga cin gado ga kisan kai” Mom ta tsorata bata taba sanin her very own blood brother can abandon her in this condition ba well daman ance yara maza
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 53 Chapter of 56