abuse this poor innocent girl kullum kullum! Koda agidan karuwanci, cikin shege, a turakan karuwai kika haifeta banjin you will be treating this poor child like a goat or jaka hakaba! What is her mistake? What is her sin? Me Asmeey tayi? Look at her! She is just an innocent little girl da all she wants is Mamanta tasota, just look at her face for once arayuwanki with love! Me Asmeey tamiki? What is her crime Salima? Metayi? Metayi? Metayi miki tell me why are you hurting Asmeey na? What did this bright young smart child did to you Salima menene gayamin?” Mamie tafashe da kuka dan yau takasa rike zuciyanta abin namata ciwo, tanunama Mom dake kallonta hannunta dakeda jinin Asmeey na goshinta Mamie nawani kalan kuka tace “look at blood na yarki? Salima wanda ta sanadinki yake zuba! Look at hannunta akarye ta sanadinki! Dubi jikinta duk kene Salima me Asmeey tamiki ehhhhhhh? Menene? Why this much hate for yarki dakika haifa da kanki, why why why do you want Asmeey dead? Sai kinga gawanta zaki huta? What did this poor girl do? Ki gayamin cus azaban yayi yawa, ina gujemiki alhaki fa! Wata rana zaki nadaman abubuwan dakikama yarinyar nan ki rubuta ki ijiye, Salima kiji tsoron Allah” lumshe idanu Mom tayi tabudesu takalli Mamie tace “kinga yanda kika hankadani na bugu da kofa na yafe miki sabida naga kin tsufa jikinki ya gajiya amman kika kara kuskuren tabani saina miki jina jini wallahi tallahi, y’a dai nina haifa ba ke ba ko, ko sokamata wuka nake ba ruwanki! Abarmin kayana! Ninayi wahalanta tun tana yar kunzugu, tashinmini agaba nadauki y’ata mubar gidan nan” tsayuwa Mamie ta gyara tace “idan kin fita da yarnan daga gidan nan saidai idan nafadi anan na mutu Salima!” Ijiye jaka Mom tayi akasa tace “hahaa inaga Asmeey bata gayamuku wacece mahaifiyarta ba, tashi Salima nace” Mamie tace “kome zakimin kimin yanda kika tsani yarnan zan gwada miki akwai wayanda zasu iya basu ranta just to protect her, Salima kasheni shine abinda zaisa ki dauki Asmeey, do your worst” wani irin yunkurowa Asmeey tayi tana layi kanta ya bugu, wani dummm yake mata but tanajin hayaniyan Mom da Mamie hakan yasa ahankali tace “Mamie karki fada da Mom sabida ni Mamie yakuri”maganan da Asmeey takeyi kadan kadan yasa Mamie tajuyo tana kallonta tana kokarin dukawa tama Asmeey magana Mom tawani pushing Mamie mercilessly Mamie tayi mummunan faduwa ta bugu ta desk da chair na Hamad laptop dinsa da desktop suka fado kanta tana kokarin tashi takasa tarufe idanu kaman ta mutu.
EPISODE 4️⃣3️⃣
Asmeey tayi wani ihu tana layi zata tashi tai wajen Mamie Mom tawani ja gaban riganta tadauki jakanta ta finciki Asmeey kaman karya tafito da ita, Asmeey na ihu tana “Mamie, Mamie” amman Mom janta take, yau Sunday masu gini duk basanan mai gadi ma yafita matarsa ce kawai agidan, Mom awaje tai parking motarta, jan Asmeey take sosai akasa Matar mai gadi tafito da gudu but ayanda taga fuskan Mom da yanda Asmeey tai kama da Mom saita sandare takasa magana Mom ta fito da Asmeey waje, daidai Hameed na wani wawan parking motarsa agefe gindansu yafito da gudu, saiga motansu Abba da kawai yakirasu kai tsaye yace komenene su barshi sudawo gida ba lafiya, suna duk sukai parking suka fiffito, Hamad yafito idanunshi sun rikida yashiga takowa a zuciye da saida gaban Mom yafadi ganinsa, dasauri tasaki hannun Asmeey data zube awajen tana kallon Hamad tadan rude takai hannunta tasa ajaka tafito dawani black Nylon dayayi nauyi a hannunta, Hamad yasa gudu dan sundanyi parking nesa da gidan su, kafin ya iso Mom ta jefama Asmeey ledan wani red grinded yaji na zubewa tundaga saman kan Asmeey down to jikinta kawai tabude mota tashige taja motar da mugun gudu tabar wajen.
Asmeey tayi wani irin ihu da tunda aka haifota duniya bata tabajin kalansa ba. “Wayyyyoooooo Allah na namutu! Innalillahi wa Innailaihi raji’un, na shiga uku na lalace, azaba na mutu, wayooooooo azaba” she’s screaming in excruciating pains da top na voice nata tanajin azaban da tace maybe zare ranta akeyi Ya Allah! Hamad baiyi wata wataba kawai yarungume Asmeey batare daya damu da barkonon ba, ina Asmeey bamatasan wake kanta ba sabida kololuwar azaban burkono datakeji, tana wani irin bankarewa daga jikin Hamad dake kokarin daukanta tana kokarin yin tsirara tadaga duka hannayenta tasa asaman kanta kaman wacce tasamu tabin hankali! Ina Hameed jiyayi kaman ya halaka Mom yace “Wlh saina kashe matan nan” yabude mota Faisal da Ya Abdullahi suka bisa sukaja motar Abba yakasa motsi haka ma Gwaggo sunyi mutuwan tsaye, da sauri Ya Mustapa yayi wajen Hamad harya dauketa yashiga gida da ita ganin an fara taruwa awajen, garden ya ijiyeta yadauki pipe na ruwa yawani bude with full force yasamata tundaga saman kan Asmeey zuwa kirjinta da hannayenta idanunta ta runtse su, ya Mustapa yayi wajen motansa yabude yana neme neme Abba yarike Gwaggo dake wani kalan kuka suna shigowa ciki, tass saida Hamad yacire duk wani yajin kawai yasake daukanta Ya Mustapa daya kwaso magunguna yabiyosu da gudu yace “take her to bayi wash her body with soap and cold water with salt bari na dauko salt da ice a kitchen kuje”.
“Zan mutu, zan mutuuuuu na shiga uku wayyooo azaba, Innalillahi wa innailaihi raji’una” dakinsu dayake abude Hamad yayi Mamie yagani akasa tana kokarin motsi takasa idanunta sunyi jajir, wani irin ihu Hamad “Mamie!” Yana ijiye Asmeey yayi kan Mamie Abba da Ya Mustapa na tahowa dakin da gudu, hannu Hamad yakai zai daga Mamie Ya Mustapa yace don’t touch her akwai yaji ajikinka just handle Asmeey”Hamad yawuce da Asmeey bayi Abba yadago Mamie da sauri datake motsi da kyar tace “metama Asmeey take ihu haka? What happen to this poor innocent child”? Abba na shafa fuskanta yace “are you okay”? Gyadamai kai tayi tace “dan bugawa nayi bari naje wajen Asmeey she’s screaming” Abba yatayata ya dagota da kyar take tafiya tana dafa bango, bayın tawuce Hamad dake hada ruwa yana zuba salt da ice, yace “Mamie go and sit” ahankali tace “jeka Hamad” ihu Asmeey take banawasa ba bamata gane komi, Mamie yacire mata kayan ta wanke mata jiki tundaga kai tana kwara mata ruwan sanyin da aka saka ice da salt Asmeey na wani irin nishi, Hamad yazo dawani gown Mamie ta karba tasamata suka fito da ita kwantar da ita sukayi tana makyarkyata kawai Ya Mustapa yamata wasu allurai na instant bacci that’s the only way na calming yaji cases, Mamie dake tsaye tayi baya zata fadi dasauri Ya Mustapa yariketa bacci na fizgan Asmeey dahar wani zabura take na pepper daidai su Ya Faisal na zuwa sama ganin an rike Mamie yasa dukansu sukai kan Mamie! Mamie! Mamie!”Ahankali Ya Mustapa yace “bugawa tayi I will give her injection mukaita daki” Dasauri Hameed yadauki mahaifiyasa chak sukai dakin Mamie Hamad na binsu idanunsa yayi ja, allura Ya Mustapa yamata suka kwantar da ita dukansu suka zagaye mahaifiyarsu da shi kansa Abba saidai ya tsaya a gefe, Hameed yakalli Hamad dake wani kalan nishi yana kallon Mamie yace “you are burning too! Yaya akwai yaji ajikin Hamadi shima” dasauri suka zagayeshi, Ya Mustapa zai tabashi Hamad yace “leave me” saiga hawaye mai zafi yana wani irin huci yace “how dare she touch my Mom!”? Saiga hawaye kowa yasan Hamad loves Mamie sosai, Abba yace “ya isa tashi kaje ka cire kaya kai wanka ka chanza kaya yaji duk a hannuwanka da wuyanka” sauke Kansa kasa yayi yana wani kalan huci yabala’in basu tausayi, duk sukai shiru Hameed yayi tapping shoulder nashi yace “stop crying” Faisal ma yace “ya isa” dan sunsan shi yamafi kowa hurting his Mom and his wife, murya chan kasa yace “me Asmeey tamata that is so wrong take zuba mata yaji haka? Why did she hates her why? Why? Wat brought Mamie na into all her madness!? She thinks Mamie na yarta ne data saba duka and go scout free I will mess her up give me her number Hameed!” Ya Mustapa yace “kar wanda yabasa number ta that is idanma any of you nada number kenan, go and shower Hamad you are burning” Ya Hamad yadagasa yamike da kyar yafice daga dakin.
EPISODE 4️⃣4️⃣
Ahankali take bude idanunta da kyar kanta yayi mata nauyi, jikinta tabi da kallo an lullubeta da bargo, komi daya faru jiya nadawo mata dasauri tabi dakin da kallo especially wurin desktop din Ya Hamad datasan anan Mamie tafadi saitaga an maida komi daidai, dawani kalan sauri tamike ta tashi zaune tana dafa goshinta dataji yana mata ciwo tace “Mamie” dudda babu karfi ajikinta saukowa tayi daga gadon tana tafiya ahankali, Mamie kawai takeso taje tagani, bude kofan dakinsu tayi ahankali baiyi making sound ba tafito, tundaga wajen take jiyo muryan Gwaggo adakin Mamie na zubawa Mom ashar, cigaba da tafiya tayi daidai gaban dakin zatasa hannu tabude kofa kenan taji muryan Hameed yace “haba dan Allah just look at bakin cikin da Hamadi ya kwana dashi! This is what I said lokacin nan, what is the point na auro yar matan nan da lafiya ta da tunanina? This is the same reason yasa su Ya Musty basu taba kwadayin auren su Aya da Aysha ba, waye ita? What gives her the right ta taba mahaifiyar mu? Wlh wlh I said it jiya, Hamadi ma yafadi if anything happens to Mamie mu that woman will pay for it na rantse da Allah!”Faisal yace “kawai dai dan laifin wani baya shafan wani ne but mata irin Salima baka fatan wani abu nasu ma yashigo hannunka I am so angry God!” Ya Abdullahi yace “jikina har tsuma yake da ace damuka ganta awaje munsan ta taba Mamie da wlh sai na mata jina jini, saina fasa munafukin gilashin idanun nan nata, very stupid useless woman” Gwaggo dake kuka tace “wlh, wlh dan kawai Asama jikata ce babu yanda zanyi amman da wata ce da sainayi nadaman aurota da Hamadi yayi” anatse Ya Mustapa yace “duk ku yakuri Mamie is fine bagashi nan tana bacci ba” Ya Mustapa yace “Hamadi stand up kaje dakinku Mamie is fine” ahankali Asmeey taji Ya Hamad yace “I want to stay with Mamie Yaya!” Wani iri zuciyan Asmeey yayi sai kawai tashiga komawa baya zuciyanta na radadi tajuya da dauri takoma dakinta maida kofa tayi ta rufe ta jingina da kofan tana wani irin kuka feeling extremely bad because of ita Mom tayi hurting mahaifiyarsu, Mom tayi hurting Mamie all of them are angry with her, tip na hancinta da bakinta har wani rawa rawa yake tsabaragen yanda zuciyanta ke radadi, dago idanunta tayi ta kalli wardrobe nata tai shiru saikuma ta kalli karyayyen hannunta, “What is special about rayuwanta? Is all because of her zuciyan kowa ke lalacewa tundaga kan Mom, Baba, yayyinta Ya Aysha tace Mom bata magana da Ya Aya all sabida ita, Munir kullum jin haushin Mom yake all sabida ita, itama Mom haushin Munir takeji all because of her, Baba yasaki Mom all because of her, Mom tayi hurting Mamie all because of her, kowa is angry, ran kowa ya lalace even Gwaggo, tasan har Abba, Ya Hamadi too mai hakuri he’s angry sabida Mom ta taba mahaifiyarshi, yau ta farka ita kadai all alone ana cemai yazo wajenta yaki, kowa is angry with her anajin haushinta, as long as she’s here Mom will keep on coming and she will hurt Mamie sabida kowa na fita aiki agidan nan aiki, as long as tace zata koma Bauchi Baba bazai bari ta zauna ba he will be angry, how many more rayuwa da zukata zasu lalace sabida ita? Because of ita kadai ba’a zaman lpy a danginsu gabaki daya menene amfanin rayuwanta? She is the only one in best position na to end all this drama, all this headache, She’s tired! Kisan kai haramun ne but Allah can have mercy on her ya iya yafe mata duba da yanayin kalubalen rayuwanta ko? Ta tambayi kanta, already ita tsinanniya ce, duka bakin da Mom tamata sun kamata, Mom tariga tace she will never be happy gashinan tagani she’s not, gidan nan da kowa ke sonta kowa ke ji da ita yau kowa ya tsaneta, kowa na jin haushinta sabida abinda Mom tayi har Ya Hamadi! Har Gwaggo, nobody is here with her and she’s sick! She’s all alone! Kanta is banging but she’s alone, batada kowa, kawai sai Munir yafado mata arai.
Tashi tayi tadauki wayanta dake gaban madubi tabude tana addu’a Allah sa tanada kati dialing number shi tayi ringing daya yadaga yace “Ya Asmeey naaaaa wlh I miss u awajen Baba na karbi number nan saisa nakeda shi, yau nake shirin kiranki dama” hannu ta daura akan bakinta tana taushe kukan datakeji da danne kukan kafin ta cire hannunta ta daure karya gane wani abu tace “duk duniyan nan kai kadai zuciyata tace inkira not even Ya Aya ko Ya Aysha, Munir you are my best best best brother wlh ina sonka Mun…..ir…”Muryanta yafara rawa dasauri ta daura hannunta saman baki Munir kaman yaso yagane saikuma yace “menene wai kewana kikeyi ne kike gayamin kina wani sona” Gyadamai kai tayi kaman yana gabanta tace “I just called to tell you ina sonka Munir you are my best best best brother the best, bye” yana kokarin magana ta katse wayan ta mike dagudu tayi wajen wardobe tabude tashiga fito da kayanta tana jefarwa kaman mahaukaciya tadauki ledan maganin ta bude taciro maganin bera, ta tsaya ta kalla an rubuta RAT POISON ajiki, sai kawai tashiga budewa da hakori kanta na banging taci nasaran bude maganin kawai tadaga maganin tabude baki zata zazzaga aciki aka bude kofan Hamad na shigowa, idanunshi sundan kumbura sunyi ja fuskanshi da wuyansa ma haka ya kalleta, tsayawa Asmeey tayi tana kallonsa ahaka, shima yana kallonta yana kallon ledan Rat poison daya gani a hannun, kawai Asmeey ta daga zata juye abakinta taku daya Hamad yayi kaman wani zaki yawani daki hannunta ledan maganin ya kufce mata ya zube akasa, yawani yi ihu da saida gidan ya amsa yace “are you mad or are u sick upstairs? Did you know abinda kike kokarin sha”?Kallonshi Asmeey ta tsaya tanayi hawaye na fita daga idanunta zuciyanta namata zafi sai kawai ta tsugunna batare data cemai uppan ba yaga takai hannu tana tattare maganan na kasa ta kwasa da hannu tabude baki zata zuba kawai yadagata yaja kama hannunta ya kakkabar ya jinjiagata tareda daka mata tsawa. “Husnah!”.
EPISODE 4️⃣5️⃣
Hamad yace “kidawo hayyacinki do you know what this is?” Kin kallonshi tayi a idanu cikin wani irin murya na wacce is deeply hurt tace “is rat poison I want to take it na mutu kowa ma yahuta!” “Kinaso ki mutu!”? Hamad yafada azafafe, Asmeey tayi wani ihu da zakin muryanta yadauki gidan tace “yessss, ni kabarni na mutu me ruwanka dani!” Daidai su Ya Mustapa na fitowa cus Hamad yabar kofan abude they could here them, Abba biyedashi da Gwaggo da gudu jin hayaniyansu da sauran yayyinsu dasauri Abba yashiga tsakiyansu yana kallon yanda Hamad kewani irin huci yana kallon Asmeey itakuma kanta akasa tana kuka sosai tana goge fuskanta da bayan hannu yace “menene Hamad? What happened”?Dukawa Ya Mustapa yayi yadauki ledan maganin yace “munada rat poison agidan nan ne? Hamad ka sayo rat posion ne akwai bera adakinku ne?” A mahaukacin zuciya Ya Hamad yace “ask her Yaya?” Ya Musty yakalli Asmeey zaiyi magana Abba yariga sa yace “an ina kika samo maganin bera mezaki dashi?” Kanta akasa ta daure ta danne kukan datakeji tace “ci zanyi Abba” “ci Asmeey? Ci zakiyi”? Gyadama Abba kai tayi tace “Abba so nake naci sainai bacci kawai namutu a baccin kowa ya huta at…..atl……” tafashe dawani irin kuka tace “Abba at least kaga na mutu Mom bazata dinga zuwa gidan nan tana hurting Mamie ba kowa saiya huta, you all don’t have to be angry with me abarni ni kadai, basaikun tsaneni ba” dudda maganan Asmeey harda yarinta amman saida Abba yayi mutuwan tsaye haka sauran ma! Hamad da kirjinshi ke zafi yace “you think tsanan ki akayi? Wayake da time na tsanan ki acikin mu”? Ahankali tace “amman ai kun tsani Mom so tsananta ya shafeni, I get it I know Mom hurt Mamie that was very wrong but Mamie tafara pushing Mom, I was telling Mamie tabarmu da Mom karta shiga but she was not listening to me, but kowa hates my Mom and kun tsaneni nima” cikin tsananin fushi Hameed yace “ke kindaisan apart from being Matar Hamad ke kanwarmu ce ko idan kikamana shirme anan i will come and beat nonsense comot from your body tunda maybe bugamiki kai da muguwar matan nan tayi jiya yataba miki brain” cikin wani irin kuka tace “everybody is beating me! I am nothing! Ni ba kowa bace, kowa treat me like Asmeey is just bag of dirt, banda daraja na yar adam, i told you banga amfanin rayuwana ba I just want to die and rest, na tabbata mutuwa yafi rayuwana sauki” Gwaggo tace “ba shakka maganan Hameed asama kin haukace wallahi, uwarki takawo miki maganin bera dai tace kici shine kike fakemana da bama sonki yooohh dan ubanki inbanda ke jakace Mamie ta ture mahaifiyarki sabida ubanwa tayi? Ba sabida taga ana kokarin kasheki bane?” Juyawa Asmeey tayi zuwa wajen wardrobe kawai tace “tunda kun hanani kashe kaina I’m living Kano zan koma gidanmu, bansan dalili na Mamie takara jin ciwo or got hurt kutaru ku tsaneni abar ni kadai adaki ba, I’m living this house” dasauri Abba yayi wajenta cus all he sees is small little yarinya with no exposure in pains and feeling guilty and insecure hannunta yakama cikeda lallashi yace “My poor child Asmeey babu inda zaki” cikin kuka tace “Abba bazan iya auren nan ba! Bazan iyaba Abba zuciyana ba dadi I can’t do this Abba barin gidan nan zanyi” “fine!” Hamad yafadi cikeda zuciya kaman kuturu, Asmeey takalleshi tana kuka ahankali, jikinshi ya shiga tattabawa yaji babu kudi saiya juya yawuce wajen bagpack dinshi yabude ya kwaso duka cash din dayake dasu cikin sunkai kusan 30k yataho zuciye kowa na kallonsa yawani kalan jefa kudin akan gado yace “pack your things kitafi ga kudin mota!” Yajuya zai tafi atare duka yayinsa da Abba ganin Hamad ya zuciya sosai sukace Hamad! Asmeey ma takalleshi sosai idanunta sunyi jajur zuciyanta kaman zai fito takara harkuza, amman Hamad ko juyowa baiyiba yayi kofa zai fita Hameed da Faisal suka tare kofan ya tsaya chak yana musu wani kallo yace “kutashi daga kofa na fice”Abba yace “Hamad badakai nake magana ba” juyowa yayi idanunshi sunyi jaa yace “Abba tace she wants to go tagaji she’s not doing again nabata kudin mota ta tafi what else? She thinks she’s the only one hurting anan? She wants to commit suicide ko? Tayi parking things nata ta tafi Bauchi taje tayi achan? She’s blaming Mamie na that stood for her how dare she! She thinks all of us bama sonta? She feels we are angry with her? Tace anbarta ita kadai did she know who my mother is to me?Comparing wani abu kike ko measuring something?” Cikin kuka Asmeey tace “bazan taba comparing komiba, I love Mamie sama da yanda kuke sonta ma, ina tashi ita nafara tunawa I went straight naduba ta naji maganganun da akeyi har ana cemai yazo wajena yaki!” “Why will I come? Mezanzo namiki? Are you that insensitive Asma’u dazaki bude ido and conclude anajin haushinki you think everyone is like your mother Salima!”? Kallon Hamad Asmeey tayi maganan sa sunmata zafi sosai shima kallonta yake maganganunta sunmai zafi, kan kowa na dakin yadauki chaji, bayan hannu Asmeey takai tashiga share fuskanta tana kara yarda yes bakin Mom ya bita especially maganganun da Hamad ya gayamata yau, saita kalli Abba dayama rasa tacewa tace “Abba I know not everyone is like my mother but she’s still my mother ba yanda zanyi! I can’t stay da mijin da baya girmama uwata ba! Koba komi yauna fahimci dalili guda da Mom batason auren nan Ya Hamad ya tsani mahaifiyata sosai and kowama ya tsaneta kaga ai aure bazai yu ba nahakura!” Azuciye Hamad yace “nima nahakura! Go and marry your Mom” Kai! Kowa saida yakalli Hamad yawuce kofa ganin yanda ya zuciya zai iya barar da Hameed da Faisal yasa suka matsamai yabude kofa yafice fiuuuuu. Gwaggo tace “lallai Asama yau kin gwadamin ke diyar mahaifiyarki ce Salima indai zaki bude baki ki gayama mijinki maganganun nan, yaron da duka azaban yajin da uwarki tasamiki saida kika gogamai ajiki kin manta ko? Anan ya kwana zaune dake bai runtsa ba, sabida ke Hameed saida ya hakura da aurensa mun zauna za’a fara magana kenan yakiramu kan mahaifiyarki tazo Hameed yabar aikinsa na baki duk sabida muzo mu ceceki kice mana bamu sonki haushinki mukeji, Mamie na kwance gado allura na uku kenan Docta ke mata amman ki bude baki kice laifinta ne mesa ta shigan miki itace ta fara tura Uwarki, da asuban nan kafin muje dakin Mamie dukan mu muna nan muka dubaki doctor yaduba ki kafin muwuce dakin Mamie, na mance dudda jiya Mamie na layi saida tabi Hamad bayi ita tamiki wanka ta wanke miki yajin jikinki da ruwan gishi da kankara amman Asmeey godiyan dazaki mana kenan! Kin nuna mana taki kalan kitafi Allah yakiyaye hanya”dasauri duka yayyin Hamad suka kalli Gwaggo harda Abba suka mata wani mugun kallo, tace “Allah sa hakane mafi alkhairi kije idan darabon zamu sami jana’izar ki bayan uwar ki ta halakaki zamu samu, kije” Gwaggo tajuya tafice Hameed yafice Faisal yafice Ya Abdullahi yafice dakin yarage daga Abba sai Ya Mustapa ciki.
Asmeey tajuya azuciye zata cigaba da ciro kayanta na sip saikuma taji takasa sai kawai takifa kanta a kofan wardrobe din tana wani irin kuka mai bala’in sosai zuciya tabama Abba da Ya Mustapa tausayi Abba yariketa yakamata saiya zaunar da ita akasa yakalli Mustapa yace “bani goran ruwanchan kagani” dasauri Ya Mustapa yakawo bottle water dake kan desk yabude yabama Abba ya karba tofa addu’a yayi ciki na sanyaya duciya yadafa kan Asmeey yace “sha ruwan nan” da kyar Asmeey ta iyashan kadan Abba yacire ruwan daga bakinta yashafa kanta yana kallon yanda take wani irin kuka ta taba zuciyanta tace “Abba na shiga uku na lalace wlh na bani Abba, Abba zuciyana yanamin kaman yafi komi na duniyan nan nauyi, Abba mutuwa baifimini ba da irin yanda zuciyana keyi? Eh”? Abba yace “kowani dan Adam da tasa kalan jarabawa aduniya kuma kashe kanka da kanka haramun ne wuta zaki shiga direct sannan kinyi wahalan banza, kingama wahala na duniya kisha wahala dan Allah baya karban ran wayanda suka kashe kansu ta sauki, kikagama wahala ki mutu kije kabari ki wahala kije lahira ki wahala toh ina dalili? Asmeey ina tauhidin ki? Ina tawakkul dinki? Ina Imani da kaddara dinki mai kyau da mara kyau? Ina yarda cewa komi daga Allah ne? Eh Asmeey?” Tana wani kalan kallon Baba face “Abba yaya zanyi kasan yanda zuciyana kemin sabida abinda Mom tama Mamie? Abba abin yamin ciwo sama da kowa, Abba kaga sabida ni Baba yasaki mahaifiyata! Sabida ni Mom bata magana da Ya Aya, bata shiri da Munir! Munir haushin Mom yakeji sabida ni! Sabida ni Mom ta tsaneku gabaki daya! Abba everything is happening because of me, this beautiful house, this beautiful family da kowa ke murmushi kullum baku fada bakujin haushin kowa yau because of me sabida kun shigo dani gidan nan komi ya chanza!”Abba I think ni kambun baka ce duk inda na taka ko na shiga fitina na bini banda good luck, bantaba jin ance Mamie batada lafiya ba but sabida ni Mamie na gado ba lafiya everything’s na faruwa because of me me me me meeeeee, Abba Abba ku barni natafi I don’t want to be reason dazaisa wani abu yasami Mamie koya sami gidanku koya sameku, Abba ni yar Mom ce kome tamin is okay wlh nasaba but is not okay ya shafeku nacigaba da zama anan more and more abubuwa will happen tayaya zan kalleku? How can
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 27 Chapter of 56