yasake kallon Dr, Doctor yace “u can ask any question if you have” dan sunnar da kansa yayi saikuma yashafa kansa yadan dago kansa ya daure sosai yace “ahhhhmm how about interc…..” sai yakasa karasa maganan yasauke kansa kasa kalman namai nauyi, Dr yadanyi murmushi yace “you mean if she’s fit to have sexual inter course?” Gyadamai kai Hamad yayi, Dr yace “as her gynecologist the answer is absolutely yes! She’s okay! She’s healed! Everything is perfect fine and back to the way it use to be before! So she’s fit for sex once she’s back to normal” gyadamai kai Hamad yayi Dr yace “you will see her psychiatrist tommorow noon” gyadamai kai Hamad yayi yamike tsaye ahankali Dr yabasa hannu suka gaisa yace “don’t worry much! You wife is gonna be absolutely fine” dan murmushi kadan Hamad yayi yace “thank uuu” yawuce yafita daga office din yakoma room nasu Mamie tace “me akace Hamadi?” Ahankali yace “progress report nata aka fadamin saikuma gobe psychiatrist dinta zai gani by 12 na rana” Mamie ta gyadamai kai yawuce wajen gadon yazauna.
Sai 10 nadare Mamie takadashi yatashi su tafi shida Aya cus Aya tagaji tashi yayi suka wuce suka tafi dakin da Mamie tazaba musu yakai Aya adan kunyace kansa na kasa yace “if you need anything call me inachan dakin” murmushi Aya tayi tace “wanka kawai zanyi nai bacci nagode Ya Hamad nagode, Allah ba Asmeey lafiya” ahankali yace “Ameen” yawuce yafita daga dakin yarufe mata kofa.
Yawuce tasu dakin maida kofa yayi yarufe ya danna lock again kayan jikinsa yarage yawuce bayi yayi wanka yadauro alwala yafito shiryawa yayi cikin jallabiya ya shimfida dadduma yahau salla na addu’o’i dayakema Asmeey sai kusan 2 yatashi yacire jallabiyan yahau gado yayi shiruuuu kafin ya lumshe idanu moment nasa da Asmeey na fadomai apart from first and second sex nasu the 3rd one wanda yayi rannan dazaiyi tafiya na dawomai a brain duka duka 3times fa yayi sex but they were all so beautiful and memorable in his heart and he wants them again, hannunsa yakai yakama gabansa daya gama mikewa yayi wani wahalalen ijiyan zuciya before kwata kwata baida sha’awa but yana aure especially sanda ya sadu da ita shikenan komi na jikinsa ya chanza, da kyar yayi rayuwan gidan nan he was happy zai koma gida bikinsu but gabaki daya bai samu yayi ba, ga January nan yakare gobe 1st of February, rabonsa da sex tun 17th of October last year, he’s very horny, yasake fuzar daga ijiyan zuciya yatashi ya zauna yarasa inda zaisa kansa yayi tagumi sha’awa na damunsa, bayi yashiga duk sanyin da akeyi haka ya kunnama kansa ruwan sanyi yafito ya kwanta but abin yasake tashi juye juye yashiga yi agado yana wani irin nishi yayi ruf da ciki ya kifa kansa a pillow yasaki kuka ahankali ya danne gindin sosai agado yace “please Asmeey wake up soon! I need uuuuu” shidai baisan tayaya and tayanda bacci yadaukesa ba yatashi da asuba yaga yabata gadon ko mafarki yayi oho bedsheet ya chanza ya kai wannan bayi yasa washing machine yayi wanka yazo yayi salla yasake kwanciya yakira Mamie…..
EPISODE 1️⃣1️⃣4️⃣
Yau 28th of February.
Tun bayan first week of zuwansu yakoma aiki, karfe 4 yake tashi daga aiki zai taho hospital sai 10 nadare zai wuce gida da Ya Aya, Hamad yarame, suma chan gida an damu ganin yarinya taki dawowa daidai.
Hamad ga damuwan Asmeey ga sha’awa na neman hallakasa so dayawa yanaso kodan kwanciyane ma yayi a gadon yadan tabata ko yadan taba boobs dinta ko zai sami natsuwa cus condition nasa is not even funny yanzu kaman he’s loosing his mind tsabaragen sha’awa, kuma yanzu yana kamasa anytime anywhere not just da dasai dare yazo kwanciya, gashi su Mamie da Aya kullum suna tareda ita lallabawa kawai yake dakuma azumi, kuma duk uban matan office nasu da kalan kayan dasuke sawa baitaba jin sha’awan wata ba the only mutum dayake sha’awa arayuwansa is Asmeey! Ko yana cikin sha’awa ita yake gani! Yana cikin sha’awa moment nasu da sex nasu yake tunawa, gashi bai iya Mastubation ba, wahala yasa wata rana ma ya gwada yi kozai sami sukuni but yakasa.
Yau yana zaune a office aiki yake da system dinshi Mona tai knocking ta shigo tana sanye dawani mini skirt da yar riga mai kama da singlet rikeda wani file tace “the files you asked for” tamikamai files din, hannu Hamad yasa ya karba batare daya kalleta ba tajuya tafita daga office din kawai gabansa yakada yatashi kifa kansa yayi a table ya harde kafafunsa yafara huci hannayensa nawani irin shocking sunamai rawa, cikinsa yawani murda kai zai mutu fa da kyar yatashi wayansa yadauka yajuya yarufe blinds na office nasa karma a hangosa yashiga bathroom nasa na office din yarufe kofa yaduka jikin kofan jikinsa narawa he don’t know wat to do the only person that comes to his mind is Ya Mustapa he needs to talk to him karya mutu, dialing number sa yayi a ringing na uku Ya Mustapa yadauka cikin wannan muryan natsuwan nasa da manyance da datttaku yace “Hamadi! Ya kuke?” Jikin Hamadi rawa kawai yake belt nasa yashiga cirewa sabida yabude wandon abun yafito cus idan baiyi hakaba akwai matsala sai wani irin nishi yake, anatse Ya Mustapa yace “Hamadi!” Murya chan kasa Hamad yace “Yayaaaaa!” Excusing kansa yayi yashiga office dinsa ya maida kofa yarufe yasami kujera yazauna calmly yace “menene? Wat happened? Wani abu yasami Asmeey ne?” Girgizamai kai Hamadi yayi alamun a’a cikin muryan dake shaking yace “n……no” Ya Mustapa yace “toh why are you crying meya sameka”? Wlh yarasa inda zaisa kansa kawai yasakinma Ya Mustapa kuka ba kakkautawa, wahala da azaba sunmai yawa, Ya Mustapa yayi shiru today is Friday yasan yaron nan around this time agarinsu yana office, did something happen a office ne hakan yasa gently yace “wani abu yafaru a office ne?” Girgiza kai yayi da kyar yace “I…can’t…sleep Yaya…..” cikin voice na kuka yace “I……..is…..disturbing me anytime…anywhere…my body will be shaking kaman zan mutu” shiru Ya Mustapa yayi dudda he’s crying maganan na breaking but somehow he put everything together and understood wat yaron is trying to tell him dudda bawai yafadamai directly bane calmly yace “kana azumi?” Gyadamai kai yayi yace “almost everyday ina yi…….nothing works” yafadi murya ciki ciki, ahankali Ya Mustapa yace “daka dawo naija bakayi bane?” Girgizamai kai yayi yace “n………no….” Ya Mustapa yayi shiru that means tun kafin yayi tafiya rabon da yaron nan yayi wani abu, for yara irinsu Hamad daman haka ne dazaran sunzo sunsan sex shikenan body system nasa ke chanza wa ma, he even tried yayi hakuri ma ace tun October this is February, ahankali yace “kana ina yanzu?” Maganan sa this time baya fitowa ma sosai yace “bayin office!” Shiru Musty yayi saikuma chan anatse yace “idan you can not hold it any longer zaka iya zuwa ka sadu da matarka fa! Ko mahaukata ana saduwa dasu balle Asmeey da she’s only in shock! Please kafin wani abu yaje yasameka bawai wata matar gareka ba she’s all you got, kaje ka sadu da ita ahaka kaji! Kagama clean her up!” Murya chan kasa yace “Mamie and Aya are all there!” Ya Mustapa yace “I will call Mamie now suje gida yau, tunda yau Friday kaika kwana da ita su suje gida, haba abin is too much for you! Stop crying! Idan akwai ice a fridge put it on your boner it will go down okay” gyadama yayansa kai yayi yay shiru, Ya Mustapa yace “zan turo maka sunan wani magani kaje ka siya kasha cus u can’t be sleeping up and down with a patient a sick bed ba, idanma hospital din suka gane za’a hanaka but just for today na yarda kayi sabida jikinka yadan natsu kaji ko”.
EPISODE 1️⃣1️⃣6️⃣
Gyadamai kai Hamad yayi yana wani irin ijiyan zuciyan pains da Ya Mustapa na iya jiyosa ko ba’a fadamai ba yasan cikin yaron na ciwo and he’s having blue balls kawai saiya katse wayan yace “I will call you later, kasa driver ka yakaisu gida” inama yaga karfin dazai tashi yafita yaje office yabude fridge yadauki ice, yakai good one hours sannan yasamu abun ya kwanta yatashi ya wanke fuska yafito bakin glasses nasa yasaka yacigaba da aiki har 4 yayi salla yafito suka wuce hospital.
Zama yayi bakın gadon bama ya iya kallon jikin Asmeey banda fuskanta Mamie sai kallonsa take tanajin nauyin tamai maganan da Mustapa yamata kan suje gida zai kwana da matarsa shima kuma Hamad yanajin nauyin musu maganan koba komi Aya na wajen akwai that kunya and regard he has for yayar matarsa wlh har 10 yakasa maganan itama haka Mamie hakan yatashi yace “saida safe Mamie” Aya tace “Mamie saida safe mezan dafa nakawo miki?” Mamie tace “shinkafa da wake mai da yaji wlh nagaji da abincikansu”
Aya tai dariya Hamad yawuce yafita Ya Aya tabisa abaya.
Mamie tayo alwala tazo ta shimfida dadduma tai salloli har wajajen 2 tanakan dadduma saita taso ta linke dadduman instead of taje kujeran dakin dake komawa gado sai tazo wajen gadon tana kallon Asmeey dataga idanunta abude suna kallon sama yawanci tana bacci tana rufe idanun abakin gadon Mamie ta zauna tana kallonta tace “yarinyana kin tashi?” Saitai shiru tunda take kwana da ita idan Asmeey tarufe idanu ariund 8 nadare sai 8 nasafe ko 7 take bude idanu, Mamie takalli drip na abincinta tace “ko yunwa kikeji?” Takai hannu ta taba cikinta, tace “ko sanyi kikeji Asmeey na?”
Ta gyara mata bargo takai tsumma ta goge mata baki Mamie tai shiru tana kallonta tace “Allah yabaki lpy Asma’u!” Shiru Mamie tayi tana kallonta kafin ahankali Mamie takai hannunta tadaura kan gefen fuskanta tai shiru murya chan kasa Mamie tace “Asmeey nasan how painful life has been to you! I know you feel gwara this state dakike ciki yanzu daki dawo daidai kicigaba da rayuwa cus wat exactly are you living for? Mahaifiyarki ta tsaneki and the only beautiful little gift da Allah ya baki tarabaki dashi your little baby” Mamie tadanyi shiru tace “to wat are you living for?” Mamie tayi shiruuuuu tana kallonta, ahankali Mamie ta shafa kumatunta tace “Asmeey don’t live for me! Don’t live for Abba, ko Baba, ko su Aya, ko kowa ma, I want you to live for one person!” Mamie ta nuna yatsanta guda daya tace “this one person I think he deserves to live with you Asma’u! Sabida halaccin sa! Dakuma kaunar dayake miki” Mamie tai shiru hawaye na cika idanunta ahankali Mamie tace “Asmeey inasonki sosai wallahi tallahi” tadan fuzar da iska Mamie takasa daurewa kawai tafashe da kuka sosai tace “Asmeey inason Hamadi! Ina matukar son yaro na! And I’m gradually loosing him! Karkima d’ana haka Asma’u ki barsa zai haukace! Yarona na sonki Asmeey yana sonki da duka rayuwansa knowing u are alive shine ke basa karfin rayuwa ma, Asmeey come back for my son dan girman Allah kar wani abu yasamesa karya haukace, Hamadi tun yana yaro ba kaman sauran yara bane, alot of people call him mara lafiya, mai tabin hankali da sauransu sabida yanayinsa, wlh yarasaki zai haukace, I don’t want to loose my son Asmeey” Mamie tafashe da kuka sosai tace “bayacin abinci baya bacci baida natsuwa ga damuwa Asmeey kin dandana menene kaunar d’a ina matukar kaunar Hamadi ya isa haka come back for him kuyi rayuwanku tare komi yayi farko zaiyi karshe no one will hurt you again, Asmeey Hamadi zai haukace sabida ke! For the sake of soyayyan dakuke ma juna come back for him kinji”Mamie tafashe da kuka sosai ta duka ta rungume Asmeey tarasa yanda zatayi ita karan kanta damuwa yamata yawa, machines din da aka jona Asmeey dasu taji sun shiga kara dawani irin sauri Mamie tadago da kanta takalli Asmeey rawa taga jikinta yafara da kafafunta da hannayenta harda bakinta dasauri Mamie tayi ihu. “Docto……” dakin taga Doctors kusan uku sun shigo da nurses, nurse daya tacema Mamie come with me Ma’am.
Mamie arude tana kallon Asmeey dake rawa tace “wat happened to my daughter? Tell me” nurse din takama Mamie dake kuka tace “calm down, allow Doctors to see her first he will communicate with u come with me” takama Mamie data dauki waya tafito da ita wajen dakin Mamie ta zauna jikinta na rawa tarasa mezatayi sai kawai tai dialing number Hamadi
Hamad na zaune kan dadduma wayan dake hannunsa yanzu tahau kara faduwa gabansa yayi sosai yakai hannu ya dauka ganin dayan number sa ce ta wajen su Mamie da gudu ya dauka yana mikewa tsaye kafin Mamie tai magana yace “Mamie! Meya faru?” Daurewa Mamie tayi tace “Asm……kazo Hamad?” Katse wayan kawai yayi gabansa na faduwa sosai yazarı kaya ya chanza yasaka coat yafito yayi wajen dakin Ya Aya yana knocking ta taso itama tana kan dadduma tabude kofan yama kasa magana kawai yajuya taklami kawai ta zura kan dadduma tabisa suka sauka kasa baida license na tuki but yaja motan nan cikin 10min sukakai hospital tsabagen gudu.
EPISODE 1️⃣1️⃣7️⃣
Yana parking yafito da gudu ya shiga hospital din gabansa na faduwa sosai yahau gudu sosai zuwa ward nasu Mamie yagani gaban dakin tsaye tana goge hawaye da bayan hannu yazo wajenta da sauri yace “Mamie meya sami matana?” Hannunsa takama tace “she was shaking machine na kara doctors na ciki yanzu” gyadama Mamie kai yayi yarike hannun Mamie jikinsa na rawa Ya Aya na isowa wajen suna kallon dakin gaban Hamad na faduwa sosai.
Sunkai kusan 10mins ahaka sannan Doctors suka bude kofan suka fito dadan murmushi kan fuskansa yamika ma Ya Hamad hannu yace “congratulations Mrs Hamad! This is good news! Your wife is awake…..” rawa bakin Hamad yashigayi yace “aw……awa…..ke?” Dr yayi yar dariya yace “I mean she’s conscious! Cus she has been awake all this while but not conscious but now your wife is fully conscious! But we still have to run some investigation in the morning! Congratulations once again she did it! Your wife is back!” Chak Hamad ya tsaya hawaye sun cika idanunsa saiyakai hannunsa daya yadaura kan fuskansa guys! He’s exceptionally happy! Baimasan how he can express his happiness ba, doctors sukai dariya yadan buga kafadansa yace “common champion! You’ve waited for this moment for months! Now is the time! Go in and see your wife! She’s waiting!” Doctors suka wuce, Mamie da Ya Aya duk suka tsaya babu wanda yayi gigin shiga dakin cus Hamad deserve to see her first much more than them! He deserve to see matarsa first, tabasa Mamie tayi hakan yasa yasauke hannunsa kasa idanunsa sunyi jajir na kuka, yadan fuzar da iska yakalli Mamie cikin wani irin murya yace “Mamie nayi kyau?” Dan dariya Mamie tayi daya bulbulo da hawaye daga idanunta hakama Ya Aya, takai bakin lullubinta kan fuskansa tace “kayi kyau idanun nan ne sukai ja sosai dai” sharemai tayi hawaye na kara zubowa yace “Mamie Asmeey ta farka da gaske?” Mamie tace “shiga and confirm for us” gyadamata kai yayi kai jama’a Hamad is very emotional, ahankali yajuya yataka ya tsaya jikin kofan yakara kai bayan hannunsa ya goge hawayen dasuka sake zubomai yadan fuzar da iska he’s anxious, he’s scared, kafin ahankali yabude kofan ya shiga dakin yamaida kofan yarufe yadago kansa yakalli gadon, cikin wasu kalan gajiyayyun idanu Asmeey ke kallonsa an samata oxygen a hanci cus data farka she couldn’t breathe properly! Tsare Hamad tayi da idanunta na mara lafiya sosai tana kallonsa taga wani haske mafi kyawu tareda shi, tunda ta farka tabude idanu this is the first haske datake gani dat warm her eyes and bodyup! She missed this face! She missed this man! All she wants right now is yazo wajen nan so that she will have a chance to just hug him tight and never ever let him leave!
Sosai Hamad ke kallon Asmeey dake kallonsa da gajiyayyun idanu! Matarsa da yaganta asankare looking like wacce akaima wankan powder acikin pool of dried maroon blood a tiles! Matarsa da he watched aka fito da ita from hospital akai confirming nata death aka sa a motar ambulance, matarsa da he watched as women suka mata wankan gawa, aka lullubeta da likafani, auduga in her ears, nose her eyes completely shut! Matarsa that literally became an imbecile ba uhn or uhum’uhm sai yawu that is drooling nonstop da karkataccen baki and fixated eyes, bata moving or making any gestures, matarsa ce Allah yadawo masa da ita alife yanzu laying on this bed looking directly at him, fuzar da iska yayi, like idan duka dukiyar daya mallaka yadauka ya ciyar da marayu ya gina masallatai still baijin ya nunama Allah kalan godiyan and thankfulness dayake feeling right now towards Allahu Subhanahu Wata’ala ba! Is not enough! He’s super duper and over grateful to Allah! Hawaye yaji yazo mai yakai bayan hannu yashare yafara tafiya ahankali yana goge idanunsa da bayan hannu haryakai gaban gadon yana wani irin kallon Asmeey kafin awani irin hankali ya zube akasa yayi kneeling kansa na leveling da gadon dakuma kan Asmeey hannunshi na rawa sosai yakai yakamo duka hannayen Asmeey guda biyu yana kallonta yayi wani huci yakai hannayen bakinsa yayi kissing saikuma awani irin hankali yadaura hannayen nata saman fuskansa yayi placing yana kama hannun yana kallonta yafashe dawani calm yet serene emotional cry that says a whole lot to Asmeey har wani huci yake kaman maciji ya kankame hannunta sosai Hamad is crying while Asmeey na kallonsa wasu hawaye masu zafi nabin gefen idanunta suka saukowa dropping a pillow, she wants to just move her body even if it’s just a little bit ta matso ta rungume mijinta ta lallashesa amman takasa but dudda haka da all the energy datake dashi yawani yunkuro dasauri Hamad yataso kafinma yayi wani abu with the last ounce of energy nata tasa hannayenta takwanto da kansa kirjinta dawani Irin gudu Hamad yayi placing kansa a kirjinta Asmeey takai hannayen nata da bata iya motsi dasu da kyau bayan wuyansa ta kankamesa feeling yanda heart nasa ke beating same with hers, Hamad yayi kuka ajikin Asmeey kukan that says alot i thought I’ve lost you! I thought bazaki taba dawowa ba! I’ve missed you Asmeey! I love you so very much Asmeey! That’s just the cry dayake mata itama she’s just crying she wished tanada karfin lallashinsa but jikinta na mata kaman batasan yanda ake moto movement bama, yakai 10min akirjinta ahaka sannan yadago kansa yakawo fuskansa dab da nata, idanunsa har sun kankance sabida kuka, cikin wata yar kankanuwan murya dake nuna tsantsagwaran so yace “are you okay?” Tsayawa Asmeey tayi kallonsa tunda ta taso Hamad has always been the only person asking her this particular question na are you okay, tana gidansu! Sanda Fawaz yaso raping nata! On so many occasions! And today also is the first kalman daya fito daga bakinsa! Lumshemai idanu tayi tabudesu alamun eh, dayake oxygen pipe aka samata na nose trill kadai ba irin mai rufe baki da hanci ba tsayawa yayi yana kallonta yanason Asmeey! Soyayyanta har wani fizgansa yake, murya chan kasa yanadan kallon lips nata yace “can I kiss you?” Shiru Asmeey tayi tana kallonsa ayanda yake kallonta yadawo kaman maraya kaman yama fita jinya ya rame yasa talumshe idanunta tabudesu alamun eh, awani irin hankali Hamad yasauke bakinsa kan na Asmeey, he doesn’t care it’s been months batai brush ba, ko she has been drooling din yawu daga bakin, koko tanada wani infection abakin, koma menene he doesn’t care! Yakamasa cutan, Awani irin hankali yashiga kissing nata yana wasu kalan ijiyan zuciya mai ban tausayi yataso da kyau yahayo gadon yawani irin kankameta ajikinsa he’s kissing her idanunshi a lumshe while Asmeey idanunta abude tana kallonsa hawaye na gangarowa daga idanunta, ya bala’in bata tausayi kaman taita yimai kuka, kaman zai hadiye mata baki he’s kissing her kaman zai cinyeta, kiss na mugun shaukin so da kewa da bege, sau biyu ana knocking baijiba itakuma bata iya moving jikinta takasa gayamai ana knocking, bude kofan Mamie tayi tareda Ya Aya dawani irin sauri Hamadi yasaki bakin Asmeeey yatashi da sauri daga saman gadon jikin Asmeey, gabaki daya ya mance su Mamie na waje Mamie ma bakaramin kunya yakamta ba ko kadan bata kawo zatazo ta tarar da Hamadi harya haye yarinya mara lafiya yana sumbata kaman zayi shanye mata baki haka ba wlh kaman takoma tafice da gudu amman tadaure tai kaman bata gani ba itama Ya Aya tayi kaman bata gansu ba ganin ashe Ya Hamadi maye ne yooo daga farkawan yarinya harka hau gado kana shan baki!
Asmeey tamaida idanunta ta lumshe cikeda kunya Hamad yajuya yana kallon bango yana sosa kai kaman ya shige kasa wlh, Mamie ta waske tace “bacci takeyi ne Hamadi?” Dan juyowa Hamad yayi yakalli Asmeey saiya wuce yaje ya zauna kan Couch yakasa magana jikinsa sai rawa yake.
EPISODE 1️⃣1️⃣8️⃣
Wucewa wajen gadon sukayi Mamie tashafa fuskan Asmeey hakan yasa Asmeey tabude fuskanta kadan takalli Mamie kunya yakamata, hawaye Mamie tashiga sharewa tace “yarinyana kin tashi? Kinajin yunwa me zakici?” Tsayawa Asmeey tayi tana kallon Mamie cikeda so hawaye na cika idanunta, bakinta namata wahalan buduwa dan motsi lips nata sukayi hakan yasa Mamie takai kanta wajen bakinta tace “fada naji” dasauri Hamad ya kallesu murya chan kasa da baya fita kwata kwata dan bata iya moving muscles nata da kyau tace “kosai, kunu” dasauri Mamie tadago takalli fuskanta tana murmushi tace “aiko zan miki lafiyayyen kosai da kunu yau ga Aya” Mamie ta matsa gefe Ya Aya ta taho awani irin hankali akuma taushashe take kallon Asmeey takasa magana but her gaze says alot lumshe mata idanu Asmeey tayi tabude hakan yasa ahankali Ya Aya taduko she just hugged her little sister very tight tama kasa magana hawaye na fita daga idanunta ahankali she promise cewa this second chance da Allah yabasu da kanwarsu they will not take it for granted, she will show Asmeey wat a big sis means, bawai Asmeey bata sonsu bane no tana sonsu but da yanzu Asmeey zata shiga trouble data kira su gwara takira Munir cus Munir has always been the one standing for her, she will change it, she will be Asmeey biggest support system she will be her mother, she will make sure Asmeey ta aminta dasu and show her cewa she can come to them for anything sunkai kusan 10minutes ahaka sannan tadago takai hannunta tashare fuskan Asmeey, Mamie takara kallon Asmeey cike da farin ciki takalli Hamad dake kallon Asmeey tace “kaga kira gida fara kiran Baba Hamadi! Ni bari nakira Abban ku oh Alhamdulillah Alhamdulilah, Aya kira Aysha kai kai jama’a yau ina cikin farin ciki” wayansa Hamad yaciro yana kallon Asmeey data sake lumshe idanu she’s not strong at all, he wants to be there but Mamie da Aya duk sun tare wajen, wayan Baba yakira kafin yamayi ringing na farko Baba yadaga cikeda natsuwa yace “Hamadi ya wajenku? Yakuma mai jiki”? Dan murmushi Hamad yayi ahankali yace “Baba ta tashi just now” “Allahu Akbar! Allahu Akbar! Allahu Akbar! Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhamdulillah! Hamdan Kaseeran Dayyiban Mubarakan Fee!” Baba yafadi cikeda farin ciki yace “y’ata Asma’u na ta farka Hamadi?” Gyadamai kai yayi yace “eh Baba”
Baba yace “zata iya magana?” Girgiza kai yayi yace “ah’ah bazata iyaba Baba” Baba yace “Allahu Akbar na fahimta tayi watanni kwance ba magana ba harsu tafiya da sauransu wahala zasu dinga mata, Alhamdulillah dukanmu nan kap dinmun munyi visa dama jira muke ta farka muzo, in sha Allah yanzu zan kira Faisal asama mana next available flight zanzo na dubaku, yaushe za’a sallameku?” Ahankali yace “bansani ba but sai tayi physiotherapy adan gasamata kasusuwanta dasukai sanyi tafara moving jikinta just like before” Baba yace “ba shakka, to Allah muku albarka Allah bata lafiya ka gaidamin ita da Mamie da Aya” Hamadi yace “tom Baba” Ya Mustapa yakira ya sanar dashi saikuma yakira number Munir na Egypt danhar Baba yagama komi yaron na Egypt kullum saiya kira Hamad ya tambaya jikin sister sa ringing daya Munir yadauka yace “Ya Hamadi ina yini” batare daya amsa ba yace “Asmeey ta tashi” ihu Munir yayi da saida Hamad yacire wayan daga kunnensa saikuma
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 48 Chapter of 56