Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
daga bike din bayan ya karkata mata tazo dab dashi tace “Yaya bani abubuwana naje na nunama Mamie” dan kallonta yayi, su Mamie take kallo, she’s so eager taje ta nuna musu, sai kawai yabata dasauri ta amsa ta wuce wajensu. Tace “Mamie Ya Hamadi ya sayamin ice creams, munje wani waje mai kyau munci abinci dawasu drinks masu hayaki Mamie, Mamie mun sayo miki fruits ga Yaya chan zai kawo, Abba zakasha ice cream”? Abba baitaba sanin Asmeey can be this happy ba har tana surutu hakaba sai yau, cus a Bauchi yarinyar is always sad, bakajin muryanta agidan ma, Mamie tace “Masha Allah jekisa a fridge toh” Abba yace “Allah muku albarka Asama ina naga hakorin shan abubuwan nan naku na zamani tafi jeki huta, Allah muku albarka” Asmeey tace “Ameen” tawuce ciki, Abba da Mamie suka kalli Hamad dayaki zuwa ya tsaya awajen machine yana goge gogen karya Abba yace “kalli danki” Mamie tai dariya tace “danka dai dan kai yabiyo da kunya” Abba yace “nidai natafi mutanen nan na sauri da ginin nan” yanuna ginin dahar an daga sama yayi nisa, Mamie tace “nan da 4weeks hala an gama komi ba” Abba yace “inasarai hakan” yayi mata sallama yawuce Mamie takoma ciki abinta, a dinning taga Asmeey tafito da komi saita dauko takeaway rice datama Mamie tazo da sauri wajen Mamie tace “Mamie ga arabain rice” karba Mamie tayi just to make her happy tace “ahhh ba shakka banjin yunwa yanzu but kaimin fridge nima” gyadama Mamie kai tayi tawuce takai komi fridge Mamie tace “Ya Aysha ta aiko dawasu magunguna driver ya amsa yaushe zaki fara salla?” Ahankali tace “gobe” Mamie tace “tom shikenan gobe zaki fara sha. ** Mom gabaki daya ta birkice da gasken gaske BP ta yayi high rabon data sami BP ta manta, she’s currently on drugs, bata taba shiga damuwa arayuwanta kaman this time ba sabida yanda Fawaz baya daukan wayanta, taje gidansu baya zuwa, taje asalin gidansu wajen Mamansa ta tambayesa but bayanan, da kyar ta iya managing tayi the most important cases na kanta sauran she put everything on hold da sunan she’s on sick leave batada lpy yau tai booking flight nata to Kano ko Baba batagaya mawa ba toh ba shiri yake da ita ba ko magana basayi yafita harkanta ma. Wuraren 4 tasauka a Kano wani company dake bada hayan mota taje ta karbi hayan Range Rover tawuce wani babban hotel tai booking suite, wanka tafarayi ta kwanta akan gado da bathrobe takalli wayanta wanda har yau Aya kiranta take bata waya da Aya, da Aysha kadai take waya itama Aysha saida tamata kacha kacha zuwa gidansu Abban su datayi na kano da kyar Aysha ta lallasheta, bata magana da Munir wanda taga shi ko ajikinsa Babansa ma yamasa komi yakoma hostel yadaizo ya mata sallama which bata amsasa ba toh yanzu haka yana hostel. Number Fawaz tai dialing bai dagaba text message tamai. “Ina kano Baby babu abinda kakeso da bazan iya maka ba, I love you” kusan 5min da tura messege din saiga wayanta yahau ringing da sauri ta kalla ganin Fawaz ne yasa dasauri ta tashi zaune tana wani taba kirji dake bugawa tace “thank you God! Allah na gode maka wayyoo Allah thank you” tadauki wayan dasauri tanakai wayan kunnenta muryanta nadan rawa tace “Fa….Fawaz…..” murya a murtuke yace “an ina kika sauka a kanon”? Ahankali tace “Tahir” okay ya katse wayan tabi wayan da kallo saita shiga kiransa baya dauka sai kawai ta ijiye wayan hawaye yashiga fitowa daga idanunta, kara wayan yayi dasauri ta dago tadauki wayan ganin Fawaz ne dasauri ta share hawayen tadauki wayan tace “Hel……” “room nawa”? Ya tambaya akufule, ahankali Mom tace “suit 8” katse wayan yayi tana mamaki ha’a yana Kano ne daman? Meyazo yi a kano? Ko wani abu zai aiko mata dashi? Tana zaune akai knocking dasauri ta tashi tana gyara farin glasses na idanunta tawuce wajen kofa ta leka ganin Fawaz dawani irin sauri tabude kofan, kirne fuska yayi yashigo Mom ta maida kofa tarufe batai wata wata ba ta taho da gudu tawani rungumeshi tabaya tasaki kuka. EPISODE 4️⃣1️⃣ Wani kalan kuka take mai ciwo sabida yanda he abandon her yau kwana nawa tace “Fawaz I don’t mind if you punish me but daka shareni haka kadaina kulani gwara kamin kome kaga dama, i am sorry everything turn out this way but I will do everything in my power to get Asmeey back for you, namaka alkawari wlh gabaki dayana banda natsuwa kaji tausayina ka sassauta fushin nan” fizgota Fawaz yayi daga bayansa yawani hankadata gado yana daga rigansa sama yana kwance belt na jean din da ya yar yana mata wani kallo yace “wlh dan kawai yarinyar daya kamata naci da ranan nan bata nan ne, na kare a gindin tsohuwa mtswwww” wani abu Mom taji a wuyanta dan bala’in kishin Fawaz take barinma taji shi da wasu kaman zata zare, zatai magana kawai ya fizgo kafafunta yana yanking bathrobe din jikinta off kawai ya danna mata gaba cikinta tace “washhh Baby yi ahankali zaka yagani” He will not lie oo even though matan nan tayi tsufa but her toto sweet! Her toto sweet! Allah yasani saisa ma all this years yake cinta dan shi baitaba kwadayin wata manya haka ba, kuma ta iya gyara jikinta, kuma irin matan nanne da naturally are tight, yaci wasu yammata but not as tight as her saisa yasan inhar Asmeey ta gado uwarta to zatayi dadin gindi, wlh maza sai sun dinga zarewa akanta, saisa take yanda taga dama dan wannan tsohon na mugun jin dadinta cus ya fadamai duk idan yana shshinta sai yayi kawai ita batajin dadinsa ne sabida cin gargajiya yake mata. Cin Mom Fawaz yashigayi tana wani kururuwa kaman zata shide, bai kyaleta ba sai wajejen mangariba yamike tsaye yana saka kayansa yace “gobe zakije gidan? Wat is the plan nabikine mu dauki security”? Sosai Mom ke haki kaman zuciyanta zai fita dan ta ciyu, ya daddakata da kyau, girgizamai kai tayi tana gasping breath tace “Fa….waz zaka kasheni da cin gindi kai wai wani irin karfi ne dakai” “Kalan wanda tsohon jakin mijinki na gargajiya baidashi” wani iri Mom taji yanda yakira Baba jaki amman sai tai murmushi da kyar tace “ni kadai na ishesu basaika bani ba” hanyar kofa yayi yace “see you tommorow, ki kawomin matana da wuri da ita zani Dubai a private jet” yabude kofa yafice Mom tayi wani murmushi saita jita garau kaman yazare mata duk wani ciwo da rashin karfi datakeji, akan Fawaz wlh zata iya kisa, data daina samunshi haka gwara sama da kasa ta hade, tashi tayi da kyar tana rera waka tawuce bayi. “Ahayye sama ruwa kasa kudi samarin duniya!…” ** Wuraren 6Am ta tashi she’s sure maybe yadauka she’s still on ne daya tasheta tayi salla, bayi tawuce wanka tayi tai wankan tsarki tafito daure da towel akai daya a kirji daidai Hamad na bude kofan dakin yana shigowa hada ido sukayi, dawani irin sauri Asmeey takoma bayi kunya yakamata sosai, maida kofan Hamad yayi yarufe yawuce yazauna gaban desk abinsa yana kunna system yayi wani short smile. Bude kofan Asmeey tayi taleko ganin ya zauna ya juya mata baya yasa tafito sadaf sadaf tazo tabude wardrobe tadauki wani simple gown kawai takoma bayi saka gown din tayi ta matse kanta sosai ta shanya towels din tafito tabude wardrobe din tadauko wani clean hijab tasaka tazo tadan kalleshi, dadduma tadauka ta shimfida tahau kai tafara salla, dan juyowa Hamad yayi yakalleta kafin ya maida kansa yacigaba da aiki, idarwa tayi tazauna awajen tai azkar sannan ta tashi ta linke dadduman ta ijiye, murya chan kasa tace “ina kwana Yaya” murya chan kasa batare daya kalleta ba yace “welcome back Mrs Hamad” awani irin kunyace ta juya dasauri tawuce wardrobe tana mamakin maganan rashin kunya da Ya Hamad yayi wai welcome back, welcome back to salla ko me? Tasa hannu tadauki cream ta shafa ta fesa turare tadawo ta zauna bakin gado tacire hijab da gashinta ya bushe, taasaba rayuwa ba taba waya so waya kwata kwata bai dameta ba, jin muryan Mamie akasa saita wuce tadauki gyale ta yafa tayi wajen kofa tace “natafi wajen Mamie”? Dan juyowa yayi ya kalleta idanunta na kasa yace “yes” dan murmushi taji ta juya tabude kofa, sauka kasa tayi Ya Hameed tagani cikin shiga suit yana zaune a dinning yanacin breakfast tai mamaki yau sunday aiki zaije ko mene murmushi tayi tace “ina kwana Ya Hameed” kallonta yayi yanda take murmushi aransa yace “meya mata suka shirya? Jama’a Hamadi fa dan iskan kansa ne” gyadamata kai yayi kawai zata wuce kitchen yace “yau su Abba zasuje gidansu Zee pray for me karsusa rana da tsawo” ahankali tace “Allah baka abinda kakeso” wani dadi yaji yace “kai yarinyar nan dole namiki kyauta sai kisha ice cream” yataba aljihu yazaro 5k zai bata dasauri tace “Yaya kabarshi Ya Hamadi yasayamin ice cream dayawa jiya” Mamie na jiyosu a kitchen tayi murmushi kasa kasa, Hameed yawani harareta yana kwaikwayan muryanta. “Ya Hamadi Ya Hamadi, Ya Hamadi wai ke kadaine me Ya Hamadin nan yaushe ma kuka shirya bayan kin gama throwing tantrums jiya” akunyace Asmeey tasa gyale tarufe fuskanta tawuce kitchen dasauri, Hameed yayi dariya ya maida kudinsa aljihu yace “nabama Zee nima tace Ya Hameed ne yabani” wlh yaso yaga yanda aka shirya kai Ya Musty bai kyauta musu ba wlh, dasauri yagama ci dan yau wani training za’a musu a bank ance suzo by 8 mikewa yayi ganin yayi latti yace “Mamie natafi kicema su Abba Allah bada sa’a karsu bari asa rana yayi tsawo Mamie” Mamie ta fito daga kitchen tana kallonsa tace “toh adawo lafiya drive ahankali please” Hameed yace “toh Mamie love you!” Murmushi Mamie tayi tace “Allah ya gyaramin Hameed” binsu Asmeey tayi da kallo aranta tace “nima Allah bama Ya Hamadi na aiki haka” tai shiru tana kallon Mamie saida taga fitansa daga gidan da mota ta juyo Mamie na son yaranta she just wish itane mahaifiyarta keso haka, taya su Mamie aiki tayi da hannu daya, around 8:20 su Ya Mustapa duk suka shigo gidan sunci manyan kaya all of them dan Abba yace su shirya harda Hamad duk za’aje gidajen Zee by 11. Tsaf akai breakfast Hamad baya kasa Abba yakalli Asmeey dake kawo abubuwan daga kitchen da hannu daya yace “jeki gayama mijinki ya sauko yanzu zamu tafi” gyadama Abba kai tayi tawuce sama dakinsu tabude taga Hamad na fesa turare yasaka wani yadi na voil mai kyau milk da hula akansa, juyowa yayi ya kalleta dasauri ta sunnar da kai tace “Abba yace kazo” karasa komi yayi yakarso inda take tsaye yana kamshi yace “zamuje gidansu yarinyar Hameed” gyadamai kai tayi, yana kallonta anatse yace “I don’t know karfe nawa zamu dawo” gyadamai kai tasake yi ahankali, hannunsa yasa gently yakama hannunta, ahankali tadago kanta ta kallesa shima ita yake kallo, murya chan kasa yace “take care if you’re bored watch movie akwai a laptop dina, don’t go outside” gyadamai kai tayi ahankali, kaman karya bisu shi yayi zamansa but saita daure yau bataso tayi kuka but idanunta sun nuna bataso yafita, gently yashiga duko da kanshi, adan rude ta fizge hannunta zata juya yafizgota dasauri tajuyo gabanta na faduwa, runtse idanunta tayi lips dinta na rawa sosai tace “Ya…..pl….lease…..kar…ka….mi……..” sauke lips dinsa yayi kan bakinta ahankali yake kissing nata, baiso yasami erection fita zasuyi yasamu baya kwanciya dawuri yasa yayi kusan 30secs yasaki lips din sai kawai yasata ajikinsa yayi hugging zuciyansa na bugawa sosai nonestop, lamo tayi ajikinsa kirjinta na faduwa na tsoro hakanan batasan mesa ba, ahankali Hamad yace “saina dawo” sakinta yayi ahankali dasauri tawuce gado shikuma yawuce kofa yabude yafito yana saukowa anatse, su Faisal da Abba harsun fice da Gwaggo datace wlh sai anje da ita, Abba ne kawai afalo da Ya Mustapa duk sun mike suna magana da Mamie yana karasowa Abba yace “toh saimun dawo” Mamie tace “adawo lpy” takalli Hamad tayi murmushi tarakasu har waje duk suka shiga mota suka fice Mamie takoma ciki tana kwalama Asmeey kira tace “Asmeey sauko muyi hiranmu tunda mu kadai aka bari agida” dan saita kanta Asmeey tayi ta goge fuskanta, wlh bataso Ya Hamad na fita duk saitaji zuciya bata mata dadi, fitowa tayi ta zauna itada Mamie sukayi breakfast bayan Mamie tabata duka magungunan tasha harda na wajen Aysha tace “je dauko kipiya adakina namiki tsifa yana cikin drawer na, akwai wani saloon a anguwan nan sai muje idan kingama” tashi tayi tawuce sama dakin Mamie tadauko kipiyan tadawo ta kwanta tadaura kanta a cinyan Mamie tana murmushin jin dadi, Mamie tace “na so diya mace aduniya wacce zan dinga mata tsifa na gyara mata kai da sauransu amman kinga Allah bai bani ba, Doctor da AbdallahI kuma sai maza suke haihomin, dake da Matar Faisal Kady nakema addu’a Allah yabaku yara mata abani” akunyace Asmeey ta manna kanta jikin Mamie tana murmushi, Mamie tacigaba da mata hira she just wish this is yanda take da Mom, tuna Mom kawai saitaji gabanta yafadi daidai ana knocking kofarsu tareda budewa duk alokaci daya da Mamie da Asmeey dake kwance jikinta duk suka juyo ganin Mom taci wani lafiyayyen bubu tarike jakan prada ga glasses din nan a idanu tana wani irin kamshi tana kallonsu, ba Asmeey kadai ba har ita Mamie saida gabanta yafadi. Dawani irin sauri Asmeey ta tashi daga jikin Mamie kawai jikinta yahau rawa lips dinta sukahau rawa ganin Mom take kaman ba itaba, tundaga kan yatsun kafa Mom take kallon Asmeey dataga tai mahaukacin fresh walh, tama kara kiba, tayi haske, fuskanta babu wannan redness dinnan na kuka kona mari skin dinta yayi smooth tana glowing, kawai gabanta yafadi ko yaron nan haryayi amfani da yarta ne idan yayi amfani da ita, mezata gayama Fawaz, saikuma cikin gadara tadauke idanunta dagakan Asmeey tadaurasu kan Mamie dake kallonta tace “kin barni a tsaye Hamida na shigo kokar na shigo? Ba tsiya yakawo ni ba”anatse Mamie tace “Allah ya rabamu da tsiya shigo Salima” shigowa Mom tayi tana rufo kofa sai kawai kafafun Asmeey suka kasa daukanta tashiga dukewa awajen Mamie na kallo kawai Asmeey tayi kneeling tsoro da fargaba yasa takasa bude baki tamayi magana. EPISODE 4️⃣2️⃣ Mom ta daurama Mamie mugayen idanunta tace “y’ata nazo gani, koko diyar dana haifa ban isa nazo na ganta ba saina tambayeku”? Kallo Mamie tamata sannan takalli Asmeey da jikinta ke rawa tarakube jikin kujera akasa Mamie na mamakin wannan kalan tsoro da yaran nan keji na uwarsu tace “tashi ki daukowa mahaifiyarki lemu da ruwa Asmeey” hannun Mom tadagama Mamie tace “wani lemu? Fanta, coke ko 7up koko Popcola”? Mom tayi wani dariyan keta tace “banashan cheap drinks kuma sune agidan nan” Mamie tawani kalleta Mom ta dauke kai cikeda iko sannan tama Asmeey wani kallo dayasa yarinyar kawai ta dimauce tareda fashewa da kuka murya kasa kasa harwani haki take sabida yanda zuciyanta ya hargitse tace “Mom i…ina kwana! Sannu da zuwa Ya ji…..ki Mom”? Falon Mamie tashigabi da kallo tana neman wayanta da bata ganiba wayanta na sama adakinta, Mom takalli Asmeey tace “tashi muje dakinki I want to talk to you privately!” Mikewa Asmeey tayi tsaye da kyar tana goge kwalla takalli Mamie, cikin tsawa Mom tace “ohh ganin diyata sai kin bani izini Hamidah? Naga kallonki ake”? Dasauri Asmeey tasauke kanta tashiga tafiya, wani kallo Mamie tamata tace “gaki ga ita Salima” wucewa Asmeey tayi sama kafafunta har hardewa suke Mom na biye da ita tana kara kallon yanda yarinyar takara kyau, Asmeey ta chanza mata gabaki daya a idanunta, ahankali Asmeey tabude dakinsu dayake a gyare tsaf yana kamshi turaren wuta Mom tabiyota ciki tanabin dakin da kallo tana tabe baki da yatsine fuska kaman taga kashi tace “look at kurkukun dakike ciki da sunan dakin matan aure wat is this?! This room looks like wani prison room a kuje prison” tanuna dakin da hannu tana daga murya tace “wat kind of cheap paint and curtains ne adakin nan? See gado kaman na almajira, ko Gambo yar aiki na nasiyama yarta dazatai aure gadon dayafi wannan kyau balle ke diyata, carpet din nan ko sadaka aka bani banaso! Wannan dakin shine dakin da aka iyama shi jobless yaron karo karo aka saki ciki? Wait anama baki abinci kuwa? Jibi yanda kika rame kikai duhu? Is that jobless boy feeding you? Are you eating proper balance diet? When was the last time kikaci salad? Good protein kaza ko naman rago? I know it that jobless mahaukacin yaron nan can not feed my daughter? Look at diyata ahaka aka dauketa daga kano? An bawa mahaukaci y’ata da baya ciyar da ita jibi yanda yarinyar ta duk tabi ta lalace” Mamie duk tana jiyo Mom, tasan kuma da ita take sarai, kasa natsuwa tayi ta hayo sama tashiga dakinta taxauna bakin gado tadauki wayanta tai shiru, auren nan means alot to Hameed anything dazaisa takira Abba kowani cikinsu bazasu tsaya inda sukaje ayi komi ba zasu dawo, Hameed can cry for them he will be hurt, hakan yasa takira Hameed ringing na biyu yadaga yace “Mamie na kewana kikeyi ne?” Anatse tace “zaka iya barin abinda kakeyi a bank kazo gida yanzu?” Faduwa gabansa yayi yace “meya faru Mamie? Bakida lafiya ne?” Murmushi tayi tace “lafiya lau just come home now now dan Allah Hameed” kawai tashi hankalinsa yayi yace “okay Mamie, but fadamin menene? Karnaje nai hatsari i am very worried” cikeda damuwa tace “that woman is here” “wace woman Mamie”? “Mahaifiyar Asmeey” cikeda bakin ciki yace “fuck my marriage I am calling Hamad right now I am calling Abba” dasauri Mamie tace “Hameed kabari suyi concentrating wajen neman aurenka” baima tsaya daukan permission ba fitowa yayi wayan na kunnensa yace “Mamie she will hurt our sister again that is idanma bata dauketa tagudu da ita wani waje ba that woman is evil, Mamie gamunan zuwa becareful with her Mamie” ya katse wayan Mamie tafito daga daki falon sama ta zauna. Gama kushe dakin Mom tayi sannan tayi shiru tana kallon Asmeey dake kneeling agabanta kanta akasa jikinta na rawa uppan bata ceba, jakanta Mom tabude taciro wani abu a black leather tamika mata tace “stand up and take this hide it inda babu wanda zai gani” tashi Asmeey tayi jikinta na rawa ta karba tawuce wajen wardrobe tabude ta boye ledan a karkadhin kayanta sannan tadawo tasake kneeling agaban Mom, Mom takalleta ji take kaman tasa kafafunta ta murje wuyanta ta mutu amman tadaure, yanda takara kyau abin namata ciwo but ta daure da kyar tace “stand up and carry your hijab” mikewa Asmeey tayi tawuce wajen wardrobe tadauko hijabinta gabanta na faduwa, Mom tace “sakashi” sakawa tayi, Mom tanuna mata kofa tace “wuce mutafi auren yakare!” Bugawa kirjin Asmeey yayi sosai dan kallon Mom tayi, dudda gabanta na mahaukacin faduwa amman ta daure ta dake jin Mom nacemata auren yakare tace “ina z……” kwata kwata maganan ya makale mata awuya sabida kallon da Mom ta mata, strictly Mom tace “are you questioning me Asmeey? Koko gezo idanuna ke miki? Koko ciwon kunne yasa naji kaman kin tambayeni ina zaki?” Girgizamata kai tayi tana kuka tace “Y….a yace…..kar…..kar….na…..na……fiii……” Mom tadaga murya tace “ni kike gayama Yaya yace karki fita? Ni Asama’u?” Mamaki yawani kalan cinye Mom ganin Asmeey kaman tarage shakkan ta dan wlh ada Asmeey bata isa tace mata wane kaza ko kaza ba, Mom ta buga kirji tace “nadaukeki acikina! For 9months! Na raineki! Na haifoki! Nature you kawowa this day, Asmeey ni mahaifiyarki kike cema ina zan kaiki? That tababben yaron nan yace karki fita”? Girgizama Mom kai tayi tana kuka wani tsoro na tarwatsa mata zuciya, Mom tace “okay sabida kinyi aure kin zauna awannan wulakantaccen dakin karo karo dawani gantalallan yaro da iyayensa ke ciyarwa har yau! Tufatarwa har yau! Basa makwanci har yau shine kike kike tambayana ina zankaiki kehh! Tufiakwa!” Kasa Asmeey tafarayi tana dukawa cus Mom tafara maganganun nan saitaji rayuwanta na hargitsewa Mom tazo wajen, batai wata wata ba ta daga kafanta da takalminta ke kai mai tudu tawani daki kan Asmeey tace “na kasheki na kashe banza wulakantacciya!” Jikake kummm goshin Asmeey da kanta gabaki daya sun daku da katakon gadosu, gindin tundun takalmin Mom yasa goshinta ya fashe saiga jini wajen na kulu lokaci daya sai kawai Mom ta duko takalleta yanda kan Asmeey ke kasa tana kuka ta rakube da gado kaman marainiya, Mom takai yatsanta takama habanta tadago da fuskanta tace “kalleni nan!” Kallonta Asmeey tayi jikinta na tsuma na kuka tana makyarkyata bamata iya kallon Mom sosai tsabagen tsoranta kaman wata doddanniya haka Asmeey ke ganin Mom, cikin wani irin murya Mom tace “tsakanina dake is biyayya Asma’u sabida ke diyata ce, duk randa kikace bazakini ba bakida ragowan amfani a duniyan nan!” Mom ta nuna mata wardrobe tace “kinga ledan chan maganin bera ne aciki full sachet! Idan you refuse to come with me you choose here kinyi choosing mijinki bakida ragowan amfani aduniya makesure kin dauki maganin chan kin ci inaso naji sanarwan mutuwanki da gaggawa shiyafima rayuwata alkhairi naga kin mutu!”Mom tai maganan batare data daga murya ba Asmeey tawani irin kallonta tana nishi tanaji kaman ma mutuwan na zuwan mata yanzu, Mom tace “since you are torn between Mahaifinki, ni, dakuma mijinki, idan baki bini ba nima na jaye permission na barinki kicigaba da numfashi aduniya your live belongs to me Asmeey! Menace?” Bakın Asmeey nawani kalan bari batama iya maganan da kyau sabida yanda Mom tarike mata habba tace “my life belongs to you Mom!” Wani kalan kallo Mom tamata ido cikin ido tace “na tsaneki Asma’u! Na tsaneki! Ke Allah ya halakaki mutuwan ma banso kiyi ta sauki! Nakawo Fawaz nace shinakeso ki aura ki zabi mahaukaci! Arayuwanki kap ni uwarki niyakamata kibi zabinta not zabin mahaifinki or this jobless boy! I made you Asmeey! You become human in my tummy, and u come to this world through my vagina so kawani yaro mahaifiya ke da iko dashi not uba saisa Annabi ya ambato uwa sau uku kafin uba!” Wani irin ijiyan zuciya Asmeey take tana kallon Mom kallon wat is left again? Rayuwanta yagama yawo? Mom tasaki kumatunta tamike tawuce “tashi mutafi” wlh kasa motsi Asmeey tayi maganganun Mom yasa taji kaman she’s brain dead sai hawaye dake sauka daga idanunta kawai, juyowa Mom tayi ganin Asmeey batai motsi ba mamaki na kashe Mom ganin Asmeey ta chanza tace “badake nake magana ba? Wuce muje someone need to see you!” Ko gezau Asmeey batayiba kaman ma bata hayyacinta, Mom batai wata wata ba tazo wajen ta duko ta daura mata mari dayasa Asmeey taji she’s not just brain dead yanzu she went blind Mom tai ihu da duka gidan ya amsa. “Wuce muje nace kin gama zama da mahaukaci ma kashe auren!” Daidai lokacin aka bude kofan dakin Mamie ta shigo idanunta kan Asmeey dake duke gaban gado tarakube kaman mussa ga jini nabin goshinta dayayi kululu kumatunta yayi jajir hannuwan Mom sun fito radau, dasauri Mom tai wajen Asmeey taduka tanakai hannunwanta tataba goshinta tace “Asmeey! Asmeey! Innalillahi! Asmeey!” Ko motsi Asmeey batayiba, Mom azuciye tace “Hamida tashi kibar wajen nan ko ranki yabaci yanzun nan, zan miki duk abinda yazo raina wallahi, you keep coming between me and my daughter ubanwa yataba coming between ke da yaranki”? Sakin Asmeey Mamie tayi ta taso batai wata wata ba tawani kalan tura Mom Mom ta bugu da kofa azuciye Mamie tace “bar gidan nan! Get out of my house!” Mom tayi wani dariyan keta ta nuna gidan tace “is this wat you call house? This useless 90s house? Yes I am going but da y’ata idan kin isa kihanani” Mamie nawani kalan kallon Mom tace “Salima bantaba ganin wata Uwa dana kalla naji araina cewa she don’t deserve to be a mother arayuwana ba saike! Salima kin dauka abin adone yara sudingajin tsoron iyayensu haka? This is not flex halin nan da dabi’an nan yasa duk na raina iliminki! Your education, qualifications is rubbish is utterly nonsense, kina part of human right activist yet you

Chapter 26 of 56