An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
đ« UWA KO UKUBA?đ«
âđ»M SHAKUR
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAIJIN KAI!
MADAM DA ANTY ABAR GULMA AZO A KOYI YANDA AKE BUGA ODAFARE DA YANDA AKE WAWATSULA AGADOđ„łđ„ł
WACCE TA IYA BALAJAâU A GADO ITACE MAMMALLAKIYAN ZUCIYAN MIJI đđđ
AZO ASHIGA INTIMACY CLASS DA 5k RAK AKOYI HARKA OGA YA ZUZUCEđ„
CHAT ME UP NOW AND JOIN
wa.me/+2347012181461
EPISODE 1ïžâŁ
Office dinshi da aka rubuta Dr Musty ajikin kofan yabude yashiga daidai wayanshi na ringing ta hanyar flashlight dake motsi yana kunna kanshi da kashewa dan wayan na silent, wucewa gaban desk nashi yayi inda wayan take a kwance yakalli wayan hannunshi yasa dasauri yadauki wayan ganin Mamie ajiki yakai wayan kunnenshi, cikin muryanshi dake nuna natsuwa da girmamawa anatse yace âMamieâ daga tachan bangaren muryan wata yar dattijuwan mace kamilalla mai tarin natsuwa tace âAssalamu Alaykum Mustapa kaga Hamadi ke zazzabi jikinshi zafi kaman wuta kuma yaki tashi mutaho asibitin ku, yaki gayamin meke damunshi, banmasan baida lafiya ba wlh kaji jikin kuwaâ anatse Mustapa yazaga yazauna kan kujeran wajen cus maganan Mamie captures attention nashi sosai batare daya nuna damuwa ba yace âzai iya maganaâ? Mamie da hankalinta yatashi tace âkoni bayama maganan balle yamaka, koda yake zai iya makaâ anatse Dr yace âHameed fa?â Mami tace âyatafi wajen aikinshi tun kafin 8 kuma bai gayamin Hamadi bayida lafiya ba shima na tabbata bai sani baâ dan ijiyan zuciya yasauke anatse yace âganinan zuwa, kisa towel a ruwa ki goggogemai jiki, donât worry Mamie he will be fineâ anatse Mamie ta sauke ijiyan zuciya dayaji daga wayan tace âtoh Allah yasa saikazoâ ta katse wayan.
Ijiye wayan yayi yamike tsaye yadauki key motanshi da wayanshi magidanci ne dan he looks like 43/42yrs old guy din nan, phamarcy hospital dinsu ya shiga da kanshi ya debi magungunan da drip da allurai ya ijiye komi gaban accountant nasu yabiya da kati aka samai a leda yafito yashiga wata mota mai kyau fara benz yaja motan zuwa gidansu.
Babban gida ne anan jan bulo but tsohon gida irin gidan masu kudin da din nan, babban gidane sosai ga maroon gate ajiki, horn yayi wani dan matashin mai gadi daya fara washe baki ya budemai kofa shiga cikin gidan yayi, babban dankareren flat ne babban gaske guda daya a compound din, ta gefe kuma kaman lambu ga bishiyoyin guava mangwaro da cashew gakuma flowers, akwai fili sosai da space a compound din, sauka yayi daga motan yafito yanabin koâina da kallo, motoci biyune parke wajen parking din sai wata machine fara lipan irin wayyo kudina din nan kal kal dashi, wucewa yayi flat din tun kafin yabude kofa kamshin turare kemai sallama, ahankali yabude falon babu kowa a falo sai Lami dake goge goge dasauri tace âIna kwana Baban Akramâ âlafiya lauâ ya amsata, falon nada kyau ga carpet zagaye koâina da katuwar tv a bango, falon nada fadi gawani katon picture frame da wata dattijuwan mace da namiji dattijo shima ke zaune suna sanye da manyan kaya sai yara maza biyar tsaye abayansu dukansu fuskansu ya nuna banda mutum daya daya juya kaman zai gudu ne sai Mahaifiyar takama hannunshi tarike ahaka akai hoton sai hoton bayanshi babu na fuskanshi. Staircase yawuce yayi sama direct wani daki dashine first room anan saman yayi.
Hannu yasa yabude kofan dakin, dakin nada girma shima koâina a gyare tsaf, gadaje biyu ne adakin dsame size kowanne tareda desk da chair a gefe, ga wata yar dattijuwa da zatakai maybe 57yrs haka zaune bakin gadon kusa dawani dogon matashi fari sol dake kwance akan gadon da akalla zaiyi 33yrs ko 34yrs yana sanye dawani black joggers ba riga ajikinshi sai singlet fari kal, yanada very huge chest da muscles masu girma, idanunshi a rufe ruf Mamie ta daura karamin towel asaman goshinsa, yanada dogon hanci ga lips very pinkish and so meaty, ga gashi akanshi sosai sunyi coils sun nannade kaman bature, dukansu basuji motsin Ya Mustapa ba saida yakaraso wajen gadon Mamie tajuyo dasauri takalleshi tace âDoctor ka isoâ anatse yazo gaban gadon yasa hannunshi yadauki towel din daga goshinsa sannan ya karbi na hannun Mamie yaduka gaban gadon ahankali yana kallon matashin yace âHamad! Hamadi!â Kadan kadan matashin yake bude idanunshi kafin yabude idanunshi duka da suka kankance sukai ja sabida rashin lafiya Ya Allah wasu irin wild black eyes yakeda shi da black eyelid ka kalleshi zaka rantse kasake rantsewa yasaka kwalli kuma baitaba sa kwalli ba haka Mamie ta haifeshi da idanu ahaka, anatse Mustapha dake kallonshi yace âmeke damunkaâ? Shiru yayi kaman ba shi akema magana ba, shima Dr ya tsaya yana nazarinsa kafin ya yajuyo yakalli Mamie yace âMamie yaci abinci?â Girgiza kai Mamie tayi tace âbanjin ko abincin dare yaci ba, Hameed yahada ya cinye Iâm sureâ ahankali yace âkawomin breakfast dinshi Mamie he needs to eatâ tashi Mami tayi tace âtoh Allah gamu gareka bari naje nakawoâ Mamie tai maganan tana tashi ta wuce kofa tafita tarufo musu, juyodakai Dr yayi yakalleshi tareda zama abakin gadon babu alamun wasa kan fuskanshi strictly yace âmeke maka ciwoâ? Dan kallon yayanshi yayi saikuma gently yanunamai wajen maranshi da hannunshi tareda dan lumshe idanu yadan fuzar da iska kadan, ahankali Dr yakai hannayenshi yadaga singlet nashi sama six packs dinshi suka bayyana hannu yakai yadanja wandonshi kasa kadan white CK boxer nashi ya bayyana fari kal, hannunshi Dr yasa yasauke boxer kasa kadan dasauri yace âyaushe wajen da akamaka aiki yafara rash din nan? Why didnât you tell me?â Daidai lokacin aka bude kofan tareda shigowa dawani sauri yaja labcoat din yayanshi yarufe maranshi da cikinshi da balaâin sauri, chak itama Mamie ta tsaya cus taga abinda suke, Dr ya kalleshi da yanda yarufe kanshi da labcoat dinshi kawai sai yajuyo yakalli Mamie ahankali yace âMamieâ dasauri Mamie tace âai bansan abu kukeyi ba, bari naje inkun gama ku kiraniâ tajuya tafita da tray abincin tareda rufo musu kofa, Dr Mustapa yajuyo yakalleshi yace âyou have infection awajen i will dress it now sainaje nataho maka da antibiotics probably abinda ya sakinma zazzabi kenanâ yayi maganan yana karban labcoat dinsa daga hannunshi ya tashi yace âbari na dauko dressing kitâ tashi yayi zai wuce, dudda zazzabi na cinsa amman saida yakai hannu ya rike lab coat dinshi hakan yasa Dr yakalleshi, dauke kanshi yayi cus baiso suyi having eye contact ahankali murya ciki ciki dakeda balaâin dadi da zaki gata yar kankanuwa yace âdonât tell Mamie Yayaâ tsayawa Mustapa yayi yana kallonshi sai kawai ya girgiza kai ya karbe riganshi yawuce yafita daga dakin yafito yashiga sauka kasa Mamie dake zaune afalo tana ganinshi tamike da sauri tace âmeya sameshi Doctor? Gabana sai faduwa yake wlh, kuma yaki fadamin abinda ke damunshi, nasan kai kadai zai iya gayamawa, halin Hamadi sai shiâ dan murmushi kadan Ya Mustapa yayi yace âkinsan Hamadi da kunya, but nothing to worry, is just wajen da akamai aiki ne yasami infection is minor matsala, heâs probably shy to tell you maybe bayaso ki attempting dubawa ne, ina zuwa Mamie bari na dauko abubuwan dressing daga motaâ yawuce yafita Mamie tabishi da kallo sai kawai ta girgiza kai, yanzu abinda kema yaron nan ciwo kenan yaki fadamata? Lallai lamarin Hamadi sai adduâa.
Bai wani jima ba yashigo dawani hospital bag yayi sama yashiga dakin, yana kwance yanda ya barshi but yasake sauke singlet ya maida komi na jikinshi daidai, jakan ya ijiye yabude yazare handglove yasake sannan yadauko auduga yataso yasake daga rigan this time ya sauke boxer nashi kasa sosai sabida ya gyara wajen har fine smooth wall nashi na showing dakeda wani scanty black hair haka, yadaura audugan yafara sharewa, gently yasauke ijiyan zuciya yanadan yatsine fuska yana motsi da kafa, Dr yace âsorry itâs painful I have to clean it yazama ciwoâ ya sauke ijiyan zuciya yana cleaning wajen hakan yasa yadan fuzar da iska hawaye na azaba suka gangaro daga idanunshi dasuke arufe, kallonshi Dr yayi saiyadan dakata yace âdazafi sosaiâ? Batare daya bude idanunshi ba murya kasa kasa wacce ke fita da kyar yace ânoâ murmushi Doc kawai yayi yacigaba da gogewa hannayenshi rawa suka shigayi baimasan ya akayi ba kama hannun yayanshi yayi yarike cikinshi na motsi dasauri dasauri na numfashin jin zafi yadan yunkuro da kanshi, Dr yasake kallonshi hawaye fita suke daga idanunshi, murya chan kasa yace ânakira Mamie tarikeka maybe you will feel stronger, nakirata?â Girgiza mai kai yayi alamun aâa yana sakin hannunshi, cigaba sukayi kusan 10mins sannan yagama yamai dressing wajen, yamai fixing drip yahada allura yamai, yace âkadena bari ruwa natabashi or any soap and also kadena sa wando kana rufe wajenâ gyadamai kai yayi da kyar Dr yace âbari na karbo maka abinci kaci saina baka maganiâ yawuce yafita chan yashigo tareda tray na abinci tea akamai dayasha kayan kamshi sai chips da egg sai kuma tuwon shinkafa da miyan taushe ijiye tray yayi gently yadagoshi yasamai filo abaya ya zauna bakin gadon kusada shi yadauki tray ya ijiye kan cinyanshi yamikamai tea yace âgashi shaâ dan yatsine fuska yayi hakan yasa Dr yace âI will not say it againâ gently yamika hannu ya karba yakai bakinshi ya kurbi kadan Dr yasa fork yadebi chips yakai bakinshi ahankali yabude bakinshi yakarba daidai Mamie tashigo danta kasa daurewa tace âai nasan idan kaine Doctor bazai maka gardama ba niko nayi kadan saiyamin gardama zaici, bantaba ganin makiyin abinci irin Hamadi baâ daidai lokacin aka bude kofan wata tsohuwa da zatakai 80 tashigo dakin tace âyanzu da Lami bata gayamin Hamadi ba lafiya ba da bazaki sanar dani ba eh Batulaa wlh kinci amanata, kai Mijina meya sameka?â Tayi maganan tana karasowa gaban gadon kaman zatai kuka takai hannu zata tabashi da sauri ya matsa baya shifa Mamie kadai yake yarda ta tabashi, Dr yayi dan murmushi yace âGwaggo baiso atabashi sanyi yakejiâ zama Gwaggo tayi akasan wajen tana kallon Hamadi kawai tafashe da kuka tace âohh ni, Hamadi tausayi kake bani yaro sai laulayi kaman mace mai danyen ciki, yau kwana bakwai dududu da yimai aiki amman jibe harya fara wani cutan, nace ku banni naje kauye na hadomai yâayan itatu amman kun maidani yar iska barinma kai likitaâ dan dariya Dr yayi yace ânikuma Gwaggo ke dai da Abbaâ wankamai harara Gwaggo tayi tace âwlh kai, kaike munafunci ka turence ubanku ahanani, kaine ke karantamai karatun magungunan hausa basu da kyau, kalli Hamadi kullum ciwo idan yau baya mura gobe ciwon kai, jibi malaria, gata wuya, yaro gashi bayacin abinci, banda Allah dake hurasa ai ina ganin da tsumagiya yafi Hamadi kiba, dayake shi girman jiki na Allah ne saisa yake gabjeje, yanzu da wanne zanji? Narasa mijina, kaida karagemin kaima so kake narasaka eh Hamadi naâ tafashe dawani sabon kukan tana kallonsa sosai, da idanu Mustapa yamai magana hakan yasa Hamadi yadan kalli Gwaggo for the first time yayi magana murya chan kasa yace âGwaggoâ muryanshi is so husky and sweet and so dominating and captivating, gashi very calming dasauri Gwaggo takalleshi tana kwalalo idanu dasuka jike da hawaye, sake kallon Dr Hamadi yayi kaman mai karanta sako kan fuskansa, saikuma ya kalleta kasa kasa yace âni lafiya na kalauâ murya ciki ciki yace âbanson kukaâ murmushi Gwaggo tayi tana washe baki tace âoh jibeshi ko maganan bai iyaba sai Mustapha ya koyama,i ohh Allah kadubi jikan nan nawa shi kadaine matsala a aduniya wlh tallahi kabashi lafiya kasamai son abinci, da magana, kaga kullum cin zalunsa yan uwansa suke amman Hamadi ba uhm ba uhn uhm, kodan haka kabasa lpy, Allah baka lafiya kajiâ Mamie tace âAmeenâ lumshe idanu yayi yana kauda kai daga cips din da Mustapa ke bashi Gwaggo tace âbarshi hakanan Likita wlh nadade rabon danaga yaci abinci haka ma ni, hakan ma mungode Allahâ tashi Dr yayi yace âGwaggo muje namai allura bacci zaiyi yanzuâ dasauri Gwaggo tace âaâa zan zauna dashi kudai kujeâ kaman zaiyi kuka Hamadi yace âGwaggo kijeâ Mamie tace âGwaggo kinsan shi idan muna nan bazaiyi baccin nan baâ Gwaggo tace âhakane bari ina nan gaban daki kome kakeso ka kwalamin kira kajiâ gyadamata kai yayi suka wuce Dr yakalleshi yace âI will come anjima do you want anything?â Girgixamai kai yayi alamun aâa yana gyara kwanciya Dr yajuya yafita shima.
Yana fitowa daga dakin yaga Gwaggo agaban dakin zaune ta ware kafafu tana bude idanu da kyar tana kallon yar Nokia phone dinta, jin an bude kofa da sauri ta dago kanta tace âyauwa likita kaga kiramin Abubakarâ cikeda lallabawa Dr yace âGwaggo dan Allah basai kin kira Abba ba kada ki dagamai hankali yana kasuwaâ âLamiiiiâ Gwaggo ta kwalama yar aikinsu kira cikeda fada tace âdaman kadadeda nunamin ban isa in aikeka ba ko nasaka abu kayiba nagode ma Allah Lami ta iya karatu tafi dan jakan ubaâ ya kalleta sai kawai ya kadakai yawuce abinsa, Lami ta hauro sama Gwaggo tabata wayan danta kiramata Abba.
Bayan kusan 1hr Mamie na tsaye kitchen tana gwadama masu girkinsu guda biyu abinda zaâayi taji sallaman Abba dasauri tafito daga kitchen din amman haryahau kan staircase yana gyara babban rigan jikinshi ya manyanta dan akalla zaikai 65yrs, irin dattawan arzikin nan ne yana sanye da hula mai kyau, tajuya tace âku cigaba ina zuwaâ tafito tayi sama daidai Abba da Gwaggo sun shiga dakin Abba yayi wajen gadon dasauri yana kallon Hamadi dake bacci peacefully mai nauyi hannunshi daya saman cikinshi cikin whispering da anaji Gwaggo tace âMustapa yamai allurai yabashi magani yasamai ruwan asibitin nan shine yasami bacciâ daidai lokacin Mamie tashigo dakin, dukawa Abba yayi yakai hannunshi ahankali yadaura saman kan Hamadi yadan sauke ijiyan zuciya saikuma yadago yace âmuje Gwaggoâ Mamie itama ta juya suka wuce falon sama Abba yace âmesa babu wanda ya sanar dani Hamad baida lafiyaâ Gwaggo tace ânima awajen Lami naji bata sanar dani baâ anatse Mamie tace âkoni ban sani ba wlh, nashiga dakin naga baida lafiya and Hameed bai gayamin ba shima maybe bai sani ba kasan halin Hamad da boye abuâ dan shiru Abba yayi yace âMustapa yabashi magani?â Gyadamai kai Mamie tayi tace âeh yaci abinci kuma Alhamdulillahâ dan ijiyan zuciya Abba yayi yace âokay bari nakoma zaâa kawo fruits anjimaâ yakalli Gwaggo yace âGwaggo bari nakoma aiki kema kije ki kwanta kihutaâ dasauri tace âina naga hutu jikana baida lafiya kaje ina nan harya tashi, idan dawani abu zan kiraka tunda naga kaima bakada mai kirankaâ Abba yawuce Mamie tabishi har wajen kofa murya chan kasa yace âme Al Mustapa yace? Meke damunsaâ? Ahankali Mami tace âwajen aikin da akamai ne yasami infection but kasan Hamadi bazai taba nunamin ba, but Doctor yayi dressing yamai allura yatafi karka damu abinda yasamai zazzabi kenan zai karamai dressing anjimaâ gyadamata kai Abba yayi yace âbari nakomaâ yawuce yatafi har zuwa motanshi yabude baya yashiga wani dreba yajashi dan yanzu baya iya tuki da kanshi.
Bai wani dade da shigowa hospital ba heâs changing dan yanada operation wayanshi yashiga ringing kallon wayan yayi ganin Abdallah yasa yakai hannu yadauki wayan daga ta dayan bangaren wata nutsassiyan murya yace âmeya sami Hamadi Ya Musty?â Zare wayan yayi yasa a speaker ya ijiye kan table yana chanza riga yace âwaya gayamaâ? Da dan damuwa kan muryanshi yace âGwaggo just called me tafadaminâ dan murmushi Dr yayi yace âdonât mind Gwaggo, is not serious abu, yama koma bacci nikuma Iâm back at work, nasan yanzun nan Faisal ma zai kirani Hameed ma haka zan shiga theatre kasanar dasu heâs fine and concentrate a aiki okayâ dan ijiyan zuciya yasauke yace âokayâ good ya katse wayan yasa wayan a DND yafito yarufe office nashi yawuce theatre.
đ«UWA KO UKUBA?đ«
âđ»M SHAKUR
MADAM DA ANTY ABAR GULMA AZO A KOYI YANDA AKE BUGA ODAFARE DA YANDA AKE WAWATSULA AGADOđ„łđ„ł
WACCE TA IYA BALAJAâU A GADO ITACE MAMMALLAKIYAN ZUCIYAN MIJI đđđ
AZO ASHIGA INTIMACY CLASS DA 5k RAK AKOYI HARKA OGA YA ZUZUCEđ„
CHAT ME UP NOW AND JOIN
wa.me/+2347012181461
EPISODE 2ïžâŁ
Wuraren 3 yashiga bude idanunshi asanyaye, alluran ko magungunan ne da Ya Mustapa ya bashi really made him sleep, gently yatashi zaune yazare drip daga hannunshi daya kare, yadan shafa fuskanshi sannan yasauke fararen tsaftatattun kafafunshi akasa yamike tsaye ahankali, heâs tall kusan yamafi Ya Mustapa Dr tsayi kawai manyanta shi Dr zai nunamai dakuma shekaru da teba haka dan shi baida teba kuma baida rama, wani irin full fitted body gareshi, bayinsu yashiga brush yasakeyi cus bayajin dadin bakinshi at all, fitowa yayi ya chanza singlet na jikinshi yasaka wani yadauki wani black t-shirt yana kokarin sawa aka shigo dakin dasauri yakalli kofa Mamie ce hakan yasa yayi sauri yakarasa saka rigan yadan kalli Mami data tsaya saikuma ya sauke kanshi kasa murya chan kasa yace âMamieâ tahowa cikin dakin Mami tayi zuwa inda yake ta tsaya dab dashi hannunta tadaga ahankali takai fuskanshi ta shafa gefen kuncinshi tace âyajikin? Meke maka ciwo yanzu eh?â Murya chan kasa yace âbakomiâ shiru Mamie tayi tana kallonshi sannan tace âsalla zakayi bari na shimfida maka dadduma karka fita zuwa masallaciâ Mamie tasa hannu tadauki dadduman su dake kan stool ta shimfidamai tace âzoto kayiâ tahowa yayi yahau kan dadduman ya kabbarta salla itakuma Mamie ta zauna nan bakin gadon Hameed dan shine close to dadduman tana kallonsa, from the way yake salla ahankali kasan wajen namai ciwo har yanzu, idar da salla yayi yasake juyowa ya kalli Mamie sai kawai ya kwanto gently yadaura kanshi kan cinyan Mamie yayi shiruuuu, shafamai kai tayi tace âmezan dafamaka? Akwai waina da miya zakaci?â Girgiza mata kai yayi alamun no, murya chan kasa tace âtell me mezakaciâ daidai lokacin aka bude kofan dakin Gwaggo ne tashigo tareda wani matashi dake kama sosai da Hamad exactly shima fari ne saidai baida idanu kaman na Hamad yana sanye da suit yana kallon Hamad da dan damuwa kan idanunshi, yana ganinsu ya yunkura zai tashi Mamie ta hanashi Gwaggo tace âkaganshi babu wanda yakeso agidan nan sai uwarsa, yafara mata kuskuskus kaman munafuki uwa shi kadai ta haifaâ dauke kai yayi Mamie tayi murmushi Hameed ya wuce Gwaggo dake tsaye nan koda yashigo cikin dakin zuwa gaban Hamad ya duka tareda dafa kafadanshi, cikeda damuwa yace âwat happened to you Hamadi? Mesa baka fadamin bakada lafiya ba? Meke maka ciwo?â Dauke kai Hamad yayi, murya chan kasa yace âI am fineâ kallon Mamie Hameed yayi da idanu Mamie ta girgizamai kai hakan yasa bai kara tambayanshi meke damunshi ba yace âare you hungry? Tashi muje muci abinci a wajeâ ahankali ya yunkuro zaiyi magana Gwaggo tace âwannan ne zai bika wani waje baki kawai kake batawa Hameed ai wlh saidai idan Mamarshi tasa baki shine zai bika, ka manta ranan daka kaisa wani faty haka yaron nan yaĆa kafa ahanya yadawo gidaâ ahankali Mamie tace âHameed barshi karku fita cus he canât even walk properly bari zansa abinci nakawo muku maybe idan zakuci tare zaidan ciâ Mami ta yunkura zata tashi da sauri shima Hamad yatashi, murmushi Hameed yayi shidai Hamad bayason Gwaggo tun suna yara, bawai ya tsaneta bane kawai surutunta da ihu da maganganu ne bayaso, ganin yatashi yasa Mamie ta kalleshi tace âina kuma zakaâ? Gwaggo tace âzai gudu mana ni Gwaggon shi dodo ina dakinsuâ kin kallon Gwaggo yayi Mamie ita kanta batason wannan dabiâan nashi na kin kakarsa, Hakan yasa tace âgo back and seat! Canât you see sheâs worried sick about youâ Mamie tajuya tafita yawuce yazauna dab da Hameed duk Hameed na kallonshi, baimaso ya zauna shi kadai kan gadonsa Gwaggo tazo ta zauna kusadashi, da ne abubuwan Hamad ke damunshi but yanzu heâs so used to it wlh, yakalli Gwagggo dakebin Hamad da kallo duk sai yaji ba dadi yace âGwaggo ki zauna mana salon anjima kifara mana kuka da daddare kafafunki sun fara zugiâ zama tayi kan carpet dinsu tana kallon Hamad still tace âkaman kasani yau nahayo benen nan yafi akirga sabida wannan yaron dabaison mutanen, kai Hameed duk matar da Husainin nan naka zai aura zatasha famaâ mikewa Hamad yayi, hakan yasa Hameed yakalleshi yadanyi dariya yace âcommon seatâ ko kallonsu baiyiba yawuce wajen kofa Gwaggo tace âtohh ni wanan yaro dabaku yan biyu bane da sainace ba Abubakar bane ya haifesa ba yoo wannan wani irin hali ne yaro sai miskilanci ga kin jamaâa, ga, ga, ga eh dan ubansa ya dauka nazo ganin fuskan nan nasa mai kama dana mata ne?â Dan murmushi Hameed yayi Gwaggo tace âatoh da lafiyansa kalau ai babu abinda zanzoyi inda yake dan ba kaunata yake ba, Hamad ya tsaneni narasa menamai uwarsa kawai yaron nan yakeso, dazaran nazo waje zai tashi yabar wajen, ya tsaneni ina dalili saisa da Babanku zai dawo dani nan naki biyoshi sabida nasan Hamadi baya sona Uwarsa Batula kawai yakeso duk tabi ta hure masa kunneâ ta rushe da kuka, ahankali Hameed yace âGwaggo mehaka kidena kuka, mesa zakice Hamadi baya sonki ke kadai yakema haka eh? Mu yan uwansa kulamu yake? Ni yanzu kinga ya kulani? Ehâ? Dankwali Gwaggo ta kwanto daga kanta ta warware tana goge fuskanta ga gashin kanta dayama kare sunyi fari kal tace ânagani kamâ Hameed yace âto kingani akan mene zaki dinga kuka, haka Allah yayo Hamad kitamai adduâa, amman bai tsani kowa ba kinji Gwaggo kinga baida lafiya, kina kukan nan kara tadamai da hankali kike dena tohâ rushewa tasakeyi da kuka sosai tace âyooo ai yanason Uwarsa Fatimatu Batul, nida na tayata
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 56