Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
su ka juya gaba daya suna ganin mai maganar suka bar wajen suka yi gun garbeben, ta juya tana kallon mai maganar yace "ke mai gyada me yasa baki jira har a tashi daga dandalin ki biyo 'yan uwanki mata ba xa ki kama hanya ke daya," ta tabe baki tana kallonsa daga sama xuwa kasa tace "ae ban san hka ake yi ba," tana fadin hka ta ci gaba da tafiyarta, ya bi bayanta yana cewa "to muje na raka ki, sunana Mudatheer," ta juya da sauri tana kallonsa, yyi murmushi yana tauna abinda bata sani ba, tace "um yyi kyau," yana biye da ita yace "ke ya sunanki," tace "it's of no use," bae sake ce mata komai ba sae bin ta da yake tayi a baya har suka isa gida, ta juya tana kallonsa tace "ngd Mudatheer," yyi murmushin jin ddi da ya bayyana fararen hakoransa yace "to nima ngd," sae abun ya bata dariya, a xuciyarta tace "for d 1st tym na samu mai hankali da fararen hakora a kauyen nn, sae dae dressin din ne sae a slow," mutumin daxu ne na dandali. Ta shige gidan bayan tayi masa sallama, tsaye ta ga shatu bakin kofa tana huci, ta kasa karasawa har sae da shatu tace baxa ki karaso ba dn ubanki, Aneesah ta karasa gabanta na faduwa shatu tace "don ubanki shi garbeben ne kika walakanta a hanya," Aneesah tace "A'a ni....." mari shatu ta wanke ta da ta tura ta da karfi tace "maxa ki bi sa ki nemo sa ki ji abinda xae ce maki," Aneesah na kuka ta fice daga gidan ta rasa inda xata tafiya kawae take tana kuka, ta dan yi nisa ssae ta ga mudatheer xaune a kan wani benci da wasu yara biyu yana shan rake, yana ganinta ya mike tsaye da sauri yace "A'a 'yar birni ina xuwa kuma," bata ce masa komai ba ta tsaya tana kallonsa ya karaso gabanta ya tsaya yana ci gaba da shan rakensa yace "ko manta gidan naku kika yi, wae ma meye hadinki da su xulai ne" Haiydar ne xaune ya dafe kansa, Hajiya ta sa sa gaba a rude tana mako masa tambayoyi, ganin yaki bata amsan ko daya ne yasa tace "wae wlknci ne wnn Aliyu ko me, ka min magana mana nasan inda muka dosa," ya dago kai da kyar yana kallonta yace "me kike son sani mum, ta matso kusa dashi a hankali tace "ka gaya min tsakaninka da Allah Aliyu meye hadinka da Aneesah?" . Haiydar ya tsura wa mum din tasa ido bai ce komai ba har sae da ta sake maimaita tambayar a kage snn ya kauda kansa yace "son ta nake," Hajiya ta dafe kai a rude tace "so Aliyu, nashiga uku na lalace ni fateema, ita Aneesar," ba tare da ya kalleta ba yace "ehh," ta dan matso kusa dashi a tsorace, a hankali tace "kai ka dauketa da gsken knn," ya girgixa kai yana kallonta yace "ba ni na dauketa ba, baffanta ne for sure," Hajiya ta xaro ido tace "ni dae na shiga uku, to hoton da ku ka yi a tare a mota tana kuka fa?" yyi murmushi xae yi magana aminin mahaifinsa Alhaji usman ya bullo inda suke wani dan sanda na biye da shi a baya, da sauri kafin su karaso Hajiya tace "to abinda nake so da kai ynxu kar ka taba nuna ma kowa kana sonta ne, kai ka nuna ma kai baka taba saninta ba son, ka bar komai a hannu na kawae na san yanda xanyi, xa su ci ubansu kuma belin da suka ki bayarwa sae sun bayar," Haiydar yyi murmsuhi kawae yana kallonta, Alhaji usman ya karaso wajen yana kallon Haiydar da tuhuma yace "Ali ya aka yi hka, garin yaya meye hadinka da wnn yarinya Aliyu na san wnn sharri ne aka maka Ali?" dan sandan dake tsaye wajen yace "minti takwas ya rage cikin mintunan da muka baku," yana kai wa nn ya bar wajen. Abdul ne tsaye kan mahaifinsa dake magana da dpo a waya, baffa na gama wayan ya juya cikin jimami yana kallon Abdul yace "ka kwantar da hankalinka guy idan Allah ya yrda xa a ga Aneesah," cikin tsawa Abdul yace "nonsense, kullum surutan bnxan da kke min knn xa a ganta amma gashi yau har sati daya bbu yarinyar nn bbu lbrinta," baffa yace "ohh God ya kke son nayi guy, kaga kullum sintirin station nake, nn da kwana biyar kuma xa a shiga kotu, ko belinsa fa ban yrda an bayar ba, ka kwantar da hankalinka duk inda ya kai Aneesah xae fito da ita," Hajiya xuwaira dake xaune ta xabga tagumi kmr gske, tace "ni duk na rasa ta cewa Alhaji, ynxu wa yasan halin da yarinyar nn take ciki, amma wnn anyi tsinannan yaro" Abdul yyi tsaki yace "to ita ma uwartata sace ta aka yi knn don bata gidan" baffa yace "no, ni na sa ta ta tafiya gombe washegarin ranar da abun ya faru, ko daxu na kirata nace ta kwantar da hankalinta an kusan ganin Aneesah, ko so kke na bar ta nn ita ma ayi awon gaba da ita, ace gangancina ne, Allah kadae yasan me suka yi masa ya dauke Aneesar,duk kwadayinsu ne ya jawo masu wnn abun " hajiya xuwaira tace "kuma fa haka ne wllh, amma kadaina cewa hka Alhaji dan adam baya wuce fadawa kaddara" Abdul ya tabe baki yace "duk wnn ku ta shafa ni dae kawae a fito min da Aneesah na aura," yana kai wa nn ya fice daga falon fuuu. Baffa yyi dariya kasa kasa yace "yaro man kaxa," Hajiya xuwaira ma dake dariyar tace "ae ni Alhaji ina alfaharin da na same ka a matsayin miji, kayi a rayuwa wllh," yyi dariya yace "kinga ina maka wnn tsinannan a kurkuku shi ma Abdul kama gabansa xae yi ya koma kan harkokinsa can london, kinga shi knn magana ta mutu, ita kuma tsinanniyar matar can tana gombe ta sake baki kan 'yar ta na gidana," suka yi dariya ssae Hajiya xuwaira na koda mijin nata tana wasa masa kai. Aneesah na tafe suna hira da karime da ta kulla kawance da xasu rafi debo ruwa, karime tace "har yau dae kin ki shigowa gidanmu ki gaida babata Aneesah," Aneesah tayi murmushi tace "ki bari anjima da yamma idan xamu sake komawa debo ruwa sae naje gaidata," karime ta tafe hannun jin ddi tace "yauwa kawata mai kyau," mudatheer su ka gani yana tafe yana shan rake, Aneesah ta bi sa da kallo har ya wuce su ganin bae masu magana bane yasa tace "kai dae baka gajiya da shan rake," ya juya yana kallonta yyi dariya yace xaki sha ne? Ta tabe baki ta girgixa kai tace "kayi ta shan kayanka," yace "me yasa jiya nake maki magana kika yi bnxa da ni," Aneesah tace "ohh shiyasa kayi kmr baka gan ni ba knn ynxu," yyi dariya yace "eh mana, sae mun hadu a dandali anjima sauri nake ynxu" yana fadin hka yyi gaba, Aneesah ta bisa da kallo tana girgixa kai, karime ta sauke ajiyar xuciya tace "Aneesah ina bala'in son mudasir din nn kmr xan kashe kai na amma shi bae ma san ina yi ba, kuma bani kadae ba duk matan kauyen nn rububinsa suke, duk baya kulasu sae ke da ko sati biyu ba ki cika a kauyen ba, dubi fa yanda yake fira dake yake raka ki duk inda xaki snn yake hana su garbebe da tasiu kawo maki raini" Aneesah tayi dariya tace "kar ki damu xan gaya masa" karime ta xare ido tace "ke ki rufa min asiri don Allah, ba ruwana tsoro nake ji," a hka suka isa rafin Aneesah na ta dariya, cike suka tar da rafin da 'yan mata sun xo deban ruwa da yake da safe ne, Aneesah ta tsaya har mutane ukun da suka tarar gabansu suka gama deban ruwa snn ta tsoma tulunta cikin rafin, da karfi taji an fixgota, ta juya da sauri, tana juyawa ta ga Abu ce da kawayenta uku, tun da suka lura da shirin da Aneesah ke yi da mudatheer a kauyen dama suka tsaneta suka sa ta gaba. . Aneesah tace "meye hka xa ki fixgo ni hka Abu?" a fusace Abun tace "an fixgo ki din, baki ga mun riga ki ba xaki wani shige gabanmu," Aneesah ta tsaya da mamaki tana kallonta don ita bata ga kowa bayan 'yan matan nn biyu ba, karime tace "kai Abulo wllh bamu tarar da ku a nn ba," daya daga kawayen Abu ta watsa ma karime wani mugun harara irin ta 'yan kauye tace "xan nakada maki mugun duka idan baki kama kanki ba, yar shisshigi," Aneesah ta fixge rigarta daga rikon da Abu tayi mata tace "da'alla sake ni malama," mari Abu ta kai mata, Aneesah ta bude baki da mamaki tace "kika mareni?" Abu na huci tace "an mara din shegiya," Aneesah bata san lkcn da ta fixgota ta kai ta kasa ba ta shiga narka kamr an aikota, kawayen abu suka ruga a guje suka bar rafin, karime sae ihu take tana tsalle tana cewa "wayyoo Aneesah ki rabu da ita mu gudu babarta muguwa ce wllh," Aneesah bata ma san karime na yi ba, dukanta kawae take don tun ba yau ba Abu ke shiga gonarta a kauyen kawae kyaleta take yi, duk 'yan mtan rafin suka kasa raba fadan har sae da Aneesah ta gaji don kanta ta kyaleta ta deba ruwanta ta bar rafin, karime ta bi ta da gudu, suka bar Abu tana ta kwala ihu kmr xata tsaga rafin, ko da Aneesah ta isa gida bata gaya ma shatu abinda ya faru ba, shatu dake tsakar gidan xaune ta cika fam tana jiran aneesar da ta fi kusan minti talatin a rafi, Aneesah na shigowa gidan shatu ta dauki iccen da ta ajiye gefenta ta biyota a guje Aneesah ta durkushe wajen ta fasa ihu a tsorace tana kiran Amminta, sae da ta nakadeta iya son ranta snn ta kyaleta tana huci tace "don ubanki gobe idan na aike ki rafi baxa ki shanya ni a tsakar gida ba ga 'ya yana ko karyawa basu yi ba, xano ta fito tana huci tace "duk ba ke kika bata ta ba shatu, ta ga kullum nn nn kike da ita don ana shigowa gida ana hada ki da naira hamsin a sunan ana sonta, alhalin gamu nn bbu mai xuwa wajen mu ynxu, shatu xata yi magana kyauta mahaifiyar Abulo ta shigo gidan a fusace tana huci "shatu shatu shatu, fito ki ga abinda karuwar 'yar wajen ki tayi ma Abu na," shatu ta juya da sauri tana kallon abu da baki ya kumbura fuska duk jini tace " ikon Allah meye hka nke gani sae kace warce ta fado daga bishiya," kyauta na huci tace "bishiya?? tsinanniyar 'yar can ce tayi mata hka," shatu ta juya tana kallon Aneesah da jikinta ya dau bari tana hawaye, tace "me tayi maki ke?" Aneesah na hawaye a tsorace tace "mama ita ce ta fara neman tsokanata" shatu ta juya tana kallon kyauta tace "to kin dae ji," kyauta ta yo waje da ido tace "me?? Kmr ya naji," shatu tace "ca tayi Abulo ce ta fara tsokanarta ko ke kurma ce, don hka sae ki ja ma abulo kunne ta fita harkarta don Aneesah salaha ce ni nasan bbu ruwanta, kar watarana ta je tayi mata wnda ya fi wnn don nasan Abulo akwae aukin tsokana" kyauta ta saki shewan rashin mutunci tace "kan uban nn, ae yau wllh sae na rama ma 'ya ta," shatu ta cire tsumman dankwalin kanta ta daura kugu tace "kika taba min 'ya yau na nakada maki uban duka wllh wllh," ~17~ Shatu ta juya da sauri tana kallon Aneesah da ta kasa gaskata kanta cewa shatu ce ke kare ta yau, shatu tace "ke Aneesah duk shegen da ya taka ki a kauyen nn ki karyasa ni na sa ki, shiga muje ciki, idan ba tsiya ba duk an bi an takura ma 'ya ta a garin nn don bakin ciki, ae ma kadan tayi mata wllh, don ma bata kwashe mata hakora ba ta karkata mata baki" kyauta na huci a fusace tace "Ae kuwa yau bbu abinda xae hanani rama ma Abulo abinda karuwar yar nn tayi mata kan uban nn, wllh sae na rama ma 'ya ta" shatu tayi dariya da shewa tace "wllh kika sake ce mata karuwa sae na watsa maki garwashin wuta don tsohon barawon ubanki, akwae karuwar da ta wuce 'yar ki Abulo me fita gari a kauyen nn, kaji min mara kunyar mata" kyauta ta karaso tsakar gidan da gudu ta yo kan Aneesah Abulo na biye da ita a baya tana cewa "wlh yau sae mun kashe ki," shatu na ganin hka tayi hanyar murhun dake ci da icce ta kwaso itacen ta yo kansu da gudu tana cewa "dan bantan ubanku ku taba ta,", ba shiri suka fice daga gidan kmr mahaukata Abulo na ihu, shatu ta tsaye bakin kofa tana huci tace "da kun tsaya tsinannun ku ka ga yanda xan maku kaca kaca da wutan nn shegu matalauta kawae, barayi," Aneesah ta rakube jikin bango xuciyarta na ci gaba da bugu, shatu ta dawo cikin gidan har lkcin tana huci tana kallon Aneesah tace "kin min dai dai wllh, ae ni da kin gaya min tun farko dambe kika tsaya yi a rafi uban me xae kai ni taba ki, daga yau duk wanda ya taka ki a kauyen nn ki nutse sa cikin rafi ma karewarta ni na sa ki," Aneesah dae gyada mata kai kawae take a tsorace, tana kai wa nn ta shige daki sae ga ta ta fito da rub, ta mika ma Aneesah, tace "maxa ki shafa wnn a jikin ki," kai kawae Aneesah ta gyada mata nan ma, Zano ta tabe baki ta bar tsakar gidan, xulai kuwa tace "kinyi min dai dai Aneesah ae da cikin rafin ma kika jefata don na tsani Abulon nn," Aneesah dae bata ce mata komai ba sae kallonta da take, shatu ta kwalo mata kira ta xo ta dama kunu ruwan kan murhu ya tafasa, ta amsa da sauri ta shiga bukkar yin abinda ta sa ta. Haiydar yyi shiru yana kallon lawyern da Alhaji usman ya turo masa a matsayin lawyern da xae tsaya masa, lawyern dake ta jefo masa tambayoyi yaki amsa ko daya yace "Haba Aliyu sae kace ba barrister kmr baka san yanda ake tafiyar da case ba, pls ka bani hadin kai na karbi duk information din da ya kamata ka ga jibi xa a shiga kotu" Haiydar ya daga kafada yace "ni nace maku bna bukatan ko wani lawyer ya tsaya min, nima lawyern kai na ne," a fusace barrister umar yace "a ina ka taba jin anyi hka Aliyu, wnn ae haukane, ni don Allah ka amsa min tambayoyina na bar nn kafin lkcin da aka bamu ya cik," Aliyu yace "kaga what i only want yhu 2 have in mind is dat ba ni na dauke Aneesah ba, period. Kuma koma uban waye ya dauketa xae fito da ita, xae gane yyi da brrstr Aliyu," lawyern ya tabe baki ya mike yace "to yyi kyau, kana kullen xaka sa ya fito da Aneesar, idan ka ga dama jibi kayi compose din kanka, idan ko kaje kayi fuck up a court, dats ur cup of coffee kai ma kasan yhu will b goin straight 2 jail," yana kai wa nn yyi gaba, Aliyu yyi murmushi yana kare ma inda yake kallo ya gyada kai yace "ae gwara nayi ta xama a jail din da wnn takaicin," Baffa ne xaune a dakin Abdul dake ta faman smokin cigarette, duk ya cika dakin da hayaki, baffa yace "look son wajen ka fa na xo ka kashe wnn abun mana," a fusace Abdul ya mike tsaye kmr xae make uban nasa yace "me xan maka da ka xo wajena din," baffa yace "cool down son bnce xaka min wani abu ba," Abdul yyi tsaki ya koma ya xauna, baffa ya nisa yace "abinda nake so da kai shine ka koma bakin aikinka kafin lkcn da Aneesah xata......" cikin tsawa Abdul yace "kace me? Na koma london ba tare da wnn yarinyar ba, ina! Impossible baxae yiwu ba, ae in kaga na bar garin nn bbu wnn yarinyar to ba ni bne," yana kai wa nn ya jefar da guntun taban hannunsa kan tiles din dakin yace "nonsense, duk yanda xaku yi ku nemo yarinyar nn ku bani na tafi da ita inda xa ni na koya mata hankali da iya magana" ya fice daga dakin ya bar baffa da ya bisa da kallo ya kasa rufe bakinsa. Baffa yyi murmushi bayan ya fita yace "yaro yaro, yaro man kaxa, amma xaka ci ubanka," yana fadin hka ya mike har lkcin yana murmushi ya fice daga dakin. . Aneesah ce xaune karkashin wata bishiyar mangwaro da tulunta cike da ruwa don daga rafi take, gefenta kuwa mudatheer ne da ke ta harbin tsuntsaye da catapault yana shan mangwaro, kallonsa kawae take ba tare da ya san ma tana yi ba, can ta mike tsaye tana kkrin daukar tulun ruwanta tace "kaga sae Anjima," ya juyo da sauri yana kallonta yace "au yi hkuri mantawa nayi ashe kina nn har ynxu," ta galla masa harara tace "lallai ma mudassir ka kirani kuma kace ka manta ka bar ni xaune kmr wata sha sha baka san ana jirana a gida ba," yace "yi hkuri dama tambaya kawae nake son maki," ta dawo ta xauna tace "to ina jinka," ya juya yana ci gaba da harbin tsuntsayen yace "wae da gske ne jiya kin ma Abu duka a rafi?" Aneesah tace "koh?" yace "eh mana, ashe dae ke din jaruma tunda har kika iya nakada ma katuwar nn duka" ta tabe baki ta mike tsaye tace "to yyi kyau, shknn tambayar dama ta gulmace" yyi dariya yace "to yi hkuri xo muyi magana 'yar birni," ta dawo ta xauna da sauri tace "ehem yauwa dama ina son nayi maka tambaya mudatheer," yace "ina jinki," tace "dama ina son sanin ina ne hanyar gidanku a nn kauyen ni ban san hanyar gidanku ba," yana kallonta yace "xa ki je ne?" xata yi magana wani abokinsa mudi ya kwala masa kira daga nisa "mudassiru," ya mike da sauri yana amsa kiran abokin nasa yace "gani nn xuwa," da sauri Aneesah tace "A'a baka bani amsa na ba mudassir xaka wuce kuma," ya juya ya kalleta yace "it's of no use 'yar birni," yana fadin hka ya juya da sauri ya bar wajen yyi gun mudi dake jiransa. Ta bisa da kallon mamaki baki bude har suka bace mata, lah yana jin turanci, abinda ta fadi knn a xuciyarta ta mike tsaye har lkcn tana mamaki ta dauki ruwanta ta bar wajen. Yau ita ce ranar da aka shigar da karar Haydar cout, kotun ya samu halartar jama'ah da dama masu son jin yanda xa a kare don lbrin ya baxu ko ina a Abuja ta dalilin Alhaji shehu don babban dan siyasa ne, gidan redio, tashoshin tv da sauransu duk xancen ake yi, kowa dae ya baxa kunnuwa ana son jin hukuncin da xa ayi ma Haydar da ya sace 'yar honourable shehu wae, wasu suce kasheta yyi wasu kuma su ce saida ta yyi dae, duk yanda barrister umar ya so kare Haydar bisa xargin nn da ake masa na sace Aneesah hkn bae yiwu ba don xafi kawae Haydar ya tara masa a kotu ya rikita masa kwakwalwa duk yanda ya so Haydar ya basa hadin kai kin basa yyi, tsaf bbu karya ya xayyane ma kotu abinda ke tsakaninsa da Aneesah har ixuwa ranar da aka ce ta bace sabanin yanda mahaifiyarsa tace xae yi, bbu abinda ya daga ma Hajiyar tasa hankali irin wnn, don daga ita har barrister umar ca suka yi masa ya nuna bae san Aneesah ba ma kwata kwata, amma Haydar bae yi hka ba, iyakar gskyansa ya fada ma alkali har hoton su da aka nuna masa bae karyata ba yace su ne kuma kuka take yi lkcn amma bae san wanda ya dauki hoton ba, Alhaji usman duk ya rikice sae xufa yake bae yi tunanin Haydar xae yi hka ba bayan ga yanda suka tsara masa, baffa da matarsa kuwa kmr su xuba ruwa a kasa su sha a lkcn dan murna amma basu nuna ba don Hajiya xuwairar sae matsar kwalla take wata munafukar kawarta na lallashinta kmr gske, baffa ko sae jijjiga kafa yake cike da jimami yana girgixa kai, Haiydar kam ca yyi Allah kadai ne shaidarsa da mahaifiyar yarinyar nn amma kuma bae ganta a nn ba, nn da nn baffa ya rude, Alkali ya bukaci da a fito da mahaifiyar yarinyar lawyern da baffa ya kawo yyi saurin cewa ae tana can gadon asibiti rae a hannun Allah don ba karamin girgixa ta batar 'yar ta kwaya daya yyi ba, dole Alkali yyi adjourn din case din har xuwa nn da sati uku, Haydar kuwa daga nn prison xa a wuce da shi, kuma a tabbatar mahaifiyar yarinya xata bayyana cikin kotu ranar da xa a sake xama, lawyern baffa yyi saurin amsawa alkali ya kama gabansa don ita ce kara ta karshe a tym din, Hajiya bata nuna ko alaman tashin hankali ba bayan an fita da Haydar din, sae ma murmushin mugunta da tayi ta fice daga kotun pretty na biye da ita a baya tana kuka, su sumy dama ca suka yi bbu inda xa su, a bakin motar Hajiya ta daka ma pretty tsawa tace "da'alla ki rufe min baki munafukar bnxa kawae, Amina nayi nayi dake ki gaya min inda gidansu yarinyar nn yake kin ki, nace ki gaya min ko kinsan wani abu game da ita nn ma kin ki, kuma nasan karya ne ace yanda ku ke da Aliyu baya maki xancen shegiyar yarinyar nn," pretty bata tanka ma uwartata ba ta shiga mota tana ci gaba da kuka, baffa ne ya karaso gaban motar yana kallon hajiyar yace "munafukan bnxa kawae mugaye, ae asirin mugu macucin danki ya kusa tonuwa, in Allah ya yarda sae ya fito min da 'ya ta," Hajiya tayi wani irin dariya tana kallon baffan tace "mu xuba da ku, wllh wllh sae nayi maku abinda har ku bar duniya baxa ku taba mantawa ba kai da iyalan gidanka, ita kuma tsinanniyar 'yar taka sae nasa tayi da ta sanin sanin da na," tana kai wa nn ta shige mota ta tada masa kura ta bar wajen a guje, baffa yyi dariya ssae yace " to fa, ashe dae ita ma ba son shegiyar take ba . Aneesah tayi shiru tana sauraran shatu da ta sa ta gaba wae xata yi mata magana a cikin bukkarta, shatu tace "kina dae jina ko?" Aneesah tace "eh mama ina ji," shatu tayi kasa da murya tace "ae dae kinsan malam tanko na nn kauyen?" Aneesah ta girgixa kai tace "A'a ban san shi ba?" shatu ta harareta tace "shi uban garbeben ne baki sani ba?" Aneesah ta dan yarfe hannu tace "ina dae jin lbrinsa mama," shatu tace "yauwa, kin dae san duk kauyen nn bbu mai kudinsa ko, kuma shanayensa ma sun fi ashirin da biyar kin sani, snn da siminti aka gina masa gidansa dake kusa da kasuwan 'yan gwari, 'ya yansa maxa da mata suna can wnn kauyen dake gaba da namu suna karatu wae a firamari, kin dae san bae ma cika xama a kauye ba sae lkci lkci don a can birni yake aiki amma duk matansa uku suna nn kauyen," Aneesah dae kai kawae take gyada mata gabanta na faduwa, shatu tayi murmushi tace "yauwa Aneesah, shi fa, wllh jiya malam ya xo ya sameni wae yace son ki yake da aure, da kin san yanda matan kauyen nn ke rububinsa ko Aneesah," shatu tayi kwafa ta cija dan yatsa tace "kar ki bani kunya Aneesah, mu ba mara da kunya, kinga dae ina da 'ya ya mata amma ban maki bakin cikin auren tanko ba don nasan duk karuwa xamuyi ko ba komai, don hka nake sonki bani hadin kai, wllh dubu daya jiya ya ba malam da kaji biyu," Aneesah ta kasa cewa komai don tashin hankali, ta shiga uku wnn tsohon namamajon da taji karime ke cewa xa a hada ta da? Da kyar ta gyada kai ganin shatu jiran cewarta take tace "to mama naji duk abinda kike so shi nke so," shatu tayi murmushi har sae da jajayen hakoranta suka bayyana snn tace "yauwa lu'u lu'u 'yar Albarka shi yasa nake son ki, amma fa karki ki kula su garbebe da su hudu da mai shayi, duk abinda suka ba ki ki karba ae basu san da xancen ba, amma gskya wnn mudassirun ki rabu dashi don na tsanesa wllh, gashi ko kwandala baya baki na gani," Aneesah dae to kawae take ta ce mata kanta a kasa, tana kkrin mayar da hawayen dake neman xubo mata, shatu tace "yauwa Aneesah maxa tashi ki je ga can guntun kaxan jiya ki dauka ki ci ki yi min wanke wanke ki gyara min gida ki debo ruwa ki ajiye, ni ynxu xan je saro gyada ne, tunda su gantalallun yaran nn ban san inda suka yi ba, tana kaiwa nn ta saba bakin gyalenta ta fita daga bukkar tana cewa sae na dawo, kuka kam har da na tashin hankli Aneesah tayi shi ranar, ohh ko wani Hali Amminta ke ciki ma ynxu, ko ina yaya Haydar dinta gashi ana shirin mata aure da tsoho, da kyar ta iya yin duk aikin da shatu ta sa ta kafin ta dawo don duk jikinta yyi sanyi. Da yamma tana gantalin nemo itacen girki a kauyen suka hadu da mudassir da lado, lado na ganinta yace "gidan malam mati basa taba siyan itacen naira goma, sae dae su tsinta a daji," bata ko kallesu ba ta wuce su don dama basa shiri da lado tunda ya nuna yana sonta tayi shun dinsa, mudatheer ya bita yace "'yar birni ba gaisuwa," ta juya tana kallonsa taga lado yyi gaba abinsa, hkn yasa ta xauna karkashin wata bishiya mudassir ma ya xauna, yace "shatu ta dokeki ne halan," ta tabe baki bata ce masa komai ba tana harhada icenta, sae da ta gama snn ta juyo tana kallonsa tace "wae don ina son sanin gidanku shine xaka wani ce min it's of no use ko?" @ #dan_gogori_ ANEESAHANEESAH 🌹🌹🌹 Na KHALEESAT HAIDAR 18➡20 ~18~ Mudatheer yyi murmushi yace "ae ramawa nayi, koh kin manta ne" ta dan yi murmushi tayi shiru tana kallonsa, yace "kin tuna?" ta girgixa kai tace "A'a ni ban tuna komai ba," yace "hmm, d other day i asked yhu wat ur name was, u answered me sayn 'its of no use,' so shine nima na rama," Aneesah tayi dariya tace "gskya ne, kaji ddi knn da ka rama," yace "eh mana," tace "to ka kyauta, tunda ka rama ynxu ae sae ka gaya min hanyar gidan naku" yace "ni service nake a kauyen dake gaba da wnn, just teachin a village sch, i prefered stayn here cos it's more lively nd a conducive area 2 leave, baki ganin sae

Chapter 9 of 23