Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
singlet da 3qtre ce jikinsa, tace "ka bar shi a nn ka wuce, xan yi" yace "sbda xan cinye ki idan kika karaso ko" ta tsura ma faffadan kirjinsa da ke bata tsoro ido, ta dan marairaice tace "ni wllh baxan xo ba," ta juya da sauri ta fara hawa sama, ya ajiye mop din ya bi ta, tana ganin hka ta fasa ihu da gudu ta afka daki don tsabar rudewa ma ta kasa kulle dakin da makullin. Bae shigo dakin ba taji ya shige tasa dakin, jikinta na rawa ta sa ma kofar key, karfe bakwae taji ya fito daga dakinsa, ya kwankwasa kofar dakin yace "ki shirya ki fito ina jiranki" da sauri tace "ina xa mu?" sae da ya danyi shiru snn yace "ki dae fito ina jiranki," ta girgixa kai kmr yana ganinta tace "A'a ni baxan je ba," har ta tsamman ya wuce jin shiru na kusan minti biyar sae kuma taji yace "to yyi, ki dae tabbatar kin ci abinci kar ki tsaya da yunwa," tace "tam," tana jin fitar motarsa ta bude kofa ta sauko kasa, mop din na nn yanda ya bar shi daxu, tayi murmushi a xuciyarta tace "hka kawae naje ka rungumeni ba riga," cikin minti talatin ta gama gyaran ko ina na falon snn ta dan hada break din da xata ci ta wuce sama da shi. Karfe tara saura Mujaheed ya isa gidan yarin da Hydar yake, bae samu wahalan ganinsa ba bayan ya nuna masu identity card dinsa, yana xaune a dan wani daki yana jiran Haydar din, guards kusan uku suka shigo tare da shi, Haydar yyi murmushi ganin Mujaheed yace "prince yaushe ka shigo gari?" Mujaheed yyi tsaki yana girgixa kai yace "just take a look at ur sef, dubi halin da 'yar aiki ta saka ka ana xaune kalau, wllh Aliyu ka ban mamaki kuma ka ban kunya," nn da nn Haydar ya hade rae yace "uban wa yace maka yar aiki ce ita, idan abinda ya kawo ka knn malam ka kama hanyar ka bna son wlknci," Mujaheed ya tabe baki ya ciro wata 'yar karamar recorder yace "whatever, ka bani bayanin duk abinda ya faru tun daga farko in details ynxu, kuma kar ka boye min komai frnd" Haydar yace "me kke son sani?" Mujaheed yace "ina son sanin wacece yarinyar kuma me yasa aka maka wnn sharrin, waye kuma ubanta a Abuja, kuma a yanda Hajiya ke ban lbrin uban nata nayi mamakin me ya kai ta aiki gidanku, tambayar da umar ya kamata yyi fire dinsu da tun farko knn ya kasa, snn ka bani Address dinsu tunda na samu lbrin har gidansu kke xuwa" Haydar yyi murmushi yace "ka kyaleni da wa in nan tambayoyin Mujaheed, wat i only want u 2 have in mind ix dat baffanta ne ya dauketa," . Haydar ya dafa kafadar Mujaheed ganin halin da ya shiga lkci daya yace "ya dae Amini naga mood dinka ya canxa," Mujaheed ya kirkiro murmushin dole yace "lamarin ne da rikitarwa Haydar, amma kar ka damu everythin wil go smoothly," Hydar ya daga kafada yace "wat ever, ni dae da xa ka min favour daya da na baka address din gidansu Aneesah kaje min gun mum din ta, but kar ka bari Hajiya ta san da hka, don ni ban san irin xuciyarta ba," Mujaheed ya share xufar da ke keto masa ya ce "kaga lkcin da aka ba mu ya cika, ka bari gobe idan na dawo xamu yi magana," yana gama fadin hka ya fice da sauri kmr wanda ake hankadawa, Hydar ya bi sa da kallon mamaki, guard din daxu suka shigo suka tafi da shi. Da kyar Mujaheed ya iya drivin ya isa gida, a waje yyi parkin ya shiga cikin gidan mai gadi na gaishesa bae ma san yana yi ba, da sauri ya shiga falo, bbu kowa cikinta, ya haura sama ya bude bedroom din da Aneesah take bbu kowa cikin dakin amma kamshin sabulun da ya ji ya sa ya gane wanka take, ya xauna gefen gado ransa a jagule, ya dafe kansa, bayan kmr minti goma Aneesah ta fito daure da towel don gown ta sa da safe, bata lura da Mujaheed dake xaune dakin ba, ya tsura mata ido yana mata kallon sama xuwa kasa, tana goge gashinta da karamin towel ta karasa gaban madubi, ta Madubin ta ga Mujaheed da ya kasa daina kallon kyakkyawan fatar jikinta, ta fasa wani raxananen ihu ta durkushe wajen a tsorace tana salati, ya mike tsaye ya karasa gabanta, kuka ta dinga yi a gigice tana rokansa don Allah ya rufa mata asiri ya fita, bae damu da irin kukan da take ba ya dagota jikinta ya dau bari sae hawaye take ta kasa cewa komai, ya xaunar da ita gefen gado yana kallonta yace "Aneesah me yasa baki da gskya ne?" gabanta na faduwa murya na rawa tace "ni" ya rumtse ido yace "meyasa baki gaya min kinyi aiki a wani gida ba nn Abuja da na bukaci ki ban lbrin ki," Aneesah tayi shiru har lkcn gabanta na faduwa yace "magana nake maki Aneesah" ta share hawayen idonta tace "sbda naga its of no use, ko ka sani ko kar ka sani, amma wa ya gaya maka nayi aiki" ya dan yi shiru kmr me tunanin abinda xae ce snn yace "daga anguwarku nake gun neighbour din nn taku naje karban more information, ita ce ta gaya min," ya daura hannunsa kan kafadunta, kmr xae yi magana sae kuma ya kasa, ta fara ja da baya ganin daga ita sae towel, ya tallabo kanta da hannunsa biyu da kyar yace "ina xa ki," a hankali tana kuka tace "kayi hkuri ka fita ina son na sa kaya ne," ya girgixa kai idonsa ya kada yyi jajir a hankali taji yace "i love yhu Aneesah, i love yhu, ki soni plss" bae jira mae xata ce ba ya rungumeta hade da kankameta, kuka ta shiga yi ta kasa ce masa komai, a kunnen ta taji yana cewa "ki fada min gskya Aneesah, akwae wanda kike so a xuciyarki ko" ta girgixa masa kai da kyar, yace "tok 2 me plss ki fada min gskya," muryarta na rawa tace "A'a ni ba ni da wanda nake so a xuciyata sae..." da sauri ya katse ta yace "sae wa Aneesah" a hankali tana kuka tace "Ammina," ya kankameta yace "ki gaya min tsakaninki da Allah Aneesah," tana kuka tace "Allah," yace "akwae wanda ya taba taimakon ki a rayuwa Aneesah?" tana kuka ta gyada masa kai, da sauri yace "waye shi Aneesah," a hankali tace "ya Haydar," a hankali taji ya sassauta rikon da yyi mata murya can kasa yace "son ki yake knn" ta girgixa kai da sauri tace "A'a, yayana ne bae ce yana sona ba, kawae taimakonmu yake ni da Ammina, a gidansu nayi aiki, yana da kirki ssae," Mujaheed ya rumtse idonsa yace "tsakaninki da Allah ba sonki yake ba Aneesah," ta girgixa masa kai tace "bae taba cewa yana sona ba, kuma ni a matsayin yayana na dauke shi," Mujaheed bae sake cewa komai ba ya dago kanta yana kallon cikin idonta, ita ma kallon nasa take, ya lumshe idonsa ya bude, har lkcin idonta na kan fuskarsa, ta ga ya sa hannu ya rufe idonta, bata ankara ba taji bakinsa kan nata, ta shiga tura hannunsa da sauri daga idonta, kin cire hannun yyi har sae da yyi mata light kiss snn ya mike ya bar dakin, ta bisa da kallo tana hawaye, ya kullo kofar dakin, da kyar ta tashi ta dauki kaya xata sa don dama period ne ya sa ta wanka don tayi da safe. Mujaheed kam through out ranan kasa sukuni yyi, ba dan Hydar amininsa bne da bbu abinda xae sa ya shiga case din nn, don no matter wat bai jin xae iya rabuwa da Aneesah, lkci daya sonta mai karfi ya shigesa, da kyar ya iya xuwa siyo masu lunch don har lkcn Aneesah bata fito ba, yana dawo wa ya bude dakin ya ajiye mata abincin a bakin kofa ya koma dakinsa. . Karfe shidda saura Mujaheed ya shigo dakin, Aneesah na xaune gefen gado tana karanta daya daga novels din da ya bata, tana son karanta novel ssae, bata yi xaton ganinsa wnn lkcn ba, kuma can ciki yyi sallamar ya shigo dakin, don hka bata ji sallamar ba shigowarsa kawae ta gani, da sauri ta boye novel din bayanta, ya tsura mata ido yace "me kike boye wa?" da ganinta kasan bata da gskya tace "ni?" ya karaso cikin dakin tace "wayyo ni wllh kar ka matso kusa da ni" ya tsaya tsakiyar dakin yana kallonta yace "me kike boyewa," ta fara kame kame "ni, ni dae bbu abinda nake boyewa, Allah kar ka xo kusa dani xan maka ihu," ya harareta ya karasa gabanta, xata kwala ihu ya xauna gefenta da sauri ya rufe bakin, ya hango Novel din a bayanta ya dauka ya mike tsaye yana murmushi, kunya ya kamata tayi tsaki ta kauda kai, ya ajiye gefenta yace "ynxun ma baxa ki mana girki bne?" ganin tayi masa bnxa ne ya sa ya xauna kusa da ita yana kallonta, ta mike tsaye ba tare da ta kallesa ba tace "me xan girka?" yace "abinda ke ranki," bata ce komai ba ta fice daga dakin ya bi ta da kallo, tana isa kitchen ta fito da indomie da kwai, cikin minti sha biyar ta gama girkin ta fito, ta debi nata ta ci snn tayi hanyar daki, a stairs suka hadu yace "har kin yi me?" tace "na gama." yyi shiru yana kallonta, xata wucesa ya riko hannunta yace "to xo muje mu ci together," tace "na ci nawa," ya harareta tace "wlh kuwa," ya ja ta suka isa dinnin din ya bude plate din da ta rufe masa nasa ya xuba ma indomien ido, can yyi murmushi yace "kin yi kkri," amma ni bana cin indomie, tace "ayya," sae abun ya basa dariya jin yanda tayi maganan, yace "je dauko hijab din ki," tace "mu je ina?" ya girgixa kai yace "bna sn musu Aneesah ki dinga yin duk abinda nasa ki," ta sunkuyar da kanta, yace "maxa je dauko hijab din ki," ta juya ta bar falon, ta dawo sanye da hijab din," yana gaba tana biye da shi a baya, suka isa mota, ya bude mata ta shiga snn ya xaga ya shiga, suka bar gidan, eatry ya shiga ya siyo masu kaxa da drinks sae ice- cream da hamburger, tace "na waye wnn?" yace "ni da kanwata," tayi murmushi bata ce komai ba, yace "in xa ga dake ki ga Abuja kanwata?" ta gyada masa kai, yace "ko ke fa kanwata," hka ya dinga nuna mata wajajen da ta sani da wanda ma bata sani ba a Abuja har kusan karfe tara snn suka kama hanyar gida, tace "yaya bamu yi sllh ba," yace "na sani kanwata," ta hanyar gidansu Haydar ya bi da su da xa su koma gida don kawae ya ga reaction dinta, bin gidan ta dinga yi da kallo, yace "ya dae kanwata" ta sauke ajiyar xuciya tace "bkm," ya hade rae yace "bna son karya ki fada min gskya," a hankali tace "wancan gidan ne gidansu ya Haydar, ko yana nn ma" bae ce komai ba taga yyi parkin snn yace "to fita ki je gun sa" ta xaro ido tace "iyye" ya hade rae yace "eh mana," ta girgixa kai tace "ni bance xan je ba fa," gate din gidan suka ji an bude ta juya da sauri sae ga pretty ta fito, Mujaheed ya tada motarsa ya bar wajen da sauri, Aneesah ta kasa daina kallon pretty, har suka isa gida Mujaheed bae ce mata komai ba, ya shiga dakinsa, ita ma ta shiga daki jikinta a sanyaye, har kusan karfe sha daya bae nemeta ba bare ya bata abinda ya siyo masu, jikinta a sanyaye ta sauko downstairs yana xaune yana danna laptop ya dago kansa yana kallonta, ta kasa karaso wa cikin falon, can ta juya xata koma sama, ya kirata, ta juya hawaye ya cika idonta tana kallonsa, yace "come kanwata," ta karasa gabansa ya xaunar da ita yace "baki yi bacci ba," bata ce masa komai ba, ya rungumota a hankali yace "am srry kanwata, amma bana son kina min xancen wani namiji a gabana," ta gyada masa kai ya share hawayen idonta yana murmushi, a hka suka xauna tare a falon ita tana kallo shi ko hankalinsa na kan na'urar gabansa, karfe daya saura ya gama abinda xae yi, ya kalli Aneesah da tun sha biyu tayi bacci ya shiga tashinta, a hankali ta bude ido tana kallonsa, ya mike tsaye ya kamo hannunta yace "xo muje ki kwanta kanwata," binsa kawae take don bacci na idonta har lkcn, suka hau sama ya bude dakin da take suka shiga ya kwantar da ita ya ja mata bargo ya rada mata gudnyt a kunne, snn ya kashe A.cn dakin dn garin da sanyi, ya kashe wutar dakin ma ya fita ya ja mata kofa ya shiga nasa dakin. Washegari friday da yace ma Haydar xae xo sae ya tsinci kansa da kasa xuwa gun Aminin nasa, Aneesah tace "yayana ba kace xaka fita ba yau," ya juya yana kallonta ya kasa ce mata komai, ta ce "kun gama case din wnn abokin naka da kace min ya sace yarinya?" bae ce mata komai ba ya kauda kansa ya shiga danna wayarsa. ~24~ Mujaheed ya mike yana kallon Aneesah yace "sae na dawo kanwata," ta bi sa da kallo har ya fita daga falon, tana jin tashin motarsa ta fashe da kuka don a tunaninta laifi tayi masa. Sha daya saura Mujaheed ya isa prison din, yau ma kmr jiya bae sha wahalan ganin Haydar ba, Haydar yyi murmushi ganinsa yace "nayi xaton baxa ka xo ba" Mujaheed ya dan yi murmushi yace "ni na isa, yaushe ne ma xa a sake xama a kotu?" Haydar yace nn da sati daya, in baka Address din gidansu yarinyar ynxu, Mujaheed yace "A'a ba sae ka ban ba, just dnt wrry baxa ka wuce sati ba a nn," ynxu dae ka amsa min duk tambayoyin da xan maka, nn dae Mujaheed yyi gather din informations din da ya kamata yyi sallama da Haydar, Haydar yace "so early?" Mujaheed yyi murmushi yace "bana son nayi missin juma'ah," Haydar yace gskya ne amma kai ko dan irin fruits din nn baxa ka iya siyo ma mutum ka kawo ba, Hajiya ta daina kawo min hasali ma haushina take ji, Mujaheed yyi dariya yace "ni tastin din nn da xa ace sae mutum yyi ne ke kona min rae, but nxt tym" yana kai wa nn yyi masa sallama. Karfe biyu Mujaheed ya isa gida, bbu kowa falon sae kamshin dake tashi, ya haura sama ya shiga dakinsa yyi wanka snn ya sa kananan kaya ya fito, yyi sllma ya bude dakin da Aneesah take, bbu kowa ciki, ya sauko yyi hanyar kitchen nn ma bae ga kowa ba, ya fara kalle kallen falon, ya fita da sauri yyi gun maigadi yace "yarinyar nn ta fita ne?" mai gadi yace "A'a tana ciki duk yau ma bn ganta ba ni," Mujaheed ya koma ciki ya shiga neman ta ta ko ina amma bae ganta ba, mamaki ya cika shi ya fita yyi hanyar garden, tana xaune tana karatun Novel, ya sauke ajiyar xuciya yana kallonta, ta juya da sauri tana kallonsa tace "sannu da dawowo," yyi murmushi yace "kin ban wahala kinsa ina ta nemanki kanwata," ita ma tayi murmushin tace "na gaji da xama cikin gida ni kadae ne," yace "hmm gskya ne," xo ki ga wani abu ta mike tsaye tana kallonsa tace "me xan gani," ya kamo hannunta xa su bar garden din ta dawo da sauri tace "yauwa yayana kai ne ke daga weight din can?" ta fada tana nuna masa inda weight din suke, yyi murmushi yace "ke ce" ta xaro ido tace "kai amma kana kkri wllh, " yace "in kika yi wasa ba sae na daga ki da hannu daya ba ynxu a nn," tayi dariya tace "xaka iya da gske?" bata ankara ba taji hannunsa daya a cikinta ya daga ta sama, ta fasa ihu a tsorace hkn yasa ta kusa faduwa ya rungumota da sauri suka fada kasa, a tsorace tace "wayyo Allahna," ya dinga dariya yace "ko na sake ne," tace "A'a don Allah kayi hkuri," ya mike tsaye ya daga ta sama da hannu biyu, snn ya sauketa kasa, har lkcn jikinta rawa yake, yana dariya ya ja ta xuwa gun weight din ya daga sama da hannu daya yace xo ki karba na gani, ta juya da sauri tace "ni ba ruwana," ya bi ta yana dariya suka shiga gidan tace "yayana nayi maka girki," yace "da gske bbyna," tace "Allah," ya ja ta suka yi dinning din, ya ga lafiyayyan jollof din da tayi masa yace "waw kanwata ngd," a tare suka ci abincin snn suka dawo parlor ya fara danne dannen laptop, ta tsura masa ido tana kallonsa, ya dago kansa yace "yadae wnn kallon kanwata" tayi murmushi tace "sbda kana daga weight shi yasa muscles dinka suka yi hka ko," yyi murmushi bae ce komai ba, tace "amma kana da karfi ssae," ya kalleta yace "xo ki ji" ta mike tace "naki," ta haye sama da sauri, yyi dariya yace "da kin gane kuranki," washegari da yamma mujaheed ya tilasta mata ta shirya suka fita xuwa shoppn don da ca tayi baxata ba, ta kusa gama siyayyan da xata yi su ka ci karo da wani katon mutum, biscuit din da ta dauka ya fadi shima abun hannunsa ya fadi, ta durkusa da sauri ta dauki nata, snn ta daukar masa nasa ma ta mike tsaye ta mika masa yace "kiyi hkuri fa," tace "aa bkm," har ya juya ya sake juyowa da sauri yana kallonta, ta dauke kanta da sauri ta ci gaba da daukan abinda take, taji mutumin a hankali yace "bala," wani mutum ya karaso da sauri yace "ya dae" taga duk sun tsaya kallonta ido a xaxxare, ta tsorata ssae ta ja trolly din ta ta je ta sami mujaheed dake xaune yana duba newspaper, yana ganinta yace "ba dae har kin gama ba kanwata," ta gyda masa kai da sauri kmr munafuka tace "Allah na gama yayana," yace "aa dae kanwata ki dauki duk abinda kike so," kmr xata yi kuka tace "aa ni nace mka na gama," ya daga kafada ya ja trollyn xuwa inda xa su biya kudi. Aneesah ta dan waiga taga lekota suke, suna ganin ta juyo suka dauke kansu da sauri bala yace "kan uban nn, wllh ita ce sallau," ya fito da hotanta a aljihunsa yana nuna ma sallau, sallau yyi dariya yace "ba karamin farin ciki Hajiya xata yi ba yau miliyan biyar cash" Aneesah ko a tsorace tayi bayan Mujaheed yace "ya dae kanwata," ta girgixa masa kai kawai, ya gama biyan kudin aka xuba masu kayan a booth, ya bude mata mota ta shiga shi ma ya shiga suka bar wajen, biyosu Aneesah ta ga mutanen sunyi a motarsu, tayi mugun tsorata amma bata ce ma mujaheed dake ta mata surutu komai ba. Suna isa gida taga sun canxa hanya, hkn yasa hankalinta ya kwanta. Mujaheed na gama parkin Aneesah ta bude motar xata shiga gida Mujaheed yace "show! Wa xae daukar maki load din naki kanwata," ba tare da ta juyo ba tace "ni na gaji, snn ta shige gida, yyi murmushi ya shiga fiffito da kayan yana shiga da su, mai gadi ya xo ya taimaka masa suka shiga da dukka kayan, a tsakiyar falo ya dire kayan snn ya haura sama ya bude kofar dakinta ya shiga, tana kwance ta kudundune cikin bargo har lkcn xuciyarta ya kasa nutsuwa, ya karaso kusa da ita da sauri ya xauna ya cire bargo yace "ya dae kanwata, me ya faru," a hankali tace "kai na ke ciwo," ya dagota ya daura hannu kan nata da damuwa yace "subhanallahi tun yaushe kanwata baki gaya min ba" ta girgixa masa kai bata ce komai ba, ya kwantar da ita kan faffadar kirjinsa yace "srry kanwata xo ki ci abinci ki sha magani," bata yi masa musu ba ya dagota suka bar dakin suka sauko downstairs ya hada mata tea ya bata ta sha snn ya dauko magani ya bata ta sha da kyar daga nn bacci ya dauketa a falon. Ba ita ta farka ba sae kusan karfe shidda yana xaune gefenta yana kallon American film, ta mike ta xauna, ya rikota yace "ya jikin kanwata," ta hararesa tace "baka kai kayan can daki ba," ya juya yana kallon kayan shoppn din da yyi mata baki bude yace "iyyee, ni ma xan kai maki daki ko" ta ce "eh mana," ya fixgota yana dariya yace "ke din nn ko kanwata, kan ya daina ciwo ynxu ko" ta gyada masa kai ya jawo ledan fruit yace "ga shi na sa a siyo maki," tayi murmushi tace "ngd yayana," ya gyada mata kai yana kallonta, ta mike taje kitchen ta dauko plate ta juye don anyi slice dinsu, snn ta fara sha, ta daga kai taga kallonta yake tace "xaka sha ne, ya gyada mata kai, tace "to bude bakin," ya bude ta dauki kankana kmr xata kai bakinsa ta saka nata bakin, ya xaro ido yana kallonta ta dinga dariya, tace "srry bude to na baka," tana daukan fruit din kuma tayi kmr xata kai bakinsa ta tura nata bakin ya fixgota ya daura goshinsa kan nata yace fito da shi, da sauri ta fito dashi, ya sa baki ya karbe kankanan hade da kiss dinta. A tare suka shanye fruit din snn yace taje tayi sllh shi xae wuce masallaci, ko da ya dawo tana wanke wanke a kitchen ya shiga kitchen din ya jingina jikin kofa yace "kanwata gobe ki shirya xa muje gun abokina..... " da sauri ta katse sa tace "wnn da ya sace yarinya," ya kauda kansa yace "bae sace yarinya ba sharri aka masa," tace "A'a ni ba ruwana tsoro nake ji bbu inda xani," yyi shiru yana kallonta ganin hka ne yasa ta marairaice tace "to yi hkuri yayana xan je," ya kirkiro mata murmushi ba tare da yace komai ba ya bar kitchen din, suna xaune a falo kusan karfe goma ya jinginar da ita jikinsa tana kallo shi ko yana dan rubuce rubuce kan centre table laptop kunne gabansa, ya juya yana kallon Aneesah yace "kanwata bacci kike ji, kije ki kwanta gobe da wuri xa mu fita," ta girgixa masa kai tace "ni ba bacci nake ji ba," bai sake cemata komai ba ya ci gaba da abinda yake, bayan kmr minti biyar ya sake juyo wa yaga idonta a lumshe ya shafi fuskarta a hankali yace "nace kije ki kwanta Aneesah," ta bude ido da sauri tace "ni nace maka ba bacci nake ba," ya gyada kai yyi kwafa yace "yarinya kika min bacci a nn, barin ki xanyi idan na gama abinda xanyi naje na kwanta," cikin muryar bacci tace "ko dae kai xaka yi baccin a nn na barka naje na kwanta," yyi murmushi bae sake ce mata komai ba sae dae har lkcn tana jingine jikinsa, ya waigo yaga tayi bacci yyi murmushi ya gama abinda xae yi ya kashe na'urar gabansa ya mike tsaye xae daga ta sama ta bude ido da sauri tace "wayyoo," yyi dariya yace "ae da sae dae kiji na dauke ki na kai ki daki," ta galla masa harara ta mike ta yi hanyar stairs, yace "ba sae da safe," ba tare da ta kallesa ba tace "eh" ta haye sama ta afka daki," yyi murmushi ya kashe kayan wutan falon ya wuce dakinsa shima, Aneesah na shiga daki ta shiga bathroom tayi wanka don bata yi ba, kusan minti ashirin tayi tana wankan, snn ta fito daure da towel, tana kkrin dauko kayan da xata sa taji taku a hankali a stairs, ta ci gaba da abinda take yi, bata ankaraba taji an bude kofar dakinta a hankali, ta juya da sauri xata shige bathroom don a tunaninta Mujaheed ne, taji ance "ke," ta juyo a tsorace jin bakon murya taga mai magana, mutanen daxu na supermarket ne, ta xaro ido a gigice xata fasa ihu daya ya nuna mata bindiga, a hnkli yace "kina bude baki ina harbe kanki yarinya," ta toshe bakinta jikinta ya dau rawa taji kafarta ya kasa daukarta ta sulale kasa a hankali hawaye na bin kuncinta, bala ya karaso kusa da ita ya tsugunna yana kalln jikinta yce "hadin kai kawae xaki bani," sallau yace "kai meye hka da'alla harbeta mu fice dgann hadin kan me" bala ya galla masa harara yce "in ga santaleliyar budurwa hka na kasheta ba tare da na....." yana fadin hka ya daura hannu kan cinyarta yana shafawa yana murmushi yace "ban san ki bar duniya a wahale 'yar budurwa, bna son kwarmato kawae ki bani hadin kai," cikin rada yake mata maganar, sallau yyi tsaki yace "ae sae kayi sauri mu bar nn ko" . Aneesah ta girgixa kai a tsorace tana hawaye tace "don Allah don Annabi don darajan iyayenku kuyi hkuri ku rufa min asiri, ni ban san me na maku ba," Bala na 'yar dariyar mugunta murya kasa kasa yace "baki mana komai ba 'yan mata, aiko mu kawae aka yi mu kashe ki," ya matso kusa da ita yana mata kallon sha'awa yace "ni kuma baxan iya kashe kyakkyawar bby kmr ki ba tare da naji ddinki ba," ta mike tsaye da sauri har lkcn hannunta na bakinta tayi hanyar bathroom, yyi saurin fixgota da karfi yana huci yace "ke yarinya ki bani hadin kai kar na murde wuyar ki a nn," ya fara kkrin cire towel din jikinta ta rike towel din da karfi tana kuka tace "don Allah kayi hkuri...." ya toshe bakinta yana huci yace "ke na fa ce maki ba mu son kwarmato," ta girgixa masa kai tana hawaye tace "gwara kawae ku kasheni," sallau yace "da'alla ka bani bindiga idan baxa kayi abun da ya kawo mu nn ba ni nayi wnn ae bata lkcn mu kawae kke yi a nn," bala ya watsa masa wani mugun harara snn ya fixge towel din jikinta a fusace tana ganin hka bata san lkcn da ta kwala wani ihu a gigice da ya raxana su gaba daya ba lkci daya kuma ta sulale wajen sumammiya, sallau dake bakin kofa har lkcn yace "harbeta mu fice bala harbeta mu fice," dai dai nn aka bude kofar dakin, Mujaheed ya shigo, bala ya nuna masa bindiga da sauri yace "kana karaso wa nn ina harbe kanka," Mujaheed ya daga hannun sama a hankali yana kallonsu da daddaya da daddaya, sallau da tashi bindigar bbu komai ciki ya shiga kallon bindigar a dan tsorace yana kallon Mujaheed da ke kallonsa hannunsa a sama, dubura ta fado masa ya waske ya nuna ma Aneesah bindigar yana matsawa daga kusa da Mujaheed kmr akwae bullet ciki, Mujaheed ya karaso cikin dakin a hankali har lkcin hannunsa na sama yace "me kuke bukata daga gareni," cikin tsawa bala na saitin bindigar hannunsa yace "kana kara taku daya xan harbeka ka tsaya daga inda

Chapter 13 of 23