Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
tsoro, ya dago kanta yana kallonta ta madubi yace "magana nake," da kyar muryarta a sarke tace "da sauki," ya dan yi shiru snn ya juyo ta tana fuskantarsa yana kallon cikin idonta yace "wanka kika yi," da kyar ta shiga gyada masa kai ba tare da ta kallesa ba. A hankali yace "ki gaya min meke damunki," ta girgixa masa kai da sauri duk a rikice take tace "ba komai," ya dauko kayan barcinta da ya gani kan gado yana kallonta yace "ki sa kayanki ki kwanta," bae jira me xata ce ba ya fara kkrin kwance mata towel din idonsa cikin nata, ta rike a tsorace ~42~ Hydar ya girgixa mata kai yana kallon cikin idonta kuma har lkcn yana rike da towel din yace "A'a i will help yhu," da ganinsa kasan ba shi bane, hankalin Aneesah ya tashi hawaye ya cika idonta muryarta na rawa tace "A'a ya Hydar wllh xan iya," ya daura yatsu biyu kan lips dinta a hankali yace "bana son musu, just stay still" bata sake yunkurin yin komai ba amma har lkcn tana rike da towel din, ya cire hannunta daga towel din ta shiga girgixa masa kai hawaye na bin kuncinta, yyi mata wani irin kallo, tana ji tana gani ya cire towel din jikinta ta fashe masa da kuka tare da durkushewa a kasan tiles duk da akwae kaya daga ciki, Hydar ya bita ya dago ta kan yace komae tace "A'a ya Hydar don Allah ka rufa min asiri ka bari bana so," yace "sbda me?" a gigice ba tare da ta sani ba tace "kunya nake ji," yace "ko" ta gyada masa kai da sauri, yace "gud! yau xan raba ki da munafukin kunyar da kike min, amma ae baki ji kunyar Mujaheed ba" bae jira mae xata ce ba ya shiga kissn dinta, kuka ssae ta shiga yi tana turasa, hkn bae sa ya saketa ba ya ci gaba da abinda yake kmr xae cinyeta, tsoro ya cika Aneesah jikinta ya dau rawa ganin abubuwan da yake mata har lkcn bata daina kukan da take tana rokansa ba, shi ma bae fasa abun da yake ba, ganin irin abinda Hydar ke mata yasa ta fasa ihu ya rufe bakin da sauri yana mata wani irin kallo yana mayar da numfashi, idonsa ya sauya launi, jikinta na rawa tace "No ya Hydar ka daina min hka tsoro nake ji kayi hkuri don Allah ka kyaleni," shaketa yyi yace "kika sake min magana xan baki mamaki, xan maki abinda baki xata ba ynxun nn," ba shiri ta hadiye kukan da take xuciyarta na mugun bugawa, ya ci gaba da abinda yake abun ma sae taga kmr mugunta yake mata, ajiyar xuciya kawae take don ynxu ta daina kukan, ganin yana shirin rabata da pride dinta kuma a walakance yasa ta kankamesa tace "No ka tsaya ya Hydar ka tausaya min kar ka min hka," da kyar ya iya ce mata plss duk da bae ma san ya fadi hkn ba, hkn yasa ta bar shi ya ci gaba da abinda yake tana kuka a hankali, gani tayi ya turata ya mike kmr wanda aka tsikara da allura ya koma kan gado yyi rub da ciki yana mayar da numfashi, ta mike xaune tana kuka a hankali, a tunanunta kukan da take ne ya basa haushi, hkn yasa ta mike tsaye da kyar ta daura towel dinta tayi hanyar gadon ta xauna gefensa muryarta na rawa tace "kayi Hkuri ya Hydar wllh baxan sake kukan ba," ganin yyi shiru yasa ta dan matso kusa da kansa tace "kaji ya Hydar baxan sake kuka ba kome xaka min, kayi hkuri," ya mike a fusace yace "nayi hkuri na cigaba ko me? Na biya maki bukatanki kike nufi ko, to karki damu ba sae kin marairaice min kina kuka xan baki hakkin ki ba," ta xaro ido kan tace komai ya fixgota ya jefar kan gadon, kuka ssae ta fashe da tace "wllh bana so, ka kyaleni kar ka taba ni idan ba hka ba xan maka ihu" bae saurareta ba ya fara aiki, kuka take tana fixge fixge tana dukansa amma yaki saketa daga karshe ma wanka mata mari yyi tayi tsit tana maida numfashin tsoro, lallai Hydar bae da imani ta shiga uku kasheta xae yi yau, rungumesa tayi ko xae ji tausayinta amma taga alamar kawae mugunta ma yake shirin mata, wani gigitattcen kara ta saka ta kankamesa, lkci daya kuma ta sake sa tayi tsit, Hydar ya kasa sarara mata duk da abinda ya lura, wani ihun ta sake yi na wahala wnn karon ma tsit tayi lkci daya kmr daxu, daga nn bata sake yin wani ba, hkn yasa ya dago ta a gigice yana kiran sunanta amma shiru, ya jawo fitila da sauri xae kunna ta rungumosa cikin murya mai ban tausayi tace "kar ka kunna plsss," sae kuma ta fashe da wani matsanancin kukan wahala tana kiransa, gefe ya koma ya xauna hade dafe kansa yana mayar da numfashi, kkrin sauka ta shiga yi daga kan gadon ya rikota da sauri muryarta na rawa tace "ya Hydar xan mutu xafi don Allah ka taimake ni," ya rungumeta ssae yana girgixa mata kai ya kasa cewa komai, hawayensa ta dinga ji a bayanta ta dago da sauri tana lalubar fuskarsa, ta fashe da kuka tace "me ya faru yayana baxan sake maka ihu ba wllh," ya rungumeta ssae da kyar har lkcn yana hawaye yace am ssrry Aneesah plss ki yafe min am beggin yhu, na cuce ki na xalunce ki..." sae ya kasa karasawa, ta girgixa masa kai tana kwance kirjinsa tace "ni baka min komai ba yayana ka daina hawaye a kai na," da kyar yace "ban maki adalci ba Aneesah na xarge ki a kan abunda ba hka bne," a hankali tace "in my nxt lyf baxan sake yin mistake din da nayi yasa kke xargina ba, ba laifinka bne Ya Hydar" ta fashe da kuka ssae ya jawo bargo ya lulluba masu, ranar daga ita har shi bbu wanda yyi bacci don nn da nn xaxxabinta ya tashi jikinta ya dau xafi ssae, hankalinsa ya tashi ya rasa abun yi, kuka ta dinga masa ta rasa inda xata sa ranta, ya dauko doguwar rigarta yace "tashi in sa maki kaya mu tafi asibiti Aneesah," ta girgixa masa kai da kyar alamar baxata ba, dole ya shiga kiran likitansa amma wayarsa a kashe, to ynxu wa xae kira, Abdul ya fado masa kome ya tuna ku . Ganin bae da wani alternative yasa yyi decide gobe ya kira abokin nasa kawae da safe, ya shiga bathroom ya hada ruwan xafi ya xuba dettol ya fito ya sameta tana kwance ta dukunkune cikin bargo sae kuka take ya dauketa ya shiga da ita bathroom sae da ya tabbatar ya gasa ta ssae snn ya taimaka mata tayi wankan tsarki tayi alwala ya fito da ita, ya cire bedsheet din ya kwantar da ita ya lullubeta da bargo jikinta ya dau xafi ssae sae rawan sanyi take, duk ya rikice ya rasa abinda xae mata ga mugun tausayin ta da yake, Aneesah yarinya ce ssae da ya sani da ya barta ta kara girma kafin yyi mata komai, but hkn kuma ya kauda xargin da yake mata, yaji haushin kansa ssae kan xargin da ya dinga mata a kan abinda bata sani ba, but meyasa pretty tayi masa karya, shi dae yasan Mujaheed baya kwana daki daya da mace lafiya, ya dafe kansa duk yaji jikinsa yyi sanyi yana nn xaune kusa da ita tayi bacci har asuba, ya mike yaje yyi wanka yyi alwala snn ya fita xuwa masallaci, karfe shidda da rabi ya shigo ya tarda ta kasa tana kwarara amai, hankalinsa yyi mugun tashi ya rike ta da sauri yana mata sannu, ta fada kansa tana kuka ssae duk ta rame daga jiya xuwa yau, ga jikinta kmr wuta, ya ciro wayarsa ya shiga kiran likita yyi masa bayani snn ya ajiye wayan yana kallonta cike da tausayinta yace "am srry Aneesah na baki wahala ko?" bata ce komai ba sae mayar da numfashi da take duk ta langwabe masa da ganinta kasan taji jiki, ya dauko doguwar rigarta ya saka mata ya hado mata tea da kyar ta sha kadan snn ya rungumeta yana lallabata har likitan ya xo ya sa mata ruwa snn ya mata allurori ya ba Hydar magungunan da xae bata, Hydar yyi masa gdya ya rakasa ya dawo cikin gidan, falo ya tarda pretty ta gaishesa tace "wae jikin Aneesah ne har ynxu naga Umar ya fita," yace "eh dubata ya xo yi," yana fadin hka ya haura sama, bacci ya tarda ta tana yi, ya xauna gefenta na dan lkci yana kallonta snn ya shiga bathroom yin wanka don yana da wani case ranar, yana wanka pretty ta shigo dakin ta karasa kusa da gadon tana kallon Aneesah. ~43~ Hydar ya fito ya tarda pretty tsaye yace ya dae? tace "me xa a girka mata yaya?" yace "pepper soup kawae xaki mata amma ki fara gyara dakin tukunna" yana kai wa nn ya fice xuwa dayan dakin ya shirya, ita ko ta shiga gyara dakin tana cikin moppn bayan ta daura xanin gadon kan kujera ba tare da ta lura da kmai ba nufinta in ta gama sae ta linke ta ajiye taji Aneesah na kwarara amai ta juya da sauri tayi kanta ta riketa ta dinga aman ga drip hannunta, dole pretty ta shiga kwala ma yayanta kira ya shigo da sauri yana tambayr lfya ya rike Aneesar yace ta debo masa ruwa ta debo da sauri ta kawo masa, Aneesah ta fada kansa tana mayar da numfashi, ya ciro wayarsa ya kira Dr umar yaki shiga hkn yasa ya kira Abdul kawae cikin minti ashirin ya iso gidan, sae da ya fara cire mata drip din snn Hydar ya kwantar da ita kan gado, Abdul yace "me ya sameta? Hydar yace "xaxxabi take" Abdul ya durkusa kusa da ita yana kallnta yace "ina ke maki ciwo Aneesah" tayi shiru bata ce komai ba sae hawaye, Hydar ya kirasa suka fita waje, Aneesah ta mike da kyar xata shiga bathroom taji ta kasa tafiya, pretty ta lura da hka tace "me ya sami kafar?" bata ce komai ba ta koma ta xauna, ita ko ta ci gaba da abinda take ta dauki xanin gadon xata linke taga jini, ta juya tana kallon Aneesah da tayi saurin juyawa taji kmr ta nutse kasa don kunya, pretty ta shiga bathroom da bedsheet din a sanyaye ta fito ta fita daga dakin, magunguna kadae Abdul ya bata ya bar gidan, Hydar na xaune gefenta bayan ya rakata bathroom, pretty ta shigo ta ajiye abinda ta girka ma ta ta fita, ya bita har downstairs yana kallnta yace "meyasa kika ma Aneesah sharri Zainab" ta fashe da kuka tace "yaya ni ban mata sharri ba wllh abinda na gani na gaya maka" ya juya bae ce mata komai ba ya koma sama, lallai Mujaheed na son Aneesah, kula ssae Aneesah ta dinga samu daga Hydar da kanwarsa, canxawan pretty lkci daya gareta ya bata mamaki, shiri ssae suka fara yi kmr da, Hydar kam ko da yaushe yana manne da ita amma ko da wasa bae taba nuna mata xae sake kusantar ta ba hkn yasa ta saki jikinta don da dari dari take da shi don ya gama bata tsoro, wani soyayya ta daban ya shiga nuna mata har abun ya dinga bata mamaki take ganin kmr ba Hydar ba, duk bayan kwana biyu ya kan kaita gun Amminta, wani lkcn su biya gidansu Mujaheed, Hajiyarsa na bala'in ji da ita tana sonta. Ranar wata asabar Hydar yace masu Hajiya xata iso gobe tare da Meenah, suna ta murna ita da pretty suka shiga masu girki kala kala, da yamma suka iso murna kam ba a magana gun Aneesah don taji kewan Hajiyar ssae, meenah jikinta yyi sauki kmr ba ita ba, akwatuna sha takwas ta dawo da, goma na Aneesah, takwas kuma na Mujaheed da yace tayi masa, da Hajiya tayi masu maganar biki Aneesah ca tayi ita bata so a bari kawae, Hajiya tace lallai sae anyi hkn yasa suka yi fixin date din bikin, da daddare Hajiya ta kira Mujaheed ya xo gidan ya dauki boxes dinsa yana shigowa bayan sun gaisa da Hajiya Aneesah da pretty da Meenah suka shiga bude masa kayan ciki ya gani ko sunyi, shi dae dariya kawae yake yana cewa kai amma Hajiya kin iya xabe, sae da suka gama suka rufe snn yana kallon pretty yace sun maki ko sae an karo? Duk suka tsaya kallonsa kmr sha sha shai, yyi dariya yace "to fitsararriya ai naki ne kin wani xage ko kunya bbu kina bubbudewa," duka suka sa dariya banda ita, Hajiya tace "kmr ya Mujaheed," yace "kayan lefenta ne Hajiya," da sauri pretty ta mike tayi hanyar stairs meenah da Aneesah na ta dariya, pretty bata gama yarda da batun Mujaheed ba sae da taga an kawo sadakinta, daurin aure da biki rana daya aka sa da nasu Aneesah da Hydar," tare da Abdul mujaheed ya dinga xirga xirgan bikin nasu, Abdul yace "to ni xaka bani kanwarka Ameera" Mujaheed yyi dariya yace "idan ka min alkawarin xaka daina shan wine," ana saura sati daya bikin nasu Aneesah ke ma Hydar maganar jamb dinta yace "sae ki jira nxt yr don har an xana,"Aneesah taji haushi ssae amma bata ce komi ba don tasan Hydar na sonta da karatu baxae hanata yi ba, daren ranar bikinsu suna kwance da Hydar dinta a gidansu da suka tare nn Abj bayan kowa ya watse ita ma pretty an kai ta nata gidan yace "kanwata ki gaya min me xan maki a rayuwa da xaki yafe min xargin ki da na dinga yi a baya don Allah, har yau na kasa daina jin haushin kai na," tayi murmushi tayi lamo a kirjinsa snn tace "na farko yayana ku taimaka a sakar min baffana, na biyu xan so ka taimaki mutanen da na xauna gunsu a kauye, snn lastly ka rike ni amana yayana kasan ni marainiyace," kmr xatayi kuka ta karashe maganar ya kankameta yace an gama kanwata, amma yara nawa xaki haifa min? Ta boye fuskarta tace "nima ban sani ba yayana," yyi dariya yace "sha biyu nake so," bae jira mae xata ce ba ya rufe su da bargo ya kankameta yana dariya yace "I LOVE U ANEESAH.*** ********* ALLAHMDULILLAHI. ********* Ina ba fans haquri saboda jinkirin posting Da aka riqa samu kunsan halin dan adam Saida uxuri musamman ni danake na. . . . eh yaneh! Ina gdy gareku masu yimin addu'a da fatan alkhairi Ina yinku har xuci Wanda kuma ban masa daidaiba ya gafarceni Sai mun hadu a wani book din Naku a koda yaushe Suleiman lawan Gogori @ #dan_gogori_1 Love u all my fan An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 23 of 23