Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ga daman kira ba knn," tace "lah na manta wllh," yace "hmm baki tambayi abinda na sa ki ba knn," tayi shiru don har lkcn bata tambaya ba, ya gyada mata kai yace "gud," Ammi fa?, a hankali tace "tana ciki,"yace "xan iya shiga na gaisheta," tayi shiru kmr mai naxari snn tace "ina xuwa," ta shiga gidan, ba a jima ba ta fito tace "ka shigo," ya bi ta suka shiga gidan, ya xauna kan tabarmar da ta shimfida masa, Ammi ta fito suka gaisa da fara'arta tana tambayrsa mutan gidan, Aneesah ta xauna gefensa bayan Ammi ta shiga daki a hankali tace "pretty fa?" yyi murmushi ya matso kusa da kunnenta yace "tana gaida ki," ta rufe fuskarta tana murmushi ita ma, a hankali yace "yunwa nake ji Aneesah nayi missn din girkin ki da yawa," tace "lah ynxu muka gama abinci bari nace ma Ammi ta xubo maka yana daki," ya dan wara ido yace "ke wasa nake maki," ta mike tace banyarda ba, ya riko hannunta yace "don Allah ki bari kunya nake ji Aneesah," Aneesah tayi dariya ganin yaki sakinta tace "Ammi wae a xubo masa abinci," ya rufe mata bakin yana xaro ido, ta fixge hannunta ta mike da sauri tana 'yar daria, Ammi daga ciki tace "to xo ki kai masa Aneesah," ta shiga dakin da sauri tana masa gwalo, ba a jima ba ta fito rike da kwanon shinkafa da miya ta ajiye masa gabansa, ta koma ta debo masa ruwa binta kawae yake da kallo yana murmushi, tana ajiye ruwan ya rikota a hankali yace "ae tare xamu ci," dole ya tilasta mata ta xauna gabansa yana cin abincin yana kallonta, sae faman santi yake "Ashe dae kice Ammi ta koya maki girki hka Aneesah," ita dae murmushi kawae take har ya gama, snn ya ce yana fita ta nemi ixini wajen ammi taje gidan classmate dinta dake kusa ta tambaya ko har lkcn ana registratn din waec, hka kuwa akayi bayan ya tafi taje gidan kawarta Jidda, tace mata an rufe a makarntarsu amma, makarantar dake gefen tasu jibi ne deadline dinsu, tayi mata gdya ta koma gida ta kirasa ta sanar masa don hka yace mata ta basa feedback. Tana alwala xata yi sllhn isha Abdul ya shigo gidan. . Ya karaso gabanta ya tsaya yana dan bubbuga kafa a kasa yana mata wani irin kallo, bata ko daga kai ta kalle inda yake ba ta karasa alwalanta ta mike xata shiga daki ya kamo hannunta, murya kasa kasa yace "baki da respect yarinyar nn ko, baki ga mijinki bne?" ta fixge hannunta a fusace ta daka masa tsawa "wae ni ka rabu dani mana malam, a ina na san ka," xae yi magana Ammi ta fito daga daki tana kallonsu, tace "xo ki wuce ciki," Aneesah ta wuce sa da sauri ta shige daki, ya tsaya yana ma Ammin kallon rainin wayo, can yyi dariya yace "hope kin shirya rabuwa da 'yar ki ynxu Hajiya maryam," Ammi bata ce masa komai ba ta juya ta shige dakin ita ma ta rufo kofar. Ya karashi dariyarsa ya fice daga gidan, Ammi ta dubi Aneesah da ta xauna tayi jigum bayan ta idar da sllh tace "shi yasa nace ki shirya ki wuce gombe Aneesah, ko xuwa gobe xan baki kudin mota ki tafi," Aneesah bata ce komai ba sae dae hawaye ya taru idonta ta sunkuyar da kanta da sauri gudun kar Ammi ta gani, ranar kasa bacci Aneesah tayi, tunanin rabuwa da Amminta da ya Haiydar take cikin 'yan kwanakin da basu wuce wata daya ba ba karamin shakuwa tayi da Haiydar ba, ita kam dawowar Abdul ba karamin tashin hankali bane gare ta, tun tana karamarta dama ta tsane shi don bae da kamun kai ga son mata, da kyar Aneesah ta iya tashi washegari don ji tayi duk jikinta ba kwari, karfe takwas tana xaune koko da kosae a gabanta ta kasa ci sae jujjuya kosan take, Ammi ko na ta faman hada mata kayanta, wayan da Haiydar ya bata ya shiga ring ta juya da sauri tana kallon wayar, Ammi tace "ba na ce ki mayar masa da wayarsa ba Aneesah," a sanyaye Aneesah ta ce "dama yau xan maida masa Ammi, shi ne ma ke kiran," ta daga wayar suka gaisa yace gashi ya kusa anguwarsu, ta wara ido tana kallon Ammi tace "yanxu?" yace "ko na juya," ta girgixa kanta a hankali tace "A'a ni ban ce ba," yyi murmushi ya kashe wayan, ta juya tana kallon agogo ammi tace "me ya faru kuma?" ta sunkuyar da kanta tace "kila wayar xae xo karba yace yana hanya," Ammi bata sake cewa komai ba ta ci gaba da abinda take, yana parkin kofar gidansu ya kirata ta saka hijab ta fita jikinta a sanyaye bayan ta nemi ixini gun Amminta, ya fito yana kallonta yace "me ya faru Aneesah," tace "ba komai kai na ne ke min ciwo kawae," yace "Ayya kin sha magani to?" ta gyada masa kai kawae tana kallonsa, yana sanye ne da bakar suit yyi kyau ba kadan ba, yana kallonta yace "Ammi fa," ta jingina jikin motar tace "tana ciki," wae jikin ne hka Aneesah," ya tambaya da damuwa, tace "A'a ae na sha magani," yace "to Allah ya sauwake, hope kin shirya kin ga aiki xan tafi," tace "na shirya me?" ya dan harareta yace "kin fasa xana waec din ne, registratn xa muje muyi," tayi shiru tana kallonsa a raunane tace "kaga gombe xan tafi yau fa," yace "gombe kuma, me xaki je yi a gombe," ta fara hawaye tace "Ammi ce tace na tafi," yyi shiru yana kallonta can yace "Ammi tana ciki," ta gyada masa kai kawae yace "can i go in," nn ma ta gyada masa kai ya shiga gidan tana biye da shi a baya, har daki ya shiga ya gaida Ammi ta amsa da fara'arta tana tambayarsa mutan gidan yace "duk lfya suke Ammi," Ammi tace "to madallah," ya danyi shiru snn yace "Ammi na xo ne xamuje registratn na waec tace min gombe xata tafi, don Allah Ammi ki bar ta ta xana exam dinta ko akwae abinda xata yi a can ne," Ammi ta girgixa kai tace "bbu Abinda xata yi a can Aliyu wajen kakata da ta rikeni xata ne, xuwan ta can xae fi mana kwanciyar hankali daga ni har itan," yace "sbda me Ammi," Ammi tayi shiru tana kallon Aneesar dake hawaye, xata yi magana taji an shigo gidan ana kwala mata kira, maryam, maryam, maryam, Ammi bata yi kkrin mikewa daga inda take ba jin muryar me kiran nata, matar baffa shehu ce, ta shigo dakin a fusace ta tsaya masu bakin kofa tana nuna su da dan yatsa, "wllh wllh ko ma uban me ku ka yi ma dana tun wuri kuje ku karya shi idan ba hka ba xa ku sha mamaki daga ke har 'yar ki, kaji mun talakokin banxa makwadaita, uban me Abdul dina xae yi da wnn shegiyar 'yar taki, wllh tun wuri ku koma wajen bokan da kuka je ya lalata aikin da yyi maku," Aneesah da ta kasa daure jin irin bakaken maganganun da matar baffanta ke gaya masu tace "ke wae ance maki kowa ma irin ki ne mai xuwa wajen boka, ko kuma uban me ma xanyi da dan naki da baki baki masa tarbiyar arxiki ba sae ta tsiya, kin xo kina ta ma mutane haushi uwa kare a gida, wllh na fi karfin dan ki Abdul, kuma da na auri Abdul gwara na aure mahaukaci mara hankali" Srry fans 4 jinkirin posting @ #dan_gogori_ ANEESAH 🌹🌹🌹 NA KHALEESAT HAYDAR 11&12 ~11~ Hajiya Zuwaira ta bude baki da mamaki tana kallon Aneesah, har ta gama fadin abinda ke ranta snn ta fice daga dakin har tana neman bangajeta, hajiyar ta rike haba da mamaki tace "ni 'yar nn ke gaya ma magana hka? Haiydar ya juya yana kallon Ammi dake xaune har lkcn bata bude baki ba yace "yauwa muna magana Ammi," Ammi tace "uhum ina jinka Aliyu," yace "ko kuma ma dae bari xan dawo xuwa anjima Ammi, sae muyi maganar," yana kai wa nn ya mike ba tare da ya kalle Hajiya zuwairar da har lkcn bakin ta yaki rufuwa ba ya fice daga dakin, Hajiyar tayi murmushin takaici tace "xa ku gane kuranku in dae ni ce zuwaira " tana gama fadin hka ta juya fuu tayi hanyar fita daga gidan tana huci, Aneesah dake xaune kan kujera a tsakar gidan tana hawaye Haiydar na durkushe gabanta yana mata magana suka bita da kallo har ta fita, Haiydar yyi murmushi yace "hmm mu je dae xuwa," ya mike ya koma cikin dakin Aneesah ta bisa da kallo, ya dde cikin dakin ko me yake ce ma Ammi, can dae ya fito yana kallonta yace "je dauko Hijab Aneesah," ta tsura masa ido tana kallonsa ya gyada mata kai, ta mike jikinta a sanyaye ta shiga dakin dauko hijab, ta xauna gaban Amminta tace "Ammi yace na dauko hijab," Ammi tace "Sae kun dawo ki kula da kanki Aneesah," Aneesah ta mike a hankali tace "to Ammi" snn ta fita, makaranta ya kai ta yyi mata registrn waec da neco, snn suka dawo gida wajen karfe sha daya na safe bayan tayi registre din lesson din makarantar kafin a fara jarabawan, ta rasa irin godiyar da xata ma Haiydar kawae ta fashe masa da kuka bayan yyi parkin, nn ya barta kofar gidan nasu ya wuce don bai ga abinda take ma kuka ba a nn. Da yamma tana xaune tsakar gida tana duba litattafenta don gobe xata fara xuwa lesson din daga karfe tara xuwa karfe biyu na rana, Ammi kuwa ta tafi kasuwa, taji an bude kofar xaure a tunaninta Ammi ce ta mike da sauri karbo kayan hannunta ta kusan cin karo da mutum, ta koma baya da sauri, Abdul ne, ta juya xata bar wajen gabanta na faduwa ganin Amminta bata nn ya fixgota ya hada da bango yana mata wani irin kallo, tuni jikinta ya dau rawa amma ta dake tace "meye hka xaka fado ma mutane gida ba sallama," ya take mata kafa da takalminsa tayi yar kara yana rike da kafadarta yace "daxun wani rashin kunya kika yi ma momyna?" ta galla masa harara gabanta na faduwa a xuciyarta tana ta adduar Allah ya dawo da Ammi a lkcn, a fili kuma tace "ni ka sake ni don Allah malam," ya fixge dan kwalin kanta yana mata wani mayen kallo yace "uwata kika yi ma fitsara daxu ko," tace "ni ka rabu dani" ya daura hannu kan gashin kanta yana shafa gashin yace "wae ma wani mutumi ne ya xo gidan nn daxu da safe?" ta buge masa hannu a tsorace tace "wae me nayi maka xaka takura ma rayuwata hka ne," ya juya yana kallon kofar dakinsu yace "uwarki fa?" da sauri xuciyarta na bugawa ta galla masa harara tace "bacci take," ya daga kafada ya kamo hannunta yana kallon cikin idonta yace "we re goin out now, xaki dan rakani nn cikin gari . Aneesah ta fixge hannunta tana masa wani mugun kallo gabanta na faduwa tace "ka fitar mana a gida kar na maka ihu malam, wnn ai iskanci ne da rashin tarbiya, xaka fado mata mutane gida kamar barawo," ya wara idonsa da mamaki yana kallonta, "ni kike ce ma barawo," ya tambayeta yana kallon cikin idonta, tayi tsaki ta juya xata bar wajen ya fixgota ya watsa mata mari, tare da hadeta da bango yana huci, "ke kinsan ko da wa kike magana don uwarki kuwa," cikin kuka tace "na sani mana, mugu, axalumi, mara tarbiya, masu cin dukiyar marayu....." wani gigitattcen marin ya sake wanke ta da a fusace yana huci, ya shake wuyarta yana kallonta da kyau xae yi magana, aka shigo gidan, Haiydar ne, ya tsaya daga bakin kofar xauren ya rungume hannayensa yana kallonsu, Aneesah dake ta faman kuka ta juya tana kallonsa tana ci gaba da rusa kukan, Almajirae ne suka shigo gidan rike da kayayyakin abinci tun daga kan, buhun shinkafa, cartons din taliya man gyada, da doya, Haiydar ya ja gefe ya basu hanya suka shigo gidan suka dire kayan abincin, ya ciro dubu uku ya mika masu hade dacewa tnk yhu, suka yi godiya suka fice daga gidan, Abdul da ke ta bin Aliyu da kallo ya yatsine fuska a walakance yana kallon Aneesah cikin tsawa yace "waye wnn kuma," bae rufe bakinsa ba Haiydar yace "Barrister Aliyu Muhammad, kai fa?" ya tambayesa yana masa wani irin kallo, Abdul yyi wani mugun murmushi ya sake Aneesar da har lkcn yana rike da ita yace "uban meye hadinki da wnn," xata yi magana Haiydar ya riga ta, "abinda ya hadata da kai shi ya hadata ni," Abdul yyi masa kallon tsab daga sama xuwa kasa snn ya fashe da wani wawan dariya yace "xamu gani," snn ya juya a fusace ya bar gidan, Aneesah ta sulale kasa a hankali ta hade kanta da gwiwa tana kuka, Haiydar ya karaso gabanta ya durkusa ya dago kanta yace "bana son kina kuka Aneesah, ki kwantar da hankalinki bbu wanda ya isa ya cutar min ke kinji kanwata" tayi shiru bata ce komai ba tana kallonsa, ya ciro hankici ya share mata fuskarta snn ya mike tsaye yace "Ammi fa," a hankali tace "ta tafi kasuwa," ya durkusa gabanta kuma a hankali yace "kinsan me Aneesah, ki daina tsayawa gida ke daya, duk inda Ammi xata kuje tare ," ta gyada masa kai ta dan yi murmushi tace "to yayana," ya dagota shi ma yana murmushin ya ja ta xuwa kan tabarman da take xaune da litattafenta, suka xauna ya jawo books din yana dubawa, binshi kawae take da kallo, ya dago kai suka hada ido ta rufe fuskarta da sauri tana 'yar dariya. Abdul ne xaune kan kujera yana kallon ubansa dake ta fama latse latsan laptop, baffa ya dago yana kallon Abdul din yace "ya aka yi guy?" Abdul ya tabe baki yace "ca nayi ina son cikin satin nn, ka daura min aure da Aneesah, da ita xan koma london, don aure nake so, kuma ina sonta," baffa ya mike a fusace yace "Aneesah, wacece Aneesah, uban me xaka yi da Aneesah, ba gwara ka kawo min baturiya ba kace na aura maka ita, Aneesar bnxa" Abdul ya mike ransa a bace yana nuna uban nasa da dan yatsa yace "kaga dad, Aneesah nace maka xan aura, kuma ita xan aura, wnn ai mgnr kawae kke min, ni fa xan xauna da ita ba kai xaka xauna min da ita ba," baffa ya sauke ajiyar xuciya ransa a jagule yana dan kame kame yace "look guy bae kai ga hka ba, kar ka damu xan aura maka Aneesah vry soon, amma ba ynxu ba sae nn da wata daya," Abdul ya buga table din gabansa, a fusace yace "y one month dad, da ita nke son komawa london nace maka, ko baka gane bne," baffa yace "cool down son, yau fa satinka biyu, kafin ka koma xan aura maka ita, kuma sati biyu xakuyi a nn kafin wata biyun hutunka ya cika, nafa san abinda nake yi," Abdul ya koma ya xauna yana murmushin mugunta yace "vry good dad." baffan ya kirkiro murmushi yyi pat din bayansa yace "gud son xan fita guy, sai na dawo," yana kai wa nn ya fice daga dakin da sauri. Abdul ya mike tsaye yana murmushin mugunta hade da cije lebe, can kuma ya fashe da dariya har da buga kafa snn ya fice daga dakin yana fi to. Hmm sistrs knn, ku dinga ma mutum uxuri plss, ku ka san abinda ya hanani post kwana biyu, rashin lfya ne, wani abun daban ne, duk baku yi tunanin hka ba, amma har na samu masu gaya min magana a whatsapp, wasu har da cewa xa suyi xuciya su daina karanta littafin khaleesah Haiydar, hmm ok oo, baku yi tunann ko ina da aure ba ko ina da yara da burden dinsu baxae bari nayi type ba wani lkcn, ni dae don mu nishadantu kuma don na fadakar nake yin wnn abun, amma Allah sarki makiyana sun fi masoyana yawa, duk da hka ina sonku gaba daya, Allah ya bar . Aneesah ce xaune kan tabarma a tsakar gida tana ta faman jujjuya littafin biology dake hannunta a sunan karatu, duk hankalinta baya jikinta, don rabon da taga Haiydar yau sati uku cif, kuma bai taba ddewa hka bae xo gidansu ba, snn bata san inda ta jefa wayar da ya bata ba ma Ammi na kitchen tana girkin dare da yake wajajen karfe biyar da rabi na yamma ne, ta mike a sanyaye jin kiran da Ammi ke mata ta karasa kitchen din, Ammi tace "ruwa xaki debo, kin dae san ba ruwa a gidan, na rasa wani irin karatu kike yi tun karfe uku," Aneesah bata ce kmai ba ta dauki bokitin ta juya xata bar gidan, Ammi ta kirata ta dawo tace "na'am Ammi," Ammi ta juyo tana kallnta tace "ki gaya min me ke damunki Aneesah duk kwanan nn na rasa gane maki, idan ma Aliyu ne ae addu'a xakiyi Allah yasa lfya Aneesah," ta gyada ma Ammi kai tana kkrin maida hawayen dake kkrin xubo mata ta juya ta bar gidan da sauri, har ta daura ruwan a ka bayan ta debo ta tuna warnin din Haiydar ta sauke a hankali ta rike a hannu ta kama hanyar gida, tana isa kofar gidansu ta ga mota a parke gabanta ya fadi, Allah yasa yayanta ne ta fadi a xuciyarta, ta tsaya tana kare ma motar kallo ganin bata taba ganin Haiydar da irin motar ba, Abdul ne ya fito kmr wani sarki yana mata wani irin kallo, ta ja dogon tsakin takaici ta dauki bokitin ruwanta xata shiga ciki yace "hey!" har ta shiga xauren ta fito don bata son ya shigo cikin gidan nasu yyi ma Ammi wlkncin da ya saba, yyi yar dariya yana kallon cikin idonta lkci daya yana takowa ixuwa gabanta, ita dae tana tsaye har ya karaso gabanta yace "Amaryata yane, me kike bukata, kinsan nn da asabar xaki xamo matata" tayi murmushin takaici ta ma rasa abinda xata ce masa, can ta tabe baki tace "yhu had beta wake up frm ur slumber," tana fadin hka ta ja tsaki ta juya xata shiga gidan ya fixgota, suna kallon juna, yyi murmushi mai sauti yace "we shall see 'yan mata, ina barristern naki" bata sake sauraransa ba ta shige gidan da sauri ranta a jagule, tun da suka fara exam sa ti uku knn kusan kullum sae Abdul ya xo mata da wnn maganar me tsoratata, tana shiga da ruwan hannunta bata sake komawa debo wani ba ta shige daki ta kwanta tana kuka a hankali, anya kuwa xata karasa waec din nn lfya kuwa, don ji tayi duk xams din ya fita ranta.... ~12~ Ba ita ta fito daga dakin ba sae da aka kira maghrib shima ta dalilin kiran da Ammi tayi mata ne, har lkcn ammi na tsakar gidan xaune, Aneesah tayi alwala ta koma ciki tayi sallah, tana idar da sllh Ammi ta kuma kiranta ta fito, Ammi tace "ki je ga abincin ki can a kitchen ki dauka, saura kiyi min irin na daxu wllh sae na bata miki rae," Aneesah ta juya ta koma cikin dakin tana cewa "ni sae na fara wanka Ammi," ammi bata ce mata komai ba ta fito daure da xani da dankwali, ta shiga bayi yin wanka bayan ta juye ruwan da Ammi ta daura mata a raguwan garwashin da tayi girki. Tana fitowa tayi dan shafe shafenta ta saka rigar barcinta, ta bata lkci ssai don bata son cin abincin har aka kira isha'i tayi sallahnta, Ammi ta shigo dakin fuskarta a daure rike da kwanon abincin ta dire mata a gaba, snn ta sa ta gaba sae ta cinye tuwon snn ta tashi, Aneesah ta hade rae kmr xata yi kuka ta kauda kanta bata ce kmai ba, Ammi dae bata ko kalleta ba tana jiran ta gama cinye tuwo ta bata kwanonta, ta jawo tuwon a hankali ta bude xata fara ci aka yi sallama cikin gidan, dan makwabciyarsu khabir abokin yusuf ne ya shigo gidan, nn da nn Aneesah ta sake fuska tana murmushi tace "khabir daga ina hka," tana son yaron ssai tun bayan rasuwar kaninta don yusuf bashi da abokin wasan da ya wuce khabir, yyi dariya yana nuna mata gibinsa ba tare da ya kula da Ammi ba yace "Antyn yusuf ina wuni," ta rungumosa a sanyaye kiran sunan yusuf da yyi tace "lfya lau khabir dina, daga ina," yace "wani mutumi ne yace na kira ki a waje," ta dan xaro ido tace "ni khabir," yaron yace "eh mana ke yace na kira, da katoton mota ya xo, kuma dogo ne kmr teachern su anty jamila na sch, ya sa glass da farin kaya, kuma yyi hka..." ya mike da sauri ya rungume hannayensa biyu a dan kirjinsa yana gwada mata yanda mutumin yyi, Aneesah ta dago a sanyaye tana kallon Ammin da ta xuba masu ido tana kallo, Ammi tace "waye?" Aneesah ta sunkuyar da kai tace "ya Haiydar ne ina ga," Ammi bata sake cewa komai ba, Aneesah ta mike ta dauki hijab dinta tace "xo muje khabir," ya bita suka fice daga gidan, yana jingine jikin motarsa har lkcin ko yana rungume da hannayensa, ta karaso a hankali ta tsaya gabansa tana kallonsa, yyi murmushi yana kallon khabir yace "yauwa gud boy, ga shi ka siya biscuit," ya ciro naira dubu ya mika masa, khabir din ya juya yana kallon Aneesah yace "na karba Antyn yusuf?" ta kirkiro murmushi tace "ka karba khabir," ya karbe daga hannun Haiydar yyi godiya ya bar wajen a guje, Aneesah ta sunkuyar da kanta murya can ciki ta gaishesa, ya amsa yana murmushi yace "Ammi fa," ta kauda kanta tace "tana ciki," yana kallon cikin idonta yace "ina wayar da na baki Aneesah," kanta a kasa tace "ban san inda yake ba," yyi murmushi yace "mu je ciki to," ta juya da sauri tana kkrin maida hawayen dake baraxanar gangaro mata, ya bi bayanta har suka shiga xauren snn ya riko hannunta ganin irin saurin da take, ta tsaya shima ya tsaya, ganin bai ce komai ba yasa ta juyo a hankali tana kallonsa, ya kamo hannayenta biyu xae yi magana ta fada kirjinsa ta fashe da kuka a hankali, ya rungumota ya lumshe ido murya can kasa yace "am srry Aneesah, nt my fault, mum ce tayi reportn dina gun Abbansu Najeeb, yhu knw.... Kin dae gane abinda nke nufi, kuma yana kano, so i had 2 go n meet him in there, nd bae bari na bar kano ba tun lkcin sae daxu, sauka ta knn Abuja ko gida bn je ba sae gidan Najeeb." gyada masa kai kawae take yi tana hawaye, ya dago kanta yace "bana son ganin hawayenki Aneesah," bata ce komai ba ya goge hawayen fuskarta yana murmushi yace "mu shiga ciki," ta shiga gaba yana biye da ita a baya suka shiga gidan, ya shiga daki suka gaisa da Ammi suka jima yana mata hira, Aneesah na gefen Amminta tana kallonsa shima duk hankalinsa na kanta, daga karshe dae tuwon nn tare suka ci da yayanta, sae lkcn ta ga ashe tana jin yunwar. suna xaune tsakar gidan su biyu kadae, ya tambayeta ya exams tace ranar thursday xasu kare, yace "waw nn da 3 dayz knn," ta gyada masa kai tana murmushi, yace "to Allah yasa kinyi a sa'a kanwata," ta ce "Ameen yayana," pretty fa? Yace "kar ki damu watarana xamu xo tare," nan ya dinga bata lbri masu ddi tana gefensa tana 'yar dariya kmr ba Aneesar daxu ba, duk da shi kansa daurewa kawae yake baya son ta gane damuwar da yake ciki, suka dinga hira har kusan karfe goma, duk ta manta da wani bakin ciki da Abdul ya cusa mata daxu, kmr kar ya Haydar ya tafi ta rakasa har motarsa ya ciro tsarabar da yyi mata ta karba da kyar, tayi masa gdya a kunyace ta shiga gida. Ana gobe xasu kare exam tana tsakar gida a xaune wajajen karfe 9 da rabi bayan ta raka Haiydar, tana duba geography note dinta don shine lst paper din da xa suyi gobe alhamis, ammi kuwa na daki kwance, Abdul ya shigo gidan da cigarette dinsa a hannu yana xuka, gabanta yyi mugun faduwa amma ta dake ta ki dago kanta t aki dago kanta . Ya karaso gabanta ya durkusa yana kallonta, har lkcn bata dago ba idonta na kan littafinta, ya fixge littafin yace "bby baki ganni bane?" tayi tsaki tace "kai din bnxa me xan mka," tana fadin hka ta mike tayi hanyar daki yyi murmushi yace "Ahaf ranar asabar xan sauke maki wnn rawan kan ka tsiwar dake damunki yarinya," yana fadin hka yyi dariya ya fice daga gidan, Ammi ta mike xaune tana kallon Aneesar da ta shigo dakin ta fashe da kuka duk da tana jin duk abinda Abdul din yake fadi tace "me ya faru Aneesah," cikin kuka tace "Ammi ca fa yyi wae xuwa ranar asabar xan xama matarsa ni bn gane me suke nufi da mu ba, kullum ya xo gidan nn maganarsa knn fa Ammi," Ammi tayi shiru tana kallonta can tace "ba gobe xaku gama jarabawan ba," Aneesah ta gyada kai tana hawaye, Ammi tace "to sae ki wuce gombe goben kawae, bna son tashin hankali," a hankali tace "to Ammi Neco fa" Ammi ta galla mata harara tace "ae ba dole bane sae kinyi Neco," Aneesah tace "hka ne," Ammi tace "don hka gobe kina dawowa daga makarantar xaki wuce gombe," to kawae tace ma Ammi ta kwanta jikinta a sanyaye, can kuma ta juyo tana kallon Ammin tace "to Ammi ya Haydar fa?" ba tare da Ammi ta kalleta ba tace "xan masa bayani idan ya xo goben," Aneesah bata sake cewa komai ba ta kulle idonta da xumar bacci, duk da tasan ba barcin xata yi ba, ita dae taga rayuwa. Abdul ya shigo falon Abbansa cikin gadara ya xauna yana kallon iyayen nasa dake ta binsa da kallo tun shigowarsa falon, yana shafa sajen dake kwance luf luf a fuskarsa ya daga masu kafada yana kallonsu ganin irin kallon da suka masa yace "ya?" Hajiya zuwaira tayi murmushi tace "daga ina hka Guy, tun tuni nake ta cigiyarka a gidan na kira wayarka kuma baka daga ba," ya tabe baki yace "naje gun local Amaryar nn tawa ce, ta ma bata min rae kawae a bnxa, ni don dae kawae ina da dalilin da yasa nake son ku aura min ita ne amma wnn 'yar kauyen ba class dina bace wllh," baffa ya dan sace kallon matar tasa ya ma rasa mai xae ce, hajiya xuwaira ta kirkiro murmushi ta fara kame kame "uhm, amm, guy ni kam na rasa dalilin da kke son auren Aneesar nn, har karuwanci fa tayi wllh, ni kar taje ma ta goga maka wani cutan ta cuceni kasan kai daya Allah ya bamu, da xaka ji ta nawa Abdul da......." ya mike a fusace cikin tsawa yace "da xan ji ta naki me, ni fa ku bar gaya min maganar bnxa, jibi fa dad yyi min alkawarin aura min ita, xaki kawo min wnn maganr taki mara ma'ana, ca nayi maki sonta nake yi dama to, ni kadae nasan abinda

Chapter 6 of 23