Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ne nn, hka Aneesah ta dinga binsa a baya har daga karshe taga sunyi fullstop a dai-dai wani katon bishiya duk bawon rake a watse a kar kashinta, ya juya fuskarsa daure yana kallonta yace "ki jira ni a nn," kai ta gyada masa taga yyi wata 'yar hanya, ta fashe da kuka abun tausayi, to ita ynxu ya xata yi ita ba wae tasan guri bane bare ta gudu ga ko ina duhu, ta fara waige waige tana nema ma kanta solution kafin baffan ya dawo sae ko gashi da wani mutum sun dawo gabanta yyi mugun faduwa har suka karaso, mutumin yace "to ku shigo daga ciki mana Alhaji, ashe xaka tuna dani Alhaji gaskiya naji ddi sosae," baffa ya kalli Aneesar yace "maxa ki biyo mu a baya," hka ta dinga binsu a baya har suka shigo wani dan gida da bukka guda uku, cikin tsawa baffa yace ta tsaya daga bakin kofa snn suka karasa cikin gidan da tsohon mutumin, baffa yace "ina mai dakin naka mati," mutumin da xa su xo sa'anni da baffa yace "bari na tado ta Alhaji tana ciki ai," da sauri ya shiga sae gashi sun fito tare tana mitsika ido tace "wanga ai walakanci ne malam, me ya faru xaka tado ni cikin sanyin nn," yana wage baki yace "ke shatu Alhaji shehu ne a kauyan namu yau," ta bude ido da sauri tana kallon baffa tace "lah Alhajin Allah ashe baka manta mu ba, sae ta fashe da dariya tana cewa ikon Allah, sannu da xuwa Alhaji amma da asuban nn me ke tafe da kai hka," baffa dake dan murmushi yana sosa keya yace "A'a wnn yarinyar na kawo ku taimaka min ku riketa amma ba amana ba, don 'yar iskar kanta ce, karuwanci take a birni wllh, mun rasa yanda xamuyi da ita 'yar wata abokina na kut da kut ne, ga ta nn nasan shatu ke ce maganinta, idan Allah yasa ta samu mijin da xae jajuban ma kansa wahala ku aurar da ita kawae ko sadaka ce, nasan baxa ta taba gane hanyar fita daga kauyen nn ba bare ta gane hanyar komawa gida, kar ku sake tayi kawaye ni dae ynxu tamkar na kawo maku baiwa ne, dan tallan nn da aikace aikace duk ta iya xata maku, kuma nn ba da ddewa ba nke son ku bada sadakarta ga duk mai so," yana kai wa nn ya ciro duba daddaya har ashirin ya mika ma mati da ya xube har kasa yana gdya "an gama Alhaji in'sha Allahu duk yanda kace hka xa ayi," shatu tayi wani shegen dariya irin tasu ta 'yan kauye tace "ka xo inda xa a share maka kukan ka Alhajin Allah, ka manta mu su waye ne, ka kwantar da hankalinka kawae Alhaji kar ka samu damuwa," baffa yyi dariya sosae yace "ae na yarda daku, ni ynxu xan koma driver na can bakin hanya yana jirana don ma kar ta gane hanyar fita yasa ban bari muka shigo ciki da motar ba, na dinga ratsawa da ita ta daji, cikin ikon Allah kuwa muka iso nn," suka yi dariya suka rakasa har bakin kofa suna masa Allah ya kiyaye hade da gdya, har lkcn Aneesah na bakin kofar shigowa gidan tunda baffa bae ce ta shigo ba, tana ganin su ta ja gefe gabanta na faduwa, cikin tsawa shatu tace "kya tsaya kina rabe rabe bakin kofa kmr warce bata san duniya ba shegiya, da'alla shiga daga ciki ki tsaya," jikinta na bari ta shiga gidan tana kallon baffa, kar dae tafiya xae yi ya barta, nn suka yi ma baffa dake ta washe baki ganin har shatu ta fara aikinta sallama, yyi masu sallama cike da farin ciki ya bi hanyar da xae sada sa da bakin hanya xuciyarsa fari kal. Mati shaidanin mutum ne da yyi ma baffa aiki a birni da ddewa, aikinsa kuma baya wuce kashe wancan binne wancan kamo wancan, nemansa da ake ruwa a jalo a Abujan ne dalilin da yasa ya dawo kauye da xama da karuwar matarsa da 'ya yansu biyu zano da xulai. . Aneesah ta rintse idonta cikin tashin hankali ta kara budesu tana kare ma gidan kallo cikin duhun daren, hawaye ya dinga sintiri bisa kuncinta ynxu baffa wucewa yyi ya barta a inda bata da kowa kuma bata san kowa ba, muryar shatu taji tana cewa "kina ji na ki tsaya nn kar ki shigo min bukka da kudin cizo, ki jira nn har gari ya soma wayewa snn ga tulu can kije rafi ki debo mana ruwa don ko wanda malam xae yi alwala anjima bbu," tana gama fadin hka ta shige cikin bukkarta ta jingino kofa ta rage fitilar dakin. Tun Aneesah na tsaye har ta gaji ta dauko wata yar kujerar tsugunno da ta gani tsakar gidan ta xauna tana ci gaba da xubda hawayen takaici, ita dae tasan ta kusan awa uku xaune wajen gari bae waye ba, hkn yasa ta gane cewar kila karfe biyu suka iso kauyen ashe take tunanin asubace, mari taji an wanka mata ta mike tsaye a tsorace tana waige waige ashe har bacci ya dauketa gurin bata sani ba, ta dago kai tana kallon shatu dake gabanta tana huci, ba karamin tsoro taji ba ganin shatu cikin haske tunda gari ya waye har rana ta fito, shatu mummunan gske ce ga baki kmr coal, ta koma baya jikinta na bari murya na rawa tace "kiyi hkuri don Allah bn san gari ya waye ba," cikin tsawa shatu tace "don ubanki ina ruwan da nace kije rafi ki debo mana," Aneesah da ta gama rikicewa tace "ki kiyi hkuri bn san lkcn da bacci ya...." mari ta kai mata tare da fixgota ta rankwashi kanta hade da turata da karfi tace "maxa dauki tulu kije debo min ruwa shegiya kawae," Aneesah na kuka ta dauki tulun da ta nuna mata ta yi hanyar fita sae kuma ta juyo tana kallon shatun da har lkcin ke hararata tace "ban san rafin ba ai," "ehh kije can bakin hanya ki jira duk wanda kika ga alamar ruwa xae je debowa sae ki bisa," tana gama fadin hka ta shige bukkarta tana cewa "ae ni irin hka nake so," Aneesah ta fita daga gidan tana goge hawayen da yaki tsaya mata ta dinga tafiya ba tare da tasan inda xa ta ba, duk inda tabi indae da mutane sae sun bita da kallo har ta kure masu, ta rasa dalilin kallon hkn yasa ta kalli kanta daga sama xuwa kasa, riga da skirt na atamfa ne jikinta sae dankwali da takalmin dake kafarta, tana kaiwa dai dai wani hanya dake da hagu da dama ta rasa inda xata bi, hkn yasa ta tsaya rike da tulin tana kalle kalle kmr munafuka, wata yarinya da baxa ta wuce ta ba ce taxo wucewa rike da tulu ita ma, riga daban xani daban sae dan sanda dake hannunta tana tafe tana dan wake wakensu ta kauye, tana wucewa Aneesah ta bi ta a baya, yarinyar ta juya tana kallon Aneesar da ta tsaya ganin ita ma ta tsaya, can yarinya tayi gaba Aneesah tabi bayanta, ta sake juyowa tana kallon Aneesah, hkn yasa Aneesah ma ta tsaya, yarinyar ta sake yin gaba sae da Aneesah ta bari ta dan yi nisa kadan snn ta shiga binta da dan saurinta, yarinyar ta juya tace "ke wae ni kike ta bi ne koko, kiyi hkuri babata ce ta aikeni debo ruwa" Aneesah ta kirkiro murmushi don a xatonta da yarinyar bata jin Hausa ganin maka makan billen dake fuskarta, Aneesah tace "ruwa xan debo kuma ban san hanyar rafin ba," yarinyar ta fasa dariya tace "ayya ni ae tsoro kika bn ina ta tunanin ko ma Aljana ce....." Aneesah tayi murmushi tana kallon yarinyar tace "sbda me kike tunanin ni aljana ce ko garin nn mutane da aljanai ne a hade?" yarinyar tayi dariya ssai tace "A'a naga kina da kyau da yawa kuma ke fara ce, duk kauyen nn bbu mai irin kyan nn da haske shiyasa na tsorata amma daga ina kike....." Aneesah tace "uhum ni bakuwa ce bn san ko ina ba," yarinyar tace "amma nn kauyen kika xo?" Aneesah ta gyada mata kai kawae, yarinyar tace "to ya sunanki kuma gidansu wa kika xo a nn?" Aneesah tace "sunana Aneesah" yarinyar ta saki dariya tace "tab kaji wani suna kmr sugar wae Adeesam," Aneesah tayi dariya tace "Aneesah nace, ke ya sunanki?" yarinyar na washe baki tace "amma fa sunanki da ddi, ni sunana karime," Aneesah tace "ke ma naki ae da ddi, ynxu ki rakani naga rafi na debo ruwa ana jirana a gida," karime tace "to wae gidansu wa kika xo nn, don su ladiyo kadae ke da dangi a birni," Aneesah tace "nima dae ban san ko gidan waye ba jiya da daddare na xo, amma sunan matar gidan kmr Shatu," karime ta xare ido tace "shatun mati, babarsu zulai," aneesah tace "kila ita ce," karime tace "tab, shaidanun kauyen nn knn, bbu wande bai san su a kauyen nn ba wajen mugun hali, ke kyakkyawa ko meye hadinku, gasu munana kmr gwaggwon alade," Aneesah tayi murmushin takaici tce muje de mu debo ruwa karime lkci na wucewa, yarinyar tace "to," snn suka kama hanyar rafi tana ma Aneesah firar dandalin garinsu. Haiydar ne ke driving cikin nutsuwa xa shi gidansu Aneesah, amma duk he is nt himself ya rasa abinda ke damunsa, dai dai kwanan da xae sha ya shiga layinsu wata mota tayi parkin gabansa mutane hudu suka fito ya bisu da kallon suprise duk kananun kaya ne jikinsu, ganin gunsa suka nufo yasa ya bude motarsa a hankali ya fito yana kallonsu, daya daga cikinsu yace "Aliyu Muhammad ryt?" ya tsaya kmr mai naxari snn yace masa "yea any problem?" ~15~ .Daya daga cikinsu ya fito da I.D card daga aljihunsa ya nuna ma Haiydar yace "yhu re under Arrest," da mamaki Haiydar yace "4 wat reason?" suka ce idan muka je station ka ji, any more word wil b said against yhu in d court..... Yace "ok" snn ya mika makullin motarsa ya bi bayansu suka shiga tasu motar, wani daga cikinsu kuma ya taho da motar haiydar. Ba karamin abun mamaki da al-ajabi Haiydar ya tarar a station ba, wae ana tuhumarsa da sace yarinya daxu da safe, ya ma rasa ta cewa sae ido da ya xuba ma 'yan sandan, suka mika masa hoton Aneesah da kuma wani hoton shi da Aneesar ya tsura ma hotan ido da mamaki, cikin motarsa aka daukesu hoton, ya girgixa kai yace "ni ban san me xan ce maku ba, amma ni nayi maku kama da kidnapper," yana fadin hka ya ciro Identity c. Dinsa ya nuna masu, inspectorn dake gabansa ya karba yana kallon I.d din, snn ya tabe baki yace "to barrister meye hadinka da wnn yarinya, kuma ina xa ku a wnn hoton cikin motar gashi da alama ma cikin tashin hankali take a lkcn, tunda kuka take?" xae yi magana Abdul ya shigo station din a hargitse kmr mahaukaci, kan Haiydar ya yo ya cakumosa yace "wllh wllh ka fito da Aneesah idan ba hka ba sae na kashe ka," 'yan sandan suka rirrike Abdul din, cikin fushi inspector yake cewa "wnn kuma waye xae shigo mana kamar mahaukaci, halan bae san inda yake bne" da sauri wani sergeant ya sara masa yace "dan wajen honorable Shehu ne sir," inspector ya mike tsaye yace "ohh kar ka damu yallabai muna nn muna bincike ne ka kwantar da hankalinka, kaje gida xuwa anjima ka dawo," Abdul yyi ma Haiydar dake kallonsu da mamaki wani mugun kallo snn ya fice daga station din yana huci, duk yanda aka yi da Haiydar a kan cewa shi ya sace Aneesah sae dae ya girgixa masu kai yyi murmushi yace "bani ne na sace ta ba, ku dae yi bincike da kyau," hkn ya harxuka 'yan sandan chief inspector yace a wuce da shi cell kawae, suka karbe duk wayoyinsa da agogan hannunsa, yace "amma ku yi min alfarma daya na kira mum dita," wani sergeant yyi masa mugun kallo yace "an ki maka," Haiydar yyi masa wani mugun kallo yace "kasan ko ni wanene," inspector ya sa aka dauko wayar station din aka basa ya kira mum din tasa, ba karamin rudewa Hajiya tayi ba bayan Aliyu yace mata yana station snn ya bata address din, tace "Aliyu statiion kuma, me kke yi a station mai ya faru?" yace "ki kwantar da hankalinki mum, sae kin xo," yana kai wa nn suka amshe wayar snn suka wuce cell da shi. Baffa ne ya shigo station din yana xaxxare ido yace "ya fadi gaskiyan inda ya kai min 'ya ta?" wani sergeant yace "A'a bae fadi komai ba har ynxu, sae ma mahaukata da ya mayar da mu," cikin tsawa baffa yace "ina dpo yake, uban me xae hana ku lallasa shi, tsayawa ku kayi kallonsa kawae,?" wani sergeant ya taho da sauri yace "honourable sir, dpo yace ka shiga office dinsa," a fusace baffa yyi hanyar office din dpo yana cewa "ae wnn maganar bnxa ce, kunsan halin da muke ciki ne na rashin yarinyar nn, xaku dinga binsa cikin ruwan sanyi, shine fa karshen wanda yaje wajenta jiya mahaifiyarta ta ce min kafin tayi disappear, ba kuyi amfani da statement din da na baku bne" yana shiga office din dpo ya mike yana masa sannu da xuwa, baffa ya xauna yana kallonsa yace "kai ya aka yi ne sule, ca nake xan xo na tarar ana jibgar shege," dpo ya girgixa kai yace "ka ga har fa ynxu honourable bbu kwakkwaran abinda xa mu fake da a kan cewar shi ya dauke wnn yarinya, snn fa dat aside, babban barrister ne, to ta ina kke ga xamu fara ynxu," baffa yyi tsaki yace "ka ji ka sule sae kace ba tsohon dan duniya ba, kudina ne fa ke magana a nn, kuma ba ga hotuna nn na kawo ba ko wnn bai isa a fake da ba" sule yace "to shiknn, amma fa sae ka kara kudi honourable, da alamar ina ga xamu yi nasarar jefa sa prison idan mun shiga court, tunda ynxu kam bae da mafita ga hotunansu nn da yawa a tare, kawae dae a tabbatar har a gama shari'ar nn, yarinyar nn baxata bayyana ba," baffa yyi dariya yace "ka kwantar da hankalinka ni ina da yakinin baxata taba fitowa daga inda na kai ta ba sae dae in fito da ita aka yi, ae matata tayi maganin wnn, daxun nn ita ma ta dawo daga kauye taje aiki." dpo yyi dariya ssae yace "to sae naji alert honourable," baffa ma ya mike yana dariya yace "wnn ai ba matsala bace, ku dae kuyi aikinku da kyau," yana fita daga office din yyi hanyar cell din da Haiydar yake yana nuna sa da dan yatsa kmr xae yi kuka yace "mugu munafuki sae ka fito min da 'ya ta," Haiydar ya mike tsaye da sauri ya cakumosa ta karfen cell din ya makure masa wuya da karfi, baffa ya dinga tsala ihu da kyar 'yan sandan suka kwace sa, a tsorace baffa yace "kun ga ya kashe min 'ya nima yana neman kashe ni ko," ku tabbatar kun hukunta min shi wllh, baffa ya fice daga station din kmr munafuki. Yana fita Hajiya ta shigo a rikice tana cewa "ina dpo..." 'yan sandan suka ce baxa ta samu ganinsa ba, a rude ta bukaci sanin abinda dan nata yyi, tana jin hka kuwa ta xaro ido da mamaki tana kallon hoton Aneesah da suka mika mata. . Duk yanda Hajiya ta so ganin Dpo hkn bae yiwu ba don 'yan sandan ca suka yi baxa ta sami ganinsa ba, tace to tana son magana da dan nata, nn ma suka ce sae dae ta dawo xuwa anjima, nn da nn tashin hankalin dake fuskarta ya bace ranta yyi mugun baci, amma bata ce masu komai ba, ta tsura ma hotan Aneesah dake hannunta ido tana huci, ynxu duk hankalinta na ga son sanin 'yar gidan uban wacece Aneesah, meye hadinta da Aliyunta har xa a daure mata son a kanta, tayi murmushin mugunta tace "muddin na tabbatr ke wacece kwananki ya kare yarinya" ta fice daga station din kmr xata tashi sama a xuciyarta tace ynxu gun su barau da lado xa ni, Allah ya kai mu anjiman, amma yarinya kin jawo ma kanki don sae na sa an kashe min ke an kashe banxa snn duk wani naki ma sae ya bakunci lahira, kai har matar da ta kawo min ke ma sae na sa an nemo min ita yau, "wato Ammi," duk sae na ga bayanku ni Fateema,. A bangaren Ammi kuwa baffa bae sauka gidansa ba yana isa Abuja wajajen karfe shidda gidansu Aneesahn yyi dama, Ammi na xaune kan darduma ya shigo gidan, ya tura mata kofa yana cewa "au baki ma fara shirin tafiyar ba knn matar nn, to maxa ki tashi gani nn ina jiranki, ni da kai na xan kai ki tasha don na tabbatr gombe kika yi ba wani gun ba," ta dago tana kallonsa tace "ina ka kai min 'ya ta baffa?" yace "eh tana gidana kuma can xa ta ci gaba da xama har lkcn da na sa ma mata miji dai-dai ita na aura mata, don baxa ki ci gaba da rike min 'yar kanina ba ana cewa 'yar macece, bbu abinda Aneesah xata rasa a gidana har makaranta ma xuwa xatayi, amma tace xata kawo min rainin hankali ni da matata sae na ci ubanta al-qur'an" Ammi tace "to ni baxan je gombe ba ka bar ni kawae nayi xama na a nn," nn da nn ya hade rai yace "kinga fa kar ki bata min lkci, ina da gurin xuwa, ki tashi ki dauka jakarki na kai ki tasha kije kauyenku nace," Ammi tace "kaje kawae ae ba tashin duniya bne abun xuwa anjima xan shirya na tafi," cikin tsawa baffa yace "to baki isa ba wllh wllh, ynxun nn kafata kafarki xan kai ki tasha." Aneesah ce durkushe tana tankade garin masarar da Shatu ta hada ta da, duk ta galabaita da aiki, garin kamr na wasan yara don kana kallon datti da duwatsu su ma suna kallonka, abun ma mamaki ya ba ta, ynxu wnn mutum ne xae ci ko kuwa, tanakade garin take amma hankalinta duk yyi gida gun Amminta ba a ma maganan ya Haydar, ko ya xata ji ba ta, tunanin hkn yasa kwalla ya cika idonta amma tayi saurin gogewa don shatu na tsakar gidan a xaune tana fama da wasu bakaken rake, Aneesah ta dan saci kallonta ta dauke kai da sauri ita kam tsoro matar take bata, ga wani shegen kayan dake jikinta sae ka rantse kace yyi shekara, mutum sae kace monster, Xulai 'yar ta ta fari ce ta shigo gidan da kawayenta hudu, duk suka yo kan Aneesah da sauri suka tsaya xulai tace "kun ganta," Aneesah ta ki dago kanta, ita kam ta banu tun safe ake xuwa ganinta, tun da 'ya yan shatu suka daura idonsu a kanta da safe suka dinga jajibo kawayensu wae su xo su ga balarabiya, wnnan set din na fita wasu xa su shigo, daya daga kawayen mai suna jummalo tace "kai kai kai, xulai ina kuka samo ta, kice ta dan daga kanta mu ganta da kyau don Allah, shatu ce tace "kai wnn ai jaraba ce sai kun shafa mata daudan jikinku ne, ku dan koma daga baya mana wnn masifa har ina, aiko da sauri duk suka koma baya, shatu na ci gaba da shan rakenta tace "ni nn gaba ma duk wanda xae shigo ganinta sae ya ajiye naira biyar," Aneesah dae bata dago ba tana ta aikin gabanta, ganin sun ki tafiya ne yasa shatu tace "ke lu'u lu'u tashi ki shiga ciki," wani sabon sunan da ta tsiri kiranta da knn tunda wani mai shayi ya aiko mata da shayi da biredi da kwai ganin Aneesah daxu, Aneesah ta juya tana kallonta tace "ni," shatu tace "eh," ta mike a hankali ta shiga bukkar su xulan, suna fita ynxu xata kwada mata kira tace "shegiya fito," Aneesah ta xauna a bakin bukkar tayi jigum ta lura shatu so take suyi kudi da ita don hatta kawayenta sae da ta basu lbrinta, tun bayan da ta dawo daga rafi, wani mutum ya biyo ta ya shigo har cikin gidan yake tambayar shatu wacece wnn kuma, da shatu ta tashi sae ta tsula masa shegen karya wae 'yar aminiyarta ce dake birni ta dawo wajenta da xama, naira dari mutumin ya hada shatu da kafin ya fita daga gidan yana washe bakinsa da rubabbun hakori suka kewaye yace to sae na xo da daddare. Shatu na ganin hka tace "ke ya sunanki," Aneesah ta kauda kai cike da takaici tace "Aneesah," shatu ta tabe baki tace "oho dae, anjima da yamma ke xaki je min talla dandali, maxa ki shirya kici kwalliya irin taku ta karuwae, su xulai su raka ki," Aneesah bata ce komai ba sae kallonta da take yi abun tausayi, shatu tace "ga dumamen tuwon da xan ci can ki dauka kici, ni na nemi wani abin na ci," Aneesah ta je ajiye ruwan hannunta a sanyaye, tana karema kaxantattcen gidan kallo, dama shi malam tun asuba bata sake ganin sa ba. Shatu ce ta kwada mata kira tana cikin tunaninta, ta fito da sauri ta tarar duk kawayen xulai sun wuce. . Aneesah ta xuba ma farantin gyadan da shatu ta tura mata gaba wae ta dauka su wuce dandali ta sayar, a hankali tace "mama ki bari na fara sallah kinga maghrib ya kusa," shatu ta daka mata tsawa a fusace tace "baxa kiyi din ba, mu din ance maki kafirae ne, da'alla wuce kiyi kwalliya ki dau min faranti ki bace min, su xulai su raka ki dandalin," Aneesah ta mike hawaye cike idonta ta jawo jakar kayanta ta dan shafa powder, snn ta koma gaban farantin gyadar xata dauka, shatu tace meye hka kika yi, kwalliyar knn don uwarki, Aneesah ta girgixa kai tace "ni bn xo da kayan kwalliya ba," shatu ta mike da sauri ta jawo kwandon tarkacen kayan kwalliyan 'ya yanta ta tura ma Aneesah gaba, Aneesah ta tsura ma kwandon da bbu komai sae gantali ido, xano ta shigo dakin tace "meye hka shatu xaki bata kayan kwalliyan mu, wnn ae walakanci duk kin bi kin xama kmr wata sha sha kan wnn mayyar yarinyar" shatu tace "to tashi kawae ki dauki gyadar ga wani can cikin bokiti," Aneesah bata yi musu ba ta mike ta dauki hijab xata sa shatu ta hana ta a fusace, hkn yasa ta dauki farantin ta daura a ka snn ta dauki bokitin a hannunta, xulai ta shigo dakin daga bukkarsu kmr wata aljana fuskarta duk baki ta ko ina wae tayi kwalliyar xuwa dandali, shatu tace "yauwa xulai 'yar albarka maxa rakata lkci na wucewa, na tabbata yau gyadata baxa tayi kwante ba" Aneesah ta bi xulai suka fita daga gidan jikinta a sanyaye wae yau ita ce xa ta talla, xulai ta dinga sintiri da ita a kauyen, shiga wancan bukkar fita wancan bukkar duk sae da ta bibbi gidajen kawayenta kusan guda biyar suka fiffito su ma da shirin xuwa dandali, suna isa dandalin 'yan mata da samarin wajen suka mayar da kallonsu ga Aneesah, ita dae ta nemi gu ta xauna farantin gyadar ta a gabanta, bokitin kuma a gefenta, xulai ta dinga bin matan wajen tana cewa "ku xo su ga 'yar uwata da ta xo daga birni jiya," ai ko haka suka dinga tururuwa ba maxan ba ba matan ba suka yi ca kan Aneesah da ta rafka tagumi tana kallonsu, ita kam ta ga rayuwa, maxan wajen suka dinga siyan gyadar da basu yi niyyar siya ba, ita dae da ka mika mata kudi xata dauki gyada ta baka ba uhm ba uhm uhm, don duk yanda suka so tayi magana kinyi tayi, ita wani mugun haushi ma suke bata ga su duk gantalallu da kaxamen kayan jikinsu, xulai dae baki yaki rufuwa an kasa xaune an kasa tsaye, tsaf Aneesah ta sayar da gyadan ya rage bae fi kulli biyar ba, xuwa ynxu kam suna ta wasanninsu na dandali Aneesah na kallonsu mata nata tirkan rawa suna tsalle tsalle, ita abun ma mugun dariya ya bata, ji tayi ana cewa "ga ta nn," ta juyo da sauri tana kallon masu maganar, wasu rubabbun samari guda biyu ne, ta kauda kai da sauri tana girgixa kai cike da takaici, ta ji mutum ya xauna gefenta, ta dago da sauri tana kallonsa, yace "gyada xan siya," ta bude roban ta ciro daya ta mika masa, ya amshe ya bude ya fara ci, ganin bae mata maganan kudi bane yasa ta ci gaba da kallon masu wasa a dandalin, ya sake cewa ta karo ta dauko ta mika masa, hka ya dinga cewa ta karo har gyada ya kare, ita dae bata san yanda ake yake cinyewa da gudu gudu hka ba, a xuciyarta tace sae kace jaki, yana gama cinye na ledar hannunsa ya mike yana karkade wandonsa xae wuce, ta mike da sauri ta sha gabansa tace "malam baka bani kudi ba," ta ga ya fashe da dariya da ma samarin wajen gaba daya da 'yan mata wasu har da faduwa da shewa ta ringa kallonsu da mamaki baki bude, taga ya mika ma wani kato da taji mata na kira da garba mai machine hannu, wae duk kauyen bbu mai mashin irin tasa, garban ya cije lebe ya ciro dari biyu ya mika ma mutumin, tayi tsaki tace "malam magana nake baka bani kudin gyada ta ba ko tayi maka kama da ta sadaka ne," yyi dariya ssae ya karaso gabanta ya mika mata dari biyun yace "bani canji na 'yan mata, ta fixge kudin, ta kirgo canjinsa ta mika masa ta koma ta xauna," wae ashe kudi aka sa ma duk wanda ya sa ta tayi magana a dandalin, ganin gyadar ta ya kare ya sa tace ma xulai su wuce, xulai tace ina sae karfe sha daya, hkn yasa Aneesah ta kama hanyar gida ita daya ganin xata gane. Alhamdulillah END OF BOOK ONE @ #dan_gogori_ ANEESAH🌹🌹🌹 16&17 ~16~ . Na KHALEESAT HAIDAR . . Tafe take da sauri tana dan waige waige a xuciyarta tana wonderin cewa to su wnn kauyen basu da wuta ne ko ko, don ko ina bakikirin sae dan hasken wata kuma tun da taxo ita kam bata ga alamar da wuta a kauyen ba, mutane biyu taga sun sha gabanta da sauri ta koma baya a tsorace tana kiran Allah a xuciyarta, muryar daya daga cikinsu taji yana cewa "garba garbebe ne ke son magana dake gashi can," ta juya tana kallon inda suke nuna mata, yana xaune ya hakikince kan machine din da yake ji da kamar ransa, ta cije lebe kmr ta gaura masu mari don haushi, taja dogon tsakin takaici tace "da'alla ku bani waje na wuce, a'a ba garbebe ba garu " taji daya ya daga murya yana cewa "garbebe ta fa ce baxa ta xo ba," taji katon muryarsa na cewa "ku dauko min ita" ta xaro ido tace "iyye wa xa ku dauka," murya su kaji daga bayanta yana cewa "kuje ku ce ma garbebe nace baxata xo ba,"

Chapter 8 of 23