Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
tana fita ya ja motarsa yyi gaba, ta bi sa da kallo, nn da nn taji ranta ya bace, don ma ya samu tana kulasa, xae ko gane kuransa daga ynxu, ta juya a fusace ta shige gida. Washegari tana kwance Ammi ta shigo tace "Aneesah ki je da khabir bakin titi xaku taho da bako," Aneesah tace "bako daga ina Ammi," Ammi tace "bana gaya maki xa muyi bako yau ba, wnn din dake yawan kirana a waya, ranar bana baki kun gaisa ba" Aneesah ta dan bata rai don bata son fitan, amma dae tace "to Ammi," Aneesah ta dauki Hijab ta fito a xuciyarta tace shi yasa Ammi tayi girki kala biyu knn yau, lallai Ammi na ji da bakon nn, tana shiga gidansu khabir ta kirasa ya raka ta har busstop ta tsaya tana ta kalle kallen inda xata ga bakon, daga bayan ta taji ance "Aneesah koh?" ta juya tana kallonsa ta kasa cewa komai, yyi murmushi yace "nyc meetin yhu Aneesah," ta gyada masa kai snn ta juya tace "Ammina ce tace na taho da kai," tana fadin hka tayi gaba rike da hannun Khabir, ya shiga bin ta a baya yace "abun ma yaki ne ko Aneesah," ita dae bata ce masa komai ba har suka isa gida, ganin ya tsaya daga waje ne yasa tace ya shigo, ya bi bayanta suka shiga gidan. Aneesah na xaune tsakar gida bayan ta raka Faruuq da lkci daya suka shaku kmr da can sun san juna ya tafi hotel ya kwana, Mujaheed ya shigo gidan, bae ce mata ba ita ma hka, bayan kmr minti goma ya fito bayan ya gaida Ammi a ciki yace xamuyi magana Aneesah, ta mike ta shiga ciki fuskarta daure ta nemi ixini gun Amminta suka fita kofar gida ya bude mata mota ta shiga, ta hade rae don ta dau kudirin ynxu bbu ruwanta da kowa tunda ga Amminta, duk fita harkansu xa tayi, tace "in shiga in yi me?" yyi shiru yana kallonta snn yace "magana xa muyi," ta jingina jikin mota tace "ni baxan shiga ba ka fada min abinda xaka fada min a nn," bae ce komai ba ya tsaya kallonta, can ya dafe motarsa da hannu biyu ya sa ta tsakiya, ta fara kkrin turasa ta fita tace "A'a wnn wani irin iskanci ne?" yyi mata wani mugun kallo yace "sae ynxu kika san iskanci ne," xata yi magana tayi shiru ganin motar Hydar, ta bi motar da kallo har yyi parkin ya fito, yana kallonsu, ya karaso kusa da su yana kallon Aneesar da kyau yace "ke iskancin naki ma na daban ne yarinyar nn," tayi masa wani mugun kallo tace "kar ka sake ce min 'yar iska don ni ba 'yar iska bace," tana fadin hka ta juya xata shiga gida ya fixgota a fusace yace "ni kke gaya ma magana hka," tace "an gaya maka din, kuma ni duk ku rabu dani kowa ya kama gabansa, ku fita daga rayuwata idan har dama sbda Allah kuka tsaya min, idan ko a cikinku akwae wanda ya tsaya min kan wani abu daban, to ya fada a biyasa" . Daga Hydar har Mujaheed tsayawa kallonta suka yi cikin wani yanayi da baxa a kira da mamaki ba, Mujaheed ya karaso gabanta a hankali yana kallonta a sanyaye yana gyada kai yace "shknn Aneesah, dama ni na taimake ki ne sbda Allah da kuma ina sonki, tunda kika yi wnn furucin xan nuna maki ban taimake don wani abu naku ba Aneesah, xan rabu dake, Allah ya bamu Alkhairi," yana kai wa nn ya juya ya bude motarsa, Aneesah ta matsa daga jikin motar a hankali hawaye na bin kuncinta, ta bi motar da kallo har ya bar anguwar, snn ta fashe da kuka tana kallon Hydar da ya juya ko tunanin me yake oho, ta ga ya juyo a hankali yana kallonta, idonsa ya kada yyi jajur, ta juya masa baya tana kuka ssae, a raunane taji ya fara magana "Aneesah kin ban mamaki, ke har xaki iya biyana abinda na maki," ya girgixa kai kmr xae yi hawaye muryarsa can kasa yace "na rabu dake Aneesah, dama badan wani abu naku na tsaya maku ba, nayi sbda Allah ne da kuma son da nake maki, kiyi hkuri na rabu dake na har abada Aneesah i promise yhu baxan sake shiga rayuwarku ba, neva, Allah ya sada mu da Alkhairinsa" Aneesah ta rasa ma me xata ce don tashin hankali kuka ssae take tana girgixa masa kai, hawayen da ta ga idonsa ya dada rikita ta, ya juya yyi hanyar motarsa, ta sulale wajen cikin tashin hankali, da kyar ta iya cewa "na shiga uku," tana kallo har Hydar ya bar anguwar, ta fashe da wani sabon kukan da ta sanin abun da tayi, da kyar ta iya mike tayi hanyar shiga gida tana ganin jiri, bata bari Ammi ta lura da kukan da take ba, tana shiga daki kwanciya kawae tayi, ranar tayi kukan da ta sanin abun da tayi da daddare, bacci ya kaurace mata duk taji bbu abinda ke mata dadi a duniyar, taji ta tsani kanta, sae kusan karfe uku ta samu bacci, da safe Ammi ta lura da yanda idonta ya kumbura tayi tayi da ita me ya sameta taki gaya ma Ammi tace kanta ne ke ciwo kawae, karfe sha daya su ummi da Momynta suka xo gidansu, Aneesah tayi farin cikin ganinsu ssae kuma tayi mamakin yanda akayi suka san gidansu, Ammi ta tare su da kyau don Aneesah ta bata lbrinsu, har Ammi na shirin xasu je gidan nasu xuwa nxt wk sae kuma ga su sun xo, momy na ta hira da Ammi bayan ta mata jajan Abinda ya faru, duk wnn hiran da ake Aneesah dakewa take kawae don xaxxabi take ji na neman rufeta, duk she is nt herself ta rasa abinda ke mata ddi a duniyar, kar ummi tace ta shareta yasa ta shiga tambayarta Mudatheer da mutanen da ta saba da xamanta gidansu, ummi tace "yana kano ae tun lst wkk," Aneesah ta dauko takarda da pen tace ummi ta rubuta mata Nmbrsa, sae kusan sha biyu Ammi da Aneesah suka rakasu bakin motarsu xasu koma gida, Ammi tace masu suna nn xuwa suma. Bayan tafiyar su ummi da kmr minti ashirin Faruuq ya shigo gidan, Aneesah ta kirkiro fara'a tana gaishesa ya amsa yana murmushi, tace "sae ynxu ya faruuq," yace "wllh kuwa ya shiga ya gaida Ammi a daki," Aneesah ta xauna ta rafka tagumi tayi jigum a tsakar gidan abun duniya ya isheta, tuna abinda ya faru jiya yasa hawaye ya shiga bin kuncinta, bata masu halacci ba, ta butulce masu, ta cuce kanta, kuka ssae take amma mara sauti, ta ga mutum durkushe gefenta yana kallonta, ta mike tsaye da sauri tana goge hawayenta tace "ya faruuq," ya girgixa mata kai yace "me ya faru Aneesah," tana goge fuskarta tace "bbu komai," ya harareta yace "karya kike yi, bana ce ki daukeni matsayin yayanki ba Aneesah, meye damuwarki ki gaya min, kar ki boye min ni yayanki ne kinji" wasu sababbin hawayen na bin kuncinta tace "bbu komai ya faruuq," yace "to bari naje na kira Ammi sae ki gaya mata ita," ta girgixa masa kai da sauri tace "A'a don Allah kayi hkuri," yace "to gaya min me ya sa ki kuka, tunda na shigo na lura kina cikin damuwa kanwata," tana goge fuskarta a sanyaye ta kasa cewa komai, yace "ki yarda dani Aneesah, ki gaya min damuwarki don Allah," a hankali tace "xan gaya maka to," ya shiga dakin da Ammi ta gyara masa don dakuna uku ne a gidan dama, ta bi sa a baya ta xauna kan kujera tana kallonsa yace "ina jinki kanwata," a sanyaye tace "lbrin mutane biyu xan baka yayana, sae ka gaya min wanda yafi cancanta a cikinsu ya xama mamallakin warce ke cikin lbrin nawa," ya hade rae yace "lbri nace maki nake son ji, matsalarki nace ki gaya min na sama maki solution kanwata," tace "ka fara saurarana yaya, wllh xaka ji damuwata idan na gama baka lbrin," yace "to ina jinki," a nutse ta shiga basa lbrin kanta ba tare da ta bari ya gane ba, tun daga farko har ixuwa lkcn da ta fara aiki gidansu Hydar, da irin taimakon da yyi mata, tun daga nn ya gane lbrinta take basa, ya dae yi shiru yana sauraranta, bbu abinda ta boye ma faruuq har xuwanta kauye da haduwarta da Mudatheer, snn Mujaheed, Faruuq ya tsura mata ido yana sauraran lbrin nata har ixuwa abinda ya faru jiya da daddare, bbu part din da ta boye masa, ta fashe da kuka tana kallon faruuq da ya lumshe idonsa ya kasa cewa komai, a hankali taji yace "Hydar ya cancanci xama mamallakin ki Aneesah," ~36~ A hankali Aneesah ta sulalo daga kan kujeran da take hawaye na bin kuncinta, Faruuq ya tsura mata ido snn yace "me yasa kika ce xaki biyasu abinda suka maki Aneesah, kinga alamar xaki iya biyan abinda suka maki, barin Hydar da ya xauna prison na watanni," kuka ssae take tana girgixa kai tace "ban san lkcn da nace masu hka ba ya Faruuq," faruuq yace "to ki kirasu ki basu hakuri," a sanyaye tace "ban da nmbrsu," yyi shiru yana kallonta snn yace "ki bani address dinsu duka, kafin na tafi yau xanje na samesu," ta gyada masa kai tana kallonsa, a takarda ta rubuta masa address dinsu gaba daya, snn ya mike yace "to ki share hawayenki kanwata kar ki daga ma Ammi hankali, sae na dawo" yana kai wa nn ya fice ta bi sa da kallo hawaye mai xafi na bin kuncinta, ta mike da kyar tana gyara fuskarta ta fita daga dakin xata je yin wanke wanke, throughout ranar Ammi ta kasa gane kan Aneesah duk ita ma ta daga hankalinta, ita dae Aneesah jiran dawowar ya faruuq kawae take, da yamma tana share tsakar gida taji an bude kofar gidan ta mike da sauri a tunaninta Faruuq ne, pretty ce ta shigo gidan kmr mahaukaciya wasu mata na biye da ita a baya, gaban Aneesah yyi mugun faduwa, pretty ta karaso kusa da ita da sauri ta rikota ta fashe da kuka tace "me kika yi ma yayana Aneesah, ki gaya min me kika yi ma yayana," ta sulale kasa ta daura hannu a ka tana kuka mai ban tausayi tace "don Allah ki gaya min me kika yi masa," Hajiyar Mujaheed ta karaso cikin gidan ita ma a rude tana kallon Aneesah tace "ke ce Aneesah ko," Aneesah ta kasa cewa komai don tashin hankali, a hankali ta sami kanta da sulale kasa ta fasa wani ihu a tsorace, hajiyar ta durkushe gabanta a rude ta rikota tace "don Allah ki rufa mana asiri," don a tunaninta suma Aneesah xata yi, Ammi da bata gidan ta shigo dai dai lkcn, ta karaso a dan tsorace tace "me ya faru," pretty na kuka ssae tace "don Allah mama ki bar ta ta bi mu asibiti, kar yayana ya mutu ita yake ta kira," daya daga cikin matan da suka shigo gidan ta dago Aneesah tayi waje da ita, Hajiya na biye da su da sauri, duk da ganinsu kasan suna cikin tashin hankali, Aneesah komawa tayi kmr statue duk ta kasa wani kwakkwaran tunani da kwakwalwarta, ta xama kmr wata mutum mutumi, hawayenta ma tamkar sun kafe take ga, Amai ta shiga kwararawa cikin motar ba gaira ba dalili, don har lkcn ita bata gama fahimtan abinda ke faruwa ba, matan suka riketa a rude wata na xuba mata ruwa, sae a snn maganganun pretty suka dinga dawo mata, daga nn kuma bata sake sanin abun da ya faru ba, don sulalewa jikin matar da ke rike da ita tayi sumammiya.duk suka rude a motar wasu har da kuka, pretty nata kam ba a magana, suna isa asibitin ita ma aka shiga da ita da sauri. Ko da ta bude idonta pretty ta gani xaune gefenta tana kuka, pretty ta kamo hannunta cikin kuka tace "don Allah kar ki sake rufe idonki Aneesah ki tausayama yayana," wata nurse ta shigo ta janye pretty daga kusa da Aneesah da ta xuba mata ido kmr wata mara hankali, nurse din tasa duk matan dake dakin suka fita, Aneesah dae binsu kawae take da kallo, nurse din ta fita ta ja kofar, bacci mai nauyi ya dauketa daga nan . a hankali Aneesah ta bude idonta ta shiga kare ma inda take kallo, daga karshe ta sauke idonta kan drip din dake hannunta, ta fara kkrin mikewa xaune, taji muryan mutum a gefenta, ta juya da sauri taga Abdul ne, yace "ya jikin kanwata" tayi shiru tana kallonsa, ya mike ya fita ya shigo da nurse ta cire mata drip snn tace a bata tea ta sha, Abdul ya fita ya shigo tare da mum din Mujaheed ta karaso kusa da Aneesah tace "sannu kinji Aneesah," Aneesah dae bata ce komai ba sae kallonta da take, ta hada mata tea ta shiga bata da kanta, kadan Aneesah ta sha ta kauda mata kai Hajiyar tace "ki sha mana Aneesah," Aneesah ta girgixa mata kai a karo na farko muryarta a shake tace "ya Hydar fa," Hajiyar tace "ki daure ki sha sae na kai ki gunsa bacci yake," da kyar ta shiga kurban tean har tayi rabi tace ta koshi, wata nurse ta shigo da magunguna mum din Mujaheed ta karba tace "xa mu iya dan fita da ita nurse," Nurse din tace "idan har bata ganin jiri xaku iya fita da ita amma kar kuyi nisa," Hajiya tace "A'a bama waje xamu ba, ward din dake sama xamu," nurse din tace "ok," tana kallon Aneesah tace "hope bbu inda ke maki ciwo ynxu," Aneesah ta gyada mata kai nurse din ta fita, Abdul yace "mum ku bar Hydar ya huta kar a tada shi," hajiya tace "aa baxa mu tashe sa ba dama, da ya ma aka samu yyi baccin," hajiyar ta taimaka ma Aneesah ta mike tsaye ta bata takalmi ta sa, snn suka fita daga dakin, dakin da Hajiyar ke kwance ta fara kai ta, hajiya duk ta rame ta xama wani iri ita ma a daxun ciwonta ya tashi bayan an aiko mata da rasuwar sumy a can india, snn ga Hydar da aka rasa me ya samesa lkci daya, don lkcn bai ma san da mutuwar kanwartasa ba bare ace shine, Aneesah ta shigo dakin a sanyaye tana kallon hajiyar da ta mike xaune da sauri ganinta, ita ma ruwan ake kara mata, Ammi ma na xaune dakin, cikin murya mai ban tausayi Hajiyar ta fara magana tana kuka, "don Allah Aneesah ki yafe mana, ki tausaya ma rayuwata ki amince ki aure Hydar, shi daya nake da bana son wani abu ya samesa Aneesah, ban gama dawowa hayyacina daga mutuwar Sumayya ba sae ga na Hydar, idan wani abu ya sami Hydar ban san ya rayuwata xata kasance ba," kuka ssae Hajiyar take, Aneesah ma kukan take, duk mutanen dake xaune dakin sae da jikinsu yyi sanyi, Ammi ko kasa dago kanta tayi, Hajiya ta juya a sanyaye tana kallon mum din Mujaheed tace "kun ki gaya min halin da Aliyu ke ciki," mum din Mujaheed tace "nace maki bacci yake yi Hajiya," tana fadin hka ta kama hannun Aneesah suka fita daga dakin, wani ward din daban suka shiga gabanta yyi mugun faduwa ganin Hydar kwance ana kara masa ruwa har leda biyu, faruuq na xaune dakin da wani frnd dinsa, pretty ma na xaune gefensa kmr xata shige jikinsa, duk ta xama wani iri itama abun tausayi, Aneesah ta karasa kusa da shi da sauri ta fada kan gadon tana kuka, faruuq ya janyeta da sauri yace "kar ki tada sa Aneesah," ta koma gefe tana kallonsa tana ci gaba da kukanta mai ban tausayi, Mum din Mujaheed ta kalli Najeeb tace "na samu Mujaheed a waya daxu Najeeb, wae ashe ya koma holland ne, kaji tsiya ko ubansa fa bae sanar ma wa ba bare ni," Najeeb yace "ikon Allah, to kin gaya masa rashin lafiyar Hydar din ne mum," Hajiyar tace "eh na gaya masa, yace gobe xae juyo, yana can duk ya daga hankalinsa shima yau ya kirani yafi sau ashirin " a sanyaye pretty tace "nima yana ta kirana," Najeeb yace "dama kice masa mu hadu a Egypt kawae, can xamu wuce da Hydar gobe," Hajiyar tace "egypt kuma Najeeb," Najeeb yace "wnn Abdul din ne yace hka, shima likita ne ssae, kuma daxu ma wani doctor ya kirani office ya gaya min hka," Hajiyar tace "to mu dae ga mu ga Allah, Allah dae ya basa lfya, ku ba Aneesar kujera ta xauna," Najeeb ya jawo mata kujera ta xauna da kyar, Hajiyar ta juya ta fita, ana kiran sllhn isha duk suka fita yin sllh dakin ya rage daga Aneesah sae pretty, wata mata ta leko tace pretty taje Hajiya na nemanta, ta fita daga dakin tana kallon Aneesah kmr me tsoron kar ta ma yayanta wani abun, bayan ta fita Aneesah ta mike ta karasa kusa da gadon a sanyaye ta dafa gadon tana kallonsa hawaye na bin kuncinta, a hankali ta shiga kiransa ganin bae amsa ba yasa ta fada kansa tana kuka ssae, ranar dae asibitin ta kwana don likitocin ca sukayi ta xauna ko da xae farka ya xamana tana kusa da shi kuma a kanta xae daura ido kafin kowa, dole Ammi ta wuce gida ta barta, cike da tausayin Hydar, Aneesah dae na gefensa a xaune jira kawae take taga ya bude ido amma yaki budewa, hkn yasa ta kasa samun nutsuwa hawaye yaki tsaya mata, ba ita ba kowa ma abinda yake jira knn har likitocin amma shiru. * To nimadai bari natsaya anan kada nima kukan yazomin C U nXt 👉@ #dan_gogori_ ANEESAH 🌹🌹🌹 NA KHALEESAT HAYDAR 36&37 ~36~ Hydar ya shigo dakin ya karasa kusa da gado yana kallon Aneesah yace "tashi na mayar dake gida Magrib ya kusa," ya dauki ledojin da suka shigo da, da abincin da Ammi ta basa ya ajiye kan table yana kallon Mum dinsa yace "Mum din Aneesah tace a kawo maki," Hajiya tace "to ngdd ssae Allah ya biyata," ta juya tana kallon Aneesah tace "Allah ya baki miji na gari wanda xae rike ki amana Aneesah," Aneesah ta sunkuyar da kai bata ce komai ba, Mujaheed ya mike xae fita Hajiya tace "har xaka koma ne Mujaheed," ba tare da ya kalleta ba yace "A'a ina xuwa," yana fadin hka ya fita, Hydar ya kalli Aneesah yace "mu tafi," Aneesah tayi ma Hajiyar da ta kasa daina kallonta sallama a sanyaye, suka fita daga dakin. Ko kallon Mujaheed Hydar bae yi ba yyi hanyar motarsa ya bude Aneesah na biye da shi a baya, tana kai wa inda Mujaheed yake ta kasa wucewa, ta tsaya tana kallonsa tace "ina yini ya Mujaheed," ba tare da ya kalleta ba yace "lfya," dae dae nn Hajiyarsa ta shigo asibitin, Hydar ya tsaya ta karaso suka gaisa tana kallon Aneesah tace "A'a surkarmu ne wnn mae kama da balarabiyan Aliyu," Hydar yyi murmushi bae ce komai ba, Aneesah ta gaisheta cike da jin kunya ba tare da ta dago kai ba, Hajiyar ta amsa da fara'arta tana tambayarta mutan gida, ta juya tana kallon Mujaheed tace "prince ashe dama kana nn," kai kawae ya gyada mata, ta shiga cikin asibitin, ba sae an gaya ma Aneesah ba ta gane Mum din Mujaheed ne sbda kamar da suke yi, Aneesah ta lura ita Hydar yake jira ta kalli Mujaheed a sanyaye tace "sae anjima yayana," ya dago yana kallonta ya kasa ce mata komai ta bude bayan mota ta shiga sae da Hydar yyi reverse snn a karo na farko yace ma Mujaheed "sae mun hadu anjima," ya ja motar suka fice daga asibitin, dae dae kofar gida Hydar ya ajiye Aneesah, tana fita ya ja motarsa yyi gaba, ta bi sa da kallo, nn da nn taji ranta ya bace, don ma ya samu tana kulasa, xae ko gane kuransa daga ynxu, ta juya a fusace ta shige gida. Washegari tana kwance Ammi ta shigo tace "Aneesah ki je da khabir bakin titi xaku taho da bako," Aneesah tace "bako daga ina Ammi," Ammi tace "bana gaya maki xa muyi bako yau ba, wnn din dake yawan kirana a waya, ranar bana baki kun gaisa ba" Aneesah ta dan bata rai don bata son fitan, amma dae tace "to Ammi," Aneesah ta dauki Hijab ta fito a xuciyarta tace shi yasa Ammi tayi girki kala biyu knn yau, lallai Ammi na ji da bakon nn, tana shiga gidansu khabir ta kirasa ya raka ta har busstop ta tsaya tana ta kalle kallen inda xata ga bakon, daga bayan ta taji ance "Aneesah koh?" ta juya tana kallonsa ta kasa cewa komai, yyi murmushi yace "nyc meetin yhu Aneesah," ta gyada masa kai snn ta juya tace "Ammina ce tace na taho da kai," tana fadin hka tayi gaba rike da hannun Khabir, ya shiga bin ta a baya yace "abun ma yaki ne ko Aneesah," ita dae bata ce masa komai ba har suka isa gida, ganin ya tsaya daga waje ne yasa tace ya shigo, ya bi bayanta suka shiga gidan. Aneesah na xaune tsakar gida bayan ta raka Faruuq da lkci daya suka shaku kmr da can sun san juna ya tafi hotel ya kwana, Mujaheed ya shigo gidan, bae ce mata ba ita ma hka, bayan kmr minti goma ya fito bayan ya gaida Ammi a ciki yace xamuyi magana Aneesah, ta mike ta shiga ciki fuskarta daure ta nemi ixini gun Amminta suka fita kofar gida ya bude mata mota ta shiga, ta hade rae don ta dau kudirin ynxu bbu ruwanta da kowa tunda ga Amminta, duk fita harkansu xa tayi, tace "in shiga in yi me?" yyi shiru yana kallonta snn yace "magana xa muyi," ta jingina jikin mota tace "ni baxan shiga ba ka fada min abinda xaka fada min a nn," bae ce komai ba ya tsaya kallonta, can ya dafe motarsa da hannu biyu ya sa ta tsakiya, ta fara kkrin turasa ta fita tace "A'a wnn wani irin iskanci ne?" yyi mata wani mugun kallo yace "sae ynxu kika san iskanci ne," xata yi magana tayi shiru ganin motar Hydar, ta bi motar da kallo har yyi parkin ya fito, yana kallonsu, ya karaso kusa da su yana kallon Aneesar da kyau yace "ke iskancin naki ma na daban ne yarinyar nn," tayi masa wani mugun kallo tace "kar ka sake ce min 'yar iska don ni ba 'yar iska bace," tana fadin hka ta juya xata shiga gida ya fixgota a fusace yace "ni kke gaya ma magana hka," tace "an gaya maka din, kuma ni duk ku rabu dani kowa ya kama gabansa, ku fita daga rayuwata idan har dama sbda Allah kuka tsaya min, idan ko a cikinku akwae wanda ya tsaya min kan wani abu daban, to ya fada a biyasa" . Daga Hydar har Mujaheed tsayawa kallonta suka yi cikin wani yanayi da baxa a kira da mamaki ba, Mujaheed ya karaso gabanta a hankali yana kallonta a sanyaye yana gyada kai yace "shknn Aneesah, dama ni na taimake ki ne sbda Allah da kuma ina sonki, tunda kika yi wnn furucin xan nuna maki ban taimake don wani abu naku ba Aneesah, xan rabu dake, Allah ya bamu Alkhairi," yana kai wa nn ya juya ya bude motarsa, Aneesah ta matsa daga jikin motar a hankali hawaye na bin kuncinta, ta bi motar da kallo har ya bar anguwar, snn ta fashe da kuka tana kallon Hydar da ya juya ko tunanin me yake oho, ta ga ya juyo a hankali yana kallonta, idonsa ya kada yyi jajur, ta juya masa baya tana kuka ssae, a raunane taji ya fara magana "Aneesah kin ban mamaki, ke har xaki iya biyana abinda na maki," ya girgixa kai kmr xae yi hawaye muryarsa can kasa yace "na rabu dake Aneesah, dama badan wani abu naku na tsaya maku ba, nayi sbda Allah ne da kuma son da nake maki, kiyi hkuri na rabu dake na har abada Aneesah i promise yhu baxan sake shiga rayuwarku ba, neva, Allah ya sada mu da Alkhairinsa" Aneesah ta rasa ma me xata ce don tashin hankali kuka ssae take tana girgixa masa kai, hawayen da ta ga idonsa ya dada rikita ta, ya juya yyi hanyar motarsa, ta sulale wajen cikin tashin hankali, da kyar ta iya cewa "na shiga uku," tana kallo har Hydar ya bar anguwar, ta fashe da wani sabon kukan da ta sanin abun da tayi, da kyar ta iya mike tayi hanyar shiga gida tana ganin jiri, bata bari Ammi ta lura da kukan da take ba, tana shiga daki kwanciya kawae tayi, ranar tayi kukan da ta sanin abun da tayi da daddare, bacci ya kaurace mata duk taji bbu abinda ke mata dadi a duniyar, taji ta tsani kanta, sae kusan karfe uku ta samu bacci, da safe Ammi ta lura da yanda idonta ya kumbura tayi tayi da ita me ya sameta taki gaya ma Ammi tace kanta ne ke ciwo kawae, karfe sha daya su ummi da Momynta suka xo gidansu, Aneesah tayi farin cikin ganinsu ssae kuma tayi mamakin yanda akayi suka san gidansu, Ammi ta tare su da kyau don Aneesah ta bata lbrinsu, har Ammi na shirin xasu je gidan nasu xuwa nxt wk sae kuma ga su sun xo, momy na ta hira da Ammi bayan ta mata jajan Abinda ya faru, duk wnn hiran da ake Aneesah dakewa take kawae don xaxxabi take ji na neman rufeta, duk she is nt herself ta rasa abinda ke mata ddi a duniyar, kar ummi tace ta shareta yasa ta shiga tambayarta Mudatheer da mutanen da ta saba da xamanta gidansu, ummi tace "yana kano ae tun lst wkk," Aneesah ta dauko takarda da pen tace ummi ta rubuta mata Nmbrsa, sae kusan sha biyu Ammi da Aneesah suka rakasu bakin motarsu xasu koma gida, Ammi tace masu suna nn xuwa suma. Bayan tafiyar su ummi da kmr minti ashirin Faruuq ya shigo gidan, Aneesah ta kirkiro fara'a tana gaishesa ya amsa yana murmushi, tace "sae ynxu ya faruuq," yace "wllh kuwa ya shiga ya gaida Ammi a daki," Aneesah ta xauna ta rafka tagumi tayi jigum a tsakar gidan abun duniya ya isheta, tuna abinda ya faru jiya yasa hawaye ya shiga bin kuncinta, bata masu halacci ba, ta butulce masu, ta cuce kanta, kuka ssae take amma mara sauti, ta ga mutum durkushe gefenta yana kallonta, ta mike tsaye da sauri tana goge hawayenta tace "ya faruuq," ya girgixa mata kai yace "me ya faru Aneesah," tana goge fuskarta tace "bbu komai," ya harareta yace "karya kike yi, bana ce ki daukeni matsayin yayanki ba Aneesah, meye damuwarki ki gaya min, kar ki boye min ni yayanki ne kinji" wasu sababbin hawayen na bin kuncinta tace "bbu komai ya faruuq," yace "to bari naje na kira Ammi sae ki gaya mata ita," ta girgixa masa kai da sauri tace "A'a don Allah kayi hkuri," yace "to gaya min me ya sa ki kuka, tunda na shigo na lura kina cikin damuwa kanwata," tana goge fuskarta a sanyaye ta kasa cewa komai, yace "ki yarda dani Aneesah, ki gaya min damuwarki don Allah," a hankali tace "xan gaya maka to," ya shiga dakin da Ammi ta gyara masa don dakuna uku ne a gidan dama, ta bi sa a baya ta xauna kan kujera tana kallonsa yace "ina jinki kanwata," a sanyaye tace "lbrin mutane biyu xan baka yayana, sae ka gaya min wanda yafi cancanta a cikinsu ya xama mamallakin warce ke cikin lbrin nawa," ya hade rae yace "lbri nace maki nake son ji, matsalarki nace ki gaya min na sama maki solution kanwata," tace "ka fara saurarana yaya, wllh xaka ji damuwata idan na gama baka lbrin," yace "to ina jinki," a nutse ta shiga basa lbrin kanta ba tare da ta bari ya gane ba, tun daga farko har ixuwa lkcn da ta fara aiki gidansu Hydar, da irin taimakon da yyi mata, tun daga nn ya gane lbrinta take basa, ya dae yi shiru yana sauraranta, bbu abinda ta boye ma faruuq har xuwanta kauye da haduwarta da Mudatheer, snn Mujaheed, Faruuq ya tsura mata ido yana sauraran lbrin nata har ixuwa abinda ya faru jiya da daddare, bbu part din da ta boye masa, ta fashe da kuka tana kallon faruuq da ya lumshe idonsa ya kasa cewa komai, a hankali taji yace "Hydar ya cancanci xama mamallakin ki Aneesah," ~36~ A hankali Aneesah ta sulalo daga kan kujeran da take hawaye na bin kuncinta, Faruuq ya tsura mata ido snn yace "me yasa kika ce xaki biyasu abinda suka maki Aneesah, kinga alamar xaki iya biyan abinda suka maki, barin Hydar da ya xauna prison na watanni," kuka ssae take tana girgixa kai tace "ban san lkcn da nace masu hka ba ya Faruuq," faruuq yace "to ki kirasu ki basu hakuri," a sanyaye tace "ban da nmbrsu," yyi shiru yana kallonta snn yace "ki bani address dinsu duka, kafin na tafi yau xanje na samesu," ta gyada masa kai tana kallonsa, a takarda ta rubuta masa address dinsu gaba daya, snn ya mike yace "to ki share hawayenki kanwata kar ki daga ma Ammi hankali, sae na dawo" yana kai wa nn ya fice ta bi sa da kallo hawaye mai xafi na bin kuncinta, ta mike da kyar tana gyara fuskarta ta fita daga dakin xata je yin wanke wanke, throughout ranar

Chapter 20 of 23