Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
snn xae tuntubesa ya ji meye matsalarsa, dole Hydar ya yrda ya bi likitan gidansa don yace xae fi maida hankali a kansa a can. Karfe bakwae Mujaheed da Abdul suka yi set off xuwa katsina, bayan Mujaheed ya xuka ma Hajiyarsa karya cewar xae je kaduna kan wani case, tayi masa Allah ya kiyaye, Hka suka dinga tafiya ba ji ba gani, idan wnn ya gaji ya ba ma wnn tukin, Abdul ya juya yana kallon Mujaheed dake tuki yace "idan ka samu dan restaurant ka tsaya yunwa nake ji," Mujaheed yace "ok," hka aka yi yana samun wani dan eatry yyi parkin suka shiga, Mujaheed yace "me xaka ci?" Abdul yace "nothin much," ya karasa wajen waiter din ya fadi wine din da xa a basa aka mika masa kuwa, Mujaheed ya bude baki yana kallonsa yace "wnn kuma fa Abdul?" Abdul yace "shi kadae xan siya," Mujaheed yace "alcoholic drink knn fa," Abdul ya juya xae fita daga eatry din yace "ka siya abinda xaka siya ka fito mu wuce," can malt biyu kawae mujaheed ya karba snn ya biya kudin ya fito yana kalle kallen inda xae ga Abdul can ya gansa tsaye kusa da wani me kiosk, ya siya kwalin taba har ya kunna daya yana xuka, Mujaheed ya girgixa kai yace "ya salam," Abdul na hangosa ya karaso yana kallonsa yace "har ka gama," Mujaheed yace "mu tafi amma karka shigo min mota da cigarette dinnan don bana son warin," Abdul yace "ok, ya jefarda guntun na hannunsa, ya saka kwalin cikin aljihu yana rike da kwalban wine dinsa ya shiga mota, Mujaheed ma ya shiga ya tada motar suka bar wajen, dk da Mujaheed yy niyyar masa magana a kan abinda ya gani don ya lura free man ne shi bbu ruwansa rayuwarsa irin ta turawa yake yinsa, sae kuma ya fasa gnin har ya fara bacci. karfe uku suka shigo katsina. ~32~ Mujaheed ya juya yana kallon Abdul dake danna wayarsa yace "to ina muka nufa yallabai, gamu nn a cikin katsina," ba tare da Abdul ya kallesa ba yace "tun daxu nake ce wa ka bani drivin kayi ignorin dina, ynxu in ka san wajen ae sae ka kai mu naga," Mujaheed yace "hka kawae kan idona ka gama kwankwade wine kwalba daya na baka drivin ka wurga mu cikin daji, haba ae wnn ganganci ne baxa mu ce tsautsayi ba" Abdul ya juya yana kallonsa bae dae ce komai ba, Mujaheed yyi parkin yace "nasan ynxu ka dawo nml, xo ka karbi tukin," Abdul bae yi musu ba ya fito suka yi exchangin sit," Mujaheed yace "daga nn ina xa mu knn?" Abdul yace "masallaci, ba muyi azahar ba ga la'asar ya kusa," Mujaheed ya fashe da dariya ssae har da rike kansa, Abdul ya juya yana kallonsa yace "wat's funny?" sae da Mujaheed yyi dariyar mae isarsa snn yace "to mu je," Abdul ya ja tsaki ya ja motar, suka samu wani masallaci yyi parkin, Mujaheed na alwala yana kallon Abdul dake tasa alwalan, so yake yaga ko ya iya alwalan ma kuwa, Abdul ya gama alwalan ya mike a fusace yace "wae wnn kallon fa Jaheed?" Mujaheed yyi murmushi ya mike don shi ma ya gama alwalan yace "sorry" suka shiga masallacin a tare, sae da suka idar da sllh snn Mujaheed yana kallon Abdul yace "srry fa Abdul in tambayeka," Abdul yace "am ol ears," Mujaheed yace "naga kmr kayi karatun addini ssai ko," Abdul yyi masa wani mugun kallo yace "wace irin silly questn knn kke min?" Mujaheed yace "A'a yi hkuri," har Mujaheed ya fidda ran Abdul xae sake magana ya ji yace "eh nayi, don tun ina 12 yrs na sauke qur'ani mai girma, at 14 na sauke littattafae da dama," Mujaheed ya tsura masa ido yana kallonsa xae yi magana Abdul ya rigasa yace "though ban taso gidanmu ba, gun kakana da ya haifi dad dina na taso, at 15 yrs na koma gun parent dina, kafin grand dad din nawa ya rasu knn, though nasan da gidanmu na taso ko karatun sllh ma ba iyawa xan yi ba" Abdul ya mike yana kallon Mujaheed da ya kasa daina kallonsa yace "let move, lkci na wuce wa," da yake Mujaheed na son magana da Abdul din sae ya fake da cewa, "ka bari mana muyi la'asar kawae, kaga lkci ya kusa," Abdul bae yi musu ba ya koma ya xauna, Mujaheed yace "to kana da ilimin addini hka, mai ya kai ka shan giya Abdul, nasan ka fini sanin hukuncin me yin hkn" Abdul yyi masa mugun kallo snn ya tabe baki bae ce komai ba, Mujaheed yace "hmm kayi shiru," Abdul ya dan kishingida yace "bari na dan yi bacci kafin lkcn sllhn yyi, am so exhausted," Mujaheed yyi murmushi yace "to ita Aneesar son ta kke ko me?" da sauri ya gyara xaman sa yace "Aneesah, ehh ina sonta, though ba don ina sonta nake son na aure ta ba, tun tana karamarta take min fitsara, bata da kunya ko kadan yarinyar, though ni kadae naga take ma rashin kunyar, don hka nake son na aureta ne don na dan nuna mata hankali, bayan nn kuma xamuyi soyayyar mu, don ina sonta ssae, kuma kalarta kalar xama a london ne" Mujaheed ya hade rae bae ce komai ba, Abdul yace "kuma bayan hka, na so idan na aureta na dawo masu da farin cikinsu da dad dina ya tauye masu, amma sae ta haifa min kyakkyawar dota kmr ta," Mujaheed ya mike yace "kaga mu tafi kawae ma yi sllhn a wani waje idan lkcn yyi," Abdul ya mike yace "ok," snn suka fita suka shiga motar Abdul ya ja motar suka shiga cikin gari. Karfe biyar suka isa gidan, gida ne mai girman gske, mai gadi yace baxa su samu shiga ba don mai gidan baya nn, sae dae idan suna da nmbr daya daga matansa, su kirasu, in sun yrda su shigo, sae su shiga, don baki basa shiga gidansa hka nn" Abdul yyi tsaki don shi bai ma san matan Alhajin ba, Mujaheed yace "kai baka da nmbr mai gidan ne, ka kirasa," Abdul yace "bani da," Mujaheed yyi tsaki yana kallon mai gadin yace "kmr yaushe mai gidan xae dawo," Mai gadin yace "xuwa gobe ko jibi," Mujaheed ya juya yana kallon Abdul yace "sae mu je mu kama hotel," Abdul yace "ok," suka shiga mota suka bar anguwar. Washegari da yamma Hydar ya koma gida daga gidan Dr umar, ba laifi ya dan ji sauki amma ba na abinda yake damunsa a xuciyarsa ba, Hajiya sae nn nan take da shi kmr ta mai da shi ciki, ta dinga rokansa tana lallabasa ya gaya mata meye matsalarsa a rayuwa, tayi alkawarin ko ma me yake so xata masa, shi dae ido kawae ya xuba mata yana kallonta. . Washe gari da safe misalin karfe goma Mujaheed da Abdul suka kama hanyar gidan Alhaji suleman ko Allah ya sa ya dawo, mai gadi yace bae dawo ba stil sae gobe, a fusace Abdul yace "kai malam da'alla bude ma mutane gate su shiga, nn gidan aminin dad dina ne, so dnt tel me dat," Mujaheed ya dafa kafadarsa yace "dnt wrry guy, Allah ya kai mu goben," Abdul yyi tsaki yyi gurin mota, mujaheed na biye da shi a baya, suna komawa Hotel din da suka yi lodge, Mujaheed ya shiga bathroom yin wanka, Abdul ya sauka downstairs xuwa dan eatry din dake Hotel din ya siya wine da hamburger sae malt biyu da table water, ya koma sama, ya tar da Mujaheed ya fito daga wankan yana xaune kan gado yana danna wayarsa, Abdul ya ajiye masa malt da hamburger, ya xauna kan kujera ya bude wine dinsa ya fara kwankwada, Mujaheed ya kasa daina kallonsa, sae da ya ajiye kwalban snn Mujaheed yace "kai ni fa bna son kana shan wnn abun a gabana," ba tare da Abdul ya kallesa ba yace "ok," snn ya mike tsaye yana kallon Mujaheed yace "let get a nearest boutique mu siya kaya, coz baxan iya maida kayan nn ba, its irritatin me " Mujaheed yace "kaje ka siya ni ina da kayana a mota," Abdul yace "dnt wrry about d expense i wil take care of dat," Mujaheed yyi masa mugun kallo yace "nayi maka kama da talaka," Abdul yyi dariyarsa mai kyau yana nuna Mujaheed da yatsa, ya juya ya fice daga dakin, dariyarsa exactly irin na Aneesah, Mujaheed ya bi sa da kallo don bae taba ganin dariyarsa ba sae ranar, yyi murmushi tuno Aneesar sa da yyi, lallai jini ba wasa bane, hka kawae ya ji Abdul na burgesa, in har hka ne to bae yo halin ubansa ba. Ko da Abdul ya dawo Mujaheed na kwance yana kallo, ya ajiye masa dayar ledan hannunsa don biyu ya shigo da, Mujaheed ya mike xaune yace "wnn fa," Abdul yace "kaya na siyo mana. Tunda kai baxa ka iya siya mana ba" Hydar na kwance Hajiya ta shigo dakin tana kallonsa tace "son baka sha tean da yawa ba," yace "ya isheni mum," ganin yanda duk ta daga hankalinta a kansa ya sa ya mike tsaye ya shiga ciro kayan da xae sa tace "ina kuma xaka Aliyu," yace "xan dan fita mum," hkn yasa ta dan ji ddi, tace "to shknn me xa a girka maka kafin ka dawo," yace "ko ma me kuka girka xan ci mum," har bakin mota ta rakosa tayi masa Allah ya kiyaye duk da mugun karfin hali yyi ya ja motar ya fita daga gidan don bae ma san inda xa shi ba. Yyi tafiya mai nisa ya samu kansa da shan kwanan gidansu Mudatheer, a hankali yyi parkin dai dai kofar gidan, ya kife kansa da steerin motar, ya kai kusan minti goma a hka snn ya fito ya shiga cikin gidan bayan sun gaisa da mai gadi, ya danna bell ummi ta bude masa kofa, tana ganinsa kuwa ta hade rae don tasan dole sae Aneesah tayi kuka yau, ta dae gaishesa ya amsa da dan fara'arsa ya shigo falon yana tambayrta mumy, sae da ta fara sanar da mumy xuwansa snn ta shiga daki ta tar da Aneesah xaune gaban madubi ta gama shirinta don fita xasuyi da Mudatheer gaba daya, tace "Aneesah ana nemanki a falo," Aneesah ta mike tsaye da sauri tace "waye?" don a tunaninta Mujaheed ne, ummi tace "wnn yayan naki ne," gaban Aneesah yyi mugun faduwa, jikinta yyi sanyi, badan wani abu ba da baxa ta je gun Hydar ba don ita tsoronsa ma take ji ynxu, ta juya tana kallon Ummi dake kallonta tace "ummi xo ki rakani," Ummi tace "A'a ni baxan je ba, ynxu gun coursemate dina xanje na karbo wani book kafin ya Mudatheer ya dawo," Aneesah bata ce mata komai ba ta fita daga dakin ta shigo falo a sanyaye ta tar da shi suna gaisawa da mumy, ta nemi gu ta xauna baki bakin kujera kamar mara gskya, sun kai minti biyar a hka snn ta gaishesa a hankali, ya dago yana kallonta bae ce komai ba, hkn ya sa ta sunkuyar da kanta, can bayan kmr wani minti biyar din ya kalleta bbu yabo bbu fallasa yace "kin duba waec result din ki?" ta dago tana kallonsa ta girgixa masa kai, alamar Aa. . Hydar ya kauda kansa kmr baya son maganar yace "je dauko hijab ki gaya ma mumy xa mu je cafe ynxu" ta dan yi shiru snn tace "ya fito ne?" yyi banxa da ita har lkcn baya kallonta, ta mike tsaye kmr xata yi kuka ta tafi dakin mumy ta gaya mata, mumy tace "da sae ki gaya mana kinyi waec, ko da Mudatheer ne ba sae ku je ya duba maki ba, ke dae Aneesah akwae shirme," ta dan yi murmushi mumyn tace "to shknn amma kar ku dde kinji Aneesah," tace "to mumy" snn ta shiga daki ta cire mayafin jikinta ta saka hijab, ta dawo falon, kallo daya yyi mata ya kauda kansa ya mike yyi hanyar fita daga falon ta bi sa a baya gabanta na faduwa, a compound suka hadu da Mudatheer ya dawo, ya gaishe da Hydar da fara'arsa snn yace "xaku fita ne," Hydar yace "no, waec result xan duba mata," Mudatheer yace "maimakon ki gaya min na duba maki 'yar birni, waec ai ya dde da fitowa," Aneesah tayi murmushi bata ce masa komai ba ganin Hydar, Mudatheer yace "to gashi kuyi magana da yayanki tun daxu yake son magana da ke," Aneesah ta dan sace kallon Hydar ta karbi wayar daga hannun Mudatheer dake mika mata, yace in kun dawo na karbi wayar, yana kai wa nn ya shiga cikin gida, ta kara wayar a kunne a hankali tace yayana, yace "kanwata," ta dan yi dubara xata juya suka hada ido da Hydar dake kallonta, ta kasa juyawar da tayi niyyar yi, kuma ta kasa dauke idonta daga nasa, duk kiran da Mujaheed ya dinga yi mata kasa amsawa tayi, Hydar ya juya yyi hanyar gate ta bi sa a baya ta katse kiran Mujaheed din, yana isa kusa da motarsa ya xaga ya shiga motar ta karasa daya bangaren jikinta a sanyaye ta bude ta shiga, Allah sarki yayanta da shi ne da da kansa xae bude mata motar, har suka bar anguwar Hydar bae ce mata komai ba, Mujaheed ya dinga kiranta a waya ta kasa dagawa, daga karshe ma sae ta kashe wayar gaba daya. Suna isa cafen ta bi bayan Hydar suka shiga ciki, ita dae ta ga yanda xa ayi ya duba result dinta tunda dae bata da informations dinta a tare da ita ynxu, amma ga mamakinta, taga yyi komai bayan ya siya scratch card, snn yasa aka yi print out din result din, sae a lkcn ta lura da takardar dake hannunsa da ya taba karba da ddewa bayan sun gama exams, nmbers ne a jikin takardar da ya sa ta rubuta masa, tun daga na exam, xuwa na exam centre da sauransu. Ya bada kudi suka fita daga cafen, yana rike da result dinta, sae da suka shiga mota snn ya mika mata result din ta karba amma ta kasa budewa, shi dae bae ce mata komai ba har suka isa gida snn yace "gobe xamu je kiyi register na jamb," ta gyada masa kai yace "sae anjima," bata yi masa musu ba ta bude motar ta fita a sanyaye tace "ngd," bae ce komai ba ya ja motarsa yyi gaba. Wa shegari Mujaheed da Abdul suka samu shiga gidan Alhaji sulaiman, ya tarbe su da kyau ganin Abdul dan Honourable shehu, da Abdul ya lura da cewa Alhajin bae san abinda ya faru da dad dinsa ba yasa yace "dad ne yace ya kawo maka wata mata tana maku aiki nn da ddewa," Alhaji sulaiman yace "ehh hka ne, har ynxu tana nn gidan kuwa," Abdul ya juya yana kallon Mujaheed da ya ji ddin jin hkn yace "eh dama ca yyi mu xo mu taho da ita ne," Alhaji suleman yace "ohh har ya shawo kan komai knn ynxu?" Abdul yace "eh" ba tare da ya gane mai Alhajin yake nufi ba. Alhajin yace "to shknn amma ae ya ci ace ya kirani ya fara sanar min da xuwanku, ga shi duk kwanan nn bna samun layinkansa" Abdul yace "ehh ya dan fita waje ne, ynxu hka ma yana can kila gobe xae dawo gida," Alhaji suleman yace "to shknn," kmr yaushe xa ku tafi da matar? Abdul ya juya yana kallon Mujaheed da ya dan masa sign alamar yace yau, yace "aa ynxu xa mu koma tun shekaranjiya muke garin nn, aka ce baka nn, kuma sae kana nn ake shigowa gidan," ya gyada kai cikin gamsuwa yace "shknn bari na kira su hajiya na sanar masu," ya ciro waya ya kira matan nasa da daddaya da daddaya suka su dinga shigowa falon, ya sanar da su abinda ke tafe da su Abdul, 1st wife din tace "to amma ai da Hajiya zuwaira xata kira ni tayi min magana in hka ne," Abdul yace "dad bae ma sanar mata ba," 2nd wife din tace "to ynxu ta ina xa a fara neman wata mai aikin, gashi muna jin ddin aikinta a gidan nn," last wife din tace "to ai akwae masu aiki dayawa a gidan naga," 1st wife din ta watsa mata harara tace "amma ai duk ta fi su kwarewa," last wife din ta tabe baki tace "sae yau ku ka san da hka knn, duk da da kuke walakantata baku san tana aiki ba sae yau da ake shirin tafiya da ita ," Abdul ya mike hka ma Mujaheed kamr sun hada baki, yana kallon Alhajin yace "dad, xamu koma lkci na kurewa tana ina ne," yyi hakan ne don baya son asirinsu ya tonu su yi saurin barin katsina don matan na iya kiran mum dinsa. Alhajin ya kalli matan nasa, da yake shima dan duniya ne cikin tsawa ya ce "ku kira min ita mana kun min hake hake a falo kmr an dasa ku," suka mike kowa na fadin abinda ke xuciyarsa suka bar falon. @ #dan_gogori_ NA KHALEESAT HAYDAR ANEESAH 🌹🌹🌹 NA KHALEESAT HAYDAR 33➡35 ~33~ Hajiya salamatu matar Alhajin ta uku ta shigo falon Ammi na biye da ita a baya, tace "ga ta nn Alhaji," Ammi ta ja tunga daga bakin kofa ta tsaya kallon Abdul da mamaki, shi din ma kallonta yake, Alhaji suleman yana kallon Abdul yace "gata nn, kace ma Shehu inaexpectn kiransa, shi hka ake yi" Abdul yace "ok xan gaya masa dad"Abdul ya kalle Mujaheed da ya kasa daina kallon Ammi don mugunkamar da suke da Aneesah kamr an tsaga kara, baka taba cewa ita ta haifi Aneesah don she look 2 young a ido, Abdul yace "mu tafi," Ammi ta dake ta hade rae tana kallonsa tace "mu tafi ina," Abdul ya kauda kansa yana dan murmushi ya juya yana kallon Mujaheed, Mujaheed ya dan fara kame kame kar Alhaji suleman ya gano su, yace "em, dama mumy, Aneesah ce bata da lafiya shine baffa yace mu xo mu taho da ke," nn da nn tashin hankali ya bayyana a fuskarta a sanyaye tace "Aneesah, me ya sameta, ita din ma kashe min ita xae yi ne," tana kai wa nn ta fara hawaye, Abdul yace "ke take son gani shi yasa aka ce mu xo mu taho da ke," yana fadin hkayyi gaba Mujaheed ya bi bayansa, Ammi ta bi bayansu har lkcn tana hawaye tana tunanin halin da 'yar ta ta ke ciki, kullum da Aneesah take kwana take tashi a ranta, barin in ta tuna bata gama mallakan hankalin kanta ba, kuma bata nuna mata abubuwa da dama na rayuwa ba. Tunda Ammi ta shigo gidan ranar ce rana ta farko da ta fito, har ta manta yanda anguwar yake ma, Mujaheed yabude mata bayan mota, xata shiga taji an kirata da Anty, ta juya sanin me kiran nata, Faruuq ne dan Alhaji suleman din, shima baxae wuce su Abdul din ba, ya karaso yana kallonta yace "ina xakiAnty, su waye wnn," tayi murmushi tace "xan koma can Abuja ne faruuq," yace "me kuma xaki je yi a can Anty, ba gwara ki wuce gombe ba," tace "A'a Aneesah ce bata da lafiya wae," yace "ya salam, me ya sameta, tun yaushe take rashin lafiyar, ix it dat critical," Mujaheed yyi masa wani mugun kallo yace "kana bata mana lkci malam," ya juya yana kallon Mujaheed din yace "fuck yhu, nayi da kai ne" Ammi tace "kar ka damu faruuq sae naje na gani, nima ban sani ba," yace "to bari na bi ku Anty sae na dubata, quack doctors sunyi yawa a Abuja ynxu" a fusace Abdul yace"ah'ah!! Da'alla get out malam kana bata mana lkci, kai kama san hanyar Abujan ne" Ammi tace "kasan halin hajiyarka Faruuq kawae kar ka damu kayi xamanka kai da xaka koma aiki gobe," ya ciro wayarsa daya, ya mika mata yace "to shkkn Anty, ga waya ma dinga gaisawa kafin na shigo Abujan, don ina ga na daga tafiyar tawa, ki gaida min da Aneesar ssae, xanyi missn dinki mum " ta karbi wayar tai masa gdya da fara'arta, snn ta shiga motar, Abdul ya ja motar kmr mai shirin buge faruuq din, suka bar anguwar, Ammi tana kallonsa tace "ka kai ni tasha kawae na hau mota," Mujaheed yace "A'a momy ki bari mu tafi kawae," kiri kiri Ammi taki yarda ta bi su tace su kaita ta hau motar haya kawae, Mujaheed ya kalli Abdul yace "muje park kawae," Abdul bae yi musu ba suka tafi gun shiga mota, suka biya mata ticket, suka tsaya har motar ta tashi, snn suma suka shiga motarsu su ka kama hanya. Karfe shidda na yamma suka shigo Abuja, daga park din ma bbu yanda ba su yi da ita ta shiga mota su kai ta gida ba ta ki, duk da a lkcn basu ma san inda xa su kai ta ba, Ammi na kallon Mujaheed da yafitakura mata a kan ta shiga su kai ta gidan tace "kar ka damu samari, gida xan wuce daga nn, xuwa Anjima sae naje gidan baffan." hkn yasa suka bar ta ta hau tricycle, ta wuce gida, su kumasuka shiga cikin gari, Mujaheed yana kallon Abdul yace "ina xan ajiye ka guy" Abdul yyi masa mugun kallo yace "hw dare yhu? dat's nt our deal, ina Aneesar da kace xaka nuna min," Mujaheed ya dan yi shiru snn yace "ae sae ka bari mu fara hutawa ko yallabai" tare suka isa gidansu Mujaheed da Abdul din, a falo suka tar da Hajiya da autarta Amira, Amira ta rungume yayanta tayi masa oyoyo snn ta gaida Abdul dake kare ma gidan kallo kmr sabon shiga gun ganin hadadden gida, ya kalleta ya gyada mata kai kawae, snn ya gaishe da Hajiyar ta amsa da fara'arta, Amira tace yaya dady ya dawo fa, Mujaheed yace "da gske?" tace "Allah amma a lagos ya sauka gobe xo iso nn," Mujaheed ya kalli Abdul yace "mu tafi sama," Bae yi musu ba ya bi bayan Mujahid . Hydar ya juya yana kallon Aneesah bayan ya gama parkin a kofar gidansu Mudatheer, karo na farko yyi mata magana yana kallonta don tun da suka fita xuwa cafe yin registration din jamb a duk inda ya kama sae yyi mata magana baya kallon fuskarta yake maganar, ynxu kam kallonta yake ganin bata ma lura da sun iso gida ba, ko tunanin me take oho, tayi saurin sunkuyar da kanta da ta lura da kallonta yake, a nutse yace "me ke damun ki?" ta dago tana kallonsa hawaye cike a idonta, yyi mugun hade rae yace "ni bance ki min kuka ba, i only asked u a questn" tayi saurin goge idonta da tafin hannunta, yana kallonta a hankali yace "me ke damunki Aneesah," tayi shiru, shi ma hka, bayan kmr minti biyar yace "to fita, sae anjima," ta dago kai da sauri tana kallonsa a sanyaye tace "kayi hakuri," ya tsura mata ido snn yace "to me ya faru?" ta goge hawayen idonta tace "ni ban san me nayi maka ba ya Hydar...." sae kawae ta fashe da kuka, ya kauda kansa da sauri, ya bar ta tayi mai isarta snn yace "ki shiga gida dare yyi," bata yi masa musu ba ta bude motar har lkcn hawaye yaki tsaya mata tace "ngd" ya bi ta da kallo snn ya dafe kansa cike da takaici, haushi Aneesah take basa bae san meyasa ba, ganin xae tada xaxxabinsa ne ya sa ya ja motar ya bar anguwar. Duk jikin Aneesah a mace yake ranar, kawae ji tayi tana mugun son ganin Amminta hka kawae, duk da irin kular da momynsu mudatheer da dad dinsu ke mata, ta kasa bacci cikin dare tunanin Amminta ya isheta, to wae ina Amminta, ina ta shiga ta bar ta, meyasa ta kwantar da hankalinta 4 ol dis while ba Amminta, kuka kam ta yi shi har ta gaji ranar da daddare. Abdul kam a gidansu Mujaheed ya tare bayan dawowarsu daga katsina, don ko awa daya basu yi da isa gida ba Hajiyarsa ta kirasa kmr xata yi hauka bayan ta samu lbrn yaje ya dauko Ammi, daga matan Alhaji suleman, daga karshe bae bari ta kai aya ba yace mata, "2 hell wif yhu," ya kashe wayarsa ma gaba daya, Mujaheed yace "ya dae, kae da wa," yace "mumcy na ta samu lbrin na dauko mum din Aneesah," Mujaheed yace "to ynxu ya aka yi," Abdul yace "nothin," Mujaheed yace "xan maka bayanin komai Abdul don naga bbu ruwanka, yhu're vry calm," shi dai Abdul kallonsa kawae yake, cikin nutsuwa Mujaheed ya fara ma Abdul bayanin yanda abubuwa suka wakana, tun daga lkcn da ya dauko Aneesah daga kauye har xuwa gidansu mudatheer da ya kai ta, bbu abinda ya boye ma Abdul, Abdul yyi murmushi yana cije lebe yace "ku kuka daure min dad knn," Mujaheed ya daga kafada yana kallonsa, Abdul ya tabe baki yana kallon agogo yace almost tym 4 prayer. bayan sllhn maghrib Mujaheed yace su je can gidansu Aneesah kar Ammi taje gidan baffa, suka tafi kuwa, Mujaheed yyi mata bayani ita ma briefly, amma irin kallon da ta dinga masu yasa suka gane bata yarda da xancensu ba, Hkn yasa Mujaheed ya mike tsaye yace "to momy xa mu koma, goben xamu kawo Aneesar, jibi kuma akwae xama a kotu" bata tanka masu ba suka mata sllma, dama shi Abdul tun shigowarsu bae ce komai ba. washegari da Asuba, Abdul ya tashi Mujaheed sllh ganin yanda ya ke bacci kmr wani matatce alamar gajiya, tare suka tafi masallaci suka dawo, Mujaheed ya koma xae kwanta Abdul yace ya ba shi qur'ani, Mujaheed ya nuna masa inda yake, yyi kwanciyarsa. Karfe bakwae dai-dai Abdul ya da da masa duka, Mujaheed ya mike xaune da sauri yana kallon Abdul din yace "wat's wrong," Abdul yace "ni bana son naga namiji na bacci after 6 o clck, wnn ae ragwanci ne, kaga 2 b a doctor ma is a great thing in lyf, da wuya ka ga likita still on bed after six a.m," yana kai wa nn ya mike ya fada bathroom, Mujaheed ya ja dogon tsaki yace "to ni nayi maka kama da doctor ne, wnn ae wlknci ne," karfe takwas Amira ta kawo masu break sama, ta gaishe da yayanta, snn ta gaida Abdul dake bnta da kallo ya gyada mata kai, ta ajye masu ta fita, Abdul yace "kanwar nn taka bakauyiya ce wllh," Mujaheed na kallonsa ya tabe baki bai ce komai ba ya sauko ya shiga hada tea, Abdul yace "ni fa coffee nake sha, " dole Mujaheed ya sake kiran Amira ta kawo masa coffee. Bayan sun gama karyawa Mujaheed ya fito masa da kayansa ganin yaki mai da kayan jikinsa daga shi sae singlet da nicker, Abdul yace "bana sa kayan mutane, boutique xan tafi ynxu" Mujaheed bae tanka masa ba ya shige bathroom, ko da ya fito ya tarda Abdul sanye da kayan nasa yace "ashe dae kai karamin dan iska ne, ae da ca nake da singlet din xaka boutique," Abdul bae tanka masa ba yana ta kallon hotunan wayar Mujaheed din, ya mike yana nuna ma Mujaheed hotansa da Hydar yace "wnn shine Hydar din da kke fada min ko?" Mujaheed yace "yea," mujaheed na gama shiri suka

Chapter 18 of 23