Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
wa ya taba min kai," ya xube kan kujera ya dafe kansa yace "dad wata nagani kuma ina tunanin kmr na santa, dad duk nayi confuse," Hajiya tace "ikon Allah, to a ina ka santa Abdul?" Abdul ya yatsine fuskarsa kmr mai son tuna abu sae kuma yace "wllh na manta amma ni dae na santa," baffa yace "a ina ka ganta to?" Abdul yace "kawae shigo min titi tayi na dan bugeta amma bbu abinda ya sameta, sae yayanta ko mijinta ne ni dae ban sani ba ya xo xae tafi da ita," Baffa yyi dariya yace "guy knn, da ynxu ka isa airport ka bata lkcn ka a bnxa ka dawo kan maganar da bae da tushe," Abdul ya mike a fusace yace "maganar tawa ce bata da tushe, wllh na san yarinyar nn, kuma ni sae na nemota, ae nasan anguwar da take," yana kai wa nn ya juya fuu ya bar falon ya haura sama, Baffa ya juya yana kallon Hajiya da ta kasa rufe bakinta yace "anya Hajiyata wnn karon aikin ki yyi kyau kuwa," tace "haba Alhaji sae kace baka san ni bane, ae idan akwae abinda yafi kyau ma aikina yyi, ka barni da shi kawae, ni nasan wanene son dina," Mujaheed na xaune kan dinnin table ya dafe kansa, Aneesah na kitchen tana girkin da ya sa ta, duk case din Aneesah ya birkita masa kwakwalwa can station an gano cewa wata Hajiya ce ta tura su bala su kashe Aneesah duk da har lkcn ba a gano wacece ba don su bala sun ki fadi shi ko yasan Hajiyar Hydar ce, nn kuma ga dan baffanta ya gansu, dole yasan baffa xae samu information, kai rayuwar Aneesah na cikin hatsari. . Aneesah ta gama girkin da take yi a kitchen ta jera masa kan dinnin don har lkcn yana xaune gun sae dae wayarsa yake dannawa wnn karon don tunanin da yake na sa masa ciwon kai, xata wuce yace "ina xaki," bata kallesa ba kuma bata ce komai ba, ya mike ya karasa kusa da ita ya kamo hannunta suka koma kan dinin din ya xaunar da ita kujeran dake gefen wanda yake, snn ya shiga xuba mata shinkafa da miyar yace "kin gaji ko? Dana sani da cefanen da driver yyi da siyo mana kawae yyi a eatry," ita dai bata ce masa komai ba, ya juya yana kallonta, ta sunkuyar da kai da sauri, a hankali ya dago kanta yace "ki daena sama kanki damuwa Aneesah," hawaye ya ciko idonta ya sakala hannu a wuyarta yace "xa fa muyi fada kanwata bana son wnn unnecessary kukan naki, kullum baki da aiki sae na kuka, dnt wrry kanwata Hydar na fitowa xaki ga Amminki," a hankali tace "yayana yaushe xae fito?" Mujaheed yyi shiru kmr baxae ce mata komai ba sae kuma ya sauke ajiyar xuciya yace "ran monday," tace "yau thursday," ya gyada mata kai kawae snn ya shiga bata abinci tana karba a baki, tace "kai baxa ka ci ba?" yace "sae kanwata ta koshi," tayi murmushi ta dauki cokali tace "aa ni xan ci da kaina kai ka ci naka," ya tsura mata ido ta rufe fuskarta da sauri tana murmushi, shima yyi murmushin yace "to kanwata an gama," snn ya fara cin abincin, ganin ta daina ci ne ya sa yace "ya dae kanwata," tace "na koshi," yace "da gske," ta gyada masa kai ta dauki newspapern dake kan dinnin din tana dubawa, bae sake ce mata komai ba ya ci gaba da cin Abincinsa, wayarsa tayi ring ya dauka yana duba mai kiransa, ya daga yana murmushi yace "ya akayi son," yyi dariya yace "ba hka bane wllh, abubuwa ne suka sha min kai ga ta nn ku gaisa," Mujaheed ya mika ma Aneesah dake kallonsa wayar ta ki karba tace "wanene," yace "Mudatheer," ta karba da sauri tace "da gske," tana kara wa a kunne tace "uhm yau ka tuna dani Mudatheer," Mudatheer yyi dariya yace "'yar birni ashe kin koma birni," Aneesah tayi dariya tace "kaji da shi, ya gida ya aiki," yace "lfya 'yar birni," ganin yanda Aneesah ke ta fira tana dariya da Mudatheer ne yasa Mujaheed ya karbe wayarsa yace "xan kiraka ltr Mudatheer," snn ya kashe wayar, Aneesah ta hade rae tace "magana fa yake min yayana ka karbe," Mujaheed ya harareta bae ce komai ba ya mike ya bar dinnin din ya ja dogon tsaki snn ya haye sama, hkn yyi mugun bata ma Aneesah rae tayi ta xama a dinnin din har maghrib, ya sauko xae wuce masallaci yace "ke yarinyar nn banga alamar ma kin yi sllhr Azahar ba bare la'asar yau, ko baki sllh ne?" ko kallonsa Aneesah bata yi ba ya fita xuwa masallaci, ko da ya dawo a balcony ya ganta xaune, yace "me kike yi a nn kanwata?" ta mike tsaye tace "ka barni ni kadae tsoro nake ji," ya kamo hannunta suka shiga falo yace "tsoran me kanwata?" bata ce masa komai ba suka haura sama, yace "to je kiyi sllh ni wanka xanyi, ko da gsken bakya yi" ta girgixa kai kmr xata yi kuka tace "aa ni dae tsoro nake ji ni kadae," yace "wae tsoron me?" bata ce masa komai ba ya ja ta suka shiga dakinsa yace "to je kiyi alwalan ki fito ina jiranki," ta shiga ta yi ta fito ya nuna mata darduma snn ya shiga wanka, ko da ya fito tana xaune kan darduma ta idar da sllh ya xauna kan gado yana kallonta yace "xakiyi wankan ne? Don fita xamuyi," ba tare da ta kallesa ba tace "baxan yi ba," yace "to je ki canxa kayanki, xamu fita ne," tace "bbu kaya a nn," yace "oh hka ne," to tashi muje can gidan ki dauko kaya, bata yi musu ba ta shiga gaba yana biye da ita a baya suka shiga mota suka kama hanyar dayan gidan, a kofar gida yyi parkin snn suka fito mai gadi ya bude masu gate suka shiga ta dauki abinda xata dauka a gidan snn suka fito, abun mamaki sae su ka ga Abdul tsaye kofar gidan yana jiransu ashe tun daxu yake anguwar bae san takamaiman gidan da suke ba sae ga su sun shigo anguwar dae dae lkcn da yake shirin komawa gida don ya gaji, ya bi bayansu da motasa da sauri ya ajiye motar kusa da nasu ya fito ya tsaya kusa da gate yana tunanin abun yi, suna fitowa Aneesah ce ta fara yin ido hudu da shi ta kwala ihu ta fada kan Mujaheed da ya rude yana tambayarta lfya, ta shiga nuna masa Abdul jikinta na rawa, Mujaheed ya juya da sauri yana kallonsa yyi kansa ya shake sa snn ya buga sa da bango yace "don ubanka me ya kawo ka nn me kke nema daga gare mu?" Abdul ya girgixa kai yace "wllh wllh ni ba cutar ku xanyi ba, don Allah ka saurareni, ni dae nasan nasan yarinyar can, ka tambayeta kaji, kawae manta inda na santa nayi ne" dae dae nn mota tayi parkin kofar gidan, Mujaheed ya sake Abdul ya tsura ma motar ido motar gidansu Hydar ne, yace "ya salam." ~27~ Mujaheed ya bude gate da sauri ya tura Aneesah da ta tsaya kallon motar ita ma ya kullo gate din, aka bude motar pretty ta fito, Mujaheed ya kirkiro murmushi yana kallonta yace "bbyn yayanta ce a gidan namu yau?" ta hade rae bata ce masa komai ba ta gaida Abdul ya amsa absent-mindedly, Mujaheed yace "ya gidan pretty daga ina hka da nyt dinnan?" ta hararesa tace "wae don kar naga budurwar taka shine kke wani tura ta cikin gate ko?" ya wara ido yace "wa? ni din, har da sharri ko bby," bata sake ce masa komai ba tayi hanyar gate din xata shiga ya rikota yace "bbu kowa ciki fa," pretty ta galla masa harara ta fixge hannunta ta bude gate din ta shige ciki abinta ya sauke ajiyar xuciya tare da sakin murmushi ya bi ta da kallo, ya juya yana kallon Abdul yace "bani nmbrka xamuyi waya ltr sae ka gaya min meye hadinka da yarinyar nn," Abdul ya basa complimentary card dinsa yyi masa gdya, Mujaheed yace "xan kira ka anjima," Abdul yace "ok" snn ya shiga motarsa yyi reverse yana kare ma gidan kallo, Mujaheed yyi murmushi yace "sae kuma ka sake ganin mu ae, amma fa kamr yana da brain disorder," ya daga kafada ya shiga gidan yana tunanin taya xa ayi yace bae gane Aneesah ba amma kuma ya santa idan ba juya masa brain aka yi ba, Aneesah kam Har lkcn tana tsakar gidan a tsaye tana kuka a hankali jin muryar pretty, ynxu sbda ita fa aka saka mata yayanta da take ji da a gidan yari, tana jin shigowarta tayi hanyar balcony da sauri xata shiga falo, Mujaheed da ya shigo gidan bayan ya sallami Abdul ya kalli pretty dake tsaye tana bin Aneesah da kallo yace "mu shiga ciki kanwata," ta girgixa kai tace "dama wucewa xanyi ne nace bari na tsaya na gaida ka, sae da safe," ta juya xata wuce yyi saurin kamo hannunta yace "ae baki isa ba sae kin shiga ciki kuma har girki ma sae kin min," bae jira mai xata ce ba ya ja ta suka shiga gidan, Aneesah na xaune falo ta hade kai da gwiwa tana kuka, ya sake pretty ya karasa kusa da ita ya durkusa yace "meye na kuka Aneesah, pretty ce tashi ku gaisa," Aneesah ta dago kai tana kallon pretty da ta tsaya da mamaki tana kallon Aneesah ta girgixa kai cikin rashin fahimta tace "ya Mujaheed, wacece wnn," Mujaheed yace "Aneesah" ta fashe da kuka tana kallonsu, Mujaheed ya mike ya kamo hannunta yace "ni bance ki min kuka ba Zainab, kar ki damu tunda muka ga Aneesah, yayanki xae fito idan Allah ya yrda, daxun nn ma muka je gunsa," pretty tace "da ita?" Mujaheed ya gyada mata kai yace "amma fa bance ki ce ma su Hajiya komai ba, duk da nasan baxa ma ki fada ba," ta gyada masa kai tace "nasani," snn ta xauna gaban Aneesah tana kallonta, Aneesah ta dago kai tana kallonta ita ma, pretty tayi murmushi tace "Aneesah," ita ma murmushin tayi bata ce mata komai ba. Pretty tana kallon Mujaheed tace "yaya tare kuke a nn?" Mujaheed yace "ko xaki dinga taya mu kwana ne? Dama gata kullum cikin tsoro take" tace "ku biyu fa kadae yaya" ya galla mata harara yace "to me ya faru?" tayi murmushi ta canxa xancen tace "aa ni baxan taya ku ba," yace "kira mum kice mata xaki kwana a nn," ya fadi hkn ne don ya san bbu ruwan Hajiyar ko kadan baxata damu ba da yake ita gantalalliya ce, pretty tayi murmushi ta girgixa kai tace "fushi take dani ae baxata ma daga kiran ba na sani," Mujaheed yace "to shknn, gobe kya xo ki taya mu kwana amma a wancan gidan ba wnn ba," hira suka dinga yi har kusan karfe goma, ita dae Aneesah sae dae tayi murmushi bata ce masu komai, da xolaya pretty tace "wllh wnn amaryar yayan nawa ta cika jin kunya," Mujaheed ya juya yana kallonta yace "waye yayan naki? Hka yace maki amaryarsa ce" pretty ta tsaya kallonsa bata ce komai ba ya dan yi tsaki ya mike tsaye yace "ynxu xaki koma gida ne ko ko, don xamu tafi gida ne," pretty bata ce komai ba ta tashi tsaye snn tace "ehh ynxu xan wuce," Mujaheed ya juya yana kallon Aneesah yace "kanwata tashi mu wuce nasan kin fara jin bacci ynxu," ita dae bata ce masa komai ba ta mike ya kama hannunta, pretty na gabansu suka fita gate. Sae da ya raka pretty har gida snn ya fito suka yi sallama ita ma ta leka mota tayi ma Aneesah sallama snn ta shiga da motarta ciki bayan mai gadi ya bude mata gate, shi ko yyi reverse suka kama hanyar gida, suna isa gida yace "dama gidansu Mudatheer xamu daxu, kinga ynxu dare yyi sae gobe," cikin murna Aneesah tace "da gske? Amma kuma yace min shi dan kano ne ae," Mujaheed bae tanka ta ba ya haura sama ta bi bayansa da sauri, ya juya yana kallonta bayan sun shiga daki yace "kije ki kwanta kanwata ni bacci nake ji," ta bata fuska tace "ni kadae xan kwana?" ya bude baki yana kallonta yace "to da ke dawa xaki kwana?" ta marairaice masa tace "ni wllh tsoro nake ji ynxu," yyi shiru yana kallonta snn yace "ajinki nawa a islamiyya?" ta wara ido tace "ni nayi sauka tun yaushe," ya gyada kai ya matso kusa da ita ya kamo hannunta yace "iyye, to naji xaki kwana nn amma kwana xakiyi kina sllh, ni kuma nayi baccina, don baxan iya bacci kina bacci ba, amma idan kina ta sllh tsaf xanyi baccina," . Mujaheed ya tura kofar dakin a hankali ya shigo yana kalln Aneesah yace "ke fa nake jira kanwata baki shirya ba har ynxu," bata ce masa kmai ba kuma bata kallesa ba ya karaso gefen gadon ya xauna yana kallonta yace "am tokn Aneesah," ta juya masa baya tace "bbu inda xa ni," ya xaga yana kallonta yace "haba kanwata hw many tyms xan baki hkuri, nace kiyi hkuri kin ki" ta fashe da kuka tace "ni nace maka ka kyaleni bbu inda xanje," yyi shiru yana kallnta snn yce "kada Allah yasa kije din" ya mike ya bar dakin ta bisa da kallo ta fada kan gadon ta fashe da wani kukan, throughout ranar bata fito ba shima bae shiga dakin ba, iyaka lkcn sllh na yi tayi alwala tayi sllh ta koma ta kwanta, har sae da yamma snn ya budo kofar dakin ya shigo ya ajiye mata ledan abinci ya fice, bata ko juya ba bare ta kalli ledan da ya ajiye mata, tana xaune kan darduma ta idar da sllhn Maghrib ya shigo dakin ya xauna kan gado yana kallnta, ta mike ta dauke darduman ta linke snn ta xaga xatayi kwanciyrta kan gado ya riko hannunta, "haba Aneesah wae me yasa kke min hka ne, meyasa kka cika taurin kai hka ne," ta fixge hannunta tana shirin fashewa da kuka, ya xaunar da ita gefensa yace "don Allah kiyi hkuri ki ci abinci, nace mki daga yau...." aka turo kofan dakin pretty ta shigo suka daga kai suna kallnta, Mujaheed yyi murmushi yace "sae ynxu bby, tuntuni nake kiranki baki xo ba har sae da ta huce," pretty ta dan yi murmushi tace "Hajiya ce bata barni na fito ba," ta karaso ciki ta xauna gefen Aneesah, Aneesah tayi murmushi tace "ya gidan," pretty tace "lfya lau," Mujaheed yace "to kuci abincin tare xan je gun abokina dake nn kusa," pretty kadae ta amsa masa, Aneesah ta bi sa da kallo, ya kashe mata ido ta dan yi tsaki ta hararesa ta kauda kai, yyi dariya ya fice, pretty ta xamo kasa a hankali hawaye ya cika idonta, amma in har hka ne Mujaheed bae ma yayanta adalci ba, ita kuma Aneesah bata yi masa halacci ba, Aneesah ma ta sauko kasa ta jawo abincin tace "in xuba maki," pretty ta girgixa mata kai kawae, ita ko ta xuba nata ta fara ci. Ranan tare Aneesah suka kwanta da pretty don Mujaheed yace dole sae ta kwana sbda Aneesah, can cikin dare kmr jiya tayi mafarkin su bala sun sake biyota, bata yi ihu kmr jiya ba sbda pretty, ta toshe bakinta da sauri tana kuka, ta mike ta bude kofar dakin tayi hanyar dakin Mujaheed, ta tura kofar dakin yana xaune kan gadonsa coffee a gabansa kan table, ya dago da sauri yana kallonta ta karaso cikin dakin yace "ya akayi kanwata bakiyi bacci ba," ta durkushe gabansa hawaye na ci gaba da xuba a idonta tana kallonsa tace "yayana ni tsoro suke bani kullum," ya sauka kasa ya xauna dan nisa da ita yace "ya isa kanwata ke ce bakya addu'a," ta girgixa masa kai tace "wllh ina yi," ya jawo bargon saman gadon ya shimfida mata nn kasa ya dauko filo ya ajiye mata yace "to yi kwanciyarki a nn kanwata" bata yi masa musu ba ta kwanta ya dauko wani bargon ya lullubata da shi, tace "yayana meyasa baka yi bacci ba," yace "tunaninki ne ya hanani bacci kanwata," ta wara ido tace "ni?" ya gyada mata kai yace "ina son ki da yawa kanwata," bata ce komai ba ta gyara kwanciyarta ya matso kusa da ita yace "baxa ki ce min kina sona ba," tayi murmushi bata ce komai ba yace "i luv yhu Aneesah," xata rufe fuskarta da bargon ya rike yace "kema ki ce min hka plss" ta girgixa kai tace "baxan iya ba," ya sake mata bargon a hankali bae ce komai ba ya koma inda yake ya xauna, can bayan ya manta yaji tace "i luv yhu 2 yayana," don farin ciki ma rasa me xae ce mata yyi. Washegari da pretty ta fahimce dakinsa Aneesah ta kwana hkn yasa ta kuka ssae don tausayin yayanta da irin halin da ya shiga sbda son Aneesah, taji wani irin haushin Aneesar da ma Mujaheed, ita kam bata goyi bayan yayanta ya auri Aneesah ba kuma, ko sllma bata masu ba ta bar gidan Yau Monday Aneesah ta tashi da fargaban xuwa kotu, knn fa yau baffanta da Hajiyarsu ya Hydar da kowa ma xae ganta, kila ma har da Amminta, Mujaheed ya shigo dakin yace "kanwata xaki bata min lkci mana," tace "yayana jiya da kaje gun ya Hydar me yace maka?" yyi mata mugun harara yace "ban sani ba, idan kinga dama kiyi maxa ki shirya" yana gama fadin hka ya bar mata dakin, ta bi sa da kallo, idan da sabo ta fara sabawa da saurin fushin Mujaheed idan ta kawo masa maganar wani namijin, ko da ya dawo dakin ta gama shirinta gudun masifarsa, tace "yayana to ni tsoro nake ji, bn san me baffa xae min idan ya gan ni ba da hajiyarsu ya Hydar," yace "duk bbu abinda suka isa su maki, shi baffan daga can ma xa a kama sa na sani," Aneesah tace "to Ammina fa," yace "kila ki ganta yau, xo muje muyi break" bata yi masa musu ba ya ja ta suka sauko downstairs suka karya, karfe tara saura suka bar gida, gabanta ya dinga faduwa tace "yayana ni fa tsoro nake ji," yace "kiyi ta addu'a kanwata, snn banda karya a kotu duk abinda aka tambayeki iya gskyarki xaki fadi" ta gyada masa kai kmr xa tayi kuka, ya dinga mata hira don ta kwantar da hankalinta har suka isa kotun. . Mujaheed ya juya yana kallon Aneesah bayan ya gama parkin yace "kar ki damu kanwata ba ynxu xaki shigo ba, sae an nemeki," ta xaro ido tace "wa xae neme ni?" Mujaheed yace "idan lkcn yyi xaki gani," ya kunna mata A.c ya sa mata karatun qur'ani, ya fita daga motar ya kulle, ta bi sa da kallo har ya shiga kotun, ohh ita fateemah ta ga lyf, tana ta xaune cikin motar tana bin duk wanda ta gani da kallo, wata katuwar mota tayi parkin Hajiya tafito cikin shiga ta alfarma da kawayenta har hudu kmr ba dan ta ke kulle a kurkuku ba, motar dake bayan tasu su meenah da pretty ne a ciki ta bi su da kallo har suka shiga kotun gaba daya, bayan shigarsu da kmr minti goma sae ga motar baffanta da abokansa suka shiga kotun suna ta surutu, can sae ga Hajiya zuwaira da nata kawayen, hka Aneesah ta dinga bin mutane dake ta shiga kotun da kallo tun daga kan 'yan uwa xuwa kan su karere, ta san ixuwa ynxu kam kotu ta cika tam, Abdul ne kadae bata gani ba, can sae ga motar gidan yari ta shigo haraban kotun tana kallo aka fito da Hydar, ya rame amma ba ssae ba, sae dai yyi haske bbu abinda ya ragu a kyansa, ta bi sa da kallon tausayi hawaye ya cika idonta har aka shiga da shi kotun 'yan sanda kusan biyar na biye da shi a baya, ta fashe da wani matsanancin kukan da bata san dalilinsa ba. Su oga Baffa sae surutu ake da abokanansa cikin kotun yana buga kirji yana fadin irin hukuncin da xa a yanke ma Hydar idan bae fito masa da 'yarsa ba don ga uwarta can hawan jini ya kamata ya sa an fita da ita waje tana karban treatment, Mujaheed da hankalinsa duk yana gun baffa duk da ba kallonsa yake ba, ya dinga murmushi yana buga kafa, Hajiya kam ko a jikinta don tasan tunda Mujaheed yana nn yau dole sae an yi bail dinn danta, don Mujaheed ba wasa ba, ba dan ba dan ba sae tace ma yafi Hydar iya aikinsa don Hydar slowly yake yin abunsa shi ko sharp sharp xae yi ya gama, sae taunar cingam take tana watsa ma Hajiya xuwaira Harara, ita ma Hajiya xuwairar sae sakar masu magana take, har alkali ya shigo, kotu tayi tsit, case daya aka fara yi kafin nasu, kmr abun arxiki aka fara case dinsu sae Hajiya taga kmr Mujaheed bae yi serious ba hkn yyi mugun bata haushi barin ynda taga yyi shiru yana kallon lawyern baffa dake ta haukansa, shi ko Mujaheed sae murmushi yake, don a ganin sa hauka kawae suke tunda ga Aneesah da suke cewa a fito da can a mota, Mujaheed ya juya yana kallon judge din yace "ya mai girma mai shari'a xan so ka bani ixinin nayi masu tambaya daya, Alkalin yace "an baka," ya juya yana kallon lawyern shehu yace "mahafiyar wnn yarinya nake son gani ynxu,don ita kadae ce shaidar mu a nn sae wnn yarinya da ake nema, kafin nace komai" Mujaheed ya dinga murmushi ganin yanda lawyern ya dinga xakulo karyar da tayi mugun shigar jama'ar dake xaune a kotun, sae da Mujaheed ya bari alkali ya kusan yanke hukunci ganin shi Mujaheed din bae da kwakkwarar magana ko shaidar da xae kare Hydar snn yace "yana rokan alfarmar Alkali ya bari ya fito da shaida daya da xae nuna ba Wanda ake xargi da sace yarinyar ba ya sace ta," Alkali yace "an basa," ya juya yana kallon barrister umar ya dan matsa kusa da shi yyi masa magana, barristern ya mike ya fita yan sanda biyu suka bi sa a baya, Hajiya da haushin Mujaheed ya cikata sae huci take ganin yanda yake abu kmr baya son taimakon dan ta, Hydar ko kansa na kasa bae bari ya hada ido da kowa ba, shehu sae murna yake yana hamdala a xuciyarsa shknn yasan life imprisonment xa a ba Hydar, xae yi yanda yaga dama da dukiyar kaninsa ba tare da wani ya xame masa obstacle na hanasa yin hkn ba, ba a dau lkci ba Barrister Umar ya shigo Aneesah biye da shi a baya, da ka ganta kasan a tsorace take, duk aka bita da kallo, shehu ya mike tsaye da sauri ya xaro tulelen idonsa yana kikkiftawa da sauri, hka ma matarsa, Hajiya kuwa kasa rufe baki tayi don mugun mamaki ta shiga jijjiga kai tana kallon Aneesah, Hydar ya bi Aneesah da kallo, har ta iso gaban kotun alkali ya bada ixinin ta shiga gun da xatayi take din oath, kanta a kasa tayi duk yanda aka ce mata, snn Mujaheed yace "ki fada ma kotu ko ke wacece," tace "ni sunana Aneesah Mukhtar," Mujaheed ya juya yana kallon lawyern shehu yace "kasan wacece wnn," ya ce "sae ka fada," Mujaheed yace Ya mai girma mai sharia wnn ita ce yarinyar da akayi ma barrister Hydar sharrin sace wa, ynxu ita da bakinta xata yi maku bayanin wanda ya dauketa da kuma dalilin da yasa ya dauketa, snn ina rokan kotu da ta bi ma Barrister Aliyu hakkinsa a kan sharrin da aka yi masa da irin abubuwan da yyi pass through kan hkn.." @ #dan_gogori_ ANEESAH 🌹🌹🌹 NA KHALEESAT HAYDAR 28➡30 ~28~ Aneesah ta fashe da kuka bayan ta gama bama kotu lbrin yanda akayi baffa ya dauketa ya kai ta kauye har ixuwa yau da take bada lbrin, kmr yanda Mujaheed ya umarceta da tayi, gaba daya jama'ar dake kotun sae da suka girgixa da jin lbrin da Aneesah ta bayar, aka juya gaba daya ana kallon baffa dake ta xufa daga sama xuwa kasa, har sae da Alkali ya bukaci decorum a kotu snn ko ina yyi tsit, Alkali ya maida gilashin idonsa da ya cire duk don jin lbrin Aneesah snn ya fara rubuce rubucensa a takarda, Hajiya sae kallon Aneesah take tana huci, Hajiya Zuwaira ko kasa xaune tayi sae mutsu mutsu take kan kujera tana kikkifta ido, Alkali na shirin yanke hukunci Mujaheed ya dakatar da shi da sauri ta hanyar cewa "ka gafarceni ya mai girma mai sharia ban katse maka hanxari ba amma xan so ace kafin a yanke masa hukunci ya fito da Mahaifiyar wnn yarinya, don ta fi wata biyar bata garin nn, kuma shaidu sunce shi ya dauketa, snn kuma yyi handover din dukiyar Mahaifinsu dake hannunsa gaba daya" Alkali ya gyada masa kai ya danyi rubuce rubucensa snn yace anyi adjourn din case har xuwa nn da sati biyu, an bada bailn Hydar snn kuma shehu xae basa million uku 4 d inconvenience he caused him, snn xa a tsare Shehu gidan yari har xuwa lkcn da Mahaifiyarta xata bayyana a yanke masa hukunci kuma ya kasance ya damka masu dukiyarsu hannu da hannu a bainar jama'ah, yana kai wa nn ya sallami jama'ah ya mike ya fita daga kotun, Aneesah ta bi Mujaheed da kallo tana hawaye, ya juya ya kashe mata ido, tayi murmushi tana goge hawayen fuskarta, ba karamin kyau gown din jikinsa yyi masa ba ya karasa kusa da Haydar dake kallonsu ya rungumesa yana murmushi, Hydar ya kirkiro murmushin shi ma yace "prince ku wuce gida her being here ix vry risky," Mujaheed yace "tare xamu wuce da kai ai" Hajiya xuwaira da kawayenta suka cika kotu da koke kokensu ganin yanda aka saka ma shehu Handcuff xa a fita da shi, Mujaheed ya karasa kusa da Aneesah dake hawaye tana kallon baffan nata da shi din ma kallonta yake yana wani mugun murmushi, Mujaheed ya kamo hannunta yace "bana son unnecessary cry din nn naki Aneesah," ya ja ta suka bar wajen, Hydar da frnds dinsa dake taya sa murna suka bi su a baya, Baffa ya bi Mujaheed da kallo yana hade hakoransa 'yan sanda suka ja sa suka fice da shi, Hajiya sae waige waige take tana neman Mujaheed ta hangosa can yana saka Aneesah cikin mota ta bisa da gudu tana bubbuge jama'ah gudun kar ya shiga mota yasa ta shiga kwala masa kira "Mujaheed Mujaheed" ya juya yana kallonta, tun kan ta karaso kusa da shi tana huci tace "ashe dama kai ma munafuki ne bn sani ba? Ynxu kana nufin duk kwanakin nn tsinanniyar yarinyar nn na Gidanku ban sani ba, ynxu gidan ubanwa xaka kai ta kke saka ta cikin mota wllh sae dae nima a daureni amma kmr yanda tasa dana ya sha wahala nima sae na wahal da ita," Mujaheed yyi tsaki bai sake saurararta ba ya shige motarsa da sauri ganin saura kiris ta iso su yyi reverse da sauri ya bar haraban kotun, da sauri ita ma ta shiga tata motar ta bishi da

Chapter 15 of 23