mutumin da cin hanci da rashawa ya aura tun kana ƙaramin mataki har zuwa yanzu daka taka wannan matsayin , har kake godiya ga Allah bisa samun nasara akaina "wani mataki ka taka tukunan ma a rayuwarka da zaka so kama mutun irina "?yayi masa tambayar yana kafeshi da kyawawan idanushi hade da sauke numfashi .
"Ya kamata kusan ko waye ni kafin ku dinga bibiyar rayuwata kana min kallon mamakin ko ? "Kana mamakin yadda na rayu ko ? Zan so bude maka hanyar da zaka fahimci ko wanene ni da kai da sauran tawagar dake bibiyar rayuwata amman bazan yi ba zan barku cikin duhu da wasi wasi da kai da waɗan nan yaran naka daka taso gaba " babu abinda zaku iya akan jaguwa sp yusif karaye , ba ku ba hatta shugaban tawagarku gaba-daya wato commition of police yayi kankatar da zai iya gaba da gaba dani bare kai da yaranka ya karasa maganar a fusace yana nuna sp yusif da yatsansa "
"a kasar nan kowa abinda ranshi yake so yake tare da aiwatar da son zuciya akan kaskantattu marasa galihu , "to bari kaji wani labari da baku isa ba dubunku ma basu isa suja da yaran jaguwa ba bare shi kanshi jaguwa , ni nan nafi karfinku nafi karfin hukuma kuma yanzu na sama addabar rayuwar manyan kasar nan ya karasa maganar yana dukan qirjinshi yana murmushi ......
"Anyway nasan daga inda shiriku yake kowanen daga cikinku ƙoƙarin raya kanshi da ahlinsa yake ba domin kare kasa da kasa kuke yin komai ba domin raya kanku kuke ,dana soma wannan aikin domin ɗaukar ran wani to da ina tabbatar maka kai ne mutun na biyu bayan wancan tantarin tanko gote ...."
duk wannan Maganar da yake yana yi yana jujjuya jikinsa ne kafin daga baya ya shafa fuskarsa ya cire fuskar dake manne da fuskarsa wata fuskar ta bayyana da tsananin kyau da sage zagaye daita "ka kalleni da kyau sp yusif muddin akaina zaka samu double promotion ina tabbatar maka bazaka taba samu ba har duniya ta nade saboda jaguwa mutun ɗaya ne mai fuska daban daban yana gama maganar ya zaro bindiga daga kugunsa ya saita daidai gwiwar sp yusif ya sakar masa bullet biyu a jere wata irin razananniyar qara ya saki tare da durkushewa a gurin "jaguwa ya nuna sa da bakin bindiga "bance ku daina farautata ba , sai dai ku shirya iya shiryawa kafin ku tunkareni yana gama fadar haka ya juya a fusace tamkar mayunwacin zaki yana taku kamar baya son taka kasa ya buɗe motarsa ya shiga yayi mata key a hankali motar ke motsawa tana moving gbdy suka bi bayan motar da kallon mamaki har sanda motar tayi musu nisa .....
*****
A natse yake murza stearing motarsa, lokacin daya shigo unguwar aguje su Anas dake tsaye a kofar gidan sukayi gurin motarsa suna murnar ganinsa, kanshi kawai ya girgiza yana murmushin sannan ya saita hancin motarsa get din gidan , kamil ya zundumawa mai gadi kira ganin zai 'bata musu lokaci yasa suka shiga sauri saurin buɗe masa tafkeken get din gidan yana gama karasa shigowa ko gama daidaita tsayuwar motar bai yi ba suka hau kiciniyar bude motar suka fito dashi tare da d'aga shi sama suna ihun jin dadin sake ganinsa "Winner ooo winner Winner ooo winner ,Winner we don win ooo winner
Pata pata we go win forever winner suka nufi babban parlou'n gidan dashi suka zaunar dashi akan kujera mai zaman mutun uku , Anas ya karasa da sauri ya bude fridge ya d'auko masa power horse mai sanyi ya bude ya mika masa yana zama kusa dashi cike da tsananin murna jubi ya d'auko ruwa mai sanyi ",wayyo Allah nah jaguwa nasan kasha wahala ko da ganin yadda motarka tayi " "babu wata wahala tunda gani a gabanku yanzu"
a tare sukayi dariyar jin dadi sannan sukace "Allah mun gode maka daka dawo mana da farincikinmu lafiya "shine abun godiya ya fada yana furzar da iska "gasky kai din na daban ne namijin duniya ,jaguwa ya ɗan lumshe idanunshi sannan ya gyara zamansa ya soma ƙoƙarin cire yar saman rigarsa Anas yayi saurin cire masa jubi ya dawo gabansa ya soma cire masa takalmin kafafunsa ya saura safa kallonsu kawai yake yana girgiza kai "kasan tun da ka bar gidan nan babu wanda ya sakawa cikinsa wani abu tsabar tashin hankali inji cewar jabir "
"uhmm bari jabir ban taba tsintar kaina cikin tashin hankali irin na yau ba wallahi da zarar na runtse idanuna sai inga kamar wani abu zai same shi anas ya fada yana shafa fuskar jaguwa ,ya ɗan juyo ya kalle shi yana haɗe rai "duk cikin murna dan ban maka kiss ba suka sa dariya gabadaya "yau fa akwai celebrate jubi ya fada yana dauko musu kwaban win ya jere a gabansu "kamar kuwa kun sani ,"ina zamu samowa jaguwa mai zafi data iya chilling fiyye da zahra ?
"ai babu wata mai zafi sosai data wuce zahra ita zan kira yanzu "zaro ido jaguwa yayi "lallai ku yanzu wannan shirmen ne a gabanku ni yadda zanga ammina nake tunani ba wannan shirmen ba "
"Ogbeni ejalo shaye jare Oti sele oppprr kpk Eyonla chuwale sir🙌🏽 se kinwa gbenusi no be atenu " zaka gun ammi amman amman dole zahra zata yi aiki "
A hankali Anas ya kira su eku remo cikin minti goma suka karasao suka shiga fito da buhuhun kudadde da jaguwa yazo dasu suna shigowa dashi daya bayan daya , yayinda su Anas ke zaune suna mamaki yadda har ya iya rabo tanko gote da wadan nan makudan kudaden shi kadai , cikin minti da bai wuce goma ba sukaji mai gadi yana kwankwasa kofa jubi ne ya tashi ya tsaya daga bakin kofa ya bude , cikin yaren turanci mai gadi yace "akwai wani bako da yake ta zuwa gidan nan yau shine zuwansa na biyar baya samun nasarar ganin oga yana fama da matsalolin rayuwa ne gashi yana da yarinya mara lafiya mai kimanin shekara goma tana igondo general hospital ,likitoci sunki bata kulawa sakamakon rashin kuɗi , kafin jubi yace wani abu jaguwa yayi gyaran murya , juyowa jubi yayi a hankali ya dawo inda suke ya tsaya yana duban jaguwa nuna masa wata yar kamara jaka mai zip yayi da hannunsa "zuba masa adadin da zai cika jakar nan ka bashi "yesssss boss an gama Allah yaja da nisan kwana ,jakar ya cika da kudi yayi ziping dinsa ya mikawa mai gadi da hanzari mai gadi ya amsa jakar ya rungume ya juya ya nufi kofar waje ya mikawa mutumin , mutumin na ganin kudin gabad'aya ya rude ya gigice ya soma wani irin kuka mai ban tausayi da taba zuciya,lallai baa rasa na allah koina kuma yadda aka bashi labari wannan matashin mai tsatsanin kirki da tausayi haka ne, take ya nemi mai gadi da yayi masa iso gurin mai gidan domin yi masa godiya , amman mai gadi yaki saboda sanin da yayi wa jaguwa baya son godiya ko kyauta yayi maka kace ka gode sai yace ka godewa Allah ,duk da ban samu ganinsa ba tabbas zan dangwama ina yiwa rayuwarsa addua domin allah ya buda masa kofofin farinciki kamar yadda yayi min , iri mutanen da ake so kenan masu taimako dan allah"
" karka damu ba kai ba duk wanda kaga yana bukatar taimako kana iya masa hanya wannna gidan gidan masu tallafawa rayuwa marasa shi ne da marasa galihu a haka nasan shi da zaka zo kofar gidan a duk safiyar allah zakayi mamakin yadda mutane suke shawagi kayi masa adduar kamar yadda ka kudurta domin shine zai zama tsani na rayuwarsa "mutumin ya sauke numfashi ya kama gabansa yana masa addua.
Duk yadda yake kallon buhubuhun kudaden dake gabansa hakan bai sanya shi jin farinciki ba, waɗan nan makudan kudadde daya amsa daga Tanko gote ba zai taɓa goge abinda yayi masa a shafukan rayuwarsa ,sannan bazasu taɓa maida masa jin dadin daya rasa a shekarun da suka gabata ba, fuskar ƙaramar kanwarsa ne ya shiga yi masa gezo a lokacin da numfashinta na karshe ke shirin barin gangar jikinta tana kallonsa hawaye na turereniyar zubowa daga kwarnin idanunta bakinta na amai jini ,yayinda mahaifinsa da mahaifinyarsa ke manne da jikin bangon daki sun dawo tamkar matattu a tsaye tsabar firgici da tashin hankalin halin da diyarsu ke ciki kukan zuci dana zahiri suke a wannan lokacin har rai yayi halinsa wanda sanadiyyar haka zuciyar mahaifinsa ya buga take shima yace ga garinku ......."
"Anas ya dafa kafad'ansa saboda yasan abinda yake tunani "ka manta da abinda ya faru, jiya ta wuce mu fuskanci yau samun waɗan kudadden kadai ya isa ya goge abinda ya faru a zuciyarka sannan waɗan nan kudade zasuyi maka abinda basu yi maka a da can baya ba "
"bazasu yi ba Anas rayuwar mahaifina data kanwata sun fi min waɗan nan kudadden mahimman ... hatta mahaifiyata da zata san abinda ke gudana a rayuwata zata iya saka hannu cikin raba Tanko gote da duk wasu masu hali irin nasa daga duniya "me yasa bazaka ɗauke shi daga duniyar gaba-daya ba kowa ya huta ?inji cewar kamil , girgiza kai jaguwa yayi sannan ya fashe da wani kuka mai cin rai da ban tausayi yana tuna rayuwar da suka yi a baya shi da yan'uwansa rayuwar kunci da talauci da rashin galihu , a hankali komai ke dawo masa gabad'aya sukayi kanshi suna bashi baki da hakuri "
ya mike tsaye yana layi ya rataye yar saman suit d'insa a hannunsa ya zare bindigarsa ya ajiye a saman table ya nufi hanyar part d'insa "zan shiga na ɗan huta kuyi duk abinda aka saba da kudaden, akai su guraren da'aka saba kaiwa zan nemeku zuwa anjima
Anas ya biyo bayansa yana masa magana kasa kasa "dan allah ka saki jikinka," bari na kira zahra yanzu tayi aikinta , banza yayi masa ya cigaba da daga kafafunsa ..
yana shiga dakinsa yayi cilli da rigar hannunsa ya ɓalle agogon dake daure da tsintsiyar hannunsa ya ajiye sannan ya shiga bathoroom ya shiga bathtube wanka yayi tare da alwala ya fito ya shimfida sallaya ya fara yin Sallah bayan ya idar ya daga hannuwansa duka sama sai dai ya rasa me zai faɗa ,me zai roki Allah bayan shi din mai tarin zunubi ne yana aikata duk abinda Allah ya haramta , mikewa yayi ajiki a sanyaye ya nad'e abun sallahr ya zauna abakin gado tare da yin shiru yana tunani rayuwa wayarsa ta soma ringing ya d'auka yana dubawa sunan mahaifiyarsa daya gani , da sauri ya dauka haɗe da sallama "assalamu alaikum ammina daga can bangaren aka amsa masa da "wa'alaikum salam ya kake ya aiki ?
"Alhamdulillahi ammin ya su shafik ? "Duk muna lafiya daman cewa nayi na kira naji ya kake haka nan naji ajikina kamar kana cikin damuwa ?
"numfasawa yayi tare da furzar da iska mai zafi "babu wata damuwa ammina ki dai ci-gaba da min addu'a ita nafi bukata daga gareki " Allah ka yarda da adnan dana ka soshi ,Allah ka rufa masa asirin duniya da lahira, ka bashi sa'ar rayuwa da mutuwa, Allah ka kareshi a duk inda zai sanya kafafunsa ka rabashi da sharrin mutun da aljani , Allah ka haskaka tauraronsa duniya tasan dashi "
"na gode na gode ammina Allah Allah ya kara miki lafiya da nisan kwana "Ameen Allah ya nuna min ranar aurenka shine burina na karshe adnan ,ina don ganin ya'yanka kafin na bar duniya "naunayen ajiyar zuciya ya sauke sannan yace ameen inshallahu zan yi ki cigaba da addu'a ya fadi haka saboda yasan muddin yayi kuskuren rashin nuna kulawarsa kyakkyawar addu'ar datayi masa zata juye zuwa ɓacin rai, shiru yayi yana saurarenta yayinda a hankali hankalinsa da tunaninsa ya koma kan ajiyarsa dake gidan shi sam ya manta daita , sun ɗan dade suna hira sannan suka yi sallama ya disconneting din kiran ya mike da sauri kamar an mintsineshi ya nufi dakin da take ,a kwance ya hangota tana fidda numfashi sama sama yayi saurin karasowa gurinta ya hau saman gado bai sanda ya janyota jikinsa ya rungumeta ba dumin jikinta yasa shi sauke ajiyar zuciya, a hankali take motsa karamin bakinta "ka.... kai ni gida "
wani irin zazzafan zazzaɓi ne a jikinta "am sorry ya fada yana hura mata iskar bakinsa a fuskarta yasan ba komai ke d'awainiyya daita ba sai yunwa wayarsa ya ciro ya kira Anas kira ɗaya ya ɗauka "kasa a kawo wa yarinyar nan abinci yana gama faɗa haka ya katse kiran bayan mintuna kaɗan Anas ya Kwankwasa kofar , jaguwa ya kwantar daita ya mike ya bude kofar ya amshi kwanon tangaran dake hannun Anas ya dawo ya ajiye akan table ya je ya dauko ruwa da driks ya kawo mata ya karaso inda take ya daukota ya zaunar daita akan kujera "kici abinci tana ƙoƙarin magana ya fice daga d'akin ..
dakinsa ya sake komawa ya dauki magani ya sha saboda kanshi dake masa wani irin ciwo, kwanciya yake son yi amman ya kasa tunanin yadda zai maida tanwer ga iyayenta yake ,ba maida ita bane matsalar shi ba hakan nan yanzu yake jin baya son yayi nisa daita a hankalin ya shiga zagaye dakin yana tunani abun yi" me yasa ? Ya tambayi kanshi yana shafa sumar kanshi abinda bai taba tsintar kanshi ciki ba kenan amman yasan tabbas hakan yana da nasaba da haduwar da sansar jikinsa yayi da nata kuma baya jin haka zai zama wani tsani da zai bata mahimanci a rayuwarsa ,
rayuwarsa da duniyarsa ta ahlinsa ne da alqalarsa ta yau da kullum bashi da lokacin yin soyayya ko wani abinda zai dagawa rayuwarsa hankali ..
*******
"Commitional of police nine minister of health Yan fanshi sun ɗauke min yarinyata bayan sun dibi makudan kudi na kawo case din headquater na gra sars har yanzu babu wani improvement akan aikin ya k'arasa maganar yana numfasa domin jin abinda commition zai faɗa ,daga can bangaren commition of police yace "a hannun wa case din yake ? A hannun wani ko waye sunansa bansani ba ya juyo ya kalli inda inspector hasan yake tsaye yace" sp yusif karaye da hasan yayi maganar yana watsa masa wani irin kallo sannan ya mika masa waya kai tsaye commition ya bukaci ganin hasan kasancewar sp na asibiti ....
"Menene bincikeku akan wannan dan fashin daya ɗauke diyar minister of health ?" stil sir yar yanzu dai a yadda ake anan ake babu wani cigaba duk wani bincike munyi amman babu wani nasara duk wani daboru munyi babu wani nasara , commition of police ya numfasa yanzu dai kenan babu abinda zaku iya yi akan case din kuke son faɗa min ?ba haka bane sir ni dai a tunanina akwai wani abu a kasa duba fa da irin harbin da muka yiwa motarsa da irin maganganun daya dinga fafarɗa mana da alamun ma yana da ....
"Ku min shiru kune bakayi aikinku yadda ya kamata ba Inspector hasan ya kalli abokin aikinsa cike da mamakin jin abinda commition ya fada "Yes kuna kallona matsalar daga gurinku ne dan haka na baku kwana uku kacal kusan yadda za'a yi yarinyar nan ta dawo hannun iyayenta cikin koshin lafiya "
"Okay sir suka kame a gabansa sannan suka juya cikin sauri suka bar office din .
*****
A hankali jaguwa ya fito daga d'akinsa hannunsa rike da gwangwanin gulder mai sanyi turus yayi lokacin da idanuwansa suka sauka akan zahra da Anas zaune a karamin parlou'nsa haɗe rai yayi tamkar wanda aka aikowa da sakon mutuwa a hankali ya motsa labbansa cikin zafin rai "Ke me kike yi anan ? "Me na faɗa miki maza tashi ki bar min gida bana son sake ganin wannan fuskartaki"
"cool down jaguwa ka natsu plz ka mata hakuri tunda tayi realized din mistake d'inta bazata sake ba"
zaro kyawawan idanunshi yayi sosai ya saukesu akan Anas "banason abinda kake min Anas ,ya ina son cire yarinyar daga rayuwata kana dawo min daita " ganin yadda ya d'auki zafi yasa zahra ta fara kuka tana bashi hakuri "banason jin komai daga wannan stupid mouth din naki adnan baya bukatarki ke har kin isa ki min wulakanci? ki fita tun raina bai kara ɓaci ba wai har ni zakiwa takama da abinda kika gama rabawa duniya"?
wani kuka ta sake fashewa dashi tana rokonsa "kayiwa Allah kayi hakuri wallahi bazan sake ba tsaki yaja ya nufi d'akinsa "tashi ki bishi kin dai san yadda zakiyi dashi ya sauko da wuri , nayi iya nawa jikinta na rawa ta biyo bayansa tana shiga d'akin ta faɗa jikinsa tayi hugging d'insa cikin rawar jiki yace "oh goodness !!! "wai meye haka yayi mgnr a fusace kamar zai dauketa da mari "Missed you so much baby wallahi nayi kewarka tunda da muka hadu na kasa mallakawa kowa jikina ka yarda dani bana mu'amula da kowa bayan kai " Sosai tayi hugging d'insa tana sake bashi hakuri "wallahi Bazan sake ba ta karasa maganar tana taking off din kayan jikinta a hankali ta soma kissing d'insa tana ƙoƙarin zare doguwar rigar dake sanye a jikinsa ta tsuguna tayi kasa da boxes dinsa ta soma sucking d'in jijiyarsa jaguwa dake tsaye , nan take komai ya kwance masa ya kasa hanata aiwatar da nufinta ,cike da jin dadi take tsotsar joystic d'insa jikinta na wani rawa tare da lashe kan jijiyarsa tana shan kmr ta samu sweet "ashhhhhh ashhhhhhh abinda jaguwa ke iya faɗa kenan cikin rawar jiki yana sake danna kanta ta yadda zata tsotsar masa jijiyarsa da kyau, sai data rud'ashi sosai sannan ta mike tsaye tare da d'aura hannunta kan chest d'insa tana murza Kan nipples d'insa tana lumshe Ido wani irin numfashi jaguwa yake fitarwa me tattare da tsananin bukatuwa, a halin yanzu burinsa yaji shi cikin jikinta kafarta ɗaya ta daura saman table din dake gefensa batare data cire takalmin kafafunta masu tsine ba ta danna jijiyarsa jikin jikinta ........
Wani irin numfashi ya sauke yana furzar da iska mai zafi tare da riko bombom d'inta da hannunwansa duka ya dinga zira mata zabgegiyar jijiyarsa data fi so da muradi akan komai gaba-daya tafi shi rude'wa wani irin zazzafan numfashi taja ta sauke "uhmmm in slow voice tace " so niiiiiiice baby "wayyo Allah dadi cigaba plz assss .. numfashi take fitarwa da kyar tana sake bashi haɗin kai haɗe da tura masa dukiyar fulaninta bakinsa ...
Darling's💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
WRITING BY
*BAGUDO& MIMI'S QUEEN*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
https://my.w.tt/lcJskJdtpbb
🅿️11
A hankali ya d'aura fuskarshi a tsakiyar brest d'inta yana shinshinawa tare da goga mata kwantaccen sumar gashin dake kwance a fuskarshi ,wani irin sanyin dadi taji ya soma ratsa lugu da sako na gangar jikinta ,ta rungumeshi tsam a jikinta tana sake danna masa brest d'inta tana kissing din wuyansa "
"tana bala'in qaunarsa bata da muradin daya wuce kasancewa tare dashi tun daga lokacin data fara sanin wani namiji a arayuwarta bata taɓa jin sanyi dadi da gamsuwa da jiki mai taushi irin nasa ba ,ko a ranar daya fara kusantarta kusan haukace masa taso yi saboda wani sauyi na dabam data tsinci kanta mai wuyar misaltuwa, dan yadda ya dinga sarrafata a wancan ranar kusan suma tayi a jikinsa dan numfashi ma da kyar ta dinga fitarwa kamar yadda take ji ne a yanzu da suke having sex "
"ko tsintsiyar hannunka adnan amad ya rike dole kaji sauyi a sansar jikinka bare jijiyarsa, tasan wannan yana daya daga cikin baiwar da Allah yayi masa babu macen data zatayi mu'amula irin wanda suke yi dashi ta gujeshi sai dai shi ya gujeta kasancewarsa mai tsantsani da tsafta dan ko ranar da zai fara kusantarta sai da aka tabbatar masa da lafiyarta , bata dauke da kowace irin cuta sannan ya yarda ya amince da ita .
kan brest d'inta ta kai cikin bakinsa ganin bashi da niyyar tsotsar kamar yadda take muradi ita kuma tana sauke numfashi da kyar tamkar mai cutar asma , ai yana d'aura bakinsa kan nipple's d'inta gabadaya komai ya sake kwance mata jikinta ya dauki kyarma a daidai lokacin daya sake danna gaba-daya jijiyarsa cikin jikinta ,wani ihun dadi ta saki da karfi wanda yayi sanadiyar da tanweer dake zaune gaban abinci ta zuba uban tagumi kallon kofar d'akin da take ciki da sauri , take gabanta ya shiga dokawa da sauri sauri tsoro da matsanancin firgici ya shigeta ,a hankali ta ɗauke Idanunta tare da lumshe su ta takure jikinta guri daya tana nazarin sautin data ji "idan har gaskiyar abinda kunnuwanta suka jiyo mata ne tabbas wannan sautin murya mace ce cikin wani yanayi na wahala da bata san ko na menene ba .."
"idan muryar mace ce fa ina ruwanki? kai tsaye zuciyarta tayi mata gargadi da hakan , kika sani ko muryar matarsa ce ? "Kai da wuya ya zamanto yana da mata, dan da yana da mata bazai taba kasance daita a daren jiya ba bare har ya kai ga kwana daki ɗaya da ita, sosai zuciyarta ta shiga kai kawo da zurfafa tunaninta " lallai akwai abinda ke faruwa a cikin gidan ,wannan al'amarin yayi mugun daure mata kai matuƙa dan har lokacin kunnuwanta basu daina jiyo mata sautin daya addabi zuciyarta ba , tabbas sai ta tambayeshi gaskiyar lamari shine wanda zai fahimtar daita abinda take son sani akanshi , ta sauke numfashi mai zafi tare da langwa'bar da kanta a gefen kujera zuciyarta na sake sake wata zuciyar tace kar ta tambayeshi komai tunda bashi kadai bane a gidan"
"Sosai zahra ta gigice tana zuba ihun dadi da sambatu iri iri ",wayyo zan mutu ......"adnan ta kira sunansa cikin wani irin yanayi mai sanyi , bai amsa mata ba illa sauke wani wahalallen numfashi da yayi " karka barni adnan ina sonka fiyye da komai dake cikin duniyar nan ba zan iya cigaba da rayuwa babu kai ba "zan maka komai ,nasan komai da kake so zan kiyayye bazan taba sabawa umarninka ba , wallahi ina sonka kuma zan iya maka komai zan kasance da kai a kowani irin hali ..."
yayinda shi kuma yake aikin zira mata doguwar jijiyarsa da take jinta har cikin tsakiyar kanta yana murza kan nipple's d'inta tare da ɗaukar maganar a matsayin shirme, baya jin zai iya mallakarta a matsayin matar aurensa, duk da kasancewarsa mai tarin zunubi shi kasan yana son abu mai da tsafta da nagarta ba irinta ba macen daya haɗu daita shuren gidan rawan fela cikin zunzurutun garaden maza da shiri irin wanda muslinci yayi hani ayi ,ya aureta yayi me daita a rayuwarsa "?
jikinta na rawa ta juya masa baya tayi masa goho daga tsayen da suke dan tasan ya iya sarrafa mace ta hanyar gohon ,gashi agurinta shine best sex din data fi so kuma yafi kowane daɗi ,ta buɗe masa bombom d'inta mai laushi da kanta ta zira jijiyarsa tana furta " ashhhh washhhh.......
" wayyo daɗi adnan zaka kasheni da dadinka fuck fuck fuck Kawai take furtawa da iyakacin karfinta gabad'aya ta gama ɗauke wuta sai juya masa bombom d'inta take da kyau tana ɗan moving dashi ta yadda zai ji daɗin zira mata jijiya"
Sam jaguwa bai saurara mata ba kamar zaki ya dinga murzata batare da wani tausayawa ba har ya fitar da abinda ke d'awainiyya dashi ya zare jijiyarsa yana sauke wani wahalallen numfashi da karfin gaske .
Yana ƙoƙarin neman abinda zai goge spam tayi saurin kai bakinta kan kaciyarsa ta shiga tsatsa sai data tsotse kan kaciyarsa tass tana lumshe ido sannan ta cire bakinta tana daura kwayar idanunta akanshi , wani irin numfashi ya fixgo da karfi ya sauke yana lumshe idanunshi, ya rasa wani irin mayya yarinya ce zahra sam bata gajiya da iskanci, idan zai kwana yana abu daya daita bazata gaji ba, tsaki yaja ya kwanta flat akan bed yayi pillow da hannunwansa duka yayinda kafafunsa ke kasa tayis yana sauke numfashi da bukatar hankalinsa ya dawo jikinsa .
tsura ma gangar jikinsa karuwan idanunta tayi tana karewa sansar jikinsa kallo komai na jikinsa yayi mata babu abinda ke saurin tada mata sha'awarsa kamar kan nipple's dinsa dake tsaye qirjinsa bakinsu kamar nipple's
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 9 Chapter of 67