yayi gaba daya tare da laso busasshen labbansa.
"Bakowa ba kace?ta fad'a cikin d'an d'aga murya lokacin daya ta tashi zaune tana kallonsa. Ganin zata b'ata mishi lokaci ya jawota jikinsa zatai magana ya had'e bakinsu gu d'aya.
Lumshe ido tayi ganin yanayinsa ya tabbatar mata bawata mai mahimmanci bace a rayuwarsa dan daya kusancenta tasan ba zai taba bata hadin kai a wannan lokacin ba , sai dai tambayar dake k'asan zuciyarta shine " wacece wannan yarinyar ? tayi ma kanta tambayar zuciyarta na kwad'ayin d'aura idanunta akan ko wacece ta shigo rayuwarsa da har baya son akirata da kalmar karuwa 'tasan akwai tarin mata bila'adadin masu kawo masa hari sai dai babu wacce tayi galaba akansa sai ita ,ita kadai yake saurara domin biyan bukatarsa lokaci zuwa lokaci amman duk da haka sai ta sake tabbatarwa kanta da ita kadai yake alqalla , wani irin kiss yake mata ,gbdy a rikice yake kamar zai cire naman jikinta ,yadda yake sa hannayensa yana matsar jikinta da sauri-sauri haka yake fitar da wani irin gurnani kamar mayun wacin zaki............
Sai data tabbatar ya gama fita haiyacinsa babu abinda yake muradi kamar yaji yana having sex ,ta zare jikinta daga nashi ta sauko daga kan gadon ta tsaya tana maida brest d'inta cikin riga ta ɗauki jakarta ta rataya a kafada tana masa wani mayataccen kallo da kad'a masa jiki ita kanta a matukar bukatar take dashi babu abinda take muradi kamar taji jijiyarsa cikin jikinta yana juyata amman still zuciyarta ta dinga karfafa mata gwiwar sanin wani abu dangane da yarinyar da matsayinta gareshi , daman daga ita sai wani gajerin wando iya cinya da riga otanet mai budadden wuya ,bude idanunshi yayi da kyar ya tsaida su akanta batare da yayi magana ba "bazan yarda kayi having sex dani ba sai na tabbatar da wacece a wancan d'akin tana magana tana kada jiki da bombom "na killace maka kaina , kai kadai na yarda na mallakawa kaina a fadin duniyar nan ,tun daga ranar daka kusanceni naji duk duniya babu namijin da zan sake yarda dashi bayan kai , dan haka kaima baka isa kayi mu'amula da wata mace ba muddin muna tare , ta k'arasa maganar tare da tsayawa daf da kofar d'akin tana kada masa qirjinta idanunshi dake cike da matsanancin sha'awa ya dan lumshe kad'an tare da mik'ewa ya karasa ya dauki t shirt dinsa ya rataya a kafadarsa yayi mata alamar ta bashi hanya ya wuce , cike da natsuwa ta matso shi tana ƙoƙarin shigewa jikinsa ya haɗe rai ya raba gefenta zai bude kofar , kamshin dake tashi a jikinsa ya ziyarci hancinta hakan yasa tayi saurin riko hannunsa dan tasan halinsa a duk sanda yayi irin wannan shiru abinda zai biyo baya mai tsanani hatta sex din ma hakura yake dashi .....
Kin Kallonta yayi yana tunanin abinda zai mata ,zuciyarsa na matukar bugawa da karfin gaske, "adnan ta kira sunansa tana ƙoƙarin kai hannunta kan joystic dinsa "ka aure ni plz dan idan baka aureni ba akwai matsala dan bazan iya rabuwa da kai ba ko nace bazamu iya rabuwa da juna ba zamu cigaba da ....
Stop.......
Ya fada a fusace yana mai juyowa "I can't marry you zahra coz you're prostitute "ko ina da ra'ayin aure bazan iya auren mace irinki ba bare babu wannan tsarin a rayuwata "I can't marry you zahra shine abinda kwakwalurwarta yake maimaitawa tana kallonsa gaba-daya yanayinsa ya sake sauyawa jijiyoyin kanshi sun fito sunyi rudu rudu "me yasa kike tunanin bazan iya rabuwa dake ba ?"ke kece bazaki iya rabuwa dani ba amman ni Adnan zan iya rabuwa dake ,idan kina tunanin bazan iya rabuwa dake ba ki daina wannan tunanin dan wallahi zan iya rabuwa dake a duk sanda naso kuma a randa na so ya k'arasa maganar yana jan dogon tsaki ya kai hannunsa ya fizgeta yayi jifa daita ta fadi bisa gwiwarta ta juyo da sauri tana kallonsa a tsorace, ya bude kofa ya fita a fusace yana bugo kofar da karfi hanyar main parlou'n d'insa ya nufa ya bude fridge d'insa ya dauki kwalban win ya dawo ya jingina bayansa da Cabinet din dake zagaye da ma'ajin win kala daban daban dake parlou'n ya ɓalle ya kafa a bakinsa yana runtse ido bai cire kwalban ba sai daya sha rabi sannan ya ajiye hannunsa na rike da kwalban tare da dafe goshinsa da hannunsa daya yana huci .......
Tunda ya bar d'akin ta mike ta tsaya bisa kafafunta tana tariyo maganganunsa da sauri ta runtse idanunta kamar zatayi kuka tace "am mad, am stupid ,am crazy why why me yasa nayi react haka ? wayarta ta ciro ta shiga neman layin Anas kira kusan uku tayi masa sannan ya d'auka a lokacin da yake tafka masha'arsa da karuwarsa a eko hotel "ya'akayi zahra ?" oga Anas kana ina plz ? na fita wani abu ne? nan ta shiga koro masa abinda ya faru tsakaninta da Jaguwa take ya fahimci akan yarinyar da suka d'auko ne numfashi ya sauke yana lumshe ido a dalilin cafkar jijiyarsa da karuwarsa tayi , numfashi ya ja ya fesar sannan yace "kina jina zahra ?tayi saurin gyada masa kai kamar tana gabansa "kiyi duk yadda zakiyi ki shawo kanshi ,nayi nisa ina cikin gari gashi ba yanzu zan dawo ba zan kirasa yanzu "okay na gode plz ka taimaka ka kirashi yanzu nasan zai hakura idan kai ne "karki damu idan ma bai hakura ba ki tafi ma haɗu gobe ..
Parlou'n ta karaso fuskarta cike da tsoro da fargaba tare da tsantsar nadama ta durkusa a gabansa "am so sorry adnan I don't mean to hurt you anymore wayarsa ce ta soma qara ya janyo yana dubawa sunan anas ya gani dan haka ya ja tsaki yaki ɗauka kusan missed call biyar Anas yayi masa ajere amman bai daga ba yana jan tsaki ya jefar da wayar akan kujera dake kusa dashi ganin haka yasa ta qara rikicewa ta soma zubdar da hawaye tana rokonsa "wallahi nayi nadama bazan sake magana akan ...
"daya fiyyewa rayuwarki ya fada yana furzar da iska "kayi hakuri i love You much "nayi but ki bar min gidana yanzu ya nuna mata hanyar fita "kar na sake ganin kafarki matsawar bani ne da kaina na nemeki ba, ya karasa maganar yana nuna qirjinsa "dan Allah ka barni bai tsaya jin abinda zata ce ba ya damki tsintsiyar hannunta "kinsan Allah ba zaki ƙara ko minti ɗaya a gidan nan ba out ya turata waje ya maida kofar ya kulle da karfi .................
Darling's💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
WRITING BY
*BAGUDO& MIMI'S QUEEN*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
https://my.w.tt/lcJskJdtpbb
🅿️08
"Ke din wacece da zaki dinga takurawa rayuwata ? "ni nake da 'yancin yin yadda naga dama da rayuwata bake karyar dana tsinta akan titi ba .......
"hakuri take faman bashi daga wajen da take tsaye "am really sorry Adnan ba nufina na bata maka rai ba you know I love you more than anything that's why I reaact but am sorry ...
" sorry for your self
stupid ,ni nake da rayuwata kuma yadda nake so zanyi , baki da hurumin takura min ko shishigi acikin lamurana gbdy ya haukace yana fadar bakake maganganu as ending ya bar parlou'n ya koma d'akinsa ya faɗa kan makeken gadonsa ya runtse idanunshi yana juyi da tunanin yanke mu'amula da zahra har kusan karfe 9:00 yana kwance , wani juyi yayi ya janyo pillow ya manne a q'irjinsa saboda azaɓaɓɓen sha'awar dake sake bijiro masa "na kori zahra gashi bani da wacce zata meye min gurbinta, take zuciyarsa tace ",kaje ga wannan yarinyar mana ko bakayi komai daita ba zaka iya rage zafi ...
"ko tayi bacci yanzu" ? ya tambayi kanshi yana daga jajayen idawanwansa da suka canza tsabar bala'in da sha'awa ya saukesu akan agogon dake manne a bangon d'akin ya ga goma saura tsaki yaja yace "yarinyar nan bata ci abinci ba .... ..
mik'ewa yai ya bar da'kin ya fito haraban gidan yana taku tamkar wani zaki , jiki a sanyaye ya shiga motarsa kai tsaye m.s fast food ya nufa , yai order abinci da abun sha mintuna kaɗan aka haɗa masa komai daya bukata aka mika masa farar laida ya dawo gida ya zaro key ya bude d'akin ya tura kofa a natse ya shiga ,tana ganin a buɗe kofar ta zabura ta mike jikinta na karkarwa ganinsa yasa ta sauke wani wahalallen numfashi .
ya maida kofar ya rufe ya k'arasa shigowa d'akin sosai , bai kalli inda take ba ya ajiye laidar hannunsa akan table ya soma balle mabalin tigarsa ya zare, whit singlet d'insa ya bayyana da gajeren wando iya cinya duk da bata ga kwantaccen sumar gashin dake kwance a qirjinsa ba tana iya hango kan nipple's dinsa dake tsaye ga santala santalan cinyoyinsa a bayyane gabad'aya jikinsa kwance yake da laulausan gashi mai tsuma zuciya wani irin shaukin sonsa ke fixgarta , kallon inda take yayi take idanunsu suka tsarke cikin juna, wani irin abu suka dinga fitowa daga kwayar idanunshi suna shiga nata masu wuyar misaltuwa ,
kusan minti uku suna kallon juna batare da sunyi magana ba , sai itace tayi karfin halin yin mgn "ina ka baro matarka ? banza yayi mata ya soma takowa zuwa inda take rigingine tana binsa da idanunta, ganin yadda yayi mata banza yasa ta juya ta kwanta haɗe da juya masa baya tana matso ruwan hawaye.
A hankali ya k'araso idanunshi na kanta yana karewa halittar jikinta kallo "Ki tashi kici abinci girgiza masa kanta tai alamar bata ci ,saman gadon ya hau yasa hannunsa ya taɓa wuyanta zafi ne ya ziyarci tafin hannunsa "oh my god your body is hot are you still sick ? ya tambayeta girgiza masa kai ta sake yi , matsota yayi sosai tashi muje hospital ina son sani meke damunki ya fadi haka batare daya tashi faɗa ba "karka damu idan na koma gida i will be alright "okay tashi kici abinci ya sake kai hannunsa jikinta yana shafa wuyanta taushi da dumin hannunsa kaɗai ya isa ya siye zuciyar mace ya mallaki duk wani abinda mace zata so ga cikakken namiji shiru ya ratsa dakin bai sake cewa komai ba haka itama bata sake cewa komai ba tana kwance lamo "har ga Allah ba wai bata son komawa gidansu bane tana tsoron nisan da zai sake yiwa rayuwarta tunda ya tabbatar mata bazata sake ganin ko mai kama dashi bane , yayinda shi hankalinsa ya kashi gida biyu wani na wajen ahlinsa wani na gurin aikin da zai tafi gobe bata ankara ba taji ya dauke cak ya sauko daita ya zaunar daita a bakin gado ya kai hannu ya dauko laidar takeway din daya shigo dashi ya bude ya fito da take way ya bude "bisimilla ......
Yatsina fuska tayi "banason taurin kai ko mutsu akan duk abinda nake so eat ya k'arasa maganar yana nuna mata abinci ,kin ci tayi kamar yadda ya umarceta a ranshi yace "ta fiyye shagwa'ba ni da nake dan oya oya yaushe zan iya jurar wannan shirmen nata , spoon ya d'auka ya dubo abincin ya kai bakinta "me yasa kike da taurin kai ? "bazaki taɓa shiryawa dani ba matukar kina da taurin kai , bai tsaya jin abinda zatace ba ya sake kai spoon karamin bakinta babu mutsu ta bude bakinta ta amshi abincin idanunta na kanshi sai dai cike suke da ruwan hawaye shi kanshi sai daya lumshe idanunshi saboda abinda yaji yana bin jikinsa wanda ya rasa ko menene, spoon biyar ta amsa ta kawar da fuskarta alamun takoshi ya bude kwalin freshyo ya mika mata sannan ya mike ya shiga bayi ...
Shiru tayi tare da bin bayansa "iya haka ma tasan ta samu wata daraja ta musamman daga gareshi mikewa tayi ta shiga tsintiri a d'akin da tunani "anya kuwa muryar data ji d'azu na matarsa ne ....? "Idan bana matarsa bace to na wacece ?"meye matsayinta garesa ? a natse ta koma kan gadonta ta kwanta tana sake zurfafa tunaninta gbdy hankalinta a tashe yake jin sautin matar sai dai hakan bai sa son da take masa ya kau ba hasalima ji tayi zata iya rayuwa dashi da kowacecce ,a natse ya tura kofar bayi ya fito sam bata ji motsin fitowarsa ba tana can duniyar tunani sai hucin numfashinsa taji a daidai saitin wuyanta ta matsa kafin ta ankare ya haɗeta da jikinsa ya soma rabata da kayan jikinta ,gabanta ya tsananta fad'uwa da sauri "karfa soyayya ta rufe mata ido ta biyewa mutumin daya tabbatar daya baya sonta, tana jin yadda hannunsa ke yawo a sansar jikinta ta fashe da wani irin kuka yayinda qirjinta ke dokawa da matsanancin karfi kamar zai tsage.
gaba-daya hucin numfashinta da kamshin jikinta ya cika masa hanci , jin sautin kukanta yasa ya juyo daita bai tsaya wata wata ba ya haɗe bakinsu guri daya tare da kafe hannunsa daya akan nipple d'inta yana murzawa a hankali wani irin tsotsa yakewa bakinta yana murza kan nipple d'inta wanda take jinsa har cikin kwakwaluwarta ,take kukanta ya soma raguwa saboda hannunsa dake yawo a jikinta, take fitar numfashinta ya sauya ,shi kasan baya son yadda yake zakewa da jikinta tunda yasan bai dace ya mallaketa ba , sai dai ya rasa dalili sake manneta yai tsam ajikinsa yana sake shegewa jikinta tare da taɓa duk inda hannunsa yaci karo dashi a sansar jikinta musamman dukiyar fulaninta kusan minti talatin yana romancing d'inta wayarsa ta soma ringin a hankali ta zame jikinta daga nashi ta kwanta tana sauke numfashi , figota yayi ta faɗa saman faffad'an qirjinsa yana sauke numfashi da kyar batare daya ɗauki wayar ba , duk yadda take jin karfin soyayyarsa a matukar tsorace take dashi cikin sanyi jiki ya dinga shafata yana sauke numfashi "ana kiran wayarka fa tayi maganar kamar zatayi kuka ..
hannu ya kai ya ɗauki wayar ya manna a kunnenshi batare da yayi magana ba daga can bangaren anas ya kira sunansa " Jaguwa ...
Shiru yayi yaki furta komai yana wasa da gashin tanweer "nasan kana jina ka maida yarinyar nan kuwa ? shiru ya sake yi yana sauke numfashi da ajiyar zuciya "da alamun baka maidaita ba ? lumshe idanunshi yayi yana yin kasa da hannunsa tare zagaye kan nipple's dinta, shi kaɗai yasan yadda yake ji ajikinsa a duk sanda suke tare.. ..
"Ni ka yiwa gargadi sai gashi kai ne ka aikata hakan, jin haka yasa Jaguwa mikewa ya sauko yana gyara zaman gajeren wandonsa dinsa daya dan zamo daga kugunsa ya nufi kofar fita "bai dace ba gaskiya ,abinda mukeyi ne fa kana mana faɗa me yasa zaka yi ...?saurin dakatar dashi yayi "ni din ma ba da wata manufa na d'aukota ba ,na d'aukota ne da niyyar azabtar daita, na gana mata azaba na nuna mata kuskurenta akan abinda ta min sai....
Yayi shiru ya kasa karasa maganar "sai kuma ka bige da .......
dakata dan Allah malam ni babu abinda nayi daita "to me amfanin rike musu yarinya da kayi ? "Ka ....
kit ya katse kiran yana dafe goshinsa tare da rike kugunsa da daya hannunsa wani kiran ne ya shigo ya sake katsewa ya kashe wayar gaba-daya ya koma d'akin yana Kallonta idanunta a lumshe alamun tana jin bacci rabawa yayi jikinta ya kwanta tare da matseta ganin haka yasanya shi gaggawar birkitota suka fuskanci juna eye's dinsu suka haɗu zuciyarsu yayi mummunar bugawa a tare laulausan tafin hannunsa taji yana yawo ajikinta tun tana jin abinda yake har bacci yayi nasarar d'aukarta amman stil tana jinsa , gabad'aya ya gigice irin gigicewar da bai taba yi akan kowace mace ba, duk tunaninsa ya kau burinsa kawai ya samu biyan bukata sai dai bazai iya aikata komai daita ba.......
sama da awa biyu ya ɗauka yana romacing din jikinta daren da yake jin kasancewarsa na musamman gareshi dan kuwa ji yake tamkar yana tare da matarsa ce ina ma zai iya daya yaki zuciyarsa ya aureta kamar yadda ta bukata dan yasan zai samu dukkanin wani kulawa daga gareta ,zata shayar dashi soyayya ,a hankali har ya samu natsuwa ya kwantar daita a saman faffadan kirjinsa yana sauke numfashi ...
hannunsa ya daura saman gashinta yana shafawa zuwa gadon bayanta haɗe da kissing foring head d'inta "acikin zuciyar tanweer kuwa addu'a take da Allah ya tsaida shi iya haka batare da ya kusanceta ba , Allah kasa wannan bawa naka ya aureni dan zan sha soyayya shi din na daban ne i love you adnan ta furta haka acikin ranta , rufe musu jiki yayi yana sake lumshe kyawawan idanunshi har bacci yayi nasarar daukarsa.....
*****
A hankali ya bude kyawawan idanunshi ya daura akan ƙaramin agogon dake ajiye akan abun gado, karfe takwas ya gani har ta wuce da wasu yan mintuna tsaki yaja saboda ya makara idan akwai abinda ya tsana bai wuce makara gurin sallah ba , ya kwantar daita tare da lullu'beta da bargo ya mirgina ya sauko ya janyo towel ya d'aura ajikinsa cike da natsuwa ya shiga bathorrom , bathtube ya shiga ya tsaya ya soma sakarwa jikinsa ruwa, wankar tsarki yayi tukuna domin tsaftace jikinsa sannan yayi wanka soso da sabulu bai dade ba ya fito yana goge jikinsa yana kallon fuskarta da gashin kanta mai tsantse da sheki komai nata mai kyau ya furta hakan a kasan ranshi ..
Jallabiya ya ciro wani design din yasa ya karasa kibabben gurin sallarsa ya soma gabatar da sallah gabansa na faduwa , yana matukar fargaba da tsoron mahalincisa a duk sanda zai yi sallah sai yaji gaba-daya komai ya kwance masa ,yasan abinda yake aikatawa bai da kyau har yana jin tamkar ibadar da yake ma ba'a amsa ,yayinda take zuciyarsa ta kawar masa da wasi wasin data shiga ya dinga yi mata naci da karfafa gwiwar da ana amsa har ya idar zuciyarsa rawa take ya mike ya dawo inda take kwance tana sauke numfashi hannuwansa duka ya kai jikinta ya d'agota ta zube jikinsa ta lafe tare da turo masa karamin bakinta gaba , bakinsa ya kai cikin kunneta "ki tashi kiyi sallah lokaci ya tafi mika tayi ajikinsa wanda ya haddasa masa jin wani irin shock , "uhm zanyi zuwa anjima bacci nake ji jikina duk ciwo yake min ,gefen kunneta ya ciza da dan karfi ta saki qara tana sake shigewa jikinsa "dole ki tashi kiyi sallah me kika yi da kika gaji ya k'arasa maganar yana busa mata iskan bakinsa take tsigar jikinta suka mike sake turo masa bakinta tayi tana kokarin buɗe bakinta taji yayi sama daita ya shige bathorrom daita ya sakata a bathtube "ba'a lattin sallah a gidana oya kiyi alwala ya juya ya koma d'aki bayan kamar minti uku ya dawo hannunsa rike da jallabiya ya ajiye mata ya sake fita ..
Jiki a mace ta fito tana kallon inda yake zaune rigingine da gado ta isa inda taga dadduma ta tada sallah bayan ta idar ta koma dayan bangaren da yake ta zauna "good morning ?"morning ya faɗa atakaice batare daya kalleta ba "ya kamata na koma gida ina so..
"zaki tafi nan da wasu awani dan zamanki bashi da wani amfani , ya fada yana mik'ewa akan katifa bata sake cewa komai ba ta zame ta kwanta tana runtse idanunta "komai cikin gadara da isa da nuna rashin kulawa ta fadi haka a kasan ranta .......
ya mike ya fita daga dakin zuwa wani dakin , yayi shirin fita operation dinsa tsaf ya shirya cikin bakaken kaya riga da wonda na suit ya ɗauki bindigarsa pistor guda har guda biyu ya soke ajikinsa yabi jikinsa da turare mai sanyi kamshi sannan ya fito zuwa babban parlou'n gidan yana d'aura agogo a tsintsiyar hannunsa turus yayi ganin jabir kamil jubi da Anas zaune suna tautaunawa akansa ganinsa yasa suka mike suna kallonsa , kallonsu shima yayi daya bayan daya yana tabe baki sannan yace "ku kuma fa ? "a tare suka bude baki mun zo ne akan wannan fitartaka bama son ka fita aikin nan dan Allah ka hakura ,"me yasa bakwa gajiya da magana ɗaya nifa wannan ba sabon abu bane agurina,",Koda yaushe kana jayayya damu akan ra'ayinka amman akan wannan dole mu fi karfin ka "karfin wa ? ya furta yana musu wani irin kallon kasan ido
"Duk ma abinda zakuce kuce but I must face tanko gote zasu sake magana ya dakatarsu har zai fita yaji jikinsa yayi masa wani iri a hankali ya juya ya koma ciki ,kai tsaye d'akin da tanweer take ya shiga ya hawo har saman gado ya shige jikinta yana kissing din bayan wuyanta jinta yake kamar matarsa ya zira harshensa cikin kunneta sannan ya kamo hannunta cikin nashi "zani wani aiki mai mahimmanci da zarar na dawo zan kai ki gidanku ajiyar zuciya ta sauke tana juyo ta zuba masa ido batare da tace komai ba shima bai sake furta komai ba wani iri suka ji ajikinsu a lokacin da kwayar idanunsu suka tsarke cikin juna ,bai sake cewa komai ba ya fice tabi bayansa da kallo kamar ta hanashi fitar duk da batasan inda zashi ba , har lokacin su Anas suna tsaye ya nufi haraban gidan suka biyo bayansa suna masa magana amman ko tari bai yi bare su saka rai zai amsa musu , kai tsaye dakin ajiye makamansa ya nufa ya dibi harsashi da kudi masu yawa ya ɗauki keyn motarsa city ya fito still suna biye dashi ya karasa inda aka tanada domin ajiye motocinsa ya danna key din hannunsa ya bude kofa mazaunin direba ya shiga ya tayar mai gadi na ganin hancin motarsa ya bude masa, ya cilla motarsa waje .
mutanen dake tsaye jiran fitowarsa suka mike tsaye ,kamar ba zai tsaya ba sai kuma ya tsaya batare daya kashe motar ba ,yayi warning glass din motar ya ciro bandir din kudi yan dubu day day ya soma raba musu kamar yadda ya saba suka dinga amsa suna zuba masa ruwan addu'a da samun nasara yana kada kai ,sai daya sallamesu sannan ya dauki hanyar zuwa donping estate ..
"Taurin kai taurin kai mutun kamar mutanen farko duk abinda kaji ance ka barshi barinsa shine alkhairi duk kuma abinda zaka samu a duniya zaka bar shi jubi ya faɗa cike da taikaici da bakinciki taurin kan Jaguwa "wayyohlly Allah wallahi har na fara tausayawa yan'uwansa da halin da zasu shiga idan wani abu ya faru dashi kamil ya fada yana marairaice fuska , jabir yace " wallahi tunda ya soma shirin aikin nan naji ajikina babu nasara "muyi masa addu'a kawai Allah ya dawo dashi lafiya domin shine karfin gwiwarmu bamu taba samun saɓanin ra'ayi ba sai a wannan lokacin inji cewar anas daya fi kowa shiga damuwa " ameen suka had'a baki gurin fadar haka..
A hankali yake murza stearing yana tunanin yadda abubuwan zasu kasance gaba-daya ya gama tsara komai da yadda zai shiga ya fito har ya dauki titin da zai kai shi estate din ya karaso bakin get din estate din yayi parking ya ɗan dade sannan ya fito daga cikin motarsa yana gyara zaman suit d'insa kai tsaye gurin securitys din bakin get ya nufa suka gaisa a mutunce bazakace masa dan fashi ba bayan sun gaisa yace "ina son ganin Alhaji tanko gote ..
Daya daga cikin securitys ya leko daga cikin wani karamin daki yana dubansa ganinsa cikin shiga ta kamala ya koma ya zauna dayan yace "me ye sunanka na duba ko kana cikin list din masu son ganinsa ? Shiru yayi ya kasa magana yana ciza lip's d'insa na kasa security ya sake kallonsa yana tambayarsa "uhm don't worry bari na kirasa "better dan ba'a bawa Kowa damar shiga sai da izininsa wayarsa ya ciro kamar zai yi kira ya koma cikin motarsa ya zauna yana tunanin yadda zai shiga cikin sauki .
" Anas........"
jabir ya kira sunansa yana zama a gefensa "na'am jabir Anas ya amsa jiki a sanyaye" everything will be fine naga duk ka damu tunda jaguwa ya bar gidan nan "dole na damu jabir ina jinsa tamkar danuwana bana son wani abu ya sameshi
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 7 Chapter of 67