kuka ce da wanda tace duk abu d'aya ne mu din barayi ne wato armrobber's ..... ".
ta zaro idanuwanta duka waje da sauri qirjinta na dokawa da karfin gaske ,yayinda numfashinta ke fita da sauri sauri. ya gyada mata Kai alamun "eh".wani abu mai duhu taga ya gilma cikin idanunta, zuciyarta ce ta tsaya cak ta daina
aiki na wani lokaci kafin daga baya ta dawo tana bugawa fiyye da kaida , ta rike kanta dake sara mata kamar zai ra'be gida biyu ,a hankali ta soma ganin jiri tayi kasa tana dafe da kanta tana daf da zubewa kasa yay saurin tarota zuwa jikinsa kwayar idanunshi na kanta , kallon yadda jikinta ya saki yake adalilin numfashinta daya tsaya ya daina aiki take ya fahimci suma tayi , bai tsaya jiran komai ba ya mike daita rungume ajikinsa yana kallon face dinta , Kai tsaye d'akinsa ya nufa daita ya kwantar daita yana k'okarin kulle kofar abokansa suka turo suka shigo d'akin suka yo kanta suna tambayarsa , wani kallo yay musu gbdy suka ja baya tare da barin d'akin ."
ya zuba mata tsumammun idanunshi yana fesar da iska mai zafi daga bakinsa, zuwa yay ya kulle kofar ya dawo ya cire rigarsa ya ajiye akan kujerar kushin din dake d'akin ya saura daga shi sai farar singlet da dogon wando ya shiga bayi ya fito hannunsa rike da k'aramin roba dake d'auke da ruwa ya k'araso gabanta ya dibo ruwa a hannunsa ya shafa mata a fuska zuwa qirjinta bata motsa ba, dan haka ya ajiye roban hannunsa ya cire mata kayan jikinta da niyyar shafa mata ruwan ajiki sai dai surar jikinta ya d'auki hankalinsa shiru yayi tare da tsura mata tsumammun idanunshi ,ya runtse idanuwanshi da sauri ganin tsayayyun brest dinta gasu tantsan tantsan dasu gwani burgewa wani abu daya tsaya masa amakoshi ya hadiye sannan ya bude idanunshi fess akanta , ahankali ya dinga bin sansar jikinta yana shafa mata ruwa sai dai har lokacin babu alamun zata dawo haiyacinta ya rasa me zai mata numfashinta ya dawo gashi yasan gari yanzu koina cike yake da jami'an tsaro banci haka daya ɗauketa zuwa asibiti.
ajiyar zuciya ya sauke ya sake ware idanunshi sosai akanta yana jin wani yanayi ajikinsa gbdy tsigar jikinsa ya mike yrrrrrr ... , kallonta
ya sake yi a Karo na biyu ya Kai hannunsa ya shafi gefen fuskarta yana lumshe sexy eye's dinsa sannan ya sauke wani zazzafan numfashi .
a natse ya d'aura hannunsa d'aya akan Brest dinta nan take jikinsa ya kama kyarma kamar wanda aka jonasa da wutar lantarki ", wayyohhhly Allah Ina ma zan iya dana aureki kmr yadda kika bukuta ," wani irin magana kake yi haka Adnan ?.yarinyar da jin sana'arka kad'ai ya sumar daita
Ina ga kace zaka aureta da wannan sana'ar ?"ai a halin yanzu babu abinda zatai da Kai hatta son da take nuna maka zai Kau acikin zuciyarta , mafi alkhairinsa ma ka mayar daita gaban iyayenta komai zai faru daita ya faru daita tana gabansu ko bama haka kaima baka da lokacin soyayya ko wani aure "zaka maidaita wancan azalumin ya Ida nufinsa akanta kenan ? zuciyarsa ta jeho masa wannan tambayar ,shiru yay kawai yana cigaba da kallonta tare da rashin sanin madafar dafawa ."
A hankali ya dinga Jin qauntar na mamayeshi "tanweer nonuwanki abun burgewa gashi zasuyi dadin murzawa ba kamar na sauran matan dana yi muamula dasu ba ,yana Jin kmr ya tsotsa ko zai samu natsuwar zuciya ya lumshe tsumammun idanunshi yana rankwafowa da kansa yana hura mata iskar bakinsa ,
a hankali ya dinga murza kan nipples dinta yana sauke ajiyar zuciya ya runtse idanuwanshi ya fito da harshensa yana lasar tsakiyar nononta yana fitar da numfashi mai zafi yana Jin wani irin fellings dinta da bai ta'ba Jin irinsa ba a tun tsawon rayuwarsa , daidai gwargwado yayi muamula da mata amman bai ta'ba Jin irin abinda yake ji akanta ba."
yana matukar sha'awar yarinyar komai nata yayi masa irin type din macen da yake muradi ce , to ka kawar da sha'awarka mana tunda gata nan a gabanka sai yadda kayi daita "sauri girgiza Kansa yayi "reaping din yar mutane kenan ?da sauri ya sake girgiza Kanshi "bazan iya ba, ya tuna lokacin da akayi reaping din kanwarsa nadeeya irin tashin hankali daya shiga tare da iyayensa hauka ne Kawa bai yi ba sai daya gwamaci mutuwa da rayuwarsa.
da sauri ya cire hannunsa ajikinta ya bude idanunshi ya d'agota sannan ya fara k'okarin maida mata kaya yana gama Saka mata kaya ya tattarota gbdy zuwa jikinsa ya matseta tsam ya had'e bakinsu guri d'aya yana hura mata numfashinsa da sauri sauri yana shafa laulausan gashin kanta kusan awa d'aya yana hura mata numfashinsa sannan ya Kara kamkameta ajikinsa.
a hankali ta fara motsi tana fitar da numfashi adalilin numfashinsa dake shiga bakinta da hancinta , jaguwa ya tsaya had'e da tsura mata Ido ganin numfashinta ya dawo yai k'okarin zare bakinsa sai dai ya kasa dan haka ya cigaba da yawo da harshensa a bakinta ya lalu'bo laulausan harshenta ya fara tsotsa cikin kwarewa yana had'awa da hakoranta da lips dinta yana mutsayar yawun bakinsa da nata.ya rungumeta sosai tamkar za'a kwace masa ita, ya kware sosai gurin iya sarrafa mace wannan dalilin yasa duk macen daya kusanta take makale masa ba sex ba hatta romance idan yayiwa mace karyarta ta barshi , tayi luf ajikinsa ta zagaye wuyansa da hannunta tana jin wani sanyin dadi, bazata iya misalta yadda take Jin dadin laulausan harshensa da lips dinsa ba , gbdy ya mantar daita abinda ya faru , ta narke masa ta kamo lip's dinsa tana tsotsa cikin natsuwa tana fitar da numfashi wanda ke cike da tsananin sha'awa mika take tana banqaro masa qirji tana Jin kamar ta kamo hannunsa ta daura akan nipples dinta ,shi kuwa sai sake tarairayota jikinsa yake sun kamkame juna sosai suna tsotsan bakin juna kmr zasu cinye junansu .
Qarar knowking din kofar d'akinsa da ake ya dawo daita haiyacinta, sosai ta bud'e idanunta har lokacin yaki sakar mata baki yana tsotsa kmr wani tsohon maye , shiru tayi tana kallonsa tana nazarinsa da tunani , lokaci guda komai ya dawo mata ,a hankali ta fara k'okarin raba bakinta da nashi ,ya bude idanunshi dake runtse ya sanya cikin nata , cikin tsananin damuwa da bacin rai ta fixge jikinta ta sauko daga jikinsa tana aika masa da mugun kallo, ta kasa cewa dashi komai illa hawaye da suka shiga zubowa daga idanunta. ta nuna shi da d'an yatsanta " a she da gaske Kai armrobbers ne kmr yadda zuciyata ta sha hasasho min ?. "Lalai ka cika tantiri da bai san darajan kanshi ba ,kayi sata ka bi matan banza ga shaye shaye duk Kai kad'ai ? Allah ya Isa tsakanina da Kai da ka raboni da iyayena byn kayi musu fashin makudan kudade ",ya Kai hannunsa zai rikota ta matsa baya da sauri tana cewa "karka sake ka ta'ba min jiki ,ko ance maka jikina iri na wad'an can matan banzar daka saba muamula dasu ne ?
Yayi shiru kawai yana kallon karamin bakinta da take motsasu a hankali ,"dan iskan banza lalataccen banza , inshallahu duk abinda kayi min sai anyi da kannenka ta karasa maganar tana sheshekar kuka .har lokacin shiru yayi yana sauraronta idan ransa yay dubu to a bace yake, tunda yake babu macen data taba kallon idanunshi tayi masa irin zagin da ta masa, yau shine Karo na biyu data zagesa ,a hankali ta fara tafiya tana kuka ,d'aga ka'fafunta take da kayr tana layi cikin zafin nama ya fito daga d'akin yaga tana tafiya cikin rashin kuzari taku uku yayi ya fixgota ya had'e ta da jikinsa ya nufo d'akin daya bata ya matse gam ajikinsa sai data saki qara mai sauti "shiiiiii ..."
ki yiwa mutane shiru yar rainin hankali kawai idan ba haka ba na ganar dake kuskuren ki yanzu "ni ka sakeni gidanmu zani wallahi bazan qara Koda second daya acikin gidan nan ba , bazan iya cigaba da zama cikin yanfashi ba ,yan iska kawai masu bin matan baza da shaye shaye ,yau ko sama da kasa zasu had'e sai na bar gidan nan...... ".
"karki qara kirana da dan iska dan banyi iskanci dake ba idan Kuma nayi iskanci dake ne dan na tabbata d'an iska agurinki sai na aikata yanxu ? tana jin haka ta soma kokuwar kwatar kanta tana dukan qirjinsa "ni ka kaini gidanmu wallahi bazan zauna ba " wani irin matsa yayi mata ya cafke bakinta ya shiga tsotsa yana yawo da harshensa a koina acikin bakinta yana kokari bude zip din rigarta ,sosai ta tsorata ta kidime dukansa ta shiga yi da iyakacin karfinta tana ihun neman d'auki bakinta ya saki ya wanketa da wani lafiyayyen marin da yasa ta tsaya cak tana dubansa hawaye na gangarowa akan quncinta "kina hauka ne ? "Wallahi idan naga dama sai nayi abinda kike kirana dashi naga abinda zakiyi "ko kina tunanin kinfi karfina ne ?"Koni sa'anki ne da zaki dinga farfad'a min abinda kika ga dama ?
"tun girmana byn mahaifiyata babu mai kallon kwayar idanuna ya fad'a min maganar daya ga dama ban ci ubansa ba , dan haka ki shiga hankalinki tun wuri ki dawo natsuwarki jaguwa ba kamar sauran Maza bane "idan naso zan iya komai dake Kuma baki Isa ki hana ba dan rashin kamun kanki a fili yake Kuma kema kina son iskancin ai da zarar an ta'baki zaki fara narkewa mutane , idan iskanci nake so akwai mata bila'adadin da ko kyauta nace Ina so zanyi having sex dasu zasu bani na kwana Ina Abu daya dasu kyauta babu raki sai sambarka ,ki sani jikinki baya gabana bare kiyi tunanin zan iya aikata wani abu dake , ki kiyaye bakinki ki San abinda zaki dinga fada min , abinda kika gani ko kikaji shine asalin adnan da kike son sani ,Adnan na fashi ne " yana gama fad'ar haka ya hankad'ata tayi baya zata fad'i tayi saurin dafe abun mirrow tana fitar da hawaye mai zafi ya juya da sauri ya bar d'akin .ta zube kasa tare da rutsa kuka mai ciwo wanda take Jin zafinsu da rad'ad'insu har cikin kahon zuciyarta wannan abu da ciwo yake acikin zuciyarta, ta kamu da matsanacin soyayyar d'an fashi wannan wani ciwo ne da mikinsa zai dangwama yana azabtar da zuciya ".
A hankali ya shiga d'akinsa Kai tsaye had'ad'd'en bayinsa ya nufa ya tsaya gaban mirrow Wanda ke hade da washing hand basing ya fara wanke fuskarsa a hankali qirjinsa na wani irin bugawa da karfin gaske , sai da yayi minti biyar duke sannan ya d'ago fuskarsa kwance da ruwa, fuskar nan nashi a had'e tamkar hadari ya tsurawa mirrow bayin Idanunsa yana kallon kyakkyawar fuskarsa yana zurfafa tunanin yadda zai yi da tanweer arayuwarsa shi kansa ya fahimci yarinyar ta fara tasiri a zuciyarsa amman zai yakiceta ta karfin tsiya .a naste ya soma daga kafafunsa ya fito zuwa falonsa ya karasa gaban fridge ya bude ya tsurawa lemunka dake jere idanunshi yayinda zuciyarsa ke tafarfasa da quna baya jin daya daga cikin lemunka zasu sanyaya masa zuciya yana Jin kamar yasa akawo msa giya mai sanyi ya kwankwad'a ko zuciyarsa zatayi sanyi ,sai yanzu yake nadamar sanin ko shi waye da tayi shiru yayi agurin yana tunanin mafuta ."
Ita Kuwa tanweer sai data ci kuka mai isarta sannan ta tashi ta fad'a bayi ta cika bathtub da ruwa ta shiga ta kwanta lamo cikin ruwa tana sauke ajiyar zuciya ta d'auki tsawon lokaci tana tunanin yadda zata gudu ta bar gidan "idan na tafi ya zanyi da matsanacin soyayyar da nake masa ?tsaki taja" soyayyar banza karki yarda ki biyewa wata soyayya ki cutar da kanki ,a yanzu tsana ce ya kamata ya maye gurbin soyayyar, ta dade acikin bayin sannan ta fito daf da magariba , yana shigowa tana fitowa daga bayi ya tsaya ajikin kofa d'akin yana aika mata da wani irin kallo me kashe gabobin jiki ,kallonta yake yana kallon santala santalar cinyoyinta dake fitar da sheki .
a hankali yayiwa Kansa mazauni agefen gado tare da jingina rabin jikinsa da filo yayi mugun tsura mata Ido , kallo d'aya tayi masa ta d'auke idanunta akansa qirjinta na wani irin bugawa da karfin gaske ,a halin yanzu kallosa ma storon yake bata ko ma tace bata qaunar ganinsa kyawun dan maciji garesa tunda babu hali , cikin sauri ta d'auki kayanta ta sake shiga bayi.
shiru yayi zaune yana kallon d'akin har kusan bakwai da wani abu bata fita ba , ganin bata da niyyar fitowa ga lokacin sallah na ƙoƙarin wucewa ya tashi ya fice .."
*****
Da misalin karfe tara na dare ya shigo d'akin sanye da kananan kaya army green riga da wando three quarter ,kafafunsa sanye da farin silifas , hannunsa d'aure da agogon silver sai kamshi jikinsa yake fitarwa , ya kawo mata abinci ya ajiye akan table zai fita tace "dama ka dawo ka d'auki d'an iskan abincinka dan wallahi bazan ci ba gara na mutu da yunwa dana Kara cin abun hannun dan fashi." banza yay mata tare da jan tsaki ya sake d'aga kafafunsa yana soke hannunsa cikin aljihu "dan Allah karki ci idan yunwa ta kasheki bani da hasara, ni mu hudu ne agurin mahaifiyata kefa ? ya karasa maganar tare da juyowa gbdy ya fuskanceta sosai , Ido cikin Ido suke kallon kwayar idanun junansu " idan kin mutu iyayenki kikawa hasara sannan karki dauka idan kin mutu ni jaguwa zan kaiwa iyayenki gawarki , no a ruwan teku zan watsaki kifaye suyi wuf da gangar jikinki ". Ai ko gama rufe baki bai yi ba ta bare baki ta fara kukan shagwa'ba "Allah ya Isa tsakanina da Kai mugu azalumin sai Allah ya saka min ". bai sake saurarata ba ya kama gabansa yana jan dogon tsaki ."
Bangaren ammi kuwa har qarfe goma saura na dare tana jiran Kiran Adnan dinta da yace ta jirashi kome dare kar tayi bacci zai kira ,ta tashi daga falonta ta shiga dakinta dan tuni yaranta sun shige d'akinsu ta fara shirin bacci har ta gama shirin bacci bata ga Kiran Adnan dinta ba tai shiru tana tunaninsa "ai har yanzu da sauran lokaci bari naga bugawar 11 idan bai kirani ba sai na kirasa ".ta kwanta akan gado tana ambaton sunan Allah kwanciyarta ke da wuya sai ga kiransa ya shigo ta d'auka had'e da sallama byn ya amsa "tace yanzu na gama maganarka a zuciyata , "okay fatan dai Lafiya yasu shafiq da hally "duk muna lafiya ya aikin ? "Alhamdulillah ammina yau dai naji jiki sosai , gbdy jikina ciwo yake kamar na taho gida "ai kaga irinta shiyasa kaga na damu kayi aure Adnan bamu da lokaci idan kaji ance babu lokaci to mutuwa ake nufi zata iya zuwa ma mutun Ako wani lokaci ,baka rasa komai ba , Allah ya rufa maka asirin da zaka iya ajiye mata hud'u a karkashinka me yasa bazakayi ba ?",zanyi ammin inshallahu nan kusa "ko na nemo maka mata ?shiru yayi ya kasa ce mata "eh ! sannan ya kasa cewa a'a
"Kayi shiru kana jina idan na nemo maka ne sai na bazama ko cikin ya'yan kawaye da dangi ne na nema irin wacce nake so ? murmushin gefen baki yayi kana yace "duk yadda kikayi daidai ne ammina zabinki abun so ne , hira sukayi sosai na tsakanin uwa da d'a Wanda hakan ya sanyaya zuciyarsa ya dan ji damuwarsa ta Kau, sun dan jima suna hira sannan sukayi sallama ."
*******
zahra basu Isa garin Edo ba sai gurin karfe goma da wani Abu na dare kasancewar motarsu bata samu passger da wuri ba gashi motar tayita tsayawa a hanya dan haka basu yi tunanin zuwa gurin boka ba sai suka kama hotel , washegari kuwa karfe shida a gidan boka tayi musu, tunda suka shiga cikin gidan bokan gaban Zahra ke fad'uwa , sun iske mutane dayawa da manya motoci parke a haraban gurin ta sha mamaki ganin lokacin da suka zo amman still sai da suka tarar da mutane ,suka k'arasa gurin amsar kati suka amsa suka samu guri suka zauna suna tautauna akan matsalarta , a hankali har layi ya kawo kansu suka mike suka nufi d'akin da bokan yake aikinsa , da baya da baya suka shiga wanda haka dokarsa take ba'a shiga ta gaba sai da baya .
babu komai ajikin bokan sai wani gaye da yasa ya rufe gabansa dashi suna k'arasa shiga cikin d'akin suka fuskancesa sannan suka buga kafarsu na hagu sau uku wanda shima kaida ne ga duk wanda yazo sai yayi.
da hannu yayi musu alama da gurin zama suka zauna shi kuma ya fuskanci gunki dake daskare a gefensa mai yatsu bila'adadin fuskar gunki kamar na aljanu gbdy ilahirin jikin gunki jini ne kuma na mutane .
Blessing ta bud'e baki zata fara masa bayani ya d'aga mata hannu "karki fara cewa komai ni ne shad'anin boka, bokan da baya gudun mutuwa sai dai mutuwa ta gujeshi, bokan da ba'a fad'awa abinda zai faru sai dai ya fad'a "kin kawo kawarki adalilin tana son ta mallaki zuciyar saurayinta wanda shi a halin yanzu zuciyarsa naga diyar minister of health ,zahra da blessing sukayi shiru gabansu na faduwa barin zahra da hankalinta yay mugu mugun tashi jin zuciyar jaguwa ta kamu da soyayyar yarinyar".
"hatsabibin boka ne ni zan tabbatar da nayiwa kawarki abinda take bukata , zan biya mata bukatarta ta duniya, ya juya ya kalli zahra " zakiyi nasara akan rabashi da yarinyar amman shi da wahala ki mallakesa kamar yadda kike so , domin kuwa wannan mutumi ya wuce da tunaninki yana da hatsarin tunkara domin kuwa akwai tsari mai karfi ajikinsa , kafafunsa yafi naki tsawo ,Inda ya taka har ki mutu kafafunki bazasu taka ba . "
"yanzu boka ya za'a yi kenan wallahi idan ban mallakesa ba zan iya mutuwa sannan babban burina na rabashi da yarinyar nan koda diyar talaka ce bare diyar mai kudi.
sai daya numfasa sannan yace " na fada miki bazaki mallakesa ba sai dai ki rabashi da yarinyar ,Kuma aikin da za'a rabasu na bukatar budurwar wacce bata taba aikata zina ba Kuma an yi nasara domin kuwa yarinyar budurwa ce wani nmj bai taba amfani daita ba ,Ina tabbatar miki muddin ya kusancenta zaki iya rabasu zai dai ya saurareki amman ba zakiyi yadda kika ga dama dashi ba yana gama fad'ar haka yace "me kika gani ayi aikin ko abari? "
hankalinta a matukar tashe tace "yanzu boka babu wani mafuta sai wannan ?" wallahi Ina matukar kishin Adnan bazan so ya rabi wata mace ba byn ni "wannan ne kawai hanya mafi sauki Shima din ba shine zai Kai Kansa gareta ba itace zata Kai masa kanta , Kinga wannan saurayin naki akwai abubuwa da yawa akansa shiyasa ma ya rufe ma Kansa taurari dan kar mutane su san ko waye shi yana kaiwa nan yace ku tashi ku wuce "kafin sati biyu da kanki zaki kirani ki bani labarin cigaba da aka samu ta bud'e jakarta ta dibo kudi masu yawa zata ajiye a gabansa ya nuna mata gurin gunkinsa , nan taga wata tukuyar tsafi daskare da jini ta saka kudin ,jiki a sanyaye suka baro gurin boka zuciyar Zahra cike da matsanacin kishi "gsky banji dadin wannan aikin ba nifa banason ya kusance kowace mace byn ni , yanzu ance dole sai ya kusanci yarinyar nan Kuma gashi budurwa ce Kinsa amsar budurcin mace akwai tsayawa arai .
"ki kwantar da hankaliki Zahra kibi maganar boka Inda akwai wata mafutar byn wannan zai miki ,ke yanzu ma meye abun d'aga hankali dan ya kusancenta ke da zai dawo hannunki "wani zai dawo hannuna ko baki ji abinda bokan yace ba ? cewa fa yayi bazan mallakesa ba ni wallahi dama na hakura da aikin nan ta karasa maganar tana yastina fuska ."
"Dan Allah kawata ki cire kishin nan a ranki mude bukatarmu ta biya ya rabu da yarinyar shine abinda muke so , har suka k'araso tasha magana daya dai suke yi blessing na kokarin shawo kan Zahra , shiru zahra tai taki cewa komai zuciyarta na tuttukin bakinciki Adnan zai kusanci tanweer Kuma shi zai amshi budurcinta.
bangaren tanweer kuwa taki cin abinci, yadda ya kawo mata abincin jiya haka ya fitar dashi bata ci ba ,ai ko shima ya hau dokin zuciya yaki bin ta kanta bare ya rarrasheta ." duk yadda blessing ke Jan zahra da hira acikin mota ta kasa cewa komai har suka sauka a lagos kowacce ta kama gabanta gbdy Zahra ta kasa samun kwanciyar hankali sam bata ji zata iya wannan kasadar sai tayi kmr ta kira boka tace ta fasa aikin sai Kuma ta fasa ."
*****
Zaune jaguwa yake cikin baban falonsa system ne a gabansa yana aiki eku ya shigo tare da rusunawa ya gaishesa ya amsa batare daya d'ago ba eku ya soma magana cike da ladabi "boss kamar ka manta da wancan mutumin " Jaguwa ya d'ago ya kallesa a tsanake yana bukatar qarin bayani "wancan mutumin dakace mu dauko a Rita Lori hotel mu killace maka shi " sai lokacin jaguwa ya tuna ya lumshe idanunshi "Yana Ina ne ?"yana boys quarter ya gyada Kanshi kawai ya cigaba da abinda yake eku bai wuce ba sai da jaguwa ya gama abinda yake ya mike yana tafiya kamar baya son taka kasa yayinda eku ke biye dashi har suka k'araso bakin kofar d'akin da alqali yake , eku yayi saurin bude masa kofar d'akin , alqali najin motsin mutane ya shiga zare Ido jaguwa ya tsura masa Ido ya rame sosai rama ta tashin hankali acikin kwana biyu da yayi wanda idan ka kallesa bazaka sake marmarin kallonsa ba duk ya fita haiyacinsa, zaune yake jugun hannunwansa da kafafunsa duk kulle su da handcuff kamar wanda yake prison a hankali jaguwa ya shiga Taku a hankali yana masa wani wulakantaccen kallo sannan ya tsaya a tsakiyar d'akin yana cewa"waye Kai menene yasa kake bibiyata ?alqali da bakinsa ya bushe sosai ya fara magana cikin wahala "babu dalilin da yasa na bibiyeka ya karasa maganar cikin tsananin tashin hankali .
"waye Kai ?"shiru alqali yayi ya kasa cewa komai jaguwa ya juya ya soma tafiya "Ina ganin azabar yunwar da'aka masa bai ishesa ba ka cigaba da barinsa babu ci babu sha har ya zamo sanadinsa " alqali wanda muryarsa ta fara dashewa babu karfi a tattare dashi yace "kayiwa Allah kayi hakuri na tuba "jaguwa ya cigaba da tafiya batare da juyo ba "idan na fada maka bazaka kasheni ba ?"yayi masa bmbyr a gigice cak jaguwa ya tsaya tare da goya hannuwansa duka a baya ya juyo
ya tsura masa Ido alamun yana sauraronsa "ni ..ni ...sai Kuma yayi shiru yaji tsoron sheida masa cewar shi din jami'in sirri ne " kayi hakuri dan Allah ka tausaya min nayi kuskure bazan sake ba "runtse idanu jaguwa yayi ,ba dan baya son aikata kissa a rayuwarsa ba da babu shakka da sai ya shake wuyan wannan
mutumin da hanunsa har sai ya mutu
"kaga nayi kama da wanda za'a bibiyi rayuwarsa for the last time ka fad'a min wanda yasa ka bibiyeni? yayi masa tmbyr yana hade fuskarsa kmr hadari. shiru alqali yay ya kasa magana Dan Bai San abinda zai ce ba har kusan minti biyar Yana tsaye yana jiransa ,eku ya Ciro karamar pestol ya saita gefen brain dinsa "na baka minti biyu ka fadi Wanda ya sakaka kafin na tarwatsa brain dinka na aikaka lahira "wa ..wallahi babu kowa Ina tafiya ne na gansa tare da yarinyar minister of health da ake nema shine na dinga binsa a baya naga Inda zashi daita wallahi byn wannan babu Wanda ya aikoni .
"ka cigaba da ajiyarsa anan har sanda zai fadi gskiyar wanda ya aikosa sannan ka ciyar dashi da gari zalla da ruwa ,ruwan ma kwatan tea cup haka ma gari muddin yayi wata bai fadi Wanda ya aikosa ba ka tashesa aiki yana gama fad'ar haka ya fice daga daki
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 15 Chapter of 67