nisa har suka karasowa gurin shakatawa wanda ke had'e da cinima cike da farinciki tace ",dan Allah ka bari mu shiga gurin shakatawar nan".
"Muyi me ?"ya fad'a a taikace "Na dade banje gurin shakatawa ba Sau d'aya Kawai ka bari muje tare da kai bai ce uffan ba Kai tsaye Wani gurin shakarawa ya nufa daita suna zuwa mai gurin ya karaso ya taresa yana cewa "yallabai daman kayi aure ne baka sanar damu ba, Ai ya Kamata ka sanar damu muzo tayaka murna amman dai matarka tana da kyau sosai , "shiiii ...dan Allah kayi shiru haka mana,".
" ranki ya dade gsky kin shiga uku da dade jaguwa yayi saurin zaro masa Ido cikin tsanani tashin hankali yana d'aga masa yatsa ya sake bud'e baki zai mgn yace" haba duk waya tambayeka wannan surutun ?"
ita kuwa tanwer banda murmushin farinciki babu abinda take" yauwa ke bazaki gane ba kinyi saar miji ba, wallahi mutumin kirki ne muje na sammarmuku guri na musamman ,mutumin yayi gaba suka biyosa Abaya ta sakalo hannunta acikin na jaguwa shi kuma mutumin yana cewa "bazaki taba samun miji mai kirki kamrsa ba ,yauwa ga guri ku zauna atare suka zauna mutumin yaje ya Kawo musu abun sha ya tsiyaya mata a glass cup ya bata ta amsa tana masa godiya " na gode sosai .
gbdy ta kasa boye murnanta,dan taji dadin yadda mutumin ya yabesa ya tsura mata Ido Kawai yana kallonta batare daya ce uffan ba ,jikinta ya Bata ita yake kallo ta waigo inda yake zaune suka had'a Ido nan take ta hadiye rai tana jijiga kafarta d'aya "Ina ganin fa soyayyata ta fara fasa ruhinka ya bud'e baki zai mgn domin bata amsa kiran Anas ya shigo ya d'auka"kana ina ne ?
"Ina gurin shakarawa.
ita yarinyar fa a ina ka barta? "dan matsala muna tare daita " okay to shikenan "ba dai kaki samawar zuciyarka abinda take so ba wallahi zaka aikata kuskure akan kuskure.
Shiru jaguwa yayi yana ciza lips dinsa na kasa "Ko yaakayi yasan tanwer tazo gurinsa kai Anas akwai saka Ido "a ina ma kasan tazo "?"A camera naje bincika wasu abubuwane naga shigowarta ."
"Wai ya za'a da mutumin nan ne ya kamata ka ga gansa fa ?"okay gani nan zuwa yanzu ya mike yana katse wayar "Ke Tashi mu tafi na saukeki "haba mana ka bari zuwa anjima, lokaci na tafiya kinsan side dinku akwai nisa gashi banason na janyo miki damuwa agurin iyayenki ".
ya soma tafiya dole ta biyosa ,a daf da gidansu ya sauketa ya juya da mugun gudu .
ta wuce gida da sanda tana daf da shigewa d'akinta mumy tace "Ke dawo nan tsuru tsuru ta juyo cike da tsoro Kamar wata mummuna tayi kasa da Kanta "yanzu rayuwar da kika daukarwa kanki Kenan tanwer "?
"Babu kunya ba tsoron Allah kifita har kije gurin aiki sannan kisa kafa ki kama gabanki saboda kin rika daga gurin aikin Ina kika wuce ?
Naunayyen ajiyar zuciya ta sauke muryarta can kasa tace "gurin adnan ".
Ran mumy yay matukar baci dan ubanki ni zaki fadawa gurin adnan kikaje?"
" akanki aka fara sanin da nmj ?gaban tanwer yayi mummunar faduwa "Allah mumy ba abinda Kike tunani bane Babu komai a tsakaninmu Kawai muna yin hi ..."
Kiyi min shiru kafin na tsinka miki mari wallahi wannan shine karonki na farko Kuma na karshe da Zaki sake fita daga gidan nan kinji Ko bakiji ba ?
"Naji ta fad'a ataikace ta shige d'akinta mumy ta Samu guri ta zauna tana zama Kiran uncle bashir ya shigo ta d'auka suka gaisa ya tambayata labarin tanwer "tana nan a yadda kuka tafi kuka Barta abun yafi nada dan binsa take yanzu "dan Allah aunty ki kwantar da hankalinki kiyi addua zamu san abunyi Karki saka bakinciki aranki "Ai ya Zama dole bakinciki Kam ,kiyi Imani aunty bakinciki baya taba zama tarihi sai da Imani Allah dai ya banu Ikon cinye jarabawarmu .
ta numfasa hawaye na zubo mata tace "ameen Bashir "
"Kinsan Wani abu aunty ?
Tace a'a bashir Sai ka fad'a "ni da minister zai yarda da an aura masa ita sai mu zauna dashi yaron Muga ta inda zamu iya canza masa rayuwa ".
"Wani zunubi na aikata a rayuwata hka da zan ga wannan mugun Abu ?
"Bashir baki maganarka ba amman bazan Iya ba, rayuwarta zata qare cikin wahala ...."
ta k'arasa maganar tana zubar da hawaye cike da tashin hankali yace "kiyi hakuri mu cigaba da addua amman ina tabbatar miki yadda take ji a yanzu tafi qaunarsa akanmu Allah dai ya kyauta ta amsa da ameen suka cigaba da hira ."
****
Satin biyu kenan babu shiga ba fita gbdy ta fita haiyacinta saboda zuciyarta na cike da soyayyar jaguwa da kewarsa dan haka da yammaci ranar talata byn sallar laasar kafin karfe biyar gbdy ta manta da fadan da mumy da dady suke mata babu abinda take so face ganin jaguwa kewarsa ta gigita kwakwa
luwarta ta birkitata adduar istaharar da take ma ji take kmr ta barshi dan babu abinda take ji yana raguwa daga cikin son da take masa.
kamar wacce aka tsurawa allura ta zabura ta mike ta d'auki mayafi tayi rolling din kanta daman can jallabiya ce sanye ajikinta ta suri mukulin motarta ta sanya takalmi ta fito .
kanta tsaye ta fice zuwa haraban gidan ta shiga mota ta fice daga gidan kai tsaye bata tsaya a koina sai a kofar gidan jaguwa tai hon mai gadi ya leko ta karamin huji ta bud'e motar ta fito yana ganinta ya ganeta ya koma ya bud'e mata ta shigo .
D'akin baccinsa ta shiga tana shigowa yana fitowa daga wani d'akin Wanda shi kad'ai ke shifgarsa hannunsa rike da wani karamin tukunya ya tsura mata Ido yana kallonta cike da mamaki murmushi tayi tana cewa ka tsaya kana kallona kamar bakaji dadin ganina ba sannu da zuwa ma ya kamata ka fara min yace "baza'a miki sannu da zuwa ba ya fada yana ajiye tukunyar hannunsa a karkashin gadonsa .
sannan ya mike ta kamo hannuwansa ta zaunar dashi sannan ta zauna gefensa tana murmushi ",saboda me zaka ce haka ya watsa rikitattun Idanunshi cikin nata "haka mukayi dake "?
Ta rungumishi ajikinta tana murmushi ",wallahi kana raina bazan iya daina zuwa ganinka ba ,bama kasan yadda nayi kundibala ba yanzu ma satar hanya nayi na fito surutu kawai suke kamar akaina aka fara soyayya, mumy ta sa min Ido in fact ma ta hanani fita koina ".
sai ki hakura ai tunda basa son kiyi soyayya " wallahi ina sonka kana cikin raina bazan iya ba kai kasani bani da wani buri da wuce inkasance da Kai shiyasa ma yanzu nazo na ganka .
"Na gode ya fad'a a takaice yana shafa kanshi ta tsura masa Ido shima ita din yake kallo tana bashi tausayi , anya bazai zubar da komai ya rungumi rayuwarta ba Muryarsa a sanyaye yace kina sona tanweer ?
"sosai soyayyar da zan rayuwa da kai muddin rai mikewa yayi ya janyo jallabiya blue ya sanya yace" tashi muje ya mikar daita tsaye ya sumbaceta yana cewa "ina alfahari da wannan soyayyar ".
ta rausayar masa da kwayar idanunta tare suka fito yana rike da hannunta har gaban motarsa ya bud'e mata ta shige ya dawo mazaunin direba yaja Suka fita kai tsaye unguwar idiara ba ya nufa daita basu tsaya koina ba sai a kofar gidan daya kai hasera .
ya fito itama ta fito suka shiga gidan suka tsaya a tsakar gidan makale da juna ya dubeta yace "kinga gidan nan"?
Tace "na gani gidan waye "?
Zaki iya rayuwa dani acikinsa murmushi tayi tana fuskantarshi ta sanya hannunta duka ta zagaye wuyansa zuciyarta na harbawa da sauri sauri "me zai hana Adnan wallahi ya fiye min kowani gida muddin da Kai zan rayu acikinsu ,karka wani damu. a hankali ya gyada mata Kai tare da zuba mata Ido cikin tsananin shaukinta lallai tanweer tana mutuwar sonshi ",
"Ta cigaba da kallonsa sannan ta furza masa numfashinta wanda yayi sanadiyyar bugar masa da zuciya "zan zauna da kai ka yanke shawarar barin aikinka kenan muyi aure ?"
"Nup dashi zan aureki ya fad'a atakaice yana sanya kwayar idanunshi cikin nata had'e da janyota jikinsa suna shakar numfashin juna.
A hankali yaga ta zare jikinta tana cewa " a'a Adnan me zamuyi da wannan saanar na sha fada maka wannan rayuwar ba rayuwa bace ka daina Tsaki yaja ya juya ya soma tafiya cikin fushi ta biyosa da sauri kafin ta fito har ya shiga mota itama ta shiga suka koma gida da kyar ta bashi hakuri ya sauko har da kukanta suka makale juna kowannensu na nunawa danuwansa yadda yake da mahimmanci agurinsa a hankali har bacci ya d'auketa anas ya shigo yace "Kai bazaka maida yar mutane ba dare fa yayi sosai "bazan iya tashinta ba tana bacci duk sanda ta tashi zan maidaita idan sai da safe ta tashi shikenan ."
Karku manta one day off ne one day on ayi hakuri da yadda ya samu fatan alkhairi.
Mmn sudais💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
PAID BOOK
WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686alert domin tabbatar da an tura ko wadan nan number's din 09136918331 or 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 09136918331 domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.
🅿️29
Cikin rawar jiki anas ya dafa kafad'an jaguwa yana cewa "karka yi haka abokina , kar idanunka su rufe ka bar yarinyar mutane ta kwana anan" sosai jaguwa ya maida hankalinsa gurin anas yana kallonsa a tsanake "eh mana kallon me kake min gsky ce dole a fad'a maka duk da yanzu ka daina son gsky ".
jaguwa ya cire hannun anas dake kafad'ansa ya juya masa baya batare da yace masa uffan ba
ya runtse idanunshi tare da matso tanweer sosai ya shige jikinta ya kwanta yana fuskantarta yana shakar kamshin turaren jikinta mai bugar masa da zuciya."
kusan minti goma yana kwance suna fuskarta juna tare da exchanging din numfashi har lokacin bacci tanweer take yi hankali kwance .
katuwar harara anas ya maka masa har ya juya zai fita daga d'akin sai kuma ya ja ya tsaya yana kallon yadda jaguwa ya narke yana duban tanweer kamar zai mata numfashi,kallonsa ya shiga yi yana girgiza kai kafin daga baya ya dawo kusa dashi yasa kafarsa ya zunguresa.
a hankali jaguwa ya juyo yana mai kallonsa a d'age cike da 'bacin rai "dan matsala ya fad'a acikin zuciyarsa , "Ka tashi yarinyar nan karka yarda ta kwana acikin gidan nan fa " ya fad'a yana had'e rai kamar shine oga ba jaguwa ba.
kallonsa jaguwa yayi sosai yana mamakinsa dan kamar bashi yayi maganar ba "umarni kake bani ko me ?"
"Shawara ce "
"To baza'a d'auka ba ,ka fita ka kama gabanka please " ya fad'a yana sake fuskantar tanweer yana busa mata iskar bakinsa da numfashinsa .
Girgiza Kai Kawai anas yayi yana cewa "yau dai anyi walkiya na ganka ,idan ka gama shaukin soyayya da shakar numfashinta ka sameni a falo mu k'arasa maganar tafiyarmu abuja gobe shine ma abinda ya shigo dani".ya qarasa maganar yana dariya "wallahi gbdy ka rufta ,yanzu dai ka yarda da maganata son yarinyar nan yayi kanai kanai acikin zuciyarka ? "
"nata son kake gani amman kai ma da zaka samu dama sai ka fita haukacewa . "wa zai samu kamar tanweer tana son shi yace bai sonta wannan karya ne wallahi abokina ka kamu ! ka kamu !! ka rufta ba hanyar fita dariya sosai anas ya shiga yiwa jaguwa .
tuni jaguwa ya kule , kallon anas kawai yake ransa a matukar bace "kaji d'an iska ni na fad'a maka haka da zaka wani ta sani gaba da dry ?"
"Sorry jaguwa nawa abokina kuma ubangidana ai wannan ruftawar dole tasa mutun dariya "Kai na farko ka kanannaye yarinya ka tasata gaba, ka hanata zuwa gida sai shan ra'barta kake yanzu dai ka daina yaudarar kanka please ka dawo haiyacinka kasan abunyi ."
Wata katuwar harara jaguwa ya bugawa anas yana jan tsaki, anas ya numfasa kana ya cigaba da mgn "bazan daina fad'a maka kana son yarinyar nan ba har sai ka furta da bakinka yana gama fad'ar haka ya fice yana murmushin Jin dadi dan yana qaunar jaguwa da tanweer a wannan zamani kafi ka samu mace irinta mai soyayya tsakani da Allah sai antona ."
Cike da sanyin jiki jaguwa ya kai hannu yana shafa fuskarta zuwa wuyanta "wannan itace matar data dace dani bata da tsoro a arayuwarta, ga tsiwa uwa uba tausayi da soyayya , tana son shi tana tausaya masa sannan tana kyamar sana'arsa duk cikin masu sonshi itace the best wacce take son shi dan Allah tunda tace zata iya zama dashi a wancan rubabben gidan sannan a wnnan unguwar ,gbdy ta sake mamayesa ta qara samun wani matsayin na dabam acikin zuciyarsa . matsalar dai kin sana'arsa da take uwa uba iyayenta bazasu bashi aurenta ba, barin wannan sana'ar daidai da yake da rasashi ne rasashi na har abada wanda hakan zai bawa jami'an tsaro damar kawo wa rayuwarsa barazana .
Hakika bai shirya barin aikinsa a yanzu ba idan ta amince zai yi kundibala ya nemi aurenta kafin a hankali yasan yadda zai rabu da aikin ,but for now bazai iya cewa zai bari ba domin akwai abubuwa da yawa agabansa ta kowane bangaren hagu da dama akwai mutane bila'adadin dake karkashin kulawarsa da wannan sana'ar ,idan yace zai
bar wannan sana'ar da me zai cigaba da daukar nauyinsu ."?
"To ai tace zata samar maka aikin yi ?"saurin girgiza kanshi yayin a hankali alamun ba zai yi aiki a karkashinta ba "zan dai san abin yi "yayi mgnr a kasan ransa ,tunanin rayuwar da zai cigaba da yi byn ya rabu da sana'ar fashi yake ."
Yaja numfashi da karfi ya fesar kana a hankali ya kamo yatsun hannunta guda biyu ya tura cikin bakinsa ya fara tsotsa yana lumshe rikitattun idanunshi ,nan take yanayinsa ya sauya haka idanunshi suka canja kala hatta wondonsa ya fara jikewa, jijiyarsa na harbawa da karfi, sosai ya shige jikinta yana shafata itama shige masa tayi tana sauke ajiyar zuciya ,ya d'aura bakinsa akan lip's dinta ya fara tsotsan bakinta had'e da zira hannunsa cikin rigarta yayi sa'ar kamo kan nipples dinta , yana tsotsar bakinta yana murza kan nipples dinta, wata irin mika tayi ta bud'e idanunta dake cike da bacci suka fad'a cikin nashi ta lumshe ta sake bud'esu fesss akan fuskarshi ,ya kashe mata Idonsa d'aya batare daya cire bakinsa cikin nata ba sai ma kwanciya yayi sosai yana cigaba da shan bakinta."
duk da yadda take tsananin jin dadin abinda yake mata amman hankalinta baya jikinta yayi gida gurin iyayenta, cikin tsananin tashin hankali ta soma k'okarin zare bakinta , kafin ta zare tuni ya fara cire mata kayan jiki dan ya d'an rage zafi , dan jijiyarsa banda bugawa babu abinda take bazai kusanceta ba dan yayi wa Kansa wannan alkwarin .
A hankali ya dinga bin tsakiyar brest dinta yana lasa yana shafawa, wani zirrrrr na dadi ya dinga shigarta take brain dinta ya shiga shawagi cikin gaji mare. can taji ya kai bakinsa kan nipples dinta yana zagaye kan yana tsotsa nan fa ta sake fita haiyacinta ta kara sakar masa jiki bata san lokacin da ta kai hannunta cikin sumar kanshi ta shiga cakudawa tana lumshe idanunta ba.
Wani irin shu'umin kallo ya dinga binta dashi sosai , kan nipples dinta suka mike jikinta ya soma zubar da ruwa saboda sha'awarsa shi Kuwa ganin ta fita haiyacinta ya fara k'okarin mikewa zai tashi da sauri ta kamo hannuwansa duka "please Adnan karka barni haka zan shiga wani hali ka cigaba please.."
ta fizgoshi ya rankwafo jikinta yana busa mata iskar bakinsa.
Cike da shaukinsa ta Kai bakin nipples dinta daidai bakinsa yana jinsu abakinsa ya cafka tare da kai hannuwansa ya kamo duka brest dinta yana shafawa yana tsotsan kan nipples dinta take gbdy tsigar jikinsu ya mike tana hawaye muryarta a tsarke ta kira sunansa "Adnan !
Ya cire bakinsa ya bar hannuwansa akan brest dinta yana cigaba da sarrafasu, ya tsura mata rikitattun idanunshi batare daya amsa ba , gbdy idanunta sun juye sun canza kala tamkar wacce ke shaye shaye nan kuwa ba ko d'aya giyar soyayya da sha'awa ce suka maidaita haka, ta kai hannunta ta zuge zip din wandonsa ta ciro joystick dinsa ta fara murzawa batare da tace masa komai ba .."
Wanda adaidai wannan lokacin da karfe shabiyu ta buga iyayenta na can cikin tsananin damuwa da tashin hankali, dady wanda ya fito daga d'aki zuwa falo ya Kalli hjy zainab da har lokacin ta kasa zama yace "har yanzu bata shigo ba ko"?
"Bata shigo ba may be yau acan zata kwana tai mgnr muryarta na rawa sannan ta samu guri ta zauna a hannun kujera cike da kunci ,bakinciki kamar ya kasheta , take ta fara Jin ciwon zuciya , wani abu taji ya shiga idanunta taji wani dum acikin kanta kamar ta daina gani tasbihi ta shiga jerawa ko ta samu sausauci ciwon dake neman kamata .
Tanweer kuwa tana can ta matsu bataji jijiyar jaguwa acikin jikinta ba, shi kansa yana tsananin bukatarta kuma a yanzu ya qara sani idan babu ita acikin rayuwarsa zai shiga damuwa da tashin hankali. "tabbas na fara sonki tanweer ?"
ya furta a kasan ransa duk tausayinta ya lullubesa dan gbdy ta d'auke wuta shi kanshi tsuma yake adalilin jijiyarsa da take hannunta tana wasa dashi.
a hankali tayi kasa da joystick dinsa zuwa cikin jikinta da sauri ya zame," duk runtse bazai saba wannan alkwarin ba, kwanciya yayi flat ajikinta ya rungumeta sosai kamar zai rabata gida biyu ya kai bakinsa daidai saitin kunnenta yana sauke numfashi "am so sorry tanweer nayi miki mugun sabo ko ?"
Ta sauke numfashi da kyar tana runtse idanunta saboda wani irin kunya daya kamata "numfashi ya janyo ya sauke da kyar "kiyi hakuri bazan so na cigaba da kusantarki ba " yayi mgnr tare da sake kamkameta ajikinsa yana bata hot kiss ta koina ajikinta sannan a karshe bai barta ba sai daya tabbatar da ta dawo haiyacinta ya maida mata kayanta shi Kuma ya sanya jallabiya mai gajeren hannu "muje na rakaki "ta juya masa baya ta soma d'aga kafafunta ba tare data Kalli inda yake ba saboda tsananin kunyarsa " wai yau ita da kanta ta riko jijiyarsa har da wani kai wa jikinta ",na shiga uku nah, tabbas na aikata babban abun kunya bata tsaya ba sai a bakin motarsa .
"kin manta da motarki kika zo ?" ta numfasa tace "eh !
Still she no look at him sai wani guri tayi da idanunta "ya matsota "meye haka ki kalleni mana ina miki mgn kina kallon wani guri " kin kallonsa tayi kmr yadda ya bukata ta rungume hannuwanta duka a qirji"ya dawo gabanta ya tsaya tayi saurin runtse idanunta."
ya tsura mata Ido acikin hasken daya haskaka gida "wai meye haka ne ?"ya sake tmbyrta yana janyota jikinsa kawai yaji ta fashe masa da kuka .
Shiru yayi yana sauke numfashi "kayi hakuri please".
"Da'akayi me tanweer ?"ai ni baki min laifin komai ba "cikin murya kuka tace "na nemi kayi having sex dani Allah ba halina bane haka nan na dinga jin ..."
"is okay tanweer "ba ke kadai ba nima ina jin abinda kike ji koma nace fiyye da yadda kike ji kawai daurewa nayi na kasa having sex dake wallahi da zan biyewa zuciyata bazaki koma gidanku a daren nan batare danayi wani abu dake ba but bazan iya biye mata ba .
Tanweer bakin san komai ba sai dana koyar dake karki sake daurawa kanki laifi ni ne me laifi, nine silar janyo komai am really sorry ."
ta girgiza masa Kai "no ni ce.."
",Shiiiiiii karki sake daurawa kanki laifi "a tsayen da suke ma secuzing din junansu suke da hannuwansu, da kyar ya sakata
a motarta.
jikin tanweer a sanyaye ta shiga motar inda zuciyarta ke bugawa da karfi fiyye da kaida har ya juya zai shiga motarsa ya dawo "idan kinje gida duk abinda za'a ce hakuri ne naki ,hakuri zaki basu dan kinyi laifi sosai " yana gama fad'ar hk ya sake juyawa ya shiga nashi motar itace ta fara fita sannan shi ,yana biye daita a baya har bakin estate dinsu sai daya ga securities sun bud'e mata get din farko sannan ya juya zuwa gida zuciyarsa na wani irin bugawa da karfi akanta .."
Hon din motarta ya janyo hankalin iyayenta mumy tayo waje da sauri ta tsaya cikin tsananin tashin hankali har sanda mai gadi ya bud'e mata
ta shigo da hancin motarta ta Isa gurin da'aka tanada domin ajiye motoci tayi parking ta fito ganin itace ta juya ta koma ciki bakinciki na sake mamaye zuciyarta .Tanweer na tafe tana sakar zuci kome zata tarar yau agurin iyayenta?" dan yanayin data hango fuskar mumy babu sausauci "Ina zan Saka kaina yau ?". tayiwa kanta tmbyr ."
Tana shiga falon ta iske iyayenta zaune har ma da rukayya da damuwar dady da mumy ta hanata runtsawa, jiki a sanyaye ta durkusa bisa gwiwowinta a gabansu ta rushe musu da kuka mai ban tausayi "kuyi hakuri dan girman Allah ku yafe min "
"yanzu saboda Allah me kike so damu tanweer ?"
"Tun yamma tanweer sai yanzu kin ma kuwa duba lokaci kuwa?" bakya Jin tsoron abinda zai faru dake ba kya gudun ki had'u da wata maseefar a hanya kina fita anyhow without security " .
shi kuwa dady zaune yake ya rasa abinda zaice mata gbdy ma ya rasa inda zaisa ransa yaji dadi bai san yadda zaiyi da tanweer ba .
Dafe qirji mumy tayi saboda ciwon da take jin gurin yana mata rukayya ta dafa mumy tana bata hakuri tana mata sannu ,a hankali hawaye ke fita a idanunta cikin muryar kuka take cewa "bakinciki ki zai kasheni tanweer..."
rukayya cikin tsananin tashin hankali ta d'aga murya tace "kin shiga uku tanweer zaki yi sanadin kashe mahaifiyarki wallahi tun wuri ki dawo haiyacinki ,so fa ba hauka bane idan so cuta ne ai hakuri magani ne kina son ki maida kanki yar iska da karfi da yaji wallahi kibi a hankali muddin kika bari bakincikinki ya kashe mumy zaki buga babbar hasara .Rukayya kuka mumy kuka tanweer kuka shi kansa minister alhji abubakar hawaye yake zubarwa mai zafi .
Tanweer ta rarrafo tazo gurin mahaifinta "dady please kayi hakuri wallahi bazan sake ba " sai lokacin yay mgn cikin karfin hali "karki sake fada min haka, sau nawa kina min irin wannan alkwarin kina sabawa?"
ta sake bude baki zatai mgn
yace " enough tanweer banason jin komai daga bakinki tashi ki bani guri " ta yunkura da kyar ta tashi ta shige d'akinta tana yiwa kanta fad'a "tanweer ya dace ki canza kodan samarwa iyayenki da kanki kwanciyar hankali ,ki daina zuwa gurin Adnan , shi me yasa bazai zo gurinki ba sai ke?"
Ta zauna a bakin gadonta cike da Jin nadama aranta.
tana zaune tana goge hawaye rukayya ta shigo tana cewa"haba tanweer ,dan Allah ki canza wannan rayuwar bata dace dake ba dan ma Allah yasa gidan nan ku kadai ne , ya kike tunanin halin da iyayenki zasu shiga ace akwai mutane atare daku ?".
Hawaye masu zafi suka zubo mata .
rukayya ta zauna gefenta "Ki daure ki cigaba da addua ".
"Ina yi rukayya wallahi har na gaji da yin addua "ta fad'a tana kuka "ba'a gajiya da addua sai dai kina yi kina avoiding din wasu abubuwa ne, ki d'aure ki koyi hakurin rashin zuwa gurinsa wallahi a hankali kina addua kina rarrashi zuciyarki zaki rage soyayyarsa.
girgiza kai kawai tanwer tayi a ranta tace "rukayya bazaki gane ba, rukayya soyayyar nan nada wuyar bari ,ita wallahi bancin iyayenta ma da tarewa zatai agurinsa sai dai yasan yadda zai yi daita.
"tanweer!"
Rukayya takira sunanta bata amsa ba sai dai ta d'ago ta zuba mata Ido tana sauraronta "ki dinga karanta ya hayyu ya
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 36 Chapter of 67