ba kawai mu fara shirin aiwatar dashi kuma a cikin satin nan "dan Allah malam ka natsu kayi nazari akan operation din nan jabir ya katse masa hanzari ta hanyar fadar haka"the best solution mu hakura tunda jubi da kamil suka nuna abar shi , kai koni nayi supporting dinsu mu hakura kawai muyi facing din wani aiki ......
Sai lokacin Jaguwa ya d'ago kyawawan idanunshi masu matukar kyau jere da gashin ido ya tsura musu yana kallonsu daya bayan daya sai daya ɗauki tsawon minti biyar yana kallonsu sannan ya mike tsaye yana rufe laptop d'insa ya soma magana a tsanake kamar ba wannan shararraren tantirin daya addabi manya kusoshin gwanati da manya attajirai ba "duk naji bayaninku daya bayan daya amman kusani wannan aikina ne jiya ba yau ba , da muna saka tsoro a zukatanmu da bamu kawo wannan matsayin ba , matsayin ƙasar nan take bulayin neman Jaguwa ido rufe, burin duk wani dan sanda mai matsayi ya samu nasarar gano inda muke ,ko'ina acikin kasar nan magana ɗaya ne ana son ganin wanene wannan mutumin daya addabi kasa da kasa gidajen radio dana tv , news paper ko'ina magana ɗaya ne amman har yau basu yi nasarar gano mu ba abinda zai faru yanzu shine ni da kaina zan tunkari tanko gote ya karasa maganar a fusace yana dukan table din dake tsakiyar su jabir sannan ya juya musu baya rugume da hannunwansa duka .....
Duk suka zaro ido a frigice suna dubansa gaba-daya jikinsu yayi mugun sanyi da jin furucinsa Anas ya mike ya karasa inda yake ya tsaya a gabansa "kalle ni Jaguwa ya d'ago kyawawan idanunshi ya zuba masa batare da yace uffan ba "bazan barka ka tafi kai ɗaya ba ko kowa yaki binka ni zan bika amman me zai hana mu hakura nima jikina yayi sanyi bamu taba samun saɓanin ra'ayi akan halqallarmu ba sai yau me zai hana mu hakura kawai ....
"Kawai abar aiki saboda tsoro ko me ? yayi masa tambayar yana tsareshi da kyawawan idanunshi ,a hankali Anas ya gyada masa kai "ba saboda tsoro bane "saboda me ye faɗa min Ina jinka ? "me yasa ni ban karaya ba ku zaku karaya ? "me yasa ni bangujewa aikin ba ku zaku guje masa ? wannan karon a tsawace yayi maganar yana dubansu ransa a matukar bace "daman mun tsara haka ne dan wata rana zamu sakawa zukantanmu tsoron aiwatar da qudirinmu ? dukkaninsu suka gyada kai alamun a'a suna dubansa da mamakin karfin halinsa "mun san duk abinda ka faɗa gaskiya amman .... "listing yayi saurin daga musu hannu " banason jin komai zanje Kuma ni kadai zan aiwatar da komai zan nuna muku kwarewata ta wuce yadda suka tsamamnin .....
Duk wannan maganar dake yake yinta cikin isa da izza da rashin kuruciya yake yinta ,dan kallo ɗaya zaka masa ka fahimci ya mallaki hankalin kansa sannan yasan meye rayuwa babu alamun kuruciya atare dashi , ya sake kallonsu daya bayan daya "ku fito ku faɗa min cewar matsorata ne , " a she ku din kananan yan iska ne iskancinku bai taka kara ya karye ba kuka hau matsayin da masu dakakkiyar zuciya suke hawa ...
"A she akwai abinda zaku ji tsoro bayan kuna dani kuna tare dani ? Zan fita ni kadai raina nayi gaba da gaba da tanko gote ya karasa maganar a tsawace cike da fushi jikin Anas ya dinga kyarma ya shiga rarrashinsa dan yasan halinsa abu kankani ke bata masa rai har yayi nasarar dagula nasu lissafi yana gama maganar bai tsaya ya saurari rarrashin da Anas yake masa ya fice daga d'akin kallon juna suka shiga yi kamil ne yayi karfin hali yin magana "yanzu ya zamuyi da alamun ya hau dokin nakin daya saba ? "Ku bar shi tukunna zuwa anjima mu gani zan san yadda zanyi na shawo kansa, ni kaina na hakura duk abinda mutun ɗaya mutun biyu har uku sukayi magana akanshi mafi alkhairi a hakura dashi inji cewar Anas a hankali suka cigaba da tautaunawa ..
Kai tsaye special room d'insa dake kallon wanda tanweer take ciki ya shiga ya zare rigar jikinsa ya saura daga shi sai vest fari da dogon wando ,ya ɓalle agogon dimond din dake daure a tsintsiyar hannunsa ya ajiye akan mirrow dinsa tare da wayoyinsa ya dauki remut ya kara karfin ac ,ya karasa inda karamin fridge dinsa yake ya ɗauki kwalban win mai sanyi ya ɓalle ya kafa a bakinsa bai ajiye ba sai daya sha rabi sannan ajiye yana sauke numfashi sannan ya kwanta ruf da ciki akan bed yana tunani yadda zai tunkari gidan tanko gote a safiyar gobe ,kusan minti goma yana kwance sannan ya yunkura ya mike tsaye zuciyarsa na dokawa da matsanancin karfin gaske, sai dai sosai yake jin jarumta a sansar jikinsa sam bai ji wani karaya ba ko sarewa ko jin rashin nasara , kallon dakin yayi sosai kwakwaluwarsa ke sake lulawa duniyar tunani akan lamarin, motsin da yaji a bayansa shi ya sanya shi saurin juyowa , ganin Anas ne ya dauke kansa , zama tayi a bakin gado a lokacin da Anas ya karaso ya zauna kusa dashi tare da kamo hannunsa ya daura cikin tafin hannunsa "kayi hakuri abokina kuma aminina "da'akayi me kenan kake bani hakuri ? yayi masa tambayar yana furzar da iska mai zafi tare da fixge hannunsa cikin nashi "ni dai kayi hakuri naga ka ɗauki zafi "akan me zan ɗauki zafi ya sake katse shi yana haɗe hannuwansa guri daya "ni babu wani zafi dana ɗauka aiki ne babu fashi gobe ko jibi zan aiwatar dashi akan idanunku zanje na dawo ya karasa maganar yana murnushin gefen baki alamun nasara yake ji ajikinsa "ka fahimceni abokina "dan me zan fahimceka akan
mutumin da babu Allah a ranshi? kuke jin tsoron tunkarasa .....
"nasani amman ka tsaya mu shiryawa tunkararsa tukunan irin su Alhaji tanko ba'a tukaransu haka nan dole sai anyi shiri na musamman "listing anas akan wannan mutumin bazan taba fahimtarka ba, batu akan tsara tunkurarsa an wuce gurin sai dai kuma wani aikin "shikenan shikenan ni zan bi ... , kar ku bini ko kunce zaku bini ma bazan lamunta ba ,ya karasa maganar cikin fushi , Anas ya sauke ajiyar zuciya "shikenan Allah ya baka Sa'a "ameen ya fada yana mik'ewa haɗe da shiga bathorrom ....
**********
Da misalin karfe shida na yamma ya shigo dakin kwance akan gado ya hangota ta kamkame jikinta guri ɗaya kuma har lokacin bata sauya kaya ba , idanunshi ya kai kan mirrow inda ya ajiye mata take way din daya kawo mata tun safe yana nan kamar yadda ya ajiye ,
da sanyi jiki yake karasowa inda take way yake har ya karaso
ya bude laidar babu abind ta taɓa a ciki ko drinks din ciki bata sha ba "ya Allah!" ya furta a kasan makoshinsa "wannan wace irin yarinya ce for god sake ? da alamun tana son kashe kanta ta rataya a wuyana ?
ya karaso bakin gadon ya duko daidai fuskarta ya zuba mata sexy eye's d'insa yana son kai hannunsa jikinta amman yana fargaban yanayin da zai tsinci kansa, yayi haka yafi sau uku yana ƙoƙarin kai hannunsa dan ya tasheta a hankali ta juyo gaba-daya ta zube a jikinsa yayi saurin riketa ya zauna a bakin gadon ,ita kuwa jinta ajikin mutun yasa ta ɗan bude idanunta da suka mata nauyi saboda kukan marin da yayi mata , ganinsa yasa ta saida idanunta akanshi kamar zatayi kuka ,shi kuwa hankalinsa ne yayi maseefar tashi saboda wani irin zafin da yaji ya ratsa jikinsa, jikinta kamar garwashin wuta ,ya kai hannu ya shafa wuyanta nan hankalinsa ya sake tashi ya kwantar daita tamkar jinjira ya sauko ya shiga bayi ya tari ruwa acikin karamin raba da towel ya fito qirjinsa na wani irin dokawa kamar zai fito waje ,ya k'arasa bakin gadon ya tsaya yana Kallonta ",ya rabbi me yasa na daukota" yayi maganar a kasan ran shi ? a hankali ta sake ware idanunta da kyar akanshi tana motsa karamin bakinta yayinda sautin kukanta ke tashi kasa kasa , gadon ya hau ya zauna yana mai jin tsananin tausayinta ,
zuciyarsa na bugawa ya kamota jikinsa ya kwantar daita a saman cinyarsa, ya matse towel a cikin ruwa ya runtse idanunshi ya soma goge mata fuskarta zuwa wuyanta naunayen ajiyar zuciya ta sauke tana furzar da huci mai zafi yayinda hannunsa ke rawa kamar wanda aka jona jikinsa da wutar lantarki duk da ba wannan ne karonsa na farko da zai kai hannunsa jikin mace ba amman ba zai iya misalta yadda zuciyarsa da gangar jikinsa suka dauki sauyi ba , runtse idanunshi yayi sosai a hankali ya dinga yin kasa da hannunsa tare da turawa a jikinta yana goge mata jiki still hannunsa na rawa ,ya dade yana goge mata sansar jiki zuwa lafaffen cikinta dake shafe tamkar ba'a taba saka musu komai ba ,a hankali rigar jikinta ta sabule batare daya sani ba a dalilin idanunshi dake lunshe jin da yayi towel din hannunsa ya dauki zafi ,ya buɗe idanunshi aiko yaci karo da abinda yafi komai gigitashi ya sura qirjinta ido .
idanunta na lumshe ta wani lafe masa a jiki tana sauke numfashi a hankali a hankali ,shiru yayi yana kallon tsararrun dukiyaar fulaninta a zahirance duk yadda yayi tsamanin kyauwunsu ya wuce yadda yake zato ,saurin runtse idanunshi yayi saboda ganin tsayayun dukiyar fulaninta masu matukar kyau da ɗaukar hankali na neman zautar dashi ga kan nipples dinta dake cure guri wanda da gani zasu yi dadin tsotsa ,yayinda kamshin turaren jikinta mai cike da wasu sakonni suka dinga kaiwa zuciyarsa farmaki ,haka nan yasa ya tsinci kansa cikin wani yanayi da bai taba tsintar kanshi ciki ba gabad'aya ya rikice a cikin seconni da basu wuce uku ba ya rude da ganin baiwar da Allah yayi mata
, wahalallen ajiyar zuciya ya sauke ya sake bude idanunshi akansu, gbdy wannan karon ya kasa ɗauke idanunshi akansu yay bala'in kura musu ido take tsigar jikinsa suka dinga mike tsaye yana jin idan bai dan murza kan nipples dinta ba zai iya mutuwa ,wata zuciyar tace ka taɓa kawai ba sai ka tsotsa ba tunda zuwa anjima zaka maidaita gidan ubanta wata killa ma daga yau bazaka sake ganinta ba ,ya lumshe idanunsa yana sauke numfashi a hankali yana amincewa shawarar da zuciyarsa ta bashi ,ya kai hannunsa saman dukiyar fulaninta ya soma shafawa a hankali yana lumshe sexy eye's d'insa wani naunauyen ajiyar ta sauke tana furta "wayyohlly Allah bana so..... stop plz"yadda take maganar kamar ma k'ara rud'ashi take gaba d'aya hankalinsa ya k'ara tashi sansar jikinsa sai kad'awa yake musamman jin dumin jikinta a nasa bakinsa ya kai cikin kunnenta yana hura mata iskar bakinsa yana shafa brest d'inta "bansan yadda akayi na tabasu ba na tsinci kaina da taba baiwar da Allah yayi miki zan daina duk wannan maganar a zuciyarsa ya fada , yana jin kamar ya cafki lip's d'inta ya ji yaya teast din bakinta yake , a hankali yake cigaba da murza kan nipples d'inta da hannunsa daya har yayi nasarar kai dayan hannunsa ya damki dayan brest d'inta "ka bari plz I don't like it" ta sake yin magana muryarta can kasa, da kyar ya fixgo magana kamar zai yi kuka " zan bari "zan bari kawai yake iya furta sai dai kuma ya kasa ɗauke hannunsa daga qirjinta saboda wani irin mugun fellings din da yake ji akanta kansa ya cusa tsakankanin brest d'inta .. ...
DARLING'S💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
WRITING BY
*BAGUDO& MIMI'S QUEEN*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
https://my.w.tt/lcJskJdtpbb
🅿️ 6
Jin kusacinsu tare yasa ya qara fita haiyacinsa gbdy ya kasa zare fuskarshi daga tsakiyar dukiyar fulaninta , a natse cike da sanyin jiki ya cigaba da shafata yana lumshe idanunshi , gbdy yanayinsa ya gama canzawa ,zuciyarta ke bugawa da karfin gaske tana kokarin son dakatar dashi sai dai ta kasa aiwatar da komai dan haka ta runtse idanunta gam jikinta na kyarma kamar mazari saboda rashin sabo da wasanin da yake mata bugu da qari zazzaɓin daya rufeta "me yasa yake wasanni da jikina bayan ya tabbatar min da ni din ba kowa bace bashi da muradina a wanin da suka gabata ? lafewa tayi ajikinsa saboda kamshin turaren dake tashi a jikinsa ya cika mata hanci gashi har lokacin ta kasa furta daidai da kalma daya duk da magana take son yi , yayinda shima ya kasa barinta ,yana jin tamkr su tabbata a yanayin da suke "a she ba komai yake ji ajikin matan daya taɓa mu'amula dasu ba ,ta kowani bangare ta zarta su a komai , tsarin jiki mai kyau da tsayawa a rai babu abinda Allah bai mata ba , hatta dumin jikinta daban yake dana sauran mata babu abinda ke d'aga masa hankali da rikitashi har ya nemi zautar dashi kamar qirjinta maganarta tafiyarta yadda duk taku daya sai jikinta ya motsa ,ganin yaki barinta yana kokarin d'aura lips dinsa akan nipple's dinta yayinda dayan hannunsa ke faman murza dayan brest dinta yasa ta bud'e baki da kyar "dan allah ka barni karka dara akan abinda kake min ina Jin wani iri a sansar jikina ina jin kamar na mutu bazan iyan jurar abubuwan da kake min ba ,zan so wannan abun da kake yi ya kasance a cikin raya sunan ma'aiki kake yi ,dan Allah ka barni ta k'arasa maganar tana fidda numfashi da kyar, dan ita kadai tasan yanayin data tsincin kanta da yadda take jin tafin hannuwansa ajikinta duk wani kafa na gashi dake kwance a jikinta sai da suka mike numfashi kawai take janyo da kyar tana fitarwa da wani irin sound.
Saurin hadeye wani miyo daya tsaya masa a makoshi yayi yana sauke naunayen ajiyar zuciya gbdy ilahirin jikinsa ya mutu murus jikinsa yayi sanyi da jin sautin muryarta ,ta d'aura hannunta saman kanshi ta cusa cikin sumar kanshi tana shafa laulausan sumar dake kwance luf luf da gani kasan ainihin fulanin usali ne "kayi shiru zan so mu kasance ma'aurata karka ga laifina, ni kaina bansan meye dalilin daya sa nake bukatar haka daga gareka ba...
shiru yayi ya kasa magana sannan ya kasa zare kanshi daga tsakiyar qirjinta sai faman sauke numfashi yake zuciyarsa na wani irin dokawa da sauri ,cike da sanyin jiki ya matseta sosai a faffadan qirjinsa yana furzar da hucin numfashi , sama yayi kaɗan da fuskarsa daidai saitin fuskarta suna shakar numfashin juna hancinsa na kan nata sun dauki minti biyar suna shaƙar numfashi juna batare da sun kalli kwayar idanunsu ba , cike da jarumta ya hade bakinsu guri daya dan abinda zuciyarsa tafi bukata kenan a wannan lokaci jin teast din miyon bakinta yana jin muddin bai tsotsa ba wani mumnunar abu zai iya faruwa dashi, soma tsotsa ya soma yi yana lumlumshe idanu, a sanyaye ya kamo hannuta cikin nashi ya tsarke yana murzawa a hankali, gbdy ya kanainayeta ya hanata sauke wadataccen numfashi saboda kunyarta data masa diran makiya , tana rungume ajikinsa bacci ya soma fixgarta ta dinga lumshe idanunta tana sauke numfashi dan haka ya barta ,ta godewa Allah daya bar abinda yake mata dan kwakwaluwarta bazata iya daukar abinda yake mata ba, jin yanayin numfashinta ya sauya ya zareta ajikinsa ya kwantar daita idanushi na kanta kallo ɗaya yayi mata ya fahimciceta ya gyara mata kwanciya ya lullube mata jiki da bargo mai taushi saboda rashin kayan dake jikinta ya tattara sumar kanta daya sauko fuskarta gefe , sannan ya juya mata baya yana matse kafafunsa jin muryarsa tayi a kasalance " bari na hada miki ruwan zafi ki tashi kiyi wanka zanje na dawo kafin na dawo kiyi wanka kiyi sallah yanayin yadda yayi maganar ya bugar mata da zuciya sosai taso saita natsuwarta dan ji take kamar ita dashi ma'aurata ne ina ma su kasance ma'aurata , ya Allah ka fini sanin dalilin da yasa ka had'ani da wannan bawa naka da ko sunansa bansani ba , Allah idan alkhairi ne haduwata dashi ka gaugauta saka masa soyayyata tayi addu'ar a kasan ranta ...
Jiki a mace ya mike ya fita daga bangaren zuwa dayan bangarensa jikinsa na sake kwad'aituwa daita ,tsayawa yayi a tsakiyar dakin yana bin jikinsa da kallo duk yanayin jikinsa ya sauya , tsaki ya ja yana mai tsananin jin kunyar abinda ya aikata, tabbas wannan mafi munin abu kunyar daya aikata "shi da mata ke kawowa hari kamar zasu cinyesa yau shine ya ........
Iska ya furzar daga bakinsa ya kai hannun ya shafa sumar kanshi yana ciza gefen lips dinsa kasa , wani tunani ne yazo masa har lokacin fa bata sanyawa cikin komai ba , ya karasa gaban madaidaicin table din da yake ajiye mahiman abubuwansa , ya ɗauki daya daga cikin wayoyinsa ya soma neman daya daga cikin yaransa Kira daya ya dauka yana furta "boss.......
katse shi yayi yana bashi umarnin siyo masa abinci tare da ruwan zafi yana gama fadar hk ya katse kiran ya shiga bathorrom domin tsarkake jikinsa .
Bangaren mahaifiyar tanweer kuwa tunda aka tafi da tilon diyarta take cikin tashin hankali taki ci taki sha taki wanka ta dawo kamar wata zautacciya mahaifin tanweer ne zaune a gefen ta rike da hannunta daya yana rarrashinta "dan Allah zainab kiyi hakuri kida'n sa wani abu a cikin ki dan Allah". ya fada yana kallon hajiya zainab wacce ke zaune kamar wacce bata da rai a tattare da ita, duk tayi wani iri kamar wacce ta jima cikin wahala ta zabge a cikin kwana ɗaya ganinta hakan bak'aramun da'gama Alh.Abubakar hankali yake yiba"Yanzu Zainab kina ganin abunda kike yana da kyau kenan ? "nasan irin zafin da kike ji nima ina jin fiyye da naki sai dai idan kika bari wani abu ya sameki baki min adalci ba ,babu diyata a kusa dani ke kuma kinki kwantar da hankalinki ,ki kwantar da hankalinki dan Allah yanzu haka ana kan binciken gano inda suke ita kanta tanweer idan ta dawo ta taddake a wannan yanayin kinsan she will not feel bad, what if something happened to you me kike so na fada ma 'yarmu Tanweer?"tana jinsa duk waɗan nan zantukan amma sam taki tanka mishi.
Kallonta yayi cike da jin wani irin matsanancin damuwa, tunda yake a rayuwarsa basu tab'a fuskantar irin wannan tashin hankalin ba , wayarsa ce ta soma sowa alamun kira ya shigo, jikinsa na rawa haka hannunsa ya tashi daga gefen gadon ya tura hannu ya shiga laluben wayarsa, lokaci guda ya ciro yasa ta a kunne. "Waalkassalam"ya fada da alama daga can bangaren an mai sallama.
"Owk gani nan gangarowa k'asa yanzu" Yana fad'a ya kashe wayar ya maida cikin aljihu. "Anganta?!"hajiya zainab ta mai tambayar tare da d'ago idannunta wadanda sukai rau-rau kamar na wacce ta jima tana jinya.
Wannan shine iya abunda take iya fad'a tun a lokacin da aka fita da Tanweer bata iya cewa kowa komai, haka duk wanda yazo jaje 'yan uwa da abokan arziki bata iya saurarsu kusan ma bata gane mutane saboda tsananin tashin hankali da take ciki.
Girgiza mata Kai yayi alamun a'a "Ki jira naje na dawo Insha Allahu za'a ganta zainab, amma dan Allah ki daure kisa wani abu a cikin ki plz"ya karashe maganar cikin rarrashi yana kallon kwayar idonta.
Dauke idannunta tayi wad'an da suka cika taf da ruwan hawaye. "Dan Allah kutaimaka ku dawo mun da 'yata Tanweer, please ka taimaka mun dan Allah Alhaji nasan ba abunda yafi k'arfinka kune governatin na...".
"Shhhhh! Nace kiyi shiru za'a ganta ki kara hakuri yanzu kiyi ko'kari kici abincin da'aka kawo kan ya huce plz, I will be back soon". Yana rufe baki ya fice yana k'ada Kai cike da takaicin abunda yake faruwa dasu.
Bin kulolin da Salamatu ta shigo ta ajiye mata d'azu na abinci tayi, tana Jin yunwar sai dai bazata iya ciba a yanzu inba ganin tillon 'yar'ta tayi ba.
Suna zaune a babban falon Alh.Abubakar ya shiga da sauri wanda hakan yasa dukkansu tashi ciki hanzari, k'arasawa yayi inda suke tsaye cikin hanzari ya soma mika musu hannu cikin sauri suke gaisuwa fuskarshi ba yabo babu fallasa ya koma ya zauna tare da musu alamu da hannunsa da su zauna.
"Tuntuni nake sa idon ganin ku Inspector ina fatan ansama wani information kan yarinyar nan?". Yayi tambayar yana kallon Inspector hassan wanda kansa ke kallon k'asa batare da ya dago yace komai ba.
Ganin haka yasa Alh.Abubakar dan tsuke fuska tare da gyara zamansa kamar zai tashi , ya cigaba da fad'in. "Lafiya Inspector naga kunyi shiru dukkanku don't tell me ba wani improvement"ya k'arasa maganar fuskarsa cike da damuwa q'irjinsa na wani irin bugu kamar zai fita ba k'aramun dauriya yake ba yana jin rad'ad'in rashin tilon 'yar tasa, tabbas ya fahimci shirun nasu ba alkairi bane d'an runtse idannunsa yayi inda ya soma tsinkayar maganar Inspector.
"I am very sorry sir, gabad'aya investigation d'inmu ya nuna an bugar da wasu daga cikin ma'aikatan dake aiki a cikin gidan kafin a samu nasarar shigowa gashi duk wata na'ura da CCTV Footage an datse kamar yadda muka sheida maka a tun farko da...".
"Dakata Inspector! Ni damuwa ta a yanzu 'yata dan haka ina rok'onku dan Allah ku hanzarta nemo min yarinyata kafin su cutar min daita, How comes za'ace ansace 'yata tilo a wannan k'asar da nake da babban matsayi? ya zama dole a binciko ta cikin kankanin lokaci, taya muna ba da tsaro ga al'umma ace gunmu da iyalanmu babu?" Alh. Abubakar ke jero wad'an nan tambayoyi wad'anda kana saurara zaka fahimci 'bacin rai da damuwa a tattare dashi , Inspector kansa shi da SP sun tsorata da yanayinsa, d'ago jajayen idannunsa yayi wad'anda da ba ja bane amma yanzu sun rikid'e zuwa ja ya kallesu.
"Zan k'ara baka second chance wajen nemo mun farin cikina, zan kira minister da commissioner of police na sanar dasu if you fail this time I will make sure to disqualify you from all duties dan hakan zai nuna baka iya aikin ka ba sam"ya karasa maganar lokacin daya tashi.
"Insha Allahu we will do our best bazan taba kasa yin aikina ba ka...".
"Inspector kuje kawai, banson jin promises just fulfill your duties kawai, As you all know bazan iya rayuwa ba muddin wani abu ya sameta I need to act quickly yarinyata karamace tayi kankanta da kasancewa a hannun waɗan mutanen, she can't be around such people I won't let her stay long in there Insha Allahu goodbye and good luck for all Inspector". Yana gama fad'in haka bai sauraresu ba ya sa kai ya barsu .
Kallon juna su kai cike da damuwa "muje" Inspector ya musu magana suka wuce dukansu ukun cikin hanzari Ko drink din da lokacin aka shigo musu dashi basu iya tsayawa sun sha ba .
"I.B why?".
Nazifi yayi tambayar yana kallon Ibrahim wanda yake cike da matsanancin damuwa duk jikinsa yayi zafi rau saboda zazzabi , tunda aka d'auke Tanweer yake kwance yana fama da zazzabi sosai.
"Amma kasan abunda kake ma kanka ba zaisa aga yarinyar nan bako?". Ya Kuma fad'a yana kallon Ibarahim wanda idonsa ke runtse wasu hawaye masu d'umi ke faman bin k'uncin sa yana tsananin son Tanweer.
"I thought you are strong police officer but a yanzu ganin yanayin ka got me thinking otherwise why? Abune da yakamata ace ka bishi da k'arfin ka like a real man haunt them like lion that you are but...ya Rabbi". Ya fada tare da kad'a kansa.
Shigowar Mahaifiyarsa Haj.bassera ne ya katse Nazifi dake zaune gefensa da Kayan gwaje-gawajensa na hospital kasancewarsa likita kwarare. "Yaci abincin kuwa?". Ta tambaya lokacin data k'arasa shigowa idonta na kan Ibrahim.
Gigirza mata kai Nazifi yayi. "A'a Umma har yanzu dai yaki infact yaki mun magana tunda na shigo". Cike da damuwa ummansa ta girgiza kanta
"Haka yake ae tunda abun nan ya faru yak'i magana yaki cin abinci gaba daya, lamarin dai sai addu'a kawai" ta k'arasa maganar lokacin data kai hannunta jikinsa runtse ido yayi, yanzu ba zafi jikin normal sai dai damuwar ta abincin. "Umma Ki cigaba da bashi abincin may be zai ci, ni zan koma gun aiki". Ya fada lokacin da yake had'a
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 5 Chapter of 67