handsfree ringing biyu muryata ta fito tana cewa "Allah ya taimaki jaguwa uban gidana , jaguwa yace "pretty kina Ina ? Ta lankwashe murya kmr tana gabansa tace "Ina gidansu ogechi yanxu muka shigo gida "kuzo ku duka bai gama maganar ba tanweer ta k'araso ta fixge waya hankalinta a matukar tashe da abinda ke Shirin faruwa, a gabanta zai kira karuwarsa wannan wacce irin rayuwa ce ? "Wacce irin rayuwa ya saka kanshi "ita da wasa tace ya cika gidan da karuwai shine zai kirasu wayyo Allah na shiga uku " akansa an kirata da Kalmar karuwa ,yanzu km zai gayyato karuwai zuwa gidan "to me zai hana ka maidani ka samu damar yin iskancinka da tushe tunda shine a gabanka ? tayi maganar a matukar tsorace dan tunda ya fara da maruka tasan duka ma bazai masa wuya ba.
ta juya cikin sauri ta bar d'akin zuwa bayi tare da fashewa da kuka "a she zata tsinci kanta cikin makauniyar soyayya irin haka , hakika so bai mata adalci ba daya rasa Inda zai Kai soyayyarta sai gurin mutumin da bai san darajan mace ba bata San tsawon lokacin data dauka ba a zaune a toilet tana ayyana abubuwa da dama akan rayuwarta " bazata taba yarda tsoransa yayi tasiri a zuciyarta ba muddin soyayyar da take masa ta gaskiya ce ya dace tayi komai dan ta rabashi da irin rayuwar da yake, zata rabashi da kowacce karuwa acikin rayuwarsa ta yunkura da kyar ta mike ta fito haniya ta dinga Jiyo sama sama aranta tace "sun zo kenan ? ta fito ta nufo babban falon gidan Inda tafi tunanin suke ta iske mata zaune kusan tsirara domin kowaccesu daga ita sai pant da bra shi Kuma jaguwa yana nan sanye da gajeren wando ajikinsa , hayakin taba kawai ke tashi da kwalayen taba burjiki akan tebul din gabansu Sam basu lura da fitowarta ba har sai data karaso har gabansu ta kira sunansa da fusatacciyar murya "Adnan !" duk sukayi hanzarin suka tsaya cak suka bude idanunsu suna dubanta Shima din idanunshi ya zuba mata cikin mamaki da fushi yace "me ya fito dake ?
"Ko nace ki fito ne "a fusace tace ban sani ba wato kana tunanin zaka kawo karuwai cikin gidan nan alhalin Ina cikinsa in amince wallahi tallahi baka Isa ba , bazai yiwu ba sai dai kayi daya cikin biyu ka mayardani gidanmu ko ka bani damar na fita a gidan nan na kama gabana amman muddin Ina cikin gidan nan an daina alfasha da kawo yan iska kana badala dasu sai dai kaje waje kayi iskancinka ta k'arasa maganar tana fashewa da kuka ",wallahi bazan yarda ba ya zama dole su bar gidan nan kuma a yanzu ..."
Pretty ta sheke da wata mahaukaciyar dariya tana dubanta , jaguwa kuwa har lokacin duban tanweer yake cike da Jin haushin abinda tayi masa , a natse ya mike zuciyarsa na suya ya riko tsintsiyar hannunta ya soma tafiya daita "baki Isa ki bata min moon din ba Ina bukatar naci mace Kuma dole naci ko dan Kinga Ina raga miki ? "ni agurina sun fiyye min ke sau dubu tunda zan kusancesu yadda nake so batare da Jin haushi ko rashin kunya ba wad'an ko cewa nayi su kashe mutun zasu bi umarnina kuma wallahi idan baki bini a sannu ba sai kinyi kuka da idanunki bai tsaya koina ba sai a d'akin daya sauketa yayi wurgi daita "ki daina takamar banza domin baki da wani mahimmanci a gareni da kike ikirari su bar gidan nan naki ne ? Tayi shiru tana kallonsa qirjinta na dokawa "ko akwai kwadala ko kwayar bulo na ubanki aciki da kike cewa mata bazasu shigo ba ? dan Isa har kina fad'ar sai sun fita sun bar gidan Nan " still shiru tayi hawaye na zuba mata shima shiru yayi yana kallon kwayar idanunta nan Kuma zuciyarsa tayi rauni sam bai ji dadin abubuwan da yayi mata ba a daren ba amman ya zai yi duk bakinta ne ya janyo mata ?
" yayi ne dan yana son ya nuna mata iyakarta ne da jikinta da take takama dashi , kuma kar ta d'auka yana sonta ne dan shi kyawun mace baya rud'arsa Kuma baya d'aga masa hankali.
dan shi mata ke bi suna kuka tunda ya had'u da pretty yau shine karon na farko daya kirata a wayarsa kullum itace ke hauka akansa dan ya quntata mata ne yasa ya kirata yau Kuma idan da hali ma a gabanta zai kwanta daita ta hadiye zuciya ta mutu dan yasan tana mugun sonshi daman Kuma shi haka yake.
mace ma tana kuka akanshi Ina ga ita da babu abinda bai ta'ba ba ajikinta ba ,ya murza dukiyar fulaninta ya kusanceta duk da bata cikin hayyacinta amman yasan dole zata ji fellings akanshi a haka ma kenan Ina ga tana cikin hayyacinta da kuka zata dinga masa ya aureta . tsaki yaja kana yace "Yana da kyau ki gane kyawunki bazai ta'ba rud'ata ba dan hk ki shiga hankalinki ,ki tsaya iya matsayinki idan kika qara min shishigi na rantse da Allah sai naci ubanki Kuma dan Allah ki bari naga kafarki a falo madadin nayi having sex dasu dake zan kwana Ina yi idan kince karya ne go a head yana gama fad'ar hk ya fita daga d'akin."
zubewa tayi akan bed tana wani irin kuka shi kuwa yana dawowa falon kudi masu yawa ya mikawa pretty ya sallamesu da kawayenta ta kwa'be fuska "haba jaguwa ya zaka min haka nifa gaskiya a bukace nake da Kai mun kwana biyu bamu hadu ba "raina a ' bace yake bazan iya komai ba ya fad'a tare da juya wa ya barsu nan , kwa'be baki sukayi sannan kowacce ta d'auki jakarta ta rataya suka fito",gskiya gayen dan wulakanci ne nifa gbdy na kwadaitu dashi dan yadda kika bamu labarin dadinsa har Allah Allah na dingayi mu had'e "uhm ai bakisan halin jaguwa bane rowar balai ne dashi amman bafa rowar kudi ba rowar jijiyarsa idan bai so ba komai zakayi bazai ci ba amman idan yaso zaki san kin hadu da nmjn duniya ,Inda kikasan an zauna an koya masa yadda zai ci mace ne ya iya bin mace lungu lungu sako Sako bare ya dauraki a saman jijiyarsa uhmmmm Abu sai Wanda ya dandana " kawai muje mayi maleji da wasu "wayyo Allah wallahi naso naji wannan dadin suna tafe suna maganarsa har suka k'araso bakin jection Inda zasu shiga mota ."
****"
Washegari da misalin karfe biyu na rana IPO na zaune sai ga anas ya fito d'aga cikin part dinsu Kai tsaye boy's quarter ya nufa ,ya bisa da kallo kafin a hankali ya tashi yabi hanyar daya bi adaidai lokacin anas ya shiga wani d'aki daya lura suna yawon shiga ,Kuma babu shamaki ga kowannensu suna shiga Kai tsaye, Kuma kowannensu nada extra key a hannunsa dayazo budewa yake yana Jin alamun anas na ƙoƙarin fitowa yayi saurin ja da baya ya boye yana sauke naunayen ajiyar zuciya cikin sauri anas yaxo ya wucesa yana ƙoƙarin saka key abayan wandonsa aka kirashi a waya , cikin tsautsayi key din da yake k'okarin turawa byn wandonsa ya fadi ya wuce yana amsa wayar .ya wuce da kamar minti biyar IPO ya fito daga maboyarsa ya tsugunna ya d'auki key " da alamun zamana ya kusan karewa a gidan tun bai yi kwanakin da aka bashi ba ya fad'a a cikin zuciyarsa , cikin sauri ya k'arasa ya bud'e kofar ya tsaya yana kallon cikin d'akin kafin daga baya ya shiga ,
d'akin duhu dan ko tafin hannunka baka gani duk da kasancewar safiya ce
a hankali ya Ciro wayarsa ya qunna wuta haske ya gauraye d'akin nan yaci karo da fuskokin mutane kala dabam dabam fuskokin sunfi guda dari uku zube a kasa .
Cike da rawar jiki ya k'arasa sosai yana kallonsu d'aya byn daya kafin daga baya ya d'auki d'aya yana dubawa domin bambamcewa "shin na mutane ko kuwa akasin haka ?ya tambayi Kansa dan bashi da maraba dana mutane har gashin Kai da kunne da Ido komai na bil adama ne, sai dai a kallon kurrilla da yake wa fuskokin ya fahimci na roba ne ga dukkani alamun dashi suke badda kama gurin fashi .
da sauri ya d'auki d'aya ya boye acikin rigarsa ya fito ya kulle kofar yayi wulle da keyn a Inda ya d'auka dan kar su nema basu gani ba suce zasuyi binciki idan sun gani kuwa babu wani bincike da zasuyi ."
yana komawa d'akinsa ya kira number dcp yana d'auka yace "hello sir "yauwa Ina jinka ,yalla'bai na samu wani abu daya shafesu nan dai yayi masa bayanin komai akan fuskar daya gani "karka damu ka cigaba da bibiyarsu ,yanzu wani mataki zamu dauka kenan ? "Okay kasan yadda zaka fito mu had'u a water park gobe ko zuwa jibi Ka bani fuskarsa mu gani ko irin zanen da muke dashi ne ". "shikenan yalla'bai zan san yadda nayi fito gobe sukayi sallama" washegari suka had'u da ipo sun tautauna mahimmam abubuwa masu mahimmanci a Inda suka ajiya zasu tunkarin gidan jaguwa a ranar goma shabiyar ga watan march "kafin kuzo ku tabbatar da Kun tsara komai yadda ya dace, "karka damu da shirinmu zamu zo suka mikawa juna hannu sannan suka rabu " .
******
zaune dcp suke tare da yaransa gbdy zagaye da makaken table kowannensu ruwan roba ne a gabansa sai dai gbdy hankalinsu naga ogansu dake zaune yana koro bayani "Wannan aikin musani ko mu mutu ko mu rayu ne ,wannan aikin sai mun sadaukar da rayukanmu akanshi kowannenku ya shiryawa mutuwa ko nasara ku shirya anything will happen in diaters wannan aikin ne da gbdy ba'a bukatar kuskure acikinsa , kuskure daya idan munyisa to mun fa rasa wannan damar kenan Kuma bazamu Kara samun dama irinta ba ,mai da hankali shine babban abinda ya kamata ,ku Saka idanuwanku akan komai idan mun Isa yana gama fad'ar haka ya mike gbdynsu suka mike kowannensu rike da bindigarsa suka fito suka shiga motocinsu suka hau titi suka d'auki hanyar da zata Kai su magodo estate ."
da misalin karfe takwas jaguwa na kwance a falonsa yana kallon Tashar labarai domin yasan halin da gari da kasar gbdy take ciki, gabansa ne yayi wani irin mummunar fad'uwa kamar Wanda aka buga masa guduma ,shiru yayi kawai yana tunani sai dai idanunshi na kan tv ,duk sanda gabansa yayi irin wannan faduwar tabbas akwai gagarumar matsalar dake shirin kunno Kai cikin rayuwarsa .
Remut ya ɗauka ya kashe tv sannan ya mike ya koma uwar dakansa ya kwanta akan makeken gadonsa ya fuskacin kofar shigowa gidan gbdy tare da runtse idanuwanshi ."
a daidai wannan lokacin kuwa jami'n tsaro ne kewaye da unguwar kowannensu rike da bindiga tun daga nesa suka hango gidan koina zagaye da hasken fitilu , a hankali sautin muryar dcp dake gaba ta fito "
"be careful lokacin mu ya fara kowa ya kasance cikin shiri a hankali suka fara tafiya cikin sand'a suna taku da k'okarin isowa gidan suna gama karasowa suka nemi gidan kasa ko sama suka rasa gabad'aya gidan ya dawo rafi a matukar firgice sukayo baya da sauri kowannensu na kallon dan'uwansa cike da tsananin tashin hankali ,bayan kamar minti biyar dcp yayi gaba kad'an ya kira wayar IPO investigation police"kana ina yanzu IPO ?"Ina cikin gidan "kamar yadda mukayi fa mun zo sai dai babu gidan sai rafi "what ?"rafi Kuma?"tabbas haka ne abinda muka gani kenan "kana dai lafiya ko ?Ina lafiya Anya kuwa zan cigaba da aikin nan na fara karaya da lamarinsa ?
"tantiri ne na karshe ,asirin jikinsa yayi yawa "ka dai ka Kara hakuri tukun nan tunda har yanzu bai gane kana tare dashi ba ka cigaba da bincike akansa ka gano mana makarin asirinsa zan sake komawa malami nan gsky layar daya bani bata yi aiki komai ba shi daya ce zamu samu nasarar shiga gidan sai gashi gida ya dawo rafi "shinkenan sir jiki a sanyaye suka juya cikin sauri suka bar unguwar .
Gudu sosai suke akan titi karfe goma daidai suka Isa station zuciyar dcp kmr ta kama da wuta mafuta kawai yake nema "ta Ina zai yi galaba akanshi ,sam baya bukatar wani ya kamashi sai shi ko IPO abokinsa Kuma yaronsa wannan nasarar da zasu samu shine silar daukakarsu wujiga wujiga suka shigo office suna haki shigowarsu bai fi minti talatin ba wayar dcp ta soma ringing kamr bazai d'auka ba sai Kuma ya d'auka yana cewa "hello !Ya furta hello ya Kai sau uku sannan yaji an kwanshe masa da dariya "masoyina kenan wallahi har na fara Jin wani Abu akanka yana Jin hk ya fahimci jaguwa ne shi kuwa yana gama fad'ar haka yace sai anjima masoyina mara nasara .
" no ka tsaya Ina son muyi magana da Kai abinda kake aikatawa babban kuskure ne Wanda zakayi danasani akansa "wani irin kuskure Kuma bayan Wanda aka aikata a can baya ? har kullum bazan gaji da fada maka ka daina bibiyata ba domin bibiyaar mutne masu laifi Abu ne me wahala bana tsammanin zaka iya samu wani Abu ballatana ka shigo inda nake".
" meye abun bata loakcin da Kai da yaranka ?ku manta da ni kawai idan Kuma Kuna bukatar wani tamako zaku iya sanar dani na taimaka muku dashi "what?
"Haka nake nufi domin dukkanin ku babu Allah a ranku kanku kawai kuke so ,kuje ku jajurce akan masu aikata miyagun laifufuka wanda zasu cutar da mutane daku gbdy.
"ka sani kaima hakan zai cutar da kai tunda kana da yan'uwa "haba da gaske ? to shikenan na fahimta Ina bukatar komawa bacci yanzu sai wani lokaci .
"Ka dawo da diyar minister
kada ka bari ta Kai mu ga daukar mugun mataki akanka. cikin sauri jaguwa ya dakatar dashi "kamata yayi yalla'bai yaje ya huta haka nan yayi aiki tukuru shi da yaransa shiru dukkaninsu sukayi jaguwa bai kashe waya ba haka dcp .
sun d'auki tsawon minti biyar suna misayar yawu sannan dcp ya numfasa yace "me kake bukata ayi maka ka dawo da diyar minister ? bangaren shigo da miyagun kwayoyin sunyi yawa a wannan garin namu domin har satificate ga masu shigo dashi suke da wanda daga hannunku suka samu."
kashe kashe da fayde ga yara kananan da'ake wani irin mataki kuka dauka?
"Kun kasa daukar mataki alhalin kuna da karfi da makamai Kuma kunsan masu aikatawa har lasisi kuke basu suyi yadda suke so duk baku damu da masu aikata wannan laifi ba sai akan me tayaku aiki .
" me kake k'okarin cewa ?", abinda nake so ku janye jikinku ga abinda bai shafeku ba shine zai fiyye muku ni nan nasan yadda zan hukunta duk wasu masu aikata laifi idan da dama Kuma ku maida hankalinku izuwa kan tayani aiki idan Kuma babu dama ku share kawai duk Kuma abinda zakuyi tunani akaina baxai ta'ba muku amfani ba ku tsaya a matakin da kuke domin wuce gurin zai iya zamo muku tangarda a rayuwarku wanda ya shiryawa mutuwa yayi k'okarin sake dumfarar gidana wallahi nayi alkwari zan kawar dashi a doron kasa bazan taba canzawa daga abinda nakeyi sai dai ban sani ba ko ta bangarenku zakuyi sorounder ku fita a rayuwar jaguwa ."
shiru sukayi gbdy suna saurarensa suna daukar maganarsa kowannensu da abinda zuciyarsa ke sakawa akan yadda za'a bullowa jaguwa gbdy idanun dcp ya canza kala babu komai acikin kwayar idanunshi sai tsantsar bacin rai hannunwansa duka ya hade guri d'aya ya rufe fuskarsa dashi yana dogon nazari da zance zuci yayinda har lokacin idanunshi ke kan wayarsa ."
tashi yayi ya soma tafiya har yayi taku uku d'aya daga cikin yaransa ya tsaidashi ta hanyar cewa"yalla'bai yanzu me ya kama muyi ?"ka dauki bindigarka kaje ka kwanta kawai "kayi hakuri sir ban san tmbyata zata bata maka rai ba "ka sani mana , idan ba haka ba meye na tmbyta abinda za'a yi byn kasan dole zamu sake nemo mafuta yadda zai shigo hannunmu ?"irin wannan lokaci nazari ake bukata idan ba haka ba zamu tashi a tutar babu yana gama fad'ar haka ya juya cikin tsananin fushi ya bar d'akin taron yana fita kowa ya kama gabansa .
****
A hankali ya shigo d'akinta bai ganta ba saukar ruwa yaji abayi nan ya fahimci wanka take a natse ya karasa ya jiye mata kwado da macijin roba a tsakiyar gado ya juya da sauri ya fita ya koma d'akinsa ya zauna zaman jiran abinda zai faru yana bukatar Jin dumin jikinta sai dai yasan bai Isa ya Kai Kansa ba duba ga irin rashin mutuncin da yayi mata yana zaune har minti ashirin ta wuce har ya fidda rai da zai Jiyo sautin ihunta sai kawai yaji ta kwalla Kara "wayyohhhly Allah na shiga uku sai kuma yaji shiru da sauri ya shigo d'akin kwance ya ganta a kasa bata numfashi ya tsugunna gabanta yana karewa dukiyar fulaninta kallo dake cikin riga gasu nan tsaye kyam Kuma a cike hannusa ya Kai yayi kasa da rigar yana zagaye kan nipples dinta a ransa yace "sarkin rashin kunya da tsoro kenan ya Kai hannuwansa ya tattarota gbdy zuwa jikinsa daga ita har doguwar rigar jikinta tunda ya siyo su ta daina fitowa daga wanka daga ita sai towel sai dai ta shiga da riga Kuma ta rike wata rigar da zata canza ya rungumeta tsam ya nufi uwar dakansa ya kwantar daita ya janyo stood ya zauna a gabanta ya tsura mata tsumammun idanunshi yana kallonta "why Adnan !
"karka taba diyar mutane ka barta da gibin dakayi ma rayuwarta ai babu abinda zan mata dumin jikinta kawai zanji ya bawa zuciyarsa amsa da hakan.
Ya dade zaune yana Saka da warwara kafin daga baya ya dibo ruwa ya shafa mata a fuska zuwa qirjinta naunayen ajiyar zuciya ta sauke amman taki bude idanunta ya cire kayan jikinsa ya fad'a bayi ya kusan awa d'aya a bayi yana saba jikinsa Wanda zuwa lokacin ta bud'e idanunta tare da yin shiru tana tunanin abinda ta gani gbdy a tsorace take .ya fito d'aure da towel a kugunshi sai dan karamin towel din dake rike a hannushi yana tsane ruwan jikinshi a gaban mirrow dakinsa ya tsaya , yayinda ita kuma take kwance tana faman rarrashin zuciyarta akan abinda ta gani wanda ya kusan tarwatsa zuciyarta kwadon da micijin data gani idanunta suka cicciko da ruwan hawaye komai na gidan tsoro yake bata a halin yanzu ,ahankali ta sauke naunauyen ajiyar zuciya tana dauke Hawayen idanunta da tafin hannunta ta yunkura ta mike zaune tana kallon sanda jaguwa ya d'auko lotion yana shafawa a ilahirin jikinshi hankalisa kwace yake yin komai da fesawa jikinshi turare masu sanyin kamshi ta mirrow suka had'a idanu dashi.
ya dage mata girasa daya
alamun tmby yana sakar mata murmushin mugunta ,ta d'auke kanta kawai batare da tace masa komai ba ya k'arasa wordrob dinsa ya bud'e ya d'auko short niker wanda bai gama kaiwa gwiwarsa ba da wata riga me budadden gaba da shara shara wanda da gani na shan iska ne, gabadaya sifar qirkinshi a bayyane yake,
yayinda gashin jikinshi dake kwance luuuuf dasu ke zuba sheki suna daukar hankali..'
ahankali ya karaso har Inda take zaune ta kamkame rigarta tare da tsura masa idanunta tana kallonsa Yana da matukar tsafta sosai komai nasa yayi illarsa halaiyensa marasa kyau .
so take ta gano muninsa ko wani makusa dake jikinsa dan qaunar da take masa ta fita a zuciyarta amman abun ya faskara domin kasa ganin hakan tayi ,sbd baiwar kyawun halitar da Allah yayi masa bbu ta inda zata kushe shi in dai ajikinshi ne sai bangare hali ..."
yana zuwa ya janyota jikinsa ya rungumeta tsam Yana shinshina wuyanta da sumbatarta tare da kai bakinsa 'cikin kunneta." kin yi shr kina ta aikin tunani da kallona me ya tsorataki kika cika mana gida da ihu ? wani irin yanayi na daban ta tsinci kanta ciki , duk da ba yau ne karo na farko da jikinsu ya had'e da juna ba yanayin yadda take yasa ta kasa furta Komai .
"Dama baki tsiro da wannan salon ba dan baki ranar barin gidan nan muna nan tare " .
ta dago da sauri tana watsa masa idanunta jin abinda yace, "yes abinda nake nufi kenan kin zama mallakina halak malak dan babu Inda zan maidake ki zauna ki dinga girka mana abinci Muna ci Muna Jin Dadi ai kin iya girki ko ?"ko da yake nasan da wahala ace kin iya well koma dai menene mayi manage da iya Wanda kika iya.
runtse idanunta tayi sosai sai ga ruwan hawaye sharr still ba tace masa komai ba sai ma wani irin tausayin kanta da shi kanshi daya jefa rayuwarsa cikin rud'ani da tashin hankali kamota yayi ya kwantar daita akan bed shima ya kwanta ya soma murzata a frigice ta mike zaune ta matsa kusa dashi tana masa wani irin duba "na sha fad'a maka bana so haka "a'a kina so mana idan bakya so ki fad'a min abinda yasa kika cika mana gida da ihu ya fad'a tare da sanya hannushi ya janyota jikinshi sosai ya rungumeta yana bata hot kiss a wuyanta..
magana ta fara yi masa da sanyayyiyar muryarta .. "jaguwa ! Shiru yayi tare kafeta da idanunshi dan bata ta'ba kiransa da sunansa ba sai yau, sai yaji kamar tafi kowa iya Kiran sunan "Dan Allah ka kyaleni bacci nake ji ,ni wlh yanzu ma tsoro kake bani haka ma gidan nan , " Ni kadai nasan irin mikin da nake ji acikin zuciyata akan mgnrka ta karshe wallahi da na tabbata a hannunku gara ka harbeni na mutu amman bazan ta'ba zama kukunku ba ...".
ya janyota ya matseta gam ajikinsa yana shinshina tsakiyar nononta "a'a bazaki mutu a hannuna ba zaki dai ki zauna damu, to meye ma aciki dan kin zauna damu kin zama kukunmu ?"kaji tsoron Allah fa akan abubuwan da kake min ni yarinya ce da bansan komai ba akan iskanci dan Allah ka daina banaso ta karasa fad'ar hakan tana kuka.
mgnrta bai sa ya zare hannuwansa ba sai ma sake janyota jikinshi da Yayi sosai tare da cusa hannushi duka cikin rigarta yana shafo kirjinta Yana lumshe Ido "stop please Ina Jin wani irin ajikina "fad'a min yadda kike ji Ina son sani ?"ba sai na fada ba amman ka Daina wasa da qirjina banason dan wannan iskanci ne "Dadina dake rashin kunya bakya shayin fadawa mutun mgn yayi mgnr muryarsa a fusace "gaskiya na fada idan ban kirasa da iskanci ba dame zan kirasa ?" wallahi ka tuba ka gane abinda kakeyi Bai da kyau gbdy bakayi kama da fasikai ba amman iskanci da fasikanci fal acikinka a fuska Allah a zuciya fir'auna ".
"duk iskacina da fasikancina baki taba jin nace zan kusanceki ba "Ko na bata cewa zan ciki ?ta zaro shanyayyun idanunta waje tana girgiza masa kai da sauri alamun a'a ."da Ina son saduwa dake tan da tunin an wuce gurin"dan zan iya yin son raina dake koda amincewarki ko babu amman bake ce a gabana ba ".ya karasa fadar mgnr Yana zarcewa da romancing din jikinta bijirewa take amman Ina tuni har ya hade bakinsu guri daya ya fara tsotsa harshenta da hakoranta da lips dinta tare da shafa lausarsar surar jikinta kuka take sosai komai na rayuwa ya soma fice mata a ranta " a she hk kadaddarar rayuwarta zata zo mata bata sani ba ?Ta furta hkn cikin ranta" ida nasan hk rayuwata zata kasance wallahi da ban dawo kasar nan ba ,"ya Allah kaya femin idan wani laifi nida iyayena muka aikata maka yasa ka jarabemu da samun kanmu cikin wannan hali ta karasa tunaninta hawaye na bin kuncinta .."
shi kuwa murzata kawai yake duk ya bata jikinsa ga jijiyarsa da ruwan sha'awa ,jijiyarsa ta mike sambal tana haniniya tun tana nokewa da fixgewa daga gareshi har ta hakura ta barshi yana romancing din jikinta har goshin asuba yana makale daita yana murza dukiyar fulaninta yana balain qaunarsu gasu da dadin murzawa ,a halin yanzu ko an kawo masa mata baya shawarsu
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 24 Chapter of 67