Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
dauki saboda tsaunin cigaba yake da daddarewa ko taku daya suka kara hallaka zasuyi , hular lamsara dake sakale a jikin karamar bishiya itama rawa take yi wanda ke nuna alamar a koda yaushe itama zata iya fadawa cikin ruwan wutar nan ta kasan tsaunin ta narke koda hailur yaga halin da ake ciki sai ya kwallawa yarima hulkas kira yace yakai dana ka saki hannun jaruma rulaiya domin ka ceci rayuwarka, kuma kaje ka dauko hular lamsara kafin ka rasata har abada Koda jin wannan batu sai yarima hulkas ya juyo da fuskarsa ya dubi hailur a lokacin da hawaye ya zubo masa yace yakai abbana ka gafarceni ba zan iya zabar hular lamsara ba na bar masoyiyata rulaiya ta hallaka saboda tana bina bashin ceton rayuwata da tayi, nikam na zabi soyayya akan duniya ku dauki danganar rashina itama wancan hular ta lamsara gwara a barta ta fada cikin wutar can ta narke hakan ne kadai zai haifar da zaman lafiya a duniya gama fadin haka keda wuya sai nauyin boka labarusa da na jaruma rulaiya ya rinjayi yarima hulkas su duka ukun suka rikito daga saman tsaunin suka fada cikin wutar dutsen dake kasan tsaunin suka hallaka gaba dayansu !! Koda ganin abinda ya faru sai hailur da sarki hulbasu da kuma siyama suka kurma uban ihu suka fashe da matsanancin kuka na bakin ciki, yayinda nima kaina Al amin na tayasu ALHAMDULILLAH a nan ne wannan labarin hikayar yazo karshe Inda marubucin yace domin jin cigaban labarin mu hadu a littafin DARUL DAULAT, domin jin cigaban LABARIN SARAUNIYA LARBISA, karfa ku manta cikin labarinta muke sannan muka tsunduma cikin kuma labarin sadauki Hulkas wanda sai yanzu aka kammala, idan Allah ya sa littafin darul Daulat ya fito zan siyo na zo na karas muku domin kuji yadda wasan zai kasance, kafinnan kuma zanso kowa da kowa ya baje kwakwalwarsa ayi muhawara akan wannan hikaya shin Da gaske ne kai/ ke zaku iya shekawa ta sanadin masoyi ? Nidai... Baridai naji daga gareku Amma kafinnan nidin An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 21 of 21