Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kama hannunta suka nufi cikin gida ta front yrd, mikewa Meenah tayi da sauri tace "kin dae iya gudu ko" Ashnaah ta Mike tace "eh" snn suka nufi cikin gida ta kofar kitchen da gudu kar su Riga su shiga, sama suka nufa da gudu Meenah ta bude dakinta suka shige suna mayar da numfashi. [10/10, 6:43 AM] ‪+234 701 117 6189‬: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 35..... Khaleel na shigowa falon yyi mamakin rashin ganin Ashnaah, ya juya yana kallon Zeenat da ke bayansa yace "ina yarinyar nn take" Zeenat ma ta shiga bin falon da kallo tace "xaune naganta daxu kafin in fita ban san inda tayi ba kuma" juyawa da sauri yyi ya fice daga falon xuwa gun mai gadi, "don Allah baba kaga wata ta fita daxu" mai gadin yyi shiru snn yana girgixa kai yace "gskya bbu Wanda ya fita tun bayan fitan hajiya" wani ajiyar xuciya Khaleel ya sauke ba tare da ya sani ba, ya juya ya kuma komawa cikin gidan, har lkcn Zeenat na tsaye gun da ya bar ta, sama ya nufa ya bude dakin Meenah, Meenah na xaune kasan dakin sae faman hira take ma Ashnaah dake xaune kan gadonta tana kyalkyala dariya, tsayawa kallonsu yyi da mamaki, Ashnaah ta dan yi tsaki tace "dalla ci gaba Meenah" Meenah ta Mike daga xaunen da take a kasa ita ma tayi tsakin tace "ni tsoro ma aka ban wllh, mutum in xae shigo dakin mutane ba sae yyi sallama ba" karaso wa cikin dakin Khaleel yyi, Meenah ta nufi bathroom dinta da sauri ta shige ta rufe, Khaleel na ma Ashnaah wani mugun kallo yace "me kike yi a nn" xaro ido tayi tana kallonsa tace "ban gane me nake yi ba, don me ka kawo ni nn, ba don in yi xumunci ba, don kuma ina hira da yar uwarka shine nayi laifi" ta tabe baki ta dauke kanta, kallonta kawae ya tsaya yi, can yace "tashi ki fita" bae rufe baki ba ta galla masa harara tace "sllh xan yi" a fusace ya karaso inda take ya fixgota ta mike a tsorace ta rike hannunsa tace "don Allah kayi hkuri wllh xan fita dama sllh na shigo yi" bata jira me xae ce ba ta fice daga dakin da sauri, dole a bayin kasa tayi alwala yace Zeenat ta dauko mata sallaya tayi sllhn a falo, Zeenat ta sauko rike da darduman ta mika ma Khaleel snn ta koma sama, Ashnaah ta tabe baki tace "ni dae bn aiketa ba, kuma in har ita ke sllh kae to baxan yi ba" Khaleel yace "kin fi ta tsafta ne" mikewa Ashnaah tayi a fusace tace "wnn ce ta fi ni tsafta, Ae da na ji haushi wllh, ko kai ka gwada min tsafta bare wnn bnxar" mikewa yyi yana nunata da yatsa yace "watch ur tongue" ta dauke kanta ta ja tsaki, ya nufi sama don yin alwala ya tafi masallaci. Ashnaah na idar da sllh momy ta shigo, Ashnaah ta yi mata sannu da xuwa ta amsa tace "ke kadae kuma a falo fateema me yasa baki hau sama ba, ina su Aminan suke" Ashnaah tayi murmushi bata ce komae ba, momy ta nufi kitchen, sae ga ta ta fito rike da abinci da drinks a faranti ta kawo ta ajiye gaban Ashnaah tace "ga abinci fateema" Ashnaah tace "ngd momy" takwas saura Khaleel ya shigo gidan, Ashnaah na xaune da momy da Zeenat a falo, momy tace Zeenat ta kawo masa abincin sa kan dining, yace "wllh mum ni kam a koshe nake," Momy tace "me kaci xaka ce ka koshi?" Ashnaah tace "dama hka xae ce momy, sae mun koma gida yace sae na masa girki" da sauri Khaleel ya juya yana kallonta, ta galla masa harara, momy tace "to ku tafi da shi mana, amma da Daren nn wani girki xa a yi in an koma gida" Khaleel yyi murmushi yace "to momy xan tafi da shi" mikewa Khaleel yyi yace "momy dare na yi bari mu kama hanya" momy ta Mike tace "to bari in sa maku kulan a leda" dinnin ta nufa sae ga ta ta dawo da abincin ta mika ma Khaleel, yyi mata gdya Ashnaah ta mike tace "bari mu yi sallama da Meenah" sama ta nufa Khaleel ya bi ta da kallo ba daman ya bi ta, ta samu Meenah ta fito daga wanka tace "ke xa mu tafi, dan yi min copyn din nmbr nn a paper" Meenah tace "to har ynxu ba ki gaya min me xa ki yi ba Ae" Ashnaah tace "ke dae ki rubuta min, yaushe xa ki xo" Meenah tace "aa ni tsoron mijin nn naki nake" Ashnaah tace "dalla can ki xo, me ya isa yyi maki ina nn, Ae baxan bari ba" Meenah tace "to gobe idan Allah ya yrda xan xo" Ashnaah tayi murmushi tace "ko ke fa" nmbrs din Meenah ta kwafe mata a takarda ta mika mata, Ashnaah ta karba ta ce "yawwa kawas sae kin xo" snn ta fice da sauri. Har suka bar gidan Khaleel bae daina Satan kallon Ashnaah ba, sae da suka bar anguwar snn yyi parking yana kallonta fuskarsa a hade yace "me kika je yi a sama" Ashnaah ta ce "sallama fa naje muka yi" yana kallonta da kyau yace "kina ji na" ta yi shiru tana kallonsa, ya ci gaba "bbu ke bbu yarinyar nn, kika bari na sake ganin ku tare sae na..." Da sauri tana hararansa tace "A'ah, sbda me ba yar uwarka bace" fixgota yyi yace "ni kike tambaya sbda me" da sauri tace "aa kayi hkuri na ji wllh" yyi kwafa ya turata, yace "meye kike boyewa cikin hijab" ta Ciro turaren da momy ta bata da sauri ta nuna masa, dauke kansa yyi ya ci gaba da tukinsa. Karfe tara saura Khaleel yyi parking a gidan sa, ya fito yana jiran Ashnaah ta fito, ta fito snn ya kulle motarsa ya nufi cikin gida, ta dan yi tsaki ta shiga bin sa a baya, falo ta same sa a xaune ya kunna TV, yana bude abincin da smll mum dinsa ta basa, Ashnaah ta tsaya daga bayan kujerar da yake xaune ya juya da sauri yana hararanta yace "meye kika wani tsaya a kaina" ta koma baya tace "aa dama cewa xan yi in kawo plate ka debar min don ina jin kunya ban ci da yawa a can ba kuma ynxu yunwa nake ji" tsayawa kallonta kawae Khaleel yyi, can ya girgixa kai yace "kika bari na tashi wllh sae kin sha mamaki, ta shi min a bayana" ya karasa mgnr cikin tsawa, ta koma baya da sauri don ta ji tsoron tsawan da yyi mata, can tayi tsaki ta nufi sama kmr xata tashi sama. 36..... Karfe sha daya da kusan rabi Ashnaah na kwance dakinta bayan ta gama shan tea, kmr warce ta tuna abu ta mike xaune da sauri ta nufi gaban madubinta ta dauki takardan da Meenah ta rubuta mata nmbr dad din Zeenat tana kallo, to ynxu ita ina xata samu wayar da xata kira nmbr nn, ta koma gefen gadonta ta xauna tayi tagumi tana tunane tunane, duk fa na ynda xata samo waya, bude kofar dakinta aka yi ta boye takardan da sauri a bayanta tana kallon kofar, Khaleel ya shigo dakin rike da kulan abincin yana kallonta yace "mayya! kin sa na kware hankalinki ya kwanta, sae ki cinye abincin" yyi tsaki ya fice daga dakin, Ashnaah ta tabe baki tace "ni ba mayya bace sae dae in kai ne mayye" ta mike ta dauko abincin ta bude taga kadan ya ci, naman kam bata ga alaman ya taba ba ma, tayi murmushi ta dauki spoon din ta shiga cin kayanta, tana gamawa ta shiga wanka, ko da ta fito hijab kawae ta xura bayan ta goge jikinta ta dauki kulan da ta ci abinci ta fita don xuwa ta kai shi kitchen. ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 37..... Ashnaah ta tabe baki ganin duk ya kashe wutan gidan sae dim blue light da ya bari a kunne a falon, kitchen ta nufa ta kunna wuta ta ajiye abin hannunta a sink snn ta kashe wutan ta fito ta kulle kitchen din ta nufi sama, har ta bude dakinta xa ta shiga sae kuma ta juya tana kallon kofar Khaleel, to ko dae ta sato wayarsa ynxu ne tayi abinda xata yi don bata son ya riga ta kiran dad din Zeenat, a hankali ta nufi kofar falonsa, ta kusa minti biyar tana tunanin ta shiga ko kar ta shiga, daga karshe ta murda kofar a hankali ta leka falon ta ga a kashe wutan falon yake, hkn yasa ta shiga ta karasa xuwa bedroom dinsa cikin sanda, ta ji kofar ma a rufe, gabanta ya shiga faduwa, to in idonsa biyu ya xata yi knn, tunanin hkn yasa ta kuma tsorata ta juya da gudu ta koma can bakin kofar falon xuciyarta na bugawa, kamshin sabulu da ta dinga ji ya gauraye duk falon yasa tace to ko dae wanka yake, komawa kofar dakin tayi ta kasa kunne bakin kofar taji kmr saukan ruwa a bayi, hkn yasa ta murda kofar a hankali inda Allah ya taimake ta ma kofar ko kadan baya kara, ta leka dakin taga dim bedside lamp ne kadae a kunne, ta shiga dakin ta nufi gaban madubi da sauri ta laluba bata ga wayar ba, dudduba gado ta shiga yi tana laluba ko ina ko xata gani amma bata ga alamar waya ba, ba karamin haushi hkn ya bata ba har ta fidda rae xata fita ta hango wayar can kan bedside drawer ta daya bangaren da take tsaye, da sauri da sauri ta nufi gun, ta duka ta dauki wayar, ta juya xata bar wajen knn taji an bude kofar bathroom, ji tayi kmr an buga mata guduma a kirji tsabar faduwar gaba, ta tsaya cak har lkcn wayar na hannunta sae rawa jikinta yake, da mugun mamaki Khaleel ke kallonta, ta dake taki kallon inda yake, ta ajiye wayar hannunta ta juya da sauri xata bar wajen yyi saurin fixgota ta fado kirjinsa, dama kuma dae dae nn take kai sa, ta dago kai a tsorace tana kallonsa, ssae taji tsoron ynda ta gansa ta rufe idonta da sauri ta mayar kan faffadan kirjin nasa ta saki kuka tana cewa "wayyo ni fa agogo na xo dubawa na daki na ya tsaya" Like · 2 · Reply · Report · ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 38..... Khaleel ya dago kanta yana wani irin murmushi yana kallon fuskarta, runtse idonta tayi ta ki Budewa tana kuka a tsorace tana cewa "Don Allah don annabi kayi hkuri agogo na xo dubawa ne" ji tayi ya dauketa cak, ta bude ido a tsorace ta gansu kan gado, wani Sabon kukan ta fashe da tana kkrin mikewa da sauri ya matse ta jikinsa, cikin tashin hnkli ta shiga cewa "wayyo don Allah kayi hkuri baxan sake ba wllh" wani irin kallo yake mata da idonsa da ya canxa launi, ta shiga turasa a rude tana kuka tana nasa hkuri, bata ankara ba taji ya saka bakin sa cikin nata ya shiga mata wani mugun kiss lkci daya yana kkrin cire mata hijabin jikinta, tunda take bata tsorata ynda tayi ba a lkcn barin ynda ta gansa kmr ba shi ba, fixge fixge ta shiga yi amma ta kasa kwace kanta, bbu abinda yafi daga mata hankali irin ynda tasan xani kadae ne jikinta, tsaf ya cire hijab din jikinta, Ta rike xaninta gam ganin yana neman cire mata shima, jikinta na rawa cikin kuka ta shiga cewa "wayyo na shiga uku don Allah kayi hkuri wllh xani kadae ne jikina plsss kayi hkuri" rungumeta yyi gam yana mayar da numfashi, bbu abinda take ji sae bugun xuciyarsa da saukan numfashinsa a wuyanta, ita dae tana rike da xanin ta gam jikinta na rawa har lkcn, turata taga yyi ya mike da sauri ya nufi bathroom, bata tsaya wani tunanin ba ta mike da gudu ta fice daga dakin ba tare da ta bi ta kan hijabinta ba, ta shige dakinta ta kulle da key ta xube nn kasa ta dinga rusa kuka jikinta na rawa har lkcn, ta ci kukanta me isarta snn ta Mike xaune har lkcn xuciyarta bae bar bugawa ba, ynxu da abu ya shiga tsakaninsu ya xata yi, tab da ya cuceta ya lalata mata rayuwa kuwa, tunanin hkn yasa wani mugun tsanarsa ya dirar mata a xuciya, ta mike a hankali ta nufi kan gadonta ta xauna, ae da ta ba wnn axxalumin kanta gwara Allah ya dauki ranta, tsakin takaici ta ja, ta Mike ta bude wardrobe dinta ta dauki dogon rigar baccinta ta sa, snn tayi kwanciyar ta ta ja bargo nn da nn bacci ya dauketa. washegari da safe tana wanka taji fitar motarsa, ta ja tsaki ta gama wankanta ta wanke bathroom dinta snn ta fito ta gyara jikinta ta sa doguwar rigar da ta fito da ta sauka kasa don neman abun kari, a rufe ta tadda kitchen din, ta bude baki tana kallon kofar da mmki, ji tayi kmr ta balle kofar, ta ja dogon tsaki tace "banxa kawae axxalumi" a fusace ta koma sama ta xauna kan gadonta, sae kuma ta fashe da kuka tana kiran momynta, ta kusa minti goma tana kuka, kawae ta tuna kudin da Al ameen ya bata, ta mike da sauri ta bude Jakarta ta dauko, murmushi tayi ta cire dubu daya a ciki snn ta mayar da sauran ta sauka kasa abunta ta nufi gun masu gadi, gaisheta yyi da ladabi tace "lfya lau dama Aiken ka xanyi" yace "to madam me xa a siyo maki" tace "eatry xa ka je ka siyo min abinci ko ma wani iri ne" yace "to madam amma sae David ya dawo ya tsaya bakin gate tunda mai wanki baya nn," Ashnaah tace "to barayi ne a anguwar da baxa ka je ka dawo ba ynxu" yace "aa ba hka ba madam, oga baya son ana barin gate hka nn sbda ke wae" tsaki tayi ta juya ta bar wajen tana cewa sbda gidan sa dae ba ni ba, tana kwance falo tana kallo aka danna bell ta Mike da sauri don tasan abincin aka kawo mata, tana karba ta kulle falon ta dawo ta bude taga jollof ce da nama, sama ta nufa ta wanke hannunta snn ta sauka ta shiga cin abincin ta, tana gamawa ta koma sama ta shiga bayinta ta sha ruwan tap snn ta fito ta kwanta sae bacci. cikin bacci taji ana danna bell din gidan, ta sauko da sauri gabanta na faduwa, ta dan leka kofar taga fuskar Ummi, wani kara ta saki ta bude kofar da sauri ta rungumeta ba tare da ta lura da sauran kawayen nata ba, Aisha tace "wato ummi kadae kika sani ko" juyawa tayi da sauri tana kallonsu ta wara ido cike da jin ddi tace "waw amma kun burgeni wllh don Allah ku shigo, kai naji ddi ganin ku wllh" rasa abinda xata basu Ashnaah tayi, ta nufi sama da sauri ta Ciro dubu daya cikin kudinta ta sauko tace masu tana xuwa ta nufi gun mai gadi, ta basa kudin tace soft drinks da ruwa ba duka xae karbo mata, ya karbi kudin snn ta juya ta koma cikin gidan, "amma wa yyi maku kwatance ku ka gane hka" Ummi tacev"Anty shafa mana, wae Ashnaah ya maganar karatun ki, baxa ki lallaba mijin ki ba ya bari ki koma, Kinga next month xa mu fara exams fa" Ashnaah ta marairaice ta xauna tana kallonsu tace "Ku ce Allah next month be exams" bilkisu tayi dariya tace "Sae ma mun ce Allah ko" Ashnaah kmr xata yi kuka tace "to wa xae bar ni in koma ynxu..." sae ta fashe masu da kuka abun dariya abun tausayi, ummi ta danne dariyarta tace "to meye abun kuka, baxa ki lallaba mijin ki ba ya bari ki koma" nn da nn Ashnaah ta daina kukan ta hade rae tace "waye mijina kuma" Ummi da sauran suka kwashe da dariya suka ce "mai gidan nn mana" Ashnaah ta hade rae tace "kun ga in kun san xarafi na ku ka xo ci to ku tashi kuyi tafiyar ku ngdd" ssae suka dinga dariya Ashnaah da ta kulu matuka ta rasa ma me xata ce masu, Khadija tace "kinga ynxu dae ayi facing reality, wllh ki lallabasa ya bari ki ci gaba da karatun ki kar ki cuce kanki" Ashnaah tace "in lallaba wa? tabdi" tsaki tayi dae dae lkcn da aka bude kofar falon, Ashnaah ta mike da sauri kuma a tsorace don ganin Wanda xae shigo, Khaleel ne ya shigo falon yana sanye da farar 3qtr da bakar polo yana rike da leda a hannunsa, hanjin cikin Ashnaah sae da ya kada dob tsoro amma ta wani hade rae duk da irin ynda gabanta ke faduwa ta koma ta xauna,cikin tafiyarsa ta kasaita ya karaso cikin falon yana kallon frnds din nata, Ummi ce kadae tayi karfin halin gaishesa, ya amsa murmushi dauke a fuskarsa snn sauran ma suka gaishesa ya amsa duk yana tambayarsu ya hanya, suka amsa da lfya lau snn ya ajiye ledan hannunsa nn gaban Ashnaah ya nufi sama, Aisha tace "wae wnn shine mijin naki Ashnaah" Ashnaah ta tabe baki tace "gashi kin gane ma idon ki kuwa" Bilkisu tace "waow amma ya hadu ya hadu har ya gaji kai!" hade rae Ashnaah tayi amma bata ce komai ba sae tabe baki da tayi, Aisha tace "tabdi, wnn din ne baki so Ashnaah, wayyo ina ma ni na samesa" Ashnaah ta kuma hade rae bata dae ce komai ba, Ummi kam hmmm kawae tace, Maryam tace "to baxa ki tafi ki masa sannu da xuwa ba" a fusace Ashnaah tace "Don Allah ku rabu dani" ummi ta mike tace "kun ga muna da lecture Karfe daya ku tashi mu kama hanyar sch, gashi ma mijinta ya dawo mu kama gabanmu" Ashnaah tace "haba plss da wuri hka dama ba yini Min kuka xo ba" kmr xata yi kuka ta karashe maganar, Ummi tace "kar ki damu xa mu dawo fateema, muna da test ne Yau wllh" Ashnaah ta bude ledan da Khaleel ya ajiye mata taga take away na abinci ne da drinks, tace "to ga abinci ku tsaya ku ci plss" duk suka ce a koshe suke, ta bata rae tace "au hka xa ku min" dariya suka yi suka ce kar ta damu sae sun kuma dawowa, suna tsaye bakin kofa Khaleel ya sauko shima xae fita, Ashnaah ta juya tana kallonsa tace "wae xa su tafi fa" rasa ma me xae ce mata yyi, can yace "OK ina xuwa" snn ya koma sama, ummi tace "kai Ashnaah to me xae mana" saukowa yyi yana rike da car key yace "mu je in sauke ku to" da sauri Ashnaah tace "A'a kudin mota fa xa ka basu kasan inda xa su ne" ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 39..... Dubu biyar Khaleel ya ciro ya mika mata yana kallonta, ta karbe kudin ta bi bayan frnds dinta da sauri don har sun bar falon suna dariya, bin ta yyi da kallo ganin ynda take tafiya har ta isa gun frnds din nata snn ya kauda kai, da kyar Ashnaah ta tilasta su suka karba kudin don kin karba suka yi da wae sun gode, Khaleel dae na tsaye daga bakin kofa yana danna wayarsa lkci lkci ya kan daga kai ya kallesu, ummi tace "to ki taya mu yi masa gdya Ashnaah, sae wani lkcn kuma" da sauri Khaleel ya daga kai yana kallon Ashnaah jin sunan da ummi ta kirata da shi wae Ashnaah, meye kuma Ashnaah, Ashnaah kam har bakin gate ta rakasu snn ta dawo abunta, har lkcn yana tsaye daga bakin kofa, ta gefensa ta bi xata shiga falon ya fixgota yana mata wani irin kallo yace "wa ya baki izinin shigo min da baki gidana?" Duk da ta dan tsorata amma hkn bae Hana ta dakewa ba tace "to ni nasan ma wa ya kawo su ba kawae ganinsu nayi ba nima" kallon cikin idonta yake, ita ma hka, sunkuyar da kanta tayi da sauri don hka kawae taji kunya ya kamata tuna abinda ya faru jiya da daddare da tayi, ko hkn ya tuna shima oho, don kawae gani tayi ya dauke kai shima ya saketa ya nufi gun dayan motarsa da ke Parke a parkn space din gidan, don Wanda ya saba fita da ya baro shi a clinic, Ashnaah ta shige falon da sauri abunta, sae da ta ji fitar motarsa snn ta bude abincin da ya kawo mata, tuwo ta gani da miyar vegetable yaji nama da kaza, nn da nn ta mike da sauri ta hau sama ta wanke hannunta ta sauko ta shiga tura kayanta, bude kofar falon aka yi ta juya da sauri har xata boye abincin ta ga Meenah ce, ta Mike da sauri tana washe fararen hakoranta tace "lah ashe dae xa ki xo, shigo mana kika tsaya daga bakin kofa" Meenah tace "amma dae Khaleel baya nn koh" Ashnaah tace "waye kuma Khaleel" tsakaninta da Allah tayi tambayar don manta sunansa take, Meenah ta harareta, da sauri tace "ohh ya fita ynxun nn, kinsan ni manta sunansa ma nake wllh wllh" Meenah ta karaso falon har lkcn tana hararan Ashnaah tace "sunan mijin naki kike mancewa" Ashnaah tace "wllh mance sunansa nake, khaleed ko wa yake, to wae ma ba sae ka damu da mutun xaka rike sunansa ba" Meenah ta fashe da dariya tace "ban gane ba, ke da sweetyn naki kuma" Ashnaah ta tabe baki tace "sweetyn su dae, Sweetyna na inda yake, Allah sarki usman" Meenah da mmki tace "ban gane ba" Ashnaah tace "ae idan da Akwae Wanda na tsana a duniya a ynxu bae wuce dan uwanki ba, Allah yasa baxa ki ji haushi na ba" Meenah ta xaune nn gabanta tace "ke bani in sha, ae nima duk duniya bn jin Akwae wnda na tsana irinsa, amma ina kuka hadu da shi to har kika yrda kika auresa, ae da na ganki kafin lkcn bikin da na baki shawaran kar ki auresa don...." Ashnaah ta fashe da kukan takaici ta shiga ba ma Meenah lbrin ynda Khaleel ya aureta, har ta gama lbrin bakin Meenah a bude yake, don kanta daga Karshe ta rufe bakin tace "ikon Allah, sae kace a film, amma shine kike xaune har Yau a gidan sa baki san ynda kika yi kika fidda kanki ba" Meenah ta girgixa Kai da mugun mamaki tace "kan bu, amma naga kkrin ki ae in nice wllh wllh bna kwararren sati biyu a gidan ka, ka hada ni da abbana ka raba ni da momyna, kayi sanadin daina karatuna uban me xan yi gidan ka, kai har kin bn haushi wllh, wayyo ina ma ni ce" Ashnaah ta dan marairaice tace "to bn san ya xan yi ba Meenah, bbu irin fitsarar da bana masa amma sae dae ma ya nakada min shegen duka" Meenah ta xaro ido tace "duka? Kika tsaya yake dukan ki, amma ke bnxa ce wllh" Ashnaah tace "to ae ba iya ramawa xan yi ba baki ganin ynda yake ne, Kinga wani lkcn ma da yunwa yake bari na fa wllh, ynxu ki tafi kitchen ki ga a kulle yake tun safe yar shinkafa na bada kudin a siyo min" ta karashe mgnr kmr xata yi kuka, a hnkli Meenah tace "amma dae tsaya, baki basa kan ki ba dae koh" Ashnaah tace "sae kace ina hauka tabdi" Meenah tace "to alhmdllh, amma dae meye to na kishi da kika ji ya ce xae aure Zeenat har da wani daukan nmbr babanta" Ashnaah tace "kishi kuma, ae so nake in gaya ma Baban Zeenat din shine ya dauke masu yar su don su hukunta shi" Meenah ta fashe da dariya tace "kuma fa hka ne, to ynxu kin kirasa din ne, Ashnaah tace " ina naga wayar kiran, ae bani da waya, ki ara min naki ynxu in kira" Meenah ta xaro ido tace "baki san xa a iya ganowa ba, kuma gashi Zeenat din tasan nmbr na" Ashnaah tace "to ina da dubu takwas in baki ki siyo min waya karama sae a sa Min sim, ae kudin xae isa ko"

Chapter 8 of 29