Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ya fita xuwa kitchen ya hado Milo kawae ba madara ya dawo dakin snn ya shiga tashinta a hnkli, bude ido tayi tana kallonsa, ya dago ta yace "ki daure ki sha tea plss sae in ba ki magani, jikin ki yyi xafi" girgixa masa kai tayi da kyar tace "Amae xan yi" rungume ta yyi yace "A'a baxa ki yi ba ruwan tea ne kawae, ki rufe idon ki ki shanye ynxun nn" girgixa masa kai tayi alamar baxa ta sha ba don ta kasa mgnr ma gaba daya, ya dauko tean ya dago kanta, ta sakar masa kuka tana girgixa kai, da kyar ya lallabata tayi sip uku don bbu xafi, yyi yyi da ita amma ta ki karawa, rungumeta yyi ya shiga shafa bayanta a hnkli ganin amae take son yi, har sae da ya ga ya fada mata snn ya kwantar da ita yace yana xuwa, makullin motarsa ya dauka ya fita ya nufi pharmacy ya siyo magunguna da allurori ya dawo ya sameta tana bacci, yana cikin hada alluran wayarsa da ya ajiye gefen gadon yyi ring, ya dauko wayar yana kallon screen din ya ga Dad dinsa ne me kiran, gabansa ya fadi don har ya manta rabon da ya kirasa, 'karan wayar ya tada Ashnaah ta shiga juye juye don wani ciwo da taji cikinta ne ko mararta ne ta kasa tantance wanne ne ke mata ciwon, mikewa Khaleel yyi ya daga kiran, gabansa na ci gaba da faduwa yyi sallama a hnkli, "Maxa maxa ka xo ynxun nn ka same ni a gida duk inda kke" abinda ya ji dad dinsa ya ce knn ya katse kiran a take, Khaleel ya ajiye wayar a sanyaye ya juya yana kallon Ashnaah ya karasa kusa da ita da sauri ya dagota yace "me ya faru" ta fashe da kuka tace "wayyo Allahna ciwo yake min" da damuwa yace "ina?" Taki cewa komae sae kuka take tana yarfe hannu, allurorin da ya gama hadawa ya dauko don yi mata, da kyar ya samu yyi mata don ta basa wahala ssae, ya rungumeta yana lallashinta ta gaji da kukan tayi shiru don kanta daga karshe bacci ya dauketa. 18 mins · Khaleesat Haiydar... Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 95..... Mikewa Khaleel yyi bayan ya lullube ta ya koma can gefen gado ya xauna ya dafe kansa yana tunanin kiran da Dad dinsa yyi masa na gaggawa, juyawa yyi yana kallon Ashnaah, can ya Mike yana kallon agogo ya ga uku da rabi ya dauki car key dinsa ya fice daga dakin don xuwa amsa kiran dad din nasa don ya san baxata tashi ba a lkcn, ana kiran sllhn La'asar ya isa gidan, sae da ya fara shiga masallaci yyi sllhn snn ya shiga gida, Ummi na kitchen da rukayya suna girki, ya shiga kitchen din ya gaida umminsa, ta amsa masa ba tare da ta kallesa ba, jikinsa yyi sanyi jin irin amsawar da Ummi tayi masa, yana kallon rukayya yace "Abba fa?" Rukayya tace "yana falonsa" a sanyaye Khaleel ya nufi falon dad dinsa a Sama yyi sallama ya shiga, xaune ya sami dad din nasa da amininsa sae kawunsa, ya nemi kasa daga gefen kawunsa ya xauna ya gaishe su kansa a kasa, Kawunsa kadae ne ya amsa, Dad dinsa ya mike yana masa mugun kallo yace "me na gaya maka kwanaki Khaleel" shiru Khaleel yyi bae ce komae ba, ya daka masa tsawa yace "are yhu daft?" Khaleel ya dago a hnkli yana kallonsa still bae ce komae ba, Dad yyi murmushin takaici yace "har ni xaka dinga ja ma ana biyo wa har gida ana ci ma mutunci ko Khaleel," sunkuyar da kai Khaleel yyi kawae, Kawunsa yace "wae yarinyar nn ita kadae ce mace a duniya Ibrahim, yau ko da ace baka saketa ba baxa ka iya rabuwa da ita ba ko dan tijaran da mahaifanta ke ma ubanka?" Dad yace "to bari ka ji khaleel wllh daga yau ka kara nuna kasan yarinyar nn ba ni ba kai har abada, maxa maxa ka sallameta ta koma inda ta fito idan ba hka ba ka ga bacin raina, na haneka da kara interact da ita bbu kai ba ita, na raba ka da yar matsiyatan nn daga yau ta je can ta karata, kuma duk inda xa mu shiga ka amsa cikin da ke jikinta na ka ne bn yafe maka ba, tashi ka ban waje malam" Khaleel da tun fara mgnr Dad dinsa xufa ke karyo masa ya dago kai da kyar yana kallon dad din nasa da idanuwansa da suka kada, Alhaji mukhtar ya daka masa tsawa yace "uban me kke jira mister man, c'mon get lost" hawaye ne suka shiga sakko masa da kyar yana girgixa kai yace "Dad ni bn saketa ba wllh matata ce har ynxu, kayi hkuri dad I can't deny her pregnancy" bae rufe baki ba dad ya sauke masa mari, tunda yake a iya saninsa Dad dinsa bae taba marin sa ba sae ranan, Khaleel ya kasa dago kansa cikin tsawa dad yace "har ni xaka bude baki kana gaya ma wnn mgnr? to wllh Khaleel I mean my wordz idan har baka rabu da yar marasu mutuncin nn ba bbu ni bbu kai, shari'a fa ubanta yace xae yi da mu," Khaleel ya dafe kansa har lkcn yana hawaye yace "kayi hkuri Dad idan nace xan guje ta ban san halin da xata shiga ba, kuma ni ina son matata, forgive me dad" kallonsa duk suka tsaya yi da mmki, dad yyi murmushin takaici yace "hka kace koh?" Khaleel bae ce komae ba har lkcn yana rike da kansa, dad yace "gud, bani dukka makullan gidajena dake hannunka da documents dina," Khaleel ya gyada kai da kyar yace "toh" snn ya mike ya fice daga falon duk suka bi sa da kallo da mugun mmki, gida Khaleel ya koma, har lkcin Ashnaah bata tashi ba ya dauki duk kaddaran dad dinsa dake hannunsa a dakinsa, snn ya fito ya samu mai gadinsa ya basa cheque din dubu hamsin yace ya ja jari ya sallamesa don xae rufe gidan ne sanin gidan dad dinsa ne ba nasa ba, abubuwan da yasan xae bukata ya kwashe a dakinsa ya kai cikin mota, snn ya dawo dakin ya shiga tada Ashnaah a hnkli, bude ido tayi tana kallonsa, ya sakar mata murmushi yace "srry na tashe ki koh?" Dagota yyi ya dauki hijab dinta ya sa Mata snn suka fito ya kulle gidan, ita dae bin sa kawae take don jiri ne ke dibanta, mota ya bude mata ta shiga ya kulle snn ya xaga ya shiga motar ya fice daga gidan ya fito ya kulle gate din ta waje don har mai gadin ya wuce snn ya koma motan ya shiga ya tada ya nufi gidansu, bacci Ashnaah take daga xaunen da take cikin motar ko da ya isa kofar gidansu, hkn ya basa daman fita ya nufi cikin gidansu ya haura sama xuwa falon dad dinsa, ynda ya barsu hka ya same su, ya isa gaba ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 96..... A hnkli Khaleel ya shiga tada Ashnaah a cikin mota bayan ya shiga hotel din yyi masu bookn din daki ya fito, Ashnaah ta bude ido tana kallonsa, da ganinta kasan bacci ne ssae a idonta, ya kamo hannunta yace "Cum on wife mu je ki kwanta, I knw yhu need rest" da taimakonsa ta fito daga motar ta shiga bin haraban hotel din kawae da kallo, snn ta juya tana kallonsa, murmushi ya sakar mata ya nufi entrance din shiga hotel din yana rike da hannunta har lkcn, bin sa kawae take har suka shiga hotel din ya haura sama da ita, room din da aka bashi suka nufa ya tura kofar dakin suka shiga, hijab din jikinta ya cire mata ya shimfida kan neat bedsheet din da ke kan gadon dakin snn yace ta kwanta tayi baccinta, bbu musu ta kwanta shi kuma ya fita don shigo da abubuwan da yasan xa su bukata, ko da ya dawo har ta koma bacci, ya ajiye jakar hannunsa ya xauna gefen gadon a sanyaye ya dafe kansa da yyi masa nauyi yana tunanin abun yi ynxu, yes yana da 4.5 mlln a acc ynxu wat is he suppose to do, idan yace xae siya gida there will b nothin left he knw, to da me xae kula da ita da bbyn da ke cikinta idan ya siya gidan, yes sae ya nemi aiki to meet up their needs nd demands idan ya siya gidan ynxu, kmr wnda ya tuno abu ya girgixa kai a hnkli ya lumshe ido yace "No! lookn 4 job is a kinda hell ynxu, dafe kansa ya kuma yi a xuciyarsa yace "its better I rent an apartment, yes 5 to 6 hndrd thousand I guess" shiru yyi yana tunanin shawaran da ya ba kansa na karshe, ajiyar xuciya ya sauke ganin hkn kadae ne abun yi ynxu, wayarsa dake gefensa ya shiga ring ya daga da sauri ya sa cylnt don kar ya tada Ashnaah, ya ga Najeeb ne ke kiransa, da kmr baxae daga ba don wani mugun haushinsa yake ji, sae kuma ya daga yace "ya aka yi?" Daga daya bangaren Najeeb yace "kana gida ne? Gani nn xuwa ynxu." Khaleel yace "bana gida ina Zaria, Akwae matsala ne?" Najeeb yace "of course no dan bakar mgna, kawae naga kwana biyu bamu hadu bne" Khaleel yace "ina Zaria ynxu, sae na dawo." Najeeb yace "ok ka kirani idan ka dawo" Khaleel yace "OK" snn ya katse kiran ya ajiye wayarsa tare da jan tsaki, ko kadan baya bukatan taimakon kowa a ynxu dae. Mikewa yyi ya fita don siyo mata abinda xata ci kafin ta tashi duk da yasan ba abincin ma take ci ba, wani supermarket ya tafi ya siyo kayan tea ya dawo snn ya siya abinci a eatry din dake cikin hotel din ya haura sama, xaune ya sameta kasan dakin ta hade kai da gwiwa, ya karaso ya durkusa gabanta a hnkli yace "me ya faru wife" ta dago kai tana kallonsa da kyar tace "amae nake ji," dagota yyi yace "mu je kiyi toh" kmr xata yi kuka tace "ya ki fitowa" xaunar da ita yyi gefen gado ya ce "idan kin ci abinci xae fito, ga abinci nn na siyo maki ki ci kadan sae kiyi aman" haransa tayi sae kuma ta saka kuka irin ta shagwaba, yyi shiru yana kallonta lkci daya yyi murmushi ya rungumota a hnkli yana shafa bayanta yace "to ya kike son in maki wife" lamo tayi a jikinsa bata ce komae ba, ya dago kanta yana kallon cikin idonta yace "to xa ki sha tea?" Ta make kafada alamar A'a, murmushi ya kuma yi yace "to me xa ki ci?" Kmr xata yi kuka tace "ni amae nake ji" mikewa yyi ya dauko ledan abincin da ya siyo ya dawo gabanta ta mike da sauri ta bar wajen don ko ganin abincin bata son yi, can karshen gadon ta koma ta xauna, ya ajiye abincin ya bi ta ya xauna gefenta yace "toh xa ki sha kunu?" Juyawa tayi tana kallonsa tayi shiru kmr me naxari snn ta gyada masa kai da sauri, wayarsa ya dauka, ya shiga neman layin Zeenat, har ya mance rabon da suyi waya, duk da da can ma ita ke kiransa ba shi ke kiranta ba, bugu daya ta dauka, suka gaisa tace "ka mance da ni ko doctor" Khaleel yace "A'a ban mance ki ba, ya mutanen gidan?" Zeenat tace "duk suna lfya, ya su Fateema da khadija" Khaleel yace "suna lfya, kina kd ne?" Tace "ehh ina nn" juyawa yyi yana kallon Ashnaah da ta hade rae tana kallonsa, ya mike ya fice daga dakin, sae bayan da ya fita yace "favour daya nake son kiyi min Zeenat" tace "na me fa Dr" Khaleel yace "kunu xa ki dama min plss idan bbu takura" da mmki Zeenat tace "kunu?" Yace "yeah pls" tace "to shknn office xan kawo maka?" Khaleel yace "No idan kin gama ki kirani kawae xan xo in amsa" tace "to shknn xan yi ynxu" yace "am grateful, ki hada min da ruwan xafi a flask plss" tace "OK bbu matsala" ya kuma yi mata gdya, snn ya katse wayar ya dawo dakin, karasowa yyi kan gado ya xauna gefen Ashnaah ganin ynda ta wani hade rae ta juya baya yace "me ya faru wife?" Kmr jira take "ta fashe da kuka tace "ina ruwanka," ya dan yi shiru snn yace "Allah ya ba ki hkuri wife" kmr ya kara tunxurata ta kuma rushewa da kuka, yyi murmushi ya mike jin ana kiraye kirayen sllhn magrib ya nufi bathroom, mikewa tayi da sauri ta nufi inda ya ajiye wayarsa ta dauka ta shiga call log don ganin da wnda ya gama waya, ajiye wayar tayi a sanyaye ganin Zeenat, ta koma inda take ta xauna duk gaba daya sae ta nemi aman da take ji ta rasa. Ko da ya fito kallo daya yyi mata ya fita daga dakin don xuwa masallaci, kasa tafiya masallacin yyi ya dawo dakin ya sameta ta sakko kasa ta hade kai da gwiwa tana kuka, ya karaso kusa da ita yana murmushi ya durkusa gabanta ya dagota a hnkli yace "I only belong to yhu wife, no one else but yhu" xaunawa yyi a hnkli ya jawota jikinsa yana murmushi. ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar97.....Khaleel ya dago kanta yana kallon manyan idanuwanta murya can kasa yace "let me go nd praywife" sunkuyar da idonta tayi bata ce komai ba ya mike ta bi sa da kallo har ya fita daga dakin snn ita ma ta mike tsaye da nufin shiga bathroom tayi alwala taji baxata iya ba ta koma gefen gado ta kwanta, da kyar ta iya mikewa daga karshe ta shiga bayin tayi alwala ta fito ta dauki darduman da ta gani a dakin, har Khaleel ya shigo dakin bata idar dasllhn da take ba don duk sae da ta rama sallolin da ake binta, tana idarwa tayi kwanciyarta kan darduman don jiri kawae take gani, Khaleel ya dawoinda take yana kallonta yace "sannu wife" dauke kanta tayi bata ce komae ba, wayarsa dake hannunsa yyi vibrate ya daga tare da sallama, daga daya bangaren Zeenat tace "Na gama ya Khaleel" Khaleel yace "OK to gani nn tahowa" ajiye wayar yyi yana kallon Ashnaah yace "bari in je in dawo ynxu wife" Ashnaah ta mike xaune da sauri ta hade rae tace "ni xan bi ka" yace "to mu tafi" kasa tashi tayi daga xaunen da take, shi dae kallonta kawae yake, can yyi murmushi ya dagota ya dauki hijab dinta ya sa mata snn ya kama hannunta suka fita daga dakinya rufe kofar, sae da suka bar haraban hotel din Ashnaah tace "me yasa ka kawo ni Motel?" Khaleel yyi shiru kmr baxae bata amsa ba sae kuma a sanyaye yace "gobe xa mu tafi gida," kallonsa kawae Ashnaah ke yi bata dae ce komae ba, bakwae da rabi suka isa kofar gidansu Zeenat, Khaleel ya dauki waya ya kirata yace gashi ya xo, baa dau lkci ba ta fito rike da babban leda me dauke da flasks biyu, Khaleel ya fita ya sameta suka gaisa kuma snn ta mika masa ya karba yyi mata gdya yace "xo ku gaisa da Fateema tare mu ke" Zeenat tace "OK" snn ta nufi motar, Khaleel ya bude mata, da fara'arta ta gaida Ashnaah, bbu yabo bbu fallasa Ashnaah ta amsa mata, Zeenat tayi masu sae da safe snn ta koma ciki, Khaleel ya tada motar yana kallon Ashnaah da mood dinta ya gama canxawa, reverse yyi suka bar anguwan, sae a snn yace "y datface wife" Ashnaah ta dauke kanta kawae, wani bank taga yyi parkin yace "ina xuwa" bata tankasa ba ya fita ya nufi gun atm machine, ba a dau lkci ba ya dawo suka bar gun ya nufi wani boutique nn ma yyi parkin yana kallonta yace "ina xuwa wife" nn ma bata ce komae ba ya fita, ya kusa minti sha biyar a ciki snn ya fito, duk ta gaji gun kwanciya kawae takenema ga amae dake damunta ssae, back seat ya bude ya xuba ledojin hannunsa snn ya xaga ya shiga driver seat yana kallonta yace "ki yi hkuri wife kin gaji ko" tada motar yyi suka bar wajen. Yana gama parkin cikin hotel din ya fito ya bude mata motar ya kamo hannunta ta fito ya ji jikinta yyi xafi, da damuwa yace "ina ke maki ciwo ynxu" durkusawa yaga tana neman yi don bata jin xata iya tsayuwa, ya dagota xae dauketa ta girgixa kai da sauri tace "A'a ni bna so" kyaleta yyi yace "to mu shiga" ta shiga binsa a baya kanta na juya mata, dai dai stairs ta kasa ci gaba da tafiyar ta durkushe wajen, Khaleel ya dagota ya dauketa kawae ya karasa dakinsu da ita, kwantar da ita yyi kan gado, ta mike xaune murya can kasa tace "wanka xanyi" ya mike ya shiga bayin dakin, ko da ya fito kwance ya sameta, da taimakon sa ta cire rigar jikinta ta barves da skirt din jikinta, snn ta mike ya dauki towel dinsa ya mika mata ta shiga bathroom din da sauri, ruwan dumi ta samu ya tanadar mata da sabulunsa me ddin kamshi ga shower gel, a daddafe ta gama wankan ta daura towel amma ta kasa fitowa, hka kawae taji tana kunyansa ga shi bata shigo da hijab ba, ta fi minti biyar jingine jikin bango daga karshe ta ji tana neman faduwa ta fito rike da kayan da ta cire, bata samesa cikin dakin ba, ta ji ddi ssae ta isa inda hijab dinta yake da sauri ta dauka ta sa, kayan bacci ta gani a ajiye gefen gadon da turarurruka, ta tsaya kallon kayan snn ta karasa ta daga red silky gown din ta ga har da undies, kallon gown din kawae take, iyakar sa tasan baxae wuce cinya ba, gashi yyi mugun haduwa, ta tabe baki ta dauki underwear din ta koma bayi ta sa snn ta fito, tayi niyyar sllhn isha amma ta ji baxata iya ba hkn yasa tayi kwanciyarta har lkcn tana daure da tawul sae hijab a jikinta, ko minti biyar ba ta yi da kwanciya ba Khaleel ya shigo, ya ajiye abubuwan hannunsa ya karaso yana kallonta yace "tashi in xuba maki kununki sha" bae jira me xata ce ba ya fiddo wani sabon cup snn ya bude flask din kunun ya xuba mata da taimakon sa ta sauko daga kan gadon ya mika matakunun, ba musu ta karba tana kallon kunun, a hnkli ta kai cup din bakinta ta shiga sha don bbu xafi ssai,har sae da ta kusa rabi snn ta ajiye cup din tana goge bakinta, yace "kin koshi?" Kai ta gyada masa yace "aa dan kara kadan wife" girgixa Kai tayi ta shiga kkrin mikewa ya rikota yace "kadan fa xa ki kara" kuka ta sakar masa irin ta shagwaba, ya rungumota da sauri yace "A'a yi hkuri wife" kwantar da ita yyi ya dauki sauran ya shanye snn ya fiddo magungunanta ya dawo gefenta ya xauna yana kallonta xae yi mgna wayarsa da ke aljihunsa ya shiga vibrate, ya ciro yana kallon screen din ya ga umminsa ce ke kiransa, ya daga kiran, yyi mata sallama suka gaisa, Ummi tace "ya jikin fateemar?" Yace "da sauki Ummi" tace "ba ta mu gaisa idan tana kusa" kallon Ashnaah yyi ya mika mata wayar yace "ga shi ku gaisa da Ummi," ta mike xaune ta jingina jikin gadon ta karbi wayar tare da yin sallama, Ummi tace "ya jikin fateema? Kina cin abinci dae koh?" Ashnaah ta gyada mata kai tace"ina ci Ummi" Ummi tace "to Allah ya sauwake, ba shi wayan" Ashnaah tayi mata gdya snn ta mika masa wayar, Ummi tace "kuna ina ne ynxu Khaleel" Khaleel ya dan yi shiru snn a hnkli yace "muna gidan wani frnd dina ne Ummi" Ummi tace "kana ji na koh?" Yace "ina ji Ummi" tace "gobe dad din ka xae kira ka akan cewa ka ba shi takardun makarantar ka, I mean ur certificate don yana takaman he made yhu get it, toh kar ka kuskura ko me xae faru ka bashi, ka dae ji abinda na gaya maka koh?" Khaleel yyi shiru ya ma rasa me xae ce mata, a hnkli yace "shknn Ummi, na ji" ya fadi hkn ne kawae ba don baxae ba sa ba idan ya bukaci hkn,Ummi tace "Allah maka albarka" a sanyaye yace"Ameen" snn tayi masa sallama ta katse kiran, Khaleel ya daga kai yana kallon Ashnaah, ita ma kallonsa take, mikewa tayi da kyar har lkcn tana kallonsa murya can kasa tace "tel me wat is happenin plss" Khaleel ya sakar mata murmushi yace "tel me ya ku ka yi da parent din ki tukun?" Nanda nn hawaye ya cika idonta ta sunkuyar da kanta sae ga hawayen, dago kanta yyi a sanyaye yace"ban ce kiyi kuka ba wife" gyada masa kai tayi tana share hawayen fuskarta a hnkli tace "my dad disowned me, ya ce ya cire ni cikin ya yansa" kuka ssae ta fashe da, ya rungunmeta a hnkli shi ma yace "same wit me" dago kai tayi tana kallonsa, a hnkli ya shiga bata lbrin ynda su ka yi da Abbansa, Ashnaah ta fashe da wani sabon kukan, ya jawo ta jikinsa yace "its OK dear, Allah na tare da mu" kai kawae ta gyada masa, ta xame jikinta daga nasa ta kwanta, lallabata yyi ya bata maganin da ya dauko ta sha da kyar, snn ya mike yana kallon kayan baccin kan gadon snn ya kalli abinda ke jikinta yyi murmushi yace "baki canxa kaya ba" yi tayi kmr bata ji sa ba, yace "toh give me my towel, xan shiga wanka" mikewa tayi ta xaune kmr xata yi kuka tace"to sae in sa me?" Ya ce "ba ga kaya ba na siyo maki" ta wara manyan idonta tare da galla masa harara tace "wnn ne kaya?" Dariya yyi yace "to ae irinsu naga kike sa wa a can gidanmu, ko kin manta ne?" Ashnaah ta xaro ido tace "ni?" Ya karaso kusa da ita ya xauna yana mata wani irin kallo yana rike da rigan baccin yace "deny it, ba ki da irin wnn rigan," rufe fuskarta tayi da tafin hannunta da sauri, yyi dariya ya cire hannun, snn ya cire hijab din jikinta a hnkli yace "tashi ki sa kayan ki cire min towel dina" fixge hijab din tayi daga hannunsa kmr xata yi kuka tace "ni kunya nake ji" ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 98..... Tsayawa kallonta Khaleel yyi yana murmushi, ta mike a hnkli xata bar wajen ba tare da ta bari sun hada ido ba, rikota yyi da sauri ya xaunar da ita kan gadon yace "da gske kunya ta kike wife" sunkuyar da kai tayi, yyi murmushi ya shiga kwance tawul din dake jikinta a hnkli, ta wara ido ta rike da sauri tana kallonsa kmr xata yi kuka tace "don Allah ka bari" fingers dinsa biyu ya daura kan lebbenta alamar tayi shiru, a hnkli ta sauke idonta daga kallon da take masa, bata kuma hanasa ba har ya cire towel din daga jikinta ya dauki rigar baccin ya sa mata da kansa, ita dae bata bari sun hada ido ba don dauke kanta tayi cike da jin kunyansa, yana gama sa mata kayan ya kwantar da ita kan gadon, ta lumshe ido da sauri kmr me bacci ta juya masa baya, yyi murmushi ya mike ya nufi bathroom rike da towel din. Ko da ya fito Ashnaah tayi bacci, ya dde tsaye yana kallonta wani mugun sonta na fixgarsa, memory din ran da ya fara ganinta ya shiga dawo masa, gefen gadon ya xauna a hnkli yana murmushi "one early Monday Mrnin, yana xaune gun masu gyaran mota, ana duba masa motarsa, yes sae ga ta ta taho, ta burgesa a lkcn kuwa??" Ya girgixa kai yana ci gaba da murmushi "nop, not at all, hasali ma haushin distractin din shi da takalmin kafarta yyi ya ji a lkcn, yes tana sanye da atamfa somethin Ash da ratsin orange nd brown if he recalled well, handbag brown takalmi brown, hijab...." Murmushi yyi ssae don bae manta ba sarae, yasan kuma baxae taba mantawa ba a rayuwarsa, nd finally d receipt nd imprtnt documents dat cause ol dis," a hnkli ran da ta maresa ya fado masa, ya juya yana kallonta, murmushin nn dae ya kuma yi snn ya Mike don bae son ya kuma tunawa, jallabiyarsa ya saka snn ya shimfida darduma yyi shafa'i da wutr, ya dde xaune kan darduman yana tunanin situation din da ya tsinci

Chapter 22 of 29