Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ta ga is late, a xuciyarta tace "ae gobe xan kuma kiran ka" momynta ta kira bata daga ba tasan kila tana dakin Abba, har xata ajiye wayar sae ta tuna ummi, da sauri ta sa nmbrta ta kirata, bugu daya ummi ta daga Ashnaah tace "ke ni ce ykk, kun fara exams din ne" ummi tace "wllh saura sati biyu Ashnaah ynxu baxa ki rokesa ya bar ki ki dawo ba" Ashnaah da taji kmr ta sa kuka tace "wllh nasan baxae bar ni ba kona gaya masa wayyo Allah na" ummi tace "kai amma gskya bn ji ddi ba" Ashnaah tace "yauwa mum dinsa na so na, kila idan na mata magana xata ce ya bar ni don yana jin mgnr ta ssae" kmr xata yi kuka ta karashe mgnr, ummi tace "yauwa ki mata mgna" Ashnaah tace "to ngd xan mata" a sanyaye ta katse kiran ta kwanta tayi jigum, usman ta tuna, ta Mike xaune da sauri tayi dialing nmbrta ya shiga ring, wani irin ddi ta ji har cikin ran ta, jin ya daga yasa ta dafe kirjinta ta wara manyan idonta, da muryar sa me sanyi da ddin sauraro ta ji ya mata sallama, ta amsa murya can ciki idonta lumshe, sunanta taji ya kira da mugun mmki yace "Ashnaaah" ta bude ido da sauri tayi yar dariya tace "na'am ashe baka mance murya ta ba dear" Ya sauke ajiyar xuciya yace "don me xan mance muryar ki fateema, y? Meyasa kika min hka fateema?" Kmr xae yi kuka ya karashe mgnr, nan da nn idonta ya kawo ruwa muryar ta na rawa tace "nt my fault dear," kuka ta fashe masa da a hankali tace "kar ka damu dear ni taka ce I promise yhu dat" da kyar yace "kin fito ne Ashnaah" ta girgixa kai hawaye na bin kuncinta tace "aa, amma in Allah ya yrda na kusa fitowa very soon" a sanyaye yace "Allah yasa, ranan ma naje gaida momy" hira ssae suka shiga yi irin ta masoya, ita kanta tasan duk duniya bbu wnda take so irin usman, har kusan sha biyu waya suke, lkci daya taji an bude kofar dakinta, in da Allah ya taimaketa duk wutan dakin a kashe suke, ta kashe wayan da sauri gaba daya ta tura karkashin filo, ta rufe ido kmr me bacci gabanta na faduwa, kunna wutan dakin yyi yace "ke da wa naji kmr kuna mgna a nn" yi tayi kmr bacci take gabanta na faduwa, ya karaso kusa da gadon yana kallonta, a hnkli ya duka dab da ita yana kallon kirjinta da kusan rabinsa duk a waje yake, kan dogayen kafafuwanta ya kuma sauke ido don iyakar wandon gwiwa, wani kasala ne ya dirar masa nn take, ya hadiye miyau da kyar yana kallon fuskarta, ita kam bnda bugawa bbu abinda xuciyarta ke yi, mikewa yyi da kyar kmr Wanda ya sha wani abu ya nufi gun switch din dakin ya kashe snn ya dawo gadon, a tsorace Ashnaah ta mike xaune [10/20, 11:54 PM] ‪+234 803 863 6764‬: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 53..... Bata bari ya karaso kusa da gadon ba ta Mike da sauri xata sauka ya fixgota da karfi ta fado jikinsa suka fada kan gadon, kuka ta saki jikinta na rawa hka ma muryarta tace "don girman Allah kayi..." Toshe mata baki yyi da hannunsa, ya kankameta yana kissing wuyarta, cikin wata kasalalliyar murya kmr wani mashayi taji yace "hakki na xa ki bani yau, ko ban maki kokari ba?" Ashnaah ta xaro ido kmr yana ganinta ta fashe da wani matsanancin kuka tace "wayyo na shiga uku, wllh ni ban gane me kke..." Bakinsa ta ji cikin nata lkci daya ta ji yana mata wasu abubuwa da suka kusan sumar da ita don tsoro, bbu abinda ya kuma raxana ta irin ynda ta ji yana kkirin cire yar rigar jikinta, ta rike rigar gam muryar ta na rawa jikinta na bari ta shiga cewa "kayi ma Allah ka rufa min asiri wllh ni yarinya ce, me xaka min" ko kadan bae ma san tana yi ba, kmr Mara hnkli kawae ya xaman Mata, ya rabata da rigar jikinta da karfi, ta fasa wani ihu a tsorace, ya toshe bakinta da sauri yana mayar da numfashi, bbu inda baya rawa jikinta don tsoro, duk kokuwan da ta dinga yi da shi hkn bae hanasa rabata da komae na jikinta ba don karfi ya gwada mata, nn da nn tayi laushi ta rungumosa cikin kuka ssae take cewa "plss doctor ka tausayamin wllh baxan iya ba plss" Khaleel bae ma san tana yi ba, ita dae daga nn bata kuma sanin abinda ya faru ba don sume masa tayi. ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 54...... Khaleel ya mike xaune da kyar yana kallonta da idanunsa da suka sauya kala ya dago ta ya rungumeta tsam yana mayar da numfashi, sae da ya dan ji nml snn ya kwantar da ita a hnkli ya mike ya nufi bathroom dinta. A hankali Ashnaah ta bude idonta da ya kumbura don kuka da asuba, kasa tuna abinda ya faru tayi ga wani mugun ciwo da kanta ke mata, bin ko ina ta shiga yi da kallo kmr me son tunano abu, lkci daya kuma ta tuna abinda ya faru jiya, da sauri kuma a gigice ta mike xaune ta sauko daga kan gadon ta fashe da kuka tana bin ko ina na jikinta da kallo a tsorace, bata ga alaman komae ba ga kayan baccin ta kuma a jikinta, maida Dubanta tayi kan gado nn ma bata ga komae ba, duk da hka ba ta fasa kukan da take ba, bude kofar dakinta taji anyi ta juya da sauri tana kallon kofar, yana tsaye ya harde hannayensa a bakin kofa yana kallonta, kauda kanta tayi da sauri tana ci gaba da kukanta, ya karaso cikin dakin, tana ganin hka ta nufi bathroom da sauri ya rikota ya juyo da ita yana kallon fuskarta, kin bari su hada ido tayi sae kuka take, murya can kasa yace "u feigned false faintin jiya don kar ki bani hakki na ko?" Kauda kanta tayi lkci daya ta daure fuska, yyi mumushi yana shafa sajensa yace "nasan maganin ki ae" ita dae bata ce komae ba ta wani hade rae sae dae gabanta faduwa yake, hannunsa ta ga ya daura a kirjinta yana mata wani irin kallo ta buge hannunsa a dan tsorace, yyi wani irin murmushi yana kallon kyakkyawan Fuskarta yace "very soon, xan baki matsayin xama mistress dina, don in dinga hutawa da ke naga alamar xa ki yi ni'ima ssae, ke ma kuma taimakon ki xanyi" a fusace ta turasa ganin yana neman rungumota, muryar ta na rawa tace "ni ba mistress din ka bace wllh na fi karfin xama hka" dariya yyi yana kallonta da mmki yace "ohh hka kika ce ko, to Allah ya kai mu nyt, bby ba suma ba, ko fixge fixgen mutuwa kike wllh sae na....." Ihu ta fasa don bata ma son jin abinda xae ce, jikinta ba kwari ta durkushe wajen ta fashe da wani matsanancin kuka tana girgixa kanta tace "wllh Allah ya fi ka, bbu abinda ka isa ka min, Allah baxae taba Baka iko ba, in' sha Allahu da budurcina xaka rabu dani kmr ynda ka sameni, don kai ka cuceni ni ban cuce ka ba, mugu kawae axxalumi wllh baka isa ka min komae ba virginity dina ba naka bne..." Kasa ci gaba da mgnr tayi kuka ya ci karfinta ssae, yyi murmushi xuciyarsa na tafarfasa yana gyada kai yace "xa ki yi bayani ltr" juyawa yyi ya fice daga dakin. Hka Ashnaah ta wuni ranan kuka, har yamma tana nn inda ya bar ta sllh kadae ke tada ta, da tayi kuma xata dawo ta ci gaba da kukanta daga inda ta tsaya duk abun duniya ya isheta, bbu abinda ke daga mata hnkli irin ynda taji yace xata yi bayani, ba karamin tsoratata yyi jiya ba hkn yasa hnklinta yaki kwanciya, gani tayi yunwa na neman yi mata illa ta mike da kyar ta nufi bayi ta wanke bakinta snn ta fito ta sauko downstairs wajajen Karfe biyar, indomie ta dafa snn ta hada tea ta koma sama, ta shiga tura abincin da kyar don bata da appetite ko kadan. Biyar da kusan rabi khaleel ya gama clearing office dinsa yana durkushe kusa da show glass din magungunan dake office dinsa yana xaban wasu magani Najeeb ya shigo yana cewa "yhu re still around" boye maganin hannunsa Khaleel yyi da sauri, Najeeb ya karasa kan table din office din yana kallon tablets din da ke kai guda daya, mikewa Khaleel yyi da sauri don ya manta ya ajiye daya a kan table, da mmki Najeeb ya juya yana kallonsa yace "me xaka yi da wnn Khaleel" Khaleel yyi kmr bae ji sa ba, ya karaso ya karbe maganin a hannunsa ya bude briefcase dinsa ya saka a ciki, najeeb ya kuma yi masa tambayar, kallonsa Khaleel yyi yace "wani xan bae ma" Najeeb ya girgixa kai yace "no, say d truth pls" khaleel yyi masa mugun kallo yace "da'alla ka rabu dani Najeeb" Najeeb yace "no! don Allah Khaleel ka kyale yarinyar nn, she is too young plss, injury ssae xaka mata ba kadan ba in kayi amfani da tablet din nn, plss leave her 4 now, kae da xaka yi aure ma nn da sati biyu, don Allah kayi hkuri ka bar ta ga Ameeshan ka" da damuwa ssae Najeeb yyi mgnr, har hkn ya ba Khaleel mmki, tsaki yyi ya dauki briefcase dinsa yace "ka ga fito xan kulle office Dina" bae jira me xae ce ba ya nufi kofa Najeeb ya bi sa a baya yana cewa "ynxu baxa ka saurare ni ba Khaleel" sae da Khaleel ya kulle office dinsa snn yana kallon Najeeb yace "yau kuma kai ke cewa in kyaleta, amma abun da mmki, can't blve it" yana kai wa nn yyi gaba ya bar sa nn tsaye. Najeeb ya bi sa da sauri yace "ae sae da naje ranan na ga ashe yarinya ce ssae shi yasa ka ga hka, plss frnd gwara ka saketa kar ka lalatata she is 2 young" shakesa Khaleel yyi yana huci yace "kae baka isa ka gaya min ynda xan yi da matata ba, ina ruwan ka da iyali na, kama san abinda tayi min daxu ne, so just hold on, in kaga na kyale yarinyar nn yau ko.." Wani irin murmushi yyi yana girgixa kai snn ya nufi motarsa da sauri ya bar Najeeb nn a tsaye. ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 55..... Ashnaah na kwance dakinta wajajen Karfe tara ta ji shigowar Khaleel gidan, mikewa xaune tayi a hnkli gabanta na faduwa, jiki ba kwari ta jingina jikin gadonta, tana ji ya hauro sama ya bude kofar falonsa ya shiga, ta hade kanta da gwiwa hawaye mai xafi ya shiga bin kuncinta, tana nn xaune har kusan Karfe goma sha daya, daga karshe ta mike da kyar ta nufi kofarta ta kulle da key snn ta nufi bathroom don yi wanka, ko da ta fito turare kawae ta shafa ta Dauki rigan baccinta ta saka snn ta daure gashinta ta sa net ta kashe wutan dakin ta nufi kan gadonta a hnkli ta kwanta tare da lumshe idonta, nn da nn bacci ya dauketa, can cikin bacci taji kmr saukan numfashi a wuyarta, ta farka a tsorace suka yi ido hudu da shi don ya kunna bedside light, kuma me haske ne ba laifi, kmr me jin bacci ta ga manyan idanuwansa, mikewa ta shiga kkrin yi da sauri xuciyarta na bugawa xata bar wajen, ya fixgota jikinsa, ta saka kuka da karfi "wayyo na shiga uku, don Allah ka rabu da ni plss, am begging..." Bakinsa ya cusa cikin nata, ta shiga dukansa da duk karfinta tana neman kwace kanta, ya fadar da ita kan gadon ya danneta da karfi, kasa ko da kwakkwaran motsin kirki tayi, abubuwan da suka fi wnda yake Mata da ya shiga mata ba sassauci, duk jikinta yyi sanyi ssae, ta kasa yin komae sae kukan da take tana rokonsa, tana ji lkci daya ya raba ta da komae na jikinta, ta fasa wani ihu a gigice muryarta na rawa ta daura hannu a shoulders dinsa tana girgixa masa kai hawaye na bin kuncinta tace "doctor no no, plsss I beg yhu kayi hkuri wllh baxan sake ba plss, wayyo na shiga uku, ka tausayamin don Allah" toshe bakinta yyi, ita kanta tasan Khaleel bae san tana yi ba don abun nasa sae ta ga ya fi na kullum, lkci daya wani karfi ya xo mata ta shiga kokuwa da shi tana neman kwace kanta, shaketa yyi yana kallon cikin idonta da idanuwansa dake bata tsoro, cikin wata kasalalliyar murya yace "its either ki tsaya ko kuma in maki ta karfi" wani kuka mai ban tausayi ta shiga yi ganin abinda yake shirin yi, ta kankamesa muryarta na rawa tace "wayyo pity me plss wllh baxan iya ba kar ka min hka" rasa dalilin da ya hanata suma kawae tayi a wnn lkcn don har wani daukewa numfashinta yake don tsoro, ba karamin wahala Ashnaah ta sha hannun Khaleel ba ranan don bbu irin jagwagwalatan da bae yi ba, amma ya samu kansa da kasa mata komai duk da ynda ya so yin hkn, ko don irin ynda yaga take kuka kmr xata shide ne shi kansa ya kasa ganewa, da kyar kmr wani Mara lfya ya mike ya fada bathroom din dakin, Ashnaah ta sauko daga kan gadon da sauri tana ci gaba da kuka har lkcn jikinta bae bar rawa ba, ta dauki zaninta ta daura jiki ba kwari ta nufi kofa amma ta ji shi a rufe, durkushe wa gun tayi ta hade kae da gwiwa tana rera kuka a hnkli, tana nn a hka har ya fito ya nufi kofa xae fice daga dakin, mikewa tayi da sauri xata bar gun tayi baya xata fadi yyi hanxarin rikota ta fado kansa, ba karamin tsora tata bugun kirjinsa yyi ba, ya dago kanta yana kallonta da idanunsa da suka yi ja ji da yyi jikinta yyi xafi don ko kadan bae lura da hkn ba suna kan gado, rufe fuskarta tayi a faffadan kirjinsa tana shesshekar kuka don bata son su hada ido, ya nufi kan gado da ita suka xauna har lkcn tana jikinsa, dago kanta yyi yana kallon idonta, ta sunkyar da kanta da sauri, murya can kasa yace "baki da lfya ne" kin dago kanta tayi ya mike ya fita daga dakin, a hnkli ta kwanta kan gadon tana ci gaba da kukanta, dawowa yyi dakin rike da tablets da ruwa a hannunsa ya bude ya ajiye ruwan snn ya dago ta ya mika mata, ba tare da ta kallesa ba ta karba ya dauki ruwan ya bata ta sa maganin a baki snn ta kora da ruwan, toshe bakinta tayi da sauri ya rikota tun kan ta mike yace "amae" gyada masa kai ta shiga yi da sauri, ya kwantar da ita jikinsa ya shiga shafa mata baya a hnkli, ta lumshe idonta, sun fi minti goma hka jin saukan numfashinta a hnkli a kirjinsa yasa ya gane tayi bacci, ya kwantar da ita snn ya Mike ya fice daga dakin. Washegari da asuba yana idar da sllh ya shigo dakinta, xaune ya sameta kan darduma ta dauke kanta da sauri, ya rungume hannayensa bbu yabo bbu fallasa yace "ya jikin" ita ma ba tare da ta kallesa ba tace "da sauki" juyawa yyi ya fice daga dakin, ta bi sa da harara ta mike ta koma kan gado tayi kwanciyarta nn da nn bacci ya kuma dauketa. Da yamma Ashnaah na xaune ita kadae a daki tayi jigum duk abin duniya ya isheta, kmr warce ta tuna abu sae kuma ta mike tsaye da sauri ta nufi gaban madubinta ta bude drawer ta ciro wayar da ta boye a ciki, kunna wayar tayi don tun ran da ta kashe da daddare bata kuma bin ta kan wayar ma, mum dinta ta shiga kira tana daga wa suka gaisa snn Ashnaah tace "momy kin yi ma Abbana mgna" momy tace "ehh na masa amma ki bari ran lahadi ki xo fateema" ddi ne ya kashe Ashnaah jin abinda mum dinta tace, sallama suka yi Ashnaah ta shiga tunanin ynda xata yi Khaleel ya bar ta ta je gida, tafi minti ashirin tana ta tunane daga bisanni ta sauke ajiyar xuciya ta shiga neman layin usman, bugu biyu ya daga, yace "haba Ashnaah don me kika kashe waya ranan without even sayn a gud bye," Ashnaah tace "oh ba laifi na bne wllh kayi hkuri" ya sauke ajiyar xuciya yace "kin bar ni da tunanin ki Ashnaah, na kasa mancewa da ke a rayuwata" Ashnaah tace "kar ka damu usman nayi maka alkawarin am urz only," a sanyaye yace "to Allah yasa, ynxu dae ba daman mu hadu knn koh" Ashnaah ta dan yi shiru snn tace "duk ran da na samu fita xan kira ka mu hadu don tun da na shigo gidan ban taba fita ni kadae ba" danna kararrawan da ta ji an yi yasa tayi masa sallama da sauri snn ta katse kiran ta sauka downstairs tana tunanin me kuma xata yi ma masu gadi da suke danna bell, don su kadae ke danna bell a gidan, tana bude kofar ta koma baya da sauri tana kallonsa, lkci daya ta shiga kkrin tuna inda ta taba ganinsa, ya sakar mata murmushi Mae kyau yace "kin gane ni" shiru tayi bata ce komae ba duk da ta ganesa a lkcn, yace "can I cum in" hanya ta basa ya shigo falon snn ta juya ta nufi cikin falon yana biye da ita a baya, tambayarta ya kuma yi ko ta gane sa, bbu yabo bbu fallasa tace "eh" yace "OK, came 2 help yhu fateema, ko baki bukatan taimako na" ta hade rae tace "wani taimakon xa ka min," yana kallonta yace "kina son ci gaba da xama da Khaleel a matsayin mijin ki knn" da sauri tace "aa, no wllh" yace "ok, in kin bni hadin kai Dari bisa Dari na maki alkawarin raba auren ku, don't think negatively don nace ki bni hadin kai am nt here 2 hurt yhu but to save yhu" mikewa yyi yana kallon agogon hannunsa yace "let me leave, I knw he is on his way now" da sauri Ashnaah tace "to xaka kuma dawowa ne" yace "idan Allah ya yrda but not soon" bae jira cewarta ba ya nufi kofa da sauri ya fice daga falon ta bisa da kallon mmki, to taya xae taya ta kashe auren yana abokinsa, wani mugun farin ciki ne ya xo mata tayi murmushi ssae ta nufi sama tunani kala kala na mata yawo a ka. 56..... Karfe shidda na yamma Khaleel ya tura kofar dakin Ashnaah, tana xaune bbu abinda take sae tunane tunane, fuskarsa a daure yace "in kin ga dama ki sakko kasa ki sameni" binsa da kallon tsana tayi har ya bar bakin kofar snn ta ja tsaki hade da tabe baki, mikewa tayi gudun kar ya dawo ta dauki hijab dinta tasa snn ta fesa turare ta sa takalminta ta sauka kasa, yana cikin mota yana jiranta, tana shiga ya ja motar suka bar gidan. Gidansu yyi parking ya fito ya nufi cikin gidan, ita ma ta fito tana biye da shi a baya, suna gama gaisawa da ummi Khaleel ya fita ya bar dakin, sae a snn ummi ta juya tana kallon Ashnaah tace "ya kawo maki kaya fateema" Ashnaah ta dan yi shiru snn tace "A'a" ummi ta tsaya kallonta, ta sunkuyar da kanta, ummi da tuni bacin rae ya bayyana fuskarta tace "kudi fa" girgixa mata kai Ashnaah tayi ba tare da ta dago ba alamar aa, ummi ta mike ta fice daga dakin, sae bayan kusan minti sha biyar ummi ta dawo, Khaleel ya shigo dakin yana kallon Ashnaah da mmki yace "ki ka ce ban kawo maki kaya ba ke" Ashnaah ta galla masa harara tace "ehh ni bn ga kaya ba" kallonta ya tsaya yi ya ma rasa me xae ce, ummi ta daka masa tsawa tace "dalla fice min a daki malam" juyawa yyi ya fice daga dakin, Ashnaah ta juya tana kallon ummi murya can kasa tace "momy don Allah ki taya ni yi masa mgna ya bar ni in ci gaba da karatuna, ni nayi masa ya ki yrda, kuma ya ki bari na in je gida har ynxu. Karfe goma saura suka bar gidan, gaban Ashnaah sae faduwa yake ganin ynda ya hade rae har suka isa gida bae ce komae ba ya nufi cikin gida ba tare da ya tsaya kulle motarsa ba, a sanyaye gabanta na ci gaba da faduwa ta bi sa, har ya shige falonsa kanta shigo falon, ta bude dakinta a hnkli ta shiga ko xama bata yi ba taji ya bude kofarsa ya fito, tayi still xuciyarta na bugawa, dakinta ya bude ya shigo ya nufi inda take fuskarsa daure ya fixgota yana huci yace "ki gaya min dalilin da yasa kike hada ni da ummi na" kuka ta saki tana kallonsa tace "to ni wani kaya ka bani don Allah" turata yyi da karfi yace "kuma da kike cewa xa ki koma makaranta uban wa xae dinga biya maki kudin makarantar, kin ban ajiya ne, in kin tafi gidan naku sae ki gaya ma mahaifin ki ke makaranta xa ki koma don baxan daura ma kaina wnn nauyin ba" juyawa yyi ya fice daga dakin, Ashnaah ta bi sa da kallo tana mmkin dukanta da bae yi ba, ssae jikinta yyi sanyi tuna furucinsa na karshe, to ynxu abbanta zae yadda ya ci gaba da biya mata kudin makaranta? A sanyaye ta nufi gadonta ta kwanta tana tunanin to ko dae usman xata yi ma mgna. Yau Sunday tana kwance daki taji an danna kararrawa, ta mike ta dauki hijab dinta ta sa snn ta sauka downstairs ta bude kofar, gaisheta mutumin yyi yace "oga ne yace xa a fita da ke anguwa yau" da mmki tace "ni? Ina yace xa ni?" Mutumin yace "cikin gari yace xa a kai ki" cike da murna tace to ka je ka dawo bari in shirya, da sauri ta koma sama, har wani bari jikinta yake ta shiga fiddo kayan da xa ta sa, ta fito da wani atamfanta England me kyau ta ajiye snn ta shiga gyara fuskarta don dama tayi wanka, ssae tayi kyau ba kadan ba, a karo na farko ta bude akwatunan lefenta ko xata ga jaka da takalmin da xae shiga da kayan don tana da mayafi, ta ko samu har ma da mayafi duk light yellow, ba karamin haduwa Ashnaah tayi ba, jan baki ya kwanta das das lebbenta me kyau, ita kanta tasan tayi ne, turarrukan da ke gaban madubinta ta feffeshe snn ta kuma kallon kanta a madubi ta fice daga dakin ta sauka kasa cike da jin ddin xata gidansu daga nn ma sae su hadu da usman dinta, xaune ta samu Khaleel a falon yana waya kallo daya yyi mata xae dauke kae ya kasa da sauri ya kuma juyawa yana kallonta, ko kallonsa bata yi ba har ta wuce sa xata fita ya daka mata wani mugun tsawa yace "ina kike tunanin xa ki da mayafi? Da aure na a kan ki xa ki shiga gari da wnn dan iskan mayafin" juyawa tayi tana hararansa tace "to me xan sa? Kana nufin in yaba hijab kan kwalliyar nn, tabdi lallai ma" mikewa yyi a fusace ya yo kanta ta jefar da heels din kafanta ta sa ihu ta nufi sama da gudu, bin ta yyi har cikin dakints ya fixge mayafin, hadiye kukan da ke cinta kawae take don kar ta bata fuskarta, da kansa ya ciro Mata hijab har kasa ya jefa

Chapter 12 of 29