sauri, ta ajiye tace "ni na koshi" harara ya galla mata yace "shanye ki bn cup dina" ita ma ta hararesa snn ta ci gaba da shan tean, ajiye kofin tayi ta Mike xata bar wajen ya fixgota ta fado kansa ta xamo kasa da sauri, ya mike ya dauki alluran da ya gama hadawa, yana kallonta, xaro ido tayi tace "wae ni xaka ma allura," tsayawa yyi yana kallonta, can ya juya ya fice daga dakin, mikewa tayi ta koma kan gado tayi kwanciyarta tare da Jan tsaki tace "hka kawae sae in bude maka zani ka min allura, ae ba yar iska nake ba, Allah xae sauwake min" kmr xata yi kuka ta karashe mgnr jin wani Sabon ciwon da ya taso mata to yau ya xata kwana da ciwon maran nn, har daya saura Ashnaah bata ga bacci ba, bbu abinda take sae juye juye da aikin kuka kan gadonta don ciwo ya isheta, gani tayi bbu sarki sae Allah ta mike da kyar tana kuka ta fice daga dakin ta nufi dakinsa, yana danna laptop lkci daya yana waya ta shigo dakin, ta xube masa nn bakin kofa ta dinga rusa kuka tana cewa wayyo cikina, ajiye wayar hannunsa yyi yana dariya yana kallonta, ta juya masa baya da sauri taki kallonsa sae kuka take, mikewa yyi ya karasa inda take ya durkusa yana kallonta yace "kina son alluran ynxu" kin cewa komae tayi ganin ya mike xae bar wajen yasa tayi saurin cewa "eh tana share hawayen fuskarta, alluran ya dauko yana kallonta, ta mike a hankali ta nufi kan gadonsa ta yi rup da ciki, tsayawa yyi yana kallonta, can ya karaso ya durkusa kusa da ita ya shiga bude xanin da ke daure kugunta, da sauri ta juyo cikin kuka tace "to ka min a cinya plss" murmushi yyi yace "OK" ta Mike xaune ta bude cinyarta tana kallonsa, kallon cinyar kawae ta ga ya tsaya yi, ta rufe da sauri tana hararansa xata yi magana ta ga ya kuma Budewa ya dauko cotton wool din da ya soma a spirit ya shiga goga mata a hnkli, sae kallonsa take kmr xata yi kuka har wani rawa jikinta yake don tsoro, tana ganin ya dauko alluran ta fasa ihu ta fada kansa tace "Wayyo don Allah kar ka min da xafi plss" ba karamin wahala ta basa ba kafin ya mata alluran, ta dinga rusa masa kuka tana kwance kan gadonsa, yyi tsaki ya fice daga dakin.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
44.....
Bayan minti kusan takwas da fitan Khaleel wayarsa ya shiga ring, Ashnaah da ke kwance ta dan samu relief har bacci ya soma daukan ta ta juya a hnkli tana kallon wayar da ke gefenta, jawo wayar tayi tana kallon me kiran ta ga Meesha a gaban screen din, tsaki tayi ta ajiye wayar ta juya, nn da nn bacci ya kuma dauketa. Karfe biyu saura Khaleel ya shigo dakin, kallo daya yyi mata ya dauke kansa ya kulle dakin snn ya nufi inda wayarsa ya ke ya dauka ya ajiye gaban mirror snn ya kashe wutan dakin yyi kwanciyarsa can nesa da ita, amma ya kasa bacci, bayan minti talatin da kwanciyarsa ya ga sae juye juye take, juyawa yyi yana kallonta can ya dauke kansa, jin ta mike xaune yasa ya kuma juyawa yana kallonta, kkrin sauka ta shiga yi daga kan gadon ya kunna bedside lamp yace "me ya faru" bnxa tayi masa ta mike ta nufi bathroom din da ke dakin, yyi tsaki ya kashe wutan da ya kunna, ko da ta fito yana kallonta ta nufi kofa xata fita ta ji kofar a rufe da key, ta juya tana kallonsa kmr xata yi kuka, can dae ta ja dogon tsaki tana hararansa, kasan tiles din dakin ta dawo ta kwanta shi dae bae ce mata komae ba sai rufe kansa da bargo da yyi. Ko da ya tashi da asuba kan gado ya ganta kwance, ya mike ya shiga bathroom don yin alwala. Karfe bakwae khaleel ya fito daga wanka yana goge jikinsa da karamin towel, idonsa ya sauka kan Ashnaah dake kwance hankalinta kwance tana bacci, still yyi yana kallonta, bae taba lura da irin hasken ta ba sae ynxu don fara ce ssae Ashnaah kmr wata balarabiya, kan kafafuwanta da lap dinta masu daukan hnkli ya kuma sauke idonsa, bata da maraba da tsaraici a lkcn don tuni xanin dake jikinta ya kama gabansa, wani kasala ce ta saukan Mae a lkcn, ya karaso kusa da gadon ba tare da yasan yyi hkn ba har lkcn idonsa na kan cinyoyinta, a hankali ya kuma sauke idonsa kan kirjinta yana kallon abinda ya kuma girgixa shi, waow kadae ya iya furtawa a xuciyarsa ba tare da ya ma san yyi hkn ba, yar rigar bacci silk ne ja jikinta mae bra da yyi mugun haska fatan ta, karasa wa yyi kmr wani Mara lfya ya duka dae dae kusa da ita yana kallon kyakkyawan gentle face dinta da jan lips dinta, hannu ya daura a hnkli kan kirjinta yana shafa wa, wani irin shock ya ji, ya mike da sauri kmr wnda ya tuna abu ya bar wajen bae kuma kallon inda take ba, ko minti goma cikakke ba ayi ba ya gama shiryawa ya dauki makullin motarsa ya fice daga dakin kmr ana hankada sa. Yana xaune office wajajen sha biyu yana Duba aikin gabansa duk da ko kadan hnklinsa baya Kansu Najeeb ya shigo office dinsa, daga kai yyi yana kallonsa, Najeeb ya cire gloves din hannunsa ya jefar cikin waste bin din dake office din snn yyi kwanciyarsa kan gadon da ake Duba pregnant women dake office din, yace "ni hutu nake son dauka wllh duk na gaji da aiki now adayz" ya Mike da sauri yana kallon Khaleel yace "yauwa ka je kiran mum din taka, hope dae ta yadda, don ban son abinda xae raba ku da Ameesha" Khaleel ya ajiye pen din hannunsa ya sauke ajiyar xuciya yace "sae anjima da daddare xan tafi" Najeeb yace "ko dae shi ne ke bother dinka hka tun safe, c'mon chill guy ba dole ma ta amince ba tunda Abba ya amince" Khaleel yace "No ni ba ma shi ke bother na ba wllh, ka gane ko Najeeb," sae kuma yyi shiru yace "ko da yake ma forget don ka fiye rainin hnkli" Najeeb yace "haba dae ae ni bna rainin hnkli a serious issues ina jin ka" Khaleel ya dan shafa sajensa yace "kan yarinyar nn dake gidana ne" sae kuma yyi shiru, Najeeb yace "Wat abou her?" Khaleel yace "I donno frnd, na kasa mata abinda nayi niyya tun farko, nd I married her for dat purpose gashi ko kadan bata raga min still a gidan nawa, bata da kunya ko kankani ga ta yarinya yar karama... Yhu knw get wia am heading mana guy" Najeeb ya fashe da dariya ssae, Khaleel ya hade rae yana kallonsa, sae da yyi me Isar sa snn yace "yhu c garin neman kiba ka kwaso ma kanka rama, wat I notice in here is dat ka fara sonta knn tunda har ka kasa mata abinda yasa ka Aurota, kuma kace ba raga ma tayi ba a gidan naka stil den me kke yi da ita har ynxu, kae ba hutawa kke yi da ita ba, kai ba aikin komae take maka a gida ba, kace bata respect din ka kuma, to wae ma da me kayi niyyan mata ne tel me pls" Khaleel ya mike yana masa wani irin kallo yace "amma ko da ka cuce ni in har ka bude baki kace ina son yarinyar nn, kasan Allah? Wllh wllh dai dai da rana daya ban taba jin ko da digon son wata mace a xuciyata ba a duniya, mata masu class I mean big big babes da suka san duniya duniya ta sansu ban so su ba sae wnn kwailar, yaushe ma aka haifeta? she is just seventeen fa, yaushe ta balagan ma da har xa a so ta infact, ni koh tausayin rayuwarta ma kawae nake wllh, tausayi take ban don har yau naga alamar bata san meye life ba yarinyar" Najeeb yyi dariya yace "to tunda har ta fara Baka tausayi snn kai kasan ba sonta kke ba wats d need of keepn her in ur home, just let go of her, in ana ramawa a lahira ka rama abinda tayi maka a can, tunda kayi repent har kasan meye tausayi" dariya ssae Najeeb yake, Khaleel kallonsa kawae yake yana huci, hkn yasa Najeeb ya danne dariyarsa, Khaleel ya ko ma ya xauna xuciyarsa na tafarfasa, Najeeb ya shafa kansa yace "kaga joke apart Khaleel ka sake ta kawae ta koma gidan su ae ko ba komae da baxawara xa a kirata" Khaleel ya girgixa kansa yace "impossible" Najeeb yace "I don't get dat, to kace tausayinta kke, den y nt let her go, meye amfanin ajiye ta a gidan ka bata tsinanaka da komae, kila da ma nine xan dan dinga maneji ina hutawa da ita har lkcn da xata gundure ni nd den I send her out, ko ba komae na mayar da ita baxawara, to kai wnn ko ka saketa ma ae jin ddi xata yi tunda ka bar ta da budurcinta, kai gashi sugar xata yi tunda budurwa ce kuma yarinya" Najeeb ya karashe mgnr yana dariya, Khaleel ya hararesa, Najeeb yace "no joke apart, ynxu xaka ce ba ka sha'awanta" Khaleel ya sauke ajiyar xuciya tare da shafa kansa ya ki ce masa komai.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
45.....
Najeeb yyi dariya ya dawo kusa da abokin nasa jin yyi shiru, ya tsaya yana kallonsa yace "ya kayi shiru frnd" Khaleel ya dago kansa yana hararansa yace "infact ehh ina sha'awar nata, to tsoron ka xan ji da baxan gaya maka ba" dariya ssae Najeeb yake har da dafe table, Khaleel sae kallonsa yake kmr ya shakesa, Najeeb ya dago kansa bayan ya ci dariyarsa yace "to don me xaka dinga wahalar da kanka hka Khaleel, just enjoy ur self frnd, kayi ynda ka ga dama da ita, after all ae matar ka ce," Khaleel na masa wani irin kallon yace "amma kai din nn baka da meaningful advice wllh, hka kawae ka ja yarinya ta raina ni, to ni ko desire xae kasheni me xae kai ni gun kucakar yarinyar nn, plss ka san irin mgnr da xaka dinga min mana" Najeeb yace "amma kuma kke sha'awarta, look ba wae nace ka je ka lallabata ka huta da ita bne, no of course ita wacece da xaka lallaba don uwarta, I mean ta karfi xaka je mata ko ta yrda ko bata yrda ba if it means rapin her just go on, enjoy ur self to d core nd leave mehn, dama ga ta karamar yarinya kuma virgin I guess, ba karamin honey xata yi ba, nd bet me daga ran da ta ji ka wllh tsoron ka xata dinga yi duk wnn tsiwan da fitsara xaka neme su ka rasa, wae ina ma ni ne wllh," kallon bnxa kawae Khaleel yake masa, da mmki Najeeb yace "ohh wae kae da don kawae ka rama abinda tayi maka kmr ynda naji kana yawan boost unnecessarily har ya kuma bn ga wani irin ramuwar da xa a yi ba bn kuma ga alama ba ka Aurota kawae, to daga baya kuma sae ka saketa ta tafi da virginity dinta ko me, tabdi" Khaleel ya sauke ajiyar xuciya yace "I've heard" Najeeb yace "xaka yi ynda nace maka knn" Khaleel yace "yep may b" Najeeb yace "yauwa frnd pls kayi hkn ka fidda rai ni, kuma kar ka tausaya mata ko kadan" bae jira me Khaleel xae ce ba ya mike daga xaunen da yake yace "bari in koma office xa mu hade ltr" bin sa kawae Khaleel yyi da kallo har ya fita snn ya sauke ajiyar xuciya ya ci gaba da abinda yake.
A hankali Khaleel ya tura kofar dakin umminsa ya shiga da sallamarsa snn ya kullo mata kofar, waya ya sameta tana yi, hkn yasa ya nemi gu ya xauna har ta gama snn ya sauko kasa ya gaida ta, ta amsa ba tare da ta kallesa ba, komawa yyi gefen gadonta ya xauna yace "kin yi kirana ummina" ta galla masa harara tace "sae ynxu ka ga daman xuwa" yyi murmushi yace "ba hka bne ummi, ynxun ma daga aiki nake wllh" bbu yabo bbu fallasa tace "wani xancen ka xo ma da Abbanka rannan Khaleel?" Khaleel yyi shiru yana kallonta snn ya sunkuyar da kansa yace "Ca nayi masa aure xan yi ummi."
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
46....
Ummi ta dake tana ci gaba da masa mugun kallo tace "akan wani dalili?" Ya dago kai yana kallonta xae yi magana ta rigasa tana girgixa kai tace "to bn amince ba, in kuma bn isa da kai ba sae ka nuna min ynxu in ga, tashi ka ban waje" kallonta kawae yake ya ma rasa me xae ce mata, a fusace tace "to ko dukana xaka yi irin wnn kallo hka, bn da ka raina mutane kwanan ka nawa da yin auren nn, salon ka ja mana magana a gari yarinya karama na xaman ta lfya ka tashi ka ce xaka kawo mata abokiyar xama ku hadu kuyi ta cutan ta ko, to baka isa ba Khaleel kayi kadan, in kanwarka aka yi ma hka xaka ji ddi, plss leave malam" Khaleel ya kuma sunkuyar da kansa yace "to amma ummi naga da amincewarta xan kara auren kuma wnn abun naga ba haramun bne bare..." Wani tsawa ta daka masa ta mike tana huci tace "don uwarka ni xaka kawo ma wnn mgnr, to in ka isa ka je kayi auren muga, get out in daina ganin ka a dakina, Mara tunani kawae" mikewa Khaleel yyi yana shafa kansa bae kuma cewa komae ba ya nufi kofa xae fita Abba ya shigo dakin, yana ma ummi mugun kallo yace "sannu Fateema kin yi kokari, kmr ynda ki ka hanani kara aure shine da na ma xaki hanasa to wnn ne kuma baki isa ba, auren sa bbu fashi ni nayi wnn alkawarin" Khaleel yace " A'a Abba bae kai ga hka ba, tunda bata so kawae ni na fasa wllh, bana son abun da xae bata ran ummi na, a bar maganar auren kawae" wani kallon bnxa Abba ke masa yace "sannu me uwa, wato ni xaka watsa ma kasa a ido na xo tare maka bakin rai koh, yyi maka kyau" ficewa Abba yyi daga dakin, Khaleel yyi murmushi ya dawo kusa da umminsa dake xaune ko kallon inda mai gidan nata yake bae yi ba, ya durkusa kusa da ita a hankali ya fara mgna "kiyi hkuri ummina idan na bata maki wllh na bar batun auren tunda ba ki so, kila hkn ne yafi alkhairi, ki kwantar da hankalin ki ummi na rufe xancen daga nn wllh" ummi ta dago tana kallonsa tace "Ka kawo min fateemar gobe sae in ji ko da gsken da amincewarta, in tace ehh, to baxan hanaka auren ka ba tunda ga abinda uban ka ke cewa a kaina, in kuma tace bata san da xancen ba to ko me xae faruwa baxa kayi auren ba" Khaleel ya girgixa mata kai yace "No ummi ni na bar mgnr auren wllh na hkura" ummi tace "ni ka tashi ka bn waje kayi abinda nace maka bana son mgna" ya dan Marairaice mata yace "wae ummina fushi kika yi da ni, wllh har xuciyata na fasa" ummi ta dan sake ranta ta shafa kansa tace "kar ka damu Khaleel kayi ynda nace maka kawae, ni bnyi fushi ba" mikewa yyi yace "to shknn ummi ngd, Bari in tafi gida dare yyi" tace "to Allah shi kiyaye" sae da yyi ma Abbansa sallama snn ya fice daga gidan yana murmushin irin amsawan da Abban yyi masa. Karfe tara da rabi Khaleel ya shiga gidansa, kashe wutan falon yyi as usual ya nufi sama ya bude falonsa a hnkli ya shiga yana kallon kofar dakinta, bedroom dinsa ya nufa ya tsaya da mmki yana kallon dakin, ynda ya fita ya bar shi hka ya dawo ya same shi sae dae bata kan gadon ynxu, ya fice a fusace ya nufi dakinta ya bude ya shiga, bata dakin jin xuban ruwa da kamshin soap ya gane wanka take, tsayawa yyi a dakin yana jiran fitowarta fuskarsa a daure, ta fito daure da tawul tana saka gashinta cikin net din hannunta, sosae ta tsorata ganinsa tsaye a dakin don bata ji shigowarsa ba, ta juya da gudu ta koma bayin tana cewa"Innalillahi, kai ni nashiga uku da wnn jaraba, don Allah ya xa ka ke shigo ma mutane daki hka bbu neman izini, ynxu da ban daura tawul ba fa" kallon kofar bayin kawae yake fuskarsa a daure har lkcn, ita kuma har lkcn bata daina mitan da take ba tana jaraba, ya karasa bayin a fusace ya tura kofar ta koma baya a tsorace kan ta ce komae ya fixgota ya shiga kunce tawul din jikinta da karfi duk da irin ihun da take jikinta na rawa tana basa hkuri tana cewa bbu komae jikinta, hkn bae hanasa kunce wa ba snn ya fixge da karfi daga jikinta ya jefar cikin bedroom dinta.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
47.....
Ashnaah ta fashe da kuka ta duka da sauri tana kare kirjinta da hannunta, ssae ta tsorata don tun da take bata taba tsayawa hka gaban namiji ba don ma Allah ya taimaketa kirjinta kadae ne waje, shi kam kallonta kawae ya tsaya yi, taki dago kanta sae kuka take tana cewa don Allah yyi hkuri ya fita plss, dukawa yyi har lkcn yana Mata wani irin kallo snn ya dago ta da karfi ta inda xae iya kallon abinda take boyewa da kyau, ta fashe da wani sabon kukan jikinta na rawa ta shiga kkrin kare kirjinta kuma amma yaki sake hannunta, tsaf ya shiga kare ma kirjinta kallo, cikin wata kasalalliyar murya taji yace "me gare ki a nn da kike boye min, tel me wats dia" kasa dago kai ta kallesa tayi har lkcn bata daina kukan da take ba, jinginar da ita yyi jikin bayin ya dago kanta yana kallon cikin kwayar idonta da nasa idon da ya kada lkci daya, ta rumtse idonta da sauri har lkcn jikinta na bari, cikin rawan murya ta shiga cewa "don Allah don annabi kayi hkuri ni bn san kai bne ka shigo dakin shi yasa nayi mgna plss kayi hkuri wllh baxan sake ba" cikin kuka ssae ta karashe mgnr, Khaleel kam ko kadan bae san abinda take cewa ba don idonsa na kan abubuwan da suka dagula masa lissafi lkci daya, ya kasa daina kallonsu, maganganun Najeeb kadae ke masa yawo a ka a lkcn, saukan numfashinsa taji a wuyanta snn lebbansa duk a lkci daya, ta bude ido a tsorace xata bara ihu ya matse ta jikinsa ya toshe mata baki da hannu daya snn ya xamo fuskarsa a hnkli xuwa kan kirjinta, Ashnaah da ta ji kmr numfashinta xae dauke don tsabar tsoro ta shiga kiciniyar kwace kanta a hannunsa jikinta na rawa amma ta kasa, wani ihu ta fasa masa a gigice ganin abinda yake yi, bata gama rufe baki ba taji bakinsa cikin nata, ya shiga mata kiss me dagula lissafi, daga ita har shi kasa tsayuwa suka yi duk suka xube nn kasan bayin, daga jin irin numfashin da take yasan ba karamin tsoro taji ba amma duk da hka bae kyaleta ba sae da ya ga jini na silalowa kasan kafarta sae a snn ya tuna al'ada take, ya turata ya mike da sauri ya fice daga bayin ya nufi dakinsa da kyar ya fada bathroom, Ashnaah ta fashe da wani sabon kukan har lkcn jikinta na rawa don ba karamin tsurewa tayi ba, ta kusa awa daya tana abu daya snn ta mike da kyar ta gyara jikinta ta dauki wani tawul din ta daura ta fito dakinta a sanyaye rigar baccinta kawae ta xura ta kwanta kan gadonta a hankali tunani kala kala na mata yawo a ka, to wae me Khaleel din nn ke nufi da ita ne xae dinga mata iskanci hka, fitar motarsa ta ji daga gidan ta mike da sauri ta nufi window amma tuni har ya fice, ta ja dogon tsaki don wani mugun tsanarsa fiye da na da take ji a xuciyarta, kan gadonta ta koma tayi kwanciyarta tare da jan bargo har lkcn gabanta bae daina faduwa bs. Ashnaah na tashi da asuba ta nufi window don ganin ko ya dawo amma bata ga motarsa ba, ta tabe baki ta koma tayi kwanciyarta don ba sllh take ba. Da yamma Ashnaah na kwance dakinta tana tunanin ko me ya hana Meenah xuwa har ynxu taji an bude kofarta ta Mike da sauri don tasan ita kadae ce a gidan, ya tsaya daga bakin kofar fuskarsa a daure yana kallonta, kasa kallonsa tayi ta koma tayi kwanciyarta ta juya masa baya, jin takunsa cikin dakin yasa ta kuma mikewa xaune da sauri kmr xata yi kuka tana kallonsa, ya daka mata tsawa yace "tashi ki dauko hijab din ki" mikewa tayi a hnkli fuskarta daure ta bude wardrobe dinta ta ciro hijab ta saka, karasowa kusa da ita yyi yana mata mugun kallo ya fixgota ya hade ta da bango yace "ki saurari abinda xan gaya maki da kyau." Kae kawae take gyada masa a tsorace don ta gama tsorata da shi tun jiya da daddare.
Make Una no vex bacci ne a ido na wllh.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
48.....
Khaleel ya sake ta ya koma baya yana mata wani mugun kallo yace "duk xancen da ummi na xata maki kar ki kuskura ki nuna mata baki san da xancen ba , da bakin ki nake so ki ce mata ae kin amince, ki ka kuskura kika hada ni da ummina sae na maki abinda baki taba tunani ba a rayuwarki, just dare me ki ga" Kallonsa kawae Ashnaah ke yi tana mmkin to wani xance ne wnn xata ce ta sani bayan bata sani ba, har ya juya xae bar dakin sae kuma ya dawo yana kallonta yace "in fact aure Zan yi ke wacece da xa a boye ma, ko kin isa ki hanani ne" shiru Ashnaah tayi tana kallonsa, sae kuma tayi murmushin da ya bayyana fararen hakoranta lkci daya ta saka dariya tana kallonsa tace "to ni kuma a su wa xan hanaka aure, Allah ya bada xaman lfya, nima Allah ya ban miji na gari in yi auren" xaro ido yyi yana kallonta yace "me kika ce" duk da ta tsorata hkn bae hanata mgna ba tace "Ca nayi ni ma Allah ya bn miji na gari in yi auren" buge mata baki yyi yace "da auren nawa a kan ki kike fadin hka a gabana?" Shiru tayi bata ce komae ba hannunta a bakinta da ya buge tana kallonsa, yyi kwafa ya fice daga dakin ta rakasa da harara, sae da taji saukansa a stairs snn tace "Allah ya Isar min, in sha Allahu kmr ynda xaka yi aure ni ma sae nayi don ni har yau ba matar aure bace, kuma xaka sha mmki na Yau" ficewa tayi daga dakin ta bi bayansa kar ya dawo ya kwakkwade ta tasan xae aikata, front seat ta bude ta shiga, ya tada motar suka bar gidan, biyar da kwata Khaleel yyi parkin a compound din su, ya bude motar ya fita ya nufi cikin gida ba tare da ya ko kalli inda take ba, ta ja tsaki ta bude ta fito ta bi bayansa tana hararansa, bbu kowa falon sae tv dake faman aiki, tayi xamanta kan kujera shi kuma ya nufi sama, a stairs ya hadu da
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 10 Chapter of 29