Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
mike da sauri ta dauki dan farin mayafinta tayi roll dinsa kan farin uniform din jikinta snn ta figi Jakarta ta dauki laptop dinta tace 'bye dad sae ka dawo" Abban nata yace "yau dae ba aiki kika xo yi ba pretty," juyawa Khaleel yyi ran sa a bace ya fice daga office din, yana gaba tana biye da shi a baya da sauri yake tafiyar tasa, hkn yasa ta kirasa kmr xata yi kuka, ya xabga mata wani mugun harara ya karasa parking space Inda motar sa yake, Sosae jikinta yyi sanyi ta shiga binsa a sanyaye, yana isa gun motar sa ya saka hannu xae Ciro makullin mota a aljihu yaji takardu, fito dasu yyi yana kallo da dan mamaki sae a snn ya tunasu receipt din daxu da ya tsinta, yyi tsaki ya cukuikuye su ya jefar, Ameesha da ke tsaye dan nesa da shi tace "kasan me ya Khaleel, na manta xan tafi gun frnd dita ka tafi kawae" tana kai wa nn ta juya da sauri ta nufi gate, ya bita da kallo snn ya kauda kansa ya bude motarsa xae shiga idonsa ya sauka kan takardun da ya jefar, karasawa yyi ya duka ya kwashi takardun kuma snn ya shiga motarsa ya tada ya fice daga asibitin bayan an bude masa gate, a hankali yake tukin har ya iso Ameesha dake tsaye bakin titi tana jiran abun hawa yyi parking ya xuge glass yace "shigo mu je" xata yi magana ya daura yatsunsa kan lips dinsa alamar kar tace komae, a hankali ta bude motar ta shiga ya ja motar suka bar wajen. [10/14, 3:26 PM] ‪+234 806 484 7850‬: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 7..... Karfe hudu saura na yamma Khaleel yyi parking motarsa dae dae gun da aka masa gyara jiya da safe, masu gyaran motar suka karaso ya fito suka gaisa suna tambayarsa ko gyaran ne bae yi ba still, Khaleel ya fito da takardun hannunsa xae yi magana knn ya hangota ta fito daga wani mota da yyi parkin gefen titi, tana gyara mayafin dake kafadarta rike da jakarta ta kulle kofar motan, kallonta kawae Khaleel yake ko kiftawa baya yi, wani hadadden guy ne ya fito daga bangaren maxaunin driver, ita ko tuni ta fara tafiya saman layin, sunanta ya shiga kira ta juya a dan fusace tace "don Allah kar ka jawo min attention nn ni dae, nace maka sae gobe" tana kae wa nn ta yi gaba, yyi murmushi yana shafa sajensa, Khaleel yyi tsaki ya juya yana kallon kanikawan dake jiran jin me ya kawo sa yace "xan dawo gobe ma dae" yana kai wa nn ya shige motarsa ya bar gun. Ashnaah ta gama fesa turarenta na biyar snn ta dauki mayafinta ta yafa ta juya tana kallon inna da ta saki baki tana kallonta tace "inna gidan kawata xan tafi ynxu, ko da Allah xae kawo Abba kar fa kice masa na dawo daga sch fa" inna tace "to da magariban nn xaki gidan kawa Takwara" Ashnaah ta hade rae tace "karfe biyar ne magariba inna, ni dae na tafi ba dde wa xan yi ba" tana kai wa nn ta fice, dae dae bakin kofa suka ci karo da Abbanta, gabanta yyi mugun faduwa yana kallonta yace "ina xa ki?" Ta fara Kame kame, ya daka mata tsawa ta juya ta koma ciki da sauri, Abba ya shigo falon yana mata mugun kallo yace "wa ke dawo dake gida kusan kullum a mota Fateemah?" Ta tsorata ssae cikin rawan murya tace "ni Abba?" Inna ta mike tsaye a fusace tace wani munafukin ya gaya maka hka, ohh jita jitan Mara su aikin yin yan unguwan nn xaka dauka ko, to ko ma wani magulmacin ya gaya maka ka koma kace masa baxae taba albarka ba a rayuwa indae har jikata xae kafa ma ido." Abba ya kirgo dubu goma ya ajiye mata yace " ni xuwa gobe xan tafi Abuja kila inyi wata daya ko ma fin hka" ya juya yana kallon Ashnaah yace "ki same ni gida anjima" yana kai wa nn yyi ma mahaifiyarsa sallama ya fice, Ashnaah ta fashe da kuka ta xube kasa, inna tace "meye abin kuka, ae bbu Inda xa ki," Ashnaah ta mike tana ci gaba da rusa kuka ta shige daki. Washegari da sassafe Ashnaah ta gama shirin makaranta ta bar gida, sae da ta fara biyawa gidan Abbanta don amsa kiran sa, yana breakfast ta shigo gidan, hkn yasa ta nufi dakin momynta, ta sameta xaune ta gaisheta, bbu yabo bbu fallasa ta amsa, Khadija ce ta shigo dakin da shirin makaranta ta ce "lah Ashnaah yaushe kika xo?" Ashnaah tace ynxu, Khadija tace "Mami ni xan tafi" Ashnaah tace "jirani mu Fita tare" Abba na gama break fst Ashnaah ta tafi falo tare da Khadija, Abba na rufe jakar laptop dinsa da xae yi tafiya da, Khadija ya kalla yace je kira min Mamarku, ta juya ta koma sama suka sakko tare da ita, suka shigo falon suka xauna, tuni gaban Ashnaah ya fara bugawa don bata san me Abbanta xae gaya mata ba, dama kullum ita cikin laifi take gashi an samu Wanda ya kuma kawo masa gulmanta, ta juya ta kalli 'yar uwarta dake kallonta ta galla mata Harara ta dauke kanta. [10/14, 3:26 PM] ‪+234 806 484 7850‬: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 8..... Kujera ya ja kusa da gadon da take kai ya xauna yana kallonta, hawayen da ya ki tsaya mata kawae take share wa, yace "to ki bani dalilin da yasa baki son Wanda ake son hada ki da," da kmr baxata ce masa komae ba sae kuma ta tsayar da kukan da take murya can kasa tace "sbda nasan ba sbda Allah yake so na ba," Khaleel ya kau da kai yana murmushi yace "to sbda me yake son ki" kin cewa komae tayi sae wani sabon hawayen da ta shiga yi, yace "ki daina stressin kan ki da kuka" bata ce komae ba sae kokarin daina kukan da tayi, yana kallonta yace "yaushe ne bikin naku?" A raunane tace "saura sati uku" Khaleel yyi shiru yana kallonta snn yace "amma mijin naki ya xo duba ki kuwa?" Cikin kuka tace "ni ba mijina bne kuma ban gansa ba wae yana Egypt" Khaleel xae yi magana aka bude kofa Ameesha ta shigo rike da faranti silver Mae dauke da allurori da wasu magunguna, da fara'arta t karaso kusa da gadon tana cewa "ya jikin Zeenah?" Zeenah ta dan yi murmushi tace "da sauki" ko kadan Ameesha bata lura da cewa Khaleel bane xaune kusa da ita don yyi backin kofar ne, ya juya yana kallonta yace "Ashe baki tafi ba" da sauri Ameesha ta juya tana kallon Inda yake da mamaki, juyawa tayi tana kallon Zeenah, snn ta kuma kallonsa, kirkiran murmushi kawae tayi tace "uhm ban tafi ba," tana kai wa nn ta ajiye farantin hannunta ta juya ta fice da sauri, Khaleel ya bi ta da kallo, snn ya ci gaba da yi ma Zeenah tambayoyin da yake mata, ba shi ya bar dakin ba sae kusan karfe shidda na yamma bayan ya kira wata nurse ta yi mata alluran da Ameesha ta shigo da ta bata magungunan ma. Khaleel na Fita haraban asibitin ya ga motar Ameesha, duk a tunaninsa wucewa tayi, yyi tsaki a xuciyarsa yace kin gamu da wahala yarinya ko kadan mata marasu class basa burgesa gashi har yau bae hadu da mace mai class irin Nasa ba, gun motarsa ya nufa ya bude ya shiga ya tada ya bar asibitin. Sae dae ya fara yin maghrib a hanya snn ya iso gida, bbu kowa falonsu sae TV dake aiki, ya na haurawa sama suka kusan cin karo da Meenah tayi baya da sauri ta bi gefensa xata wuce ya fixgota yace "me ya kawo ki gidan nn" duk da ta tsorata amma bata nuna masa ba ta dake tace "wnn kuma naga ae ba matsalarka bace ya Khaleel" matse ta yyi a bango tayi yar kara hkn yasa ya saketa da sauri ya buge mata baki snn ya shige dakinsa, tace "Allah ya Isar min, mugu kawae" tana kai wa nn ta sauka kasa da sauri. Khaleel na kwance dakin mum dinsa da daddare, tace dama ina son muyi wata magana Khaleel, Khaleel ya Mike xaune yace " ina ji Ummi," sae da ta gama abinda take snn ta juya tana kallonsa tace "kan Ameesha ce Khaleel, kai ma kan ka kasan irin son da take maka ba sae na gaya maka ba dae ko" nn da nn Khaleel ya hade rae yana kallonta yace "so na kuma Ummi," ta hararesa snn ta ci gaba da maganarta,"daxu ta xo ta same ni tana kuka......" Mikewa Khaleel yyi ransa a bace yace "tace miki me Ummi, ni fa wllh bana sonta, bata kuma kai matsayin in so ta ba, me xanyi da macen da bata da aji" yana kai wa nn yace sae da safe Ummi, snn ya fice daga dakin. Yana komawa daki ya shiga Neman layinta ransa a bace amma duk bae samu ba, hkn ya kuma bata masa rae, kulle dakinsa yyi da makulli snn ya dauki makullin fridge dinsa ya bude ya Ciro wine ya xuba a cup ya shanye nn take,sae da yyi hkn kusan sauri uku snn ya fada kan gado yyi ruf da ciki ya lumshe ido, mikewa yyi bayan kmr minti biyar ganin bacci na son daukesa ya shiga bayi ya wanke bakin sa snn ya fito ya isa kusa da bedside lamp xae kashe ya ga takardun da ya ajiye tun shekaranjiya a gurin, dauka yyi yana kallonsu, lkci daya fuskar Ashnaah ta dawo masa, xaunawa yyi yana rewinding din abinda ya gani shekaranjiya, wallet dinsa ya dauka ya linkesu ya saka su ciki don kar ya manta gobe. Washegari karfe biyu da rabi ya bar office ya nufi cikin gari, ba gun masu gyaran mota ba yyi parkin dis tym around, gama parkin dinsa ke da wuya ya Hangota tana fitowa daga layin nasu da hijab dinta har kasa, fitowa yyi daga motar ya tsaya dai dai inda yasan xata bi har ta karaso snn yace "Hey minti biyu" juyawa tayi da dara daran idonta tana kallonsa, shi ko ya hade rae don tunda yake bae taba tsayar da mace ba, kai hasali ma bae taba fara yi ma macen da bae sani ba mgna, ta wani hade rae tana masa mugun kallo daga sama xuwa kasa tace "da wa kke" [10/14, 3:26 PM] ‪+234 806 484 7850‬: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 9..... Da mamaki Khaleel ke kallonta, ya karyar da kai yana mata wani irin kallo yana nuna ta yace "da wnn abun nake" wani matsiyacin kallo tayi masa ta ja tsaki tace "kan ka ake ji" xata canxa hanya ya kuma shan gabanta, a fusace tace "dalla Malam ka bani hanya in wuce ko kana hauka ne" ya wara ido yace "ni din ke hauka," tsaki tayi ta juya a fusace xata koma Inda ta fito ya fixgota da karfi yace "ni kika ce ma mahaukaci?" Bae rufe baki ba ta sauke masa mari, ya sake ta a hankali yana kallonta da mugun mamaki, tuni kallo ya dawo Kansu, tana hararansa tace "kadan ka gani" juyawa tayi abunta da sauri ta bar gun ta koma gida. A fusace ta shigo gida ta cire hijab din jikinta ta jefar kan kujera, inna tace "me ya faru kuma" labarta ma inna abun da ya faru tayi inna tace "kin min dae dae da hudu kika yi masa Marin ma" a guje Khaleel ya shigo compound dinsu da motarsa ya bar sa nn tsakiyar gidan ya fito ya rufe motar ba tare da ya sa mata key ba ya shige gida, dakinsa ya nufa ya fada kan gado yyi rub da ciki ya rumtse ido xuciyarsa na ci gaba da tafarfasa, bayan minti goma da shigowarsa aka bude kofar dakin a hankali, ya bude idonsa da sauri ya juya don ganin wnda ya shigo masa, Ameesha ce ta shigo dakin da sallamarta ya Mike tsaye da sauri ya karasa Inda take ya fixgota a fusace yace "wae ke me ke kawo ki gidanmu" a dan tsorace tace "ni gun Ummi nake xuwa ya Khaleel," Mari ya xabga mata yana huci yace "kike ce mata me?" Bae jira me xata ce masa ba ya tura ta da karfi, ya nufi bathroom, sae a snn ya ji sanyi a ransa, xuciyarsa ya daina masa xugin da yake masa da, shower ya sakar ma kansa a bathroom, bayan minti kusan ashirin ya fito yana goge gashin kansa da towel ya xauna kan gado fuskar nn tasa bbu annuri, ya bude fridge dinsa ya Ciro wine dinsa ya kulle kofar dakinsa snn ya kafa kwalban a baki, sae da ya kusan shanyewa snn ya ajiye kwalban ya dafe kansa, ya kai minti goma a hka snn ya juya ya fada kan gado sae bacci. Ba shi ya tashi ba sae kusan magrib, shima Ummi ce ke ta buga masa kofa tana kiran sunansa, ya mike xaune yana kallon agogo, tashi yyi ya dauke kwalban wine din da yasha ya mayar cikin fridge snn ya bude mata kofar. Karfe takwas da kusan rabi Khaleel ya sakko downstairs sanye da jallabiya milk colour yana rike da makullin motarsa ya karaso cikin falo yace ma Ummi dake binsa da kallo "xan je gidan su Ameesha Ummi sae na dawo" tayi masa Allah ya kiyaye snn ya Fita. Tuki yake amma bbu abinda ke masa yawo a kai sae abinda ya faru daxu, yyi murmushin mugunta yana shafa sajensa yace "Amazing" Mai gadi ya sa yyi masa sallama da Ameesha, duk da ya shiga compound din nasu, mai gadin ya dawo yace ya bada sakon, horn aka yi mai gadi ya bude da sauri sae ga Mahaifin Ameesha ya shigo, Khaleel bae ji ddin hkn ba, amma dae ya fito suka gaisa da Boss din nasa, Alhajin yace "ya baka shiga ba Khaleel sae kace wani bako" Khaleel yyi murmushi yace "ae tana fitowa Abba" komawa yyi cikin mota bayan wucewar aminin dad din nasa, amma wnn karan back seat ya shiga, a hankali take tafiyar har ta karaso gun motar snn ta tsaya, ya bude motar yana kallonta ta dauke kai, da gninta kasan ta ci kuka, wayarsa ya shiga ring ya duba ya ga Abbanta ke kiransa, ya daga, Abban nata yace"khaleel ka dan je clinic ka dauko mata magani don Allah wae cikinta ke ciwo." Khaleel ya kuma kallonta snn yace "to Abba." Ya kashe wayar. ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 10..... Shiru Zeenat tayi tana kallon Khaleel a dan tsorace, yace "yes dats d only way out, in ba dae ki fito da wanda kike so ba sae in san ynda xanyi convincing din dad dinki ya fasa hada ki da wanda ba kya so din ba" A sanyaye tace "to doctor Momy na fa ni dae ina sonta ssae" yace "daga baya we let her knw everythin" Zeenat na share hawayenta tace "am greatful doctor" yace "Neva mind" snn ya fice daga ward din ta bisa da kallo, Allah kadae yasan abinda take kitsawa a xuciyarta, shigowar kannin mum dinta ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi, ta sakar masu murmushi suka ce to ki tashi gimbiya an sallamemu, wanda ya shigo bayansu yasa ta hade rae, ya karaso kusa da ita da damuwa yace "sannu prettyna an sallame mu" harara ta galla masa ta mike da sauri ganin yana kkrin daga ta, ta figi hijab din ta tasa ta bi bayan wasu daga kannin mum dinta da suka fita da kayayyaki hannunsu, harabar hospital suka yi ido hudu da Khaleel dake xaune kan farar kujerar roba da wani frnd dinsa, Zeenat ta sunkuyar da kanta, Khaleel ya bi gayen da Zeenat tace shine wanda ake son hadata da kallo, yyi murmushi, yan uwanta suka yi masa sallama da godiya snn suka nufi parkin space inda motarsu yake, bin Zeenah yyi da kallo har ta isa gun mota, abokinsa na dariya yace "kai wnn kallo hka Khaleel, habit din nn naka dae baka bar shi totally ba knn" Khaleel yyi murmushi yana shafa sajensa yace "yarinyar tayi ne, ga ta doguwa ga shape ga diri, ga ga... Infact komai yaji" sae kuma ya tabe baki yana girgixa kai yace "amma sae dae baka ce" dariya abokinsa ya dinga yi yace "I knw yhu can Neva Change from hu I knw yhu Khaleel" Khaleel ya mike yana yar dariya yace "wllh Khaleel ya canxa" abokinsa ya rikosa yace "wait Khaleel wae ya maganar auren ka? Ka samu mata kuwa? Khaleel ya koma ya xauna yace " ina fa, frnd na rasa ynda xanyi da parent dina" frnd din nasa yace "to ko baturiya kke son aura" Khaleel yace "ae baxa su bar ni ba, amma hkn bayi niyya da" abokin yace "to wae in tambayeka mana Ameesha fa, naga she is very beautiful, educated, in fact...." Katse sa Khaleel yyi a fusace yace to kai ka aureta mana, Allah ya tsareni auren macen da bata da class" Abokinsa yace amma ka mata shaidar karya, yarinya da ko kallon namiji bata yi amma don tana sonka sae kace bata da aji," Khaleel ya mike yace "kaga ni na koma office" yana kai wa nn yyi gaba. Khaleel ne xaune ran Sunday da frnd dinsa a gidan wani abokinsu, ya Kai karshen lbrinsa yana murmushi ya dauki kwalban wine din gabansa yana sha, duk suka yi tsit suna kallonsa kowa da mamaki bayyane a fuskarsa, mikewa Najeeb yyi yana tabe baki yace "amma ka bada maxa Khaleel, na sha surprise dinka, duk wnn ajin naka da Kyan ka, da kudin ka da iliminka da wayewar ka mace ta mare ka ka kyaleta??? Yhu let her go scot free? Just like dat" murmushi kawae Khaleel yake, duk abokan nasa suka masa caa da surutu ko wannensu rae a bace" sae da ya bari suka yi shiru don Kansu snn yace "nima har kun bata min rae tunda kuka iya mance wanene Khaleel, an gaya maku Khaleel xata Mara ta tafi scot free" Abdul ya mike yace "nonsense, after she've disgraced yhu in public and yhu let her go, me kuma kke tunanin xaka mata da xa ka burge?" Dariya duk frnds dinsa suka dinga yi, ya daga kai yana kallonsu yace ae abinda xan mata sae ya sa ta yi da ta sanin haifota da uwarta tayi duniya, ni ina da reason dina na kyaleta. Najeeb ya bushe da dariya yana nunasa yace "ya wuce kace xaka yi rapin dinta ko kuma ka sa a xuba mata acid, ko a nakasata, kai dae nasan baka kisa, dats d only thin yhu can do, nothing more then dat, kuma still baka burge mu ba, yarinya ta sa hannu ta sharara maka mari ka bar ta ta wuce baka babbala bnxa ba mu ga wanda ya tsaya mata, nayi mmkin canxawar ka lkci daya, ni kam bn ji ddin dawowarka Nigeria ba Khaleel, kawae an bata maka rayuwa ne, iyayenka basu maka adalci ba." Dariya kawae Khaleel yake yana rike da kansa, ya mike yana kallonsu yace "da kun san abinda na tanadar ma yarinyar nn ko, da ta Baku tausayi" yana kai wa nn ya mike ya fice daga falon rike da makullin motarsa. ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 11.. Shiru yyi yana kallon small mum dinsa da ta bude baki da mamaki tana kallon sa, can tace "lallai ma Khaleel, sae yau nasan baka da tunani kasan hukuncin abinda kke shirin yi kuwa" Khaleel yace "bbu wani hukunci mum, Kinsan abinda ke iya faruwa da yarinya nn idan ban yi hka ba" Tace "to ina ruwan ka, ka fi iyayenta sanin abinda su ke yi ne" Khaleel ya sassauta murya yace"don Allah mum ki fahimce ni, wllh in kin ga yarinya nn sae ta ba ki tausayi, mu hadu mu ceci rayuwarta plss" da kyar Khaleel ya shawo kan ta, can bayan dan shirun da tayi tace "to shkkn amma ni dae ba ruwana" yyi dariya yace "dama mana, ruwana kadae ne ki kwantar da hankalin ki mum," tace "Atoh" sallama ya mata yace da yamma xae dawo snn ya bar gidan. Ashnaah na xaune a aji da frnds dinta bayan sun gama lecture tana basu lbrin abinda ya faru shekaranjiya tsakaninta da Khaleel, duk suka tsaya kallonta baki bude, Maryam tace "kika maresa Ashnaah?" Ashnaah tayi yar dariya tace "kuna mamaki ne, dan dae hannu baya magana ne da ya Baku lbri" duk suka kwashe da dariya amma bnda Nafeesa da tace "to ki dae bi a hnkli, don in kin mari wani kin xauna lfya to wani ba kyaleki xae yi ba," Ummi tace "to wnn din ma ca yyi maku kyaleta yyi, ba dae ya ga layinsu ba kawae dae Allah ya tsare" Ashnaah tace "to uban me xae iya min? In Baku da abin fadi kuyi shiru pls kar Ku bata min rae, ya dde bae min abinda xae yi ba" Duk suka yi shiru Nafeesa ta mike tace "ki dae bi a hankali" tana kae wa nn ta fice, Ashnaah ta bi ta da masifa wae aniyarta ya bita, canxa hira kawayen nata suka yi, Maryam tace " wae ina saurayin nn naki me kawo ki makaranta Ashnaah" Ashnaah tace "uhn ki bari kawae akwae abokan babana masu lecturing a nn duk abinda nayi ana kae masa info, hka ma layin grandmum dita, shine ranan Abba ya kirani wae daga ynxu ya sake gani na da saurayi ko ma wani iri ne shi to aura Min shi xae yi tunda ba karatu nake son yi ba, Abbana kuma baya magana biyu shiyasa na ji tsoro don ni ban shirya aure ba, ina abun aure a jikina ynxu ni kam, ynxu dae ko xa mu hadu da Uthman a eatry Muke haduwa don ko layin mu ya daina xuwa, shiyasa nayi ma gayen nn abinda nayi masa, amma da don haduwa ya hadu kuma courage dinsa ya burgeni ssae," duk suka kwashe da dariya, Ashnaah tace "eh mana ni dae ina son in yi karatu ssae daga fara remedial kawae sae a aurar dani ko Jami'an ma ban Shiga ba," karfe shidda Khaleel yyi horn gidan small mum dinsa mai gadi ya bude gate ya shiga yyi parkin snn ya juya yana kallon Zeenah da tayi jigum yace "mu shiga" ba musu ta bude mota ta fita shima ya fito ya kulle motar yace "to ae sae ki cire nikaf din" ba musu ta cire, da ganinta kasan a tsorace take, tana biye da shi a baya suka shiga gidan, bbu kowa falon sae Tv dake aiki, ya nuna mata kujera ta xauna snn ya haura sama, tare suka sauko da mum, ta karaso cikin falon tana amsa gaisuwar Zeenah, Meenah ce ta sakko Mum tace Ku tafi sama da ita Amina, Meenah tace "to mu tafi," Zeenah ta mike suka nufi sama tare, har sun fara hawa stairs mum tace Amina ba ki ga Khaleel bne?" Meenah ta juyo tace "au Ashe shine, ina yini ya Khaleel?" Khaleel ya dake yace "qlau" snn suka wuce sama. Yau ma kmr jiya Khaleel ya iso anguwarsu Ashnaah yyi parking yana bin anguwar da kallo a xuciyarsa yana addu'ar Allaah yasa kar yyi wahalar bnxa kmr ta jiya. ~Dr Khaleel~ 12 By Khaleesat Haiydar Khaleel yyi murmushi hangota da yyi tana Tahowa daga layin da ke ranan lahadi ne layin shiru bbu mutane, mayafi ne yafe jikinta yau, ya kafa mata ido har ta karaso titi ta tsaya daga gefen motarsa ta tsayar da abun hawa ta hau, tada motarsa yyi ya hau kan titin ya bi bayan napep din da ta hau. Bae

Chapter 2 of 29