Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ya ga ba komae, yana rungume da ita suka shiga dakin yana haska ko ina, bae ga alamar komae ba, yace "don Allah ki gaya min menene?" cikin kuka tace "Ashe horror film ka sa min ka tafi koh?" Kasa ce mata komae yyi sae kallonta da ya tsaya yi, ta kuma fashewa da kuka, bae ce mata komae ba ya nufi gefen gado ya xauna ita ma ta xauna kusa da shi kmr xata shige jikinsa tana kuka, sun fi minti goma a xaune snn yace "dama sbda wnn abun kika daga min hnkli hka khadija" shiru tayi kmr xata yi kuka tana kallonsa, yace "kin gama assignment din" ta gyada masa kai kawae, yace "toh sae da safe ki tafi daki ki kwanta" ta wara manyan idonta kmr xata yi kuka tace "ka ga abinda na gani ne" sae kuma ta saka kuka tace "ni wllh baxan iya xuwa ba tsoro nake ji" ya mike yace "toh ki kwanta a nn, bari in je in kashe kayan kallo a falo," ta mike da sauri tace "baxa a kunna gen ba?" Yace "ynxu xa su maido wutan ae" kin tsayuwa tayi ita kadae a dakin ta bi sa suka sauka falo ya kashe kayan kallo snn ya rufe gidan suka koma sama, kwanciyarsa yyi can karshen gado yace "idan kin kwanta ki kashe fitilar wayan," bata ce masa komae ba ta Mike tana Satan kallon sa ta ga baya kallonta, ta cire hijab din jikinta don duk irin sabawar da suka yi bata tsayuwa gabansa ba hijab, ta ajiye hijab din snn ta shige cikin bargo tayi kwanciyarta, jin ta kwanta bata kashe fitilar wayan ba yasa ya juya yana kallo ta ya ga ajiye wayar tayi tsakiyarsu, dauke wayar yyi ya kashe fitilan ta mirgino kusa da shi da sauri ta saka kuka tace "sbda me xa ka kashe min?" Khaleel ya lumshe ido da kyar yace "sbda bna kwana da haske, kuma so kike charge dina ya kare?" Shiru tayi bata ce komae ba ta kuma matsowa kusa da shi a hnkli har yana jin dumin jikinta da saukan numfashinta a jikinsa, bayan minti kusan goma ya gane tayi bacci ganin ynda ta sake masa jiki, tuni jikinsa yyi sanyi hnklinsa ya soma gushewa, ya juyo a hnkli yana facing dinta, kallonta kawae yake cikin idon, ya lumshe ido a hnkli ya rungume ta tsam ya daura bakinsa kan nata, a tsorace ta farka xata kwala ihu yana ganin hka ya saka bakinsa cikin nata, daren nn da daga cikin dare biyun da Khaleel baxae manta ba a rayuwarsa, dare na farko shine daren da ya fara sanin Ashnaah, na biyu kuma shine wnn da ya fara sanin Ashfah, Ashfah ta ba sa tausayi ssae don bata wani bashi wahala ba, ga shi ba karamin daurewa tayi ba duk da tayi kuka ssae amma ba mae sauti ba, abu biyu ya sa ta kuka ba kadan va, na farko gani take kmr ta ci amanar yar uwarta, na biyu kuma axaba, a daren ya taimaka mata ta shiga ruwan xafi don ta samu relieve yana kwantar da ita nn da nn bacci ya dauketa. Shi ma ya dde bae yi bacci va kuma yyi hawaye ssae, don shi ma gani yake kmr ya ci amanar Ashnaah, sllhn da ya dde yana yi cikin daren ya sa ya samu nutsuwa cikin ransa ya yrda da kaddara ya kuma yrda da cewa Ashnaah ta var duniya va dawowa xata yi va tsakaninta da shi ynxu Addu'a, sae wajen Karfe uku ya samu ya rintsa, hkn yasa ya makara tashi yyi sllh da Asuba don har an tada sllh ya farka, yyi alwala da sauri ya fita don xuwa masallaci, ko da ya dawo da mmkinsa gyaran dakin ya tar da Ashfah na yi, sae tayi mugun basa tausayi, ya karaso kusa da ita yana kallon idonta da ya kumbura don kuka ta sunkuyar da kanta da sauri, a hnkli yace kin yi sllh ne?" Ta gyada masa kai kawae, ya rungumeta hawaye cike idonsa yace "am srry wif... Kin karasa word din yyi, yyi saurin cewa dear. 120...... 5 years ltr Ashfah ce kwance falo tana fama da laulayin sabon cikin da ke jikinta, ga twins dinta mata sun sa ta gaba sae damunta suke, daya me sunan Ashnaah ana ce mata Afrah daya kuma me sunanta ana ce mata Amrah, bbu abinda suka bari nata da Ashnaah, sultan da Sudais ma na gidan ranan da yake lkcn hutu ne, ynxu kam sun xama samari shekarunsu shidda da watanni a duniya, Khaleel kuma na kitchen yana hada ma yaran gaba da cornflakes don ba girki Ashfah ke iya yi ba, ynxu kam komae ya dawo masu nml a family din soyayyarsu me burgewa suke yi da khaleel da ke jin kmr xae mai da ta ciki, 2yrs bck Najeeb ya auri Rukayya kanwar Khaleel don tuni suka shirya Kansu da Khaleel kmr bbu abinda ya taba faruwa don tun suna kanana suke tare, duk da ynda dad din khaleel ya so raba su hkn vae yi ba, ynxu abotan gskya suke na tsakanin da Allah hkn yasa Khaleel yyi convincing dad dinsa ya basa Rukayya, Ameesha ma tayi aure abunta suna can waje da Mijinta, Sultan ne ya sauko Downstairs da gudu Sudais na biye da shi a baya, suka nufo Ashfah, sultan ya mika mata hoton hannunsa yana kallonta yace "momy I saw yhu double in this pic" Ashfah ta karba hoton tana kallo ta ga ita da Ashnaah ce ranan wani babban sllh da suka je studio suka dauka, lkci data jikin Ashfah yyi sanyi ta mike xaune a hnkli tace "where did yhu c it?" Yaran suka ce "we saw it in ur room" da kyar tana kkrin mayar da hawayen idonta tace "she is my sister, my twin sister just like both of u re twin" duk suka wara idanuwansu suka ce "then where is she momy? So yhu have twin sis" Ashfah ta share hawayen da ya gangaro mata tace "she is late" duk yaran suka yi shiru suna kallonta, Sudais yace "yhu mean she is dead" Ashfah ta gyada masu kae tana hawaye a hnkli tace "promise me dat yhu will alwayz pray for her in ur daily prayerz everyday" yaran da su ma duk jikinsu yyi sanyi ganin momynsu na kuka suka ce "we promise mum." Duk wnn abinda suke Khaleel na tsaye yana kallonsu lkci daya shi ma jikinsa yyi sanyi ya karaso cikin falon a sanyaye ya karbi hoton daga hannunta ya kamo hannun boyz dinsa yana murmushi yace "promise momy once more dat yhu will alwayz pray for her sister in ur daily prayerz everyday" A hnkli yaran kaman xa su yi kuka suka ce "we promise momy" Khaleel yyi murmushi yana kkrin mayar da hawayen da shi ma ya taru idonsa ya rungume yaran gaba daya har da su Amrah da Afrah, sun kusa minti biyar a jikinsa snn ya ce duk su je sama su yi wasa, suka nufi sama gaba daya ya juya yana kallon Ashfah da ke hawaye har lkcn ya rungumota ya lumshe ido a hnkli yace "I love yhu wife" murmushi tayi hawaye na bin kuncinta tace "I love yhu too" a hnkli ya kuma cewa "Allah ya ji kan fateema, yyi mata rahama, ya sa mu ma mu cika da imani idan lkcn mu yyi, ya hadamu a gidan aljanna gaba daya" Ashfah ta gyada masa kai da kyar hawaye na ci gaba da bin kuncinta a hnkli tace "Ameen" Bayan shekara takwas da rasuwar Fateema Ashnaah mahaifin ta ya gina mata dankareren masallaci da sunanta, Khaleel kuma da taimakon mahaifin sa da gwamnati ya Gina dankareren gidan Marayu da sunan Fateema Ashnaah, Allah ka ji kan duk musulmin da ya riga mu gidan gskya mu kuma kasa mu cika da imani da tsoron ka a xuciyar mu idan lkcn mu ya xo. ALHAMDULILLAH, A nan ni Jiddah M Bello na sauke littafina me suna DR KHALEEL, Allah ya yafe mani kurakuran da nayi a ciki. Na sadaukar ga littafin nn xuwa ga beloved Kanwata Maryam M Bello, nd every odza Maryam round the word, Allah bar mun ke Kanwata me so na da duk kannina ya kuma bar mana uwar mu me son mu Ameen. Allah bar min ke Auntyna Anty Rukky me sona me son ganin na ci gaba momyn Khaleesat smll da Yusuf, Special greetings to yhu my kawalli Maman Shakur for yhur encouragement nd advice from d beginning of dis nvl to d end Allah raya maki kidz din ki Ameen, ina mika sakon gaisuwata xuwa ga Jeedah Aliyu namcyna nd every odza writters masu yi da Khaleesat Haiydar waow i love yhu ol for ur encouragement, My close frnds nd families bn mance da ku ba Allah bar kauna Ameen, Khaleesat Haiydar Novel groups both facebuk nd WhatsApp I greet yhu ol with respect Allah bar xumuncin mu, nd finally my FANZ waow Allah kadae yasan ynda nake ji da ku har cikin raina, Allah bar kauna, Allah sa ku gama da iyayenku lfya Ameen, I greet yhu ol wit respect. Tnx once more. Maman farida tnx also for helping me bring out the necessary point in my Nvl Dr Khaleel, Allah raya maki farida. Nasan mutane da yawa sun fito da points ssae a nvl din, su ma ina gaishesu ssae. Taku har kullum Jiddah M Bello AKA Khaleesat Haiydar. Duk wnda na bata ma ko kuma na taba bata ma ya yafe ni don in mu ne yau ba mu ne gobe ba. Addu'ata a ko da yaushe shine Allah yasa mu cika da imani Ameen. °°°°°°°•••••••••°°°°°°°°°DOCUMENT MADE BY SALMA°°°°°°°°°•••••••••°°°°°°°° An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 29 of 29