ta fito" Najeeb yace "in' sha Allah ma xata fito, kae wae
ashe su twin ne baka taba gaya min ba Khaleel" tsaki Khaleel yyi
ya mike ya nufi bathroom kawae.
Karfe takwas da rabi na dare Khaleel ya isa gidansu Ashnaah, da
kyar iya ya fitowa daga motar Najeeb da ya xo da, ya nufi gun
mai gadinsu don nesa da gidansu yyi parkin, suka gaisa da mai
gadin snn ya gaya masa warce yake nema, mai gadin yace to Bari
a kirata, komawa Khaleel yyi ya jingina jikin motarsa xuciyarsa
na bugawa, ba a dau lkci ba ta fito da hijab dinta har kasa, a
sanyaye take tahowa ya kafa mata ido ganin ynda ta rame duk ta
xama kmr ba Ashnaah ba, har ta karaso inda yake bata san ba
najeeb bne don bbu haske gun da yyi parkin, ta tsaya dan nesa da
shi ta rungume hannayenta tace "gani"
77.....
Kasa ce mata komae Khaleel yyi, hkn yasa ta dago kai tana
kallonsa, cak taji komae ya tsaya mata tana kallonsa don bata
taba tunanin gninsa a lkcn ba, nan da nn ta saka kuka ta juya da
sauri xata bar wajen ya rikota da sauri ya rungume ta, kuka ssae
take a jikinsa har da shessheka, ya runtse idonsa don bae son jin
sautin kukan nata, ganin ba shiru xata yi ba ya sa ya dago kanta
a hnkli murya can kasa yace "ni na sa ki kuka koh? Baki son
ganina na sani...." Da sauri ta mayar da kanta kirjinsa tana ci
gaba da kukanta, a hnkli ta ji yace "am sorry fateema, ni ban sake
ki ba, y on earth will I do dat bayan nasan ina son ki y?" Kasa ci
gaba yyi sbda tokarewa da muryarsa yyi, da kyar ya iya ci gaba
yace "ina son ki fateema blive me, I luv yhu with ol my heart, I luv
everything about yhu I knw I can Neva be without yhu, I so luv
yhu fateema, I Neva gave yhu a divorce letter yhu re still my wife"
kuka ssae Ashnaah take ta ma rasa me xata ce masa, dago kanta ya
kuma yi yana kallon kyakkyawan fuskarta da ya wanke da
hawaye, shi ma ta ga hawayen a fuskarsa ya sa hannu ya shiga
share mata hawayenta yana kallon cikin idonta, amma kmr sake
tunxurata yake sae kuka take ssae, lumshe ido yyi ya jawota
jikinsa lkci daya ya saka bakinsa cikin nata a hnkli, nn da nn
kukan da take ya dauke, ya juyar da ita a hnkli ya jinginar jikin
mota ya shiga kissn dinta kmr an aikosa, kasa hanasa tayi ta
runtse ido, lkci duk ya kashe masu jiki ganin tana neman sulalewa
kasa don kasa daukarta kafafuwanta suka yi yasa yyi saurin
dagota ya cire bakinsa a nata ya rungunmeta ssae ita ma hka, sun
fi minti biyar a hka idonta a lumshe, a hnkli taji yace "ki tausaya
min fateema ki dawo gidana a matsayin matata, in gwada maki
irin son da nake maki plss" nn da nn ta fara wani sabon hawayen,
da kyar muryarta baya fitowa tace "Abbana baxae yrda ba" ya
jinginar da ita jikin mota yana kallon fuskarta ta sunkuyar da kai
da sauri, kmr warce ta tuna abu ta xabura da sauri tace "ni xan
wuce kar a ga bana gida" bata jira cewarsa ba ta juya da sauri
xata bar wajen ya rikota a sanyaye yace "plss ki gaya min inda xan
dinga ganin ki" ta daga kai tana kallon idonsa da ya kada yyi ja,
ta sunkuyar da kai da sauri, a hnkli tace "sch" bata jira cewarsa ba
ta fixge hannunta ta nufi cikin gida da sauri, Khaleel ya fi minti
goma a cikin motar ya kasa barin wajen ya hade kai da steering,
daga karshe dae yyi karfin hali ya tada motar ya ja ta da kyar ya
bar anguwar.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
78.....
Washegari da rana Ashnaah na fitowa daga lecture da frnds dinta ta hango motar Khaleel, dauke kai tayi da sauri, tayi kmr bata gansa ba tana ci gaba da tafiyarta kawayenta na biye da ita a baya, khaleel ya bi ta da kallo ya ga ta nufi wani cafeteria ta xauna ta ciro littafinta ta ajiye gabanta su ma duk frnds din nata suka xaxxauna, kasa fitowa yyi daga motar don ba habit dinsa bne bin mace but ya xama dole ya bi fateema, bude motarsa yyi daga karshe ya fito rike da wayarsa ya nufi cafeterian da suke xaune cikin tafiyarsa ta kasaita, da yake duk yawanci an fito daga lecture duk yan mata suka rakasa da kallo tsabar haduwarsa gashi kananan kaya ne jikinsa, ko kadan Ashnaah bata lura da ya fito ya biyota ba, don idonta na kan littafin hannunta duk da hnklinta gaba daya ba kan littafin yake ba, muryar Aisha taji tace "waow waoww kun ga wani hadadden guy, kai wllh wnn yyi ba karya" da sauri Ashnaah ta dago kai don ganin wani guy ne wnn sanin halin Aishan don da wuya ka ji ta ce namiji na da kyau kullum cikin kushe duk saurayin da ta gani take, wani mugun faduwa gaban Ashnaah yyi suna hada ido da Khaleel daga nesan da yake, yyi mata wani mugun kwarjini, bata taba tunanin Khaleel ya kai hka wajen haduwa ba, tasan dae yes he is handsome but bata yi tunanin to this extent ba don Khaleel ya hadu ne ba karya, da kyar Ashnaah ta iya dauke idonta daga kallon da take masa, hka kawae taji ranta ya baci ganin ynda yan Mata ke ta wani kallonsa, wae har da su Ummi abinda ya kuma kular da ita knn, ta sunkuyar da kanta ta hade rae ta ci gaba da kallon littafin gabanta, da kyar Khaleel ya iya karasowa inda suke don shi kansa sae ya ji wani iri ynda ake kallonsa da rana tsaka, Maryam tace "kai gun wa xae xo a nn" Ashnaah dai bata tanka su ba don ranta ya gama baci tunda tasan sun san shi ae, Khaleel ya karaso yana kirkiran murmushi yace "sannun ku ladies" duk suka amsa mashi bnda Ashnaah, kallonsa gaba daya suke da mmki don sae a lkcn suka ganesa, Ummi tace "lah ashe kai ne ina yini" ya amsa da fara'a yana tambayarta ya karatu, Aisha da ta ji kmr ta nutse kasa don kunyan Ashnaah tana sussunkuyar da kai ta gaishesa ya amsa yana mata murmushi, Haba no wonder shi yasa Ashnaah bata tanka su ba, mikewa duk suka yi sbda kunya xa su bar wajen, Khaleel yace "haba ku yi xamanku ni ba dde wa xan yi ba, I will b off soon" Aisha dae taki xama tace xata dauko abu a class ta samu ta bar wajen da sauri, Ummi da Maryam ma cikin dubara suka bar wajen, sae a snn Ashnaah ta dago kai fuskarta a daure sae taga wae duk yan matan wajen kallonsu suke, wasu na gulma, mayar da kanta tayi kan buk dinta don bata son su hada ido da Khaleel da ya kafa mata ido, a hnkli taji yace "ina yini" kasa amsa masa tayi ta dago tana kallonsa suna hada ido ta sauke idonta da sauri, taji yace "u re uncomfortable ryt?" Bata ce komae ba ta kuma kallonsa, murmushinsa mai kyau ya sakar mata murya can kasa yace "me yasa ba ki sa Nikaf ba yau" nan ma bata ce masa komae ba, bae kuma cewa komae ba har na kusan minti takwas, mikewa yyi a hnkli yana kallonta a sanyaye yace "shknn bari in tafi, seems ina damun ki koh Fateema" daga kai tayi tana kallonsa ita ma jikinta yyi sanyi, murmushi yyi mata yace "gobe xan xo" bae jira cewarta ba ya juya da sauri ya bar wajen, mikewa tayi jiki ba kwari ta dauki jakarta ta bi bayan sa, kusan a tare suka iso motarsa, ya juya yana kallonta, bata Bari sun hada ido ba ta xaga ta bude bck seat shiga, shima ya bude seat din bayan ya shiga yana kallonta, da kyar ta iya bude baki tace "ina yini" murmushi kawae yake, hkn yasa ta dago kai ta galla masa harara fuskarta daure, dariya ya shiga yi yana kallon cikin idonta, Ashnaah tayi shiru tana kallonsa a sanyaye don bata taba ganin dariyarsa ba sae wnn vry moment din, lkci daya shima ya daina Dariyar yyi shiru yana kallon cikin nata idon, murmushinta mai kyau tayi lkci daya ta sauke idonta kan long fingers dinta ta shiga wasa da su, bae taba ganin murmushinta ba shima sae wnn vry moment din, a hnkli ya matso kusa da ita ya dago kanta yana kallon kyakkyawan fuskarta, rungunmeta yyi murya can kasa yace "I love yhu wife" lumshe idonta tayi ta daura kanta kan kirjinsa tana shakar kamshinsa me ddi, kmr warce ta tuna abu kuma ta janye jikinta daga nasa tana kkrin bude mota ta fita tace "drivernmu xae xo daukana ynxu" ya rikota da sauri ya marairaice mata yace "plss ki kawo mana solution fateema am lost, nobody is willin to blive me, nt even my parent, ke kadae ce kika yrda da ni" Ashnaah ta sunkuyar da kanta don kar ya ga hawayen idonta da kyar tace "nima ba yrda dani xa ayi ba, gwara mu hkura kawae, dama ae ba son juna muke ba, so wats there don mun rabu..." kuka ta fashe da tana kallonsa, shi kam rasa ma me xae ce mata yyi, dae dae nn drivern gidansu ya iso, Ashnaah ta shiga share hawayenta da sauri ta bude motar ta fice.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 79..... Ashnaah na bude dakinsu bayan ta dawo daga sch ta samu akwatunan ta gaba daya da kayayyakinta a dakin, kayan gado ne kadae bata gani ba, kasa karasawa cikin dakin tayi Ashfah da ke xaune tana ta kwafan note ta kalleta tace "har kin dawo" Ashnaah ta karaso cikin dakin a sanyaye tana ci gaba da kallon kayayyakin tace "waye ya kwaso min kayana" Ashfah tace "ni ma nn na same su" Ashnaah bata ce komae ba jiki ba kwari ta nufi kan gado tayi kwanciyarta kmr me shirin yin bacci don bata son yar uwarta ta lura da halin da ta shiga a lkcn. Har aka kira magrib Ashnaah bata shiga kitchen ba bare ta dauki abincin ta kwata kwata bata da appetite ta rasa me ke mata ddi kawae, Ashfah dae na ta harkar gabanta, da kyar ta mike ta nufi bathroom don yin alwala, tana xaune kan darduma bayan ta idar da sllh momy ta shigo dakin, tana kallonsu tace "waye ya bar min abinci har ynxu a kitchen a ajiye" Ashnaah ta mike tace "na ci abinci a sch ne momy shi yasa bn dauka ba" kallonta kawae momy ke yi, hkn yasa ta sunkuyar da kai momy ta juya ta fice daga dakin, Ashnaah ta mike ta shiga bayi don yin wanka, ana idar da isha Ashfah ts sauka downstairs ta dauko dinner dinta a kitchen ta dawo dakin, Ashnaah ta mike gudun kar momy ta kuma dawowa ita ma ta sauka kasa ta dauko nata abincin a kitchen ta fito, falo ta nufa ta gaida Abbanta dake xaune yana kallon news, bbu yabo bbu fallasa ya amsa ba tare da ya kalleta ba ta mike a sanyaye ta nufi sama rike da abincin ta, tana xaune tayi jigum ta sa abincin a gaba ta kasa ci wayarta da ke gaban madubi ya soma ring, Ashfah da ke kusa da wajen ta juya don dauko mata, da sauri ta mike har tana tuntube ta riga ta dauke wayar, Ashfah ta juya tana kallonta da mmki snn ta tabe baki ta ci gaba da abinda take, Ashnaah ta daga wayar ta kara a kunne bata ce komae ba, can tace "toh" snn ta katse kiran, hada ido suka yi da yar uwartata ta dauke Kai da sauri ita dae Ashfah bata ce komai ba, Ashnaah ta mike cikin dubara ta dauki hijab dinta ta nufi window ta bude ta jefar waje snn ta rufe windon ta nufi kofa rike da cup kmr xata debo ruwa ta fice daga dakin. Kitchen ta nufa Abba ya bi ta da kallo hkn yasa gabanta yyi mugun faduwa ta debo ruwan kawae ta fito ta koma sama ta shiga dakinsu, gefen abincinta ta ajiye ruwan snn ta xauna ta dauki spoon kmr me shirin cin abinci, ta dae jujjuya shinkafar kmr ta ci snn ta kuma mikewa bayan kmr minti biyar ta nufi kofa don kai kwanon kitchen, Satan kallon Abba kawae take har ta shige kitchen ta ga kallonsa kawae yake wnn karan. A hnkli Ashnaah ta bude kofar kitchen dinsu ta fice snn ta kullo ta nufi inda ta jefa hijab dinta ta dauka ta sa, tana waige waige ta fice daga gate. Yana jingine jikin motarsa ta karaso ba tare da ta bari sun hada ido ba tace "ga ni" yyi shiru bae ce komae ba hkn yasa ta daga kai tana kallonsa, yyi mata murmushi a sanyaye yace "tnxx 4 cumin sweetheart" bata ce komae ba ta sunkuyar da kanta, yana kallonta yace "Abba na ciki koh" kai ta gyada masa kawae, yyi shiru snn a hnkli yace "I knw yhu re taking a risk by comin out, forgive me for dat" bata ce komae ba nn ma, ya karaso kusa da ita ya marairaice yace "ina son ganin Abba plss xan iya shiga, I need to tok to him may b he will get me" ta xaro ido a tsorace tana kallonsa tace "A'a bbu ruwana" a hnkli ya dafa shoulders dinta xae yi magana aka bude gate, duk suka juya da sauri barin Ashnaah da xuciyarta ya kusa shigewa cikinta don tsoro, ido hudu tayi da Abbanta, ta fasa ihu a tsorace tana cewa "wayyo na shiga uku na lalace" lkci daya jikinta ya dau rawa.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
80.....
Juyawa Abba yyi bae ce komae ba ya koma cikin gida, Ashnaah ta daura hannu a ka ta dinga rusa kuka tana cewa ta shiga uku, kasa ce mata komae Khaleel yyi shima duk jikinsa yyi sanyi, juyawa tayi daga karshe ta nufi cikin gidan da sauri tana ci gaba da rusa kuka, kiranta Khaleel ya shiga yi bata ko waiga ba ta shige gate, ya hade kai da mota xuciyarsa na masa kuna. Kasa karasawa cikin falo Ashnaah tayi har lkcn tana kuka ssae, Abba kam na xaune yana canxa tasha da remote, momy ce ta sauko falon ta shiga kallon Ashnaah da mmki, ganin ynda mai gidan nata ya hade rae yasa ta xauna falon ba tare da ta ce komae ba, shima bae ce mata komae ba sae kallonsa yake, ta gaji da xamanta ta mike ta koma sama har lkcn Ashnaah na tsaye bakin kofar falon, har imaginin din irin abinda Abba xae mata idan ya kamata ta dinga yi, daga karshe da ta gaji da tsayuwa ta sulale nn kasa ta xauna tana ci gaba da kukanta a hnkli, har kusan sha daya tana gun a xaune, Abba ya mike bayan ya gama abinda xae yi ya kashe kayan kallon falon ya rufe laptop dinsa ya nufi sama da shi, Ashnaah ta bi sa da kallo a sanyaye, a takaice dae falo Ashnaah ta kwana ranan a kan carpet don gani take kmr tana shiga daki xae bi ta yyi mata duka, a idonta aka kira sllhn farko har ma da na biyu, tana jin Abba ya sauko don xuwa masallaci ta mike xaune da sauri, har sae da ya fita snn ita ma ta mike da kyar ta nufi bathroom din dake falon don yin alwala, biyar da rabi Abba ya dawo daga masallaci, bae ko kalli inda take ba ya nufi sama. Da safe hka ta dinga kame kame a gidan, gashi momy ma ta hade Mata rae, bbu tantama Abba ya gaya mata abinda ya faru, karfin hali tayi tayi shirin sch duk da tasan Abba ba barinta xae yi ta tafi ba, suka sauko falon a tare da Ashfah don ita ma ta shirya, bakinta na rawa ta gaishesa bae tanka ta ba, ya ciro dubu daya ya mika ma Ashfah yace "Allah ya kiyaye" mikewa tayi tana kallon yar uwarta a sanyaye ta nufi kofa, Ashnaah ta share hawayen da ke neman gangaro mata xata tashi ita ma Abba yace "koma ki xauna" ba musu ta koma ta xauna tana ci gaba da share hawayen fuskarta, Abba ya dauki waya ya kira momy ta sauko ta shigo falon ta xauna, Abba yace "fateema" da kyar Ashnaah ta iya daga kai tana kallon mahaifin nata, hawaye na gangaro mata, Abba yace "baxan maki dole ba kmr ynda na maki a baya duk da ke kika xabar ma kanki hkn wancan lkcn ma, ynxu in kin san kina da Wanda kike so kiyi masa mgna ya turo nn da kwana biyar, bana tunanin xan Bari ki kara sati uku a gidan nn ba tare da na aurar da ke ba, kin fi karfina Fateema, islamiyyar ki bata maki amfani ba a rayuwa, in har Allah yyi xa ki ci gaba da karatu to kya yi a gidan mijinki, just kwana biyar na baki ki fidda miji, snn daga yau har xuwa ran da xan aurar da ke bna son ko bakin wancan kofar ki tsaya bare har ki fita, falo ma ni na hanaki saukowa, tashi ki ban waje" jiri ne kawae ke kwasar Ashnaah daga xaunen da take, momy kam bbu abinda take sae hawaye, da kyar Ashnaah ta iya dafa kujera ta mike har lkcn tana ganin jiri ssae, hka kawae ta nemi kuka ta rasa, ikon Allah kadae ya kai ta daki ta fada kan gado ta runtse ido ko xata ji saukin irin kunar da xuciyarta ke mata. Hka Ashnaah ta kasance tamkar kurma a gidan tun daga ranan ba uhm ba uhm uhm, sae dae tayi ta bin ka da kallo abinci sae ya xamo tamkar makiyinta ko ganinsa bata son yi, kowa ya fita harkarta bnda Ashfah da ke taya ta kuka duk dare don bata da aikin yi a wnn lkcin sae kuka, duk ta rame ta lalace kmr ba Ashnaah ba , ko ya xata runtse ido Khaleel kawae take gani, ta rasa ynda aka yi son Khaleel ya shigeta hka yyi mata irin wnn kamun, duk lkcn da xata yi sllh sae ta roki Allah ya cire mata son Khaleel a xuciyarta gaba daya ta huta, bangaren Khaleel ma hkn take, bashi da aiki sae na tunanin Ashnaah kullum sae ya je sch ace masa bata xo ba duk ya fice hayyacinsa umminsa kadae ke tausayinsa don ko kallonsa dad dinsa baya yi, ko ya je gidansu Ashnaah mai gadi cewa yake Abbanta ya hana a bude mata gate, da ka gansa kasan yana cikin damuwa ssae, kawae shi dae ya ganta ko xae ji sanyi a ransa, gidan smll mum dinsa ya nufa ranan wata Friday da yamma, Meenah na kwance falo abun ta hnkli kwance tana kallo, tana ganinsa ta mike xaune da sauri, ya karaso cikin falon yana kallonta a sanyaye, ya xauna yace "momy fa" da mmki take kallonsa don Khaleel bae taba mata mgnr arxiki ba iya saninta da shi, tace "ta fita" yana kallonta yace "plss wani taimako na xo kiyi min Amina" kallonsa kawae take ta ma rasa me xata ce, don sae take ganin kmr ba Khaleel bne, don ya rame ba kadan ba, can dae tace "ina ji" ya dan marairaice mata yace "its a secret between us pls, gidansu fateema xa ki je min plss kawae ki ganan min ko tana lfya dats ol" Meenah tace "to shknn ka bani address ko gobe sae in je" nn take ya rubuta mata address din ya bata, snn ya bata wani wayarsa yace "ki bata wnn xan kirata" dubu biyar ya bata kudin mota snn yyi mata godiya ya bar gidan.
Dat same day Ashnaah na xaune dakinsu ta sa Ashfah gaba sae rusa mata kuka take don ranan ce rana karshe da Abba ya bata ta fidda miji kuma ya turo daga gidansu, Ashfah ma sae taya ta kukan take abun tausayi, da kyar ta iya ce mata to sister ki kira Usman nasan xae amince tunda yana son ki, cikin kuka Ashnaah tace "bana son sa, kuma ni mijina bae sake ni ba" Karfe biyar da rabi Ashnaah ta sauka xuwa falon Abbanta don amsa kiran da yake mata, ta xauna a kasa ta sunkuyar da kanta, Abba yace "na ji shiru ne shi yasa nace a kira min ke" ta fashe da kuka ssae tace "Abba ni bni da wnda zan turo wllh" Abba ya dan yi shiru snn yace "to idan na hada ki da nawa choice din kina ganin na maki adalci don bana son takuraki sae dae fa aure ne dole sae kin yi sa nn da wata daya" kai kawae take gyada masa tana hawaye, Abba yace "kin amince da in maki xabin da nasan baxae cutar da ke ba" da kyar ta iya cewa "na amince Abba" Abba yace "gud tashi ki tafi Allah yyi maki albarka" mikewa tayi ta nufi daki da sauri ta fada kan gado ta dinga rusa kuka kmr ranta zae fita.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 81..... Washegari Saturday Khaleel na dakin Umminsa a kwance Dad dinsa ya shigo fuskar nn tasa a daure yana kallonsa yace "kana ji na, wllh today shud be d 1st nd lst day da xan samu lbrin ka je gidansu yarinyar nn, ni nn na haneka da sake xuwa inda suke, wae shin yarinyar nn yar gwal ce ko me, har ubanta xae kalli tsabar idona da girmata ya gaggaya min mgna, shi din bnxa to wllh ko da ace ba kai kayi sakin nn ba da gske ban amince da ka koma ma yar su ba, don da dukkan alama basu gaji mutunci ba, matsiyata ne, in kuma kana son ganin bacin raina to ka tsallake umarni na Ibrahim" Yana kai wa nn ya juya ya fice daga dakin, Khaleel ya mike xaune ya dafe kansa, Ummi kam rasa ma abun cewa tayi, can ta mike ta fice daga dakin ita ma. Da rana Meenah ta iso gidansu Ashnaah, Momy ce ta bude mata kofa, ta gaisheta da ladabi snn tace Ashnaah take nema, momy ta dan yi shiru snn tace "Ayya sae gashi bata nn kuma" Meenah ta dan yi shiru snn tace "momy xata ji ma ne" momy tace "Zaria ta tafi" Meenah tace "to ki bani nmbrta momy" Momy tace "gskya bbu waya a hannunta" a dan sanyaye Meenah tace "to shknn, ni xan koma, kila in dawo ko gobe" momy tayi mata Allah shi kiyaye snn ta kulle kofar, bata ko kalli Abba da ke xaune falon ba ta nufi sama, don shi ne yace ko kawayenta bae yrda da su shigo gidansa ba. Da yamma momy ta shigo daki tana kallon Ashnaah da ke kwance tace "ki je ana jiran ki a falo Fateema" bata jira cewarta ba ta fice, Ashnaah ta mike da kyar don daurewa kawae take xaxxabi ne ssae jikinta, hijab kawae ta sa ta fito ta sauka xuwa falo, yana xaune shi kadae a falon yana danna wayarsa, ta karaso cikin falon ta xauna ba tare da ta kallesa ba fuskar nn nata a daure, daga kai yyi yana kallonta yace "Fateema ryt?" Tabe baki tayi bata ce komae ba, yace "kina lfya" nn ma bata ce komae ba, murmushi kawae kyakkyawan gayen yyi yana ci gaba da kallonta, Ashnaah dae sae kallo take abunta, can yace "amma kin san ni kuwa Fateema" Ashnaah tace "yes na san ka mana, ko ba Sadeeq ba" murmushi ya kuma yi yace "OK shknn tunda kin gane ni" mikewa yyi yana kallonta yace "xan xo da daddare" bae jira cewarta ba ya nufi kofar fita, Ashnaah ta mike ta ja dogon tsaki ta nufi sama. Karfe takwas da wani abu ya kuma dawowa gidan kmr ynda yace, bbu bata lkci ta sako hijab dinta ta sauka kasa ta gaida Abbanta da ke xaune falo snn ta nufi tsakar
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 18 Chapter of 29