yi ba ganin Ashnaah, ita kanta ta ji
ddin ganinsu togeda once again, Karfe uku da
rabi suka gama lecture dinsu na ranan, duk ta
karbi handouts tayi foto copy don saura sati biyu
exams dinsu, suna xaune karkashin wata bishiya
gaba daya da kawayenta wajen shidda saura sae
tambayarta ya mijinta suke ta ki basu amsa,
mota suka ga yyi parkn dai dai inda suke,
Ashnaah ta mike tana murmushi ta nufi motar,
duk suka bude baki suna kallonta don tunda suka
fito lecture ta kebe gefe guda tana waya basu
kuma san da wnda take ba, bude motar tayi ta
shiga, ya wara ido yana kallonta yace "waow my
Ashhyy I missed yhu a lot " Ashnaah tayi
murmushi tana kallonsa ita ma tace "same, sae
da shidda ya kusa ka xo ko?" Yace "wllh daga
xaria na taso sbda ke Ashnaah" tace "eyya to ya
aiki ya kwana biyu" Yace "Alhmdllh dear, kin
rame da yawa," murmushi tayi tace "ba dole ba"
ya dan yi shiru snn yace "kin san bae dace mu
xauna hka ba kina da aure Fateema, let move out
mu samu ko karkashin tree ne mu xauna sae mu
yi mgna" ta hade rae tana kallonsa tace "hka
nace maka," yace "no dats d reality" Ashnaah
tace "to na ji sae anjima" kiranta yyi a hnkli ta
juyo tana kallonsa yace "ba mgnan fushi bne
wnn its d fact," Ashnaah ta sakar masa kuka
tace "ni ban san ynda xanyi ya sake ni ba, bana
son shi, na tsanesa ya cuce ni, ya raba ni da
kowa nawa" kuka ssae ta shiga yi, usman yyi
shiru ya rasa abun cewa, can yace "to ina kika
san shi Ashnaah" bata boye masa komae ba ta
fada masa abun da ya faru tun daga farko har
karshe, usman ya kasa daina kallonta da mmki, a
hnkli yace "to ynxu ya kike so ayi" xata yi mgna
ta hango motar Khaleel, cak komae na ta ya
tsaya ganin dan nesa da su yyi parkin, tana
kallon usman tace "na shiga uku gashi can ya
xo" juyawa yyi yana kallon motar Khaleel, a
tsorace Ashnaah tace "kasan me ka dan koma ta
can sae in fito" bbu musu yyi ynda tace masa, ta
bude Jakarta ta ciro nikaf da sauri ta sa snn
tace "sae mun yi waya" ya gyada mata kai ta
bude motar ta fice kmr munafuka. Da sauri da
sauri ta isa gun da motar Khaleel yake tun daga
nesa ya hangota ya kafa mata ido, tana iso wa
ya hade rae yace "Daga ina kke" ita ma ta hade
rae tace "cafe mana, na je foto copy" fito masa
da handouts din Jakarta tayi da sauri tana nuna
masa, bae ce komae ba ta xaga ta bude motar
ta shiga ya tada suka bar wajen. Karfe takwas
da rabi Khaleel ya shigo gida daga masallaci,
Ashnaah na xaune falo da Ameesha suna kallo
suna cin abinci, kallon abincin Khaleel ke yi yana
yatsine fuska yace "meye wnn" Ameesha tace
"jollof rice ne" yyi mata wani mugun kallo yace
"kin ga ina cin sa ne da xaki girka," ta dan yi
shiru snn tace "Ca tayi muyi jollof ne shi yasa
nayi" Tsawa Khaleel ya daka mata yace "ita wa?
Ita ta ajiye ki ko ni" Ameesha tayi shiru, Ashnaah
ta mike hade da yin tsaki ta nufi sama da plate
din abincin ta kmr xata tashi sama, masifa
Khaleel ya shiga ma Ameesha kmr xae maketa
ita dae bata ce komae ba har don kansa ya gaji
yyi shiru ya nufi sama, sae a snn Ameesha ta
fashe da kuka Ashnaah ta sauko a fusace tana
kallonta tace "sae ki xauna takaicin namiji ya
kashe ki, shi din wa da xae tsaya yana maki ihu
kmr wani ubanki, iyye? idan ya maki ba kya iya
ramawa sae da ki tsaya kiyi ta kuka, to wllh xa ki
sha wahala, hka kawae ya maida ki kmr baiwarsa
kullum cikin masifa, to wllh gwara ki canxa halin
ki in xa ki ji ta nawa idan ba hka ba kina da
wahala, kuma ko gobe abinda ran mu ke so a
gidan nn xa mu girka, da da bae auro ki ba wani
ke masa girkin ba eatry yake xuwa ba, to ynxun
ma sae ya koma can" ynda kasan wata uwa da
'yar ta hka Ashnaah ta sa Ameesha a gaba tana
mata fada, Khaleel da tun saukowar Ashnaah shi
ma ya fito ya tsaya daga stairs yana kallonta
yana murmushin courage dinta.
Dr Khaleel By Khaleesat Haiydar
62 .....
Ashnaah ta juya a fusace ta nufi sama fuskarta daure bayan ta gama da Ameesha, bin ta da kallo Khaleel yyi har ta raba ta gefensa xata wuce ya fixgota ta fado kansa, duk da irin mugun tsoratar da tayi bata nuna ba ta dake tace "A'h meye hka" jan ta yyi ya nufi falonsa da ita ya kulle da key, sae a snn ta marairaice xata fara basa hkuri ya ja ta xuwa bedroom nn ma kulle da key, kuka ta saki tace "ni fa wllh ban san kana wajen ba shi yasa nayi mgna kayi hkuri" jinginar da ita yyi a
Jikin bango ta ynda tana iya jiyo numfashinsa yana mata wani irin kallo yace "maimaimaita abubuwan da kika ce daxu, hkn kadae ne xae cece ki ynxu" Ashnaah tayi shiru a tsorace snn tace "me ma nace? OK kawae dae ca nayi ta daina barin kana mata ihu kmr ubanta," ta dan yi shiru kmr me naxari snn tace "sae kuma nace abincin da ke ranmu xa mu girka mu ci baka isa ka hanamu ba" kallon cikin idonta kawae Khaleel ke yi, ta kuma yin shiru tana tunani, sae kuma da sauri tace "nace kuma kar ta raga maka in kae mata ta rama" kmr xata yi kuka ta karashe mgnr snn a hnkli tace "shknn" kallon cikin idonta kawae Khaleel yake har lkcn, hkn yasa ta sunkuyar da kanta da sauri, ganin bae ce komae ba yasa ta dago kae tana kallonsa, lumshe ido ta ga yyi ya hade goshinta da nasa ya xagaye kugunta da hannunsa daya, bata ankara ba sae jin bakinsa cikin nata tayi, ta xaro ido a tsorace ta shiga tura sa tana kkrin kuka, rungumota yyi gam jikinsa ya shiga kissin dinta a hnkli yana mata wasu abubuwa masu rikitarwa lkci daya, duk ynda ta so kwace kanta kasawa tayi nn da nn jikinta yyi sanyi, hkn yasa ta sulale kasa ya bita, da yake ba ta karfi yyi mata ba kmr ynda ya saba ko da yaushe nan da nn ya kashe mata jiki, ssae Khaleel ya shiga romancing dinta ranan, na fitan hnkli kuma, ita kam bbu bakin mgna ina ma ta gan shi a lkcn, don kansa ya kyaleta ya mike ya shige bayi, sae a snn ta Bude idonta a hnkli ta gan ta kan gado, mikewa xaune tayi da sauri tana kallon jikinta ta jawo xaninta ta rufe jikin, sae kuma ta saka kuka ta sauka daga kan gadon da sauri ta nufi kofa xata fita ta ji shi a rufe, ta rasa ynda xata yi, ji take kmr ta nutse kan ya fito, hijab dinta tayi sauri dauka a kasa ta saka snn ta xauna kasan dakin ta hade kae da gwiwa ta shiga rera kukan jin haushin kanta, wanka Khaleel yyi ya fito bae ko kalleta ba ya saka sleeping robe dinsa ya kashe wutan dakin ya bar dim light snn yyi kwanciyarsa, Ashnaah ta dde xaune dakin har ta fara gyangyadi don kanta ta gaji ta kwanta kasan tiles din dakin, baccin minti talatin tayi sanyin tiles ya isheta ga kamshin hadari tana ji, mikewa tayi a hnkli ta nufi kan gado ta kwanta can nesa da shi nn da nn bacci ya kuma dauketa, can cikin dare ta farka ana ruwa ssae ta ji ta a jikinsa ya rungumeta bbu hijab din da tasa, dago kae tayi tana kallon kyakkyawan fuskarsa da curve din lips dinsa Mae kyau ga lips din ja, ta mayar da dubanta kan long lashes dinsa kmr na mace, ta kalli sajen fuskarsa da suka yi mugun kara masa kyau, a hnkli ta sauke idonta kan faffadan kirjinsa da ke bude ga ... read more
Dr khaleel~ By Khaleesat Haiydar
63....
Takwas saura yan mintina Ashnaah ta gama shirinta na sch, a hanxarce ta sakko falo hannunta rike da nikaf da jakarta, goge goge ta samu Ameesha na yi a falon, ta nufi dinnin ba tare da ta kalleta ba Don zuwa ta ga me ta Hada na break, bbu komae kan dinnin din, hkn yasa ta nufi kitchen nn ma bata ga komae ba kitchen din Fes, falo ta dawo tana kallon Ameeshan tace "to ina breakfast dina, ba na ji kina girki ba daxu" ba tare da Ameesha ta kalleta ba tace na kai masa can daki, Ashnaah ta hade rae race "to ni sae in ci me" Ameesha xata yi mgna khaleel ya sauko rike da briefcase dinsa yyi shirin fita office yana kallon Ameesha yace "ki tafi ki kwashe abinda kika kai daki, a office xan yi break" Ashnaah ta nufi sama da Sauri sae ga ta ta sauko da flask da kayan tean da dan soye soyen da Ameesha tayi masa ta xauna nan tsakiyar falon ta shiga hada tean da Sauri, kallon ta kawae khaleel yake ya hade rae yace "da baki San xa kiyi break ba sae ynxu da xan fita, wllh kika bari na wuce bbu makarantar da xa ki yau" da Sauri Ashnaah ta shiga yin break din, yana tsaye yana kallon ta har ta gama snn ta mike da Sauri ta sa nikaf dinta ta hade rae tana kallonsa tace "na gama" Ba tare da ya kalli Ameesha ba yace "sae na dawo" a sanyaye ta amsa masa da Allah ya kiyaye hanya, ya fice daga falon Ashnaah na biye da shi a baya, har ta fita ta leko tana kallon Ameesha tace "yau ma kiyi mana jollof" Ana lecture Ashnaah ta rufe takardan gabanta da Sauri tana kallon Ummi da ke gefenta tace "ina zuwa" ummi tace "ina za ki" Ashnaah ba ta tanka ta ba ta fice daga class da Sauri, yana xaune inda yace mata yana jiranta, ta karaso tana murmushi tace "Welcm" shima yayi murmushin yace "thank yhu, ya lecture, hope ban yi interrupting din ki ba" ta yatsine fuska tace "ae an ma kusa gamawa" Usman yace "muna mgna jiya mijin ki ya zo" Ashnaah bata ce komae ba hkn yasa yace "to ya kike son ayi Ashnaah" ta dan yi shiru snn a hnkli tace "ni kawae so nake ya sake ni" Usman ya kafa mata ido snn yace "kin ban go ahead inyi duk abinda naga ya dace" Ashnaah tayi shiru tana kallonsa snn tace "kmr me knn" Usman yace "ke dae ki ban go ahead kawae" a hnkli tana girgixa masa kai tace "ni dae kar ka masa komae, kawae so nake mu rabu lfya" Usman yayi yar dariya yace "ae ni dama bbu abinda xan masa, kawae dae ki bani dama" Murya can kasa tace "to na baka" yyi murmushi yace "yauwa Ashyynah, just give me a wk" Ashnaah ta kirkiro murmushi bata ce komae ba, hira suka dinga yi har su ummi suka fito daga lecture, ummi ta tsaya da mmki tana kallon Ashnaah baki bude da sauran kawayenta, hkn yasa Ashnaah ta mike da Sauri tace "ka ga sae mun hadu gobe dear, ga malamae can sun kafa min ido kan a fara min wa'azi" khaleel na xaune office Najeeb ya shigo yana kallonsa da kyau yace "hope xa ka birthday din Maska gobe" khaleel ba tare da ya kallesa ba yace "nop" Najeeb yyi shiru yana kallonsa yana tunanin ta inda xae fara convincing dinsa ya je kar ya ruguxa masa plan, can ya sauke ajiyar zuciya ya xauna yana kallonsa yace "sbda me toh"
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
64.....
Khaleel ya dago kai yana kallonsa yace "hka nn
kawae me xan je in yi kmr wani mara aikin yi"
Najeeb yace "ohh six months bck da kayi birthday
dinka baka da aikin yi ne ko?" Khaleel yyi
murmushi yace "bani da iyali ne a lkcn, da ina da
baxan yi ba" Najeeb yace "cum on, kar kayi mana
fuck up guy, kasan Maska won't be happy, ynda
kuke da shi kace baxa ka birthday nasa ba is nt
fair" Khaleel yyi tsaki ya ci gaba da abinda yake
yace "ina ga kai gama aikin da ke gaban ka Yau
shi yasa kke interruptn dina" Najeeb ya mike ya
fice daga office din yana tunanin ta inda xae ja
ra'ayin Khaleel su je birthday din abokin nasu.
Karfe takwas da rabi Khaleel ya shigo gida,
Ameesha da ke kitchen tana wanke wanke ta fito
tayi masa sannu da xuwa xata karbi briefcase din
hannunsa yace "don't bother je ki ki ci gaba da
abinda kike" sama ya nufa har xae shiga dakinsa
sae kuma ya nufi dakin Ashnaah tana kwance tana
Duba handout din Chem, kallo daya tayi masa ta
mayar da idonta kan abun hannunta, juyawa yyi ya
rufe mata kofar ya nufi dakinsa, kasa bacci
Ashnaah tayi ranan sae tunanin ynda usman xae yi
ya sa Khaleel ya saketa take, ita dae ta ga ynda
xa ayi wnn abun. Washegari da safe Khaleel ya
xaune dinnin Ashnaah ta sauko da shirin sch, ta
nufi dinnin din ta hade fuska tace "na shirya" wani
mugun kallo yyi mata yace "kin ma raina ma kanki
hnkli yarinyar nn, shi lecture din kullum ake yi da
safe" hararansa ta shiga yi tace "da baka sani ba"
yace "to bbu inda xa ki yau har sae kin kawo min
timetable din ki" da sauri ta bude jakar hannunta
ta fiddo timetable din ta ajiye masa gabansa,
dauka yyi yana kallo, can ya ajiye ya ci gaba da
shan tean gabansa, juyawa tayi ta koma falo ta
xauna. Ameesha ta fito daga kitchen din ta nufi
dinnin ta ja kujera ta xauna tana kallon Khaleel,
daga kai yyi yana kallonta yace "lfya?" Ta dan yi
murmushi tace "dama ina son ka bar ni in koma
aiki ne plss" ajiye cup din hannunsa yyi ya hade
rae yace "amma baki da hnkli, keep dis at d bck
of ur mind dat as far as u remain in dis house bbu
aikin da xa kiyi, Kinga nayi kama da irin maxa
masu barin matansu su yi aiki" hawaye ne ya ciko
idonta, ya Mike ya dauki wayoyinsa ya bar dinnin
din, Ashnaah da ke xaune falo tayi dariya ta mike
tana kallon Ameesha tace "sae kuma kika yi shiru
kmr wnda aka dinke ma baki" juyawa tayi ta fice
daga falon Khaleel ya bi ta da kallo. Khaleel na
haraban hsptl yana xaune da wani patient dinsa
suna hira najeeb ya karaso shima ya jawo kujera
ya xauna bayan sun gaisa da patient din, patient
din ya Mike yyi ma Khaleel sallama ya nufi cikin
hsptl, Najeeb yace "Maska ya daga birthdayn sa
sbda Kai, I told him u re very busy dis wk ba lallai
ne ka samu xuwa ba, nd he decided to let it b on
Sunday kaga wk end knn don hka baka isa kace
baxa ka ba wllh" yau Sunday Ashnaah ta sauko
falo rike da bucket dauke da hijjabanta da ta
wanke a bayinta, Khaleel ya juya yana kallonta
yace "ina xa ki" tace "shanya xan yi mana" ya
mike da sauri yana kuma kallon dan ves din jikinta
yace "a hka xa ki fita" ta hade rae tace "to su
waye a gidan" wani tsawa ya daka mata ya nufi
inda take ta ajiye bucket din da sauri ta bar gun
tun kan ya iso tana hararansa, daukar bucket din
yyi ya fice daga falon, Ameesha dae na kitchen
tana lunch, yana fita da kmr minti biyar aka bude
kofar wata mata ta shigo falon da sallama,
Ameesha ta fito da sauri daga kitchen ta
rungumeta cike da murnan ganinta suka karaso
cikin falon, Ashnaah dae sae kallon matar take ko
ba a gaya mata ba ta ga alamar uwar Ameesha
ce, Matar tace "me kike yi a kitchen" dae dae nn
Khaleel ya shigo falon rike da bucket, da mmki
yake kallonta yace "Mama ke ce a gidan namu
sannu da xuwa" a takaice ta amsa masa ya karaso
cikin falon ya gaisheta da ladabi ta amsa bbu
yabo bbu fallasa, Ameesha ta juya tana kallon
Ashnaah tace "mum dita knn" Ashnaah tace "ae na
ga alama ina yini mama" kin amsawa hajiyar tayi,
Khaleel ya Mike ya nufi stairs ya ajiye mata
bucket dinta snn ya haura Sama. Ashnaah ta tabe
baki tace "ikon Allah" juyawa tayi ita ma ta nufi
sama, hajiya ta mike tana kallon Ameesha
fuskarta a daure tace "mu tafi daki" mikewa tayi
suka nufi sama xuwa dakinta, Ameesha tayi shiru
tana sauraron irin hudubar da uwar tata ke mata
tana digestn, har ta Kai aya snn ta xuge Jakarta ta
fiddo wani abu kulle a fallen xani ta hade rae tace
"saura kuma don ubanki ki ki yi" Ameesha ta
marairaice tace "amma fa ni momy tsoro nake ji"
ta ja kunne ta da karfi tana huci tace "don ubanki
ki xauna takaicin namiji da matarsa ya kashe ki
tunda ke kince yar wahala ce," Ameesha tayi shiru
tana kuma nazarin abubuwan da mum dinta ta
gaya mata, kuma fa hka ne kila Ashnaahn ma ba
xaune take ba don tana mmkin ynda duk irin
tsiwan da take na Khaleel baya Mata komae sae
dae yyi ta kallonta batun kuma yace mata baya
sonta. Karfe biyar na yamma hajiya ta bar gidan,
Khaleel na jin fitar ta ya shigo dakin Ameesha
yana Mata mugun kallo yace "bna toleratin wnn a
gidana in ganin juna kuke son yi to ki dinga
shiryawa kina xuwa can gidanku kina samunta,"
hade rae Ameesha tayi bata ce komae ba har ya
juya ya fice daga dakin ta dan yi murmushi a
xuciyarta tace xaka gane kuranka. Karfe shidda da
yan mintuna Khaleel ya shirya cikin nml dressing
dinsa na 3qtre da farar polo ganin ynda abokansa
ke ta damunsa da kira, ko kadan bae son ko
wannensu ya xo gidansa shi yasa yyi deciding ya
tafi kawae, ya fito dakinsa rike da car key dinsa
har xae sauka sae kuma ya kuma juyawa ya nufi
dakin Ashnaah, bacci ya sameta tana yi,
durkushewa gabanta yyi yana kallon fuskarta ya
daura hannu a hnkli kan shafaffen cikinta ta bude
ido da sauri yyi saurin cire hannunsa ya mike
tsaye, mikewa xaune tayi tace "meye hka" juyawa
yyi ya fice daga dakin ta bi sa da kallo, ta koma a
hnkli ta kwanta tare da lumshe ido. Ko kadan
Khaleel bae ji ddin ynda ya tarar abokanan nasa
ke partyn ba duk da yasan yyi abinda ya fi hka,
mata ne cakude da maxa ana ta tsiya wasu kuma
na ta rawa, ga hayakin cigarette ko ta ina, wutan
gun very dim, Najeeb da yyi mugun farin cikin
ganin khaleel ya nufe sa da sauri yace "welcm
frnd dama kai ake jira " Maska ya nufo sa shima
yana yar dariya yace "har na fara shirya irin rashin
mutuncin da xan maka wllh" Khaleel yace "ae tun
da nace xan xo xan xo, but ban ji ddin gayyatar
mata da kuka yi ba nn" hararansa Maska yyi ya
bar wajen, Najeeb yace "to in ba a gayyace mata
ba meye amfanin partyn. Cum on wani wine xa a
kawo maka" Khaleel yace "no, soft drink ma ya isa
bana shan wine a waje kai ma ka sani" Najeeb ya
hade rae yace "cum on b ur self mana ina kaga
alamar soft drink a nn," Najeeb bae jira cewarsa
ba ya nufi gun in da drinks suke ya dauko masa
wani wine ya kawo masa, Khaleel yace "
Kai! So kke in kasa xuwa gida yau ko, ae kasan
bana shan irin wa ennan bae kamata ku siyo irin
wnn wines din ba ma, sae ku haukatar da mutane
cikin daren nn ae, just get me a bit cool one, bana
son disgracing kai na yau" Najeeb yyi dariya ya
koma ya dauki wine din da yasan Khaleel na sha,
ya bude ya tuttulal cikin tumblers din dake ajiye
wajen snn ya bude wnda Khaleel yace baya so ya
xuba cikin kwalban ya rufe ya kai masa, Khaleel
ya karba ya bude ba tare da ya bukaci cup ba ya
kafa kai, cire bakinsa yyi da sauri yace "taste din
ya canxa, kasan na dde bn sha wnn ba" Najeeb ya
daga kafada ya bar g
un yana murmushi a
xuciyarsa yace "forever xan raba ka da damsel din
nn coz she is nt meant for yhu, Khaleel ya ci gaba
da shan wine din.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
64.....
Khaleel ya dago kai yana kallonsa yace "hka nn kawae me xan je in yi kmr wani mara aikin yi" Najeeb yace "ohh six months bck da kayi birthday dinka baka da aikin yi ne ko?" Khaleel yyi murmushi yace "bani da iyali ne a lkcn, da ina da baxan yi ba" Najeeb yace "cum on, kar kayi mana fuck up guy, kasan Maska won't be happy, ynda kuke da shi kace baxa ka birthday nasa ba is nt fair" Khaleel yyi tsaki ya ci gaba da abinda yake yace "ina ga kai gama aikin da ke gaban ka Yau shi yasa kke interruptn dina" Najeeb ya mike ya fice daga office din yana tunanin ta inda xae ja ra'ayin Khaleel su je birthday din abokin nasu. Karfe takwas da rabi Khaleel ya shigo gida, Ameesha da ke kitchen tana wanke wanke ta fito tayi masa sannu da xuwa xata karbi briefcase din hannunsa yace "don't bother je ki ki ci gaba da abinda kike" sama ya nufa har xae shiga dakinsa sae kuma ya nufi dakin Ashnaah tana kwance tana Duba handout din Chem, kallo daya tayi masa ta mayar da idonta kan abun hannunta, juyawa yyi ya rufe mata kofar ya nufi dakinsa, kasa bacci Ashnaah tayi ranan sae tunanin ynda usman xae yi ya sa Khaleel ya saketa take, ita dae ta ga ynda xa ayi wnn abun. Washegari da safe Khaleel ya xaune dinnin Ashnaah ta sauko da shirin sch, ta nufi dinnin din ta hade fuska tace "na shirya" wani mugun kallo yyi mata yace "kin ma raina ma kanki hnkli yarinyar nn, shi lecture din kullum ake yi da safe" hararansa ta shiga yi tace "da baka sani ba" yace "to bbu inda xa ki yau har sae kin kawo min timetable din ki" da sauri ta bude jakar hannunta ta fiddo timetable din ta ajiye masa gabansa, dauka yyi yana kallo, can ya ajiye ya ci gaba da shan tean gabansa, juyawa tayi ta koma falo ta xauna. Ameesha ta fito daga kitchen din ta nufi dinnin ta ja kujera ta xauna tana kallon Khaleel, daga kai yyi yana kallonta yace "lfya?" Ta dan yi murmushi tace "dama ina son ka bar ni in koma aiki ne plss" ajiye cup din hannunsa yyi ya hade rae yace "amma baki da hnkli, keep dis at d bck of ur mind dat as far as u remain in dis house bbu aikin da xa kiyi, Kinga nayi kama da irin maxa masu barin matansu su yi aiki" hawaye ne ya ciko idonta, ya Mike ya dauki wayoyinsa ya bar dinnin din, Ashnaah da ke xaune falo tayi dariya ta mike tana kallon Ameesha tace "sae kuma kika yi shiru kmr wnda aka dinke ma baki" juyawa tayi ta fice daga falon Khaleel ya bi ta da kallo. Khaleel na haraban hsptl yana xaune da wani patient dinsa suna hira najeeb ya karaso shima ya jawo kujera ya xauna bayan sun gaisa da patient din, patient din ya Mike yyi ma Khaleel sallama ya nufi cikin hsptl, Najeeb yace "Maska ya daga birthdayn sa sbda Kai, I told him u re very busy dis wk ba lallai ne ka samu xuwa ba, nd he decided to let it b on Sunday kaga wk end knn don hka baka isa kace baxa ka ba wllh" yau Sunday Ashnaah ta sauko falo rike da bucket dauke da hijjabanta da ta wanke a bayinta, Khaleel ya juya yana kallonta yace "ina xa ki" tace "shanya xan yi mana" ya mike da sauri yana kuma kallon dan ves din jikinta yace "a hka xa ki fita" ta hade rae tace "to su waye a gidan" wani tsawa ya daka mata ya nufi inda take ta ajiye bucket din da sauri ta bar gun tun kan ya iso tana hararansa, daukar bucket din yyi ya fice daga falon, Ameesha dae na kitchen tana lunch, yana fita da kmr minti biyar aka bude kofar wata mata ta shigo falon da sallama, Ameesha ta fito da sauri daga kitchen ta rungumeta cike da murnan ganinta suka karaso cikin falon, Ashnaah dae sae kallon matar take ko ba a gaya mata ba ta ga alamar uwar Ameesha ce, Matar tace "me kike yi a kitchen" dae dae nn Khaleel ya shigo falon rike da bucket, da mmki yake kallonta yace "Mama ke
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 14 Chapter of 29