Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
latti, cikin sa'a tana fita baba zai shigo suka gaisa a gurguje ta shaida mishi batun magani, yace yi zamanki, haule ce ta dace suje tare. Ikilima tace in ya bar ni zanzo muje. Ta soma bacci ya tashe ta, tayi mika tare da cewa menene? Yace wai ke don Allah ikilima yanzu baki da lokacina ne? Kin banni da sakonnina tun fa sallah. Ta tashi zaune "baban khalil ba ka ganin ina cikin damuwa ne? Yace toh shikenan. Ya dauki filo ta mike ta bishi, yace me kuma kika zokimin? Je kiji da damuwarki, Allah ya yaye. Kayi hakuri, gani nazo. Allah na hakura, kin san ba zan juri wulakanci ba kan hakkina. Tun yaushe nake bin ki? Abnda ya faru ya riga ya faru, zaki cire mata ciwon ne? In kuma saboda ciki ne ai da cikin khalin baki min wannan horon ba. Kina so inje inyi zina ne? Da sauri ta rufe bakinshi, cikin rawar murya tace ka yafe min. Ta durkusa , ba zan zama daga cikin matan da suke tura mazansu ga halakar zina ba. Ta sabule rigar baccinta, yace wlhi na hakura. Ta mike ta shiga daki, shi yayi bacci amma ita ta kasa runtsawa. Yana cikin kari, duk da bashi da wata walwala bai dai daure mata fuska ba, tace yauwa yayana zanje zan raka yaya nafisa asibiti, don ta soma karbar magani kamar yanda kace. Ya dube ta, duk baku da wanda zai je asibitin da ita sai ke? Tayi shiru yace in da akwai wadda ta dace suje bata wuce mamanku ba, don haka ban amince ba, ban yafe ba ma. Ya dire kofin ba tare da gama karin ba, ya suri jakarsshi ya fita. Tayi sororo a zaune, nata ganin menene na fushi? Ba zata ba, simple. Taci gaba da aikinta ta gama, nafiu yazo wai baba yace kada tazo da mama zasu. Tace to. Ta so ma da ta dawo makaranta ta biyo amma ba za ta tambaye shi ba tund ga irin rabuwar da sukayi. Hatta da matan gidansu taji suna tsegumin cewa yau dai su wance an kwashi tsiya ne tunda muka ga ba a rako shi ana salo ba sai kace kanta aka soma aure. Aisha tace, ae ni na gama karantarsu.iN KIN GANTA SUKUKU kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki to ya tsula mata tsiya, kuma kin ga ai da kunya ta fito tace tunda an fada mata halin maza taki ji. Sai ma nan gaba " Maman Ummi ta ce "bari ya dawo zaki ga ba za ta zo tarar shi ba "Suka sheke da dariya Ta cika da mamaki, to yaushe da yaushe ma suka yi fadan? Hu'um, in ma sunyi ita kam ta manta, ko yaushe tana mamakin irin wannan lamarin, kai ba ka damuu da mutum ba amma shi ya damu da kai. Wallahi duk zamanta a gidan ba zata iya cewa ga yanda suke zaune da mijinta ba, tana dai musu kyakkyawan zato kamar yanda musulunci yace mu kyautata zato ga junanmu. Ta kammala komai kafin ya dawo kamar yanda ta saba, jikinta da dakinta kamshi. Taa cikin balle ma Khalil botirin riga, taji shigowar shi da mashin da yake ciki yake shigo dashi Khalil ya kwace ya zura da gudu, shi a dole ya gane babash ne ya dawo. Ta biyo shi daidai lokacin da ya gama kafe mashin dinsa. Ya sur dan nashi ta iso gurin. Ta sabi jakarshi daga kafada da kot dn shi dake daya gefe. Ya dubeta da murmushi. Ina mamakin wayon khalil , har ya gane karan mashin dina? tayi dariya, " kai ya biyo ae shima ya dan dara. Kina nufin nima ina da wayo? Ta ja hannunshi " Zo muje daki in fada maka" Suka jera suna dariya. Tasan en leken asirin suna nan suna kallo, duk ma a inda suke Tabbas haka ne, dmin kuwa suna ta window din dakunansu suna leke. Tir da irin matan nan masu sa ido a harkar da bata shafe su ba Ikilima kuwa suna shiga ya zube kan kujera shi da danshi, ita kuma ta sulale kasa tana cire mishi takalmi da safa. Ta tura safunan cikin takalmin ta mike yana motsa yatsun kafarsa. Madam baki fada min wayon me gare ni ba? " Tace zan fada maka, ka bini bashi" Ya ce shikenan" Ta tsiyaya ruwan da ta dire masa cikin kofi ta mika masa" Sha wannan yayana" Ya dire kofin daidai lokacin da take cewa Abinci ko wanka? " yace "Abinci sai anjima don mun hadu da Mukhtar na rage masa hanya zuwa gida, daga shiga mu gaisa da Rahama suka tsare ni sai naci abinci, dole babu yadda zanyi sai da naci" Ta mishi hararar wasa " Kaje kwadayi ko?" yace banci da yawa ba kanwata. Zanci anjima" Ta nufi bayi ta hada masa ruwan wanka ya mike yana mika don son samu ne wankan ma ayi min wallahi. Nazira kanwarshi tayi sallama, suka amsa ta gaida su cikin ladabi sannan tace " Inji Hajiya wai gashi tsarabar kauye" Ta miko mata tsintsiya guda biyu. IKILIMA ta ce " Yau ta dawo? Nazira tace "Eh" Ikilima tace "Nagode" Ta dauki naira goa ta ba Nazira "kema ungo wannan nagde" Nazira tayi godiya ta tafi tana murna Kyautar Ikilima tasa kowa sonta "Khalil ya shiga ihu zai bi Nazira, Mahmood ya kwala mata kira ta dawo ya ce " Dauke shi kutafi. Amma kada ki bari ya bata jikinshi" Tace "To" Suna fita ya dubi Ikilima ya dan marairaice murya zan samu wankan?' Muje " Ta tura kofar dakin, kan gado ya zube wai ta cire masa kaya. Karshe sai da ya bada sako sannan aka je wankan. Bayan isha'i, suna cin abinci ya tuna, ya tashi zaraf ya nufi cikin daki. Jakarshi ta Office ya ciro wata takarda ya dubi Ikilima "Ranki ya dade na manta. Bankinmu ta tura ni reshenmu dake Kaduna" Ta zaro idanu "Can zaka koma "yace " Eh" ranan litinin kin ga tun lahadi ya kamata ace ina can.saboda in samu matsuguni" Ikilima tace "Wayyo Allah!Ya ya zanyi in saba? yace Ni kaina damuwata kenan. Kin ga shaf tunda na dawo gida kin mantar dani, yanzunnan kawae abinne ya zo min kwatsam! ya dauko wayar shi ya soma kiran layin Abubakar, wani abokinshi ne suka yi bautar kasa tare. Bayan sun gaisa yace "Abubakar dan Allah ina son dakin haya ne nan unguwoyin dake kusa da GT Abubakar ya ce " Sun dawo da kai ne nan kaduna? ya ce sun dawo dani wallahi " Ya ce tunda muna Alkali Road, kazo mu hade a dakina kafin ka samu" Mahmood ya ce To na gode, sai na shigo ranar lahadi "Ikilima ta dube shi, "Har ka samu masauki? Ya ce Na samu "Tace TO , amma mai masaukin naka yana da kirki koh? Yace Abubakar mutumin kirki ne , a sanina dana mishi da "Suka yi shiru ta zabga tagumi ya ce "Ikilima bana so ki damu" Ta dube shi "iNA JIN LABARIN KADUNA, INA TSORON MATAN KADUNA, ANCE SUNA KWACE MAZAN MUTANE" Ya ce" inji wa? Tace "wasu "yan ajinmu naji suna labari, dayar tana cewa mijinta yana aiki a kaduna wai yanzun ya koma neman matan banza. Dama a nan din ma yana yi tun kafin ya koma can" Ya gyara zama"Look Ikilima, duk mutumin da ya je wani guri ya shiga neman mata a garin su ma yana yi a boye, ban yabi kaina ba amma wallahi ba halina ba ne : ta ce "To ni dai ka daina kallon mata" Zan kiyaye, ki wantar da hankalinki" Cikin sauran kwanakin kafin lahadiduk sunyi ne cikin bankwana. Ya je kwantagra ranar asabar in da ya shaida ma Hajiya Hauwa Mahaifiyarsa komai, tasa albarka sannan tayi maasa nasiha.Duk abokanshi ya sallame su Ranar lahadi da safe yaje ya sallami mahaifinshi kafin ya fita da Malam Usman duk sunyi masa nasiha da sanya albarka, sannan ya dawo ya samu Ikilima ta gama komai, ta zauna tayi uban tagumi tare da tsura ma Khalil idanu ko yaya zai yi in ya daina ganin shi? Ya dube ta, "Ikilima tunanin menene kike yi haka har baki ji sallamar da nake ba ? Uhum, tunanin tafiyarka nake yi" Ya zauna tare da kallom agogo. "Dag yanzu zuwa uku na yamma duk lokacin ki ne, muyi sallama sosai." Don kan shi ya shimfidan da khalil din, suka bude shafin soyayay, ita ce ta shirya masa akwatin kayanshi na ciki, singileti da boxers ta zauna ta goge su duk abinda yake bukata ta shirya masa Sannan ta shiga zubar da kwalla,ya rungumeta yana lalllashi tare da share mata hawayenta, har gidan su ta raaka shi bayan yayi masu Maman Ummi sallam, dama tun safe yayi sallama da mazajensu, ya sallami yan gidansu Musa ya goya shi a Mashin din ya kafe a gidan tare da bawa Ikiilima makullin. Bayan ya sauka tasha, sai ya tsare mai Mashn zuwa Alkali Road, da waya suka yi ta amfani har ya iso gidan su Abubakar, ya shiga sun gaisa da mahaifiyar su Abubakar. Wayayyiyar mace ce mai kirki da fara'a baban daki ne mai hade da bayi yana dauke da katuwar katifa, ga kayan kallo ya ajiye kayan shi ya shiga wanka. Ahura kanwar Abubakar ta dire masa abinci ta fita. Da ya fito Abubakar ya ce Ga fa abinci" yace sai sun yi sallah. Dare ya tsala idanunshi suna lumshe amma ba bacci yake ba. Ya dauki wayarshi ya kira layin Ikilima amma yaki shiga. Dole ya hakura Da safe ya gama shiri kenan Ashura ta shigo dauke da tiren karin kumallo. Tana sanye ne da cikin wani dan uban sun yadi kalar ja dinkin riga da siket, sun dame ta tsam. Cikin salon magaa ta ce " Ta ce "Mamun an tashi lafia? "Ya dube ta lafia lau. Amma tun jya nace miki Mahmood " Ta ce Na fi jin dadin Mamun n in ka gama sai mu wuce kasan nima GT nake"Ya ce Haka Abubakar ya gaya min jiya. Da ya bude jakarsa don sa kaya, wani kamshi ne ya ziyarci hancinsa sai kum wata yar leta da ya gani. Tare suke zuwa da Ashura kullum su dawo tare. Ashura fara ce doguwa mara jiki, fara ce yar gayu.Koda yake "yan banki yan gayu ne fari da salo da fi'iligurin Ashura karshe ce, hatta Hausa iin tana yi sai ka tsaya kallonta bare trani Bare turanci. Ya kwanta rigingine akan katifa ya ciro yar takardar data zamar mishi abin karatu kullum, yan kalamai ne Ikilima ta rubuta ta saka cikin jakar da ta shirya masa kayan bayan ta feshe ta da turare.Yauce rana ta hudu da zaya sake karanta yar takardar, kawae cewa tayi . "INA FATA KA SAUKA LAFIA.ZUMANA,ICE CREAM DINA, LIPTON DINA, MAI CIKA INBOX DINA DA SAKONNI MASU DINBIN LADA. INA SONKA SOSAI. Ya juya rigingine,dama Ikilima na sonshi? Ko yaushe ya sake karanta yar takardar sai ya ji tamkar yayi tsuntsu ya je gida. Ya fidda wayarshi ya rubuta"INA SONKI SOSAI,ABIN NISHADINA. INA SO RANAR JUMA'A KIYI DELETE DIN KOMAI NA CIKIN IBOX DIN NAN, ZAN ZO DA ZAFAFAN SAKONNI, LADANSU KUWA ALLAH NE KADAE YA SANI" Ya tura mata yana murmushi duk da lokacin da ya maimaita takardar sai ya tura mata sakon salo daba daban. Ikilima tana kwance taji shigowar message, lallai yar takardar tata ta tabi zuciyarshi. Ta gama karantawa, salon shi a yau ya burge ta har ta rubuta cewa: "Tun yanzu na rubuta delete all" Ta tura mishi, yayi dariya , irin haka ce suke yi duk dare. Yafi son suyi text da ita fiye da call don ya fi jin cikinta. A waya bata iya mishi magana irin haka. Ranar jumaa day a cika sati biyu it ace ya shaida mata ta soma duban hanyara shi, tun daga uku dan daga office in ya taso juma zaya wuto.dole ta tayi murna sati biyu kenan basu ga juna ba. Tun safe tasa Musa ya siyo mata kaza da kayan salad, ta shirya mishi fara shinkafa da miyar kaza, ta hada mishi juice din abarba da coconut da dabino. Tayi gayunta cikin shadda. Shima khalil ta masa har hudu da rabi shiru bashi ba labarin shi gashi ta kira shi amma wayar taki shiga . Damuwa tay ta samu guri ta zana tare da zabga tagumi , wayarta ta soma ruri tayi zaraf ta daga dn ta san shine. Yace kanwata kiyi hakurii b azan samu daan zuwa ba sai wani satin kila Tayi dim, yace shiru? Sai ta kasha wayar ta dawo palo ta zauna, idanunta suka cko da kwalla . Ya daga labule ya shigo tare da sallama, ta mike tsaye da sauri tana dubanshi , hannuwanshi ya ware said a ta mishi duka a kirji sannan ta fada ya rufe dukan su suna dariya Ya daga Khalil sama yana sumbatar shi a ko'ina, suka zube kan kujera ta zamo tana cire mishi saa a takalmi, ya dube ta "Kin san nasha wuya kafin na saba da cire takalmi da safa? Ta dube shi da murmushi "ya ce , kin shagwaba ni dayawa ko gurin shafa mai ina gane kurena. Ta ce Allah yasa kada ciwo ya same ka a can yanda baka son magani. Da sauri ta cude shi tas. Wagambari ta ciro mishi rigar 3 kwata sai yaba shi take yi wai kaduna ta amshe shi, yayi kiba yayi kyau. fatar shi ta goge yace a'a shi ya rame ne saboda......... Saboda rashnta kusa. Ta ganatar mishi da abinci yace dama ina jim kamshin tuni ya cika min hanci. Yana cikin dibar girki sai gasu sulaiman nan ta karo musu suka ci suna mishi tsiya wai ya kara wayewa. Ranar dai hum....! Sakonni ba a magana, da safe yace lolipop dina gaskiya na yarda kinyi delete din inbox din all. Allah ya bada lada" Darya tayi tare da rufe fuska.Ya fita don zuwa gidansu da gaida abokanan arziki Haka nan sun soma sabawa, wani lokacin yazo sati daya, wani lokacin sati biyu.Duk komawa idan zaya yi sai ta masa miyar kaji ko danbum nama. Ashura sai ta ringa yi mishi tsiya dacewa Mman shi naji dashi, sai kac wani dan makaranta, sam bata san yana da mata ba. Dinkunan Ashura suna burge shi, ya sata taraka shi kasuwa ya sayi yadika masu kyau, ya kuma kai ma telanta it ace jagora, Aka tsala wa Ikilima dinkuna, a zatonta kanwarshi ce, don haka taji yana fadi. Amma koda ya kaiwa ikilima tayi godiya amma bata yaba dinkunan ba don ita tafi son zani maimakon siket . Nata ganin asarar kaya ne, tun daga nan sai dai ya siyo mata ya kawo mata takai dinkin tad a kanta.Zamansu zama ne na so da kyauata wa juna tare da ganin kimar juna. Cikinta kuwa ya kusan zuwa dunya, wannan karon dai Ahura c eta raka shi ya darzo kayan haihuwa, yace mata kanwarshi ce zata haihu.Kaya kuwa na iyayan kudi,ikilia tayi ta mishi godiya tare da mamakin yanda yasan kayan haihuwa,haka sai kace mace.Ko kusa bai taba bata labarin Ashura ba saboda kada zuciyarta ta zargi wani abu. Tace masa in Allah ya sauke ta lafia tana son zata shiga SS 3 don ta zana jarabawarta tare da masu fita ko zata samu takardarta ta shaidar gama secondary school. Yace to. Nafisa ta samu sauki sakamakon maganin masu kanjamau da take sha, in ba wanda ya sani ba babu mai cewa tana dauke da ciwon kuma Ikilima ta bata shawaran cewa ta shiga Islamiyya. Hakan kuwa ta faru, sai dai kun san ma Ikilimar c eta sata. Su yaya danlami yanzun an koma harkar dinkuna tamkar da.Aminu mara kunya gurin baban nasu day a raina ma wayo ya koma. Ikilima ta sauka lafia,ranar wata laraba ta samu yarta mace.Tun kafin Mahmood ya diro Minna yake fadin ya samu uwarshi.Ranar ce Ashura tasan Mahmood kanwarshin da yake fada matarsa ce. Nan suka shiga yi masa barka. Ashura dai bata so haka ba,don tun ranar da ta soma saka mahmood a idonta ta fara son shi.Duk yanda yaso a cashe suna Ikilima ta ce a闂傚倸鍊搁崐鎼佸磹閻戣姤鍤勯柛顐f礀绾惧鏌曟繛鐐珔缁炬儳娼¢弻锛勪沪鐠囨彃濮曢梺绋款儐閿曘垽寮婚妸鈺傚亞闁稿本绋戦锟� babu taron suna kai dama baka nan ? Yace 闂傚倸鍊搁崐鎼佸磹閻戣姤鍤勯柛顐f礀绾惧鏌曟繛鐐珔缁炬儳娼¢弻銈囧枈閸楃偛顫紒鎯у⒔閸嬫捇骞堥妸銉㈡斀闁圭偓娼欓锟� khalil dan ba mu dashi ne wannan ko ba laifi 闂傚倸鍊搁崐鎼佸磹閻戣姤鍤勯柛顐f礀绾惧鏌曟繛鐐珔缁炬儳娼¢弻銈囧枈閸楃偛顫紓浣插亾闁告洦鍘剧壕鍏笺亜閹伴潧澧悗姘炬嫹 ce A闂傚倸鍊搁崐鎼佸磹閻戣姤鍤勯柛顐f礀绾惧鏌曟繛鐐珔缁炬儳娼¢弻锛勪沪鐠囨彃濮曢梺绋款儐閿曘垽寮婚妸鈺傚亞闁稿本绋戦锟� batun tamkar zzaya sasu rigima, har ya hada tad a Hajiya Uwa.Hajiya tace tunda bata so kyale ta, mum ayi namu a nanK MABUDIN WAHALA 3**6 Y ace 顏� Manyan raguna biyu ya sai mata ya kuma dire mata duk wani abu da zata nema, sannan ya bata ishashhen kudi, Tun day a koma sai dai suyi waya har take mishi korafi wato yanzun bata da amfani tunda tana jego shi ne yasa yaki zuwa ko? Yak an ce bah aka bane kanwata. Muna nesa nesa ban damuwa in ko ina ganinki ban damuwa in ko ina aninki kema kin san zan sa rai amma duk ranar da kika cika arbain, to ki shirya zaki biyan bashi mai yawa. Ashura tana burge Mahmood, don yana son mace ta gaban mota, ta fita unguwa, mai tsarin ado yanga kwarkwasa da kisisina. Son shi ace Ikilima tana irin wannan abubuwan gare shi, amma ita inaaa! Yana zaune gaban laptop din sh yana duba facebook, sai yaga wani hoton Ashura data dauka tana mishi albishir da tayi sabon hoto, nan ya yaba. Ashe itama tana kusa, sai suka ci gaba da hira.Daga nan sai ya zamar musu jiki, duk dare sai sunn hadu a facebook ko 2go. Dagan an sai suka soma musayar kalaman soyayya, ta 2go don yafi sirri. Basa nuna ma kowa cewa suna soyayya. Saboda basa son bankinsu su sani, domin doka ce bankin ba zasu bari ma顓絘ta suyi musu soyayya ba. Haka nan koda Ikilima tayi arba'in da ya je bai nuna mata komai ba sai ma wani so da tattali da yake nuna mata ita da ya'yanta. Ya sayi wani fili sakamakon shawar da yayi da ikilima kan cewa zaya sayi mota. Tace ,"yaya kasai fili in Allah ya hore sai ka gina, sannan a sa sai motar "ya ce to ban da abinki nan ma ae ba haya bane" Ta ce duk da haka dai na gado ba naka bane, ka lura kana da kannai da yawa ko su Musa in sunyi aure gidan nan zasu hara,lokacin kai ka matsa gaa."YACE "Haka ne" Ya sayi filin har an soma gini, haan yayi wa Alhaji Ibrahim yaji dadi, har ma ya kasa daurewa sai da ya sanar da dansa nasa cewa "Mahmood yanzun na amince ka soma yin hankali, kuma ina sa ran zaka rike kannanka" Da ya natsu cikin tunani sai ya ce "Kenan Ikilima ta fishi tunani har ta hango abin da shi nai hango ba? Lallai ya daina yarda da batun nan da ake cewa mata ba abokan shawara ba ne" Yarsu Hauwa'u suna kiranta Ummita, tayi wayo kuma har sunje kwantagora don kai ta gurin takwararta. Nafisa tana cikin bin layin karbar magani sai taji an dafa ta, tare da cewa "Nafisa ko ba ita bace? Ta dubi mai maganar, ta rufe fuskarta cikin niqabi. Tace wacece ke? Faty ta daga niqabinta duk da rama da kurajen da suka munanata bai sa Nafisa ta gane Faty ba, wadda gurin bikinta suka hadu da Alhaji Jamili Dukku. Tace "Faty kema kin hadu da alakakai dinne? Faty tace "Ga shaida" Nafisa ta jinjina kai, sannan tace "Layi ya kusa zuwa kanmu bari mu amsa sai muyi labarin bayan rabuwa. Sai da suka fita wajen asibiti , sannan suka samu wani benchi suka zauna .Faty t ace Nafisa ai ke naga kamar bai kamaki sosai ba.顏� Nafissa tace tace ya kamani mana ani nasha kema in kina sha zaki samu sauki. Dubi jikina ga tababon kurajen nan , kin san tabon su baya mutuwa Faty ta cire niqabin tasa cikin jaka tare da cewa, Duk lokacin dana saka niqabin nan sai na ringa tunanin cewa ina cutar da masu sakawa, tunda su don Allah suke sawa闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧灝鈹戦悩瀹犲缂佺媭鍨堕弻銊╂偆閸屾稑顏� Nafisa tace 闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌ょ喊鍗炲闁绘粏宕甸埀顒傚仯閸婃鈻嶉ˇ锟� ne , da muna kallon masu shiga irin ta addinin mususlunci bas u waye bay au gashi irin halin da muke ciki mu wayyayu. Fati tace, kinsan Allah lokacin da kuka kai ni gidan mijina ranar ya soma ludi dani nayi nay inki abin ya gagara, iyayenan sunga kudi sun makace lokacin da nazo gida don in shaida musu halin da ake ciki, maimakon su tsorata su raba mu sai suka ce sharri ne na mishi. Suka ce in ban zauna ba zasu tsine min, na hakura , sam na mata babu biyyaya ga abokin halitta dan saba ma Mahalicci, ya mutumin da ciwon bayan ya likamin gadon shi da aka raba aka bani nawa duk sun tafi gurin magani.Yanu dai gani ba komai sai ciwo ya ya kwace mata. Nafiisa ma cikin kuka take bata hakuri sannan tace gara ke tusasa ki akayi, ni kuwa fa? Nice ma da kaina gashi yanzun na tsira da ciwo suka jero tafe suna ganin laifin kawunansu. Ashura da mahmood a nata soyayya, sai dai yana jin tsoron Ikilima ta sani, haka nan kullum kara lura da ita yake yi , ita day an yaranta. Tuni kuma ya biya mata kudi tayi jarabawa tare da masu zana SSCE a wata makarantar kudi , karatuta na islamiyya kuwa ae shi tasa gaba, don har sunyi nisa Sanawiyya .Ya so ta dainakoyarwa tace a ladan take yimawa, sannan in kana karantar da dalibai karatunka yana karuwa e Shikenan Gininshi yayi nisa, a hankali yake tafiyar dashi. Ikilima ta farka daga bacci sakamakon hannu data kai makwancinsa bata jishi ba, ta tashi zaune a zatonta toilet ya shiga. Amma sai a jiyo Magana kasa-kasa, a zatonta wani ne ba lafia a gidan. Dn haa sai ta nufi falon da hanzari ta kama labule kenan zata buda taji yana cewa., my Dear ba ina nufin ban damu dake ba ne, ki fahimta . In nazo gida lokacin iyalina ne b azan iya free call ba. Amma zamu hadu da safe a facebook ko a 2go., kin san ina sonki kada ki damu Ikilima ta toshe kunnuwanta , tare da komawa ta zauna baking ado ta sma tambayar kanta dawa mijinta ke waya.azubillahi minasshaidanir rajim顏� Ta lura shedan yana son yasa tayi zato. Ta sulale ta kwanta cike da nadamar farkawara.kunnu wanta na amsa kuwwar Kalmar da mijinta yake furtawa wata kin san ina sankiTo wacece? A hankali ta furta cewa Matsala顏� ta sani tana da kishi mai tsanani shigowar shi taji, don haka ta lumshe ido kirjinta na bugawa a hankali ya kamata ya gyara mata kwanciya don kada ya tashe ta, ga mamakinshi sai yaji ta sharkaf da zufa ga kuma fanka. Ya janyo singiltin shi dake gefen gado yana share mata tayi mika tare da hade idanu a hankali tamkar yanzun ta farka, ta dube shi lafia? YA CE zufa naga kina yi, ina ne yake miki ciwo? Ta maida kanta a hankali ta kwanta sannan tace ba ko. Shima ya kwanta tare da jawo ta jikishi Bayan ya kara fanka duk da cewa shi fankar ta dame shi bai jima ba yayi baccy, ita kuwa zamewa tayi ta rage fankan ta zuba mishi ido Tana kishinsa amma bat a iya ja da hukuncin Allah, fatanta in dai ba yaa ce ya gamu da ita ba tazo su zauna. Sam batayi baccy ba har asubahi, haka ta tashi sukuku jiki ba karfi , ama bata nuna mishi komai ba sai dai shi ne yaga duk ba yanda ya saba ganin ta ba. Yana zaune ka kujera ta gama goge goge kallonta kawae yake don ko karyawa bata yi ba ta dibo kayan su khalil da ummita zata goge. Ta soma kenan yace "kawo n taya ki" Ta dube shi ka barshi zan goge" Ya amshi dutsen "kawo ki karya, tun safe kike aiki kin ki karyawa, ina zaton ma baki da lafia, zufar da kika dinga yi jiya ta ban tsoro" Fuskata ba yabo ba fallasa tace lafia ta lau" jiya anyi zufa ne? Ya ce "to je ki karya" Ta girgiza kai. Yau haka kawae bana jin cin komai , kuma ba inda ke min ciwo. Yace shikenan" yaci gaba da guga ita kuma ta saka kaset ba kira'ar Abdullahi Abba tac gaba da bi a hankali. Shi kuwa yana ta guga tare dayi mata hiraraki yana so dole sai ya sata saki jikinta" Ta mike ta nufi kitchen ta dibi kayan miya ta markada,, ta shigo falon ta same shi "Baban Khalil me za'a dafa? Ya dube ta cikin mamaki Dama ni ne nake fadin abin da za'a dafa? Koyaushe zabar mana kike yi ban taba kin ci ba" Ta sunkuyar da kai kasa, daga yau in har kana gari abinda ranka yake so shi zamu yi. Ya tashi yazo har inda take ya kama hannunta suka zauna yace Ikilima kale ni闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌ょ喊鍗炲妞ゎ偅娲樻穱濠囧箻閸涱喖顏� dube shi 闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌$仦璇插姕閻庣數濞€閺屾洟宕奸悢绋跨ar dani meke damunki闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧灝鈹戦悩瀹犲缂佺媭鍨堕弻銊╂偆閸屾稑顏� Ta kakro murmushi Ba komai闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧灝鈹戦悩瀹犲缂佺媭鍨堕弻銊╂偆閸屾稑顏� Yace 闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌ょ喊鍗炲缂佲偓閸曨厾纾兼い鎰靛墯鐎氾拷 me ya kawo kice ina nan ni zan dinga zabar abinda za闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌$仦璇插姕闁稿锕㈤弻銊╂偆閸屾稑顏� dafa, ko kin taba gani nace abincin ki baiyi ba ? Tayi yar dariya 闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌$仦璇插姕閻庣數濞€閺屻劑鎮ら崒娑橆伓 kawae nake na kara faranta maka, in tabbatar baka cutuwa da nit a kowane fanni , ma闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌$仦璇插姕闁稿锕㈤幃妤呭捶椤撶噥妫� ina son in dinga fita hakkinka. Ya rike hannunta gam 闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌涘▎蹇fШ闁绘繂鐖奸弻锟犲炊閵夈儳浠奸梺缁樺笒閻忔岸濡甸崟顖氱鐎广儱娴傚Σ顕€姊烘潪鎵妽缂佹宕縜 fita hakkina Ikilima , ni dai nasan in sanadin miji ne ake shiga Aljanna zaki shige tab a haufi 闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌ょ喊鍗炲缂佲偓閸曨厾纾兼い鎰靛墯鐎氾拷 ce Bababn Khalil don Allah zabi abinda kake so 闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌涘▎蹇fЧ濞存嚎鍊濋弻銊╂偆閸屾稑顏� ace To yi manatuwon shinkafa miyan alayahu闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧灝鈹戦悩瀹犲缂佺媭鍨堕弻銊╂偆閸屾稑顏� Tayi murmushi 闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌$仦璇插姎闁兼瓕顫夐妵鍕晜閸忕厧顏� gani nida doya zan dafa sai yace Yauwa1 Dafa kawae闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧灝鈹戦悩瀹犲缂佺媭鍨堕弻銊╂偆閸屾稑顏� Tai dariya 闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌ょ喊鍗炲闁活厽鑹捐灃闁挎繂鎳庨弳鐐烘煟閹惧啿鏆i柡灞炬礃瀵板嫬鈽夊鍡樺枠闁诲氦顫夊ú鈺呭箯閿燂拷 tuwon zamuyi ni nasan na jima ina kwararka, don Allah ka yafe min. Ya daure fuska tamkar bai taba dariya ba 闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌$仦璇插姕闁搞倖鍨块弻娑橆吋鎼淬垺鍣� bata miki rai in kina min irin wannan maganan Ni ne nace kin taba cutar dani? Ta mike tare da cewa Allah ya baka hakuri Da yamma sai gashi kim kim da kwalin AC tare da me sakawa, tayo sororo yasan zata yi korafi, don haka sai ya daure fuska Aka gama saka AC a bedroom. Takaici ya ishe ta mutumin dake gini me ya hada shi da siyan AC ? Tasan AC din a banza za ya kai 40k, kafin kace haka tuni daki ya guraye da snayi ya hadu da kamshin turaren da tasa na dakin ya saka yanayi mai dadi. Tana zaune a palo ya shigo gurin Abokanshi ta mishi sannu shima ba tare day a amsa ba Ta dago sai suka hada ido. Ya zauna gefenta. 闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌涘▎蹇fЧ缂傚秴娲弻娑樜旈埀顒勫绩閿燂拷 shin Ikilima mee damunki ne?daga lokacin dana shigo da AC duk kika sake yin kicin kicin da ranki?闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧灝鈹戦悩瀹犲缂佺媭鍨堕弻銊╂偆閸屾稑顏� Baban Khalil kai dake aikin gini me zamuyi da AC yanzun? Dab a sai ka bari ba in ka gama ginin sai ka saka ko nawa ka ke so ba ?闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧灝鈹戦悩瀹犲缂佺媭鍨堕弻銊╂偆閸屾稑顏� Yayi aksa da murya 闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌ょ喊鍗炲闁绘粏顕ч埞鎴炲緞瀹€濠勫悅 kef a nasa, kinga zufar da kika dinga yi jiya ? Nasan in nace zan tsaya yin shawararki ba zaki bari ba Tace Allah ya saka da alkhairi闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧灝鈹戦悩瀹犲缂佺媭鍨堕弻銊╂偆閸屾稑顏� Y ace Fuskarki babu ko fara闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌$仦璇插姕闁稿锕㈤弻銊╂偆閸屾稑顏�?闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧灝鈹戦悩瀹犲缂佺媭鍨堕弻銊╂偆閸屾稑顏� Ta dube shi sannan ta danyi yake. Yayi dan murmushi 闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌ょ喊鍗炲闁绘粎绮幈銊モ攽閸ャ劌绀媤ata kenan 闂傚倸鍊搁崐鐑芥嚄閸洖纾婚柕濞炬櫅绾惧潡鏌涘▎蹇fЧ濞存嚎鍊濋弻锟犲焵椤掑嫭鏅搁柨鐕傛嫹 jawo wayarshi ya shiga danne danne tasan facebook din ne na fama Ta mike ta nufi daki don yin baccy Ranar da zai tafi har ya kai Kaduna yana mamaki canzawar da Ikiima tayi sai wata Magana da ta fada mishi da ta

Chapter 16 of 20