Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
da kwanciyar Kabari da ranar tashin Alkiyama‘ a cikin Wayarta ta ajiye a dakinsa kusa da inda tasan zai ji. wani lokaéin ,haka jikinsa zai yi'sanyi‘, wani lokacin ya dauki Wayar ya kashe ya ce in ta sake ka'wo Wayarta dakinsa sai ya farfasaShi. ‘ Deeda ta dau Wayar tace wurgar da wayar ba zai canja gaskiya ba k0 da mutum bai son ji' Wani' lokabin in Sun kanCamé da fada sai 1nna ta shiga tsakani, ga shi‘ Sabeer ne da rashin gaskiy; amma sai ‘ta ba wa, Deeda rashin gaskiyar don a zauna‘ lafiya; ‘Duk .wani abu da Sabeer yasan zai “yi ya Kular da Deeda amma kullum sai dai in ta kular da shi, musamman Baccin'Safe da ta ke hanashi, Alarm ke ta' da shi ’kOWanne Asuba take bugo masa Waya,’ in yaqi tafito da Asubar, in ya rufe dakin‘ta‘yi ta bugun Rofa k0. danna Door Bell. Ta, takuraWa rayuwarsa. Shi' da ya Yi hakan domin kuntata ma ta ne, amma sai gashi sam ba ta ji, ga shi inya koreta shi; zai.ji kunya, za ta ce ta gagareshi. _ Wani lokacin ya office don gujewa kayan haushinta, ba ya zuwa Asibiti sai Kamfani inda'yaje ya maye gurbin 'Ibrahim :haka'yake zurawa .,takardu ido kOWaCCe takarda aka kawo masa hannu kawai yake sawa ba tare da' dubawa. ba, haka duk wani Business Meeting da za a ' ‘yi haka za a tashi duk hukunci da shawarar da suka ba da dai-dai ne,d0n haka wasu Kudade suka soma Bata; .Manage: ne ya 'yi saurin sanar da Ibrahim halin da ake ciki, dolensa ya ajiye Asibitin _na wani' lokaci ya dawo yana ankarar da Sabecr cikin dabara da wayo da kwantar da kai. Da hakan dai ya ‘samu ya fara shawo kansa ya soma ganewa. yauwa kamar kullum deeda ta kuntata masa wuyanta ya cafko ya shake, ganin zai mata illa yasa ta gantsara' mesa Cizo ta ’gudu. Cike yake da,ita,‘> kuma da shirin yi mata abinda ba za ta manta ba. ‘ Su uku ne a Office dinshi' da Nura‘ da Salim. Duk Shawararda' suka kawo sai ya ga ya yiwa Deeda kadan. ‘ ' Ya kallesu ya ce, "Yarinyar nan ba ‘ mutum ba ce, Aljana ce, ba komai take ji ba, Salim ya ‘kalleshi ya ce, "Ga shawara, ‘wannan karon in har ka yi ma ta abin da nace ba t ita kadai ba ‘kowaCce Mace a duniya Wannan abin na saurin yima mace illa jin haka saber ya gyara zama sonjin KO meye Salim yace, "Soyayya". Sabeer Ya harareshi. i - ‘ .."Ba ka da hankali SOyayya wannan' yar Kauyen? Allah Ya kiyaye. , ' . ‘ Aikinma da ka ga' tana min dole ne don in Kuntata ma ta ne ya sa badon ina so ba naké‘ ganin fuskar‘ta a'ko yaushe, ko ba ta nan tana; cikin zuciyata. Aljana kaWai "Saurara Main. Inji Salim. _ "Ban ce‘ka' sota ba, soyayyar qaryaza ka yi ma ta, kace kana“ Sonta ka' yaudareta iya , sai ta yi nisa a soyayyarka ta mata illa sai ka rabu da ita. ‘ Ina fada maka wannan abu zai mata ciwo fiye .da‘ tunaninka,‘ inba wasa Ba sai ta kwanta Gadon Asibiti sabo da Ciwon Sonka". Sabeer ya mike ya yi shiru 'na tsawon lokaci yana tunani, sannan ya jiyo ya kallésu ya yi ‘dariyar jin dadi ‘har da ihu yace you are right) not bad Idea; Na samu hanyar Maganin 'yar Kauyen nan. ‘ Za ta yi tunanin ta Samu na banza, young rich handsome. ' ' guy’ na nuna ma ta ’soyayyar Karya: zai min wuya, amma zan jure. Na gode Abokina' Nan ya fice da sauri ya nufi Gida. Kamar kullum,‘ ya san sameta tana'aiki Ita da Kakana ya samu a falon. Ya yi sallama, mamaki ya sata bude Baki. ‘ "Yau su Sabeer ne' da sallama? Shi da kullu' yake shigowa Gidan da gadara da muna cewa Gidansa' ne, yau' ‘shi ne ya ke musu sallama" Inna ta amsa masa Ina yini Ya fadi ‘cikin‘muryar ladabi tare da cire Takalminsa ya ajiyesu a gefe. ' ‘ Shi,da ya saba‘cillar'da _su .atsakiyar falon, wani-lokacin ma ya wurgar da Takalmin da gangan sai ya daki ~ fuskar Deeda don mugunta,'.amma yau su Sabeer :ne aka ajiye Takalma a gefe hadda Gaisuwa cikin ladabi. Har yaSa Deeda ta 'matso kusa dashi ta zaro ido tana kallonsa'ta ce, "‘Lafiyarka lau yau kuwa _ Ta- fada lokacin da _take qokarin taBa goshinsa taji k0 dai ba shi da lafiya‘ ne‘.yace, "'Lafiyata , kalau', bana. son neman ‘masifa, yanzun. wannan bangaren ya wuce sama". Ta ‘bishi'da kallo kawai mamaki Deeda take ta kalli Inna: ta ce, ,"Yau rana ta ina ta fito? Sabeer ne haka a nutse? Kai anya ba lafiya ba". ; . ' ce "Kin ji. wata.magana, to Mutum baya canjawa‘ ne? . Deeda ta ce,‘ "Allah yasa na gaske‘ ne, don ni ban’yarda da wannan canjin na’ sabeer ba". Nan ta hada Abinci ta kai masa. Nan ma Dakin nasa kimtse ta gani kamar bai shigo ba wanda hatta Wayarsa ya ajiye a Wurin ,da ya kamata ba wurgi ya Yi da' ita‘ba. , Tana nan 'tsaye tana tunanin abin da mamakin canjawarsa, ya filo daga Toilet. Ya yi Alwala ta ‘zaro Ido tana kallonsa. " Ya yi mata murmushi ya ce, "Sannu. na wuce Masallaci. ' " Ina "ga daga'yau ‘ba’ sai kin yi wahalar kawo Abinci’ ba; ki dinga shiryamin a Daining Table kawai ‘Bude Baki da Hanci da Idanu tuna tana kallonSa. " Take. ta dinga layi tana jin kamar Hajijiya na dibanta Yayi saurin riqeta. ’ . "Yi a hankali mana, me ye haka? Ai sai ki fadi ki ji Ciwo." ' ' ' "0hhh Please Sabeer, Stop it, ka soma Behaving Normal, wannan halih kirkin da bai dace da'kai ba,-bai dace da. Personality dinka ba dont need to Pretend; garama ka koma ‘halinka nada yafi dacewa dakai, kuma nima yafi min saboda ina enjoying dinsa". ‘ ‘ A ransa‘ya ji kamar ya doke Bakinta.. A zahiri 'kuma sai ya ce 'Ni, zanje Masallaci'kar in rasa jam,i' ' ya wuce ya barta,.a wurin sororo Masallacin k0 ya:tafi -Sallah-, ,bayan sun idar da Sallar: ya dawo yaci. Abinci, a nutse ba kamar daba yana cin Abin’cin k0 dan karamin Yaro ba zai yi haka ba. . ' , . Yana‘ gamawa’ko- ta ga ya dauko files na office yana dubawa, ya dauko System yana dannce-danne ya'na ~Waya; 'maganar; Busmcss kawai’ yake - Yana zaune hat. Bacci ya soma daukarsa,‘tana kallonsa tana‘ mamaki, ' ‘Wai 'anya'Sabcer‘ din da ta sani ne anya canjawar da yayi har zuciya ne in kuwa hakane ina murna da hakan‘Allah Ya taimake ka Sabeer". Nan ta tattara wurin‘ ta :kwashe kwanukan rufe tiles. din ta ajiye gefe guda ta, gyara masa Kafarsa akan Ta yi munnushi ta shirya masa komai na Abincin dare ta fita’ Bayan ta fita ya bita da kallo yace Da sauranki‘ Deeda, kin 'kusazuwa hannu". Yana :zaune yana kulla' yadda zai Bullo ma ta har aka kira Magariba, ya yi Alwala kuwa ' ya tafi‘MaSallaci, har isha,i ya kai a can sannan ya dawo, ' ' . . Ibrahim shi kans‘a ya yi mamaki.’ Wani farinciki ya lullubeshi‘ da yaga rayuwar Sabéer ta canja'yadda ta canja‘ loka'ci guda, ya dawo mutum ‘ ’ Har ya fito ya bayyanawa Sabeer farincikinsa. - ,A gabansa ya .kira farida‘ yana ba "ta labari. ‘ . 'yadda ya'ji Farida na ihun murna da farinciki tana sa masa “Albarka. Sabecr dina Ya. girna. ya zama ‘babban mutum My Baby has Grown up) Sabeer Ba zan iya‘bayyana. maka farincikin da na ke ciki a yanxu ba' Jikinsa ya yi sanyi ya ce, "Sister wannan kadai ya saki irin Wannan tsananin farinciki da na ke ji kinayi?" . "Kwarai Sabeer, ba zaka gane ba (it is Really big thing for me) Abin _da na‘jima‘ ina so inga ka yi, kenan Dole in yi murna in godewa Allah. Ina nan zuwa Sabee‘r, ina nan tafe". _ Hartajiye wayar bai sani ba.- Ya yi ,; Tabbas zai iya yaudaran Deeda amma fa ban da YayarSa da Uncle Ibrahim duk da suna 'yar Tsama da shi, amma yana qaunarsa'sabo da Yayarsa. *9# "'*v* *v* kwanaki kadan Sabeer ya sabawa kansa da sabuwar rayuwa, ya canja' kansh gaba daya ba wasa Gida da 0ffice duka. ' wani lokacin ma har Asibiti ya ke zuwa duk da ba ya so. Haka duk wani rashin mutunci ya daina yiwa Deedn. Wani lokaci ma tare suke aikin. Haka ya tsira zuwa ,Bangaren su Deeda‘ 'bayan Sallar issha'i tana koya mishi ‘hukunce-hukuncen Alwala da Sallah da sauran takardu da Littattafai na Addini su ta ba shi suna Karatu tare, .ta"kuma‘ ba shi littafin Tsarkin Alwala da Sallah. ‘ ' Duk wani hukuncé hukuncen Tsarki sai da suka yi tare, kuma ya iya daga kan Wanka da hukuncin Ruwa mai kyau, sannain Tsarki da Alwala da Sallah. ' ‘ ‘ ‘ Babban abin da ya baiwa Deeda mamaki yadda ya'yi' saurin koyonsu da ganewa duk da bai taBa yin su ba. " , ‘ ‘ 1 Ta lura yana saurin fahimta da baSir‘a; sai dai ba ya son yi k0 kadan, baya son wahala da damuwar karatu k0 wani Al—Kur'ani' .suka fara tare, in da Ibrahim ya_ samo muSu Malami suna daukar darasi kowanne dare bayan Issha'i na tsawon Awa biyu. . Inna mai Fura k0 ya 'mai da ta kamar tasa Kakar, haka taita tsokanarsu, wasansu da shiriritarsu 'ya. zo daya. Wani lokacin in sun soma baisunSu da Inna sai Deeda ta mike ta nufi (Computer) ta kyalesu. , Ya lura da yadda ta nace da (Computer) din nan harya tambayi Inna me take .yi ne a gaban (Computer)? Inna ta ba shi amsa da cewa, "Wai Makaranta, kaji fa, ka taBa jin'anyi‘karatun makaranta ana zauné daga Gida?" . ' Sabeer ya kan yi dariya yace, "Deeda ce fa? Ai za ta iya mai da Nigeria America ”. Nan suka kwashe da; dadaria. Deeda ta hararesu ta ce "Ku yi dariya ku ci gaba randa ‘ka bude ido ka ‘ga naija‘ ta dawo (America) ~za ka sani ne. Uhm!" Ta yi ‘Kwafa ta mike za ta fita, suka kwashe da dariya shi da Inna; . .Ta ce,‘ "Ina jin dai yanzu kai ka bawa Deeda fishi, ita kuma ta baka dariyarta". Ya .yi dariya ya ce "Rayuwa ke nan, komai na iya canjawa Inna Haka suka yi ta hira da Inna mai Fura tana ba shi labarin Deeda da yarintart‘a da kuma Kauyensu da irin Al'adunsu, yana kallonta yana murmushi da alamar yanajin dadin labarin .da ta ke ba shi,.yana mamaki "ya‘ na ga shi ba zai iya zama'a wurin har ya yi ray‘uWa irin nasu ba. Ibrahim yana ganin wucewar Dccda, don haka ya bita "Miss DéCda manya!"'Ya fada lokacin da ya ke kokarin zama. . Tace, "'Bana jin' darija kowani wasa, yanzun nan Sabccr 'da Inna sun isheni a Gidan nan, duk da ya gyaru ba zai daina tsokanata da qularda ni‘ba". ~ Ibrahim ya ‘yi dariya yacce"Ai na ga alama kina‘da Allergy da Sabccr, ga shi na ga duk kalar 'fuskarki ta canja~ ta kumbura_ tayi ja, idanunki sun koma sabbi duk- in da, ku ka' .yi ‘karo sai‘ Allergy din ya bayyana a jikinki,'zan baki- .shawara stay away from him kafin yayi miki 'illa". ‘Ya fada cikin'tsokana da rananr wata juma,a bayan deeda ta tashi sabeer a waya domin zuwa sallar asuba yace deeda Please mu hadu 'a (Garden) mana yanxu idan na dawo daga masallaci akwai wata magana DA nakeson muyine (Its wry impatianl). To shi kenan sai mun’ hadu din". Murmushin jin .dadi da nasara ya ‘yi ya ajiye wayar Sanye take da doguwar Riga ta bacci ta sanya hijabi Pink. Ya. hang0ta tana lahowa iskar Asuba na kadata ta kankame jiki da‘ hannayenta, idonta lumshe tana tafiya tana murmushi "alamar tana jin dadin yanayin. Kwantar da kai ya yi ya .harde da hannu a ‘kirjinsa yana‘kallonla, haka kawai yaji ta ba shi sha'awa ta birge Shi.» itama kallonsa ta ke tana murmushi a ransa ya ce, "Wannan murmushi na ki ba shi zaisa in fasa'niyya niyyataba". Ta iso gamida cewa "(Good moming handsome) ". Ya' fadada murmushinsa- ya nuna mata kujerar ‘da ke- kallon sa sannan ya amsa mata gaiSuwar, ya fara da, "An tashi lafiya?" Ta amsya,‘ aLhamdu lillahi"'.. Ta ce, ."Lafiya da Asubar nan ka ke son ganina ;'Kalau sai alkhairi". "T o-ina sauramnka". Ya kafa ma ta idanu har ta so taji wani' iri ta yi saurin :kau da kai. Ya ce "Kin ' san yau. na fahimci wani abu, na yi (Real sing) 'ba karamin kyau ke gareki ba, sai dai na kasa fahimta Wanne irin kyau ne da ke Decda, ba ni ganin abubuwan da kyawaWa keda shi,‘ but sai yanzu da na lura' sai na ga kin ‘fisu .Deeda na dan shiga rudani akan wannan abun, k0 2a ki fahirntar da ni‘meye sirrin? ' Kin ga in ki ka ka‘fa min Wannan‘idanun ; na ki kina .hararata k0 kina min tsiya 1 fInd you more cute in ji kin bala'in burgeni, in ji ban qi ina ta kallonki a haka ba "’Ka gama? To sai an jima in abin da ya saka ke nemana ke nan Nan ta mike ta fara tafiya "Kai Sabeee"Ya fada a ransa. Da sauri' ya bi'ta yasha gabanta ya ce "Yi 'hakuri Bani minti kadan mu yi magana. Ta harde hannu gami da daga kai tace "Inajinka". ' "(I love her attitude)". Ya fada a ransa, A— fili kuma ya. ce 'atlist muje mu zauna, ba maganar tsaye bace. Da kyar ya lallaBata suka‘koma sannan ya kalleta ya langaBe .kai irin na shagwaBaBBun Yara yace deeda yanzu 'na canja ai k0?" Ta kada kai. "Sosai "Kina ga zan iya neman auren kowacce Mace ba za ta kyamaci halina ba?" "Sosai in har a zuci ka canja'to ba dai ta kyamaci halinka ba sai dai k0 wani abu nadaban". Ta yi murmushin tsokana ta ce, "Sabccr' (The classic and latest Guy) wace Mace ce zata kika?" ,Tayi dariyar tsokana. ' Ya ce"da tsorona keji amman tunda kin tabbatar min _;da .haka,'to yanzu bani. da wani, Jar Kar ka ji komai (Take a deep and confess your love) ”. ‘ A take k0 ya" yi abin da ta ce. Ya ja dagon ’numfashi ya‘sauke sannan ya'kalleta ido _ cikin ido ya ce "Deeda. ina sonki har‘cikin ' raina, har cikin zuciyata‘ina sonki da gaskiya, so irin na aure ina sonki a matsayin abokiyar rayuwata ‘ Bude Baki ta yi ta zaro idu tana mamakin kalamansa data jisu ba zata. ;, Ya languBe Kai ya ce "(dont give me ' (dat/luk just say yes') Na san'ba zaki kini ba". Take ta Bata fuska ta daure fuskar tamau tamkar ba_ta taBa dariya ba ta ce."Sabccr ka yi kuskure‘ ' Ka yi babban kuskure da ka zaci wai wasa .da dariya 'da sake maka da na ke yi ka daukeshi a matsayin'So Ba So .tsakanina da kai_,'_ba soyayyar ka a ‘cikin zuciyata Ban taBa daukarka da haka ba‘ba komai, tsakanina 'da kai sai‘ mutunci. ‘ Tsakanina .da kai' DANGANTAKA CE na mai Aiki da Ogansa. . . ' Tsakanina'da'kai DANGANTAKA ce ta Addi ni, bayanshi babu komai. ‘ ‘ Me ya sa‘ ka yi tunanin cewa ina sonka? Kana zaton k0 zan Soka don kana kyakkyawa mai kudi mai ji ‘da ilimi da wayewa ne? ‘ ‘ To 'ni duk wannan bashi na ke nema a "wajen namijin da zan‘ Aura ba. Bari in fada maka, ban taBa sonka ba, kuma bazan taba son rinkaba baka birgeni ban tsaneka ba Sabeer, amma na'tsani dukkanin halayyarka na tSani komai a game da kai, halinka dabi'ar ka, yanayin rayuwarka da komai naka na tsinesu. "Yai sa!!!!! ‘ Ya fada cikin qunar zuCiya da bakinciki da Bacin ran da bai taBajin irinsaba chapter9 Idonsa‘ya yi jawur! hankalinsa ya nemi barin jikinsa don-azabar zuciya. ' Ya .ce, '_'Ke har kin isa ince miki- ina- sonki ki Ki?" ., , . Ya, damqo hannayenta ‘ya ya mirda‘ ya' murde da‘ karfi 'har' kin isa ki_ min wannan wulakan‘ci da cin .mutunci?’ ‘ a duk- lokacin da‘na. nemi “na Kun‘tata miki‘ in ci .mumncinki sai ki mai da abin kaina? me kika dauki kanki? In ': ' kin tsani halina‘ ai na canja. halina". . ‘. »Ya daka ma ta tsawar' data tsorata gami da kara murde mata'hannu. ' ' Sai da tayi_ Kara saunan yace, 'Na canja halina ko‘ ban canja ba, in halina ki ka tsana ai na canja halin ko dai kinyi niyyar cimin mutunci,;ne mena miki Deeda, mena miki? ‘ me" ' zai ragu‘ a jikinki .in‘ ki ka ban‘, dama na 'quntata miki k0 sau daya, in. samu in' huce Duk hanyar da na bullo sai ki kauce ' Waike ba mutum bace,‘ ko kin f1 sauran Matan da suke bina suna' ‘rububina, ne matan ’ da suka amsa sunansu Mata, masu“ Kudi masu kyau,‘.- wayayyun Mata? ‘ ’ Da me ki ka f1 su? To bari ki ji, bana' sonki kar kanki' ya yi girma ki zata k0 Sabeer' ya “ce; yana Sonki, ke ’kuma kin qishi,ya zama abin alfahari a wajenki dama yaudararki nayi niyyar yi ba, soyayyarki k0 kadan a raina,na yi' niyyar in yaudareki ne duk abin da nayi ~kwanan nan‘don in yaudareki ne, amma duk da haka har yau har yanZun nan kinqi ki bani dama kamar'kullum yau ma kin mai da abin kaina, kin ji dadi‘. " Kije kinyi nasara a Akaina, na hakura kin yi‘nasara‘ Ya fada lokacin da hawaye ya gangaro masa, ya cillar da itagefe guda. - ' "Kije na tsaneki‘, na tSani ganinki duk lokacin da naga .mummunar fuskarki wani irin mummunar ‘faduwar Nan ta” mike ta nufi side dinsa tana sharan hawaye. Ba dai batamin- rai yakeso ba? Zan ba shi' dama ya batamin ' Ta isa falon ta haura sama, ya rufe. dakin gam, .Tana jinsa yana' ta rushe-rushe kamar ‘ yadda ya saba, in ranshi ya baci Nan ta dinga buga qofar tana rokonsa ya" ‘ bude yaki k0 kulata ma bai -yi ba, balleya .. -saurareta. ‘ . Ta fara masa kuka tana ' "Sabeer don Allah kayi hakuri ka saurareni, don Allah Don Allah na qeka Ki tafi na fada' miki bana 'buqatar sake ganinki (Just go you are free)”. ‘ - ‘. "Ni ina bukatar ganinka Sabeer.”Ka yi " haquri ba don halina ba don Allah". Nan dai ya “dan sauko daga dokin zuciyar da ya. hau yazo ya bude mata ya koma ‘ciki ya juya ma ta baya. ' Ta sha gabansa, fuskarsa jawur! alamar' yana cikin Bacin rai. Ta kura maSa .ido ya kau da kai, ta'kira sunanSa. _ "Sabeer please ."SabGCI!L!"Ta kiran'sunansa. ‘. .Nan .ya juyo ya kalleta. Ta langaBe kai’; tare da kama kunnenta‘ta ce masa, "Sorey nayi—A laifi, na yi babban kuskurc, kayi haquri ka yafe‘ min,nayi kuskuren fadin abin'da bai’ kamata in fadaba. Na Batawa _ Saber ' rai', "kayi hakuyi, , ni kaina na san ka fi qarfin Deeda' ba abin da za ka yi da Deeda. Matsayin “Deeda, a‘ rayuwar- Sabeer na Ma‘aikaciya ce kawai,bayan- shi ba ni da wani matsayi You are sweet and cute) zanci 'gaba da maka Addu'ar Allah Ya kaWo maka wata (Angel a, 'rayuwarka ‘Wacce zata Sakaka farinciki, na San Sabeer ya canja ya Koma Namijin kwarai fiye da yadda Sister ke so, fiye da yadda Uncle IB ke tsammani, kuma na‘tabbata in Daddy ya dawo‘ sai ya yi alfahari da Sabecr. Sorry, na Bata ma na yarda da kowanne hukunci da za ka yanke min,-ka hukuntani na yi' kuskure". Zuciyarsa ya ji~ ya masa sanyi,, kalamanta suka‘ _ masa dadi‘, ya- manta .komai. ' ‘Yayi murmuShi ya 'ce, "Deeda (You are too good to make me better) kina da wayon da har 'ki ka iya Cantroling temper dina Kinyi kuskure daya. Da. gaske ne amma," matsayinki ya wuce' na_ mai Aiki, sannan abin da ‘na fada dazu ba karya. , . ke kyakkyawace Tayi dariya ta ce, "Sabcer‘ bar ruda kanka ni da kai‘ duk mun san cewa_deeda sai godiyar Allah". Ya .yi‘ murmushi. "Yanzu na yarda kyau a' idon me ‘shi yake kyau ba a fuska yake ba.. ' Na yarda akwai inda kyau yake? ’a Boye a, jikin mutum Wanda ya ke fitowa‘ ya qawatawa mutum fuska ya‘ ~ zama ,ya . 'samu kyau dawwamamme,' kyan da baya ‘tafiya,~ baya kodewa irin kyan Deeda". Ta yi- “dariya, "0hh my God Sabeer ya soma girma har ya- soma magana irin ta manya". Ya Bata‘fuska, "Please mana". Ya fada,. cikin shagWaba Niba. Yard bane, ki daina cemin Yaro Sannan‘ Punishment dinki shi ne za ki zama Abokiyar sabecr far ever, daga ~yau ba‘ fada- 'sai Abota, kin yarda?" Ta yi murmushi. eh Na yarda na amince". ‘ - Yace‘,—'"To yau :ba baccin Safe zan taya ' Abokiyata gyara". ' ' Tace, "Eh to naki tayin Abokiyar taka suka kyalkyale DA daria . .A'a yi haquri har yanzu hannuna Ciwo ya ke‘ Nan ,ta yi qasa ta'gyara. abindazata gyara.‘ sannan ta shiga Kitchen ta hada mai Breakfast. Tana ‘shirin fita ya sauko har ya yi 'Wanka yayi shinm fita Office. ‘ " - Ta yi dariya ta ce, 'Amma fa ka burgeni, ‘haka ake son Boos don na'kasa . dashi su.yikoyi dashi.”"' . Ya yi dariya, "Na gode da yabawarki“. . Ta ‘yi murmushi tace,,"T0 ga Breakfast". = . Ta ja mai~ kujera ya-zauna ' .' "Thanks Sweet Deeda' ‘ta fita ya girgizakai. . ' "Ni Zan Wuce, sai ka dawo. Amma kafin ka dawo zan zo in ma ka Lunch". ‘ "Deeda"; 'Ya kira ta ; Ta juyo tana‘kallonsa'. _~Yace,; "Please daga yanzu ba sai an sake Wanna? abubuwan ba zan nemi :asalin masu yi su dawo"kan aikinsu daman wannan Aikinki- ‘Fitiina“’tace kawai “" DANGANTAKARMU _'ta canja Tayi murmushi yadda kace haka zaayi". . Ta juya 2a ta tafi, Ya sake kifanta gamida . cewa; ",Deéda magana ta‘-qarshe; in tambayeki a ki ban amsa? _ Ta girgiza kai. Sosai ma kuwa in dai na sani :Ya kalleta yace, "Deeda me ya sa‘ba “ KYa '- sona, me yaSa kika tsaneni?" . ' " ' , ' Shiru tayi' ta rasa “ido ta kafa’masa. 'Ya lura da hakan, sai ya‘sake magana "Ba wai son s0yayyah nake nifiba "‘, Ki fada min me zan yi‘a duniya ki soni ‘ kamar ’yadda kike son su Uncle ib da sauran jamé'a". '' Ta yi. dariya ta Ce,"'Sabeer ke nan. Ai‘ba Wani bambanci k0 wani Abu in na soka'ko- naqika duk daya ne,wurinka.' daga safe zuwa yanzu matsayinka ba karamin abu bane ka yafe ‘laifin da‘nayi maka, ka'yafe ._kuskurena'kuma ka .ci gaba: da zama a mumminin kwarai. wanda a yanzu Sabcer dinda ke gabana ba Shine wanda na’ sani daba, wannan; sabon ' Abokina Sabeer murmushi ya yi' mata da ya qara masa kyau _da kwarjini suka yi sallama‘ ta koma ciki. ' ‘ Sabecr ‘ya samu sabuwar DANGANTAKA a gun deeda‘ da inna mai Fura, duk wata damuwarsa ya kan fada- musu ya mai da ‘su tamkar 'yan uWansa, haka suma suka rikeshi; , , ._ ' Tun daga wannan_rana shakuwa' ta qaru tsakanin deeda sabeer KO aiki yaje Deeda’ zai soma? kira a waya duk ‘ wani abu da zaiyi domin .ya faranta musu rai yana yi' kamar musu siyé'siye da'kyauta Lokac'i' guda .suka zama mutane masu muhimmanci a rayuwarsa Wannan abu' ba karamin dadi‘ ya yiwa'”: Ibrahim ba Hakan yasa yaje- ya samu Deeda 'da” ; 'Ka‘karta Inna mai Fura ya yi .musu godiya. " deeda, ta . yi murmushi Ganinsa cikin farin'ciki ya sanyata nishadi" .Tace "Ibrahim ba abin da nayi duk abin da ya faru wannani haka Allah 'Ya kaddara, Allah Ya shirya saber, haka shima ya yiwa' kansa gatane da‘ adalci. Kungaa Sabepr-hé is not that'bad'zamana da shi na fahimici’ haka, "yanada saukin kai. ' Na fahimci rayuwar'kadai'ci' ba a ~ abin ,da bai ‘sa mutum; ‘ Wani' .lokaci idan ‘muka ‘samu kanmu ‘cikin kewa ‘halayyanmu ke debe mana‘" Alhamdu‘lillahi l! Yanzu Sabccr ya ’zama sabon mutum, ba kai' kadai ba, ni. kaina' ina‘ murna da .wannan canjin da, aka samu .a tare da shi. . -cikin Wata' guda komai 'ya daidaita,. Sabeer na_ zuwa Office da Asibiti - tare‘ da Ibrahim, duk wani saBani da rashin fahimta sun daidaita sa. Ya yin da Deeda ta koma da aikinta qar’Rashin Momi gaba daya 1230wa da Gida. - 'Haka nan' suna tare da Sabecr da kuma Ibrrahim sabeer kam daga Aiki‘,.to yana tare _da Inna mai Fura. Haka kuma ‘anan‘ ya ke hira -da da‘daddaré kafin-ya je ya kwanta. ~ . 'In kuwa fita zai yi_ Dceda ce abokiyar' rakiyarsa' k0 tanaSo ko‘ bata so; haka zai finciketa ya sa a Mota 'Su. 'fita' Lokacin da' Dr. Sulaiman Ya dawO-‘yaga da' yadda~ Sabeer ya canja ba karamin dadi yajiba Ya lura da. wani 'sabon “hankali’ 'da nutsuwa daya shigeshi. yaron dake ‘masa rashin‘kunya yau shi ne ya ke masa ma'gana ' ladabi "da nutsuwa.. , Tsananin. farinciki ‘ya-sa ya rungumeshi sosai 'yana nurna ya ce,‘ "Yaro‘ na ya zama .babban mutum ya -Business ‘Man ya tabbatar masa da duk. abin da ya ke so - Zai yi masa a rayuwa KO Nigeria DA yake son bari ‘yanzu, a shirye ya‘ keda ya barshi Sabo da ya 'tabbata: da duk inda ya shiga yanzu zai riqe'kansa... ‘ A take Daddy ya sakar masa komai duk wata dukiya da'komai‘ nasa da ya riKe sai da ya sakar masa, ‘ya yi duk yadda ya ga dama, hadda (Private-.Jet) ya mallaka masa don jin dadinsa, haka suka‘ yini suka kusan kwana. suna hira, yana‘ 'duba yadda Sabeer'ya tafiyar da Business a wannan 'yan Watannin da irin ribar DA suka ‘samu, don. haka duk wani fishi da ‘ da damuwarsa akan .Sabeer ya neméshi ya rasa; hakan ya Sanyashi tsananin ‘murna yaji Wani iri'n dadi da bai tabaji ba Wani girmamawa ya gani" na musamman Babansa na nuna masa ya matukar yi masa dadi ya rasa Wama zaije ya tayashi murna Ya kira Sister, suka gama ya nufi-Wurin Ibrahim da gudu ya fada jikinsa yana tsalle _ "Uncle ib yau Daddy ya minbabin‘ da ban 'taba zata ba. Am so happy"; Ibrahim 'ma dariyar ya yi ya tayashi murna sosai . *y* 7*v* ., *?*‘ . ’ ‘dr. .Sulaiman yasa akai masa kiran' . ibrahim‘ don "yi- masa 'godiya na ' muSamman ya: nuna masa jin dadinsa, ya kalli Ibrahim cikin tsananin farinciki 'yace,_"Ina matuqae farinciki, godiya gareka tabbas ka yi halacci ka mai da favOur ina maka godiya ta musamman ' haka nan ‘ina tabbatar "maka matsayinka .da qaunar ka a zuciyarmu ‘da ‘Gidan nan ya qaru fiye da na da"; ; Ibrahim ya . sunkuyar 'da kanshi a cikin girmamawa~ yace, "Daddy na gode da yabawarka' da qaunarka,‘ haka kamar yadda ku ke kaunata nima haka nake "Kaunarku da Zuciya,daya kuma zan ma Gidan nan da kai hidima kamar yadda Gidan nan sukayii min. TabbaS‘ ‘nayi KoKari' wurin dawo da Sabeer,kan hanya’, sai dai; ban yi nasarar haka ba sai dai KORarinda nayi bai tafi a banza ba, har‘sar'dana samu WaCCé_ ta hanyarta da' yardar “Allah. Sabecr- ya‘ kaWo matsayin da ya ke a yanzu’. . Nan, Ibrahim ya labartawa Daddy yanda aka yi' tsakanin Deeda da Sabee‘r. ‘_ . Daddy ya Sauke ajiyar zuciya yace, ba komai zan je can wurin Maman naku inji Wane ‘irin alkhairi. za 2a,a yiwa yarinyar i ‘Yayenta". Ibrahim yace ."Daddy‘Deeda yarinya ce mai‘ qoKari, .da Kwazo da kuma kamun kai, inaga kamar bata'kudi zai zama‘ kamar wani cin mutunci .a' gareta ne Daddy tun" da tana da kwazo jajir’cewa akan' aiki duk dakda ilminta bai yi nisa ba (she have pOSSion

Chapter 9 of 25