Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
jiki da jijiya, ya lumshe ido yana kallonta, bai ki su tabbata a haka ba. Ganin haka yasa Deeda ta ture.‘ shi; ta kwace jikinta ta- gudu ‘tana masa dariya da kwalo, yayin da ya' harde hanan a kieji yana kallOnta, Iskar dake ratsa shi ya ji yana'masa dadi, saboda- hade yake da sanyin son Deeda. -tsiyar da Deeda ke ma Sabeer' yasa tafito ta sallami 'yan matan, sannan ’ya‘ ‘samu'ya wuce, yana kallonta tana kallonsa, tana masa dariyar' tsokana, yayin .da shi bai gajiya da ka‘llon ta,”bai',Ki suyi ta zama‘a. haka ba bai iya gajiya _da kallon ta, bai iya 'gajiya‘ da Kaunar ta. - 'Ya, shiga ciki, kwanciya ya yi a hakan har sai'da Dceda tashigo kawo masa abinci .ta same shi a- hakan. Bata kulashi ba, 'ta jaWo jakar ta bude ta duba masa kaya tare da- ciro ‘masa (body oil) da yéke shafawa, da dan kayayyakin sa na amfani ta ajiye masa,»tace. ‘ . - "Idan' sanyi ya- “kama mutum nan "Kauyen ba' mu'da ko'da ‘(Nurse‘)ne balle likita, haka ko teburin sai da magani. bamu da shi balle kantin sai da magani.. Ka rufawa kanka asiri ka sa kaya". ‘Yana jinta ya share ta, .sai ma gyara kwanciya da yayi ya juya mata baya. “ Magana nake malam" " Ta fada a qule, ya ce. ' ‘ "in har ba za ki' iya min magana ta harce mai dadi ba nima ba Zan kula ki, kuma ina ruwan ki da ni? Ko sanyi ya kama ni k0 kar ya kama ni jikin ki k0 naWa?" "Oh Allah Ta .fada gami da» kama kai,_ wato rigimar Sabeer tafi ta Karamin yaro. Hannu ta sa ta-jUyo da kansa, ta yi murmushin yake. "Ranka ya dade, Yallabai Sabeer, tashi ka‘shafa mai, ka Sa kaya, (please)". ‘ . ‘ Nan ~ya mike yana dairyar tsokana, ya ‘ce. - ' ai."Tunda ‘har kin: roke ni. ai ba zan' Ki ba" nan ya fara shafa man, ta‘ harare shi gami da girgiza kai, ta fice ya 'bita da kallo yana dariya. ' ' Bayan‘ ya sa kaya ya fito 'ya yi alwala ya yi sallah a inda ya ga Deeda ta shimfida .. masa sallayar, " Yana' zauna kan sallayar, bai jima ba ya ji 'an‘ kira la'asar. Bayan ya ,idar' ya jima‘ ' yana zaune akan sallayar yana kallon tsakar dakin da yake zaune. Wuri 'ne da _bai taBa tunzini ko zaton 'zai iya. koda minti daya a ciki ba, balle ya iya zama a ciki. Amma yau 'wannan wurinya fi masa k0 wan wuri'kyau da dadin zama. , _ ‘ Nan ya mai da hankalin sa ~kan abincin da Deda ta kawo masa; ya sa hannu ya>bude langar, shi dai_'wani. abu'ne da bai gane mene ne ba, don bai taBa gani‘ba. Nan ya zurawa langar ido yana Kokarin ' gane mane ne' Lokacin 'Deeda ta daga labulen dakin ta‘ .shigo, ta zauna a gabansatana kallon sa, ta Ce, . "Na san baka' san mene ne ba; ba ka taba ganin irin wannan abincin ba a rayuwar ka. Ga wannan, fara sha, na san dai shi ka taBa gani. Madarar shanu ce Inna ta sa na dafa maka, a damunar nan da kyar na samu itacen ya kama, don haka ya zama dole ka sha. Sannan wannan abincin kuma dambun shinkafa ne da zogale, a garin nan 'masu gata ne kadai suke , samun sa. Don haka Bisimillah, in ba haka ba yau kayi kwanan yunwa". Ya harare ta, ya ce, "Wai ke ba za a iya magana mai dadi da ke ba? Ba za ki iya tausasan kalamai ba wurin magana?" "Ba zan 'iya ba, Saboda zuciya ta bata cikin dadi da taushi, ganin ka- a Rauyen nan a gabana yana'kona min zuciya, kana sa ni ganin laifin kaina, ina jin kunyar kaina. Saboda gani nake ni na sa ka a halin da kake ciki. ' Sabeer, na rokeka ka sauke min nauyin auren ka da ke kaina, ka' bar wannan rigimar taka, ka koma. Ba yadda za'ayi mu rayu tare ni da‘ kai, duniyar mu ba daya bace. Sabeér, ba na sonka, ba ka Sona, ,an tava rayuwar aure ba soyayya?" Tuni kalaman Deeda suka fusata shi, suka tunzura 'shi, ransa yai mugun- Baci, wani‘ irin takaici- da 'bakin ciki Suka lullube shi; ' Ya rasa- me zai ce mata? Wai duk wannan abu da yake ji game da- ita'Deeda tace ba ya sonta? ~ ‘ Mikewa ya yi a fusace ya fita, ya bar dakin. Ta bishi ta na kira "Sabeer!". . Waje. ya‘fita, Inna“ tana kallonsa; ba ta ce komai ba har suka bar gidan tana kiransa bai kulata ba har sai da-ta’sha gaban sa, ta tsai da shi, hakan ya ‘bashi damar 'damko‘ta yayi mata riko mai tsauri. gami da zare mata jajayen idon sa, cikin fushi ya ce. . "Ya ishe ki, ba kya ,sona na ji na yarda, kar ki so ni, amma ba ki isa ki hana ni son ki ba.- wannan abin da nake ji a zUciya ta game da keba ke kikasamin ba 'Allah Ne ya sa min, don haka ke ba ki isa ki cire' min abinda Allah Ya Sa min ba, ba ki isa ki hana ni abinda. zUciya ta ke so ba. yau ya zama na karshe da' za ki karyata son da nake miki. " -. ‘ 'Idan'har kina tunamin zuwa na KauYen nan in zaune da matatace da' ‘fltina ta Ce, na ji. Idan .kina tunanin barin Daddy, Sister da Uncle 1b, na‘gaba ‘daya da aikina,’ da rayuwa ta gaba daya - inzo kauyen nan rigima tace toki sani aurenki da zama da. ke shi- ma rigima ta ce, kuma ba wanda ya isa ya "hana ni zama kusa da ke a duk inda' ki. ke' sai Allah,’ sai mutuwa, k0 ke kanki .ba ki isa ba. 1' In ba kya sona kar ki kalle ni, kar kije 'inda-nake, kar ki ‘komai, amma ni zanje inda ki ke, kuma zan kalle ki, zan so ki iya son’ raina. 'Idankika sake kokarin Karyata? soyayyar da nake miki, k0 kuma ‘fassara shi 'da Wani abinda ba mé'anarsa .ba kenan, za ki yi dana sani. Kar ki sake kula ni ko'shiga harkarta, kinaji'na- k0?” " Yana gama fadi’ ya- cillar .da ita'gefé guda," sai da ta kusa faduwa, ta ji kanta’ na‘ *sarawa.; Ta, tsuguna a ‘ wajen, shi kuwa 'ya‘ wuce ya barta, k0 juyowa bai sake ba ‘ balle ya kalle ta. ‘ ‘Yayin da ta bude baki za ta kira shi, amma sai ta'kasa. 'Tuni, hawaye suka' zubo 'mata; hankalin ta ya tashi, komai ya shige . _mata duhu. Wannan sabon‘halayya'da sabon.» yanayi ' na Sabeer da ta gani ya firgita ta. Addu'a ta- dinga yi a cikin zuciyar .ta don samun. sauki daga . tsananin da ta tsinci kanta, Yayin da ta mike daga ba’ya‘ ta bishi Ya zama dole .ta kasance tare da‘shi k0 tana ' ' so k0 bata So, muddinyana kauyen ba za ta . iya kyale shi ba. , . " ' Al'amarin Sabeer kuwa haka ya yi ta za'gaye cikin kauyen‘, ‘duk' inda ya_ wuce jama'a sai ‘ya. ga sun taru suna kallon- sa, har ya soma sabawa da kallon 'da suke masa; ’ " Wasu "yan yara .ya"samu suna zaune,’ ya zaune cikin su yana ta Kokarin hira' da su da irin ta su ’Hausar. -" .Wayar sa ya dauko ya kunna yana nuna musu hotunan- Birni, . da yadda gidajen Su suke', da video irin na yara dai. Nan kuWa Suka taru akansa har da layi tamkar wanda suke karBar‘ wani abin. Haka. ya - dinga‘ daukar su; hoto yana nuna musu" suna ta‘ mamaki,.;yayin da suke ta salle da murna tamkar Wanda ya yi musu kyautar wani abu. _ Ya jima a cikin 'su' yana mamakin rayuwa irin tasu, bai taBa tunanin akwai mutane 'irin' haka a wani wuri da suke rayuwa haka ba. . Haka kawai sai ya ji tausayin yaran da'sune manyan gobe sam ba su san ma meye wani rayuwar jin dadi ba, ammé duk da hakan hankalin su kwance, suna murna a tasu "duniyar, duk da ko duniya ta manta da su gaba daya, suna gefe. ‘ Tuni zuciyar sa ya ji yana son yi musu wani abu, yana son kyautata musu rayuwar su,‘ to amma me zai iya'musu? Shi ne abinda yake tambayar kansa, bayan shi kansa bai taba yiwa kansa komai ba balle ya yiwa wasu. ' Take ya ji zuciyar sa ta masa nauyi, hakan ya sai’ ya'yiwa yaran dabara yace zai 'dawo gobé su' sake hira, 'su kaishi yawa‘a Kauyen. ‘ ’ ~ ‘ ‘ "Mijin Deeda sai gobe". Hakan ya sa ya jUyo ya'tsaya yana kallon yaron, take k0 yaran ‘suka duka suka " dau soWa, "Mijin Deeda!". Sunan da suka sa masa kenan. Murmushi ya yi duk da zuciyar sa ba dadi, ya shafakan yaran ya wuce. ' , Deedan tana ‘ tsaye daga nesa tana kallon su, lokaci na farko tun haduwar ta da Sabcer data ji ya birge‘ ta.. ~ ‘.Tabbas' Sabeer bai, iya mu‘amala da mutane .ba, amma yadda ta ganshi yana yi da yaran nan ayau sai ta ji ya burgeta .. Ta bi shi da kallo tare da tunanin ina kuma zai yi? Kar .ya bace mata. Hakan yasa ta bishi. Ga mamakin ta sai ta ga ya nufi gindin gadan nan da take zuwa tayi kuka a duk lokécin da‘take cikin damuwa ko kadaici. - Wuri ya nema ya zauna yana kallon _ruwan da ke gudu a Karkashin gadar, yayin da tunanin gida. ya fado masa. Haka nan ya tsinci kansa cikin kewa da kadaici. Nan ya hada kai da gwiwa, tsananin son Deeda ya_ ji yana shigar sa, yana ratsa jiki da zuciyar sa. Hawaye ya gangaro masa, "Wayyo ‘Allah! Wannan so da ciwo yake, Ya Allah Ka dandanawa wannan baiWa taka ko da rabin abinda nake ji game da itane, hala za ta gane cewa sonta nake ba rigimata bane . Deeda da ke gefensa ta ji zuciyarta ta mata kunci, tsananin tausayin sa ya kama ta. Ba tasan lokacin da‘ ta isa gare shi ba, ta sa hannun ta bisa kafadar sa tare da kiran sunansa cikin sanyin murya., ‘ ' "Sabeer", ,_ , _. Ya dago kansa da sauri suka hada‘ ido, ya mike ba tare da ya kula'ta ba, ya juya ya'. ,_ .tafi Ta'bi shi tana kira, amma bai saurare‘ta ' ‘ba balleya tanka mata,’ har suka isa gida. ya samu Inna 'zaune' ' a' - rumfa, . hankalinta tashe ta ce. ’ 'Sabeer, ina ka shiga duk na damu?" "Inna, ba zan Bata ba; ni ba yaro bane. Na zaga inga Kauyenne kar ki damu na san me nake, ki yarda dani-". . _ . ‘ ,, _ "Na yarda da kai Sabeér, sai dai duk da haka dole in damu, bana son- ganin ka — Cikin damUWa" Ya yi. murmushi‘tare ‘da .durKusawa ‘ gaban Inna, ya ce Inna tana tare da,.ni ai bani- da .. ‘ sauran damu‘wa, Na‘san hanya, duk inda na" .je zan dawo, sannan ki .cewa Deeda ta ‘daina 'bina' duk inda na . Shiga, .bana bukatar. maigadi .ko — kulawar. ta, zan ' ‘iya 'kula da 'kaina ‘ ' ‘ ' Inna ta ce,‘ "Na san kana cikin fushi, kayi hakuri, dole sai’ an dinga samun' irin saBanin. da‘ Bacin rai wani lokaci‘, kafin mu kai ga'cimma‘ burin mu, k0 sanin matSayin mu da muhimmancin mu a" rayuwar‘ ‘wasu. Ina fatan 'ka fahimce ni? Sannan ga madarar nan na sake dafa'maka ita, ka daure ka sha Sabeer, ka ga akWai’sanyi.‘Ab incin ma kaCi k0 kadanne don ka samu Karfin jikin‘ ka".. ' ‘ Ya yi murmushi, ya karBa ya ce, "bari ‘na shanye yanzu ma kuwa a gabanki"'. ' Nan" 'ya rufe ido ya kafa kofin a bakinsa, sai da ya Kare‘ ya dire, yace "Alhamdu lillah"._,, , .ta' abincin yace, "Kinga shima ‘a gaban- ki zan. ci.. Kullum‘daga yau tare da' Inna ta zan dinga cin abinci, duk lokacin da‘ naji kewar Sister da su Daddy zan zo wajen Inna.mu sha hira. In ina tare da ke zan'ji kamar ina gida ne"., ~ " Ta yi dariYa, ."Dakyau Sabeer. Allah Ya maka albarka"yace Amen ' ‘Kiran sallar magarib ya'katse musu hirar, .ya tashi‘ ya yi' alwala, Inna -ta masa kwatancen masalla‘ci ya -taf1, itama tayi alwalar. ' ._ , _~Deeda tana tsaye tana jin su,‘ ta‘rasa me ke .mata dadi, musamman ma da ta .ga. Inna "ta‘ kau' da 'kai gare ta, ko kallontar bata‘ yiba Alwalar tayi’ itama ta shiga’ daki kusada‘ Innan ta yi sallah. ' _ Bayan duk. sun idar da. ’salllar ma Inna‘ ba ta kulata ba, hakan ya sa ta fashe da kuka, ta fada cinyar ta. 'Wai Inna me na muku ku ka tsane ni?" -‘ Inna ta’ ce, ~"Mu ba mu tsane Ki ba, mu masu Son ki ne Deeda, sai dai hala ke kika tsani kanki. Deeda, k0 ba‘ ki ‘da. zuCiya a cikin kirjin; ki, yakamata ki duba; kokarin yaron nan duk abinda yayi saboda kawai ya -zauna da ke rayuwa baki gani. Deeda, ba a duba fuskar mutum ace ba a son sa,‘ duk mutumin da ki 'ka cewa ba kya sonshi ba zai taBa mantawa, da shi ba. Sannan a rayuwar yanZu ina mutum yake samun mai sonsa haka? Duba da kyau ki 'gani, Sabeer in yana so ba irin kalar macen da ba zai samu ba, saboda Allah Ya azurta shi. da komai, abinda bai da shi ta hanyar halayyar sa' yana KoKarin gyara kansa da halayyar sa yayi iri daya da ’naki, da yadda ki ke so, amma ba kya gani, Abinda na lura,’ na fahimta shi ne kece me fitina da rigimar ba Sabeer ba, kece mekafiya, ba kyaso~ ki amince ki yarda mahaifin Sabeer Ya .yi nasara akan ki, ya miki dole kin auri dansa, kin auri wanda ba kya so. ' -Ibrahim ki ke so?‘ Deeda Ibrahim ya miki nisa, yana da. ‘mata da' rayuwar_ sa wacce‘ ba ke a ciki. Kina tsammanin in Sabecr ya sake ki Ibrahim zai' aure ki?‘ Kina tunanin za ki iya rayuwa nan gaba matsayin matar Ibrahim: ki rayu tare da yayar. Sabeer ne da Sabeer gida daya? Deeda,’ tunda‘ aka .haifeki- nake fata da addu'ar Samun miji nagari; ma1 sonki, wanda 'zai 'mutunta ki, ya darajaki Idan‘ yau Allah Ya baki miji irin Sabeer, da soyayyar miji irin na Sabeer, saboda tsananin addu'a ta 'ce Allah Ya dube ki da idon Rahma Ya baki miji amman kina wulakanta ‘shi? ' Ni dai ina’ gargadin ki .da ki bi a hankali, ,kar ‘soyayyar Ibrahim ya makanr dake, ki manta da sanin‘ki da addinin ki. Ki,sani Sabeer mijinki ne, ki san haKIkin mijin ki da ke kanki,kin san'illar mijin ka yayi fushi da kai‘, kin san illar Batawa mijin ki rai da kuntata masa. Idan ki 'ka mutu a wannan halin bai yafe ba kin gama yawo, gara ki tuba,~ ki tuba, ki ‘rokeshi gafara kafin dare yayi more ki 'Idan' kin san za ki' masa‘ magana' ta Sacin rai ,gara ki ,yi shiru ki kyale shi, kar ki kula shi. Kuma na maimaita Sabeer bakona ne, karki sake kuSkuren Batamasa", ; Tana gama fadi ta mike don yin Sallar nafila. - ,. Deeda‘ ta fa’she da‘ kuka ta rasa-me ke ma‘ta dadi,- tsoro ya shige ta --‘Fadan Inna ya shige'ta sosai, ‘ya yi tasiri _a zuciyar ta,.har ta yi dana sanin guduwar datayi. Shin yanzu ya zatayi? Gashi Sabeer na fushi da ita, 'ko magana ba ya son' mata balle ya saurare ta. ’ . " , Haka .ta;.kasance cikin .‘rashin‘ ‘dadin zuciyahar sukai. isha; ta zauna kan sallaya tana addu'o'ii ta ji ‘shigo'war Sabeer. Da sauri ta shafa ta mike ta fita, amma sai ya dauke kai kamar bai ganta ba,‘ya shige daki, ' ' Haka‘. t‘a dinga kaiwa. da ‘kawowa a tsakanin 'dakin‘ Inna da inda_ Sabecr din yake,maa bai fito ba.‘ ' - Can ya'leKo dakin Innan yayi'mata sai. da~ safe; 'yacé zai ‘kwanta don duk a gajiye yake; 'Deeda; ,na kokarin' yi masa magana amma baibata dama ba. Inna ma dai shafa mantaleta »tayi a kafafunta dake. mata ciwo‘, ta kwanta. ta "Kyle Deeda .a wurin. : Abin duniya ya ishe ta, haka ta dinga juye-juye, ta kasa bacci. ' . " 'Abinka da damuna, basu rankara’ ba sai ruwan sama ya sauko .da iska mai Karfl, Sabeer na kwance a daki yana ta ,juye-juye. ya kasa bacci, saboda Wani irin ciwo-da jikin sa kemasa, ko ina ya yai masa tsami . Ga gadon bunu, bai saba kwanciya akai ba.’ . Nan fa ya sauko kasa, nan kuwa sanyi da danshi saka masa sallama, ga feshin ruWan sama. ‘ ’ Wani‘ irin sanyi ya ji na ratsa shi, ya mike da- sauri, nan kuwa‘ guje-gujen Beraye suka yi masa sallama. ‘Yayi saurin hayewa ’saman gadon ya zauna ya takure waje daya, tuni ya fara rawardari. , . ' .. , ZazzaBi mai tsanani ya lulluBe shi,’ tsoro da fargaba ' tare ' da kewa, da, tsananin kadaici suka dinga shigar sa, son Deeda da tunaninta ’suka cika' masa ‘zuciya. Tuni hakoran sa‘ suka fara hadewa, bakin sa ‘na Bari saboda tsabar sanyi. ‘ . ' .Deeda ’hankalinta ya kasa kwanciya. "Ya 2ama dole in leKa Sabeer inga a wane hali yake? In naga'idon’ sa biyu, sai na ,ce" 'masa ‘na ‘ zo rufe ~'window' ne saboda ruwan sama. In kuma? ya yi bacci inga a Wanne hali- ya kwanta? Kila ma bai yi addu'a, ba bai sa kayan bacci ba, bai lullubeba. Na San halin Sabeer komai sai an masa". . Da wannan tunani nata ta nufi dakin. A hankali ta tura Kofar dakin, hannunta rike da (torch light) tana haskawa. KaSa-kasa saukar numfashi ta ji da karfi, da karar hakoran sa dake haduwa. 'Zuciyar ta ce-ta tsinker, ta yi saurin haska shi. Halin da ta ganshi ya mugun ta da mata hankali, da sauri‘ta nufe shi, ganinta ya sa ya' yi saurin fadawa’ jikinta. Tsananin zafin jikin sa ya 'ruda ta, ta rasa abin yi, sai sunan sa da take kira;'Sabeer, me ya same ka?" _.: ‘ Ta'yi saurin ,taBa kansa, ba shakka zazzaBi ne da‘ mura sukai ‘ masa mugun kamu; "Sanyi Deeda,’ lulluBeni". ' Abinda yake fadi mata kenan, amma 'ita kanta ta San ba zai masa maganin sanYi ba. Gashi ba su da wani babban bargo. "Inna . lillahi wa inna ilaih‘i rajiun'! Sabeer ya zan yi' da kai ne? Dama abinda nake gudu kenan". ‘ - ‘ Ta mike da sauri ta ja window ta rufe, haka. Kofar. ta'cire hijabin da ke jikinta ta yafa masa, amma duk da haka bai bar rawar ‘sanyin ba. Nan .ta dauko tafin hannunsa ta dinga gogawa da karfi, Gaba daya ta rude ta rasa abin yi. _ . "Deeda‘ sanyi". Abinda kawai yake fadi kenan. ’ . Ta fashe‘ da kuka, "Ya zan maka ne Sabeer, dama abinda nake gudu' kenan. Ruwan sama ya buge ka, ga iska, ga sanyi irin na kauyen nan, gashi bani da maganin da zan iya baka. Sabeer, ina tsoron kar wani abu ya same ka". ' Addu'o'i ta shiga tofa masa, gaba daya kwakwalwarta a juye take, ba ta da sauran nutsuwa balle ta san abin yi. . "'Bari inje: in ta da. Inna k0 za ta‘ taimaka". ‘ MiKewa tayi zatai Waje, ya jawo ta ya rungumeta sosai tare da kokarin shigewa jikinta, murya Kasa —Kasa ya ce; - "Deeda kar _ki‘tafi ki barni, (please) ina buqatar‘dumin jikin ki". ‘ _ Ba ta da zafi a 'wannan lokaci da ya wuce tayi yadda za ta taimaka masa ya dawo hayyacin sa. A hankali ta dinga goga jikinta a” cikin nasa, sun yi gOgayyar jiki sosai, wato (body‘contact), duk ilahirin jikinsu sai da ya hade tun daga fuska har kan kafafuwan su. Dumin jikinta ya ' matukar taimaka masa ya dawo hayyacin sa, ganin ya daina aima admin uzuri jiya baiyi post ba baiji dadi bane luv y'll shared a profile . birnin gayu chapter19 rawar darin yasa ta zare jikinta daga na sa. Da Kyar‘ ta iya zare hannunta‘ daga cikin nasa, ta mike ta duba cikin kayan sa, a nan ta samu'safa, hula da rigar sanyi, ta koma dakin'lnna ta dauko mantaleta ta zo ta shafa masa a _taf1n kafa, sannan ta sa masa safa tare da hular. - Wurin sa rigar sanyin ne»_ ya farka, ya yi saurin kwanciya ‘akan cinyar. ta, ya' dunkulé guri guda ya kamakai, 'hakan'yasa ta gyara masa rufara, ta' cire hular tana' matsa masa kai (massage) 'da kuma gefe da gefen kansa har bacci ya. dauke_ shi yana kankame da ita. Haka ta dinga kula da shi da kowane motsi nasa, ta dinga daddanna masa- jiki har itama bacci‘ mai nauyi ya dauketa; - . Tabbas Deeda , tayi laushi daren, kula da miji irin Sabeer ba wasa bane, saboda Sabecr irin mazan' nan ne da Bature ke kiran su da' (giant) sai-dai bata yi wahalar banza ba, don kuwa Sabeeer ya samu sauki‘ Dukkan. Su basu farka ba Sai da gari ya yi baske, Sabeer ne ya fara bude'ido ya ganshi kWanCe jikin Deéda, ta rungume shi da kyau. ‘ . ’Ido ya Zuba mata yana kallonta,‘ ya yi murmushi ta're da. karé shigéwa jikinta. "Deeda, me yasa ba‘ za ki bari' mu rayu tare'a haka ba? In kasance tare da ke har abada? Ya' zama kownane motsi zanyi inji ki a jikina?" . ~ .» ‘ - Haka ya‘ - sa mata ido, baya ' ‘ko KWaKkwaran motsi don kar'ta tashi , Bai tashe ta ba har Sai da ta ,tashi don kanta, ta ci karo da fuskar Sabeer‘ya sa mata ido, haka’ kawai ta" tsinci kanta da 'masa murmushi; Sai kuina ta yi saurin‘ janye shi a jikinta, ta mike da sauri, sannan tai masa ya jiki? Bai bata amsa ba sai kallon ta da yake, yasamata ido ‘ Ya'miKe ya nufe'ta tare da kai hannu yana "shafa fuskar ta 'tare': da saman qirjinta, ya ce ~ "Tsarki ya tabbata ‘ga Wanda ya ‘Yi wannan halittar". ‘ Sai lokacin ta lura: daga ita sai dan shimi ‘da tsayin sa bai wuce cinyarta ba.‘ Nan ta yi saurin kankame jikinta tare da zare zaninta da-ke yashe a Kasa, 'ta yi saurin daUrawa‘, sannan ta Zari hijab dinta ta saka, ta fita da_sauri. Ya bita da kallo, sannan ya zauna ya lumshe ido yana jin wani sabon sonta da sha'awarta na shigar sa. Gaba daya .ta gama‘ruda shi,‘ a kullum shi Deeda yake so; halayyarta da yanayinta, da fuskar ta, amma yau ya ji yana mugun kaunar Deeda‘da sha'awar ta. Hakan ya sa ya Kara tabbatarwa‘ da kansa zai iya jure'komai don ya rayu tare da Deeda. _ ‘ ' Gaba daya jikinsa ya mutu, ya ji ba ya son yin komai sai‘ dai ya kWanta ya yi ta tunanin ta.‘ A hankali abinda ya faru a daren jiya ya dinga dawo masa. 'Murmushi ya dinga. yi yana sauke ajiyar ‘zuciya da numfashi mai hade da zafin so da kauna, tare da tsananin sha'awa. " _ ' Hakan ya faru da Dceda, ta_f1ta ta tsuguna a rumfar gidan zuciyarta na harbawa .da Karfl tamkar wacce tayi tsere. In ta rufe ido gogayyar ta da Sabccr ta ke tunowa, yayin da take jin shafar da ya mata a yanzu.har cikin ranta. Wannan ya saukar da rudani tare da bakon yanayi a zuciyar ta. ‘ "Deeda?" Inna ta kira sunanta. ' ‘ Ta mike a firgice "Lafiya ki ke zaune a nan da sassafen nan? Ga ruwan zafi can na hada ko'kuna da bukata". ' Deeda kanta sunkuye ta ce, "To". Innan ma- wucewa tayi ba tare da ta tsaya mata dogon bincike da tambaya ba. Da sauri ta mike ta hadawa Sabcer ruwan wanka da alwala, 'ta'nufi dakin.- Ba ta yarda sun hada ido ba, ta ce "Ga ruwa can inza ka iya waka, don na ga da sanyi’. In wankan zai maka wuya yanzu Sai kayi alwala 'kawai', sai ‘ka hanzarta ’don mun makara sallah.". Kafin ma yace wani "abu ta" fice da sauri'murmushi ya yi. ya mike, ya fito.' Ya: lura da wani Sabon salon jin kun'yar Sa data fara. . ' " ‘ " "Duk da dankaren, sanyin da ake bai hana . shi‘ yin wankan ba,’ wannan ya' bawa Deeda "damar dawoWa ta shiga ta tattara dakin, ta gyara tas, ta ciro; masa kayan ‘da zai sa, ta tattara. masa kayansa da ya ‘watsar, . Ta girgi‘za kai, "' "san yaushe Sabecr.zai. koyi’tattara kayan sa da kula Nan ta ‘fita da su don wanke'wa. _. ‘ _ ’ Bayanya fitone-‘ta-samu .damar shiga tayi ‘nata -wankan hade da alwala. A daki kuWa .Sabeer ya, lura da yadda Deeda ta kintsa’dakin hatta salla‘ya da kaya tare da’man da ‘zai shafa .duk ta ciro masa. sauri. Kaunarta Ya Kara ji ta ratsav shi, yace "Deéda daban kikeda sauran, kin can can ci ‘a jure kOwane irin wahala da matsi, da'kowane irin yanayin rayuwa_akan.ki'.'.' ‘ ‘ ‘ _. . _Bayan ya kintsa ya _._”fito don 'gaida Inna,~ a'kicin ya Same ta tana; 'kokarin hUra wuta. Nan ko ya sa hannu yana taya ta, Inna, tace. ' . ’ .‘a.a sabeer wannan 'ai ba aikinka bane, fita- ka jirano yanzu zanfito", Ya yi dariya, ya 'ce, "Inji waya ce ba aiki na. bane? Kece ma‘ za'a‘ ce. ba aikin ki ba, kina gani na sabon jini,‘ idona lafiyayye, ke kuwa’ 'idon irin na tsofaffl, duk ya 'zama. maneji". Ya‘fada cikin zolaya. . “ Ta yi dariya ta ce, "Wato abin naka ma harsa.zolaya ,ce, ko? To idanun'nan nawa' ,da kake ' gani. sun nake garau suke sunfi naka karko.ku yaran ‘yanzu meye- naku. me karko da kwari? Nifa’ I'nna ban 'yarda ba. idon Deeda kuwa kin san ba mai irinsu a duk duniya, ita kadai Allah .Ya. yiwa baiwa da ‘irin Wannan idanun. Ki tashi kawai' ni zan hura". . ' Nan ya: dage‘mata sai da, ta tashi, Inna tace. _ "Yaur naga dan baqon yaro, ka zata hura wutar'wasa ne?" ' .. , - ‘ Ya jata waje, ya fito da, ita, ya kaita. rumfa, yace. ' - . zauna ki huta". ' ‘ A ' 'DOlenta ,ta, zauna, "ya dawo yana ta' fama agindin murhu da hayaKi, idanun nan kuwa sukawyi jawur, ga hayaki‘ da ya tuenike kicin- din.a wannan halin= Deeda ta zo ta same. shi, ta zura masa idotana dariya. Tace, "Hura wuta‘ba‘cin tuwo bane malam'Sabeer". , Ta matso kusa da' shi, ta sunkuya tana kokarin hura wutar, 'ya ture‘ ta Me kika maida ni?" 5 ‘- ' Ban mai ,da kai komai-ba, yanayin ka ne ya nuna Ta kalle‘ shi, "Ka ga idanun ka kuwa _ Dago idanun nasa yayi ya zuba-'mata a cikin nata ‘idanun. Gabanta ne ta: ji ya tsinke, tayi saurin kau da kai, ta fltagaba daya ‘ta rikiCe. Ta rasa me yasa idanun' Sabeer ke fadar'mata' da gaba: _ Murmushi yayi, ya ci gaba da flflta wutar, sai da ya hura ta kuwa' sannan ya flto yana tari, ~idanun'sun kada suna hawaye. ‘ -. Inna ta mike? cikin rashin jin dadin halin da yake, ta ce. ‘ "Kaga yadda ka mai da“ ’kanka k0 Sabeer? Ba ka bukatar kayi wannan abin". Ya

Chapter 16 of 25