Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
barin_wurin, ,ganin} yanayin da.-take ya matuqar daga masa hankali‘.‘ _ ,_ "Ki yi hakuri Deeda,-kar kiyi kuka, -ki dauka wata jarrabawa ce da Allah" Ya dora muku ke' da Sabeer, Alkawari_ na yiwa Inna zan kula~ dake,’ zan miki maganin .dukkan wata matsalarki, ,zan zame miki dangi me share miki hawaye". Ta Kara fashewa .da kuka, ta rasa me ke mata'dadi, ' "Deeda, a halin yanzu» ya zama dole‘ kiyi haKuri da Sabeer". ‘ Farida- ke magana- lokacin da take Karasowa kusa da. su, ta ce._ "Na samu. ya .koma ' bacci, ina ga. rashin‘zuwa gabansa a. halin yanzu shi ya fi alkhairi". Ibrahim yace hakane deeda a halin yanxu Ki koma gidanmu DA zama wurin Farida ya juya ya tafi yayinda Farida taja hannunta tace su tafi ido cike DA hawaye deeda ta kalleta tace sister sabeer wazai kula dashi? deeda zai kula DA kanshi lokaci yayi DA sabeer zai koyi zama DA kula DA kansa har yaushe zai dinga dogara Dani dake Wanda bamu DA tabbas a rayuwarsa ? Jan hannunta tayi suka wuce nasu bangaren haka deeda ta wuni kuka KO abincin kirki ta kasaci duk inda ta zauna saber takeji a jiki DA zuciyarta tsananin sonsa DA kewarsa suka dinga shigarta duniyar tai mata zafi ta rasa meke mata dadi daga qarshe runtse ido tayi tana addu'a, wanda shi ne kadai mafita a tare 'da ita a wannan lokaCin. , Can bayan isha Sabeer ya farka daga nannauyan bacci da ya dauke shi, ya »miqe ya: wuce ya je yayi.- wanka, yayi ' alwala, Ya kalli agogo yana ,mamakin wane irin bacci yayi? ' ' Bayan ya rama dukkan sallolin sa, ya zauna kan sallayar yana‘ tunanin me ya ' ‘faru shin wai ina Deeda ne bai ganta ba? ‘ ' deeda Ya kira sunanta .da karfi - Ras‘ Ya ji gabansa ya :fadi, sunanta da yayi ya dinga tuno masa' da abinda ya faru. . Tsoei ya ji ya soma kama shi, ya =- nufl kan gado ya ja bargo ya;lullube ya rintse ido; Lokaci guda tunaninta ya ‘ fado- masa, tsananin - sonta ya dinga takurawa zuciyar sa, Ya tsinci kansa cikin keWa. .. .‘ Ya mike da : sauri, "Deeda 'ina kike?" . Cikin sa ya ji ya murda da yunwa, ' ya mike jikinsa ba Kwari, da kyar ya iya tafiya, ya flta ya nufi gdan sister yana kwala mata kira. ‘ "Sister, Ina Deeda?" A falon ‘qasa ya same ta ita‘ da. Ibrahim, Farida ta kalle shi’duk ya fita hayyacin sa rana daya, ta‘ce. " . . "Me zaka yiwa:.Deedan? Kai da, kake‘ tsoron ta, ‘ka kOre ta, me za ka mata?" Fuska-daure take maganar. ' Murya kamar Zai yi kuka, ,ya ce. ‘ , "(Please) Sister, kar kice .haka, kin san ina son Deeda, kawai Wani abu da tasa a jikinta da yake ban tsorone _ " Hawaye ya gangaro’masa, ya ce. "(Please) Sister, 'kice ta cire ta'zo mu 'tafi gida, Sister ba ‘zan. iya 'zama a. gidan ni ‘daya‘ ba‘, Sister (i. need her, please) Deeda na IaBe tana jinsa, ta fashe da kuka,~ daga Karshe‘ta kasa jurewa ta . fito da sauri tana kiran sunansa. - ."Sabeer ga' Deedan ka nan, ka daina gudu na, nima ba zan iya rayuwa, ba kai ba". Da ~sauri ya ~ mike .ya nufl inda take ga gudu, sai» kuma‘ ya tsaya cak! Ya soma- ja da b‘aya, ’tuni ya ga ta soma juye masa zuwa watahalitta ta .daban, tana razana shi. Da gudu ya ya fita ya'bar' ‘ falon, a tsorace< ya je inda .ake ajiyar ’ .‘motoci ya" tSugunna, ya dunkule a -a wurin 'yana zufa, zuciyar Sa na bugawa da karfl. . - . . ' . Deeda ta tsuguna a 'wurin 'tana‘kuka, kuka ‘ .sosai. ‘ . Farida ‘ta‘ mike ta nufi inda take ranta a, Bace, tace Deed’a; ina . fada miki ki ._.rabu ‘ 'da . Sabeer; (stay away from' him), .so 'kike ki‘ kashe shi? Me yasa kin cika son kai? Don kina son sa ba za ki iya rayuwa ba shi ba sai ki nemi ki haukata shi? Kinga halin da ki ka sa“ shi, yanzu in ya mutu sai, ki huta. Bari in fada miki, Sabeer shi ne komén mu, Sabeer shi ne ZUCIYAR. BIRNIN GAYU idan kika sake zuw‘a‘ gaban sa kika sa ya samu wani (attack) ba zan yafe miki ba ya’ zame miki dole rabuWa da shi. Inhar kina son' zama a birnin GAYu' keda sabeer saidai ki hange shi daga nesa, kina jina k0?" ' murya na rawa ta tsuguna tana kuka. "'Na ji‘ Sister, kiyi hakuri ba zan ’ sake ba Nan ta fita ta bi Sabeer tana kira, 'tana tambayar (securities) din ' sun ganshi? ' Deeda ta kama-kai ta‘na kuka da Karfinta, Ibrahim na kallonta .ya' rasa meke masa dadi, ya rasa kalmar lallashinta, Sam bai ji dadin abinda Farida tayi’ mata ba, Ya matsa gare ta, ya ce. , - "'Deeda, ina fatan abinda ya faru yau. ya ishe ki darasi? Ki yi hakuri ki kyale Sabeer ‘a halin,‘ yanzu, sai mun samu maganin matsalar, nan". . Ta tsuguna a gabansa tana' kuka, ta. ce. . ~ 'ibrahim ka taimake" ni, ka ,sama min magani. Ibrahim: .da rayuwa._ ba Sabeer :gwamma mutuWa a gurina, ka - taimake ni Naji Deeda' zan taimake ki, ' Wannan alkawari' ne amma~ kafin nan sai kin. min alqawarin zaki rabu da »Sabeer,_ki bar .zuwa gabansa". Ta girgiza kai, "Naji, nayi alkawari' _'Da kyau, .sannan kici gaba da jurewa. Kici gaba da addU'a, sannan gobe da safe ki shirya ‘zamu flta asibiti' tare". ‘ "Na ji, .na gode". . , Ta amsa cikin. -sanyin mueya, sannan ta mike ta' shige ciki ta bude sabon babin kuka ."Inna, ina kike? Yau ina jin kewar ’ ki da rashin ki 'sosai", _ A cikin gida, Farida da ‘sauran ma'aikatan 'gidan ‘suka yi ta neman Sabeer, har Allah Yasa wani (security) ya ganshi, yana taBa shi kuwa ya sa ‘ihu Wanda‘ya ja ‘hankalin' Su Farida da sauran. jama'a.ihu yake .yana tisge-flsge, da“ kyar Farida ta iya rike shi, ta sa shi a jikinta tana masa " addu'a tana lallashinsa yana firgicewa . Hayaniyar ' su‘ ce ta ja hankalin, .‘ Mami; ta :tambayi me ke faruWa? 'Aka ce’ . mata sabeer ke ta ihu yana‘ ta tisge-fisge, ' haka yaSa ta flto da ta, zo 'inda suke. ‘ Farida na kokarin ‘jan ‘shi, ‘Momi ta kalle ,su ‘ "Laflyar sa kuwa'? K0 shaye-shaye ya fara ne? Ya za'a yi‘ mutum da girman Sa kamar'Sabeer ya.tsaya yana tisge-tisge yana ihu? Duk abinda za ka sha ka sha dai dai Wanda Kwakwalwar ka zai iya dauka, ba ka sha’ abinda yafi qarfin ka ba ka zo kana mana hauka, kana zubar mana da’mutunci a gaban 'yan‘aiki...". Ya ishe ki‘Momi". .., Farida ta fada- ranta‘ Bace, inba za ki fadi Alkhairi 'ba kiyi‘ shiru, baki da (right) din da zaki Yiwa Sabeer ~ wannan Kazafin? Nan gidan uban Sabeer ne,ba Wanda ya isa ya hana shi abinda ya ga damar yi k0 da ,kuwa kece". ‘ , . . Ta yi tsaki ta ja Sabeer: ta yi (side) dinshi, Momi' ta~ biyota da fad'a da zage‘-zage .har suka shige ,ciki.- Ta ‘sa Sabeer a gaba‘tana kuka. .. =(PleaSe) 'Sabeer, :kar. ka zama mahaukaci bayan ,da hankalin ka. . _. (Why‘are you like that?)" Ya bUde ido ya kalleta, "Sister deeda... Sister ina jin yunwa, ki kira deeda ta ban abinci, Sister yunwa nake ji "Na sani Sabeer, baei in kawo maka abinCi "Sister Deeda...". _ "Kar ka damu,‘ itama za ta zi Ta fada kamar zata yi kuka. Nan ya- runtse ido- yana ~tuno Deedan .da ‘yan'ayin jikinta. Da ‘sauri ya bude ido, ya mike da sauri- ya nufl inda take, Ya riko ta "Sister, kar ki'kira ta; Sister, bana. son ganinta' Ya fashe da kuka. ' Itama tsugunnawa tayi a gabansa tana kukan, ta rasa abindake mata dadl, ta rasa ya; zata yi da al'amarin Sabeer. Nan-ta; mike ta je kaWO masa_ abinci. tare da ruWa, ta kawo masa. Bai Bata .lokaCi ba ya hau ci ba ji ba gani, alamar yana tattare da yunwa mai tsanani. Bayan _ ya gama ya kwanta a wurin, yana. "Sister, ki kira min Deeda". - _ Can kuma sai ya bude ido da sauri, ~ ‘yace. "Karki kira ta, bana son’ ganinta, tana ban tsoro. Sister, Deeda;." Har bacci ya dauke shi Yana fadin abu' guda. . , Farida ta sa shi a gaba tayi kuka har ta. ji» ba dadi, a haka suka kwana. ' ' ‘Deeda a'gidan Ibrahim da Farida ta rufe kanta a daki ta sha kukanta ta koshi, in ta gaji sai' tayi ta. sallah’ tana addu'a. Yayin. da Ibrahim ya kwana a. asibiti bincike game da' ciwon Deeda tare da Ciwon Sabeer din ‘mai kama 'da tabin hankali, haka yayi ta Kokari. Sauran likitocin sun zo- a gobe da safe, ’da Kyar. ya yi nasarar shawo kansu suka amince.; A wannan dare sun . yi kwanan wahala, baeci cikin, bacin rai da kuma kewa tare da dacin zuciya. Haka jita-jita ya bazu a BIRNIN GAYU cewa Sabeer ya ‘samu taBin‘ hankali, k0 shaye-shaye. Haka yan gulma‘ da tSegumi'da .kuma Wasu ,‘yan uwan ‘suka ‘ , dinga zarya a‘gidan, ‘inda Farida tayi ta ' fama dasu‘,’ Sabeer kuwa~ ba ta bari Sun ganshiba, - ' ‘ « - Haka Momi ta fadawa Daddy Karya da gaskiya, a“: take _ ya kira, 'Farida da Ibrahim don jin' me ke faruwa? Nan dai suka- dinga Kokarin karé Sabeer, da' Boyewa Daddy gaskiyar Al,amarin, don matSala ceda ba kowa- zai fahimta ba. » Deeda ta yi. nasarar " ganin - Kwararrun .likitocin da. Ibrahim ya gayyato daga gari .daban-daban, tare da .neman ,shawarwarin,'sauran likitocin-da ke qetare. ya dauki' dukkab‘ wani- kulawar' sa- da lokacin ’sa ya mayar akan; rashin lafiyar Deeda', wanda hakan- ya jaWO mummunar; Bacin rai da rashin fahimta tsakanin sa da Farida, ta dinga ganin a‘i yayi banza da su Kulawa da sabeer ‘da take yi ba dare ba rana‘ yasa ta manta da kanta, . sam ta manta da maganar shan magani'da kuma (chemotherepy) da’ také yi, saboda tsananin tsoro da fargabar kar Sabeer 'ya haukace, don yanzu ma ya zama tamkar taBaBBe, kullum' yana kukan son .Deeda da ganinta, amma'daga ~Farida tace zata kira ta sai, ya birkice. 'Hakan ce ta kasance da Deeda, tana Son ‘ganin Sabeer, amma-ba hali. Kullum tana cikin kuka da tunani, lokaci “guda ta ’ rame, tayi duhu, ta fita hayyacinta.‘ . ' ‘ Bayan gwajin‘ da Iikitoci suka yiwa Deeda da sati guda (result) 'dinta ya flto, sun .barshi. ya' dau .lokaci ne saboda tabbatar» da amsar da zai’ basu dai. dai ne.’ Sun yi sun'sake duka abu'guda yake ba su, nan‘ Ibrahim ya fahimci komai. Farida ya kira tare da_ Deedan 'ya soma yi musu bayanin abinda ya fahimta. Ya kalle su duka, yace. "Ina fata za ku- fahimci abinda zan fada tare da neman - mafita? Deeda, wannan abu da ya. fito ya Bata mata .jiki ba komai bane sai (Allergy)". Farida. ta. kalle -shi ‘tana kokarin ’fahimtar? mé yake fadi? Ta ce. ; -"(Allergy) ne? Dama mun‘jima da - sanin' wannan, 'amma me ya jawo shi‘? Tunda yanzu ta bar' kauyen? Mé yasa‘ya fito lokaci guda?" . Ibrahim :yace,, ‘ "Kinyi tambaya 'mai kyau. _Jikinta kamar yadda taba fada miki ' ba komai' yake karBa ba, in 'ta ci abinci da bata so ko' ruwa: zai fito,‘ .haka ‘ nan k0 kaya ne da jikinta'bai .so ta Sa Zasu _‘fito, tohaka nan' ko ~jikin da bai karBi jikin'ta ba yanataBa ta zasu fito.‘ Kowanne da Yadda zai. fitO a jikinta; "Wanda. ya'fito mata da farko na Kauyen su ne wanda ya flto mata kwanaki‘ kuma' ya hadu ‘ da zaman Kauyen su. da kuma jikin da ya dinga taBa ta samu, (body contact) da Wanda jikinta da fatar ta bai so, wanda shi a hankali ya dinga ‘fita. Sannan_ na uku shi ne Wanda ya fito mata yanZu, Wanda muke. kira' (Sperm Allergy) seminal plasma hypersentivity". - .Farida ta zaro ido tana kallon shi, yayin da Deeda ta ji hankalin ta ya tashi. Farida (ta 'ce, "Kana ,nufin Deeda tana da (Allergy) da Sabeer?“ Ya girgiza mata kai, "Kwarai, 'duk lokacin da Deeda ta samu gogayya da jikin Sabeer, wato (body contact) za su fito mata. Haka a duk lokacin da (sperm) din Sabeer ya shiga jikinta, za su' fito mata a tsakanin lOkaci, .wanda idan haka ya‘ ci gaba,‘ za ta -iya rasa ranta (each—drop of sperm from Sabeer means her death) zai zama tamkar (slow poisoning) a gare ta,ne wanda zai kashe ta a hankali". Farida ta mike hankalin ta yai mummunan tashi. "Kana. nufin ya zama dole rabuwar Deeda da Sabeer?" ,. (File) din ya mika mata wanda yake Kunshe da (result) din gWajin da suka yiwa Deeda, ya cé, ' ' " "Komai na‘ .ciki". Ta kalle» shi, "'Meye mafita? Meye maganin sa?" ‘. "Har yanzu muna- kan binciken mafltar.’ Akwai wani babban likita da muka ' yi (appOintment) da shi, insha . Allah zai nema mana maganin matsalar. - Kafin nan ya. zama dole su rabu". Ta fashe da kuka‘,‘ ta ce."Ka Ce kafin nan qanina ya ‘karasa haukacewa. .kawai Nan ta juya tayi ciki yana kiranta ma ba ta saurare Shi ba. Deeda, kam tuni ta ~yi mutuwar tsaye a wurin, ta _fadi,’_ damuwa da tashin hankali ya_ mata 'yawa; Ibrahim din ya rasa me ke masa dadi? A dole .ya taimaka ya daga ta ya. kaita ciki ba don ya' so hakan ba, ya kwantar da ita akan gado har ta farfado. Tana ‘ganinsa ta juya kai, tana wani irin kuka wanda ba zai'jure ji ba. Tashi yayi ya‘ fita; ya-nufi falOn sa, . ya kife kai, komai' ya masa zafi, ya rasa me 'ke masa dadi, Wani irin 'radadin SOnta_ ya ji tare da jin takaicin yadda abubuwa ke tafiya tSakanin sa da Farida. Nan ya zaro 'waya ya budo hotonta yana kallo,» Wanda ‘kullum ‘a "nan yake' samun Karfin 'zuciya da 'sanyin rai yana samun duk wani (comfort)‘a hoton. . . Kallon ta. yake yana jin sanyi‘ da ‘ saukin zuciyar .Sa,_ 'a _dai . dai :Wannan- lokacin . Sabeer ya 'shigo da fada da masifa, a zuciye yace "Na ji me ka'je kana cewa, Sister ta fada min kana son raba 'ni da Deeda ko? Kana son raba ni da mata ta, to ba ka isa ba. Na san‘ dama duk munafurCin ka ne, ka sa jikinta ya dawo haka don ka cuce ni ka raba. mu. To bari in fada maka, ba wanda ya isa ya' raba ni da‘ Deeda sai Allah, da‘ga kai ‘ har sauran likitocin makaryata 'yan "uwanka ba- ku isa ba. Dama a can na" san kana son rabani da Deedana, kana auren‘ Sister amma. ka Sawa mata ta ido. T0” bari in fada’ maka, Deeda‘taWa ce, (she is not urs)". "Sabeer Ibrahim ya fada cikin tsawa tare nuna shi da yatsa, ya ce. "Ya ishe ka (enough of your accusation). Ina iya dukkan kokarina akan-ka amma ba ka gani, Deeda matar‘ kace, kayi alkawarin zama da ita, amma me kayi yanxu? Gudun ta kake, - maimakon ka zauna ka néma .muku ’ mafita Sai ka Kara; lalata» alamarin, ka Kara mana wahala. da‘tashin ’ hankali. In kai' ‘ mijinta ba. ka‘ damu da neman lafiyar taba, ya zama, dole ni in nema mata. In har ka manta da alqaWarinka akan deeda ni ban manta ba, zan taimaki' Deeda 'iya karfina,‘ kana jina ko? Ka je kai duk abinda zakayi, ka fadi‘ duk abinda.‘ zaka fadi MikeWa yayi zai dita'Wayar sa 'ta fadi" wanda yaja’hankalin' ‘Farida da sabeer din 'faduwar da wayar tayi haske ya bayyana saiga kyakkyawan hoton deeda baro baro a fuskar wayar (screen) Dam!‘ Gaban sa ya buga ‘da qarfl, lokaci na fark0 .kenan da ya ‘tsinci kansa 'cikin mummunan- fargaba“ ‘ da matsananciyar kunya. Sabeer yasa. hannu. ya'dauki Wayar. cikin zafin zuCiya DA bacin rai ya ce wohoho rikita rikita akwai wasu report na document DA nake aiki akansu kuma ran Monday ake buqatansu wlh shiyasa vanajin Zan Iya muku alqawarin yin post gobe Amman me I promise idan na kammala DA wuri the did will done trust mered a profile . birnin gayu chapter28. yanxu kuma me zakace Allah ya kamaka KO yanxu dinma sharrin nake maka me hoton matata yake a wayarka ?Ina ka samu hoton deeda?Dama amanata kukeci deeda ce ta vaka hotonta shine kuke neman haukatani don in rabu DA ita ka aureta?sister kinga mijinki KO?so yake ya haukatani ke kuma ya kasheki DA (cancer) donya auri deeda sabeer Ibrahim ya fada cikin qunar zuci nasan na maka laifi aje hoton matarka a wayata Wanda son zuciya ya jawomin Amman deeda bata DA masaniya sannan karka kuskura ka doramin sharri kamin qazafi ta yaya na haukataka ?ta yaya Zan kashe Farida? matatace Ina son ta,,,,,,,, karya kake baka sonta sabeer ya fada a haukace yayinda ya chapko wuyan Ibrahim yau sai naga bayanka tuni ya haukace musu a wurin Farida tasa wani ihu tare DA janye sabeer ta fashe DA kuka ya isheku haka ya isa tasa kuka DA karfinta deeda dake tsaye daga ciki ta sunkuya ta Kama Kai tana kukan baqin ciki shi kenan deeda kin hada fada kin raba mata DA mini kin hada yaya DA qani fada tasa kuka mai qarfin gaske saber ya zanyi na fada maka bani DA wata alaqa DA Ibrahim saina mutunci nasan cewa DA naso Ibrahim Amman daga baya komai ya canja Kai nakeso bayan Kai bazan Iya sake rayuwa DA wani namiji ba idan har inada allergy dakai na yarda na amince in zauna in mutu a gidanka inhar zaka jure ganina a mummunan surata saidai bazanso Inga ka haukaceba sabodaniba Zan fita daga rayuwarku ya zama dole inbar birnin gayu ta fashe DA kuka tana kimtsa jikinta taji wani irin kunar zuciya Mai hade DA amai yaxo mata DA qarfi ta rinqa sheqa amai cikin wahala gaba Daya taji qarfinta ya qare Amman bata FASA niyyarta na tafiya ba a hankali ta lallaba tabi ta dayar qofar ta fice tana kuka batasan inda zataba batasan Ina ta nufaba wayyo Inna Allah yajiqanki DA Rahma Inna yau dunya taimin zafi ya Allah ka taimakeni innaje gidan banana dawo Dani zaiyi nan ta samu gindin wani bishiya ta zauna tayi kuka har taji ba dadi a BIRNIN GAYU kuwa fada ya kaure .lokacin ‘da Ibrahim'ya' yi kokarin. taBa Farida «don ya lallashé; ta; ya kuma‘ ‘mata‘ bayani, don-ta'fahimce shi,“amma " ‘hakan ‘ bai‘ ‘samu ba Don' kuWa Wannan' karon Farida "ba ta Saurare shi'b'a, Wani- ‘ mugun', kallo‘ ta masa cike 'da tsana da“ Bacinrai,tace‘.‘_ ‘ "Ba abinda za ka cemin in saura're' ka,ko fahimce' ka'.~ Tun tuni. ya kamata . na fahimci cewa‘yanzu kai ba ka damu da" . kowa ba sai ‘ Deeda. Ibrahim; ka daina damuwa ‘dani tunda da Deeda ta Shigo ray'uwar ka, _ba_.- ka damu 'da rayuwar kowa ba, ba ka 'damu da farin‘~ cikin-kowa ba, ba'ka damu da lafiyar " ; kowa ba' sai nata. Kanina yana fama da rashin lafiyar' kwaKwalwa' ba ka. damu da' ' ’ka nema‘ mashi magani k0 biriciken mene' ne ’ba, matar- ka tana dauke"“ da babban _ ciwo wanda‘ zai iya' kashe ta (any' . moment) amma ba 'ka .damu 'ba, sai. Deeda. ce ka dage ka binciko ciWon ta- da dalili'lin sa, Saboda‘ita kake so, ‘ita kake; - da gani, ba'ka damu dani da Sabeer ba. : Ibrahim, ka ci amana, ‘ka Ci amanar yarda, ka ci — amana ta. Sabeer... Sabeer.,." Sunansa take ki-ra tana kallOn sa tana hawaye, maganar' ta carke, 'daga ‘ Karshe ta fadi a sume awurin _ A rude suka yi aSibiti' da ita zuwa (emergency), Sauran likitoci ne, suka rufu ‘ :akan ta ana Kokarin ceto ran ta,» Saboda ‘ "yadda numfashin ta ke daukewa Daga ' Sabeer har~ Ibrahim sun kasa Yin komai, komai 'suna cikin dakin amma dukkansu ba wanda ya iya mata komai, ' , Ibrahim jikinsa’ da hannun sa sUka 'dinga. rawa, balle Sabeer, da ya kasa zama a dakin, ya fito yanakaiwa da kawowa, tausayin yayarsa da halin da’ take ciki ya ‘sa 'shi kifa kai’ a; bango yanata kuka, ,yayin da yake ganin laifinsa ne ' da“ ya dagawa Farida hankali.. ~ ‘ ' ‘Ya fashé' ‘da kuka; "Ya Allah Ka kawo mata 'sauKi daga wannan‘tsanani da " ta tsinci kanta"a ciki. Ibrahim; ne ya‘zo yana qokarin' lallashinsa duk. da yana jin nauyin sa da kunyar‘ abinda ya faru a tsakanin su-bai Kyale 'Sabeer din ba, Saboda' yana‘ bukatar‘ . kafadar da ,Zai- kuka, duk da, shima ya- " . san ‘ yana buKatar ‘ kafadar Sabeer din” ya fiddah hawaye k0 zai samu‘ ya rage nauyin zuciyar sa.’ ' " . , Sabeer»-tun yana ture" shi harya- "hakura ya fada jikinsa ‘Suka rungume juna‘ _ suna ‘lallashin juna, daga ’bisani 'suka'_ {Nufi masallacin =asibitin,‘ Sukai alwala,.- ~ ,suka hau. yin sallar nafila’ don nemawa ‘ Farida ' sauki ' tare da' _’kansu ga ' Ubangiji Allah Madaukakin sarki; ‘ ' Sunanan. zaune suna addu'a ‘ wayar Ibrahim _tayi' Kara, yayi saurin dagawa' " ganin daga cikin ~asibiti ne. A nan aka fada masa cewa an fito .da Farida, tana I,c,u Tare suka _-yi ciki da ‘saurin su, suka samu ta‘na bacci. Nan Sabeer ya zaUna ya kifa kai a gadon da-take kwance yana zuba ~ .haWaye, yayin da yake tunanin Deeda, ~ ‘ .ina take?'A. wanne ha'li take? Kewarta yakeyi DA dausaya mata ' "Deeda ki yafe‘min, (I made'our lifes_miserable)NASo kaina DA yawa ; in bar ba zan iya zama dake a yadda. kike ba Bani da right) din' cewa. ina s0n ki, Idan har ni ciwo’ ne ~a gare'ki_ .. ya zama dole in rabu da ke don'ki 'samu " lafiya, Duk yadda na kai da sonki . ya Zama dole inrabu dake, koda kuwa' . mutuwa zanayi don . rashin ,ki"; Hawaye masu dumi suka dinga fita‘ masa‘. ‘ Haka‘ ne.ya kasance, da Ibrahim, ya, runtse ido, maganganun Farida na yawo a", kunnen sa. Yayata ki yafe min in kina tunanin nafi damuwa da Deeda akan ku.‘ Na 'san ina kaunar Deeda, amma bani da niyyar raba ta da Sabeer k0 wata .manufa, ina Kokarin rike amana ne‘ da alkawarin da na yiwa Inna na. kula da Deeda. Sai dai hala .na bari kulan da' nake mata ya 'yi yawa har yasa ki ka soma tunanin ban . damu da kuba sai ita;.."' Shigowar sauran lilkitocin ya katse ‘ shi Ibrahim ya mike‘ yayin da-Sabeer yasa musu ido ” yana Sauraron me za su ce? Dr. Nasir ya kalli Ibrahim ya ce.'.. "’Likita, ya .aka yi ku ka yi -irin' wannan .sakacin bayan kun. san irin ciwon. da take famada‘shi .(its very important) , ta dinga shan magani, _tana'.samun kula na ' musamman? Amma kun' kyale’ta, ba magani, ba kula. (Stress). ya mata yawa,- dole jikinta Yayi tsana-ni' now, she .is critical); Munyi' koKarinmu,~ ~sauran.sai muyi addu‘a mu ‘barwa'Allah" . " Nan suka qara dubata, sannan suka sa kai suka fice"Inna illahiwa- inna' ilaihi raji'un, _ Ibrahim “,yake’fadi a" ransa, tare da: kama" "' hannunta yana hawaye "(I am sorry) Farida, ki yafemin nayi babban. kuskuren dabazan taba, yafewa kaina da kaina ba haka :.suka.zauna zugum suna jiran tashinta "tare da; addu'ar ,Allaha Ya bata Iaflya. _ta fita daga danjar da ta shiga KoWanne (second) da minti dana Sanin. 'abinda sukayi yana cinsu. ‘ ,.'_'Deeda zauné a gindin bishiya tana ta Zabga kuka, “tunani kala Kala a ranta ga ‘dare ya .sako kai, -_tSoro DA fargaba ya dinga shigarta,tunanin inna da’keWarta. ya din ga ‘ Shigar? ta ta“ rasa: abinyi “Tana- cikin Wannan hali ‘ta‘ji’an dafa ta, ta dago~ ' - kai -da ~ ‘sauri‘» a- tsorace Wani - ' mahaukaci _ ta gani ‘tsaye yana dariya, da fuskar sa mai ban’sorO "Me. "kike a gida- na? Ko 'kece mata ta da ta gudu? Dama‘ na‘: jima‘ ina: nemanki ya Cafko hannunta ’ ‘ ta Saka‘ "wani irin Kara tare‘ da kokawar Kwacé hannunta, " wanda ’sanadiyyar haka ya ji“ mata‘ciwo, ..Da Kyar ta samu ta fisge hannun ta! ruga ag'uje yana binta, tana‘ gudu tana ihu, da- ' Kyar' ‘ta samu ta Bace masa ta ’Buya’a bayan. wata _mota;Bayan ya juya_~_ ta? tsuguna ‘tana haki' tare; da. rushewa, da kUka .wayyo Allah rayuwa, ina Zan sa ._ kaina?" nan :ta samu gindin wani shago ta zauna, ta roke su bata (pure water) ta sha, sannan ta watsa a fuskar Tana nan‘ aka kira sallah', jama'a suna wucewa suna kallon ta, ' saboda bakin hanya ne, har masu shagon suka rufe, aka watse, wuri ya soma duhu da shiru Hakan yasa 'tsoronta ‘ya qaru, ta miqe tana juye- juye; tana tunanin‘ abinyi; ‘ ba ta ankara ba ta ci karo da. mutum, ta- . ‘ ' juyo da sauri tare da daga kai. TabaWa 'ta . ' gani, tsaye a gabanta, tayi saurin fadawa ji-kinta, 'ta, .qankame . ta tana" kuka da ‘ .Karfinta. Tabawa ' ta matukar tausaya. mata, 'haka ta ji kukanta ya karya mata ,Zuciya, ' itama ta'soma hawaye, ta ce. ’. 'Deeda, dama‘ da- gaske- kedin ce ' a- wurin nan? 'Dazu dan wani .maKobCin’ mu‘ ‘ké ce ‘ min "ya .ganki, da‘ far‘ko ban 'yarda; ba, amma ganin yadda ya dage ya'Sa nace bari inz0 induba da idona. Deeda me ya faru? Ya aka yi?"’ .A Cikin kuka ta ce,; "Tabawa dogon labari ne" . Nan ta ja hannunta suka' tafi gida, har wannan lokaci‘ Deeda kuka take, tana bawa Tabawa labarin abinda ya faru. Tabawa ta tausaya mata matuka, tace."Deeda, baki'kyauta ba, ina da rai, ina da lafiya ta a garin nan ba za'ki zo‘ inda nake ba? Kin manta lokacin rasuWar. Inna na ce miki. ki dauke ni kamar kakar ki, zan' miki duk abinda Inna zata miki? Akwai ‘ mutunci ' da ,. zumunCi Sosai tsakanina ‘ da ' Inna". Deeda ta ce, "Kiyi 'haKuri Tabawa, ba a ' hayyacina,nakeba kwakwalwa ta a cunkushe take,-ban san. abin yi‘ ba. Na rasa me ke min dadi, rayuwa ta’ min:zafi da qunci Ta' Kara fashewa' ga kuka, daga nan ta Bige da amai, sai da tayi ama'n ruwan da ta sha—tas,” har ta rasa=abin amayarWa, ta kama'ciki 'da kai. ‘ ' . . Tabawa a rude ta fita' ta kira' wata makwabciyar Su da take (nurse) ta zo ‘ta duba 'ta, nan ta tabbatar musu ‘da ‘cewa .. Deeda cikine 'da‘. ita, kuma bata da'wani ~ qarfi'ba ruwa a jikinta," tana bukatar drip. ' ‘ Cikin .gaggawa Tabawa ta. flta a rude ta nemi (taxi),- sai asibitin'-Malam ,Aminu‘ , ‘Kano.’ "A nan. akai mata Karin ruWa; ga amai yaqi‘ tsayawa;_ ga ‘-‘matsanancin ciwon 'kai. Haka Tabawa ta' ' ‘tsaya akanta tana riqe da ita, tana matsa .- mata kai har tayi’ sa'a aman “ya .tsaya, ‘ bacc'i Ya dauke “ ta* " ' Tabawa ta zura mata ido tana kallon ta cike da'tausayi.A asibitin su_ Sabeer kuWa ,wurin‘ ' Karfe ukun dare" "Farida ta farka ta ga Ibrahim da ’Sabeer, Ibrahim na' zaune ta wurin kanta rike da hannurita, ya kifa kai, Sabeer kuma ta Kafafunta. ' "Ta. kallesu daya ,bayan; -daya, zuCiyar ta cike ‘da tausayin su da kuma tausayin kanta. Ibrahim ne ya soma_._,dago kai suka hada ido; "Farida". Ya'kira. sunanta. ' . »Tsananin 'kunyart‘a. ya _sa ‘shi kau

Chapter 23 of 25