Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
fada'yana‘ murmushi yana kallon fuskarta,“ya kasa_tafiya. ‘ ‘ Déeda tun tana jinsa sama-sama har‘ BaCCin gaska ya dauketa ba ta san tafiyarsa'ba._ ’ . 'haka ta 'kasancé tsakanin Sabéer" da Deeda, ya',.dinga shige.mata da nuna mata' kulawa qarara, ya yin da ita kuma' ta dinga. kauce'masa Ibrahim ya dinga gujewa Deeda da tambayoyinta. . Sabeer kuwa yini yake ‘yana kallonta a office wanda. a wannan lokaci ya fi masa kowanne lokaci .dadi, ya yin da kusan aiki tare §uke yi, ta yi .nata aikin ta yi kuma nasa, su yini tare, su yi hira tare, bacci ne kawai' ke rabasu. Tun Deeda tana kauce masa har' dai daga ‘baya ta sake délenta, sabo data saba da hakan. * V * *‘V * if y 3k V ’ SAFIYAR ranar Litinin ' ne itace safiyae ranar da Ma’aikatan Kainfani suka tashi da ; ' yajin Aiki akan suna son qarin ‘Albashi k0 kuma a basu gidajen zama a kusa da Kamfani Dr. Sulaiman k0 ya ce ba zai Kara musu ba, sabo da bai jima da yi musu kari ba, kuma yana ganin gidajen da ya basu ba shi da nisan da‘ sai an musu canji. ‘ Haka kamfanin ya wanna kusan sati ba Ma'aikata, Wanda. Dr; ‘ sulaiman ya yanke hukuncin zai‘kore‘su‘ ya dauki wadansu sababbin Ma'aikatan. ' idan sunqi dawowa Haka sauran Directors din Kamfanin suka bi bayan shawararsa, wanda shi Sabeer bai . ' So haka ba, yanaganin’in har an koresu ba a yi musu.' adalci h va; sabo da da su aka kafa ' Kamfanin. ' Office din Dceda.ya,shiga.wanda:ba ta yi mamakin ganinsa ba, don kuwa ya Saba shiga kowanne lokaci. ‘ To amma Kuma abin da ya'ba ta . mamaki shi ne yadda ya shigo office din ba ' tare ya yi ma‘ta magana ba ya samu waje ya ‘ .‘zauna ya yi' shiru yana tunani, SaBanin da, da idan ya zo zai yi ta mata sumtu k0 kuma ya saka mata ido ya yi ‘t'a kallo ~Shirunsasa da ~natsawarsa'ya daméta‘, ta tashi daga inda fake ta ‘bar'aikin da take tar matsa kujerar da yake zaune ya yi Tagumi, ta durkusa a gabansa ta kalleshi cikin sanyin‘ murya 'ta‘ ce "Sabecr‘ mene ne ke damunka? ' ’ Shirunka ya dameni, ba ‘haka naSan Abokina Sabecr ba a baya. . .Ya kalleta ’Cikin damuwa ya ce, "Dccda matsalana na na. Kamfanin nan ne day Daddy ‘yace zai koresu _idan sunqi su koma kan‘ aikinsu kuma sun kafe a kan ra'ayinsu in matukar ana son su koma aiki sai an, yi musu abin da suka nema. ' ‘ To 'gaskiya ni kuma ina ganin idan aka koresu ba a yi musu'adalci‘ba. Ki duba'ki ga,.da su aka kafa‘Kamfaninnan, da shi ne sukeci, suke sha su- da’iyalansu da suturta su. - ' " Dazu da na shiga indasuke na yi. musu korafi, amma da na~ji nasu sai naji ‘ai 'suma da gaskiyarsu.- ' Haka kuma da na yi magana da‘Dadday ,shima sai na ji -yana da gaskiyarsa. Yanzu ya dora min ‘nauyin ‘kare Aikinsu, yana so komai ya koma dai-dai ne nan da zuwa ranar Litinin' din nan mai zuwa, sabo "da . .lnveStors" na Kamfaninmu suna ta janyewa, haka masu shirin Investing suma sun fara tafiya ‘ wasu Kamfanunuwan. _ ‘Decda'ni ban Saba da irin wannan ‘ ba, sannan ' Uncle " ib yaqi tallafawa “ya zare hannunsa; yace wannan aikina neba nasaba. - Daddy kuwa ya bar komai a hannuna, na rasa yadda zan Bullowa al‘amarin nan, wannan shi ne ya sakani cikin damuWa da'tunani". . Deed; tayi murmushi ta ce, "Abokina ya fara fahimtar responsibility dinsa da sanin damuWa‘r Wasu da matsalarsu.‘ Ka kwantar da hankalinka, ka dauki . abin dasauqi. -'Kar ka damu komai zai tafi dai—dai yardar Allah. Kuma Allah Ya ga zuciyarka da‘ niyyarka,’ Shi zai taimake ka, kar ka karaya, ina tare da kai! Deeda na tare‘da kai Karfe naWa. ne' 'Meting din?" "Karfe goma sha daya ne' ‘ Ta kalli agogon'da ke bangon office din,'"Yanzu Saura minti talatin ke nan"; ' Ya girgiza‘ ma ta'kai alamar eh Ya. ce, "Yanzu haka Daddy da sauran Darector's‘ suna a (Meeting Hall) Leburorin ‘duk sun taru"‘ . "Karka damu Sabecr, duk da ba lokaci amma zamu san abin yi". , "Ban da ni a Meting din, amma zan taimaka, _dakda ba ’lokaci mu‘ tsara, amma yanzu ba lokaci; ina ga magana kada ya isa, magana ta _nutsuwa da farantaWa da ’farantaawa juna sanin darajar juna da muhimmancinsu", ,Wayar SAbeer ne yayi Kara. Ya kalleta ya ce,‘ "'Dccda Daddy ne 'Ya fada kamar zao yi kuka. ' ' ‘ "Kar ka damu ta_ shirya kaje yanZu, ina ga abin' da za a yi, ka‘yi_.Connecting dina da Mating Room din na ga me ake, cewa mu dinga magana a'Waya, kasata-a Kunnenka, insha Alahu komai zai 'tafi daidai". ' _ ' Karfe' sha daya’. suka' hadu aka fara Meting,din suka' kasa shawo kansu Deeda dake hangensu kuma tana jinsu, ya yin data lura Sabeer‘yana cikin rudani, yana kuMa a tsorace tace"Kwantar da hankalinka Sabeer ka nutsu ka maimaita duk abin da na ce.‘ Sabeer ka yarda da ni?" Ina kallonka in but ka yarda‘ dani ka girgiza kanka zan fahimta. ‘ Jin haka yasa ya‘girgi‘za ma ta kai. "Alhamdu lillahi, yanzu" kamaimaita abin da zan'fada‘maka..‘_ - Guri ya, yi tsit, Sabéer ya mike ya fara magana. " - ' "Na ji duk abin ,da ku ka ce, daga kowanne Bangare Ni dai' a ganina 'da hangena, kamfanin nan ya kai wannan matsayin da nasara ne sabo da Ma'aikatansa, ’ba, don-mu masu Kamfanin ba, sabo qo‘karinku da jajircewarku, Zuciya' daya tsakani da Allah, don haka dole mu durajaku kuma mu girmamaku, kuma mu yi muku godiya; A ganina. dukkanmu. matSayin (Family)daya muke, 'yan uwan‘juna, DANGIN jUNA,‘ .aduk lokacin da Kamfani' ke cikin matsala taeuwa ya kamata muyi mu‘cetoshi, Yadda zamu' gyara A halin yanzu muna so ku bamu hadin kai mu samu invistors su daina, janyewa, . ku‘ma mu samu masu Investing'idan kamfani ya habaka aka samu riba, insha Allahu za mu yi muku yadda kuke so kamar yadda muke so. ‘ ‘ A yanzu ina fatan kun fahimci maganata?” ‘ _ Tsit! wurin ya yi. Shugabansu ne ya mike ya ce, "Mun ji .bayaninka, kuma mun’ ‘amince. Bamu san cewa Kamfani ya daukemu da daraja hakaba; bamu yi zaton Kama ya san muhimmancin. mu ba sai yanzu.. “ ' Mun yi matukar farinciki dawannan ,bayani kuma muna- tare da Kamfani dari bisa dari : 'A'shiryc make do mu bawa Kamfani lokacin da ‘ya nema, muna godiya da sauraron kukanmu’ da kukayi'. Mu kUma “muna tabbatur muku da .cewa za mu koma bakin aiki ba tare da bata lukaci ba. A karshe muna dada ba da hakurin rashin jituwar da muka samu . Sabeer ya yi murmushin jin dadi, "yami qe tsuye yana dubansu yace"Mu ma muna godiya da wannun guyon baya da hadinkan da ku ka bamu. Allah Ya taimakemu Ya taimaki Kamfani, ya barmu tare". Kowa da ke Wajen Ya amsa da,' "Amin". " Bayan Sabeer ya 'koma ya zauna, .sai jagoran churoma Mallam Sule ya mike ya yi, Sallama, suma ragowar‘ Leburorin suka'mike bayan sun gama fita Wajen‘ya yi tsit Wannan ya kalli wannan, wancan ya kalli Wancan. ': Duk abin da ke famwa Dceda tana can daga office dinta tana kallonsu, marna ya cika mata" zuciya sabo da samun nasarar Sabeer Nan sukai mai da kallonsu gareshi, 'Mataimakinsa, yace, "K0 za ka iya ‘yi mana bayanin_ abin da ka yi yanZu, me ye :ma'anar hakan?" ‘ mu koresu, in wasu sabbi su'ka zo kafin su ganc aiki sai kamfani ya yi asara wanda ba za mu so hakan ba. Mu bisu cikindabara da hikima yadda za su yi mana abin da mu ke so". "Wow! '.' Daya daga cikin 'Directors' din ya fada. , "(What a smart move) Daya daga'cikinsu ya ce,- "Sati‘guda kenan muna fama dasu amma gashi yau ka yi maganin matsalar lokaci gUda". ' Nan fa suka yi ‘ta yabon'sa suka watse suna murna, mahaifinsa ya taso ya matso kusa da shi ya kalleshi, hawayen dadine- suka cika masa idanu yace "Sabcer yau“ ka birgeni ina alfahari da kai. Oya, give me a'huge Fadawa jikin mahaifinsa yayi yana maena, shima bai hakura ba hawaye 'yaji na zubo mai yace "I love you Dad. [promise to Work hard); Ba za ka sake samun matsala da ni ba 'Wel done Sabeer. Allah Ya taimake ka, Allah Ya yi maka albarka, gobe Yayarka tanan kan hanya murnar ganin Sabeer, sosai zata ga canji, Sabeer- ya kara girma,- Sabeer ya’ zama babban mutum, interligent Sun rabu cikin‘ farinciki da kaunarjuna irin ba da da uba, inda Mahaifinsa ya yi masa alk‘awarin baashi duk abin da yake so, ‘a rayuwa muddin dan adam na‘ iya' ba‘wa mutum da gudu,. da murna Sabeer ya fita' ya nufi office din deeda da gudu yana kiranta". ' "ddeda! DdddaH Docda!!!" ' ~ Dama' .tayi tsammanin hakan, ta yi dariya tace "Wow! Abokina ya dawo; cikin nasara‘ Nan suka' kWashe da dariya gaba dayansu sannan saka nemi' Wurin' zama suka fuskanci juna, ya soma yi mata‘wannan kallonda bata Son. . Yana cikin tsananin faeinciki ya ce, "Dccda na ‘gode, ya ce, "Dccda ban San ya zan yi in fasalta miki murnar‘ da nake cikibA Ya kalleta; "in fada miki wani abu zaki yarda da ni‘.’.toki yarda gaskiya na'ke fadi‘?" Ta yi murmushi tace;_"Kwarai Sabccr". Ta, yi murmuShi gami‘ da kwantar da kai :Na yarda da'kai Sabeer. 'I trust u "Deeda ki yarda a Wurina you are the best, a wurina yanzu’,’ rayuwata ita ce deeda, kuma Dccda ita ce rayuwa, Dccda itace farincikina, Dccda ita'ce rayuwar Sabeer deeda ita.cc farinncikin‘ Sabccr, Dccda ita ,ce zaka gani ka gane Sabeer deeda ita‘ ce (Identity) na ,Sabeer don Allah Dccda karki'rabu dani hawaye ya gangaro masa "deeda plesease don't leave me sabeer Ya tsinci kansa a cikin tsananin son Deeda wanda ya so yafi qarfin zuciyarsa, ya dinga jin tamkar yajawota ya hadiyeta akoda yaushe ji yake tamkar ya jaWota ya‘rungUmeta ya 'kwana'a jikinta ya kwada mata irin tsananin‘ 'son da yake mata, ya kwantar da kai“akan‘ kujera' yana‘ fidda numfashi sama-sama yana kallonta .yana shakar iskar dake hudo sassanyar qoramar dake cikin zuciyarta "deeda kiyi alkawari ba zaki kyaleni’ba kiyi_ min alkawarin za’ki kasance da ni har’ abadan Ya fada muryarsa kasa-kasa cike da rauni da kuma shaukin so ' ' ' ‘ . ~ Ras! Ras! kirjinta ke bugawa Kalamansa sun firgitata, sun rudata, hankalinta ya tashi. . , ‘ ' ' " ' ' Shike nan abin da take gudu ya' faru, Sabeer sonta ya keyi.. zufa taji ya Fara keto mata ta mike, "Ba zan bari haka ta faruba da sauri ta miqe ta fice shima ya mike ya bita.‘ . " _ "Dccda please tsaya, kar ki ‘ kyaleni Ba ta saUrareshi ba, kafin ya ankare ta Bace 'masa. hankalinsa' ya. yi mummunan‘ tashi, duk abinda sukeyi lbrahim najinsu kuma yana'kallonsu, dama_ yayi.zaton Sabeer ya fara son Dccda .tun ba yau bA " Hankalinsa ya tashi da abin da, yaga ya faru. Yanzu me ita yarinyar' deeda take nufi Shin ta yaya, Zai soma controling din Sabeer 'da wannan; sabon" matsalar data kunno kai"? "Ya ‘_ Allah!" . Ya 'fada“: cikin damuwa. ah shared a profile . birnin gayu chapter12 hankalin Deeeda ya kara‘tashi ganin‘ ibrahim bai dauki . Wayarta ~ba_ .har' ta‘ " tsinke.‘ "Ibrahim ka'dauki wayata, please inason magana da kai". Ta fada cikin. damuwa.. ' Data sake bugawa sai ta‘ji an kashe gaba daya, ta ‘wuce kai tsaye ta cewa lnna zata. wuce gidan’Tabawa kar ta. fadawa Sabccr inda take "lfy yadai Deeda‘?" lnna_ta DA irin yanayin da take ciki na damuWa. _ "Inna zan fada—miki. komai idan‘ na dawo yanxu bana son Sabeer ya sameni". AI ‘ Bata jira tasake jin’ wani abuba ta fice'daga dakin ta bar Inna a tsaye cikin damuwa da- tunani 'deeda na fita ta tari taxi tace ya kaita ‘Asibiti haka nan bata fasa kiran Wayar Ibrahim ba Amman a kashe har ta iSa ‘ ASibitin,akace mata 'baya nan,ta jira'shi na tsawon lokaci wata Nurse take fada‘mata cewa'w yau fa Ibrahim ba zai dawo ba sai dai gobe. zai dawo hawaye ya zobo mata "Ina zan Sameka Ibrahim? Ya zama dole ka’san’me ke faruwa,.ka Sani bana son Sabeer Ban 'taba son Sabccr ba, kai; -nake so Ibrahim ‘tun farkon haduwata da kai ban san lokacin da ‘zuciyata ta. kamu da sonka ba, duk abin' da na yiwa Sabccr na yi ne sabo da- kai, na jure dukkan wahala da Wulakanci sbd kai. . : Bana Son Sabccr, kai' nake: "so." , Ta fada hawAye na zubo mata a idanunta. "Ina ka ke Ibrahim?" ' Nan ta mike cikin Bacin rai ta bar Asibilin ta sake; hawa Taxi ta nufi gidan Tabawa. Ibrahim kuwa, sai daya tabbalar da deeda"ta bar Asibitin "Sannan ya fito daga 'office dinsa ya‘ yiwa-wannan nurse din godia sannan ya juya ya koma office din ya kulle kansa, ya :‘bara tunani ya mike a-‘doguwae kujera gamida dafa kai ya rasa ‘mekeyi-masa dadii Ya tsinci kansa cikin wani irin yanayi mara dadi kwakwalwarsa ta ‘tsaya,.»ya rasa ta ina zai .fara tunkarar matsalar, .komai yi masa zafi. -A Mota deeda ta sake kiran layin' Ibrahim ba ‘iyaka amma' har yanzu a kashe Wayar'taga Wayar Sabeer sai shigowa take ta kasa dagawa, baya da~ abin da zata iya fada masa; karshema' kashe Wayar tayi ta fashe da kuka~ -a haka ta isa gidan Ta-bawa. , ganin yanayin DA take ciki Tabawa ta matsa mata da tambaya. . . ‘ - +++++++++++++++ a'BIRNIN gAYU kuwa tuni Sabccr ya haukace musu da_neman_ Deeda, yaje wajen lnna' yana 'mata kuka akan ta .fada masa ina Deeda Take 'lnna dai abin kallo ya ‘zame mata, tawani Bangaren ’kuma tana mamaki, tana kuma godewa allah Ashe; akwai namijin da ‘zai nunawa Deeda irin wannan soyayyah Lallai Wani jinkirin alkhairi ne A yadda ta ga Sabeer tamkar' wanda Aka ce ya rasa komai a duniya, .har side din Momi yaje neman Dccda, daga karshe yama fita ya fara zagaye ‘unguwar yana nemanta amma bai ganta ba‘ wajen Inna ya koma yana mata magiya gamida kuka akan ta nuna masa inda deeda take inna taji tausayinsa tace"Sabeer kwantar da hankalinka deeda ta'na lafiya, taje gidan Wata Kwaggonta ne bata da lafiya‘zata kwana da-ila gobe zata dawo . "'lnna Inane gidan? sabeer dare yayi gObe deeda zata dawo in allah ‘Ya kaimu". . . ‘ ‘ "Inna deeda fishi. take da ni": ' "A'a Sabeer na gaya maka- zata kula da kWaggontane shi yasa bata dau Wayarka‘ba. Ka kwanta ka huta, inta daWo ta ganka cikin damuwa ba zataji dadiba ' Da .kyar “ta lallasheshi ya hakura ya, ’bar side dinSu ya.kWanta, ko ruwa ya kasa sha balle Ahinci haka nan da kayan’ jikinsa ya‘Akwanta yana tunanin deeda, haduwarsu‘ da rayuwar da sukayi a tare. ‘ Wani .lokacin ya yi dariya, wani ‘ lokaci yayi hawaye. a haka har bacci ya daukeshi. lokaci , wannan dare .yafi ko wanne dare wahala da kunci a wurin deeda, ibrahim da ‘Sabeer- « *,*‘ ** **‘ ‘ . tun da sasSafe Ibrahim 'ya bar Asibiti ya . daWo gida ya yi Wanka ya shirya. Nan . » ya leka daya dakin yaga Sabeer.na kwancd"rabin jikinSa~ a gado rabi a kasa; dagaganin yanayinsa ya San shima ya fuskanci daren jiya "Ya tausaya masa sosai, sabo. da Sabeee bashi da dauriya da‘ juriya akan' wahala ko kunci', duk ‘girma ko kankantar‘abu bai Wuce yasa‘ masa kuka ba Ya': matsa dafda shi yana shafa kansa yana‘ 'kallon yadda ya hargitse dare daya, ‘ . "Sabccr‘ ya zama. dole ka jure ka- fuskanci KALUBALEN RAYUWA. , Rayuwa ba yadda ka dauketA, takeba, " sannan ya tashe shi, baiso katse masa bacci ba sai dai ya San sarai Sabeer bai yi: sallah» ba, sannan karfe goma zasu je dauko Farida a Air Port. ‘ ' Cikin nutsuwa ya tashe shi 'ya bude ido a firgice ya tashi da sauri ‘daga ganin yadda .ya tashi ka san bacCi ‘saceShi ya yi. haka; ya bude baki zaiyi magana sai kuma ya >fasa, ya nufi Toilet Ibrahim bai ce maSa k0mai ba har sai da ’yayi wanka hade _da Alwala ya‘yi sallah ‘ ya shirya Zai flta. . "sabeer". Ibrahim ya kiraShi._ . Ya juyo, Ibrahim ya matsa gareshi ya dafashi yace,' "Ka yi hakuri na San kana fis’hi 'da ni jiya kakira wayata ban dauka ba, daga qarshena kashe Wayae, "Sabeer ina da abin yi a Asibiti ne"; " Ba komai"Ya fada kansa a sunkuye. ' Ibrahim ya kalleshi ya ce, "Yau ina-Sabeer , dina ya tafi, ba magana ba great smile, me ya faru?" Fad'awa jikinsa ya yi ya fashe da kuka. . Me yasa na kasa jure rashinta Uncle ib ,' Me ta dauki 'kanta,’ ~za ta tafi ta bar ni?‘Waye'ya ba ta-damar bata min rai- (Who is she to Spoil my ‘ night)? - ' ‘ ‘ ' ‘ . Ibrahim ya tausaya‘ masa, sai ~ya daure ya ‘ ’ kau da, maganar "Ya isa haka Sabeer. Oya shanye Tea dinka, zan kai ka inda zaisa 'ka manta damuWarka, inda Zai saka murmusbi". ' ' Ya mike tsaye cikin sauri, "Da gaske' Uncle 1B? Na koshi,tashi mu tafi (I really need to be hapoy '- Nan ya.jashi suka fita, idonsa na kan side din ,su Deedi ko' zaiga’ Wucewarta ko giftawarta amman babu k0 al‘amarta. Nan ya kau da kai cikin “rashin jin dadi Ibrahim na lura da' shi amma Sai‘ya share. ‘. Sabeer ya kalleshi' yace Wai ina zamu je?" ,‘ "Kai kaikam ka jira za-ka gani"; ' Wayae? Deeda ne 'ta shigo 'Wayar Ibrahim .amma-sai ya :katse ya saka Wayar Silent. ' Ta yi ta kira' har ta ji ranta ya yi dubu ya ' Baci,'ta rasa me ya ke yi- ma ta dadi. Ta fashe da kuka' ta kwanta da alama’ ba za‘ ta fita aiki ba, kuma baZa ta koma BIRNIN GAYU ba. Haka Sabeer; yayita KOkarin kauda tunani a zuciyarsa amma ya kasa. Ya dauki Waya ya yi ta kiranta amma kamar jiya yau ma taqi dauka. Ya'yi Tsaki yayi ya jifr da Wayar ya kwantar dakai dan site gami da rufe fuskarsa da hannunsa yana tunani y ko'wanne motsi ita yakeji, ita ya ke gani.‘ Ibrahin na' kallonsa amma bai. ce masa komai ba dun ya san ba shi da maganin matsalarsa a yanzu. .. Tsaki ya ‘yi ya naushi gaban- motar yaji kamar ya fashe da kuka... ' ’ "Yi'hakuri 'Mallam sabeer karka fasamin Mota". ‘ - ’ Lokacin ya bude-idonsa ya gansu Airport, Wani irin kara Sabcer ya saka, ya kalleshi. ' "Sister ta iso?" - . Ibrahim ya. yi darin yace Aina .fada maka you Will bé happy". WayyO Sister". ~ Tun kafinn Ibrahim ya karasa yin parking din Motar Sabecr ya bude murfin Motar ya fita da sauri ya nufi inda . zai sameta. Shima Ibrahim bayan ya yi parking ya kulle Motar ya biyoshi a baya, ya riskeshi a hanya. . ' to, "Mallam’ basu- sauko..ba tukunna sarkin suuri. sai mun jira”. " haka Sabccr ya 'dinga kaiwa da kawowa cikin kosawa, ya yin da tunanin .deeda~“ya cika zuciyarsa da kwakwalwarsa' ba,a jimaba jirgin ya sauka Sabeer sai raba idanu yake‘ Can k0 ya hangota, tsananin murna: ya .rufesu, ya sa‘ka dariya mai hade dairin'ihu yana”kira Sister OyoyO!! itama Adariyar take tsananin murnar ganinsu, dariya,. "Sabeer. yake yace sistér 20 mu je Mota, sai' mu yi magana a can hannunta yaja suka bar gun, Ibrahim ne ya‘ “tsaya ya yi (Cleaeing) din Kayansu sannan ya taho yana kallonsu yana murmushi. koba komai Sabeer ya dan sake" ‘ "A baya suka zauna tare, Ibrahim na tuqawa yace Yau dai na zama Drive"; Suka‘ yi, dariya. Sabccr dai kwanciya-ya yi, a Cinyar farida..Sister nayi missing dinka, sai dai kin dawo lokacin dana ke buqatarki".Sister zaki laimaka min k0?" Ba ta. ankara. ba -sai ji tayi hawayensa na jika‘ta. 'Ta' dago shi da sauri hankalinta a tashe. ' "Saber menene?" Bai iya cewa komai ba, sai kuka. ‘ Nan Suka hada 'ido da' lbfahim ta Madubi Ya' girgiza mata kai alamar 'kar ta yi masa wani tambaya. hakan‘ yasa ta fara: lallashin Sabccr kamar wani_qaramin Yaro har suka iso gida. ' ' Daddy ya fito dakansa ya tari 'yarsa farida tare da Momi da sauran 'yan uwansu' yana- mai 'murnar ganin 'yarsa. Sun kasance tare daSu lbrahim ,da sauran family, Sun sha ‘hira sosai tare-da labarai da ya shafi Asibiti da' kuma sauran .harkokin rayuwa na‘yau da kullum. . Sabeer dai 'na manne da"farida har La'asar lis‘ Sannan suka Watse kowa ya kama ‘gabansa, lokacin lbrahim ya samu damar kiran'deeda a Waya, duk’da tana . cikin fishi da shi amma‘ .tana "matukar son magana dashi don maganar Sabéer na cinta har yanzu ‘ibrahim ina‘son' magana da kai"..Ta fada cikin damuwa ‘ "Me yasa ka ke min -haka, baka daukar Wayata kuma ba ka kirani 'ba, mena yi maka Ibrahim?" ‘ Sory Deeda ina da abin yi da yawane ‘amma dai yanzu zaki iya samuna ‘a ,BIRNIN ' GAYU a Side dina saiki saiki fadamin abinda kikeson fadamin din "ina nan zuwa‘ yanzu".‘ Ta fad‘a cikin zumudi'da murna. _ . A cikin 'minti kadan ta shirya tana ‘ Allah-Allah ta isa. . Sabeer ,ya kasa zaune ya tashi ya nufi Bangéren su Deeda' amma har yanxu. ba tata dawoba; ” Inna ranta bai mata dadi ba ‘ mai yasa Deeda ke gudun Sabeer? ya Fita ya nemi' wani Wuri inda ba jama'a . 'ya je ya zauna ya hada kai da guiwa, duniyar tai masa zafi ya rasa me ya ke masa dadi, zuciyarsa ta dinga yi masa kuna “ a wannan halin Farida ta sameshi. Sabccr ya dago kai'. '"Meke faruWa’da kai haka?" , . ‘ Ya girgiza mata‘kai"Ba komai". , ' ' Taja hannunsa. . TaShi Sabccr'm mu shiga ciki ka'fada min méye malsalar, ka Sister dinka‘?" cefa 'har daki suka shiga Ibrahim .na jinsu, ta ~dago kansa.‘ . ~ "Fada min me ne ne damuwarka?" ., hawaye'ya'gangaeo masa ya‘ ce "Sister, “deeda Sister nayi kokarin in'mantata na kasa". -deeda" Farida ta maimaita' sunan _‘ Ta ‘ yi murmushi ta kalleshi ta -ce "Kyakkyawa ce?"Ya gir‘giza ma ta kai alam‘ar. a’a.‘ classy ce" Yasake girgiza mata kai. , , . ,Ta yi. masa kallon mamaki " ya tsuke fuska'yace"No Sister, amma duk da hakan Sister, deeda ce rayuwata Sister ki taimaka min tun jiya ban ganta ba. duk da inason‘ ganinki da dokin son ganinki amma da ki ka zo na kasa murna ‘ . na‘kasa control din 'kwakwalwata Shiru tayi' tana ‘kallon yadda Sabccr ya yi nisa cikin soyayya, gaba daya ya canja mata kamar ba Sabccr din data sani ba "Deeda"; Ta fada sunan a ranta Ta mai da~ kallonta kan lbrahiiri,_‘data lura . shima yana cikin damuwa da matsala. Ta sake kallon ‘Sabeér. ‘ _in . Deeda ce damuwar Sabecr, to shi kuma Ibrahim fa? :sister Sahccr ya katse mata , tunani. "Siste zaki bani deeda‘?" Ta yi murmush. - . . ,"Saheer Deeda mutum ce ba Kaya ba ita keda ikon. bawa'kanta-abinda ta ga dama" ' ' " tana 'kula da ni,‘ kayana, .Side dina, ta dafa min Abinci. Sister har Karatu tana koya min, tare muke karatu a wurin Mallam. . Sister ko a office ita ke,kula dani,-'.she take care of my .world everything; Sister- dole in so .deeda.’ Sister Deeda abar‘ so ce. Sister, kullum ina Cikin farir ciki bani, da matsala, (she made my: world beautiful) yanzu _ kuma ta gudu ta bar ni.‘ SiSter ya zan yi‘?" zata daWo Sabccr, kar ka damu, zanje inga Dccda, Zan fada mata irin sonda kanina ke mata, zan‘iya ka komai,‘ donka samu abinda ka keso,zaka sameta Na. gode Sister"; Ya fada cikin tsananin murna. ' Ta yi’masa murmushi. ~ "Kwanta' ka huta donka gaji da, yawa".; Nanta dinga, lal‘laBashi tana kwantar masa da hankali har ‘Bacci ya daukeshi, sannan ta fito daga dakin ta samu .lbrahim a falo yana Waya, deeda ya ke ,fadawa’«inda ya 'ke ta sameshi. ‘ "Ibrahim". Takira sunansa. . ‘" Ya juyo dasauri ya‘ nufota tare da batA kyakkyawar runguma ba tare da ya ce .komai ba‘ itama rungumeshi .tayir sOsai. na tsawon lokaci sannan ya ce, "Yayata nayi ' mising dinki sosai' ' Ta’ qara bashi kyakkyawan tace Ni kuma na yi ‘missing din mijina sosai, 'sannan kanina". . Ya Yi murmughi ‘yace."Nima na yi rashin‘ yayata- kuma matata. Baki san‘irin rayuwar kewa da kadaicin da nayi ba tare da keba, ’baki san .yadda rayuwa tayi min wahala da? kunci a kwanakin nan ba, rashinki kusa dani ba qaramin wahalar dani yayiba tunda kika zo na ke son kebancewa dake in jiki ajikina amma jama'a sun hana' yanzu na‘samu. Dan Gidan Sister yayi bacci‘?" ' Murmushi ta yi tace 'Yanzu dai gani’ kwance 'jikin kanina Mijina, gaya min dukkan matsalarka ina‘ tare'da kai yace : abinda zan fada miki shine ina' sonki Yayata Dagake ba.wata,a zuciyar ,Ibrahim wani kyakkyawan kissing ta Kai masa sumba ‘ kafin tai sa,ar hada bakinta da nashi sukaji karan faduwar tire a tare suka juya don ganin mene ne. Deeda ce tsaye a wurin ta zaro ido baki bude jikinta 'ya‘.hau‘ rawa. Wayar hannunta ya fadi 'gumi Mai zafi ya_‘dinga tsiyaya a fuskarta, numfashinta ya soma neman daukewa; ‘ .wayyohhhh Allah na ni deeda na shiga uku na lalace "Wai dama Ibrahim na da aurc, kuma dama farida yayarsa ita ce Matarsa‘? Wayyo ni deeda dame zanji Wani irin sonshi 'da tsananin kiShin Farida taji sun lulluBeta,~ lokaci guda’ taji wani abu ya tokare mata zuciya, idanunta suka saka sukai ja.jir deeda Ibrahim-ya kirata. " Hmmmmmmmmmmmmmm yau ya kamata ace na kammala muku book2 dinnan Amman me?kunqi ban hadin kai DA ah shared a profile . birnin gayu chapter13 'Dedda". Ibrahim ya kirata. ' "Shigo mana’Da kyar ta iya daga kafarta‘ta shigo 'falon. ' Ya yi murmushi ya ce'_"Kinjini Shiru k0? Ina 'basu'ga zuwan Yayatane shi yasa muka kasa haduwa. Wannan ita ce Yayata’ farida kuma Matata rabin rayuwata, Sister din Sabecr da ya keji da ita". da kyar ta iya bude Baki na rawa tace"Ina yini‘.’" ‘ Lafiya lau Deeda".ta fada hade da dariya. ~ Taja hannunta tare da cewa, "zo in kalleki da kyau Deedan Sabeer Nan ta sunkuyarda kai- tana‘kokarin hadiye kukan da ya'ke kokarin kufce mata" ‘ farida tace"'Sabeer baisan kyau ba da na tambayeshi kinada kyau yace a'a. Deeda na naji labarinki ‘a bakin Sabccr da Ibrahim, Ina yi miki godiya gareki sosai kin kula da Sabéer da Ibrahim duka, na ji labarin ma kece. (Suctarey) dinsa kina taimaka masa SOsa‘i. - Maganar gaskiya‘~ Sabccr.yana‘ matukar buqatarki just imagine Likita da zama business man kinga k0 hanya basu hada ba; amma sabo da tsoron Asibiti da'Sabeer yake ya dage a Kamfani, Thanks deeda‘ta sunkuyar da kai, hankalinta ma ya yi‘ nisa, batajin mema take fadi "Dccda". Ta dafata Ta mike da sauri; tace Inna na‘ nemana". ’ ‘ . bata saurari 'me zata ceba ta fice ‘Tana fita waje ko 'ta fashe da kuka mai karfinngaske; lbrahim yabita da kallo yaji tamkar ya bita amma ya kasa faridan ta lura da halin'da ya shiga, sai___‘dai bata ce maSa kOmai ba ‘ A lOkacin ‘Sabccr ya lura yace, "'Unclc ib kamar muryar Deeda. naji yanzu'? Sister Deeda tazo nan yanzu ne’?" . . eh yanxu ta fita Nan ya fita da‘ gudu ya bita yana juye-juye ko zai ganta. . falon ya yi tsit, Ibrahim ya kalli farida yayi murmushi "Ina; zuwa". . ' . "To sai ka dawo Bari nima in shiga ciki in yi shirin Sallar Magariba". _ ~ .- ' . . Deeda -kuwa bayan fitarta ta nufi can

Chapter 11 of 25