Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
da kai; ta’kira sunan shi'. ‘ ‘ ' "Ibrahim,juyo ka’kalle ni".kara sunkuyar da kai: yayi, nan ta sa ‘ hannu: ta_ dago fuskar sa ya kalle »_ ta, hawaye ya gangaro maSa. "Ki yi haKuri Farida, ni mai laifi ne ‘ agurinki". ‘ . tai- murmushi,‘ Kayi hakuri Ibrahim, nice " .mai . laifi.Na karya alkawarinda na maka na cewa zan kula. da kaina sannan' bazan taBa bari' 'wani sabani k0 rashin fahimta ‘ ya shiga tsakanin muba, Ganin hoton Deeda‘ a (wayar ka yaSa‘ kishi ya rufe min ido, na manta kaina, na manta me nake yi~. 'Zafin zuciya shi ya sa na manta‘dukkan sadaukarwar ~ka. 'gare ni da Kanina da ma BIRNIN ; GAYU gaba daya, ,na manta‘da ’ceWa' 'tsakanina ,da Ibrahim: abota ‘ce da mutunci tare da girmamawa, .na manta cewa‘, kana. :(respecting) ;- dina ina (respecting) din ka. Haka nan ka’min sadaukarWa da yawa Wanda nima ya kamata nai 'maka. Na . manta mijina shima Zuciya ce dashi yana da (feelings) da ; (emotions) akan Deeda. Na manta‘ka so ‘ ,Deada, Deeda ta so ka tun da farar safiya, ‘ don haka‘ zuciyar ka ba zata jure ganin Deeda cikin tashin hankali ba. Na manta ‘ lokaci na farko‘ a rayuwar. mu da ka taBa~ yiwa ‘kanka- Wani abu, Ka yafe? . min ‘- Ibrahim"; HaWaye ya gangaro masa, ya ce (please) Farida kar 'ki ce_ haka,' 'na amince da nayi kuskure na ajiye hoton matar Saber‘ a Wayana', don haka. duk abinda ke k0 Sabeer ku" kayi dai dai ~ ,ne. Farida ban 'taBa ‘tunanin raba Sabeer da Deeda ba,‘ ban» 'taBa 'kOda' mafarkin mallakar ta ba. Deeda ta jima‘ da mutuwa a rayuwata, sai dai na binne ta a qarkashin zuciyatané sannan ina 'amfani da hoton tane ~ (to comfort me in-my trouble' time) duk .da nasan hakan kuskure ne da laifi :babba. Farida, na rasa me yasa zuciyata ta kasa,'duk juriya; ta (I cant get over her ) 'musamman in na ganta cikin damuwa tashin hankali. Amma dukda haka Farida- (I swear I do Care for you) da Sabeer Dama nayi tsammanin in na samu maganin' ciwon Deeda‘ zamu yi maganin matsalar Sabeer; za su’ zauna 'tare har abada ba tare da'wannan matsalar ya sake tasowa,ba shi yasa na‘dage, Sai dai nayi kuskure, garin‘ magance matsalar Deeda da Sabeer na_ manta kula da lafiyar mata ta, ki yafe min Farida". "Ibrahim ba' ka da. laifi, ‘ ka yi; haka ne saboda kana, tunanin zan _iya kula da kaina a matsayina na babba, kuma likita, wacce ta 'san muni da illar ciwon da take ' dauke da shi". ’ ' ' Sabeer. kansa 'kife yana jinsu, hawaye kawai ke fita: masa, wanda ' _’.danshin hawayen ya taba'mayafin da‘ take- rufe har' ta ji sanyin sa a kafar ta. Ta kira sunansa, murya Kasa-Kasa ta ce; "Sabeer, yau' Sister kake . Boyewa haWayen ka? Sister'dinda‘ kake kwanciya kana kuka a cinyar ta?" ’ Ya dago kai fuskar sa jawur, ~idanun sa sun rine ya“ hau gige fuskar yana kakalo 'murmushi, ya ce "Sister, ~ba kuka nake ba, bacci nake tun dazu. Kin tashi? Sister ya jiki?" Ta yi murmushi tace, "Na ji dadin , ganin ka haka ‘Sabeer, ka fara' koyon’ ‘ hakurida juriya akan: rayuwa Ganin ka a hayyaCin ka Ya sa ni farin. ciki, sai dai'. bana son ganin hawayen nan a .idonka‘".' -Ya 'matso dab da ' ita, ya kifa' 'kai ., yana kuka.“ _ ‘ - ,‘,'Sister kiyi hakuri, .(I trouble :you alot)'ba zan' sake ba, Sister ni kaina ba na so in ganni haka, bansan me yasa haka ' ke,faruwa_daniba_". ' ‘ - . "Sabeer, ka daina wasa da addu'a, a, duk lokacinda kaji haka ya taso ma ka dinga addu'a kana kiran sunan Allah, ’kar ka bari zuciyar ka-ta fi jarfin ka. ,Sannan ‘ba‘ Deeda ba, kowane irin» halitta za. ka gani ka daure; ka jure, kar‘ ka kau da kai, (you will get over your fear)"; ' _"Insha Allah Sister zan'yi kokari, zan ' jure, 'zan gwada (just be fine) ki. samu sauqi mu koma Gida nayi alqawarin zamu rayu kamar DA tayi murmushi tana kallonsu ita kadai tasana abinda takeji tace Ina deeda zura mata ido sukai ba amsa itace ta amsa musu bakusan inda takeba KO?ta kallesu kafin kudau wani alqawarin Ku koyi cika Wanda kuka dauka Ibrahim yace karki damu nasan deeda tana Gida ka tabbata? in deeda na Gida ba zatayi qoqarin biyoku asibiti ba?zuru zuru sukai suka kasa bata amsa kiran sallar asuba ya katse musu hirar suka tashi a tare zamu shiga masallaci Ki kwanta Ki huta har sunkai kofa tace ibrahim inason ganin deeda DA safennan zaka kawota? ya gyada mata Kai alamar eh suka fita yayindata rintse ido tanajin wani iron ciwo na cinta a cikin jikinta washe gari DA safe jikin deeda yai mata dama dama taji sauqi DA qarfin jiki don' har an sallamesu sun dawo Gida tavawace ke kula DA ita KO wanne motsi sai ta mata sannu hakanan daga taga ta Fara tunani tana hawaye zata Fara mata nasiha tare DA bata shawarwari DA tuna mata cewa a halin yanxu ba ita kadai bace tana tare DA juna biyu wannan yakan bawa deeda kwarin gwiwa hartadanci abinci yayindata kwanta kamar tayi barci tunanin sabeer ne kawai a ranta; ' ‘ 'Al'amarin Ibrahim da? sabeer kuwa sun ‘bincike birnin GAYU "sama da Kasa, ba Deeda. A bakin- masu gadi suka samu labari cewai ‘ai ta—fita tun jiya ba ta‘dawo ba. ; ‘ Nan da 'nan hankalin‘ su ya_ tashi, shin ta ina ma ‘zasu fara neman ta. " - ' Sabeer ya shiga tsananin rudani da ,tunanin ina Deeda ta ta shiga Ba dai kauye ta kom‘a' ba?"Bai'bata.lokaci ba- ya' zarimota ya nufi kauyen su ba 'tare da ibrahim ya saniba. - "Deeda, yau zan fuskance ki k0 da mutuwa zan yi don tsoro, zan ‘fuskance ki, in rungumeki' Ina matukar qaunar ki - a rayuwa ta Deeda".‘ Haka ya dinga surutai kala-kaIa 'a rans'a, duk da' zuciyar isa tana shakka da tsoron haduwa da Deedan". " ! Ibrahim kuwa yana' shékkar zuwa ya fadawa Farida basu .ga Deeda ba, don haka ya wuce gidan ‘mahaifinta'bai Same ta ba tunanin gidan' Tabawa ya fado masa; ya'wuce unguwar su Tabawa. .Ba karamin farin .Cikin ganin Deeda ' ya yi ba, tana‘ ganinsa ta Bata fuska; .kaga ka tafi Ibrahim,- ba zan -' koma ‘ ba Deéda, ki saurare ni". -;'Bazan saurare ka ba so. ' kake naje, Sabeer‘ ya ganni ya ’._samu .(attac)koso kake Farida “ta ganni ’ in tuna mata da Bacin ranta?" ‘ ‘ ‘ ....’-’Kin.gama?".‘Ya fada yanakallon ta; ‘ "In kin gama sai ki 'saurareni‘.‘ ‘ Farida', keson ganin ki, tana kwance a. gadon asibiti jikinta ya» yi tsanani; .tana * Son ganin ki. (Please) ‘Deeda, karki ki.Ta fashe da‘kuka,‘Ka ga abinda‘na jawok0?" . "Baki jawo, komai -ba Deeda,’ wanan‘haka Allah Ya “hukunta, kaddarar mu ba,a”hannun mu take. .ba. (Please) Deeda, ki daure ki je'kiji abinda zata ce?'_' .. ’TabaWa -tasa baki, sannan ta‘ " mike suka fita. Har‘suka isa. asibitin ba Wanda-ya cewa kowa; komai. Suka samu ‘Faridan Kwance idonta biyu, Deeda.tazura mata'ido, ta :fashe da '- . kuka, a' lokaci guda’ ta rame, ‘tayi baKi, ta flta haYYacinta; . Faridan ta ‘miKa mata'hannu alamar tazo ta isa garé ta ta riqe 'ta tana haWaye. tace "Karkiyi kuka' Deeda, insha ‘ Allah zan samu sauqin halin da. nake ciki ganin kin zo kiran da nake- miki, hakan-yana nufin kin ‘yafé min, ba> kya fushi :dani": ' .cikin . muryar kuka ta'ce "sister; ban yi fushi da‘ keba sai’dai kaina da na shigo _ tsakaninku, na ‘ wargaza komai": "Baki wargaza komai ba Deeda, » kinyi iya qokari akan mu; sai dai kin, san .halin rai da zuciya irin 'na mutum, idan ba an dage ba sai mutum ya bari zuciyar sa ta fi Karfin sa, kamar _yadda ya faru damu'a‘yanzu" .Deeda ta kalle ta, _ta‘ ce: "Sister, kar ki damu, komai zai dai _ daita, zan zauna da Sabeer a kowane hali. Sister, kin "san zan cika miki burin ki kwanan na? Ina dauke da cikin ‘wata‘ guda, Insha: Allah; nan da watanni masu‘ zuwa zaki ji kukan- jariri k0 jaririya a BIRNIN GAYU". “ Wani irin murmushi ta saka har tayi yunkurin tashi, sai dai bata da karfin yin hakan. ._ ’A tare'suka mike Ibrahim da Deeda' suka gyara mata kwanciya, Deeda ta ce. Si‘ster, ba sai kin tashi ba._Naji dadi kWarai da na samu dalilin 'sa ki farin cikin; ‘ Ta yi dariya cikin murna, tace "Kwarai [Deeda kin sa ni "farini .fiye da tunanin ki, dan babyna Sabeer‘ zai ' zama baban baby, (finally) Deéda'kin mai_ da; Sabeer babban mutum. A‘ duk lokacin da zai ga dansa 'ko diyar sa' .zai fahimci cewa yanzu ya girma. Allah ~Ya baki laflya _‘ Deeda,. Ya Sauke ; ki lafiya Na" tabbata zaki "mai da abinda ‘za ki haifa kamar ki (very strong) wanda zai iya ‘- ' fuskantar dukkan wani tsanani da tashin hankali na rayuwa, zai samu tarbiyya " . daga’ gun uwa ta gari; Na; godewa Allah‘ da Ya cika wannan buri. nawa; na. - gode Deeda. ' " '_ tayi murmushi tana kallonta ‘yayin‘ da Ibrahim ya kasa 'daga kansa akan Akan‘Deeda, ya kira' Sunanta ‘ yana mummshi', yace Ina tayaki murna deeda yau an wayi gari kin zama uwa saber ya zama uba me yafi wannan farin ciki a garemu ? Farida tace kaima ka zama baba tunda dan sabeer da deeda dankane ya girgiza Kai gamida murmushi yace kwarai kuwa hakane sister (infact )zanzo dansu fiye DA yaddah zasu soshi Farida tayi dariya tace nasani kwarai Ibrahim ta kalli deeda tace saiki dage DA kula DA kanki cin abinci mai Gina jiki na sani sister deeda ta katseta nasan yaddah bebyn nan keda muhimmanci a rayuwarmu duka don damage tinzz in page 153 maida ni mace, yau an wayi gari ya- mai . . "da' ni uwa Sister Saber ya gama min .komai a rayuWa, don: munada (Allergy) da ' 'Sabeer ba zai‘ 'hana ni zama da :shi‘ -da 'rayuwa da shi ba. (I will be with him until the’ very end) ainsha~ Allah". ' Daga ita har Ibrahim kallon ta suke; - suna' saUraron ta, suna ganin yadda tayi ‘ , nisa a shaugin'son Sabeer.‘ Ta kalli Ibrahim tayi. murmushi; tace' "Kaima ka taba fadamin nida Sabeer muna da (Allergy) da juna, 'DA mun hadu sai fada? Ka ga yau maganar ka tazama‘ gaskiya".~ ta fashe DA kuka inada (allergy)da mutumin da nafi so a; rayuwata Ibrahim ya kau da kai', saboda‘ ba " zai jure ganinta'a‘ haka ba; ‘farida ce tasa hannu ta shafa ta, ta tace‘Kiyi haquri Deeda, na' ‘fahimci?’ halin,da’ kike ciki, na fahimCi son'da'kike' ~ ' yiwa Sabeer. Deeda, ba'a rayuwar aure a 'haka, sannan wannan abinda ki ka fada . ‘ba shi‘ ne maganin. matsalar, nan :ba. Na . ’farko Sabeer bazai taBa son wata. har ya“ auro ta bA , musamnian ma in yana tare da " ke .SabOda bashi da‘sauran sOyayya ko' :sha'awa da- zai yi‘Wa ‘wata mace; Sannan ' keda ace yayi auren‘ ma" ta yaya zai. iya =biyawa daya matar buKata ya sawa matar : da yake matukar so ido? . Sannan Deeda, gidan auren da ba a 'raya sunnar Ma’aiki masifa‘ da hala'i sun dinga sauka a gidan 'kenan, shaidan' zai shiga tsakani, ya 'kawo balai, .zargi da" rashin fahimta a tsakani ba 'zai barku; ku zau'na lafiya ba. Yadda ki ke tunanin abin ba sauKi bane; ‘haka‘. rayuwar- take ‘Don haka Deeda maganin wannan matsalar indai 'ba ku samu maganin ‘da .zaisa ku, zauna da juna ba‘ ku sami lafiya, ba. to rabuWa ya > ‘ .zama: ‘ dole". Deeda ta zaro ido taha kallon ta,!_Farida tace ' "Deeda, na san ’ba abu mai sauki bane, amma ya zama. dole yin haka’, don. kade dukkan wata fitina 'da“ gujewa faruwar ta.Ki min alkawa’ri in har ba a sa’mu magani ke da sabeer ba zaku- rabu,‘ za ki auri Wani, kiyi rayuwa mai kyau, mai ma'ana".‘ . "Sister baby na". Deeda ta fada Cikin ,rudani}. "Za' ki kasance da babyn .ki duk‘ inda 'ki ke, nayi alkawari, saura ke ce (Please) Deeda; ba na son ganin Kanina (doing crazy things)" Nan hawaye ya soma. gangaro mata ba kaKkautawa, murya kasa-Kasa tace. "'Nayi alkawari"; "Na gode‘Deeda ‘ Nan ta mike, ta ce. _Sister,” "ni zan wuce". _ Tana shirin juyawa ta jiyo.muryar‘ Sabeerna gaiSawa da WaSu. Zuciyartace_ ta 'tsinke‘, .tayi, ‘saurin shigéwar bayan labule ta Buya dai ,dai lokacin Sabeer. ya turo kofar dakin tare da yin 'sallama. A tare suka amsa masa, ya .kalli’Farida.,Sister, ya jiki Tana masa murmuShi._ .tace Da sauki Sabeer, ina ka. shiga- ne Zauna, dama akwai maganar da nake 'so muyi Ibrahim ya kalle shi, "Yanzu' Deeda ta tafi Dama tana nan, ne' na tafi wani wurin nemanta?"‘Farida tace "'Neman me kake mata? Sanin kanka .ne~ ba- "ka ‘iya jure ganin Deeda ciki'n wannan halin";~ ,Ya kalle‘ta ya kauda kai. "Sister,r (please) mu ; bar wannan maganar". Sabeer bani, da lokaci,‘ ya“ :zama dole muyi magana ba batun wani Boye- b0ye :ko kau da zance da gudun sa. Sabeer, .ka san ciWon dake tsakanin . ka da‘ Deeda, da kuma matsalar wanda ya . kusa haukata ka. Sabeer, duk yadda ku ka kai ga son juna, zaman ku tare cutuwa ne ga junan .ku, don haka ‘nake so na kawo 'qarshen: _abin nan, (free her and let her go)". ‘ Zaro“. ido yayi yana kallon ta, yanayin faskar sa' ta canja, ya ‘ riko hannun ta. (Please) Sister, kar ki ce haka‘,‘ zan yi komai a'duniya amma kar kice in rabu da Deeda Ya durKusa a gabanta. please sister zan jure zan daina tsoron; ta. Sister, =‘bazan ’qara da gawa kowa hankali ba, (I. promise), . Uncle Ib, ka fadawa Sister‘Deeda rayuwa ta Ce (I cnt do 'withOut her "'Sabeer, Saurare 'ni". Ta‘ fada cikin tausaya masa, har" yanzu? Sabeer na cikin gigin son Deeda, ta ce. 'Sabeer, kar ka zama mai son kai. Ka manta me.'(result): din Deeda ya ce? Kana da (Allergy) da ita,» duk lokacin da‘ jikin ka ya gogi nata ciwo me; a *duk lokacin da ruwan jikin ka ya shiga jikin ta guba ne a- tare da ita.‘ Sabeer ba Karya a- ' ciki; kaga.(result)‘din da idon ka. , ' Haka nan kaima‘ Kwakwalwar ka bai iya daukan‘ganin Deeda cikin wannan yanayi, ya zama dole rabuwa HaWaye ya gangaro' masa,‘ "Sister, ba zan taBa ta bataba, zan ajiyeta a .gida .ina kallon ta, daga nesa, 'ba zan bari ta cutu ‘ba. (Please‘) karki .raba ni da” bugun zuciya 'ta farin ciki na da sukuni 'na". 'Idon ta ya'kada ya yi jawur ta Ce. "(Dont;. be stuborn)‘ Sabeer kayi“ yadda na ,ce‘ shi- ne ', mafi alkhairi, a‘ rayuwar ku.‘ Sabeer, ya .za -a‘yi,ka‘ Sawa matar ka ido? 'Ka daina mata magana ka daina ,yarinta mana yanzu- ka girma, kai“ babban' mutum ne; Lokaci ya yi'da za ka' yarda da gaskiyar rayuwa, ka.’ fuskance; ta, kuma ka- _,amince da: .duk ’abinda‘” ba ka samu ba. Ba dole ne kullum mu samu abinda‘: muke so a rayuwa ba.. Ka' godewa; Allah da Ya barka' da rai da lafiya'. ‘Ya mike daga durkuson da yayi, ya‘ ' ce "Naji Sister, zanyi amfani da shawarar ki Sabeer'kalleni' . Suka~ hada ido,‘ idanun sa jawur kamar gauta,.ta ce "(Promise your dying Sister that you will be fine)", . . ‘ ' ’ "Sister ki daina~ irin‘ wannan maganar, ba abinda zai same ki, za ki samu sauki insha Allah". ‘ - "Naji Sabeer,‘ amma duk da. haka ina son alkawari daga gare ka (that you will néver act crazy again)": ‘ - "Na yi Sister, na miki alkawari (i will be strong)". - "Sannan ba zaka sake fada da Uncle‘ lb ba. Ina s0 ka fita daga rayuwar Deeda da Ibrahim, ka barsu‘ tare 'su rayu (as a happy family)". Zuciyar sa ‘ya- ji tana bugawa,~ hankalin sa ya tashi, Ya ji numfashin sa na shirin daukewa. Ya mike zai fita, ta jawo shi; ' ~'Ina sauraron ka Sabeer". Ya juya kai Yana- hawaye, "(Please) my "little, bro, ka sa‘mu wata (marry; her and be happy). Matsalar ka da'Deeda 'ya isa haka,‘ (please am sorry) na san ‘maganganu na sun‘ Bata' maka rai, ‘ba masu dadi bane, «amma kuma gaskiya 'ne Sabeer". , ’ Runtse ido yayi “yana jin Wani irin 'abu a zuciyar sa; kirjinsa ya masa nauyi, ya daure ya juyo ya kalle ta; Ganin halin'. da take Ciki ya- karaya, yasa jikinsa ya yi ‘sanyi. Tana‘ cikin tsananin .Ciwo, Ibrahim rike da ita, shi' kansa kalaman ta sun girgiza shi. ‘ ' Hawaye ya zubowa Sabeer, ‘ya. matso'. kuSa' da, .ita {yana sha‘far kanta, ya ce; .-anything for Sister) yadda kike so haka Za a yi"." ' Da Kyar ta iya bude baki ta ce. "Thank you) na gode,'daga yanzu na ga ka fara cika alqawari,~ ka zama (strong).Na san yadda kake ji a wannan' *. lokaci, amma ka samu karfin zuciya. Bani da sauran damuWa a yanzu, sai kuyi min fatan kyakkyawan qarshe, nema min gafarar Daddy, Momi da kowa, da- sauran 'yan' uwa". ‘ Ta kalli Ibrahim dake rungume da~ ita yana hawaye, ta ce.. . "(Please)' Ibrahim (marry her and make her happy)"., Sabeer fita yayi da sauri yana kuka, ” yayin da- Deeda ta tsuguna cikin labule ‘tana ta kuka kamar za 'ta mutu don tsananin damuwa da tashin hankali... . Ibrahim duk'dauriyar sa sai da ya fashe da' kuka, ta katse_ shi. '. "Kar kayi kuka; kai mijina- ne, ina murna zan mutu ‘ina tareda mijina, zai sani cikin kabari, zan mUtu mijina ya. yafe min, kuma ya .yarda ‘dani. Ina fata' da addu'ar Allah Ya yarda dani, ya yafe min kurakurai na. Ibrahim, kar ka manta ka aure ta, kakula da ita da danta, in Sabeer' ya samu lafiya ka dawo masa 'da dansa Wannan Ciwo' nasa na KwakWalwa ka taimake shi ya samu lafiya, in har kaga ya‘ - .nutsu ya zama babban mutum, yayi aure, “ya soma bambance tsakanin mai kyau da mara kyau, ka dawo masa da dansa, ka kawo masa ya ga gudan jinin sa. -- Ibrahim, na damka amanar Deeda, abinda za-ta haifa da Sabeer a hannun ka, kar ka barshi ya haukace (dOnt let him live in vain) .kayi Kokarin sa shi yayi” rayuwa mai ma'ana kamar yadda kake yi kullum, Na yarda da kai (you can do it)". ; ~ Rungume ta yayi sosai yana kuka, . yace "Na ji Farida, insha Allah zanyi, iya ’ Kokarina". ‘ Murmushi tayi ta lumshe ido' hawayena zuba, taCe." .Wani ,irin sukuni nakeji yana ratsa ni da nake kwance a 'jikinka; duk da Ciwon da nake' ji kWanciya a jikin‘ ka mijina Ibrahim‘ ya kawo min . sauqi da sukuni, na gode". ‘ Kuka yake, ya rasa abinda zai ce, ' sai addu'a yake ta tofa mata. ‘ ‘ A hankali Deeda taja labulen ta fito, ta tsaya tana kallon su na 'yan mintuna, sannan ta fita da sauri ‘ tana . kuka, ta yi saurin; jan- hijabinta .ta rufe fuskar ta don kar Sabeer ya ganta. Hango shi_ tayi' a wani karamin office ta window, ya rufe kansa yana ta wani irin kuka mai taBa zUciyar duk . mai sauraron sa. Nan ta tsaya tana taya shi kukan, zuciyar ta cike ‘_da tsantsar son-da tausayin sa; ta .ji‘ .kamar "taje ta rungume. shi ta lallashe shi'. Saidai ba" halin'yin hakan, tana ji tana gani ta tafi ta ta bar masoyinta mijinta cikin baqin kunci DA tashin hankali Hmmmm asha karatu lfy crew birnin. gayu qarshe chapter last 29 ~ BAYAN SHEKARU BIYAR _ Kwance yake a dunkule guri guda a - tsakiyar dakin ta KaSa, duk kuwa_ 'da tafkeken ga‘don ‘da‘ .ke tsakiyar dakin; ‘A‘ _ ' hankali ya ji tana, shafar kanSa,‘ a‘ hankali, ‘ ya . bude' "ido yana“ kallon kyakkyawar fuskar ta, tana masa murmushin da 'yasa ya Kara jin sonta na tsuma shi. Ya yi_ saurin yin filo da cinyarta ,tare da jawo hannunta ya hada da ’nasa,-‘ya‘ runtse ido yana jin sonta-na bin jinin-jikinsa. Marya Kasa kasa ya 'ce, ' - "Deeda," 'kinga yadda na dawo k0? Na zama‘ yadda. ’ke da Sister ke so in ‘zama Ina daya' ‘ daga (Best Businesss tycon) na’duniya’ gaba‘ daya, ina rike da babban (Business'empire) ina kula da Daddy; Momi da sauran jama'ar BIRNIN GAYU 'gaba daya.» Haka asibiti duk girman sa- ina kula dashi' yadda ya kamata, haka‘ ,Kauyen - ‘ku‘ ma ina zu'Wa lokaci-lokaci ina ganin me ke faruwa Deeda, kinga yanzu na yi sauki,da karfin zuciya da' Karfin kwaKwalwar‘ ganin abu komaikyan sa da munin sa. ‘Ba ‘na wasa da addni .na (I'am strong enough) da zan iya fuskantar komai, Haka 'nan ina yawan ‘yiwa Sister, Mamana .da Inna sadakatul. jariya, kamar gina masallatai,maka rantun addini, kyautatawa marayu da sunansu. Allah yakai ladan kabarin su. Ina yawan yi musu addu'a, duk da aiki da ya‘ min yawa ban taBa manta ,yi musu addu'a ba Deeda, duk abinda ku ke so in'zama ' nayi keda Sister’nayi, sai dai abu guda na kasa, son ‘wata, mace a duniya. Duk kyan fuskar mace baya‘burge ni, duk yadda mace ta» kai ta kawo bana' sha'awar ta balle in iya sonta . Deeda, ke kadai nake (so: da . sha a Wa a’ rayuwa' ta, (Please be with me Ya rungume. ta Sosai yana shakar kamshinjikinta ' Ta: tureshi "Sabeer, kayi haquri, duk da haka ba zamu taBa rayuwa tare ba,“ na: riga da na mika rayuwa' ta,; ‘zuciyata' .da gangar jikina ga Ibrahim": . Nan ta mike ta janye shi a jikinta ta ficé ya dinga kwala mata kira da kiran- sunanta. ‘ Deeda,’Deeda!’ (PleaSe) kar ki tafl ki barni, Deeda (I need y0u in my life). Deeda! Deeda!!. - "YallaBai! ‘ ’Ya ji* muryar 'Umar wanda yake (P.A') dinsa mai kula ; da dukkan al'amuran’sa na cikin gida da office. Firgigit!‘Ya yi ya tashi' ya zauna, . tare. da 'sa hannayen ‘sa duka biyu ya dafe goshin sa, "zuciyar Sa na bugaWa, zufa ya wanke‘ shi duk ‘ da irin Rarfin A.C dake ' dakin. ' — Shekarun :su biyar - da rabuwa, ~ amma ba daren Allah da zaiyi ya yi bacci ba tare da yayi mafarkin taba. Sabeer ya yi nasarar yin abubuwa da yawa -a rayuwa tun bayan rasuwar yayar Sa- Farida da rabuwar sa da‘. Deeda, amma soyayyar Deeda shi ne abinda ya. . - kaSa cirewa a ransa,-a kullum da ita yake . kwana yana tashi; Duk da abinda. yake yi a rayuwar sa Deeda na zuciyar‘ sa. ' Umar ya kalle shi, yace; ' "Y'allaBai, lokaCin (meéting) ya yi (Clients) suna‘ jiran ka. Kowa ya gama ‘hallara a (meeting hall)", Ya kalle shi. ya 'yi murmushi, ya ce "Na gode, ka je ka kula da'su kafin inzo, yanzu Zan shirya in fito". Ya amsa da,' "To". Ya fice. Yayind a sabeer‘ ya takure. guri guda na. tsaWon mintuna, hawayen son Deeda da tausayin kansa ya dinga zubo masa. Yana da jama'a ~da .yawa, amma yana cikin rayuwar kewa,‘ saboda mutanin ‘da yake tsananin so~ da bukata a rayuwar sa, Wanda ya tashi ya saba .da su ba sa tare da shi,- . Farida, Ibrahim da Deeda sun :maSa nisa, , nisan da ba .'zai taBa sake 'ganin su a rayuar sa ba: ._ . ' Runtse ido ya 'yi yana addu'a don samun saukin halin da yake ciki, sannan ya mike ya nufi toilet ya yi Wanka, ya fito-ya - kintsa’ ya nufi (dinning area) ya ci abinci' sama-sama, ya flta ya ‘ nufi Bangaren mahaifln sa, ya same shi ,a falon sa yana karatun jarida. Ya yi .masa sallama, ya ' 'amsa yana murmushi. Ya dan rusuna ya gaishe shi, sannan ya dauko (first aid box) ' dinsa na magani ya bashi tare da juice, ya, sha. ' farin-ciki, ya ce. - . ‘ "Na‘gode da irin kulawar- da‘ka- ke‘ bani,.duk abinda ‘nake so; kana_ min .,a rayuwa, Allah Ya maka Albarka, Ya baka Yara masu maka biyayya'.' Daddy". '(Please) addu'ar’ ka nake SO amma'~ ban da godiya,‘kai mahaifina ne,.ya zame. min dole in maka biyayya tare Ida faranta ' maka". ,, " Ya Kara“ da cewa; "Daddy, ni zan wucé office 'To Sabeér, Allah bada sa'a. .ameen" Ya fice, mahaifin nasa ya bishi ‘da kallo yana tausaya masa. Ya manta yaushe' ‘rabon' da‘ 'ya ga. murmushin ‘ jin dadi 'kO' farin ciki a fuskar dansa, sai dai'na yéke‘ k0 na dole. Kallo daya zaka masa ka‘ san yana rayuwar kewa, haka nan idon sa da zuciyar .sa na neman abokan rayuwa kamar mata da ‘ya'yansa. - ' Allah Ya dawo maka da farin cikin ka Sabeer,r in ganka cikin iyalin ka, kana Walwala'kafin in mutu". ' ‘ Sabeer bai fita ba' sai- da ya wuce Bangaren Momi ya je ya g'aishe ta, kafin ya wuce, itama tana sa masa albarka. A haka rayuwar Sabeer take taflya a yanzu saukake, duk kuwa irin dumbin dukiyar da suke da shi- rayuwar sa mai sauqice ' . ' Kowa na son sa, koWa na yabon sa, -- saboda taimakon talakaWa da ’ addini da yake. yi, da tausayawa marasa karfl, da yawan‘ daukan” matasa aiki tare da ’yiwa jama’a‘rsa adalci da biya muSu bukatun su. '* * Zaune' take gaban tan-gamemen t.v' tana kallon sa, idanunta jawur, ana hira da ' shi akan (business daga Kasa an sa ’ Sabeer Sulaiman BIRNIN GAYU (The '- richest young 'busineas tycon). Ana‘ hira da' shi a 'wani ,Meeting) da ya;zo yi a London; Ba ta saurari_ me suke cewaba; ita dai fuskarsa take jin kallo‘ ~da .farin Cikin “ganin yadda ya dawo.- Ya samu, nasara da yawa a‘ra'yUWar sa son'sa ' ’bai taba Canjawa a zuciyarta ba ko na daKiKa daya, sai dai'abin’da ya Karu.‘ Hawaye taga-sun soma tsere a idon ta, , wani ‘ 'sabon son sa ya dinga taso mata. Rabon ta da shi ido da ido tun ran data ' barshi a asibiti a Nigeria, tun .daga ranar sai: dai ta' ganshi a t.v, jérida k0 (magazine); "Mama! Mama' Ki ~b0ye ni"; ,‘ Sabeer ne ya taho da- gudu Tabawa na binsa, .dama sun 'saba kullum in za'a masa wanka sai sun yi wasan Boye-Boyen da guje-guje kafin ta kama shi ta masa, Fadawa jikin Deeda ya yi,‘ ya ce "Mama, kinga “Tabawa ina‘ (game) dina ta zo.‘ wai'sai, ta min wanka,.ki 'ce ta kyale ; -ni"..~ Deeda ‘ ta karkata kai,'. ta yi, murmushi,’ ta' kwaikwayi muryar'sa, tace; "Ya 'za'a .yi‘ ince ‘TabaWa ta" 'bari‘ bayan nima ina‘ tsoron ta- kar ta» min bulala?‘ Ba ka ga ,tai girmi ‘Mama’ ba? TabaWa' kamar Mama’ take‘fa wurina, dole-in ji ’ maganarta,’ inaqi za ta min bulala Ko kana so. a yiwa mamanka bulala?" Yagirgi'z'a' kai, ’ya kalli Tabawa. , "Karki yiwa. Mama_'~'na.. fada k0. bulala, bana 'sOn 'ana- yiwa Mama na fada". Tabawa tayi_ dariya, tace "Ai dama 'kai‘ Kazamin miji :ne 'da haka zamu yi auren'ba ka .Wanka? Lalilai kuwa zan‘naka' Saki. :in mutum na 'son shan" ice cream dafm Chocolate da zuwa (longdrive) ya zama dole yayin wanka da (assignment) dinsa,koga a"tafi a barshi".' Muryar ibrahim suka jiyo daga. Kofa, " Sabeer ya nufi gunsa da gudu'yana. ‘ "Daddy; oyo-yo" .‘ Ibrahim ya daga ‘sh'i sama, .- "Sabee. ' _ Ya sumbaCe shi yana ihu.» _ - .. -"'"'Yeée! (Thank you Daddy-,l lové you ) . ‘ Ibrahim

Chapter 24 of 25