Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ta saida ita shi bai dameshi ba". A fusace Inna ta bar gidan ya yin da Deeda ta durkusa ta ce, "Baba addu'arka na ke buqata". ' “Sauka lafiya Allah Ya ba da sa'a". Abin da ya fada ke nan, ya‘ tashi ya barta a wurin. ta mike cikin kunar zuciya da Bacin rai tace "Amin"., _,.,.Ta fita-tasamesu sukai sallama-da wanda Suk"dace a garin, sannan suka kama hanyar barin Kauyen da kafa har zuwa inda za su sami mota. ‘ Rana ta farko ke nan da suka taBa shiga Mota ‘(Bus) aka sa su a kujerar .qarshe, Inna mai Fura" akai ta buga qauyanci duk lokacin da-Mota ta shiga kwana k0 gargada saita'yi ihu, Tabawa‘na mata dariya, yayin da Deeda ta kifa kai tana tunani, wani, lokacin ta dan yi dariyar‘ Inna darkanta, don itama takan dan taBa Kau'yancin, sai ’ dai- ba ta" nunawa a fili" , Lokacin da' suka- hau titi 'zurawa bishiyoyi ido tayi tana kallonsu suna gudu,‘ tana kallon .ikon Allah, Inna mai Fura ko tuni bacci ya kwasheta da ta ji gargada ya Kare, Tabawa k0 saka musu ido tayi tana tunanin tabbas sai ta zauna da su na dan'wani lokaci ta gyarasu sun dan 'waye kadan kafin ta kai ga kai su wani gidan aiki, don ta yi, niyyar Inna ma‘ko wanke—wanke kadai ta dinga yi'za ta kawo kudi, yayin da Deeda dama ’dai-dai shekarunta Hajiya ta ce ta samo 'wanda hakan ya ma. ta wuya sabo da duk sa'anninta sunyi raure hakan ya sa zuwan'Deeda'ya ma ta dadi dOn ta san tabbas Hajiya zata ba ta' kudi mai. tsoka, don haka ya‘ zama dole sai ta gyara Deeda ta kuma' nuna musu yadda‘rayuwar'Birni take.Da irin wayennan. tunane-tunanen suka iso _ cikin ,Birnin Kanon Dabo, su 'Inna mai 'hura an sha‘ kallo, duk Wanda ya kallesu‘ dole sai ya sa musu alamar tambaya, da .Kyar Tabawa” ta samu suka tsallaka titi, ta_ sama musu Adai- daita sahu suka ' shiga, wannan karon da aka zo tudu da gangara da kwana har da su Deeda a ihu, sai. damai Adai-daita ‘ Sabun ya tsorata ya tsaya ya dinga masifa da kyar da, . kyar tabawa ta .rarrasheshi ya‘karasa da su gidanta ‘dake tal udu ' Dakuna biyu ne sai tsakar gida da kuma bayi a gefe da ‘alamar Tabawa ba ta gama ginin nata ba, ta dai Wai cewa ake babba ya san komai, dama kullum abin na damunta, ya za a yi babba' ya san komai bayan ba a koya masa ba? Ta yi murmushi. . -. Lallai idan abin da nake gani shine birni to lallai bazan taba Dana sanin shigoba da alamun burina zai-cika ". Deeda ta fada a ranta. ‘ Kiran Sallar Magariba ne ya katse ma ta abin'da take yi, ta dawo cikin gida don yin sallah. Kusan kwana suka yi Tabawa na ba su labarin Birni da yadda ake rayuwarsu,a ciki akwai' banbanci sosai da na Kauye. Ta kara da. ce musu, "-lndai suna'so su‘ji ’ dadin zama to su dage da sana'a su nemi na kanSu, banda zaman banza Inna mai Fura -ta ‘fahimci. me Tabawa ta ke nufi sai dai ita fa tunaninta daban, burinta shi ne ta inganta rayuwar Deeda ta kai ta. Asibiti ta kuma sakata a Makaranta irin na Birn ,' "Amma anya Tabawa za ta yarda taci gaba DA ajemu a gidanta ba tare DA deeda ta mata amfanin data daukota musamman dominshiba kuwa? ohhhhhhhhooooo taya za,ai admin ya isa Sani mu hadu a next chapter donjin ci gaba Birnin gayu chapter2 Da wadannan 'tunane tunanen da ‘hanyar shawa kan matsala_bacci ya dauke Inna mai' F ura'.' ‘Kira‘n sallar: farko akunnen Deeda,‘ akai ta ji’ .. kiran‘ Sallar a Cikin. Gidan ya ba‘ta mamaki, , musamman da ta-dinga jin k0 ta ina 'sallah ‘ake, ' Masallatai daban-daban. ‘ Ta ‘mike ta yi» Alwala tana” jinjina abin, zuciyarta ta yi ma ta fari,‘ ta yi godiya ga Allah da Ya sata shigo Birni. ' " Tabbas ,datasan‘“ haka; Birni yake data jima dabiyo TabaWa. ' Kafin gari ya washe' har ‘tana Tabawa. shara,’ ‘gogegoge da‘ wanké-wanke- Abin'ya yiwa Tabawa dadi sosoi. Lallai‘zata ci Riba da Deeda, ba ta da kwiuya Karar Motoci “yasa' ta fit0wa Kofar gida kasancewar bakin Titi ne, ta zauna a Karkashin wata ; Bishiya tana kallon Titi tana shakar iskar sanyin' safiya mai albarka, hakan "ba‘ Karamin nishadi da farinciki ya‘jefa a zuciyarta ba Tananan zaune :tana murmushi' ta soma ganin .'yan Makarantar Boko na wucewa ,sanye‘, Riga da Wando da Hijabi; ta miqe tabi cikinsu tana tafiya, nan ta hangu (Gate) din Makarantar; -an rubuta "(NANA AISHA ISLAMIYYA, PRIMARY AND SECONDARY SCHOOL)". Ta ga an mbuta a jikin bangon K0far Makaranta Ta jima tana tsaye tana kallonsu suna shiga cikin Makarantar, Wasu sa'ann'inta, wasu kuma sun fita, wasu kuma qannenta maza da'mata. ‘ Kwarai tayi sha‘awar ,itama ace tana daya daga_ cikinsu, sai dai ta_san abu ‘ ne mai matukar wahala. Sai da‘ taga an rufe (Gate) din Makarantar . sannan ta juya ta _ daWo gida, ta ' samu .Tabawa ta yi musu abin Karyawa za ta fita. Ta kalleta ta' ce,""Ina ki :ka shiga ne Deeda? Na leka waje ban ganki ba. Ki daina'nisa fa kar ki Bata". Deeda ta yi murmushi. ‘ "Ba zan‘ Bata Ba Tabawa insha‘Allahu, 'yan Makaranta da Shaguna na gani a titi na bi ina kallo". TabaWan ta yi dariya ta ce, "Deeda kenan, nan fa Birni ne ba Kauye‘ba, Birnin ma fa Kanon " Dabo, babban; gari wasa ba, a hankali yau da gobe za ki fahimta‘, in kin biyewa kallon Makaranta da Shaguna‘ kuwa to sai ki dau tsawon ,shekaru kina yi ba ki‘ gama ba Ki zo ki karya ni zan fita, zan . je gidan dana ke aiki sannan in je in yiwa gidan dana daukomusu ke magana mutattauna akan yaushe za,a kaiki ki ' . Dam! Ta ji gabanta ya yanke ya: fadi, ta bi ' Tabawa da kallo yayin DA take fita daga gidan, ta ji hankalintaya tashi, ta manta Aikatau tazoyi a Birni‘ shine har' ta‘fara tunani da Wani burinta na datun Nan da nan idonta ya ciko da hawaye. ta ji tana son yin kuka ta juya sukai ido biyu da kaka ta fada'Cinyarta tana kuka.’ Ta ce "Kaka banason aiki gidan kowa, Kaka-ina son yini karatu". "Kiyi~haquri Deeda dole mu yi ‘haquri da halin da muka. tsinci kanmu ba ke kadai ba ce ‘ keda wannan‘ buri ba har ni ma ina da wannan: buri akanki. ' . Karki damu, mu yi ta addu'a sanan a hankali zamu cimma nasara; A halin yanzu dole mu fara da . haka zuwa gaba maga abin,da Allah zaiyi .. Nan Kakar ta‘yita kwantar mata da hankali har ta samu'nutsuwa. Haka suka‘ yini har yamma lis! _sannan . TabaWa ta dawo a gajiye, ta samu Inna mai Fura ta 'yi sana‘ar na ta, wato Fura, tun da ba ta barmusu ko abinci ba, ganin garin gero da‘ suga yasa ta yi musu lafiyayyiyar Fura, ta bai wa Deeda kudi ta siyo masu _ nono a bakin’ hanya gun: Fulani-wajenda ta ga suna kawo‘wa wasu masu Gini ‘ ‘Nan fa Tabawa-ta 'zauna ta sha none da‘Fura osai tana santi, saunan ta tuna" Ba ta bar musu abinci tayi hamdala sannan ta ce, "Kin kyauta Inna, tabbas,don‘kinyi dabara-irin ba bana Kauye ba don hakaba da kun zauna‘da yunwa, na mancé, ina sauri na saba in na tafi ba‘ kowa a gida, don haka tunanin Abinci , , “ma bai zo min ba; kun ga-harnima nasamu na sha~ ' don ban tsaya cin Abinci a can ba,‘~ ina san in samu inshiga BIRNIN GAYU ne Déeda tajuya ta kalleta. inane kuma BlRNIN GAYU?" Tabawa ta kalleta cike da mamaki ta‘ ce "Kina nan'cikin Kauyen Kanonnan baki san BIRNIN GAYU ba?" ~ Deeda ta daga kai cike da kosawa tace,‘ "ina'zan sani ina Kauyen'Kano‘ ba Birniba?". "To Kakarki ai ta sani", In ji Tabawai . zatayi miki bayani, kuma shi ne Gidan da» Matar da ta ce- in dauko miki ita tace tana son 'Yarinya mai kamar shekarunki, suna da masu aiki; ma‘za da ‘mata‘ na wasu qasa ma. haka~ suna da; ., manyan Mata na nan qasar sai dai 'yan matan naga' duk kamar 'ba Hausawa bane, na ga har wani 'unifom) suke sakawa na‘su na masu Aiki.‘ ~Sai dai duk da haka ta ce tana son in nemo mata 'yar— Budurwa Bahaushiya haka wacce zata dinga; kula da Bangaren dakinta bisa ga‘ wannan, kuma-tana son yar gidan mutunci mai hankali, don hakan .shiyasa na dauko mata ke; Na san yadda take so haka‘ki‘ ke har ma kin, 'wuce tsammaninta, kuma karki ga kamar aikin wahala ne dan gyaran Dakinta ai ‘ba‘ matsala bane, gashi kuma kiyini a cikin A.C ki kwana a A,c 'ki sa mai kyau, ki Ci mai kyau ki sha mai kyau, to me ya ’ wannan 'hutu? , Ai da tsohuwa take so da tuni‘naje k0 da ina da 'yar uwa k0 'ya k0 jikar da‘ ba su yi aure‘ba da na kai ma ta don Zama da wadannan ai alheri ne An yi ta kawo 'mata yan ‘matan'Birni ma ganin duk rayuwarta a kasa‘shen waje tayi‘ tace wai ita ba ta son marasa. kunya Wadanda idonsu ya“ bude wadanda za su yi tayi‘ma ta sata ko wani mugun hali. Kin san sha’anin masu kudi sai su. Deeda‘dai da Inna mai Fura sun sa ma ta 'idone' sunaji kuma suna kallonta kamar wata Talabijin 'Duk wannan kurara? gidan da take yi ammahakan bai sa Deeda taji tana sha,awar zuwa gidan ba sabo da karatunta yaf1 mata jin dadin da Tabawa take kirgo,mata Tabawa ta ci’gaba ’da'cewa, "daganan gidan na biya na bata lokaci ina jiranta kafin ta fito nayi mata bayanin na- daukoki shi ne ta bani wasu kudade tace-.ayi .miki: siyayyar Sutura ‘mai 'kyau da abin‘ " buKatarki ki fito a mutum sosai, bata So kizo mata da wani daudar Kauye 'Tun daga' kan Sabulu, Turare, Mai; Takal'mai zuwa Kaya tace komair Sabo” take so ‘Sannan a nuna miki yadda-zaman Birni yake da yaddah zakiyi my,amala DA mutane sannan tace a sakaki a Makarantar koyon Komfuta, (Computer), k0 menene sunansa, wannan abin' latsawar kamar Talabijin. ' .Deeda da kanta 'ke sunkuye tayi ~ . saurin .daga kanta, tana juya abin a ranta anya duk duniya akwai abin da take son ,koya kamar (Computer) kuwa? Ta yi dariya cikin 'doki "tace dan Allah tabawa da gaske ki‘ ke zan shiga ,wannan Makarantar?" " kwarai"; Tabawa ta tabbatar mata "Ga‘kudin‘komai ta bani, 'da mutumin da zai kaiki sanda za ki fara zuwa ya . _ miki komai, wai so take ki dinga shiga da Wasu abubuwanta wanda "qila sirri ne don BABB-MACE. ce, Mace mai ilimin. kakuwmi- sosai kullum, lissafi take na shigar kudi da fitarsa da'kuma‘saida Kaya harsu Gwala-gwalai da irin gadajen ‘qasar wajennan take saidawa _. Ina jin shi yasa ta ke neman mataimakiya don abin ‘ya yi ma ta-yawa, yayanta biyu kuma duk suna kasar waje. Naji dai ‘an ce kwanaki akwai 'yan uwanta masu' ilimi da sukai ta cutarta, amma dai jita-jita na ji. Ta ce dai a sakaki ki koyi na wata uku, sannan a wata shidan nan kafin ta dawo tana son ganinki tsab Kinga makudan kudaden da ta bani, nima ai na samu rabona Lokacin dq Tabawa ta ciro kudin Inna mai- Fura ta bude baki ta kasa magana don tunda take k0 a Mafarki bata taBa ganin irin wadannan makudan kudaden ba masu yaWa haka. Ba su ankara ba sai ga Inna mai Fura a zube a qasa, suma neta tayi k0 dai firgita ta yi da‘ 'ganin tsabar kudaden a zahiri shi .ya sa ta faduwa, Allah ne kadai Ya sani. ‘ . Tabawa- dai sai da dariya takeyi Deeda tana tayqta suka sannan suka dagota' *.* ** ,*.* Deeda 'da Inna mai Fura ba wanda ya kaisu farincikin shigarta (Computer School), duk‘ da ba ta gane manufar Hajiya na‘ Sonta ga ta koyi sarrafa (Computcr) ba, ita a nata tunanin ta samu hanyar koyon wani ilimi da ba ta sani ba, wannan iliminma:inta samu nata ne ba. mai‘rabata da shi sai Allah. ‘ Musamman- Hajiyar :ta' hada Deeda da Taba'wa da wata mata suka'shiga’ kasuwa don yiwo ma ta siyayyar irinkayan da take So ta ga ta saka. ' Kaya ne irin na zamani, wasu‘riga da wando ne, wasu riga da siket, Wasu dogayen ‘ riguna dinkakku wato (Red made), wasu kuma habayas irin na zamani kala-kala.Haka Takalma zuwa kayan ciki; su shimi, (vsst), bra da‘ makamantansu, sannan Hijabai‘ na Sallah manya. . ‘ Ganin yanayin shigarta ya sa matar ta'siya mata (Body shaft) masu kyau‘da tsada a tunaninta haka take son yanayin shigarta a matsayinta na ‘yar Bahaushiya. haka ba ta son barin jikinta a waje ne ko kuma dai qila haka na ta kalar gayun yake, don Tabawa dai ta boye musu lalurar Deeda Cikin kayayyakin Deeda ‘ kuwa harda Kwat" (Coat) irin na Mata mai hade da Siket. ita dai sa wa kayan ido ta yi tana mamakin ta yanda za ta fara sakasu a jikinta. Ta wani Bangaren Kuma tana tunanin wacce irin' Mace ce ita da zai sa ta kashewa mai aiki kudi haka, anya kuwa ba wani abu Wanda ba su sani ba? , Tana cikin wannan tunanin ta ji mota ta tsaya kofar wani babban shago. (Beauty Palace) to ga an- rubuta an rubuta. Tabawa ne taja hannunta‘ suka bi matar ciki. ‘ . A nan akai ta tsiya da Deeda don da 'kyar ta bari suka ma ta gyaran gashi, ta Bata rai ta dinga zazzaga musu masifa ta qara da cewa in ba za su dauketa a yadda ta ke a" yadda ta ke to ita zata FASA don ikon da suke mata ya isheta‘ da qar Tabawa‘ta lallaBata suka dawo Tabawa Matar haquri. ' ‘ Deeda’ da Kakarta Suka tsare Tabawa da tambayar céwa ta fada musu gaskiya in ta san akwai illa k0 wani abu mara- kyau a tattare da inda zata ‘aikin, gara ta‘fada musu su sani‘ deeda ta yi ma ta rantsuwada cewa in taje ta 'tarar da abin da bata zata ba to za ta bar Gidan sai . dai abin da zai 'faru. ya faru Tabawa ta washe baki tana dariya. tana. qokarin kwantar musu da hankali da tabbatar musu da cewa ba wani mummunan aiki k0 wani illa a Gidan, kawai dai su Manja ne masu tsama tsab- tsab, bayan shi babu wani abu. Da irin wannan bayanin Tabawa ta gamsar da su, ya yin da Inna mai F ura ta ci gaba da-burin kai Deeda Asibiti. *.* . *§*' *,* KWANA-A-TAShi Deeda da Kaka "suka saba da rayuwa; cikin garin Kano, ' wani abu da ke yiwa- Deeda dadi shi ne, yanda ta samu riba biyu lokaci guda, kasancewar Computer Class dinta qarfe daya ne ya sa ta lallaBa Tabawa ta sakata a Makarantar ’dake unguwarsu,” wato "(NANA AISHA SECONDAR Y SCHOOL)"wanda hade ya ke da. Arabic-da Boko.’ Tayi sa,a sun dauketa aji hudu bayan anyi mata lnterview. Tabawa ta dinka mata (Uniform) tare da siya ma ta Takardu, ya yin da Kakarta ta yi buga bugar hada kudi ta biya ma ta kudin Makarantar, . bakarantar gwanmati ba né, na kudi ce kudi, ' amma dai ba zai gagari Talaka ba, ‘Ba‘shin kudi Inna mai Furta' ta karba Wurin Tabawa, don haka ta dage da sana'ar Furanta ganin ya samu karBuwa sosai. ‘ Tabawa‘ ke aikawa Kauye ana siyo musu madara mai kyau suna Nono da Fura mai dadi, yayin da masu shago ke layin zuwa sari suna sawa a ‘Fridge suna sayarwa. Sana'ar kam ta ' karbu’ ‘ sosai, Allah Ya albarkaci sana'ar, daga Tabawan har Inna mai Fura ‘ ‘ Suna samu sosai a ciki, don haka Inna mai Fura ta biya Tabawa bashinta, haka ta budewa ‘deeda asusun makaranta da Asibiti. Dewda kam ba laifi tana fahimtar Karatunta, fana jin dadinsa, musamman Makarantar da ta shiga tana fahimtar abubuwa da yawa Wanda ba ta sani ba, wanda. ya shige ma ta duhu kuwa ba ta Bata lokacin tambaya har sai ta fahimta. Karfe daya suke tashi ta dawo Gida da wuri tayi Sallah kuma ta wuce (Computer Classes) dinta wani lokaci in sun taso ta kan taimakawa Inna da aikin Furanta tare da taimakawa da aikace aikacen Gida. lnna wani lokaci ta kan hanata ta ce ita mai da hankali ta yi karatu, ita kuma za ta dage da: sana'a da neman kudi da mata addu'a domin ta ga ta cimma burinta. A duk lokacin da Inna mai Fura ta fadima Deeda haka ta kan fada jikinta tana hawaye tace Kaka Allah Ya barni da ke, Allah Ya ba ni ikon yi miki abin da ki ka min, Allah Ya kaimu lokacin da ' za ki huta, ni in nema miki in miki gata kamar yandda ki ka min. Kaka ba don ke ba ban san ya rayuwata zata kare -ba..Na gode Kaka, Allah Ya biyaki duniya da ' lahira". ' ” Inna mai Fura ta yi murmushi ta' ce, "Deeda‘ wa na keda shi duk duniya idan ba ke ba? Allah dai Ya cika min burina akanki, ki samu duk abin da ki ke so, Allah Ya ba ki miji na gari mai tausayinki, wanda zai kula da ke. Deeda Allah Ya ba ki lafiya, Allah Ya min burina in ganki Gidan miji kafin in mum." Deeda ta fada cinyar Kakarta tuna juya kalaman Inna mai Fura don ya daga mata hankali, ita dai ba ta da tsammanin yin aure a rayuwarta don zai ta samu namijin da zai sota har ma ya yarda da ita a yadda take. A duk lokacin da ta kalli fatar‘jikinta ta ga yadda ya nannade ya yamutse sai ta ji hankalinta ya ' yi mummunan tashi, ta fashe da kuka, “tausayin kanta ya kamata, ya yin da ta shiga tunanin wane irin ciwo ne haka? K0 kuma ita haka nata halittar ya ke? . Alhamdu lillah! Allah na gode ma ka da ka Barni da hankalina da kuma rai da lafiya ta, k0 kowa bai soni ba zan'so kaina. Haka Kakata na tare da ni, Allah abin godiya". *9* *9* WATA UKU KACAL! ‘Deeda tayi ta " san Computer da yadda ake sarrafata kasancewar ta samu kwararrun Malamai, “'“haka nan tana da naci da son sanin abin da ba ta sani ba, musamman ma dai Computér din da saninsa da koyonsa yana daya daga cikin burinta tuni Deeda da Kakarta suka saba da rayuwar Birni‘da irin yanayin yadda suke rayuwa da‘ mu'amala da su, jama'ar ’unguwa da dama sun santa sabo’ da suna gannin tana shiga da fita tsakanin Makaranta zuwa shaguna kai Fura da Nono, wani lokacin haka nan tana da wani irin yanayi na daukan hankali tundagakan irin shigar da ta kena kaya wato dresing zuwa tafiyarta. maganarta, kalamanta a nutse ta ke yinsa komai nata dabam, sam ba ta da rawan kai irin na 'yan mata sa'anninta' ba ta da shisshigi, ba ta shiga harkar matan makaranta yasa a Ajinsu ba, da makarantar gaba daya sai dai gaisuwar mutunci da maganar da ya zama dole,, bayan shi Deeds bata mu'amala da wasu bayan Kakarta da Tabawa, Deeda wankan taiwada ce tana‘ da tsayi‘ kadan da Kyan Diri, wato Kira mai kyau, fuskarta bata cika wani Kyau ba, sai dai Allah Ya batajini, tana da saurin shiga rai, bata da magana ko raini, Mishkila ce mai ra'ayin tsiya duk yadda abu koya mata dadi baiwuce tayi Murmushiba haka duk' tsananin abu da Zafinsa bai wuce Idonta ya kada? ya yi Jaba ko qallah. Tana da Dauriya da kunya. zAUNE YAKE kan kujera ya harde hannunsa a ‘kirji gami da daura Kafa ‘ dayakan daya. Ya sawa Sabeer ido, bacci‘ ya ke yi sosai basi da k0 alamar bude ido balle ya yi shirin fita. "Sabeer Ibrahim ya kira sunansa - .Cikin nutsuWa_ bai _kula shiba ya ci gaba DA ' baccinsa. Ya’mike ya isa dab da: gadon ya girgizashi. "Sabeer ya 'kamata‘ ka tashi ko ka manta munada shiga Asibiji yau ne? Cikin muryar Bacci yace, "please ka barni in yi Baccina,_Asibitin .sai gobe A Nan ya qara lumewa cikin Bargo Ibrahim’ya ‘ yi murmuhi ya; ce, 'Gobenma sai jibi k0?" ,‘ ‘- . Nan ya sa hannu ya dauko Wayarsa ya soma lallatsawa, alamar waya zai kira."Yayata". Ya fada yana murmushi. Ya ce, Wannan; Babyn nakifa banajin ‘ akwai abin da zai 'iya yi a rayuwarsa bayan 'bacci da zuwa yawon- shaqatawa itama murmushin ta sakar masa tace na Sani qanina sanin halin babyn nawa yasa yasa na damqashi a hannunka kafin na dawo na san/zaka 'iya shawo kan shi kuma na ga' - Daddy ma ya'sashi a gaba ka yi kokarin tashinsa in ya ki ka tuna masa sharadin Daddy zai mike da .wuri" i Ibrahim ya ja” 'dogon numfashi gami da“ ’ fadada murmushinsa ya ce "(Thanks) Yayata, ban san ya Zan yi da Matsalolina ba, inda ba kya tare dani kina bani shawarwari ‘dakwarin guiwa.DA bansan ya zamba Allah Ya bar ni da ke'Yaya ta -.-Ta yi murmushi (Allah Ya bar ni‘da kai Kanina. Ina godiya fatan Ranina yana cikin koshin Iafiya". Shiru ya yi 'nadan wani lokaci bai ‘amsa mata _' ‘ ba, sai saukar numfashinsa da ta keji itama 'dan ta kasace masa komai, ya katse shirun da ceWa ina’fatan kina samun nasarar abin da ya kai ki‘ "Eh".'Ta amSa.taRaicc. ‘to Ki kula-da kanki . Bai saurari amsa'r taba ya katse wayar ya jima yana kallon Wayar-tamkar Mai karantar wani abu sannan ya mai da ta .Aljihu ya dubi gadon‘ Sabeer ya yi sau’rin janye Bargon gami da matsawa dab da Kunnensa ya ce, "Albishir-Sabeer, Dady'ya ce ba kai ba komawa Canada har sai ka yi aikin da ya kawoka ka yi.,.na san dai ,Daddy‘wata uku yaba ka, in ba hakaba kuwa, ka ci wata daya baka kulla komai,ba . hakan ‘yana nufin zaman naija daram idan ka sall‘lake wata, ukun nan ba- kai ba komawa ‘ Saunan kuma na ji labarin ya. samu’wata a can yar Kauyc za a hadaku aure" wat Ya fada da karfi? gami da' mikewa da sauri. ' ' . Ya kalli' Ibrahim cikin zare ido da alamar tsorata ya ce; "Uncle ib ka rufa min asiri Ka san na tsani jin k0 maganar Aure ko da (Classy girls)ce balle'yar Kauyc?" Ya batafuska. ' 'Ka 'san yadda na tsani abu mara kyau, mara aji‘ kuwa? Na tsani Mutan Kauyen su Daddyn 'yan' Matan Kauycn duk munana‘ne, kuma» qazamai,‘jiki duk Tabo (No way), ba ‘zan iya Auren (Villegers ba) Yana magana yana ‘yamutsa fuska, ya nufi Bayi don .yin Wanka. birnin gayu(season1) chapter3 ibrahim" ya bishi da kallo yana nazarin' kalamansa hankalinsa Yayi matukar tashi; Shin ta ya ya zai soma gyara Sabeer dan ya yi nisa, ya tashi a wata irin aqida da da‘bi‘a kuma lallai akwai aiki agabansa, don ya yiwa Yayarsa alqawarin zai gyara Sabeer zai nunA masa hanyar gaskiya duk‘da baisan "ta ina zai faraba Allah Ya taiméke ni”. Ya fada a ransa'ya“ ' bude wadrof ya ciro masa kayan da zai 'sa,"ya‘ ajiye A gadon sannan ya fita don ganin an shirya masa‘break abin karyawa. ' James! Jamcs! james!!!”' " .,kiran sunansa yake da karfi Cikin hasala ‘ransa ya gama baci ibrahim din ne ya shigo yace lfy . ‘ .Watsi'ya’ yi do Kayan ya ce, "'Yau zan kori “James a Gidan nan; ba shi, da hankali ne koshi Mahaukaci ne da zai ciro min wannan kayan? Ibrahim ya daure fuska, . Ya ce, -"Ni ne Mahaukacin Ba James ba! K0 nima korata za ka yi mr Sabeer?“ Sabeer ya turo ,baki irin na shagwababbun yaran; masu kudinnan, ya bata fuska ya ce "Haba Uncle IB, ni ba zan sa wannan kayan ba gaskiya (Coat) Kwat din nan ta min nauyi a ciro min kaya'mara nauyi, ka san qasar nan da zafin tsiya, .yanzu muna fita zakaji Wani irin ' zafi Ibrahim ya Bata rai ya ce Asibiti za ‘ kaje kuma aiki za ka jeyi ba wasa k0 yawon shan ‘ iska ba, dole kasa (Decent) kaya masu mutunci. in ya so in ka dawo ka sa duk irin kayan da ka ke‘sO. Bari in fada‘ maka, ba za ka'yi yadda ka so a nan ba (You bave'to behave your Self) kuma daga yau ba james da John ni ne zan‘ dinga; maka komai ya Daure fuska ya nunashi da yatsa ya ce: ’ " "Kanajina?" Kansa a sunkuye bai ce komai ba. Ibrahim ya dauko kayan ya ajiye masa ya ce, "Masa ka shirya ka fito, yanzu ina jiranka zamu je wurin Daddy a . falo yanajiranmu" Yana gama fada 'bai sauraresa ba ya fice Sabeer ya ji hankalinsa ya tashi. Shi fa ba zai iya wannan takuran‘ba. Nan da nan ya ji ya quntata, ya tsinCi kansa a cikin qunci bai taBa ganin Uncle IB haka ba sai yau Hawaye ya ciko masa ido. A cikin wannan yanayin ya sa kaya ya shafaya.Mai ' sai‘dai bai fita ba ya nemi wuri ya zauna ransa Bace, ; bakin ciki ya ishe shi an sa shi abin da baya so. Ibrahim kuwa Ganin halin da yake ciki ya tausaya masa' ‘ saboda har yanzu bai san halin rayuwa ba. Ya rayu a wata duniya ta daban, waccr ba ta da alaqa da (Reality) ya matsa gefensa,“ ya kallesa ya yi' saurin juya fuska alamar fushi ya ke Ibrahim din ya yi murmushi gami da kama Kunne ya ce, "Sorry Sabeer, Uncle 1B ya yi laifi a yafe masa." Ya. jima yana magiya kafin ya juyo da idonsa daya ,kada saura Kiris ya zubar da hawaye Yace ba kaike min tsawa ba, ba ruwana da kai, kuma sai na fadawa Sister abin da kamin, zan ce mata Uncle lb baya sona yanzu ita kadai ce mai sona";"Yi haquri Sabeer, Uncle 1b na sonka". "Ba ka sona". Ya fada cikin _ hasala. ‘ ‘ "Kuma don ka ga Sister ba ta nan ne shi ya sa kowa‘ ya tsancni daga kai har Daddy". . ' ' ‘ 'ya jawOsa jikinsa don ya kula da ya tsinci kansa cikin kewa, musamman na Yayarsa suka- shaqu, haka ya- zama masa dole ya lallashesa. ' ” "Sabeer kwantar da hankalinka bawanda ya tsaneka duk muna sonka. ancle ib ba zai sake ma ka .tsawa ba " . Ya‘dagoshi. '. kayi alqawari"Na yi alkawari ba zan sake ma ka tsawa‘ ba (Now smile)". Hakan ya masa dadi Wanda ya saya saki lallausan murmushi. da ta qarawa fuskarsa kauriji Ibrahim ya~ yi‘dariya, suka mike ya ce an; ‘ "Ka ganka kuwa (Very Handsome)a cikin (Suit) ‘yan Matan Kano za su ‘yi kallo". . Dariya suka yi a tare suka fito zuwa falo; Riqe yake' da 'yar karamar ‘ Jakar saka qananan Takardu a hannunsa._ Sanye yake cikin Kananan 'Kayan Turawa da‘ ake musu lakabi da (Suit), Kansa ba Hula, dan qaramin Sankon da ya shata tsakiyar Kanshi shi zai tabbatar maka da ‘cewa lallai Dr. Sulaiman rikakken dan Boko ne mai ji da ilimi; ‘ Shigowarsu Falon ya sa ya dago kai ya mai da hankalinsa kan su ‘Ya dan kalli dansa Sabecr cikin tsananin Rauna - ya sakar masa ‘murmushi ya ce "Lallai na gai da‘ Ibrahim, ka yi qokarin taso Saberr karfe Tara na . Safe ‘na ganshi ya shirya tsab, ~yau da alamar Asibiti' za su yi babban bako" Ibrahim ya sunkuyar da kai yana murmushi, ya yin da Sabeer ya bata fuska. Cikin muryar qasa qasa ya ce, "(Good ” moming

Chapter 2 of 25