Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
laluben jakar sa. zai sha ruwa, ya kuma dauki wayar sa, Gaban sa ya fadi da ya tuna ya bar babbar . jakar sa a mota, ga direban ya'juya. - ' " ‘ Nan ya mike da sauri ya dirgo ya nufi (bus) din da sauri, ya tsai da mutumin, ya ce masa ya manta jakar: sa. Nan ya duba ya dauko masa ya mika masa yana janta da Ryar. Ya isa ya samu motar. za ta tashi, ya ji . kamar ya fashe da kuka da ya tuno wahalar - '- hawa motar. ' Nan ya daga akwatin ya wurga, da kyar ya samu ya hau. Tuni bayan sa ya fara amsawa,._ haka ya 'zauna a maqure cikin buhunhuna,‘ yana rungume da jaka babba da Karama lokaci guda.Wahala ta sa ya fara fita hayyacin sa, ga iskar bayan mota, ga kura ya cika masa ido, gashi ba shi da hali ko' sukunin bude jaka balle. ya dauko glass ya' saka, saboda a takure yake. Nan fa Fulanin nan suka sa shi a gaba da kallo tamkar‘sun ga wani sabon halitta.Da alama‘dai yanayin sa da yadda yake su ke kallo, suna ganinsa tamkar wani Bature'ko Balarabe. Shigar. sa kadai zai ba da tabbacin ya fito daga gidan Alfarma, to k0 me'zai kaishi kauye? Sabecr bai ga komai ba sai da suka bar hanyar titi, suka hau' na kasa, suna shiga rami, suna fadawa, suna hawa tudu. da ’gangare, tsoro da fargaba suka cika masa zuciya. ’ "Wayyo Sister, Daddy, _Uncle Ib. Wayyo Allah na...". ‘ Bai rufe bakiba'kuwa ruwan sama ya sauko, ya yi. masa dukan tsiya a bayan motar. ~ya galabaita, ya‘ fitta hayyacin sa, ya shiga rawar sanyi yana karkarwa, ga ruwa, ga ’iSka mai sanyi na hura shi. A cikin wannan tsananin Sabeer ya iso Kauyen su Deeda, .da kyar ya samu ‘ya Sauko duk jikinsa ya yi tsami, k0 ina ciwo yake masa. Ya sauko yana jan jakar sa, ya rasa ma ta ina\ zai fara shiga Kauyen wacce hanya zai bi? ’ - ' Nan dabara‘ ta fado masa. ya tambayi "ya tambayi yan Fulanin nan wacce hanya za a bi a Shiga cikin kauyen, da. ya lura da inda suke tasha ce k0 kasuWa. , . ' Tsayawa Sukai. suna .kallon 'sa‘ da. alamar ma ba su san yana yi ba,don‘.kuwa ‘ ba Hausa suke ji ba. . ‘ _, Haishi ya kama shi, ga in sun tsaya ‘ suna kallon sa.tamkar ba magana yake musu .. ba. - Nan.ya hau jan jakar sa yana kutsawa 'tare da addu'ar, Allah Ya sa akan hanya dai ' dai yake.‘ In ya ‘gaji ya kan zauna ya huta ya - yi ta tunanin gida da Deeda. Shi dai ya san inya hadu da ita dukkan damuWar sa' ta ‘ kare. . Allah Ya amshi- addu'ar Sabeer, yana ‘ cikin tafiya ya soma cin karo da mutane da kuma bukkoki, wasu' kuma» ginin qasa ne, ‘ a watA ; Nan ya hau tambaya ko' ina zai samu-gidan Inna mai Fura? ~ "Kasan'cewar garin' Hausa Fulani ne, don 'haka ya dace da HausaWan garin, sukai .. masa kwatance’ kan kWatance, har ya' dace, ya samu yaron da ya ce zai kaishi har gidan ~ su Deeda.,. _ " " ' Nan 'ya' sauke wata- irin ajiyar zuciya, ‘ tuni' ya manta da duk Wani wahala'ko tsoro ' ' da fargaba‘ da ke tattare da shi, .ya shiga 'murna da ,dokin ganin.Deeda,‘yayin da duk inda ya' wulga, sai, an bi shi da kallo, wasuma mu'samman suka. taso suna binsa, ; suna ’mamakin me ya kawo Balarabe kauyennan"Abink a .da mutancn kauye, abin‘ kallo‘ bai mush kadan. , ' Inna ce zaune ta hada tagumi, hankalin ta a tashe, abin duniya'ya ishe ta. ‘Deeda ‘ce kwance'a cinyarta .tana kuka, wacCe ta iso; kauyen tunda'sassafe. ._ . - " ' ,Kuka 'take'tana" rokon Inna kar ta .mai _ data birni, ta barta ta zauna da ita a Kauye.:. ‘ Deeda ke yarinya-ce shi yasa' kiké- . aikaté'wannan "babbar kwaBar,‘ki_ ka tafka‘ kuskuren da ban san yaya zan soma gyara shi ba; An fada miki- aure wasa ne? wanna irin rashin hankali ne _ ya Sa -ki ‘tunanin guduwa— daga gidan mijin? Kin ‘zata’baza' su_ iya ZuWa Kauye su 'nemo. ki- bane? Kin San: za ki gamu da fushin mahaifin 'ki? ‘Kin san Sabeer ba zai kyale mu .ba. Bayan' wannan, Deeda me kike so? Me kike nema a rayuwa? Allah Ya baki miji mai son ki, me kaunar ki. ‘Ki tuna duk jama'ar kauyen. nan mazan su da matan su sun guje ki, mahaifin ki kansa‘ sai‘ da yaguje ki, A wannan lokacin Sabeer ya ce, ya ji ya gani yana son ki, Deeda meye damuwarki? Meye matsalar ki?" Deeda ta fashe da kuka, ta ce. _"Inna' kiyi Kokarinn 'fahimta‘ ta, 'Sabeer‘ fltinar sace kawai" ba wani so, 'Sannan’Inna ' ya za’a yi na cutar da Sabeer in zauna da. shi bayan ba na son sa? Ya 2a a yi na ,ci amanar sabeer da amanar aure? Ina auren sa da son wani a'zuciya ta? ' ' 'Inna,_kin San irin son da nake yiwa. Ibrahim, ta ya zan-iya. rayauwa‘ da shi gida daya, wuri daya da Sabaer, ina ganinsa kullum? " ’ Inna, ba na son ‘cutar da ko dayan mu, in na ci gaba da rayuwa a BIRNIN GAYU‘ bakin ciki zai’ kashe ni,’ rayuwa ta za ta nakasa, zan cutar da kaina da Sabeer. Inna, .na rasa ;ya zan yi, na rasa inda Zan shiga; ’Sanin kanki'ne‘bani da kowa; bani da Wanda ya' wuce ki. Kin san Baba kansa.‘ ya tsaneni Inna bani da inda'ya wuce ki da Kauyen nan, haka duk rintsi- duk abinda mahaifin Sabeer zai yi sai dai ya yi, amma ba zan bar Rauyen nan dakeba. . Haka nan na san Saber, na san eigimaesa da yanayin rayauwar sa, zai yi fitinar sa na lokaci kadan ya manta dani, inda nake’ ko ba zai” iya zuwa ba,;‘ba abinda zai sa Sabeer ya 20 nan. 'Shi yasa na-‘taho nan, saboda Sabeer mutum ne Wanda ,ya ‘saba da dadi wahala k0 ba ya 'iya jure ta ko na Kankanin lokaci. " Mutumin dake Kyamar Wasu unguwannin 'ma a cikin'gari, balle kuma kauye, qauyen ma irin' namu, me kama 'da jeji? Ba abinda ’ zai kawo_ shi‘, dOn haka Kauyen nan" shi ne kadai ‘hanyar da zan bi. in gujewa 'Sabeer da'fitinarsa Inna dai tayi shiru tana ta, saboda wannan tunnin na Deeda ne ita' kadai,‘ ta‘san: ' rigima da tashin hankalin da, take hango musu.‘ In har Sabeer ba' zai iya zuwa kauyen ba,~ tafi kowa sanin mahaifin Sabeer 'da nata. ’mahaifin' sai sun mai da._ta gidan Sabeer. Ya _‘-zama dole ta ganar da Deeda. cewa, gidan Sabeer da Sabeer kaddarar ta ne da‘ ba za ta iya 'gujewaba Nan ta mike ta shigar‘ da kayanta cikita yi murmushi ta ce; ~"Shigo‘mu'kintsa gidan,kin san nima ba 'wai na jima da dawowa ~ bane, tashi- ,biyo ni Sunkuyar da kai tayi ba' ta~' Ce mata komai ba, ‘. nan suka "hau gyare-gyare 'da kimtsa gidan tsab. Yayin da ta kaiwa Deeda kayan ta daya dakin, ta ce "Yanzu- Deeda . na‘ ta girma, tana buqatar sirri, don haka na gyara wancan dakin Deeda ta kwantar da kai a jikin Inna, cikin shagwaBa ta ce. ' "Ni dai Inna gaskiya ban girma ba, da ke zan dinga, kwana. Banso, ni zan mai da kayana dakin Inna. na, za mu“ ci- gaba da zama kamar yadda muke rayuwa da". Nan ta “mike, "Zan je in dauko kayana". Inna ta bi ta da kallo, ta ce "Deeda, rayuwar_ da ta wuce ba ta dawowa, komai ya canja. Duk yadda zaki yi ba za ki iya karBar rayuwar da ki kayi da a. yanzu ba". . ' Deeda na shiga dakin ta. ga yadda Inna ta gyara mata shi tsaf ya sa ta ji sha'awar zama a.ciki, don haka ta ‘fasa daukan kayan, ' sai ma ta zauna ta bude akwatinta ta ciro wata 'yar Karamar laptop da' ta zo Ta ‘- tuno wannan ita ce kyautar Sabeer da ya fara mata, “haka lookaci' na farko da aka taba mata kyautar da take matukar; so, kyautar da tai mata dadi, ~ " " ‘ ' Bata. Bata lokaCi ba ta'bude‘" shi, hoton tane da na sabeer din ya soma bayyana.‘ . - Gaban ta ne‘ta ji ya harba da Karfi, da ta ,hango kyakkyawar fuskar -sa yana ’mata murmushi, yana mata kallon da bata San ya" 2ata fassara shi ba‘ . ' Ta runfe ido tana tuno Wasu alamura~ da suka, Wuce. Wannan hoton shi yaSa’mata ‘ shi "a gaban (screen) din (laptop) dinta da nashi',~ ran da 'ya siyo su. .Wannan hoton. sun. ’dauka ne_ ranar da‘suka dita da shi a office“ ranar‘ ‘da ya fara nuna mata alamar; yana sonta, ranar da yasa mahaifins'a ya ;yi mata karin girma a kamfanin su. . Nan tatsinci kantat ,da ,bincika sauran hotunan ciki, a‘ duk‘lokacin da ta ci- karo‘ da fuskar sa Sai ta ji gabanta ya fadi,’ hankalinta ya' tashi.; Ta tsinci kanta cikin wani’ yanayo, ba ta ankara ba taji an tsuge da ruwan sama. ~Motsin Inna ta ji tana rufe rufe,. harta ja mata. kofar _dakin ta hakan ya sa ta mike akan gadon, ta lulluBa da mayafin da Inna ta ajiye mata‘a gadon, ta kashe (p.-c) din 'ta kwanta. Har yanzu tana jinsa a mata, daga ta rufe ido fuskar sa take hangowa. . Zumbur ‘ta'miKe ta sake dauko ‘ Wani littafi 'tana karantawa, amma‘ sai karatun ya gagara, tunanin _sa ya zuciyar ta; yanayin sa, halayyar sa, taflyar sa,.maganar' sa su ne ‘abinda ke yawo a , zuciyar _ta da kwakwalwar ta; Take ta ji ta tsinci kanta cikin kewar sa da rashin sa. - Ta ‘yi murmushi, "Allah Sarki‘ Sabeer, ban, so na yi wannan sabon. mai tsanani da‘ kai haka _ba, ban taba tsammanin akwai ran da zan yi (missing) hallayar ka ba,- ban taBa zata» zan' zauna haka ina (missing) duk .wani' (moment) yanayi‘ da na yi da kaiba". - ‘ ' Lokaci guda kuma tunanin Ibrahim ya fado mata, idonta ya ciko- da' hawaye; ta runtse ido. Tunani kala-kala k0 ta ina ta juya. su' take ji a ranta, ko- wanne motsi ta yi Sabeer ta ke‘ji a jikinta, yadda yake wuni, kwala mata kira, Deeda, ‘Deeda kamar ’Shi ya. sa mata sunan. ‘ . Zu‘ciyarta‘ta ji ‘tai mata Kunci, hakan yasa ta. mike da‘ sauri ta fito ta nufi dakin- Inna, da gudu, ta je 'ta kwanta a bayanta, ‘ Zuciyar ta na’ 'bugawa da qarfi kamar wacce ta ga abin tsoro. Inna na jin ta sai dai ba ta Ce- mata komai ba,_ da hakan ta samu baCci . ya'.sace ta, 'yayin‘d‘a Innan ta zuramata ido tana jiran ta ga ikon Allah, Wato, me‘ zai faru a GAYU bayan BacewarDeeda. 'Deeda bata farka ba haf Sai~ bayan azahar Inna ta tashe ta; don ,ta ‘yi sallah, yayin da" ita ta 'nufi kicin don nema musu ' 'abinda zaSuci. Deeda Zaune kan- sallaya bayan. ta idar da. sallah,‘ tana,karanta addu'o'in ta, ta ji’?‘ muryar yaro yayi sallama, nan ta amsa' tare da daga kai don taga me sallama Dam Dam!! . Zuciyarta ta, -'buga da karti, don ganin wan‘da 'ba ta zaci gani ba, a. wani yanayi da ba ta taBa zata ko tsammani ba. ' Sabeer ne tsaye' tare da yaron, hannun sa riKe da jakarsa. . ' _ Ya zura mata manya-manyan idanunsa masu nagarta da kwarjini yana, kallonta, tsananin mamaki‘ya kama ta. " ' Bude baki tayi za ta yi magana amma ta kasa, sai bakinta ke ’motsi alamar sunan sa take kira Kasa kasa motsi tayi Jakar ya saki, ya nufi wurinta cikin doki da tsananin murna, ba ta ankara ba sai jinsa -tayi a, jikinta ya makalkale ta yana sauke numfashi gami da kiran sunanta cikin tsananin shaukin so da murya mai kama da rada. ' 1"Deeda (I missed you so much) me yasa ki ka tafi ki. ka barni?" ' Kallon sa kawai ,take, tana mamaki. Shin mafarki- take k0 «ido biyu? Wai‘ Sabeer din ne. a, Kauyen‘ su? ' Inna ma da ke kicin ta fito baki' sake tana kallon "su tana‘ mamaki, duk yadda take zaton 'Sabeer na son Deeda ya wuce ‘ haka Dariyar jin ydadi tayi tana .godewa Allah' a ‘ ranta. ‘ .Deedan-ko tana zauné ta rasa. abin Yi, tana ;.. jin .Sabeér na dada cusowa cikin jikin'ta, ya~ . Kankame ta tamkar wacce yake tsoron kar 'ta Sake guduwa .ta barshi. .Haka‘kawai‘taji- tausayin sa 'na shigarta, ta sa hannu 'tana Shafar sa gami'da “kwantar da kanta a jikinsa; Cikin murya Kasa-kasa ta ce ' sabeer (please) nanba wurin zUwan’ ‘ka bane,’ wannan' dajin, qauyen ba inda‘ 'za ka taka bane. ‘KWannannan bai dace. da kai ba .Sabeer (please) ka koma". Ya girgiza mata kai, -.."Ba' zani koma BA Deeda, ba dai zaman' GAYU ne ba kya so ’ba? To, ni zan.-Iya zama ,a ,kauyen ku "Me yasa ka cika rigima ne?’ Wannan fitinar taka shi ne‘Wahalar mu"... ‘ Nan tayi Kokarin janye shi, amma ina Gam ya manne mata tamkar wanda aka lika shi a jikinta. ' . "Sabeer (please) mana". Ta fada cikin ‘damuwa -"ni dai ki Kyale' ni, ba zan tashi ba. Kin san wahalar ‘da " na _ sha kafin in 20 Kauyen nan ni daya' a (bus)? (I was scared) haka na shiga bayan' akori‘ kura, kinga duk ruwan sama ya min duka, dubi jikina "fa; kinga yadda na dawo (vry dirty)" Ta zarO-‘ido, "Kai kadai ka zo? Daddy da Ibrahim suka kyale ka?" Nan ya dago kai ya kalle ta, sannan ya girgiza mata kai, ya ce. ‘ ' "Deeda na ne ta Bace‘ .ba tasu-ba". » Kau da kai ta. 'yi; ‘ta ce‘, 'Tashi - kayi alwala. ka yi sallah,‘ -zan raka ka ka koma; don koruwan garinnan- baza ka iya Wanka da shi ba balle ka sha". ‘ Ya Bata fuska gami. da bata rai, ya Ce; "Bazan tafi ba ltama‘~ ta bata, rai'Sai ka tafi; in ba ka tafi don dadi ba 2a ka tafi'don Wuya";Cikin daga ,murya da zaeo ido, zuciyya . ta kulershiwa yace 'Ba zan tafi ba, Wai me-ki ka maidani ' ne?,Kuma me ki ka dau kanki? In nan gidan ai 'Kauyen aiba naki bane da za ki matsa 'min in tafi ‘ Nan fa'_'suka kaure da' fada, Inna ta _' ' shiga :tsakani da 'kyar, ba‘ su, ankara ba sai jama'a' suka gani cike a kofar gidan suna .kallon ‘ su, - taron‘ mutanen, Kauyen tamkar Wanda suka samu ‘‘talabijin. Hakan ya sa ’Deeda tayi; saurin jan Sabeer‘ cikin daki, sannah ta fito ta Bata fuska tace~. ,"Meye ku ka taru kuna kallo’ 'ko baku taBa ganin mu bane?” wani daga cikin ‘samarin ya ce. v"Ke dai mun ,sanki, amma‘shi ‘bamu 'taBaganin saba, k0 irin saba ba' Inna ce ta'Sa baki, ta ce, "Mijinta ne, sai 'yaya? Ba dai ku kun canfa taba? To Allah Ya bata-miji wanda ‘ya fiku,’ kuma za su . zauna na dan' 'wani "lokaci' a gidan nan kafinsu tafi Ko da mai magana?" - ‘ Suka yi tsit' duka, Inna tace maza su watse mata- daga gida Kowa ya san halin Inna sarai da fada a garin, bata kyale kOWa. Don. haka .ba su‘ Bata lokac‘i ba ‘suka fara watsewa mazan su -da matan su, wasu ma ceWa_ suka dinga wai hala. dan aljanu neba danmutum ba. Tunani da camfi irin na mutanen Kauye sai dai Allah Ya kyauta. A daki Deeda na Kokarin yiwa Sabeer magana amma bai saurare ta ba, sai ma ya juya mata baya.- Ta sake shangabansa, a nan~ ta ga Bacin ranSa da bata taBa gani ba. - - Tsawa ya daka mata tare da daga’mata hannu, ya ce "Ya ishe ki, kinyi . na __farko kinyi na karshe, karki sake kuskuren ce min ‘in' bar kauyen nan, ‘na ga wulakancin naki da rainin naku gaba yake In . gidan kune ba ‘ kya so in zauna' zan ‘bar muku' 'gidan ku, .. amma'ba ruwanki dani da zama na a garin , nan, Za tai magana bai_saurare tataba ya flta. cikin Bacin rai,Inna mai fura na jinSu, ‘ta kalli-Deeda’ itama nata ran‘a Bace; ta ce‘ ' "Me' yasa ki- ka yi~ haka? Gashi' kin Bata masa rai,‘ kin sa ya bar gidan". "Inna to ya zanyi ne? Sanin kanki ne Sabéer ba zai iya jure rayuwar kaUyen nan ba ' - Inna tace "In haka ne ai sai ki bi shi a hankali". ' Deeda, tace, "'Inna', kin fasan halin. Sabeer da rigimaesa, da kaflya, ya zan yi- da shi? Ya fita kayan sa duk a jike suke ga sanyi', yanzu sai wani ciwo yakama shi"; Ta fada kamar za tai kuka'. _ ’ ‘ Inna ta ce, "Ai laifinki in bar kin .damu da'shi- .ba' kya .so ya sha wahala k0 Wani ciwo ya kama. shi, .ai sai' ki bishi ko kuma. 'Duk abinda ya same shi laifin ki 'ne ba na kowa ba". , ‘ ‘ Fashewa tayi” da kuka, Inan ta zari mayafinta tafi_ta don dubo Sabeer din. A gindin wata' bishiya ta hango shi zaune ya hada kai da gwiwa, ya rasa me ke masa _ 'dadi, yara na kewaye da shi suna kallon sa. Inna ta isa 'wurin ta kore su, sannan ta matsa dab da shi ta kalle shi, ya kau da kai, ta ce. "Haba Sabeer, ga cikin gida me yasa za ka' zauna a waje? Kar ka damu da ‘ maganar Deeda". ."Dole' in damu Inna' Ya bata amsa cikin muryar damuwa, ya ce. ' "Inna, Deeda ba ta sona, rashin Kaunarta ya kai wanda har'ba ta son ganina, tana’ kora ta. Ni kuma na kasa rabuwa da ita, na' kasa jure rashin Deeda. Inna, in ma Deeda ba ta sona ta bani damar tabbatar mata da cewa ni ina sonta, ina kaunar ta", mana Ya kwantar da kai, "Inna, da gaske nake". _ ‘ . "Na sani Sabeer". Inna ta fada cikin tausaya masa. ' ' Ta ce, "Na sani Sabeer, sai dai Deeda ba kin ka take ba k0 korar ka ba, ta damu da kai ne, ta san yanayi irin .naka da yadda kake rayuwa in ka zauna a Kauyen nan komai zai iya faruwa da kai. Deeda ba za ta iya jure ganinka cikin tsanani ba". "To in hakane Inna Deeda. ta barni in zauna- kusa da ita, saboda 'lokaci mafi tsanani da Kunci a rayuwa ta shi ne lokacin da na wayi gari ban ga Deeda ba. Innagara kowane irin tsanani da wahala akan rashin zama kusa da Deeda. Inna, kar kice in koma, ki barni, ina son zama kusa da Deeda, ina son kula da ita da dukkan‘ matsalolin ta, da damuwar ta. Ban damu in zauna ko a ina ne ba in dai zan kasance tare da ita". Inna ta kalle shi cikin hali na damuwa, ta ce. Sabeer, mahaifin ka..."'. "Kar ki damu Inna, Daddy _bai san ma Deéda‘ ta gudu'ba', Daddy ya zata mun fita. yawo ne da 'Deeda. Inna, 'mahaifina ya samin albarka, ya yi min addu'a' kafin in taho, ba abinda Zai far dani a kauyennan. Abin - da ku ke tunani ba zai faru ba Inna ta ce‘, "To shikenan Sabeer, ba zan raba 'ka da matar’ ka ko' hana ka 'zama kusa‘da' ita ba,“kana da' hakki‘ da dukkan wani dama akan matar ka"~. " Ya yi. murmushi; "Na gOde Inna". Itama dariyar tai masa, ta ja hannunsa; “ "Tashi muje". ' ' " Ya ce,‘;"Inna, ba wani wurin inda ‘zan' ' iya zama‘ a garin nan?" Don me .yasa‘ za ka zauna a- Wani wuri? gidana, :zaka zauna .Deeda ka, rabu- da" ita 20 mu tafi Nan ta ja 'hannun _sa suka tafi har' ciki. ta ja‘ shi, 'Deeda na kallon su, ta je ta. fito da " kayayyakin Deeda a‘daya dakin da mata, ta sa na Sabeer, ta Kara gyara masa, ta" sake sharewa. , - ' Ta kalli Sabéer, ta ce. - "Daga _ yau nan. dakinka ne halak malak, ka zauna har iya tsawon yadda kake so, ba mai' takura maka da matsa maka. Duk abinda” kake so Zan maka a gidan nan in. har bai fi karfina ba. Ka sake kayi ,yadda kake so, gidanku ne'". Deeda ta saki baki tana kallon ta. . ."Inna meye.. "Ba ruwan ki". ' ' Inna ta katse ta, ta- qara da cewa. "Ina da baKO' a gidan nan, Sabeer baKona ne in na ji ko na ga kin kuskura kin Batamasa, k0 kin masa ba dai dai ba, koda: ' kallon da bai gamsar dashiba kika masa ni da ke né.‘ Zaman ki daban', nashi daban". ' .Deeda ta Bata fuska, ".Haba- Inna, me ' yasa kike haka?" . ’ - ‘Sabeer ya yi dariyar tsokana, ya ce." ’Inna, a fada mata kar ta kuskura ta matsokusa dani balle ta ce in tafi, don ~ba - gidanta bane, kuma wurin ki na zo ,ba warin ta ba". _ ~ ’ Inna ta' ce, "Ai ba ta isa tace’ka tafi ba". ‘ Nan ta shige kicin ta ce, "Bari in sa ma ruwan zafl kayi wanka, in hada maka abinci irin na kauye". ‘ . » Nan ta shiga kicin, shi ma ya shiga. dakin, suka bar Dceda baki bude. Sam ba ta so Inna ta daurewa» Sabeer gindi ya zauna 'ba, yanzu ina‘. mafita a gare ta? A nan ta zauna kan tabarma, Inna ta KWala mata kira ta je; ta ce‘_ "maza ki je ki gyarawa bakona‘ bayi zai yi wanka yadda ba zai takura ba, ki hada ' masa ruwan zafl ki kai masa, ki.‘ masa magana ya jeyayi wanka". . ‘ Nan ta turo baki, "Gaskiya ni Inna...". "Aiki na saki, za kiyi k0 ba za kiyi ba?" . Inna ta bata rai,‘hakan yasa Deedan ta ' yin abinda aka sa .ta ba don ta so ba. Bayan ta gama ’gyara masa‘bayin; ta _ kai‘ruwan, ta'nufi'dakin; ta same shi zaune kan tabarma a’takure, alamar sanyi yaké ji, . har yanzu wannan kayan ne a jikinsa. ‘ . Ba .ta kulashi ba, ta jawo jakartsa' ta bude, :ta ciro masa (towel) tare da wasu kayan, da 'abubuwan da ta san" zai buqata. Sannan ta rufe, ta kalle shi. "Ka tashi‘ka ~je~ kayi wanka, ka cire" - wannankayan' masu sanyin. Ga (towel) nan ' mu je in nuna maka inda za kai wanka". . , .Kau da kai yayi bai kalleta ba tamkar bada'shitakeba.’_ ' '- "Sabeer, da kai fa nake" . ' Wannan karon baya‘ ya juya .mata, ta harare shi,arantatace. ' "Yau kuma miskilancin' ne ya tashi, amma nima aina iy shi Nan ta sha gabansa, ta‘ sa hannu ta ’soma ciremasa'rigar sama.Meye haka?" ya fada Itama ba ta‘ kula shi ba, yaCe. , - . "Ina da hannu, zan‘ .iya bana son alfarmar ki" . . ~ Ba ta saurare'shi ba',Taci gaba’har ya ‘ zamana saura‘best, a nan‘ ta tsaya. ' ' ‘ Ya yi dariya, ya ce"'Shima ki cire “mana, in ki gama Wandon shima ki cire".ta ‘ 'Harareshi ta yi kWafa, ta' wurga masa (towel) din ta fita..Ya fashe da dariya, Deedan ta'fita tana- mita. ' . . "In kaga dama kar kayi wankan, ka zauna haka; ina ruwana‘Inna tace"keda Waye?'-" ‘ ' Ta amsa da, "Ni da dan gatan bakon ki ‘ne, ina jin ruwan wankan ‘ma daki ~za'a kai masa". Inna tayi dariYar zolaya‘, ._','Toce toba sai ki. ‘kai masa ba",im .Kafin ,tace wani' abu Sabecr '_.ya. fito. Ihu’deeda ta'kwala gami' da zairc ido, ganinSa daga shi sai daure da . gajeren taWul, tace a haka zakaje wankan????? birnin gayu chapter18 saurayi da shi, duk jiki amurde. ' Ta mike da sauri, "Kai Sabeer...". Jin ihunta yasa Inna mikewa za ta‘ fito ganin haka ya sa ,ta mike da sauri ta je ta tsaya a gaban sa tana kokarin kare shi, sai dai duk da haka bai sa ta'iya kare shi ba, don kuwa ya f1 ta nesa ba kusa ba, namijin gaske ‘ne, tsawon sa ma kadai ya isa. Jiki ne da shi irin na jarumai. Ganin su a haka yasa Inna ta fahimci manufar’ Deedan, .ta kada kai tayi ciki tana dariya. ’ , ’ Bayan Inna ta shige Deeda ta harare shi garni da jan hannunsa, tayi bayi da shi tana masa mita, "Nan ba (bathroom) din gidan ku bane; ba a tsakar dakin ka_ kake ba, nan gidan mata ne ka ji k0? Ko kunya ba kaji kana bude mana jikin ka? Nan kauye ne ba Birni ba...". ' ' Zura mata ido yayi tana ta surutu, nan ya yi saurin kai hannun sa bakinta, ya ce. "Bakin ki ba ya gajiya da magana? Gidan mata nake," su waye matan? Mata ta ce da'kakata, don haka kar ki yarda kice za ki koya min'yadda zan yi rayuwa ta". '- Wani kallo' tai masa, ya ce. "K0 Karya nake? Deeda mata tace dubban jama'a Sun shaida, kuma ba laifi bane don mata ta ga jikin mijinta". 'Juyawa tayi za --ta tafl, ya jawo hannunta da Karfi. ' ' ‘ "Ina zaki?. Ai tunda kika- rakoni wankan ma'sai kin min". "Sabeer, ba ka'da hankali, ka sake ni". Meye rashin hankali a ciki? ~Ni fa ba zan sake ki ba". _ _ " Nan ta hau kokawar kwaCe hannun, amma wane .ita. Sai da ya gama zolayar ta sannan ya sake 'ta, ta gama kula,‘ ta tsaya tana' mishi masifa. Nan ya yi maganinta ya soma kokarin kwance (towel) din, tuni ta fito aguje, zuciyar tana bugawa, tana sauké ajiyar zuciya. " . Dariya ya‘dinga mata,ya ce, "Ai 'da kin tsaya"; ‘"Zan yi maganin ki ne". ‘Nan ta fice Waje, can. ta‘dawo da‘ wasu yan matan' 'kauyen ta'Shimfida ‘musu tabarma. atsakar gida, suka hau hira, tana -baSu 'labarin Birni, su kuma sunata mata tambayoy'i. Sabeer k0 da kyar Ya ,iy‘a yin wankan, saboda wani irin iska mai sanyi_~da ke kada shi,-gashi bayin fili ne 'ba ko rufi Tuni ya hau rawar sanyi, yana Allah-Allah ya fito. Yana zuwa dab da qofar fitowar kuwa ya ji surutun 'yan mata, da sauri ya koma, ya rasa ya'Zai yi yafita. Deeda na lekensa, da ,suka' hada'ido ta fashe da dariya tana masa gwalo. ‘ ' .. Ya langwaBé kai yana ma ta al;.amar ‘ (please)‘ta 'zo. Ba‘ta musa ba taje ta same shi, ta juya masa baya. ' "Meye?"> . Ya ce, "Deeda sanyi', ina son wucewa ga 'yan’matan nan, 'ya zanyi in wuce?" Ta yi dairyar‘mugunta, "Ba kana Son yawo .a tsakar' gida da tawul__ ba? Kar ka damu, 'yan mata 'ne, hala su ma matan kane?" Nan ya sa hanuu ya finciko ta da Kardi yace Ni kam ba mata, na bane, Deeda ce kadai mata ta, k0 dai ki sallamesu 'su tafi 'ko kuwa muyi ta, tsayuwa inyi bargo da' ke a nan, da ki min maganin sanyi na". Nan ta' hau kokawar kwace jikinta, amma ta kaSa. Ganin 'ba yadda ta iya yasata fara roKon‘ sa. . , "Haba Sabeer dina, nice fa Deedan ka, (please) ka sake ni, so kake sanyi ya kama ni inyi_'zazzabi? . -. Ganin yadda ta' marairaice ,masa tana mai ' shagwaBa yasa ‘ sa shi mutuwar jiki Wani iirin sonta ya ji-yanaratsa masa

Chapter 15 of 25