Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kwantarwada duk Wani mai damuwa hankali,‘ ta ji - kamar ta rungumeshi ta ba shi baki, sai dai ba halin hakan. Ya lura da yanayin data shiga hakan yasa yayi na maza ya daure ya yi ma ta wannan murmushin sannan Ya ce, "Kar ki damu Deeda (1m okay),‘nasan kina mamakin shigowata Gidan “nan haka? To nan dai Gidan mu ne "Gidanku?" Ta fada tare da mikewa tsaye tana dubansa cikin mamaki. "Tabbas haka batun ya ke muna Gida daya amma bamu taGa sani ba? Sai dai ba abin mamaki bane in kin yi la'akari da girman Gidan nan da yanayin rayuwar Gidan nan ba ruwan wani da wani; musamman Momi da ba shiga bangaren mu take yi ba". Ta kallcshi ta ce, "Amma Ibrahim na yi mamakin kasancewarka dan Gidan nan, halinka ya bam- banta da na sauran jama'ar Gidan nan. Ibrahim halayyarka da dabi'arka ta bambanta da ta su." "Deeda ke nan, kowa da yadda Allah Ya yi. shi, kowa da irin halinsa da tunaninsa. Yau zan ba .ki labarin-DANGANTAKATA da Gidan nan da matsalar da na ke ciki, ina buqatar taimakonki da tallafawarki "Ina jinka Ibrahim. Ni kuma na yi alkawarin taimaka ma ka in dai bai f1 karfina ba". » Ya kalleta sosai, itama ta kalleshi a hankali. Ya labarta mata komai. ' Lokacin da ya gama ba ta labarin sai ta yi ajiyar zuciya ta ce "Lallai Ibrahim kana cikin tsaka mai wuyar fita. To sai dai ba abin da yafi karfin Allah, mu yi Addu'ar Allah ya kawo mafita. ‘Sannan Ibrahim me zai hana Yaya Farida ta dawo Nigeria sai na ga kamar idan tananan komai zai 20 da sauki tun da Sabeer ma ya fi jin maganarta, haka nan za ku taru tare da Daddy‘ ku rike Kamfaninku da Asibiti a tare, amma barinka kai daya da wannan nauyin ba abu bane mai sauqi". " ‘Y a yi murmushi ya ce, "Deeda ke nan, yadda ki ka dauki abin ba haka bane, akwai dalili mai Karfi da ya sa Yaya Farida ta nesanta kanta da mu, wanda ba ta so mu sani, "kuma 'wani sirri nena daban tsakaninmu da ita. Sannan Daddy shi ya Bata Sabeer tun farko, wani ma yana hukuntashi wahala yake masa, ba zai jure ba balle shi da kansa. . ' ' Deeda a yau in na samu Sabecr ya kimtsu ya san me ya ke to ina mai tabbatar miki da matsalata za ta zama kadan. Sabeer shi ne babban damuwarmu da matsalarmu a yanzu. Deeda ki taimaka min". Ta kalleshi tace "Da me Zan taimaka ma ka Ibrahim bayan kaima ya gagareka balle ni da jininmu bai hadu 'ba, wanda kaima ka san hakan, "Deeda naga Hope akan Sabeer lokacin muduwarku ta farko, yadda ki ka yi (Handing) dibsa cikin kankanin lokaci ya burgeni, rana ta farko da naga Sabeer ya zama (Serious) ranar da ki ka fara 'haduwa da shi, tun daga wannan ranar na ganki a wata aba ta hanyar taimaka min mu canja rayuwar Sabeer mu inganta rayuwarsa . Deeda za ki taimaka min?" ! Ta kalleshi a karaye cikin sanyin murya da tausayawa ta ce, "'Ibrahim zan so taimaka ma ka, zan iyA komai don in kawo kwanciyar hankali a rayuwarka. Kaine mutum na farko da ka kalleni da qima da daraja har ka ga wani abu na dabam a tare da ni. Dukkan rayuwata na taso cikin tsana da tsangwamane wanda Mahaifina ma da ya haifeni sai da ya gujeni- ~, Kaine namiji na farko daya fahimci 'ni mutum ce har ina da wasu (Qualities) k0 dabi'u,‘ halayya masu kyau da har zan tallafl rayuwar wani, zan yiwa wasu amfani, nima mutum ce mai amfani. Na gode da wannan karramawa taka da mutuntawa ta ka. . Ka yi Abota da ni lokacin da bani da ,kowa, na ke cikin rayuwar kewa. Ka tausaya min ka taimaka min lokacin da na ke cikin hali na rashin lafiya, ka mayar da ni mutum wacce ta isa ka nemi shawarata k0 share min hawaye. Ni din nan da ba komai ba kowa ba har na isa ka nemi taimako a wurina. Tabbas Ibrahim dabi'unka, halayyarka abin so Ni Khadija zan iya komai sabo da samun nutsuwarka muddin bai kaucwwa Addini ba. Sai dai Ibrahim bana jin akwai taimakon dazan maka, don kuwa Sabeer bai daukeni mutum ba maba balle ya bani damar kawo wani gyura a rayuwarsa lrin su Saber Mace mai kyan gaske 'yar masu kudi ma basu isa ba balle ni Deeda 'yar Kauye wacce ba ta da komai a rayuwa daga ranta sai “lfy sai kuma godiyar Allah, wacce don in rufawa kaina Asiri da 'yar Tsohuwata na baro Garinmu da Kauyenmu don rufin Asirinmu ni da ita duka. Ina yiwa Momi aiki, haka. aikin da na ke.wa Momi mai kyau ne da tsabta, ta rikeni Amana,~ haka. Ka ga k0 bani da hanyar taimaka maka kuma bani da abin taimaka maka da shi". Ya‘ harde'hannuwansa a kirji tare da sakar ma ta murmushin da ta ji ya saka ma ta nutsuwa yace "Deeda kenan, ni na ga abin da ba ki sani ba a tare da ke ‘ Ke kanki kinsan Allah ne mai kyauta da bayarwa, Ya yi miki baiwa ta hanyoyi da dama wandaba ba kowa zai iya saurin ganinsu da fahimtarsu ba lokoci guda sai ‘wanda Allah Ya nufa. . ldan Allah Ya bawa wasu baiwar na dukiya, to kema fa akwai wani sirri da baiwa da ya miki, wanda ke kanki ba ki sani ba. "Ke kuma kin iya nunawa matum ba kya jin baushi da wuri ke shi yasa ki ke iya zama da Momi”. . . Ta yi dan'dariya, "Ai ko Momi ba ta da matsala". ‘ "Hakane a wurinki, sabo da ba kya taBa ma ta Kudi, kuma ba ki sawa dukiyarta ido Kin san yanzu ba ta da matsala da ni da Sabeer, in dai ba shiga harkar Kamfani zamu yi ba, ta barmu da Asibitin, ita ta rike Kamfani. Kinji fa tun Daddy yana da Rai take son rabon Gado.’ Tana jin dadin yadda Sabeer baya zuwa Office sai kokarin turashi Asibiti ta ke don kar ya 20 ya Sa- mata Ido wanda shi duk ba su dameshi ba, da Asibitin da Factories da Kamfanonin Alhaji duk basu gabansa". ‘ Ya kalleta ya ce, "Bari dai in yi shiru don kar in ci gaba in bugo Gangar Kusa da Dirom. ME YE DANGANTAKARKI da- Momi?" Ta yi mutmushi ta ce, "Yanzu kaima za ka ji". Nan itama ta labarta masa. ‘ Ya ce, "Na lura Deeda za mu yi babbar Business Woman (You have PasSIon in business)". Ta yi dariya ta ce, "Kwarai (Business is my Passion) ni da bani da k0 KWANDALA!" Ya yi murmushi ya ce"Ni na gani a tare da ke? Kuma in kin bincika tarihin manya-manyan 'yan Kasuwa masu Kudin yanxu, to ba su dako Kwandalar suka fara har suka samu suka zama manyanmu a yau". "Ibrahim ke nan, haka dai ka ce, amma ni dai bani da wannan bukatar". "To na ji, yanzu mu bar wannan maganar, zan wuce 0fdice ina da abin yi da yawa. Ina fatan za ki yi nazari akan maganata?" ” "Maganar Sabeer Ibrahim na fada maka ba abin da zan iya". "Za ki iya, ki bar komai a hannuna". "Na ji, zan tafi nima ina da abin yi "Toshi kenan Suka mike a tare. ' ' "‘Sai mun yi Waya k0 in ce sai haduwa ta gaba, zan zaga da keki san BIRNIN GAYU da kyau". tayi murmushi gamida cewa Allah shi kaimu to nima nace Allah shi kaimu gobe donjin ci gaban wannan qayataccen lbrn. ah shared a profile . birnin gayu book2 chapter7 lokacin da IBRAhiM YA KOMA dakin Sabeer ya budeshi hankalinsa ya yi matukar tashi, saboda‘ da ganin yadda Sabeer ya yi kaca-kaca da ‘- dakin, komai ya rusa ya fasa na fasawa ya zubar‘, da na zubarwa. . Harda Cystal Glases dinda aka yi decoration. . da su a dakin da Glass na Windows sai da ya fasa ya zub da kayayyakinsu, Dakin ya dawo'kamar na Mahaukata. ‘ bayan ya gama fashe-fashen da rushe- rushensa ya kwanta yana ta kuka yana fada da' masifa shi daya. . . ' Ibrahim ya tsaya cak ya rasa abin yi. Shin ya zanyi da yaron nan ne. Sabeer? ‘ ‘ Wannan wane irin rashin hankali ne, ko .shaye- sbayen da ka ke yi sun soma taBa ma ka kwakwalwa ne?" 1 Ya fada cikin fishi. eh"Sun taBa min kwakWalwa Rayuwarka ,ko nawa? ‘ Kana min Shisshigi 'ka matsa, min ka. takurawa Rayuwata, so ka ke ' in .mutu, ka Rufeni a daki ka kwace komai ka‘rufe ni a daki so ka ke in kwanta bakinciki ya kasheni? Na rasa abin yi That Why 1' keep my. Self Busy ". "'Ibrahim yace, "Oh! Ta nan. kuma ka bullo Ai da aiki'ka ke 'son‘yi da ba haka' ba, amma tun da ka Samarma kanka mafita shima aiki ne a wurinka' at least ka samu abin yi, .ci gaba ka ‘zo ka fasa na falo , ga su nan Sai daifa ka sani yadda 'ka Bata ba 'mai gyarawa k0 ka zauna a ciki haka k0 ka gyara' da kanka; ' ' Sannan- 'Ma'aikatanka duk zan' sallame su in canj‘a-muSu‘ wurin aiki ba‘mai sake maka komai tun daga kan gyaran 'dakinka, falonka komai'naka ba mai yi, kai za ka share» ka goge’ kayi komai abu daya Zan ma ka shi ne zan dinga kaWo maka abinci, zan sa a kaWo maka, don na san baka iya Girki ba. '- Bayan Wannan k0 Wanki ba mai .sake. maka, ci gaba da Barnarka in ka gama ka in kaga zaka iyazama haka a ciki ‘shi ke nan, in kuma ba za ka iya ba’ Sai ka gyara kamar yadda ka bata , ba yawo ba Mota da Waya, sannan, na yiwa (Guard) magana. kar wanda ya bari ‘ka fita sabo da umarni nane Kar ka manta Daddy ya ban' wannan (Power) idan bayanan nan nine'mai bada' doka da umarni. , ' - . . Kuma’ magata akebi a ‘Gidan nan duk wani side da ka ke jin, za ’ka je ka zauna na rufesh-nan 'side dinka- da ka Bata nan za ka zauna kaka gyara‘ko ka zauna cikin datti. ' Yana fadin hakanya juya ya tafi abinsa ‘ba tare da ya saurareshi ba, Sabeer' ya bishi‘cikin fishi yana masi fa. ' ‘ , "Me ka dauki kanka, kai wayeda za ka hanani yin yadda naga dama ka isa kace ni zan yi Shara da goge-goge? ' ' Wallahi ba ka isaba (Wh0 the hell are you?) Nan Gidan Ubana ne, Kudi na Ubana ne zan yi yadda na ga dama.." , Ibrahin bai 'saurareshi bayaje ya shiga Motarsa ya fita. . , Sabeer ya bishi .zai bude daya daga cikin Motocin da ke wurin, tuni ya gaga Security sun tsareshi sun hanashi taba kowacce Mota, haka ba Driven daya saurareshi, saboda ko wacce ‘ Mota da Driver nta Motarsa kuwa Ibrahim ya kwace Key din.‘ Sabeer ya dinga tsawa da' ‘fada yana ihu yana kiransa. " Zagi ba kalar da bai musu ba da Hausa da Turanci' duka, amma kansu sunkuye ba . su kulashi ba haushi ya ishe shi, ya nufi Gate. Zai fita nan ma (Guard) suka tareshi. Duk kofar da yabi zai fita ba hali, ya dinga masifa da fada. "Nan 'Gidan’Ubana ne, ba Wanda ya isa ya hanani”fita duk sai NASA an koreku inDaddy-ya dawo, Ku su way‘e masu Gadin banza TalakaWa kawai matsiyata -' " Kash! Amma na- tausaya maka; Wannan shi ake kira (POWér less) Juyowa ya yi cikin fishi don ganin mai ‘ maganar. ~tsaye take ta harde hannu tana masa dariyar tsokana; ,. fuskarsa ‘cike da-mamakin‘ ganinta, ' yace "Ubanwa' ya kawoki Gidan nan? Waya' baki, matsayin shigowa Gidan nan? daman haushinki nakeji dana hakura saboda . Sister, amma Yau kin kawo kanki '"Me 'zakayi Ba‘abinda zaka iya min,“don baka'da'- Wannan matsayin,=-baka da wannan‘pOWern bata rufe bakiba ya‘cafko wuyanta zakiga abin da- Zan miki Masu gadin ne suka yi saurin janyeshi da gani ranshi yai mugun Baci ya hau fada da masifa ‘tsabar zuciya da Bacin Rai 'bai san yaushe Hawaye‘ya soma zubo masa ba ta matsa gefensa tana mai kallonTsokana da Tunzura ta ce "So ba zaka iya komai ba sai dai ka yi ta ihu. kana kuka (Just like a baby) gentle Sabeer, kyakkyawan Matashi mai ji da kudi da naira young men handsome. ‘guy 'yau ya zama Abin tausayi yanzu (He is nothing but a powerless_ baby) ko ni yar Kauye "Talaka mummuna na fika matsayi da. power a Gidan Ubanka (HOW sad) Umarninka baya aiki; k0 ni yau na fika power a Gidan nan".‘ Wani mugun kallo yake mata. Tabbas da zai samu Bindiga da zai iya harbeta, tsanarta da qinta ya qaru a zuciyarsa. - . Ta ce, "Na san haushina ka ke ji, amma bari na gwada maka, kana son fita ko?‘ Guard ku bude gate". . ' Tuni' ko-ya'ga sunbude gate din.“ ., "How dare you? ” Ya wankesu da Mari. "Ku har kun isa in muku magana kuqibi wata banza ta baku arder kubi? - " yau sai kun rasa aikinku, sai nasa Daddy ya koreku a Gidan nan." , ‘ Ta matsa gabansa ta miqa masa Ruwan Paro."Sha ruwan'sanyi Saheer .ka yi aiki da kWakwalwarka-‘Me ,zaisa Daddy ya koresu? Why ‘ not you? Gidanku ne Gidan Mahaifinka ne ka ce, amma duk da haka ’baka da wani amfani yanzu, baka da Power nemawa kanka power kana da . Kudi ba ka da Power a Gidan kuma ke nan kaiba komai bane balle a ‘waje, .’ Ibrahim (for.example of Power), mutane. na bashi'Respect kowa na ganin girmansa. Haka ne komai ' naka ne, amma manarshi ake bi; me ya sa? KoWa ya san matsayinsa, Likita ne yana 'aiki yana ‘nema'yana maintaining, md. ne na Kamfanin da yake da suna dagirma a Africa' baki daya, kowa ya san sunansa DR. ’ IBRAHIM SULAIMAN BIRNIN GAYU. ,, Wa ya san Sabeer balle ya san matsayinsa ‘ Kai ba komai’ba‘ne sai dan Dr. Sulaiman BlRNIN-GAYU ya baka Identity. ’ .na Dan dr.-Sulaiman mai zaman banzaba mai ‘kashe kudi da Shaye-shaye da neman mata wannan shi ne sanin da aka maka ka fadamin ya za ayi ka' yi daraja k0 mutunci a' ‘idon 'jama'a da duniya gaba daya.. ‘ ~ ' A halin yanzu dai'ko nima na'fika, saboda nice Manager hajiya Momi wacce a yanzu itace President na BIRNIN GAYU gaba daya. ' ,‘ Nasan kwanan nan zata maidani manager BIRNIN GAYU gaba'daya kaga: zan ji dadin juyaka, da wulakantaka da nuna maka matsayinka. kaga "yadda ’yar talaka zata juya dan masu kudi a; Gidansu'a kamfaninsu a ma'aikatarsu zaka ga yadda k0Wa, zai fi bani . muhimmanci‘ a kanka .saboda ni bana cin kudinsu a banza ni-nemar musu ma nake'Tana‘ gama fadin hakan ta juya ta tafi abinta. Ransa ya yi masa zafi ya dinga jin zuciyarsa kamar -wuta, maganganunta suka tsaya masa a’ rai ya kasa koda motsi, ya bita da ido yana kallonta lokaci na .farko kenan da aka fara fada masa baqaqen maganganu da suka Gara masa hankali,‘ yaji sun' tokare masa zuciya, kuma ya kasa kodayin motsi bare ya bude baki. ya zageta k0 ya‘ mata wulaqanci To ita kanta Deedan ta yi mamaki tana jira taji ya balbaleta da_ masifa. da bala'i 'sai taji shiru don haka bayan ta dan yi nisa kadan sai ta sake juyOwa ta ga me ya ke .yi har yanzu yana tsaye yana kallonta, taga wani~ Bacin ,rai a fuskarsa DA har saida yasa gabanta ya fadi jikinta ne ya yi sanyi,sosai ta isa dakinta tanatunani..“Ibrahim ne ya'mata waya yana da'riya ya ce, "Duk abin da ya faru ina ganinku, kuma ina jin ku (Good job tabbas banyi. kuskureba Deeda zaki iya saita tunanin Sabeer da irin naki tunanin da baiwar DA kike DA ita ta hanyar"; ' ' "A’a Ibrahim wallahi hankalina ya tashi nifa bana so in ga na Batawa wani k0 bakanta masa, yanda' na ga Sabeer ya "Kar ki damu Deeda "Sabeer nefa, ki saurari goguwar da zata biyo bayan shirun, maganganunki xasu sa. ya dauki mummunan mataki amma sai ya shirya miki daukar fansa‘ wanda daga ni har ke ba zamu iya guessing din me zai yi ba. ' " Tabbas buqata za ta biya, zai soma qoqarin yin aiki to prove himself' amma sai yayi qoqarin nuna miki matsayinki. Deeda za ki iya jure wulakancin da Sabeer zai miki". , ‘ Ta yi Shiru’ na dan tsawon lokaci. sannan tace, "Zan. iya (Any thing for lbrahim)” : Ya yi mumushi a: cikin ranSa yaji dadin kalamanta ya ce, “Na gode Deeda (you're.‘ really a sweet Frend) lokaci guda kin zama wata Bangaré na rayuwata, na gode". Murmushi ta yi ba'tare da tace komai ba ta ajiye Wayar ta tuno aiki take dazu amma da ya ma ta Waya ya fada ma ta ga yadda sukai da Sabeer yana so ta zo garesa ta sameshi, ta ‘ _ fada masa duk abin‘ da zai tunzurashi k0 meye ya zo mind dinta wanda hakan ta yi ganin "yadda hakan ya sa Ibrahim farinciki har taji a muryarsa ta tsinci kanta cikin farinciki da, Sukuni. .' . _ " Ta kwanta ta rungume filo ta ce, "Ibrahim na zama‘ Wani Bangare na rayuwarka, ya yin da ni kuma ka zama rayuwata gaba daya, lokaci guda' burinka ya zama nawa,‘farincikinka ya zama nawa, damuwarka ta zama nawa. *9* *y* *5* sabccr ya koma dakinsa ya kwanta kan , kayan nan da ya yi kaca—kaCa da su, sai dai-tsabar zafin ,zuciya bai lura da yaddq dakin yake ba, ya kuma manta da yaddah yanayin dakin yake ‘ Ya jima yana tunani, wani lokacin hawaye su zubo masa ya. tsinci kansa Cikin kewa.’ ' Ya dinga jin kamar bai da kowa da komi a duniya, ga Bacin rai ga ga kadaici duka a tattare da shi'. ' haka ya yini kwance a wurin kulla wannan ya kwance wancan har Ibrahim ya dawo yasa aka hada abinci kala —‘kala Wanda ya keso,.ya turo ya, nufo dakinsa,'yana budewa ya ga wurin duhu, ya kunna wutan ya Samesa kwance a warin cikin yanayi mai ban tausayi. ' . Ibrahim ya matsa gareShi ya taBashi. "Sabccr". Aikuwa kamar Wanda ya dana masa wuta 'ya yi.saurin mikewa ya'bige hannunsa.‘ ’ "Ka kyaleni 'ka rabu da ni,_ kaji dadi burinka ya cika ka sani cikin wani irin hali ka' rabani da komai". hawaye' ya' zubo maSa, "Ka rabani da' Sister, ka rabani .da Daddy, ka ra‘bani da komai, matsayina da mutuncina ka rabani daShi. ‘ ka rabani da komai da nake dashi wai dan an mai dakai mai kula da komai-hakan yasa ka dauki 'kanka“ wata‘tsiya. To bari in fada maka nan Gidanmu ne,“ dukiya- tace sai na kwace duk wani abu nawa ~da ka kwace,min kuma sai na rabaka da kowa kamar yadda ka; rabani dasu, Sister, Daddy, ‘da matsayina Power;na. Ibrahim Sulaiman BIRNIN gAYU! sunan Ubana da family da ka kwace min sai na kwato kayana. . ‘ Ka. riqe a ranka" daga yau“ zuwa kwana goma sai na nuna‘maka matsayina". " ' Ibrahim ya yi‘ shiru yana‘ kallonsa . Kalamansa'tare.suke‘da sanyi da zafi sanyin dai shi ne yana murna Sabccr'zai zama Responsiblc, abin da ya jima yana son ya yi, ya san CiWOn kansa, zafin kuwa shi ne Sabccr ya mai rashin fahimta; , sai dai wannan ba komai bane tun da Sabccr zai nutsu ya mai da hankali akan aikinsa da rayuwarsa. ' . Ya kalleshi a_ ransa ya ce, "Sabccr ban so na Bullo maka ta haka ba,'kai‘ka sani dole" A zahiri kuma sai ya yi murmushi "ya ce “Ga Abinci kaci, na'san'bakaci ba don ba abin da zaka iya yi". * Nan ya juya gamida cewa, "K0 ka gyara dakin’ka k0 ka kWana cikin datti duk ruwanka". . Kife Abincin Sabccr‘ya yi a kasa. bazaka ci'Abincin ba". . Gaba daya ya zubar da shi.-ya bi Ibrahim da fada da'tsawa, .bai'kulashi ba ya wuce A,wannan Daren dukkansu ba wanda ya rinsa, ,kowa'da‘ abinda ke ranshi. Ibrahim ne ‘ma da.‘baccin ya gagareshi‘ ya kira Farida, kusan kwana'Suka yi' suna waya, ‘sai dai bai fada ma ta yadda suka yi da Sabccr ba deeda.ta yi ta 'kiran' wa'yar Ibrahim yana ‘_ (Waiting call), ta ji ba dadi'a‘ranta Ibrahim ya ga wayarta saidai bazai. iya ajiye .wayar Farida ya amsa na ta ba, sabo da amuhimmancin farida' a gunsa da kuma' muhimmancin maganar da suke. ' . Wannan ya bata ran Deeda ~sosai ta kwana da fishi da Bacin rai-a zuciyarta; *y* *y* A *y* 4“ uq washegari tun safe' Ibrahim ke kiranta, amma tayi banza'da Wayar _ ta .ci gaba da aikinta da, harkokinta da Momi, ya 'yin da Momi kece mata zata fara Zuwa office da ita don kula ma ta da wasu .ayyukanta sabo da ta lura'akWai karuwada ita sosai. Kafin Déeda'ta ce wani- abu suka ji motsin shigowar mutum, gaba daya suka maida hankali gun Sabeer ya. shigo. ' ' Momi tayi mamaki sosai ‘ Kajera ya nema ya zauna ya harde kafa daya kan‘ daya tare da goya hanunsa a kirji. ' Momi kallonsa take don ya daure-mata kai. Ya yi .murmushi ya ce, "Duk da ba'ki ce in zaunaba na zauna, ai ina ga 'da'da dakin uwarsa ba sai an masa izini ba". Tayi dariya. "Kwarai wannan haka yake, bani da matsala k0 da’ cikin Dakina ka shiga balle ‘falo, don da kai da su Zulaiha daya ne a wurina". "Haka ne Momi Na ji dadin maganarki. Kwanaki kin ce min duk abin da na ke so in 20 don ke matsayin Uwata ki ke wannan lokacin ban karBi tayinki‘ ba na yi biris da maganarki, yanzu na fahimci na yi kuskure shi ne na 20 gyara kuskUrena 'da fatan za ki yafe minkuskuren nawa'?” ' "Kwarai ‘kuwa, ai Uwa tana yafe laifi kau da kai akan kowannekuskure da yaranta za suyi mata". ’ ' "Na gOde Momi.. " ' Hakan ya sa ta kalleshi cikin mamaki, don bai taba fadin; makamancin hakanba yin mata magana cikin taushin Harshe. ‘ Ta ce "Me ka ke so:Sabeer?" ' . Ya yi murmushi. ~ "Har kinyi saurin fahimtata magana 'zamuyi amma ina buqatar sirri". ne' Hakanya sa Momi ta kalli Deeda’tace "Dan bamu wuri". ”‘deeda tamike ta fita zuciyarta cike da tunanin me'; Sabeer ya zo yi? ' a hanya tayi kicibus da ibrahim Ta kallehi. ’ "Ina kwana Likita?" zata wuce yasha gabanta meye haka deeda tayi murmushi meya faru "Kin fini sani,Ya za ayi' in sani?" "Me ya sabaki dauki wayataba ohhh tana dakine In ba zaka damu ba Zan wuce "I am sorry .jiya. nayi ignore din wayarki Tayi dariya. ‘Oh! Wannan karka damu daman ba lambarka Zan kiraba mistake nayi Ba'yadda ya Iya DA ita dolensa ya' haqura, Amman yaso sudanyi hira _ _ Bayan. fitar Deeda Sabecr ya‘ kalli‘ Momi.» yace, "Ina “son kimin taimako ne a matsayina na danki in wannan’bai yi ba, to matsayina na dan mijinki, in wannan‘bai yi ba, to sai a koma fannin business __ta dago kai ta; kalleshi ta‘ tabbata akwai abinda yakeso mai:mahimmanci Ta ‘ce, "Fadi buqatarka sai inji a matsayin da zan'ajiye’ka". ., Ya yi murmushi ya ce, "Ba wani abu mai ’ wuya bane, 'wannan manager taki za ki bani ._ Aro nadan wani lokaci k0 p'A dinki take oho? ’ Well k0 ma meye dinki ce' ina so ki ‘ban aronta na wani lokaci”. 'Ta yi dariya. "Sabeer ’ .ke nan, «nayi mamaki“ : Deeda ai “matum -ce balle ayi Cinikinta ko aronta. ‘ Amma fa na yi mamaki'. 'Me zakayi da. Deeda, ba irin 'yan matan da ka' ke so bane banajin Deeda ~na. da wasu qualities din da ka keso a tare 'da Mata. Me zakai da ita?" , "Wannan ba ruwanki bane" Ya'bata amSa kai tsaye. "Wannan' ‘ k0 shine ruwana"~.- Itama 'ta mayar mesa da amsa "Saboda Deeda ‘amana ce a gurina, kuma. yarinya ce 'yar mutunci mai addim' da‘ nutsuwa ba irin yan iskannan bane?" ‘To waye dan iskan?" Ya fada cikin fishi; yace ina fatan ba ki yi kuskuren daukana a dan iskar ba? In k0 haka ki ka dauka sai ki yi' saurin saukewa 'kafin- in tune miki da Tarihin iskancin 'ya'yanki "Kai Sabeer ya' isheka Ka yi maganar da ta kawoka ko ka tashi ka fita'na ‘fada maka Deeda ba 'yar iska. ba ce, kuma ba, zan iya baka ita ba saboda amana, ce sannan kuma tana min amfanin da ba kowa zai iya yi min ba. Deeda kamar Kazar da ke min Kwai ne a kowanne'lokaci ba tare da wani matsala k0 shan wuya ba, don haka ba zaka rabani‘ da ita ba, tana da muhimmanci da amfani a ,wurina fiye da kai". . Kalamanta ya ‘ baKanta ransa musamman‘yanda‘ ta yabi deeda ya bakanta .masa rai._ ' Wato; da 'gaske “Deeda . ta fishi-. muhimmanci kamar yadda ta fada? ".’No, ba zai yiwuba Ya kalli. Momi ya ce, "To yanzu sai mu kau da maganar dangantaka don kin fada a nan kin‘ nuna keba‘ Uwata ba ce, kuma ba Matar Ubana bace, kin nunamin’keyar kasuwace don ‘ A haka sai mu zarce deal; kuma niba wata tsin nake so wannan matsiyaciyar ta min ba don bana tsammanin akwai wani Abu sabo a jikin mace da zai fito Wanda ban sanshiba (in and out) zata dinga min aiki ne, Shara, __m0pin goge'. ' goge, wanke bayi, 'Girki, har Wanki an éverything da mai Aiki keyi". Ta kalle shi cike da mamaki tace "What? A can'ba masu aikin Birnin Gayu ne?"KO kuwa qaramar yarinya kakeson maidani "Akwai ma'aikata kala~kala wanda za su maka ‘abinci ba 'yan kasar nan bane, masu yiwa mahaifinka kasa su dinga maka mana.‘inba hakaba To meye‘ka ke neman Deeda ta maka abin da kana da wanda suka fi ta?” "Wannan ba ruwan ki bane,ya fada cikin daga murya haka nake so kuma haka na ga dama, ita nake so ta min ba kowa ba,- 'kuma ba cewa na yi ta koma side dina da zama‘ba. Anan din zata je ta dinga yi tana dawOwa ba cewa nayi' ki‘bani ita ba. Ina‘ son’ ta dinga yi min Wannan ‘ aikin kullum, kuma a shirye nake na baki duk abin da kike so, na ji labarin kina son- wani Kamfanin da Daddy: ya mallaka min na Lagos, in har yanzu kina da, buqatarsa, a shiryé‘nake da in baki shi yanzu; yanxu inhar zakiban deeda taimin aiki tuni hajia ta dauke wuta tai shiru me take tunani shin zata Iya bada deedan kuwa Mai saber ke nufi game DA deeda mu hadu a next chapter naso post din yau yafi haka yawa Amman me kunqi yin comment ni kuma abincina kenan banqiba koda zagina zakiyi zakayi DA comment din naka burina kawai naga ruwan comments kuma kusha karatu kamar ba gobe hmmmmmmm lah shared a profile . birnin gayu chapter8 takardu da komai a shirye suke, hannu kawai zan sa kema kisa Me kikace?" ' ’ Momi ta zaro ido tana mamaki. "Such a' big offer-kan Deeda?" "Ba damuwar ki bane, eh k0 a'a?" "Eh". Ta bashi amsa; ‘ "Na yarda na amince". ”yace gud dadin dake akwai iya sanin Business muSamman 'wanda ‘zai kawo UWar kudi da riba, duka ba tare da an sha wahala ba. Ina so aikinmu ya fara daga yau, duk yadda za ki yi ’ki sata ta fara zuwa aiki yau, kuma ki fada ma ta ta sani cewa I am the b0ss ita mai Aiki ce, ni oganta, za ta yi duk abin

Chapter 7 of 25