Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ce, AuMe yasa‘ba zanyi ba? Akwai’ bukatar, in taimaki Inna ta, yanzu lokaci» ne da za-ki ‘huta; Fada min‘wanne aikin ‘kuma zan sake ‘miki?" " . .Ta yi~ dairya, "Sabeerba ka da dama". _ Kicin dinya' sake binta; ‘duk, abinda zatayi sai ya karba ya taya ta, ko suyi tare suna 'hira' suna dariya tare, Deeda' ta .sa musu .ido‘tanakallon su tana murmushi, ta, kasa daga idonta akan su, musamman Sabeer din dake kokari‘n yin abubuWan da’bai iyaba. Yadda yake ma Inna; da 'irin_ kulawa" da dariya da yake. sa ‘ta yasa ta tsinci kanta da jin Kaunar. sa a Inna itace komai nata a ‘rayuwa; don haka duk me_ kaunar Inna. masoyin‘ta ne? ‘ Idonta na kansu harta‘ shiga daki, ta dauki jakar ta tare; da hijabi, ta cewa Inna‘zani wani wurita Zan dawo yanxu Inna ta kalle ta, "Bani za ki tambaya ba, mijin ki ne zai iya baki izinin fita". »Hakan yaSa' Sabeer ya fara murmushin tsokana, 'yana‘ 'kallonta' tana' kau‘ da 'kai,‘ amma sai‘ da yayi .nasarar hada ido da‘ ita’ gami da daga mata gira,‘ yace ' “(i will do Anything .for“ my Decda) _na baki damar zuwa duk .inda.-kike so (I .truSt you) na yarda dake Murya'KaSa-kasa tace Na'gode":Ta'fita ‘yayin da ya ‘ci gaba da hira da lnna, tana bashi labarin Kauyen su,~ da ~yanayin rayuwar su. Duk wani aiki kuwa da 'zatayi tare.‘suke yi, k0 ya mata. Hatta aikin furar ta .tare. Suka. yi,-" yayin .da ya dauko (camera) dinsa yana ta daukan ta hoto. _tare da zagaye cikin Kauyen yana daukan duk abinda ya burgee shi; - . ' ' ' _ Bayan ya dawo ne ya-samu lnna ta dama kunu tare da masa"yar tsame, nan ya zauna ya' soma cin nafarantin nata, yana santi.‘ Ya .sha’ kunun ma yakoshi sosai; Innan' ta masa- ‘dariya, yayini da-take masa‘ addu'ar fatan alkhairi, a zuciyar taAshi- da Deedan. Ita ta San. duk duniya ba za a samu me son Deedanta. kamar Sabeer ba. Haka nan ta lura Sabeer na , da 'wasu Boyayyun halayen kirki wanda sai ka zaunada shi neza ka fahimta. , ' '~ . -Deeda kuWa tafiya' tayi sOsai‘ da ~kafa ta' ' jé kaSuwar dake: gaba' da kauyen 'su .kadan, Wanda a nan;-"akan',samu-abubuwa' ’ sosai fiye da, kasuwarkauyen tasa. A nan ta ’. dauko yan: sau‘ran kudaden‘ta ‘da'take- ‘da su. ‘ «.ta yiwa saber; siyayyar'irin abinda ta san zai?" bukata, sannan ta kama hanyar‘dawowa. " _ A gajiye ta iso da kaya ta same su~ a» filin gidan,’ Sabeer ya sa'Inna tayi'. gaye yana ta daukan ’ta hoto tare; da yaran anguwan sai .hayani'ya Sukeyi Innan‘ " ta kalle’ta daga inake na ganki 'da kaya haka‘?" ; Daki ta ja Innan‘ta‘na nunamata, inna na yiwa Sabeer cefanene, tunda" na san' --Wahala cimar, abincin Kauye,‘ zai masa kafin ya 'tadi, sai a ‘ dinga masa amfani da Su". Gidan .sauro _. ne tare. da wani madaidaicin bargo sai -kayan (tea); ruwan, sha na tuba, wato SWan "da Abincin ,kwali kamar .su (c0rnfleakés) da makémantan Su” tare da'flask, Hate din‘cin abinCi'da kula,’ ' tare'da cokula. sabulu Dettol, sai dankali da ~ - - sauran tarkac'e dai.. - Inna ta yi murmushi, ".Gaskiya kin kyauta Deeda,- kiny'i tunani mai kyau". Saber da'ke ,tsaye daga nesa yana ya‘ ’kalli Inna, Ya kalli Deedan' yace "Inna, , bana ’_bukatar _ wannan abubuwan. ba sai kin min wadannan. abubuwan ba...f'. 1 ' = , ‘ 1g"? pe, *"Nasan- dadin maganarka Sabccr, tunda na saya ba’ za'a ‘yi aSarar‘su Ba,— sai dai a kori gaba". ' Yace, "haka ne Inna,‘ sai dai tare da ,ku za mu hadu mu cinye _su ‘ba ni daya ba. Sannan da ‘sharadi: ‘zan maidawa ‘Deeda ~ kudinta da ta kashe, saboda hakKin cinta da Shanta da’ nawa duka a kaina yake. Wannan nauyina nane bana Deeda ba,_ tunda ina da halin yi ba sai tayi ba". . " Inna tayi dariya, "Allah Ya maka, albarka", , ._._ ' ‘ Nan ta; tattara' kayan ta fita da su, lokacin Sabeer ya mai' da kallon .sa kan Deeda, ta yi godia ta kau da kai. . Muemushi yayi, ya matsa dab dai; ita tare da dafa haunta ', ya ce "Deeda‘,‘na gode‘ da kulawarki 'gare ni, na ji dadi kwarai, saboda 'hakan ya~ tabbatar min da ceWa, kin bani .damar ‘zama. kusa da ke, kin bani damar "zama. kusa da abinda'nake so, zama kusa da abarkaunata, farin ,cikina, nutsuwa' ta‘ da .kwan'ciyar hankalina (Thanks) Deeda, ina So ki 'yarda dani, ~zan iya (managing) zan iya rayuwa a Kauyen nan kamar yadda ku ke- yi. (I swear to Allah) Deeda zan'iya‘cin duk abindaza ki ci, zan iya shanduk abinda za ki sha ~ko‘mai 'dadin sa komai rashin sa.- Haka zan iya ray'uwa a duk indaki ke'rayuwa". " ‘ A hankali‘ ya. jawo ta jikinsa _ya rungume ta'sosai. ' "Indai kina tare. dani, kina "kusa dani, tObani da sauran matsala" _ _ Lumshe ido taYi tana. Shakar KamShin jikinSa; ta» ‘tsinci 'kanta da kwnaciya akan faffadan Kirjinsa tana sauke ajiyarzuciya, ba ta ankara ba sai bakinsa ta ji'anata.- : . «Ras Kirjinta ya buga, ta yi saurin bude ido tare da janye ~jikinta daga nasa, ta fita daga dakin dasauri,’ ta bar gidan ta nemi _ wani 'gindin bishiya‘ ta Zauna tana sauke numfashi ‘ ‘ ' - ' ' Haka rayuwar Sabeer, ta kasance a . Kauyen su Deeda, har ya saba .da mutanen Kauyen, da‘kuma rayuwar garin;Inna koya. mai da ta koman“ sa, dUkkan hirar’ sa ‘da damuwar sa ita' yake‘ fadaWa. ,Deeda kuwa kwana' take. kula da .. Sabeer, dukkan tsawon dare haka za ta dinga .kaiwa-da kawowa, wani lokacin ma bacci ke_ sace ta . a dakin, hakan yake 'bashi damar kuladaita._ , ~ ‘ . _ A duk lokacin‘da 'Deeda ta tuna da (body contaCt) dinta da ,Sabeer sai gabanta ' ya fadi, ta ji hankalin ta ya tashi. _ Haka nan duk rintsi ba ta bari ‘su hada 'ido saboda‘ a duk lokacin da‘suka hada' ido ,_ irikicewa take',wannan idanun nasa suna bata tsoro - tare da wannan shu'umin mumushin. ’ nasa mai; dasa mata‘ tunani, a cikin zuciyar ta.‘ Bayan wannan dare abubuwa da dama ‘sun canja a rayuwar ta, zuciyar.‘ ta da kuma' jikinta. ‘ Abinda‘ 'ta lura ya kuma daga mata hankali shi ne,~ yadda fatar'jikintaja soma canjawa kamar da abinda ta rabu da_ ' shi 'tun jimawa, ciwon da ta manta ma da shi taga ya far'a daWowa kadan-kadan, sai dai bai yi yawa ba, amma ta ga alamar sa. Wannan ba- karamin daga, Hankalin Deeda ya yi ba, sai, dai ta Boye ba ta fadawa' Inna ba, saboda tana iya matsa mata su koma Kano ' asibiti, Karshen, ta” kuma BIRNIN GAYU za su koma, ‘ don ita.’bata buqatar hakan ‘ Sabeer ‘yakanyi tafiya mai nisa ' da Kauyen kafin ya- samu (Network)? ya kira mahaifinsa a waya'. A nan ya fada masa cewa suna nan cikin Nigeria, ba su bar qasar ba, suna zagayawa Ya tabbatar, masa-da shi ,da Deeda duk suna lafiya, sannan in lokaci ya yi za su dawo. Yakan yi dariya ya sa masa albarka. ‘ . Haka yana waya da Ibrahim tare da Farida. Ibrahim din ya sha tambayar sa me ake ciki? Yaushe za su dawo? Ya kuma) yake fuskantar rayuwar Rauye? Amsar dai guda daya ce shi ne ba ya fuskantar .wata‘ matsala’, kuma insha Allah zai dawo tare .da Deeda. Bayan shi ba wani abu da yake fada musu. ' ‘ Farida ce tasa Ibrahim a gaba cewa dole suzo su duba Sabeer, sai dai ya kan lallashe ta da cewa su kara masa lokaci, ya tabbattar in Sabeer. na bukatar su zai neme su, amma lokaci zai yi Wanda za su je ko bai neme .su ba.‘Haka nan tana bukatar nutsuwa don .ci gaba da'(treatment) dinta. ‘ Haka Ibrahim da Faridan sukai ta. kokarin kula da BIRNIN GAYU, tare da Aslbitii, .da kuma; (Business) na Daddy, yayin da, Sabeer yai bude sabuwar rayuwa a kauyen su Deeda. Al'amarin’ Deeda kuwa ganin ba ta da wani abuda-take yi sai zama, haka' yasa. ta soma tara 'yan ‘ yaran kauyen‘ a karkashin Wata katuwar bishiya tana ‘ koya musu karatun_boko da safe', .da yamma kuma tana koya musu-na .Islamiyya. da’ dan‘ ilimi' da fasahar da Allah Ya‘hore mata. ' Sabeer kuwa har da shi‘ a zaman ajin,‘ musamman na Arabic da take koya musu addu'o'i, Azkar din nan na‘Safe, da yamma. Don kuwa akwai addu'o'i da .yaWa ‘da- ya karu da‘su, Wanda bai san da su ba. Wanda suna da matukar humimmanci ga. rayuwar dan Adam, ya kamata ce sun ' zama daya daga cikin al'amuran rayuwar na kullum.: Deeda tun tana hana .shi zuwa, ajin har'ta‘gaji ta Kyale shi, don kamar. Kara zugashima take DA yaxo Wani lokaci- shi yake‘ ‘taimaka mata wurin koya musu rubutu da sauran su. kuma tana jin dadin hakan. Wani“ lokaci takan zauna ta sa’. masa ido tana kallon sa cikin yaran kauyen ya mai da su tamkar ‘abokan \sa, ya ja ,su a jiki. Wai' 'Sabeer din da take ganin a da bashi da tarbiyya shine yau yake koyawa yaran nan dabi‘u (manners) yadda» 2a, su’ yi mu'amala‘da mutane cikin "nutsuwa, da *tarbiyya. Wannan, halaye naSa ya‘r-sa ~ta fara girmama shi, tana (respecting) dinsa‘ sosai, har ta. soma jin zuciyarta ta aminta da shi,‘ta yarda da shi.- _ Ya taimakar mata ta Ban'gare da dama, ta hanyar shawarwarin yadda za; ta bunkasa makarantar ‘da ta Kirkira a“ gindin bishiya ya koma aji.’ Shi ya‘ bata‘ shawarar su je su roki dagacin kauyen ya baSu wani guri da ,zasu' mai da shi ‘koda ‘aji dayane Su tara yaran, ciki Su'zauna‘ko da akan tabarma ne, .saboda' lokacin sanyi k0 'damu'na in ruwa ya sauka kar ya katse-musukaratu, ' ‘ ' -' Da farko dagacinya Kiyarda, amma daga baya ya amince da sharadin in ta samu yara masu yawa iyayensu sun yarda zai basu Wani wuri'wanda dama 'can asalinsa anyi "shi da ’sunan makarantar ne‘, ‘amma yanzu ya *koma'wurin' ajiyar buhunhunan abincin sa in ‘ ya‘_'noma, saboda' makarantar ta jima da mutuwa ba‘ aiki take ba. .. ” A- nan Sabeer. ya .taya ta yakin fahimtar -da “iyayen. 'yaran- muhimmancin karatu; da:ilimi, musamman a Zamanin ‘illar‘ zarria _cikin duhun kai, musamman ilimin Addini da‘ ake ‘yinsa’ ko‘ oh’o. 'Ya tabbatar musu 'da‘ idan har. suka nuna suna son karatu to dole jama'ér da Suka manta, dasu, su waiwa-ye ~su_. In har suka ja hankalin gwamnati da ta manta da su a'gefe, haka in suka nuna» sunason ilimi 'suka ja'hankalin malaman addini, to duk za Suwa wayesu, su’ taimaka‘ musu da samun ingantaccen ilmi don kyautatarayUWar su na duniya da: lahira." Amma in suka yi ta zama'a haka, to “a' hakan rayuwar .su za'ta kare, :anzo haka za a koma haka. ' ‘ ' ‘ Da wannan shawarwarin suka yi ta bawa iyayen Kwarin gwiwa~ har suka yi nasara, don‘ .haka - dagacin ‘ ya cika alkawarin sa‘ aka ‘gyara wurin suka’ fara karatu; . ' ‘Duk da ita da Sabeer din ne kawai, haka koyar da yara ba abu ne mai‘ sauqi ba, musanman yaran kauye. Amma ba. su' gaza ba'saboda abu ne da ‘suke yinsa cikin ’kishi har Zuci da .son' kyautata. rayuwar yaran. . , ' Nan dagacin Kauyen. ' ya‘ musu alkawarin shiga (Local government); wato 'karamar hukumart'da kauyen. yake, don‘ a‘ ankarar da. su buKatar su wanda sun tabbatar suna a cikin (budget) na gwamnati,‘ sai dai. sun bata ne a rubIbi- da ba su koka ba kuma aka mance da su. Deeda kam ba‘wanda. ya kaita murna da faruwar - hakan a; kullum tana ‘fatan ci gaban kauyen su,'_ tana kishin ilimin su sosai. Wannan abu 'da Sabee‘r'ya‘ mata ba Karamin daukaka 'ya samu‘a' wurintaba harta- soma tunanin‘ tafiyar 'da rayuwarta‘ tare da ‘ shi. Tabbas Sabcer’ shi ne .irin abokin rayuwar da ake nema, Wanda zai mata'jagora, ya’ taimaka mata a dukkan matsalar rayuwar ta. .Haka a zahiri- Wannan' shine' 'burinta, daukakar' Kauyen su da ci gabanSu, su har' rayuwa cikin duhun kai.~ Yau ma kamar kullum bayan . sun gama hira da Inna tare da duba takardun 'yan’ makaranta da torch da fitila, wani‘ lokaci da‘ .hasken waya duk da garin ba (service) akwai inda suke zuwa cajin waya na kudi da’ ‘janareto. Wannan wurin wani lokaci‘ akan samu (service) na MTN, a nan 'Suke zuwa ‘suyi, cajin' waya, Batir, din kamara,laptop 'dinsu da 'makamantan su. Deeda ta ’shiga' ta bar; Sabeer da Inna suna’ hira, tana jinsu yana bata labarin yadda Kauyen- nan wataran zai yi suna, yayi fice. , ‘ _ Innan ta fashe da dariya, ',tace,_"'Allah Ya sa".DA zanfi Kowa murnA ah shared a profile . birnin gayu chapter20 Sabeer yace, "Kwarai Inna; wata ran sai an samu manyan 'yan boko, manyan yan kasuwan da za su kawo cigaba kafinTa-ankara sai gari Kauye ya zama Birni. Kinga wadannan 'yan yar'an, wataran su ne manyan gobe. ‘ Kinga abinda muke koya musu. suna‘ fahimta cikin sauri fiye da tunani Wannan ya’nuna alamar yara ~ne masu kWaZo, idan har gWamnati da iyayen ‘su suka basu dama da hakkin su, da ~irin su Daddy masu kudi suka taimaka musu, to za.‘ kiga wataran sune za su taso su rike- mana yaranmu, su kare mana hakkin mu da addinin mu". ' Inna ta ce, "Ga mai- tsawon rai, Allah Ya tabbatar, Allah, Yasa maganar ka‘ ya zama gaskiya"! ‘ . ' "Amin Inna". Ya ce ‘Wani lokacin mutum yana ‘buKatar shiga irin wuraren nan kafin 'ya fahimci haka, ada kafin in 20 nan ban taba tunanin k0 sanin. akwai ,mutane masu rayuwa irin haka ba,_ don haka‘ ina godiya ga Deda da ta san1 zuwa har na fahimci haka, 'naga abinda ' ban 'sani ba. Hakika Karin ilimi da haske na samu a Bangaren da ban ‘sani, ba"Inna ta ce,- "Haka ne, Allah Yasa mu dace". . ."Sabeer‘ya amsa'da, "Ameen". : Da wannan‘ hirar Suka yi sallama, Deeda na jinsu, tana.jin Inna ta shiga ta kwanta‘ tayi‘ bacci,‘ ta mike-'a hankal'i ‘ta fita hannuntarike da torch, ta nufi .dakin'Sabecr ‘Ta same ’Shi kWance yayi ‘dai daya alamar ya gaji, bacci mai nauyi ya dauke shi. yadda ta ga ya kwanta baki bude, bacci mai’nauyi ya "dauke shi ya bata dariya. Ta Kara ‘haska shi tare dazura‘ masa 'i’do tana kallon sa, a hankali tana jin Kaunar Sa na shigarta. . ' Rufe ido 'tayi tana tuno rayuwar su a BIRNIN GAYU, lokacin da take masa aiki kullUm suna fada. Ta yi murmushi- tare da gyara ‘masa kwanciya, ta lulluBe shi,-»tasa' shi gaba tana kallo, don kuWa da tana ba ta iya‘kallon sa, ko’ da wasa‘ba ta‘yarda ya dora idon'sa cikin nata, *yanzu‘Sai-..ta*-?rikice,ta rude. Sai in ya yi bacCi take ,zama’ta yi ta kallOnsa kamar talabijim .‘ , ’ " :Wannan__ ‘lokacin da ‘yanayin ‘ ya fl.‘ kowane lokaci dadi da nishadi a tare da kwantair da’hankali gareta tana kallon sa, tana‘shaffa ‘kanSa,'cikinmurya- kaSa Kasa ta ce.‘ . "Saboer, ban. San Cewa daya" Bangaren' 'cikin ka ya f1 Wajen ka kyau ba yadda ‘nake tunaninka sam ba haka’ kake ba" (you: are such a nice and good humanbeing) Wannan side dinnaka’: ya. burge, ni, wannan‘ (personality) din naka ya;;danawa‘ zuciya ta tarko, ban "San yaushe (respect) din da nake baka ‘ ya‘ ‘koma so ba ban San; yaushe burgenin da_lWannan‘halayyar naka‘ ya. bani komai, ka mai‘ da burina naka, ka mai da 'rayuwa ta rayuwar ka, mutane na, da kauyena ka mai da su naka, Ka ruyu damu Sabeer; ban .tabbatar da kana so naba lallai nima zan tabbatar maka da ina sonka: Sabeer,‘ zan run-gume ka hanhu bibbiyu,.zan so ka, Zan ~tsare maka amanar' 'kaina zan zame maka uwar 'ya'yanka, zan kasace da kai ‘a kowane irin halin Kayi 'hakuri Sabeer da "abinda ‘ nayi ‘ maka a baya, ‘yanzu” ba komai a zuciyar ’Deeda sai tsabar tsantsar sonka Sabeer". ‘ " - A hankali "ta' kwanar da kanta bisa kirjinsa, 'ta rungume'sa tare da shafar kansa,” ta lumshe ido tana. shakar sonsa tare da jin kaunar sa na bin jikinta, yana fatsa ta. ‘ Kamar kullum yauma ta riga shi tashi, sai'dai kusan tare suka shirya. Suna shirin ma zuwa makaranta 'wata makociyar,.su' ta shigo a rude tana KwalaWa Inna, kira; cewa ta zo ta taimaka musu Inna'ta kalle ta a rude; ta ce. "Talle, laflya dai k0? "Ina lafiya' kuwa, Ta sallah ke Ciwon ciki, duk 'wani jiKe—jike mun bata ammah banga‘ alamar sauki ba, kin San. juna biyu gare ta, amma bana' jin ta kai' lokacin haihuwa, mun rasa me ya faru? Shi ne na' ce ki zo 'ki duba ta‘tundakin fimu shekaru k0 za’ki‘gane meye matsalar' ’ Tuni Inna ta zari gyale; 'ta bi tana jimamin al'amarin, yayin da Saber da Deeda suka‘bita; “ Sun samu’ Ta'sallah ' nata juye ‘-juye kamar za ta mutu, Inna ta kama ta tana? ~la‘tsa cikin tare da tambayar ta ina ke mata'ciwo? A mma k0. magana bata iya yi, sai numfashi .take sama- sama. . “Deeda ce 'ta' tsuguna tana tofa ‘mata addu'a, dukkan su sun rasa abin yi. A nan Sabeer ya kalleta duk ta galabaita, bata da wani Sauran karfi, za a iya: rasa ta da“~ abin cikin nata. Ya lura yarinyacé ma karama. “Nan. ya shiga ‘dUbata, ya kalle su, ya ce., "Haihuwa zata Yi; tana'bukatar asIbiti‘ cikin gaggawa Talle .tace, "Na yi- zaton'haihuwar da saura‘? To mu‘ .ina‘ muka ga wani a’sIbi’ti? A'i wannan sai Birni,‘ '.Inna ta. .ce,' "Bamu‘ da k0 'unguwarzoma ‘balle likita,haka“ dai 'muke haihuwar ‘ mu a- " KauyE, in abin yayi sanani in da halli: “mu Shiga cikin gari, in babu 'hali kuma sai .yadda Allah Ya.yi.". ' Sabeer ya bude'baki cikin' mamaki, k0 aSIbiti_ babu balle 'ayi‘maganar likita; -‘ . Ya. » kalli Tasalla da ’kyau,"Tana bukatatae asIbiti" cikin ,gaggaWa,‘ gashi ba~ lokaci; kuma karfinta ya gama Karewa". ., . . - ~A nan ya .mata duk'dabarun da yasan zai mata-‘a matsayin sai na- likita,sannan ba abinda zai iya‘ yi saboda- ‘ba 'kayan aiki b‘a magani; ; ' Ya mike hankalinsa a tashe,yace. ..",Deeda,".ba ta da ‘sauran karfi, tana bukataf (drip) da ruwan naquda' su taimaka mata, in har ba haka ba zata iya‘rasa su duka', ga ta yarinya ce, Karama, ba za ta iya ci gaba‘da’ jurewa ba, Ina zan‘ samu (chemist)?" ,- Deeda hankalinta- a‘ tashe ta ce, ";Sai dai mu - shiga gari, shima ba‘_ kowanne irin magani 2a. mu samu ba"; . Saber' yace, "Bamu da lokaci', zan je in nemo ' magungunan, kafin nan Inna ku kula da ita,in ta bata ruWan zaf1 kafin in dawo, zan yi KoRari in dawo da wuri . Deeda ta ce, "Saber; zan bika, don ba ka San gari‘sosai ba _ Bai mata musu' ba suka' wuce, Deeda ta lura hankalin sa ya tashi sosai, ta ce "Sabeer, abin ya yi' tsanani ne .Sosai ma Deeda, ina tsoron kar wani abu. ya Sameta(She is in 3rd stage of labour) 'Karfinta ya‘ kare duka, ina‘ga‘ mun yi amfani da (forceps) don ya taimaka mata, amma na san zai yi wuya mu samu". Deeda ta kalle shi, "Me zai hana in mun samu (Network) ka yiwa Ibrahim waya sai ya aiko mana da kayan aiki kafin mu isa kayan sun iso, sai mu taho da shi". . . Dariya yayi gami da sauke ajiyar- zuciya, ya ce , "Gaskiya kin kawo shawara mai . kyauu . Yanayinta da kyanta asIbiti ya .kamata' a shiga da ita, amma ba zai yiwu _a daukota . ba, don ta galabaita. Sannan yadda Kauyen yake ba wuta ba wani kayan aiki, ban " ' , tsammanin za mu iya bata taimakon da ya kamata, sai dai kawai muyi iya abinda zamu » iya mu barwa Allah sauran; , Gaskiya “ban ji dadi ba, matar- nan (is in pain and) ba zan iya mata komai ba. (I can't do anything for her As a Doctor)". Deeda ta kalle shi,’ ta yi 'mUrmushi, ta ce "Sabeer, kayi mata abinda za ka. iya, a haka ma ka mata Kokari' ‘sosai ma wanda; ba‘ai taBa mana irinsa a qauyen mu ba". Haka ta'_dinga jinjina Kokarinsa tare da‘ bashi Karfin gwiWa, tana' tausar' sa - da kalamai‘ masu dadi; Da hakan ‘suka isa” inda Suka' samu (service) 'ya kira Ibrahim ya masa *' 'bayanin ciwon matar, bai Bata lokaci 'ba kuwa ya je (store). din maganin su da ke asibiti ya hada‘ masa . maganin da yake bukata, harda ma karin;magunguna , kamar maganin zazzabi, malaria, ciwon ciki, *ciwon kai na 'yara da na manya,_ duk magungunan da yasan ‘ana yawan bukatar su ya hada su' wuri‘ guda : cikin 'manyan kwalayem Da kansa yasa a bayan mota ya nufi garin su,. ' ‘ ‘ Sun iso cikin garin karamar hukumar .suna jira .‘sa,‘ inda suke“ ,yawan waya .yana ‘ 'fada‘musu ga inda, yake,. yayin da ' Saber 'yake“ ’kaiwa' da. kawowa. tare da tunanin 'wanne hali matar nan take ci-ki? Sun yi awa guda . suna jiransa kafin ya iso, tare suka shiga motar don ya‘ kaisu 'iya inda za- su sauka Su Sami motar da'za'ta‘ Karasa da su'qauyen. , ‘Tunda suka shiga motar Deeda kanta na sunkuye, ‘ ~ 'Ina kwana?“ Shi ne‘ ka'dai ya hada ta da Ibrahim, ‘ ta kau dakai gare shi, shima ya yi' karfin'- halin daga kansa daga kallonta,‘ yayin da , ya mai da kallonsa kan Sabeer. Ya lura'ya dan rame,~ yayi duhu; Sai dai ya ga alamar "nutsuwa da -' girma a. tare da shi, sani wannan yarintar da ke tattare da' shi yanzu. babu. ‘ . - Ya’ lura Sabecr k0 maganar. gida bayamasa; sai labarin' yadda haihuwar matarya zo mata, yake ba shi. Haka sukai , ta tattaunawa yadda haihuwar. za ta 'kasance,‘ har suka isa, suka nemi‘ shatar ‘ Wata mota da-za-ta iya shiga, da 'su’ kauyen, sukai ,sallama da Ibrahim. ‘ Sai lokacin ya samu damar kallon Deeda, suna tafoya yayin da ta kau da‘kanta gare shi, tautsayi k0 ya juyo da Sabeer, nan ya ga irin kallon da yake- yiwa Deeda. Wani irin kishi ya turnike shi, ya ji tamkar ya juya ya shake shi. Haushin sa ya kama shi, ransa ya yi mummunan' Baci, zuciyar na tafasa. Cikin fushi. ya shiga motar ba tare da ya sake waiwayawa ya kalle shi ba. Haka ya dinga huci a mota, idanunsa sukai Ja. ~ . . Deeda ta lura da halin da yake, "Sabeer,laf1ya?" ‘ Kau da kai yayi bai kulata ba, duk da hakan- ba ta fasa tausar sa ba, a tunaninta ganin Ibrahim .ya sa shi tunanin gida, taflyar Ibrahim din ne ya daga masa hankali. ' Ta kallé shi a zuciyarta tace yanzu in za ta ce ya koma gida sai ya hau fushi da ita, amma har yaushe Sabeer zai cigaba da rayuwa da ita a kauye? Da irin wadannan tunane- tunane suka isa Kauyen, kowa da abinda ke zuciyar sa. Sun samu Tasallah ta 'galabaita gaba daya, k0 Kwakkwaran motsi ba ta‘iya yi, ga mijinta da sauran jama'ar Kauyen ‘a‘ cike a gidan, daga mai jiqo sai mai rubutu. ,, ~ Haka akai ta dirka mata. _ Inna na ganinsu ta yi godiya ga , . Allah, ‘ a nan kuma akai ta dirama da- mijinta, don ya Ki Sabee'r, ya duba ta, duk da k0 ya nuna masa shairdar sa na likita, amma ya ce shi ba mai taba masa mata. Da 'Kyarda kyar aka shawKo kansa .ya yarda. Sabeer ya~ kalle shi Dattijo da shi, ita kuwa yarinya Karama. - . , ' "Allah Ya kyauta". Ya fada a ransa. A nan ya shiga yi‘ mata taimakon da ‘ duk ya san zai iya,. tare da dabarun su ‘na likitoci. Deeda dai ta zama, (Nurse) din dole, duk da bata san komai a aikin aslbiti ba, ita ta dinga ‘kawo miKO, yi kaza, yi kaza, *har Allah :Ya taimaka Tasalla ta‘ haihu; yaro namiji '-lafiyayye; Sai dai kam'ta wahala.“ Nan kuwa Talle ta buga guxa, Wuri ya dau sowa, Inna ta harare ta. ‘ "Ni fa ban 'son jahilci, ki- gOdewa ’Allah ba guda zaki yi ba in kin gode maSa kya yi duk abinda zaki yi"..' .Talle ta ce, "Alada 'ce,’ bari inyi . kayana". ' ‘ ' ‘ .Inna ta girgiza kai, ta mike Ita‘yiwa Tasallah barka, ta nufi‘ gida, bayan Sabeer ya ,tabbatar kOmai lafiya; suka- tafl ‘Tasalla tai’ ta masa 'godiya, Haka ‘ya kom‘a gida ransa-ba‘ dadi;~ don har yanzu yana: tare da .' -fushin Ibrahim, , ‘- Deeda ta kalle --shi ta yi murmushi, ta ce. - ‘ "(W el done my Hero)". Daga- kai yayi yana wani, sha mata Kamshi; _ _ Sallamar'jama'a suka ji,~‘ hakan yasa suka fito a tare; "Yan‘uwan Tasalla ne: da” mijinta suka.ta masa, godiya, da .sauran Dattijan Kauyen.~ ‘ -- ,Shi dai ‘nauyin su ya dinga'ji, ’ya ‘nuna ' musu ,shi baison' godiya, aikinsa‘ ya.yi. ‘ . _ Haka.mata sukaita shigowa suna yiwa Inna godiya. A wannan ,rana. da ' wannan ‘lokaci kwatanta farin cikin Inna-da ;- 'Deeda ba'mai yiwuWa bane. ‘ ' " . Deeda ganin' sabeer 'na “wani'” sha' - matar Kamshi yasa 'ta" fita d0n tafiya makaranta, ta barshi; a zaton ta Zai biyota ga mamakinta‘har'.’suka tashii‘bai zoba- Yanaf gida tare da..-Inna har yamma_,"sannan: :ya fice‘ yaje "ya duba‘, ‘ " mai jego da danta, ’ ya",fito~_ya ‘nemi :wurinda ba ,kowai ya Zauna, zuciyarsa . na cikin ' Kunci da BaCin-rai; ' bayan deeda ta dawo ta fito yawon neman sa, har tayi sa'ar samun shi. Nan ta nufi gurinsa ta zauna a gabansa suna kallon juna, ta lura ya daure fuskarsa "Sabeer, mene ne?" Ta fada murya Kasa-Kasa. "(Please)- ka fada min, ba ka san yadda hankalina ya tashi ba ganinka cikin wannan hali. Na san dai ka tuna gida ne halan, Sabeer me zai ‘hana ka koma...". ‘ "Ya ishe ki". Ya fada cikin fada. ' "Na fada miki cewa karki sake min wannan maganar, kin manta? Ba zan koma ba sai lokacin da na so kuma na ga dama, kuma na fada miki qafata kafar ki. Lokacin tafiya ta bai yi ba, har yanzu ina da abin yi da yawa a qauyen nan. ‘Sannan meye damuwar ki da Bacin raina tunda ba so na kike ba, ba damuwa kika yi daniba? Yau na ga irin kallon da Ibrahim yake miki na san dai kinji dadin ganin masoyin ki, ke kuma wanne irin kallo‘ kikai'masa?" '. Deeda ta kalle. shi' cikin 'zare ido da mamaki, tace. . ' "Haba sabeer, .ni wallahi har na manta da Ibrahim ma, ban kalli k0 da_ ta inda yake‘ ba, ban San Ibrahim'ya kalle ni ‘ko bai kalle ni'ba Amma nina San iyaka 'ta, na sari darajar igiyoyin aure da ‘ke kaina; ‘ na san muhimmancin aure da matsayin: Sa a addini. — deeda, yace rana ta farko da na ga Ibrahim ban yi doki k0 son ganinsa ‘ba, asali ma na fara mantawa' da ,shi a rayuwa .A‘~ yau idanuna' ba sa kan' kowa sai kai ' Sabeér, kai nakeji da gani ,ba'waniba". _ ' .~ ta ,fashe..ma;sa da kuka abinda ya- tsana‘ kenan a rayuwar sa kukan Deeda. ' ‘ ya ji ’ hankalin ,sa» ya tashi,_ ya ' ce(Please)' . Deeda, : kar ' kiyi kuka, wallahi wani irin mahaukacin kiShi naji da na- ga Ibrahim na kallonki, na dinga jin kamar zan mutu don takaici, hankalina ya tashi. . Deeda, kar fa Uncle Ib ya kwace, min ke, da na zata ba ya

Chapter 17 of 25