Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
wani _ ’lungu ‘inda ba _jama'a.ta durkusa 'a’wurin tana wani ‘irin kukan bakin‘Ciki da Bacin rai da karfinta kuwa, saboda Ibrahim ya mata» bazata; tayi niSa cikin 'sonsa,. dukkan' wani- burinta,‘ Mafarkinta 'da. tunaninta na Ibrahim,ne a matsayin ABOKIN RAYUWARTA, mutumin da .bai taba~sonta ba,’ mutumin ,dabai ma san tana yi ba,-yana~da' Matarsa da ya ke matukar so batada waje 'a zuciyarsa ,da rayUWar Ibrahim. _' "Wayyo Allah! _Y'a zan yi in‘ cire Ibrahim: a zuciyata?" Deeda me ya.samek‘i ki ke kuka‘?’ Daman: nasan nan zan sameki Dccda me ya sameki?" KI yi shiru ’.don Allah' Saheer ne, shima ya durkusa a gabanta kamar zai ma ta kuka, ganinta a wannan halin ya daga masa hankali fiye da wanda ya ke Ciki. "Deeda mene ne?" ‘ Nan yakai hannu zai share mata hawaye ta bige hannunsa. . ka Kyaleni bana so Ta fada Cikin daga murya'. "Kuka na ke son yi,.kar ka yi kokarin tsai dani . "Sorry". 'Ya fada cikin sanyin murya. - ;"'Yi hakuri _ ba' Zan ‘sake hanaki ba, kiyi‘ kukanki da karfi tun da kina so ba zan hanaki va", Nan kuwa _ta kara fashewa da kukan, kukan bakinciki, kukan takaici -Yasata a gaba yana- kallo, ya rasa ya zaiyi, kawai shima sai ya soma tayata kukan. haushinsa ya kamata ta tashi zata tafi, ya Sha gabanta. "Deeda na miki laifi ne.’ . ' Nina saki kukan Deeda‘.’ Ki' yi hakuri deeda l like u kukanki na daga min hankali"'.— "Sabeer ka‘kyaleni .da a'bin da ke damuna", "'Meke damunki Deeda?" . . ' "Nayi rashine na yi rashin wan’da na keso, na fahimci bai taba sonaba yana da Mata yau na fahimci ‘kuma bani da 'fili a zuciyarsa da rayuwarsa, don haka na ke yiwa kaina kukan halin da ‘na tsinci 'kaina". .- ,Sabeer-ya kalleta. a rude hankalinsa a tashe ya cé,’ "Amma Deeda ai ina "sonki... ‘ deeda _na., fada miki kece rayuwata deeda Aure na keSO mu yi har [htha S-na fada maka "Sabeer bana sonka - Ta kalleshi "Sabccr ba ka fahimci 'me nake fada bane? Na rAsa’ wanda nake s0,hakan ba ‘zai sa in auri wanda bana so ba. Sabccr na fada maka ban taba sonka ba, na fada maka tunda kuma yanzu ma na maimaita. Ibrahim shi nakeso ba Sabeer ba". Dccda kar ki yi' min haka Dccda me nene ba kya so a halina in canja Babu Sabccr, your are a changed Parson shi ya sa nafada .maka' gaSkiya,‘bana so in ya‘udareka. don ina ganin girmanka da mutuncinka, amma ‘bana sonka, don haka‘ka kyaleni please na rokeka ka rabu dani bana sonka". ‘ ,tana gama fada ta- wuce zata karya kwana kenn suka hade da"lbrahim,»yaYin da Saheer‘ya kasa koda motsi, maganganunta sun tada’ masa hankali. haka ya dinga jin sonta yanzu ya fara jinsa sabo a ransa. Ibrahim ya tareta‘. ‘ ' ' ‘ "’Meye haka » Deeda? Wannan wane ’irin magana naji kina fadawa Sabeer - Ya’ ma za a yi- kiyi tunanin haka ni’ 'dake? Kin san tsakaninmu ,mutunci ne tsakaninmu, Likita ne da marasa lafiya". kwarai”. Ta amsa masa cikin’ takaici. . - 1 "Yama za a yi na yi tunanin 'haka tsakaninmu k0? -' ‘ Saboda ni bani da Zuci'yar son ‘Namiji k0, sabo da ni ba mutum me. rai bace ' ‘_ Lokacin da'na ke tare‘da kai. na ke yin duk abin da kace baka tambaya me yasa na .keyi ba, lokacin da na jure duk wahala da wulakanci sabo da kai, duk baka tambaya me' yasa ba sai‘yanzu da na ce ina Sonka za ,ka ce me ya sa‘? - Ni zan tambayeka me yasa ka yi min haka Mai yasa duk 'tsawon lokacinnan da’muka yi da kai ba ka' tabaa fada min kana da Aure ba;? ‘ , ” Baka fadamin farida Yayar Saheer Matarka bace meyasa kamin' haka? Ka bari na zolayi kaina, na‘ yaudari kaina, na za ta kaima za ka soni, na dasawa zuciyata sonka, ya ka keson in yi Ibrahim? Ta fashe‘da kuka. Ya ji tausayinta sosai, amma sai ya daure ya yi ta maza ya Bata rai ya ce, "Ni ban taBa kallonki da haka ko daukanki a haka ba, don haka ki yi saurin cireni a ranki"; ‘ Ya ja hannun Sabeer. "Z0 mu tafi Sabecr"; Kuka ya ke, ya fada jikinsa. - "Uncle 1B me ya sa.ba ta sona sai kai? Me yasa Uncle IB, ina son Deeda." ' , ’ "Na ji Sabecr, zo mu tafi a yanzu Deeda na cikin fishi ne in ta huce sai mu dawo mu yi magana a nutse. ’ "Ba sauran magana a tsakaninmu”. Ta fada cikiu tsiwa "Kamar yadda kace in cireka a zuciyata, ka fadawa kaninka ya yi saurin cireni a nasa zuciyar tunda na rasa Ibrahim ba zan taBa auren wani ba, haka‘ba zan taBa sake‘ son wani ba, a rayu har abada a haka, dama can haka na ke rayuwa, zan koma inda na fito Jin haka ya sa ya juyo ya kalleta ya ce "In zaki iya tunawa dama ba ni na kawoki BIRNIN GAYUBA ba, Kaddara ce ta hadamu a Gidan nan, don haka kima kanki adalci.. Kiran sallah ya katse masa maganar, ya ja hannun Sabeer. - 'zo muje Masallaci". ' ' Bai masa musu ba ya bishi, 'sai dai' ya juyo yana kallon Deeda tana tsaye .hawaye na zuba a idanunta, ya ji zuciyarsa kamar. wuta' Sabee‘r ya dinga jin sabon sonta mai Karfi na shigarta Haka ya dinga yi ma ta wani mayataccen .KALLON so har suka bulle .; MasallaCi suka wuce'kai tsayé'"suka bi Jam'i, ya yin da Deeda ta. koma ciki da tsananin' fishi da kunci da kuma Bacin' rai. Bayan ta idar da sallar ta kife kan Sallaya tana wani irin kuka tana addu‘o'i tana neman dauki da saukin zuciya a wurin Ailah. ' Inna ne tazo ta eungumeta tana bata baki da‘ lallashi. ‘ Bayan Ishsha Ibrahim suka koma- ciki tare da Sabeer yana, riqe da hannunsa. ‘ Farida ta‘taresu Cikin murmushi da dariyarta tace, "Kun shigo? Yau namana girki da hannuna zamu hadu mu ci kamar yadda muka saba". ' Gamin yanayin ,Sabeer ya sa ta fahimci .abin da ke. faruWa, sai dai ,ba ta ce masa komai- ba, sai' matsowa kusa da shi da ta yi ta ja hannunsa tare da ja masa Kujera ta zaunar da shi’ta sa masa Abinci.‘ "Sabeer yau Sister ta ma ka girki, fara ka fada min ya kaji? Bari in‘ -je in kira Daddy yau tare za mu hadu mu ci Abincin harda Momi' Nan ta fice ta barsu; Ibrahim ya sa masa ido ya; rasa ta ya zai bullo masa har yaga gara ya yi kuka dayin magana ‘akan wannan shieun nasa, Allah kadai ya san guguwar da ya binne a zuciyarsa. ‘ Ya zura masa ido a ransa yace, "Sabeer ba ni da abin da‘ zan maka yanzu sai. dai ka yiwa‘kanka. Shigowar Daddy _da Momi ya katse masa tunani. Wurin ya yi tsit kowa na cin Abinci. Dady yayi dariya-yana yaba' Girkin, Farida, ‘qaran da Cokali‘da Plate din da Sabeer keyi ne yaja hankalinsu gareshi. Abincin ya keci da sauri yana kokuwa da Cokali da Plate din yana ci da sauri tamkar wani zai Kwace 'mai Abincin. _ Bai ankara. ba har Abin‘cin' ya kare, sai kai Cokalin Baki ya yi yaji babu komai;-Ya mike da sauri ya sake bude Kular Abin'cin ya sake zubawa yana ta‘ci ba k0 sassauci. Nan suka zuba mai ido .suna kallon ikon 'Allah wannan ya kalli Wannan. Farida ne ta' yi- Karfin hali‘ ta taso ta ‘zo‘ ta sa mai Ruwa _a Cup ta mika masa, ya karBa yana sha da sauri' duk— ya juyeshi a jikinsa, ya yi wurgi da ‘ Kofin yana numfashi da Karfi tamkar wanda ya yi tsere. Farida ta shafa kansa. - " (Relax) Sabeer (Easy) daukeshi a; hankali, kwantar da hankali"- H/ Kwantar da kansa ya, yi ‘a. jikinta, ya rikota hawaye ya zubo masa "Sister ya zan yi? Sister ya zanyi? Sister ina, son in fita daga halin da na shiga, .bana son za'ma cikin wannan hali Sister! Kirjina ciwo, zuciyata na zafi. Sister ki taimakeni". ' Daddy ya. mike hankalinsa a 'tashe. "Sabeer lafiyar ka? ‘ Me ke, faruWa, me ke damunka, me ‘kake SO?" : ~ Nan ya mike da sauri ya nufi gun Mahaifinsa ' ya fada jikinsa yana kuka. "Daddy Deeda na ke so Daddy Deeda na ke so Daddy ka bani Deeda ‘ lna son zama tare da ita, (I like her) Daddy ina son in Aureta. Daddy ka aura min Deeda". Baban ya rungumeshi sosai zuciyarsa ya masa zafi ganin dansa cikin yanayin da bai taba ganinsa.ba Momi ta mike cikin mamaki. .. "Sabeer Deeda ka ke so?" Ya girgiza mata kai. "Deeda na keso, amma ba ta sona". "What?" Daddy ya fada cikin zafin zuciya da bacin rai. "Ba ta sonka, ita waye?" Sabeer ya kalli Daddy. "Kae ka yi mata tsawa in ka ma ta tsawa zata gudu ta barni, nima fada nake mata da tsawa shi yasa bata sona, zan je in roki Allah ya huci zuciyarta ya sa Deeda ta soni". . ‘ Da gudu ya bar Falon’ ya je ya yi Alwala yazi ya tada Sallah cikin nutsuwa da kaskantar da kai, cikin Sujudi ya dinga kuka yana Addu‘a yana kai kukansa gun Allah,.yana rokon-Allah ya bashi Dccda, . Dukkansu suka koma kallonsa ' Dr. Sulaiman ransa ya yi mammunan baci, . hankalinsa ya 'tashi,‘ bai taba ganin dansa a kwatankwacin wannan yanayi ba. . .Momi ita kanta sai da ta tausaya masa. -"Ibrahim". dr. Sulaiman ya kira‘shih Cikin babbar muryar yace‘, "Ina Deedan take? Ina son ganinta yanzu". - Ibrahim Zuciyarsa ta harba. Me Daddy zai yiwa Deeda? "Daddy bari in: kirata". "A'a". Ya tsai dashi zan je da kaina". '' Tare suka fafi duka . ‘ ****** ' ‘deeda na ;, kwance tana kuka sai ‘ hayanniyar jama‘a taji. ‘ . 'jikin Inna Mai fura ya hau rawa tana tunanin ‘lafiya kuwa, ganin shi da kansa mai BlRNlN GAYU a gabanta, hakan ya firgitata. Mutumin da ba ta taba tunanin zata ganshi a gabanta ba, 'duk'da k0 tana cikin gidansa; bata da matsayin ganinsa. zo Deeda Alhaji zai yi magan'a da ke. ' . ‘ momi ta fada lokacin data ke kokarinjawo. hannunta zuwa‘gaban‘Daddy;' " ‘Daddy ya kalleta ya ce "Kece deeda'?" Ta girgiza masa kai alamar eh "Kece wacce ki ka kai ki ka isa ki Batawa dana rai‘? . Dana gudan zuciyata, gudan jinina da 'ni ban taba kuntala‘ masa ba sai ke"_' . Ya fada gami da nunata da yatsa cikin tsawa yace, "Ba a yi‘ wani'mahaluki 'da' zai kwana ya tashi ya ci ya sha ya tufata ya samu lafiya a BI'RNIN GAYU ba ya ce zai Wulakanta gudan dana. Ba ke a qasarnan baki daya . Ke ba ki isa’ba". . Tsawan da ya sake sai da ya gigitata ta rude . ta tsorata gaba daya ya cikamata ido. - Ya ci gaba da cewa, "Tun da na ke ban ga‘ dana ya S0 wani abu haka ba, ban taba ganin sa .cikin wannan hali ba, ban taba ganin ya so mallakar wani abu haka ba, ban taBa ganin (Desperation) a tareda shi irin na yau ba. Sannan rana ta farko da ya so abu har cikin Zuciyarsa tsakani da Allah,"kuma bai nema da fada, tsaWa k0 karfi ba. Don haka Sabccr zai samu abinda yake.so k0 da kuwa kece ' - A kullum ina cikawa dana burinsa ina ba shi ‘ abin da, ya'nema." haka'kwanaki alkawari na ‘masa zan bashi duk abin da ya nema, don haka zan cika alkawarina, dan bawa Sabeer abin da ya keso, zan 'auraWa dana .abin, da .ya keso”. ‘ Cikin dakakkiyar murya .deeda ta kalleshi tace"Bana Son danka, don haka ba zan aureshi ‘ba, ni ~ba Kaya bace da za ka bawa danka, mutum ceni. mai rai ’mai Zuciya, ba yadda, za a yi in rayu'da' abin da bana so”,, Ba Daddy kadai ba, koWa ya yi mamakin kalamanta. > ' Daddy ya kalleta, "Ke waye‘? ‘Yar Gidan uban waye? meye asalinki? -zuri'arki da har ki ka isa_'ki ’kalli tsabar idona ki fada min‘haka?" Ya yi murmushi. Zan nuna miki isata zan aurawa dana ke. Yanzu na kara fahimtar me. ya Sa Sabeer ke sonki. lallai zan nuna miki isata da‘ yadda zan bawa dana abin da yake so; ,za ki ga yadda zan mallakaWa Sabeer abin'daya keso Yanaa gama fadin hakan ya juya ya tafi Ya kira MOmi da Ibrahim yace su biyo shi yana son magana 'dasu- yanzu, ‘sannan yace Farida'ta lallashi ’Sabeer ta'kwantar masa da hankali ta .fada masa gobe'‘babansa zai mallaka masa abin da yake .so." 'Duk suka amsa masa da, "To". Suka fice. ~ Ibrahim hankalinSa ya tashi, damuWa ta 'bayyana a fuskarsa. ~ '- " Bai‘ ‘taBa zaton' Wannan alamanein zai ‘kai' matsayin da ya kai a yanzu ba. - ~ Suna fita Deeda ta fashe'da'kuka. cikin kukan take cewA "Inna mu tafi mu bar Gidan nan. Inna mu koma '"Kauye!' Inna bana son BIRNIn ‘Inna mu . Kakar ta fashe da kuka. V"Gaskiyarki Ddeda, mu, tafi ,; Wannan alamari yaban .tsoro; mutanennan za' su iya. yi... mana komai. Yanzun nan zamu bar'musu gidansu.""' Abin da ba su sani ba, Daddy ya riga da ya bada ordar rufe kofofin BIRNIN GAYU gaba daya, a sa guard ba mai shiga ba mai fita sai da saninsa. " Haka suka 'dinga bin Kofofin BIRNIN GAYU amma ina ba hanyar fita, haka suka hakura suka dawo Duk da hakan Deeda ba ta‘ Karaya ba ta nemi Wayar Ibrahim da ya taimaka musu, amma ba hali sabo. da yana tare da Daddi. . Sabeer " kuwa Wayarsa ba ta 'shiga haka suka‘ rungumi juna ita da Inna suna kuka. ‘ _ * ** a can cikin Gida kuwa Daddy ’ya sa . Momi' da Ibrahim gaba da tambayoyi akan Deeda da asalinta da inda ta fito da yadda aka yi taxo BIRNIN GAYU. ‘ ‘ Komai da suka sani suka 'fada masa‘: A lokacin ya yi, Waya ya hada Ibrahim tare da wasu mutane su‘ je Gidan Tabawa su dauketa a daren su je Kauyen su Deeda: a dauko masa ‘Mahaifinta da duk wasu danginta in akwai su a Kauyen. Ibrahim dai badon ya so ba ya tafi, sai don‘ biyayya‘ da ladabi dabin umarni da ya ke - Tabawa dai ta ga ikon' Allah, da daddaré ta ji tsayuwar motoci Jeep a Kofar Gidanta sun- 20 sun tattarata a Mota. . ' Ibrahim ya karasa ,gabanta ’ya mata bayani. ‘ '"Ikon Allah, Wani abu sai masu kudi :da .mulki ‘ ' Ta fada a ranta. V ********* , alamarin Sabeer kuwa bai san meke faruwa ba. Farida, ta je ta sameshi amma bata fada masa komai ba taci gaba da bashi Baki da lallashi. _ ' . Daga abin ya mintsineShi sai ya tashi ya yi ta. Sallah. ' Faruda_tasa masa ido'tana kallon ikon Allah. 'cikin ranta taji tana sOn Sabeer .ya mallaki Deeda, ta ji tana Son ‘Deeda ta auri Sabccn ‘ ,-"Bana ganin damuwar‘. kowa sai ta‘ dan uwana. - ' Burina Sabeer ya ‘samu abin da yake So Sannan Deeda alkhairi ce ga rayuwar‘ Sabcer, ita ce Macen da zata iya kula da Sabeer _ Mace ce kamila mai. nutsuwé Wacce abin duniya ba ya .gabanta, Mace ta'gari. Haka nan za ta zamewa 'Ya'yan Sabeer. uwan ta gari wacce za ta haifar da al'umma na gari cikin tarbiyyarta. A cikin Birnin gayu za ta kawo canjin rayuwa da tarbiya a BIRNIN GAYU. ' . . "Ya ~Allah , ka. tabbatar da alkhairi -*v* *v* *Q* ' washe gari da sassafe aka iso da Mallam Audu da Matarsa da- wasu tsirarun Danginsu da suka rage cikin BIRNIN KANO. , ‘ Sun saki baki suna kallon ikon Allah. .Cikin wani dankarérén Gida aka yi musu-Masauki, inda ba su taBa zato k0 ganinsu aciki ba a rayuwarsu; ' Wanka' suka yi aka basu » Sutura da kyakkyawar Karyawa. Abinci iri-iri. Duk wannan 'hidimar' Ibrahim keyi dasu. . Bayan sun nUtsu sun kintsa Alhaji yasa aka kiran malam Audu dOn ganawa Ya kalli .Malam Audu yace ,"Na San dai baka sanni‘ba, amma bazaka rasa jin su'nana‘ba? Ba ka kuma ~San dalilin kiran da na maka ba? ‘, Naji labari baka da wata sana'a k0 Wani aiki sai na Zuma,'_shima‘ yanzu baka da halin yi, don ‘haka nake son‘maka Wani habban gata in bar kana so". " ' Mallam AudU‘ya sunkuya jiki na rawa yace 'Alhaji ina godiya, ban san Wane irin godiya zan maka ba, mutumin da ke cikin wahala ai ba'zaiqi ’rayuwar dadi ba. ; ‘ " Alhaji ya yi murmushi yace da kyau Mallam Audu. Ka ga Wannan gidan da ka ke gani duk girmansa duk kyansa naka ne na mallaka maka, shi halak malak Ka yi rayuwarka da ‘iyalinka har abada a~ ‘cikinsa da'sauran 'yan uwanka. , Kuma. k0 mutuwa kayi sai dai Magadanka su gaji gidan; ' Sannan ga’ tSabar .kudi zunzurutu har naira miliyan goma zan baka ka soma kasuwanci. ' sannan ‘duk wani abu da ka kake bukata kazo wurina kai tsaye. , Malam Audu da ya ji numfashinsa na shirin tafiya don gigita ya ga kudin da- bai taBa ganin yawan su ba k0 a Mafarki, ga dankararen Gida“ Ya mussuke ido don ya' fahimci k0" dai Mafarki ya ke Ya kwantar da kai yana ta godiya shi. Sannan ya ce, "Wai Alhaji meye dalilin kyautar nan? lnba zaka damu ba". ' . Alhaji ya yi mirmushi ya ce, "Ka yi tambaya mai kyau, .akwai dalili kwarai Ni dai dan kasuwa ne, bana yin abin da na san ba riba. ' ' ' Ba wani abu nakeso ba illa iyaka auren 'yarka deeda da dana Sabccr a yau Laraba din nan nake sonka bani. Ina fatan ka fahimci dalilin kyautar? ‘ ‘ Ni babban ‘mutum ne mai kudi da suna, mai girma da ’mutunci. ‘ Don haka na yi' kokarin yi 'maka wannan kyautar ne kar jama'a su fahimci halin-da Surukina ya ke ciki na talaUCi, kazanta da rashin ‘abin yi. Kaya komai .gashi nan, daga yau ka yi 'sallama da lalauci". ‘ wohoho kudi kudi kudi masu gidan gidan rana ' Mallam Audu ya washe baki yace "oho! Ashe Deoda gidanka take Aiki? Ai tana min aike nadan abin kashewa, yarinya 'yar albarka, ta dalilinta mun sami abin arziki. ' , ' Allah Ya mata albarka, muna godiya Alhaji ko yanzu ka ke so sai a daura auren". ' Alhaji ya yi murmushin samun nasara sannan ya dubi Malam ' Audu ya ce "Amma fa akwai wala 'yar malsala kadan, ka yi kokarin fahimtar da 'yarka cewa ya zama dole ta auri dana, kuma ta sashi farinciki, idan ba haka ba zan kuntata rayuwarta da ma ku da na kakarta‘ gaba daya, gara ta yarda duka mu zauna cikin ,farinciki. ' Ya mike, "dan tafia zan sa a kawo maka su ka yi saurin fahimtar dasu "To Alhaji an yi an gama. Ai wannan mai sauki ne yadda ka ce haka za a yi". ' "Da kyau! Ni na tafi Har bakin Mota Mallam Audu ya bishi yana godiya. kamar zai masa sujjada Ya dawo ya dinga murna yana washe baki yana zaga Gidan ya kasa yardarwa‘ kansa cewa wannan Gidansa ne. "Ashe Deeda alkhairi ce agareshi ya koreta ya wulakantata? , . - .- Shin ta ya ma zai soma fuskantarta‘?_Taya zai soma sata har ta yarda da ‘auren? ‘ To amma fa ba'zai‘ yarda ya rasa wannan. dukiyar‘abanza' ba."Ni Ubanta ne, kuma ya zama dole ta yi abin. dana keso k0 tana s0 k0 ba ta so." - Daddy na komawa gida ya‘ cema Ibrahim yaje .ya dauko Deeda da Kakarta ya kai ta can wurin Mahaifinta, ya kuma tabbatar da tsaro' a Gidan don kar su gudu. ‘"To Daddy". Ya_fada Cikin ’ladabi,’ ya ‘nufi side din su Deeda. - Lokacin ' da. ta 'ganshi ta yi tunanin taimakonsu ya zo yi, don haka bata musa. masa ba suka shiga motar ita da Inna suka tafi ' ' ' Tun da suka shiga Motar kuka take, idonta ya kumbura luhu-luhu wanda hakan ba karamin kona zuciyar Ibrahim ya yi ba. , ' Ya ji wani .irin bakinciki da tsanar kansa ya kamashi. Ya ji kamar ya sa hannu aka ya yi ihu. cikin fishi da Zafin rai tace"gidan Tabawa za ka kaimu daga‘ nan zamu shirya mu wuce Kauye". Ya daure fuska ya kau da kai ya ce Ba umarninki nakebi ba, don haka zan kai ‘ki‘inda aka umarcenida in kaiki." ' '- . "Me ka ke nufi, ina zaka kaimu?" . ihu tasa masa amma kO kulata bai' yiba. lnna ta sa hannu la rufe mata Baki tace, "Deeda rufe bakinki karki‘ Bata muryarki da hawayenki a banza, tunjiya kuka ki ke lamarin nan ya wuce saninki da tunaninki; ' . ‘ ’ Yanzu Ibrahim ihunki k0 hawayenki ba zai tabashi ba, yanzu‘ Kaninsa da Uban gidansa sune'kawai,a‘ gabansa". Dole ta haqura suka iso 'gidan, ya shiga 'har ciki ya bude musu kofa suka fita ya ja motarsa ya tafi ba tare da ya sake k0 da kallonsu ba. ' Ya kara jan kunnen Maigadin gidan akan kar ya yarda_ ya barsu su fita. Nan Deeda da‘lnna suka tsaya ‘juye-juye suna kallon ikon Allah, ba su san inda su‘ke~ ba, ba kuma Susan me yake faruWa ba. ‘ "Nan a ina muke Inna?" Deeda ta fada cikin kuka cikin gidan ubanki kike sukaji an fada cikin firgici DA tashin dankali daga ita har Inna Mai fura suka zuyo don tabbatarwa DA tantance muryar DA sukaji shin gaskia ne kokuwa gizo kunnuwan nasu ke musu Hmmmmmmmmmm a zallah shared a profile . birnin. gayu chapter14 deeda la kalleshi cikin mamaki. "baba" Ta fada cikin mamaki. Inna ko kasa magana ta.yi tsabar kaduwa. Du kyar ta ce,‘ "Wai meke faruWa ne, me ka keyi yaushe ka shigo Kano kuma‘? "Ku iso ciki zan mukubayani Kamar za su shiga kamar bazasu shiga ba, haka suka shiga. . Nan ya fara, yi musu bayani, ya~ kare da kwantar da murya yana neman gafara da rokon su yafe masa kan abin da ya musu tun shekaru masu. tsawo da suka shige Anan fa idon Inna ya kada,ta hau bala'i ta inda take shiga ba ta nan take. fita ba. Ta zageshi tas taci masa mutunCi tace yanzu ma nadamar ba har zuci bane 'ganin abin duniya- ne yasa ya nemeta. ' Ta ce, "Kuma duk bala'insa Deeda ba zata auri wanda' bata soba". ‘ ‘ Nan fa eikici ya kaure yace, "inba ta auri Sabeer ta dadi ba za ta aureshi' dan dole, gara ma su‘ sani aure daram'ba fa shi". . ‘ Ran Inna ya" Baci, 'suka dinga sa'insa ya’yin da aka bar Deeda da kuka kamar ranta zai fita' "Wannan wane irin tashin hankali ne? ' Sabeer Ubansa ya saya masa farin cikinsa, ya yin da ita nata Uban ya siyar da na ta farin‘ cikin.‘ ’ Wannan shi ne. abin da ya ke faruwa a "rayuwarmu na yau, a .duniya yanzu masu kudi da Mulki suna amfani da talaucinmu da rashinmu suna sayan abin da sukc so wurin‘ Talakawa. ' . Ta Tashi tasa kuka. ‘ " ' "Shi' kenan Alhaji ya gama da ita, ya gama ’nasara Akanta tun da ya hadata da Mahaifinta". . _‘ "Inna ki ‘rabu da shi, ba yadda na iya". Deeda ta fada Cikin muryar kuka. .deeda ba zan bari ya yi miki auren dole-ba akan .abin duniya". ‘ "Idan ki ka nemi _shiga tsakanina da 'yata k0 hanata abin. da na keso ta yi Zan rabakida ita, zan kwace'yata". Mallam Audu ‘ya fada cikin halin ko in kula. ' .. ' Wanda wannan. maganar ya .Sa.Inna ,tace zata tafi ta bar masa 'yarSa. Deedan ne ta durkusa har 'kasa tana ROkona akan kar ta tafi ta barta. ' ’ Ba yadda ta iya don koba komai, bazata iya lafiya ta kyaleta ba, haka' suka shige cikin gidan zuciyarsu cike da baqin ciki da’.baci.rai. . Mallam Audu yayi dariyar "samun nasara ’gami dasa mata albarka. -shikam rayuwa sabuwa a wajensa **** ** . 'bayan Sallar azahar Mahaifin Sabeer da abokansa sun hadu yaje ya kai masa manyan Kaya _- .masu kyau'da tsadar gaske; .ya bashi yace yasa ’ . Shi ’da Ibrahim suka. taimaka‘ .masa ya- shirya, ya yi matukar kyau; dama can shi mai .kyau ne ’ Sabeer ya ‘fito Ango 'sak Mahaifinsa ya masa albishir dacewa yau daurin aurensa Deeda ta“ amince da aurensa. ‘ Wani irin‘ ihun murna yasa Ya rungume Ubansa cikin tsananin farinci’ki. "Na gOde daddy thanks YOU So much ka min “albiShir din da baka taba minba a duniYa da 'gudu' ya rungUme yayarsa .yana .murna- ’ «sister Deeda ta amince da auréna”. . " Ya fada kan Ibrahim _ “Uncle iB'Deeda tana-‘sona yanzu ta amince da aurena. 'Yanzu ni Deeda keso Saboda ta. san nafi kowa Sonta, Allah: Ya amsa‘ Addu’ata Allah- na gode maka hawayen ‘farin ciki ne ‘ya zubo ma Mahaifinsa ganin farinciki da kwanciyar hankali ~a tare da Sabeer‘ yafi kOmai‘ dadi a wurinSa. 'Ya kamo hannunSa zo muje inda za ka ga cikar bUrinka". Mota daya suka zauna tare da Baban naSa, suna baya Ibrahin na'gaba, Driver na tukawa. ' Sabeer ne keta Waya yana fadawa 'Abokansa ’yan. uwansa na‘wurin Uwa da Uba, har. ya .rasa' inda zai'sa kansa don murna, sai kwanciya? yayi a jikin Uban yana daria yana masa godiya. Ba Shi “da ‘wani buri k0 ab‘ in da .ya keSo illa ya ganshi a jikin Deeda, ya ganshi tare da ila. Karfe uku dai-dai aka daura auren Dccda a cikin gidangsu Wanda dr. Sulaiman- ya'. bawa Mahaifinta, kasancewar ba ayi shiri, ba mutane ba yawa Abokan kasuwancinsa. da wasu kusoshin Gwamnati da ‘yan uwansa na kusane kawai Bangaren Dccda kuwa, Mahaifintane kawai~ sai wasu 'yan uwansa guda biyu suka shaida daurin auren Dccda da Sabccr. Jama'a da dama suna mamaki, sai dai basu- da damar magana, abin ka da masu Mulki da Naira, kafin ka ankara manema Labarai sun cika kofar gidan kowa da irin famhimtarsa da fatan alkhairi .da taya murna da suke musu. _ . haka Sabccr ya dinga jin wani irin farin ciki tamkar ya .mallaki duniya da’ abin da ke cikinta,- gaba . kana ganinsa ,ka san yana cikin tsananin farinciki da jin dadi Nan ya hadu dasu Nura da Salim suna. ta masa tsiya sabo da tuna yadda suka hadu da Dccda da irin tsanar daya mata ada. Ya yi murmushi yau zan ga Dccda a matsayin Matata: Shin taya ma fara zuwa wajenla? : Me zan fara ce mata? Kuka zany‘i k0 dariya‘?’ " . Suka kwashe da dariya. Nura ya ce "Runguméta zakayi tun da yanzu Matarka ce" . haka sukai ta wasa da dariya, ya yin da Alhaji ya-kasa daga idonsa akan dansa ganin ,yadda ya ke,tsananin mamaki, dun haka ya‘ yi niyyar‘kara masa akan‘wanda ya‘ ke ' ' . Sai da Sukayi sallar la'asar sannan jama'a suka watse su kuma suka nufi Birnin Gayu,‘ inda. Alhaji ya cewa Sabeer‘kae ya damu, zai.samu Deedansa a gidansa da ya shirya’muSu a nan cikin Bienin Gayu; , ' ‘ ' ' Gida ya cika da 'yan'Uwan dr SuIaiman anata taya Sabeer: murna‘yayinda wasu ke mamakin‘ aurensa 'lokaci‘ guda, da irin tsananin ‘son da ya‘ke yiwa matar‘ wanda har ya kasa boye.shi ya fito karara a fuskarsa. ' _ V ‘ farida ce ta nufi gidansu Dccda kamar yadda Daddy ya ,umarce ta, taje ta. shirya Dccda tayi kyau fiye da ko wacce amaryah Tare da masu kwalliya da kuma dressing

Chapter 12 of 25