Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
zuwa aiki, cikin Wannan yanayi yaji shigoWar saKo wayar sa,;da, dai yayi “kamar bazai duba ba sai kuma ya fada ya dauko- “yabude‘ : Wani murmushi yayi tareda jin‘ wani sanyi da sukuni a zuciyarsa ya bata amsa DA cewa Wslm ; my Deeda. ~ -Kina tunanina da missing din Saber ne .Saboda . " ina buqatarki Ina tsakiyar (meeting), da client ne duk na gaji ganin text dinki ya Kore duk wata gajiyata . (thanks Deedan 'Sabeer, I luv : you more)ina hanyar daWoWa (take care). wani dadI taji ya lullubeta ta kifa wayar .a: .kirji -'tare-da lumshe ido'tana jin .son Saber nabin jinin jikinta daga a karshe ta dinga juyi akan. gadon tana shakar Kamshin kayan sa da turaren‘ sa, tana jin sonsa mai' karfi a ranta.’ ‘_ Karfe shida dai dai ya‘bar offlce ya nufi ‘gidé, 'zuciyarsa ciké“ da‘ ' nishadi da son Deeda. *"Kai‘ *tsaye’ ya: wuce" (area) dinsu Tun' da ya shigo gidan ta hango Shi *daga sama, da sauri' ta- sauk'o ta nufi kofa » don taryansa.. Don haka kafin'Sabeer Ya .kai ga bude kofar ya ga ta bude Ita ' ya gani tsaye'tana masa murmushi; ' , ’ Ido yasa mata bakinsa bude fuskar .sa Kunshe da mamakin ‘ganinta a yadda ‘ bai zata ba. Zuciyar sa ya ji na bugawa da karfi,'”kyan da Deeda‘ya- ga ‘ta 'yi ‘gaba 'daya: ya rikita shi. Ya bude’ baki .zai yi magana, kuma sai yai ka‘sa.‘ ’ ~ ."De‘...De..Deeda"‘. Gaba ‘daya ya susuce, lokaci guda kuma' ya sake murmushi. Wani sabon sonta ya ji yana taso masa mai karfin gaske._ Kwantar da kai tayi, ta masa waye hannayenta alamar yazo jikinta. Da kyar ya iya daga kafar sa saboda ‘gaba? daya,ya ji jikinsa‘ya mutu, gajiyar da yakeji-ta “ koma kasala, tabbas yana- ;_bukatar _ kasancewa a jikin Deeda. , ’ KamShin turaren. ta mai "dadi da sanyin gaske ya dinga shigar sa yana kara tsuma Shi' ‘da sonta, nan; ya bata ” ‘ kyakkyawar‘ runguma. Itama ba a barta a . baya ba, kwanciya. tayi sosai a jikinsa tana shafar» kansa tare-da sumbatar sa. ; Numfashin .‘sa- ya ji yana -shirin daukewa, ya.ji gaba 'daya, bashi -»,da‘ 'saran qarfi ‘ Zubewa suka yi‘ Kasa a Kofar’ Wurin, ya Kankame ta tare da lumshe“ ido, ya kasa.‘ ‘kOmai sai shakar .. Kamshinta ‘ da ' tunanin sonta mai dadi da . ‘sanyi. Ya dinga jin wani‘ sukuni, .Kaunarta na ratsa shi Yadda Deeda ta .nu‘na mishi so "da Kauna da .kulawa. da jikinta da bakin-ta, ' da idon ta ya tsyma shi 'sosai. ‘ ‘ don idonsa rufewa yayi ya tsinci‘ kansa a wani duniya', ’ bai ’san yauShe hawayen dadi; hawayen‘ so, hawayen nutsuWa, nishadi, tare da tsantsar jin dadi -.ya gangaro masa ba Cikin nutSuWa ta dinga 'rada masa 'irin son da take masa'a‘ kunnen sa tuni' ya ji tsigar‘jikinsa na tashi, ya rasa da waccé - kalma zai yi amfani don .bayyana mata ‘tsantsar farin cikin ‘sa’da ganin wannan ranab. Da Kyar ya~iya bUde idonsa yana «kallon ta, 'ya rasa abinda zai ce mata '"Deeda na,rasa' me zan Ce miki?" Ya fada cikin » murya_ ‘Kasa Kasa ‘ HOW I wish) zan iya bude miki zuciya “ta ki ga tsantsar son ki dakaunar ki tare da sha'awar ki da nake ji a 'raina? Wani irin so da shauki -da ban taBa jin makamancin irin saba, Deeda kin sa ni, farin ciki da jin dadin da ban taBa. tsammanin akwai irin sa a rayuwa ba, Me zan Ce da' wannan tsantsar so da kauna da' na‘ ga kin nuna min a yanzu? Ya zan kwatanta miki‘ koda da rabin .. irin abindanake. ji azuciya ta?" ‘ ‘ Ya jawo ta ya manna ta a Kirjin- sa. ‘ 'Deeda; _zo ki shiga. Zuciya ta kiji abinda nakeji._Deeda me‘zan ce? Ki. taimake ni...' Hawaye ya gangaro masa,"'.'(What can I-say?)" ' . . Jikinsa 'yayi‘ sanyi, tabbas tayi babban kuskure‘ da ta bari. ba ta nunawa. Sabeer so da kauna da ya. dace‘ta nunaa' ‘masa ba. "Tausayin sa, ta ji da haushin‘ kanta tare da nadama, hawaye ya zubO' mata; tace Sabéer (say Alhamdu lillah); ‘ Sabeer, Ina yi 'kuskure, ka yafe. min, na danne maka hakkinka da yawa, na «yi maka ' abubuwa da yawa Wanda bai dace ba. a matsayinka na mijina. ’Sabeer', ka‘ yafe min" ~ Ta kara-Kame Shi,‘ "'Sabeer dina nayi maka. - so mai tsanani, Sabeér ‘na yi wahala da fama da Boye abinda yake da wahala‘ da' ciwo'. Danne - soyayyarka, ka Boye' ta;~ ka nuna baka Son mutumin da‘ duk duniya . ba Wanda kake son ji da gan'i' irin- sa. Sabeer, .ina. son ka, ,' ‘ina son kasancewa 'da kai har abada, "zan ci‘ gaba da kyautata maka‘da saka- farin ciki har Karshen rayuwa ta. ' Na gOde Allah (Alhamdu lillahj)da' wannan ‘rana, ' (Alhamdu flillah). da kasancewar Sabeer a rayuwa ta,' aboki na; masoyi na, kuma miji. lol mu Tara gobe donjin next chapter allah shared a profile . birnin. gayu chapter26 Ta Kara kankame, shi‘ tare da murmushi, tace. "Kuma baby na, dan .rigima ne ' Dariya yayi mai tartare da farin ciki da tsantsar jin’ dadi, ya ce. ‘ _'Na gode Deedan Sabeer, na yi alkawarin ba .ki farinciki mai' dorewa har 'abada‘,- (Alhamdu lillah): da ganin Wannan rana,1(Alhamdu lillah) da samun Deeda a'rayuwa ta" -Dariya Suka yi duka suka mike, ya ce. "Yau da alamar ba zan iyasake fita k0 ina ba,'gara v inje in yiwa Sisters sai da safe, ban ’samu naje na' gaishe taba. Zan je in mata sai da safe“in daWo in biya wannan kwalliyar, don kwalliya ce mai tsadar, gaske, don- haka biyanta‘Sai _‘an zo an masa‘ shiri na‘ musamman ' Sunkuyar da ' ; ,_ kai tayi tana murmushi, ya fita, ‘ya'yin da ta shigo maSa da'jakar Office din'sa ciki; ta zauna tana jiran 'Sa, fuskar ta kunshe: ‘da murmushi tare da lumshe ido tana. tunanin' abinda ya faru dazu.. ‘, Ibrahim ya- turo. Kofar dakin " ya shigo hannunsa rike» da -’ (file) dinta Wanda ke Kunshe‘ da (report). dinta’ ’ na' aSIbiti, yana son sake duba su‘a“ gida;don kuWa ya‘ fasa- kwana a aslbitin‘; Ya: samu tana, bacci; don haka ya "ja kujera ya 'zauna yana duba file din.- Can hankalin sa ya'kai kan. wayar ta, ya.tuna dazu, tana kallon wayar- tana murmushi. Haka' kaWai‘yaji'yana' ’songanin menene? Nan ya‘ yi" 'abin'da'. baiTaBayi' .b‘a, binciken Wayar Farida ba tare ‘da-Saninta ba, nan ma don ya‘ ga hirar 'su. da‘ Deedan .ne. ‘ 'Bata' , taBa lokacin-‘_ ’shiga (BBM Contact-list), dinta, kai tSayé' ba ya bUde hirar su'da Deeda. ZuCiyar Sace ta tsinke da_ ya hango hoton Deeda, tayi wani irin, kyau,; chocolate skin dinta ya yi~wani irin haske mai kyau, sai daukan ido take yi. Kyan ta ya bigi'zuciyar sa, .hankalin sa-ya'ji yana tashi, ya yi saurin rufe wayar, amma mé sai zuciyarsa ta_ kasa‘hakuri har sai da ya tura hoton wayar sa,.ya Kura mata. ido k0 kiftawa baya 'yi.‘ Bai. ankara ba‘ sai jin muryar Sabeer, ya ji yana kiran" sunan sa.. Ya' yi saurin rufe wayar a tsorace” yace. ‘ 'Sabeer, yaushe ka shigo?" ’Yanzu na shigo"; ' ' : Ya bashi amsa, gami' da .cewa. ~ "Ina ta magana na jika 'shiru". Ya yi-dariyar yake,‘yacé; "Bacci né- ya soma daukana" Nan ya_ ,mike; 3 ya ‘fita‘, sabeer ya bishi' da kallo don ya ganshi ba (normal) ba ' ' Ya kalli Farida ya ga bacci take mai nauyi, ‘don haka bai tashe ta ba, ya juya.‘ Can kuma. ya sake juyowa, saboda ya ga (file) din nan, ya yi mamaki (file) din waye haka? Sunan Farida ya gani, hakan ya sa ya bude » da' sauri' hankalin sa yai mummunan taShi. "Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un". -Ya.dinga maimaitawa.‘ ' Ya kalle ta tana kwance tana bacci, hankalin ta a kwance; Tausayin ta ' ya kama shi, hawaye ya zubo masa, ya zauna a gabanta yana kallon ta. "Sister, ya za'a yi ki iya bacci' a cikin wannan hali? ‘Sister, me yasa'ki ka Boye min ciwon ki?" ‘ . , ‘ Kifa‘ kai yayi a Wurin ya yi kuka mai' isarsa,_ sannan ya tashi ya flto cikin‘ fushi yana kiran Ibrahim. ' . Ibrahim da ke falo ya dan shiga rudani don, jin yadda Sabeér ke kiran sa ‘ cikin ' fushi, ya mike. "Lafiya S'abeer?" ~ Sabeer' ya mika maSa'(file) din. "Meye wannan‘?" ‘ Ras! 'Gaban sa ya fadi, ya dafa’shi. _ "‘ , "(Relax) Sabeef". "Wanne irin (Relax)?". Ya fad'a cikin tsaWa. . , "Sister na da ‘irin wannan (major: Disease) din amma ace ban. sani ba?" "Sabeer, (please calm down) ban so . , Boye maka ba,’ .naso fada maka amma Farida 'ta hana, saboda tana‘ ga bazaka- iya jure waba ba ta son shiga cikin damuwa"; . Ya sunkuyar da kai yana haWaye. "Me yasa Sister za ta min haka? Me yasa ba za ta bani dama in kula da ita, in mata addU'a', in yi iya qokarina akanta. ba? Sister meye amfanin karatu na in ba zan taimaki 'yar uwata'ba?" Ya kalle shi ido duk hawaye, ya ce. "A‘ wanne (stage) take?" _. "'tana” (Advance 'stage)"ne Ibrahim ya baShi amsa. Zama yayi ya kama; kai ya’na kuka, Ibrahim ,ya ji tausayin sa - KWarai-‘,.. ya rungume shi yana‘lallashi. -. - ‘ ‘ ~ ' ~ ' Cikin muryar kuka ya ce. ."Uncle'Ib zan kai Sister. k0 ina ne a « duniyar nan,zan kaita (best) asIbitin.dake wannan duniyar nan, "za, ta sam'u lafiya .insha Allah"... . Hayaniyar Sabeer ya ta da ta, fito ~ tana‘ jin' ‘su, Hankalin ta- ya 'tashi ganin halin da Sabeer ya shiga, amma sai' ta daure, tayi qarfin halin‘ yin dariya ba ta nuna damuwa k0 tashin hankali ba. Ta dafa Sabeer, 'ta ce.‘ "Meye kake kuka ,kamar wani Karamin ‘yari karka_ ,damu, ba abinda zai same ni, kar ka daga hankalinka". Juyowa ya yi ya rungume ta,” "Sister Allahya baki lafiya ' Ta yi murmushi t’a ce, "‘Amin 'share hawayen, bana‘ son ganin hawaye k0 wani tausayi ~a» fuskar ka, .saboda hakan ‘zai, dinga tuna—min da mugUn ciwonda nake" dauke da shi. Amma ganin farin cikin ku da ‘kWanCiyar hankalin‘ ka shi ne samun lafiya ta. YanZu. ,kaika fara. rayuwar farin ciki; rayuwa _.mai ma'ana,’ kar~ ka bari rashin lafiyata ,ya ruguZa farin Cikin- ka. Allah‘na nan, Shi zai-bani laflya, kar ka damu'ko daga hankalinka ,akan abinda- ba a hannun ka yake ba kaji?" Ya girgiza mata kai,‘ta amsa-tana murmushi.Ya juya yatafi jiki ba‘ kwari Yanna dita ta fada jikin Ibrahim tana ' kuka, yana lallashinta‘; . _ '_ Sabeer kam na. shiga gida Deeda ta tare- ' shi da sauri; sai dai 'tana ganin sa tasan ba lafiya ba. Ta ja hannun ‘sa ta ‘zaunar .da‘ shi a kujera yayin data tSUguna'gaban'shi ‘tana shafar fuskar sa. ” sabeers. meYa _' faru na‘ -‘ganka . ‘ haka? ~ ‘ ~ ‘ . ‘ ya kalleta‘ido jawur, yace ,. deeda, ,- Sister...’ Sister batada ._ lafiya ban taBa‘sani ba". ' " '- ‘ Gabanta” ,ne ya. ‘ ‘fadi"'(Finally). Sabeer ya sani kenan", ' Ta fada a ranta, nan ta mike‘da.sauri ta‘ zauna a gefen sa tare da kwantar ‘ _da shi a cinyarta tana shafar fuskar Sa.Kar ka damu Sabeer,_Sister zata samu ‘ -lafiya, (She is. a strong woman) , 'Insha Allah za taji sauki, (She wili fight it);kar 'ka- damu‘. Tashi,'muje' kayi "wankan'". ' . .. Nan ta' ja' shi sama- har toilet inda ta' ' shirya maSa kOmai na .‘wanka, haka ‘ta taimaka masa ya yi wanka ya“ shirya, yayi sallah, .sannan-ta kaWo masa abinci har daki, tana bashi ‘yana ci tare‘ da 'Karfafa masa gwiwa da kwantar masa da hankali. Ya ji dadin hakan sosai, ‘Saboda ya ji sanyi a ransa. Haka ya dukunkune a jikin Deeda,‘ tana shafar sa‘har _bacci ‘ya dauke' shi, “a nan ta gyara masa kwanciya, ‘ ta je ta yi sallah. ' Ta jima tana zaune tana taSb‘ihi tare da a'ddu'ar Allah Ya‘ ‘bawa Farida lafiya, Ya kawo farin »~ cikin rayuwar. Su, Ya tabbatar, da so da Kauna a tsakanin su, su rayu tare har abada.‘ Ba ta gushe ba tana y'i' har aka kira isha'i, —ta.tashi Sabeer ya tafis masallaci‘, ita kuma ta yi nata sallar. Bayan ta idar ’ta. gama duk abinda zata *‘yi, ta shiga ta- sake «wanka, tayi (simple) kWalliya tare *da sa kayan bacci masu daukan hankali, ta fesa turare k0 ina ya' dau Kamshi.-Nan ta haye gado‘ tana jiran sa, bai’ shigo ba har" bacci. ya dauke ta, saboda ya tsaya a‘ masallaci tare da Ibrahim da Daddy; Sun fada, masa ciwon Fari'da ’hankalin sa ya. tashi, amma suka kwantar masa da hankali, yayin da' 'suka- .tattaunawa akan ciwon nata‘ da kuma nasarar da ake samu.' ' ‘ - Nan Daddy ya ce zai'yi taflya, .in- ya dawo .Zai biya fa India; akwai—wani‘ 'asIbitin' «(cancer specialist" hospital): sun. yi ~suna 'don Kwarewar su akan (treatment) din cancer. ' Ya Kara da ceWa; ""Sai mu hada da' addu'a tare da fatan Allah Ya bata laflya". Suka amsa 'da', "Amen". Duka Sannan suka yi' sallama, koWa’ ya " nufl Bangaren sa ‘ ' ‘ - Hangota yayi tana kwanCe tsakiyar gado ta dunkule. guri guda,’ a‘ hankali ‘ ya“ matsa- gare, ta, rana ta farko --kenan“ da Deeda ta 'sakar. masa koman ta, ba tare da tsoro'ko fargababa.‘ ‘ Ya kurawa “halittar' ta ido. ‘.".'Masha Allah". Ya fada a ransa. . Kwanciya 'yayi yana fuskantar ta, ya sa mata ido yana kallonta, ,yayin da ya kai hannu yana- shafar ta, hannun yaSa ‘da‘ idanun sa 'suka' kai kan kirjinta da suka. cika, sukayi bul bul. Tuni hankalin sa ya ‘ nemi barin jikinsa, tsananin sonta ' da‘ " sha'aWar' ta suka dirar masa- Ya sa' hannu _ ya juyo da ita, lokacin ta -bUde ido duk bacci, tana lumshe su tana masa wani'irin kallo.‘ . ’ Tuni ya ji ta Kara rikita- shi, idanun. sa suka kada suka yi jawur, Karara 'ta ga ; son ta da sha'awar ta‘a tare da shi. ' Shafar da yake mata ‘ya sa itama ta ' soma fita hayyacinta,’ don haka ta tallafo shi ta Kara taimaka masa yadda zai ji. dadin wasa‘ da jikinta, 'idon ta a ‘rufe tana ' sauke numfashi, tana kuma matukar jin dadin abinda yake mata, ;a hankali ya dinga lasa yana (kissing) sai kace ya samu lolipop k0 ina a 'jikinta, ,numfashin ta ' taji yana ‘shirin. daukewa, don ’haka- ya yi ‘ gaggawar ka‘bakinsa‘nata.’ ‘ ‘ ' ~ KWarai Deeda .,ta so suyi' ' sallar nafila kafin. su raya wannan dare; sai dai hakan bai 'samu ba, don haka' ta karanta . wannan addu‘ar: ' ' bismillah allahumma jannIb-nash Shaitana ‘Wa‘ jannIb shaitana ma razakatana ' Daga‘ nan ba ta iya tuna me ya faru ba, sai dai ta san ta .tsinci ‘kanta k0 ince sun tsinci kansu a wata duniya mai tattare da dukkan ‘wani jin dadi mara misaltuwa. Wannan dare sun raya shi da kyau, ya .kuma Kara musu tsananin so da Kaunar juna. A hankali‘ Sabeer ya‘ dinga shigar _ Deeda cikin so da Kauna tare da shauki. Sabeer ya dinga fidda hawaye yana kallon Deeda‘. wadda bai san ‘na mene ne ‘ - Ya, yi murmushi' ya gyara kwanciyarsa ,a jikinta, yace ' "Mu koma bacci ko ’ 'Murya kasa—kasa tace, "Ina ‘ga wanka ‘ya kamata muyi, kuma" na"-kasa tashi" Da‘sauri ya mike a rude ya’kalle ta. _ ' "yace'Deeda,naji miki ciwo k0?" Ta girgiza kai cikin kunya, ta ce. ~ "A'a 'Sabeer,_ ‘kwantar da hankalinka-ba’komai' ."(Sorry) Deeda", .Ya fada kamar zai yi’ kuka tayi saurin rufe bakin sa. . "Ba ka' yi minkomai ba Sabeer, (you; dont need to be sorry; just) ka taimaka min in yi Wanka (I need your help)". ,' ' Y'a mike,‘ "'Anyi an ' ‘gama my Deeda Tare sukai wanka,‘tun Deeda‘na jin kunya har dai ta sake. _ ' sun kimtsa, Deeda ‘kwance jikin Sabeer,ya ce: "Ya kamata ki koma. office 'Déeda, ina buqatar ki kuSa dani, in ina ganin ki kusa kOma‘i zai zomin DA sauqi, kuma‘ za. ki taimaka min sosai _ Ta girgiZa kai, alamar a!a. , ' "Sabeer,.nadi son in zauna a gida in kula dai kai "da_ Sister. tare .da‘ sauran jama'ar . BIRNIN GAYU (and keep ' pleasing you.) ina nemi alfarma 'Sabeer dina ya barni a- gid‘a' don in samu; nutsuwar kula da mijina da‘ sauran jama'ar' 'da nake ' tare” da su, in ji dadin taimakawa mijina, in samu'. nutsuwar Ibadar aure". ‘ ‘~Ya yi'murmushi ya ce, "Y‘adda’kike .so‘ haka za'ayi-Deeda na". . .' Ta yi murmushi tare da sumbatar kirjin sa, ta ce ‘ na gode sabeer shima sumbatar goshin Nata yayi zuciyarsa cike DA nishadi DA sonta yace Ina sonki deeda sona haqiqa sonda bazai taba qarewaba tar sai randa na Mutu na gode DA qaunarka gareni ta fada gamida qara miqewa a jikinsa DA wannan bacci yai awon gaba dasu nasan wasu zasuce Kai wannan admin din lol aradu abinda na gani nake rubutawa ato don nasan akwai Yan tsegumi irinsu @B yakub yanzu sai suma mutum fassara a wannan lokaci DA saber DA deeda ke wata duniya najin dadi DA farinciki a wannan lokacin Ibrahim na cikin tsanani DA quncin son deeda duniyar tai masa zafi ya rasa ta yaya zai soma cire kansa a wanna tashin hankalin Daya tsinci kansa duk dauria DA juria irin tasa sai Daya kasa Farida ta fihimci halinda yake ciki a duk lokacin data ganshi cikin irin wannan yanayin tasan menene saidai bata Iya ce masa komai ba SBD abune Wanda ba,a hannunta yakeba hakanan batason masa maganar ta kunyata Shi a gabanta. Dabara ce. ta 'fado mata, ta ce masa, tunda bacci‘ . ya gagaresu 'su tashi Suyi : sallah qiyamul laili. Shawarar tai maSa, don haka ya mike. :sukai alwala suka fara sallah, ' ” ‘ Washegari Sabeer 'ya riga Deeda tashi, 'ganin ana ta zabga ruwan sama ya sa bai tafi.maSallaci ba, da ya yi: alwala' ya yi sallah a gida, sannan'ya dawo tashin Deeda. Fuskar ta yake kallo tana bacci -- ' cikin kWanciyar hankali, fuskar ta cike da annuri. Ya yi ‘murmushi tare da sambatar ‘ kUmatun ta. da labbanta masu kyau da ban sha'aWa. . - -.A 'hankali ya dinga jan bargon yana hura 'mata' fuska, ‘nan -. idanunsa sukai._ wuyanta inda yayi ,,niyyar sumbata, amma me? Zuciyar sa ce' ta buga‘ da qarfin gaske, hankalin, sa‘ ya tashi. Tuni ya dimauce, ya "fita hayyacin' sa, zufa ta dinga keto masa, jikin sa ya hau rawa,- hankalin sa ya nemi barin jikin sa._ _ A firgice. ya sa’ wata 'irin Kara, ya sauka akan gadon da gudu, jikinsa na rawa karar nasa ya tada Deeda; a. tsoraCe, ‘hankalinta - Ya tashi . ganin yanayin da yake ‘ciki-tayi‘ Saurin .matsawa gare‘shi. ' sabeer, lafiya? Mene ne?" _’ . takurewa yayi .a jikin bango yana. "Ki matsa, kar ki zo kusa dani". Zufa na; keto masa, bakinsa da duk. “ ila'hirin jikinsa. rawa yake,’ yayin da . zuciyarsa ke tsananin bugawa. ’ Deeda gaba'daya“ ‘a'rude, take, ta rasa mé ke faruwa? Ta fashe ‘da'kUka. saabeer me ya same ka? yana. boye ’fuskarsa yayi‘ a'cikin Kafafun sa. yana "Ki matsa, ba 'na son ganinki".' Yana maganar fuskarsa a kife. "Ki tafl :nace bana son ganin ki. Sister, Uncle Ib, 'ku taimake ni, za- ta kasheni" A hankali tardinga ja da baya jikinta na bari,hankalin‘ta a tashe tana ’tunanin me ke faruwa da Sabeer‘? Me. yaSa “yake ceWa za ta 'kashe shi? "Sabeer ya za,a yi, in kashe ka? Sabeer ni matar kace' Ta fashe da kuka. . , "Sabeer Deedan kace fa, me ya- ' faru da kai? Na san dai Zolaya ta kake ' 'ko?" . . ' ‘ ' , Ta sake matsaWa tana kokarin taba Shi, ya. sa Wani irin Kara‘da ya gigita. ta,,_ _‘ yadinga jifanta da duk abinda ya samu "Ki tafi, bana son ganinki zaki‘kasheni,Ki tafi Ki bani wuri . Ta fashe.da Wani irin kuka',‘ta fita ‘ ~ daga dakin da gudu' ta makure guri guda’ tana wani irin kuka; hankalin ta a itashe, haka nan gaba daya tana rude, ta rasa‘ me ke faruwa. ' Mikewa' tayi ta,_ nufi' bayin dake falon don yin alwala, a nan ta ci karo da fuskar.ta 'da jikinta a gaban tangamemen madubin da ke toilet din. . - ‘ , ' ‘— Ras! Ras!!~ Gabanta ya dinga ‘faduwa',’- hankalinta yai mumMunan tashi. . .Jikinta ne gaba daya ya tashi yayi rudu- rudu, wasu .. abubuwa ta gani a ‘jikinta 'wanda ba ta' san mene ba, sunyi jaWUr, sun yamutse. ' "Inna lillahi ‘wa inna' 'ilaihi raji'un". Abinda take maimaitawa a ranta kenan. . Nan ta runtse ido, ta .daure tai alwala ta. fito' cikin ".kunci da tsananin baKin cikin abinda ya faru Tana nan zaune 'cikin .matsanancin tsoro da fargabar me zai 'faru da Sabeer da ita? Shi kenan_’yanzu zamansu yazo Karshe, lokacin da. take matsanancin Son sa da sonkasancewa da Shi.“ Wani, sabon sonshi ‘ta ji yana taso mata, ta fashe da,kuka 'DA qarfinta, ta mike ta hau sallaya tayi sallah ta kafa goshi a kan' ’ SallaYar, "wato Tujjada tana ta kuka tana addu'a. ‘ . ' ' ' Wani 'matsanancin son Sabeer ne' tare da 'fargabar rasa Shi ;a zuciyar ,ta, tayi kuka hartaji'ba‘ dadi'.""Ya Allah kar Ka 'raba‘ni da Sabeer, - Ya Allah Ka barni da mijina,‘ ba zan iya rayuwa ba 'Sabeer ba,’ Ya Allah Ka bawa'mijina sauKin halin da ya tsinci . kansa Ta jima a. wannan hali na taShin hankali 'da‘ kunci sannan ta miqe da niyyar ta. je ta sa kaya‘ a jikinta, sai dai ta rufe jikinta da rigada hijabin sallar'ta, ta 'miKe’ ta‘ nufi dakin Har yanzu yana makure a- inda ta banshi, yana ganinta_ yasa Kara tare dai jifanta‘ cikin.’ 'matsanancin. ‘tsoronta' Nan ta daure ta je‘ ta dauki- kayanta ta saka, a nan ya- Kara haukace " mata, .tsananin ‘ ‘rudani. yasa; ta matsawa gare shi' tace sabeer.ba- abinda zan maka,' don ‘Allah ka daina guduna"..' Ta fada, tana kuka. " ’ tsawa ya daka mata ki matsa nace, ki fita dakin; nace matsa “kar ki- ;matso ‘kusa dani. Daddy, Uncle Ib, Sister, za'ta kashe Nan ;taja‘ da baya,” 'yayin da"shi ‘ kuma yai salala ya fadi a‘wurin da alamar dai suma yayi ' ' . jikintana rawa. ta fita, 'ruwa ake. SOsai. Ta dawo ta dauk’i, waya ta ‘bugawa Ibrahim, bai dauka ba‘, haka ta Farida'ma ’shiru, dolénta’ ana ruwan kuma Mai qarfi ta ~ nufl Bangaren su, ta ; dinga danna musu door Bel Ibrahim ne ya som tashi daga barci Mai nauyi DA yake ya taso DA sauri donjin irin yanda ake danna bell din yasana ba lfy ba yana budewa deeda ya gani tsaye bakinta na kakkarwa idanunja jawur jikinta a jiqe deeda ya Kira sunanta a firgice lfy? ta fashe DA kuka Ibrahim sabeerr,,,,,sabeer zallah shared a profile . birnin. gayu chapter27 "Me y faru da Shi?"- .farida ce ta iso tana ~ tambaya,._ ' jUyawa tayi suka bi ta a baya, _ . _ Ganin halin da yake yasa duka suka juyo suna mata kallon tambaya. hannun rigarta 'ta ja ta- nuna musu yadda hannunta yayi; Ta fashe da kuka, ta ce. tace in banda fuskata duk jikina haka ya koma a dare daya, jiya har nayi bacci jikina lafiya, amma yau da .safe...". .Ta fashe da kuka. ‘ ' - . Farida ta ja" ta suka-fita,yayin.da Ibrahim ya mai da hankalin sa kan ‘ Sabeér Daga shi yayi ya mai da shi kan gado, ya- dauki Aruwa yana zuba masa kadan—kadan “a fuska,‘har ya farfado,‘ Ya A tashi‘a firgice; ya fada- jikin Ibrahim a ‘tsora'ce,,yace. ” " . _ "Déeda ba mutum bace,za ta kashe: ni', karka bari‘ta shigo, kar‘ ka barni a _ nan-,ina tsoron ta".. .Ya— fashe da kuka, "Uncle Ib, me ke faruWa dani? Me ya faru‘?" ‘ ‘ "Ta tafi Sabeer, kar‘ka damu ba zata sake dawoWa ba". Nan ,ya dinga tofa masa addu'a har bacciya ,dauke shi, ya fito falo ya same Su ya ce ' .‘ "Sabeer ya ‘farfado. har ya samu bacci". . ‘ Ya mai da. kallon sa kan Deeda yana‘ nazarin- ciwon nata, yayin da kukan ta ke daga masa .hankali. Yaja Farida géfe,-ya ce. ' , , ’ "Ina so ki tafi da ita ,‘ki mata wasu. tambayoyi, me ya faru? aka yi jikinta ya dawo haka lokaci daya?" Faeida. ta ce,'"wannan tambayar ta riga- da ta amsa maka, da akwai; wani- abu daban da ta fada’maka?" Shiru yayi yana nazarin maganarta’, har ‘yanzu bai samu amsarda yasoba; amma zai dauke ta su je asibiti. su' hadu tare da sauran abokan aikinsa wadanda Kwararru ne a fannin fata. Zai gayyace su, gobe su yi' mata; gwaji da gano' ' ainihin matsalar. “ 'Ya kalli Farida, ya ce. - - "'Ki-‘ tafi da ita gida, ,tana buKatar lallashi da Karfin gwiwa. Karki barta da Sabeer, a halin yanzu ba za su .iya zama da juna ba. Lokaci ya yi da zai fuskanci gaskiya, dolene a_ gare shi, ko ya amince da Deeda a yadda take, k0 ya hakura da ita har abada". - ' . Farida ta kalle shi hankalinta tashe, tacw - "Me kake nufi? Ka san Sabeer ba zai iya rayuwa- ba Deeda‘ baa, kasan irin son ‘da yake mata“:. . " Ibrahim yace‘; yadda ba zai iya rayuwa' ba ita ba, haka ba zai iya‘ rayuwa da itaba Yana gama fadl ya juya, ta sha ‘ gabansa. '"Me: kake nufi?" ’ . ; 'Zan- miki bayani gobe in Allah Ya kaimu, in. na tabbatar da. zatonda. nake“; Nan ya .fice yayin da ta. juya gun. Deeda taga bata wurin . . Daki ta nufa ta durkusa‘ a gaban sabeer a gaban saber dake barci tana zabga kuka Farida ta jata kiyi haquri deeda Ki fuskanci gaskia dolene ayi Daya cikin biyu KO zama DA sabeer KO rabuwa ba har abada in kun zauna tare cutar Da juna zakuyi don ba zaku taba samun kwanciyar hankali ba sannan idan kun rabu zaku kasance cikin kunci DA kewar juna saidai ya zama dole Ku zabi Daya deeda ta fashe DA kuka tace sister na yarda Zan zauna saber cutar Dani Farida tace Amman aishi sabeer din bai amince DA hakanba don daya amince DA hakan DA yau abinda ya faru bai yishiba DA bai kasance cikin wannan halin DA yake ciki yanxuba deeda ta fashe DA kuka tace sister niban yarda sabeer zaiqi zama dani ba. Sabeer na so na, damu' zauna ba juna gara mu zauna mu mutu tare. Ni zan cirewa Sabeer tsoro 'na da yake, Sister za mu rayu tare a- haka"; Farida ta ce, "Haka kike gani? To shi kenan, bari mu gani". ’ Nanta sa hannu 'ta girgiza Sabeer tana kiran sunansa; yatashi 'a hankali ya bude idanun nasa Yana hango su~ dishi- dishi, 'har ya ware idanun nasa sosai. - Yana ,ganin Deeda kuwa ya dauko filo ya dame fuskar sa yana Bari. . ' ' "Sister,ki fita da ita": ' Ya cusa’fuskar.sa a cikin katifa,‘ ya dunKule' guri guda yana kyarma. Farida ke shafa' ’shi, "Ba komai Sabéer, bude idon ka, ba abinda zai' faru -, da_ kai. Déedn.ka ce, matar ka Deeda da * kake matukar so, bazata taBa cutar'da. kai ba". ‘ ~"bana son .ganinta’ Sister, ki ce ta flta". _ ~da gudu Deeda ta bar dakin ta'na- tsananin kuka. . A waje ta tarar' da ., Ibrahim yana tsaye ya_ kasa

Chapter 22 of 25