Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ta tadi Inna ta tarbesu ba yabo ba fallasa, duk da Dccda batason .auren. a zuciyarta, taji dadin ganin ranar daurin auren Dccda, wanda 'shine burinta a zahiri‘. ' Aurcn Deeda’yaxo, "abazatar da batai tsammanintaba'tun kafin a daura auren Deeda ‘ke kuka har aka gama daurin auren. Inna keta faman yimata nasiha da nuna mata‘ . ya "zama’dole ta dau kaddara ta rungumi mijinta hannu bibbiyu, ta rungumi aurenta, ta yi :sa’ar mijin dake matukar sonta Ta fashe da kuka’ tana'fadin "Inna ya za,ai na Iya zaman aure DA wanda banaso A wannan hali farida ta'shigo ta same su, ta fahimci halin da Dccda ke ciki, kuma abin da- ya faru ba mai sauki'ne a gare taba',‘amma sai ta daure taci‘ gaba da yin abin da ya kawo ta, tamkar- ba ta san meke faruwa ba ’ . ‘gyara saka yiwa'deeda sosai, tun daga kan Jiki, gashi, har Sutura zuwa Takalma‘ Ta fito marya sak Ta yi wani irin haske da kyau,’ duk da k0 Fuskarta ba a shafa'mata komai ba, saboda hawaye dake zuba mata " Nan Farida ta sallame su, sannan taja ta gefe guda cikin sanyin murya ta dinga ba ta haquri da nuna mata cewa, ta san ba ai mata dai-dai ba. Ta kalle ta da kyau taga irin kukan da take, "Na‘ fahimci irin halin da kike ciki deeda,_na san ba a miki adalci ba_, amma Dccda abin da ya faru ya faru, ba mai canja shi. ' , , Deeda na ' san bakya' son 'Sabeer, amma Sabeee na sonki tsakani da Allah da zuciya daya he is innocent, ba shi da laifi, abin daya faru Daddy ne ya miki, Sébeer bai‘ San dole aka miki ba . halayyar Sabeer na san za su dame: ,ki‘, litinannéne a kan abin da yake so. ‘ ' Dccda ba Ashi‘da laili, haka ya' girma ya' taso, « bai san'ya‘ nemi abu 'ya rasa ba, ’bai san wahalar” neman abu ba. . Saboda ni Daddy da Ibrahim muna nema 'masa duk abin da yakeso, ’kece abu na farko da ya nema 'bai. samu a dadi ba. ‘ Deeda dan Allah ki kula da Sabccr, karki hUkuta shi a kan laifin da banasa ba,na san na zama mai-son kai, ~ba’ yadda zan yi Deeda, sabccr shine rayuwarmu, farin cikin mu— ni da Daddy da sauran family dinmu. Ya yin da ke kece rayuwar Sabeer- . '“ Dccda' ta dago jajayen idanunta ta kalle ta, tace "Ni kuma na wa rayuwar fa? ' . Ya ki‘ keso in yi da ‘shi? Ya kuke so in yi da na wa rayuwar da farin cikina‘?(l‘am not that great) da 'zan sadaukar da rayuwata na‘ba da farin cikina. akan naku in tambayeki Zaki iya bani Mijinki, ‘ za ki iya bani Ibrahim?" ‘ ' falida ta zaro idanu tana kallonta. ' "bani amsa". Rana ta farko kenan 'da Farida ta nemi amsar wani abu da ta rasa. 'hankalinta ya tashi fiye dana da Ta kau da kai tace, Lokaci yayi da zamu wuce, na 'lura. hawayen- idonki sun daina zuba, idonki ya bushe don haka zan gyara miki fuska mu wuce" ' ‘ . "Gyara mu wuce kun. 'riga da kun busar min da‘hawayena ldona daga yau, daga'yanzun nan ba za ki. sake ganin hawaye a idon Dccda ba _ Ku shirya' zubda hawayenku dukkanku ~kamar yadda ku ka sani' zubda‘ hawaye, yanzu lokacinku ne, nawa ya wuce za ku ‘ga ,yadda xan sa ku zubda hawaye zakuga yadda_ zan kuntata rayuwar wanda- ya kuntata rayuwata Yi min kwalliya da kyau Sister‘mu wuce Birnin gayu, ina matukar sauri da zumudin ganin Mijina Sabccr". ‘ Kalaman Dccda suka sa jikin Farida ya soma bari, kamanninta sun razanata, yanayin Dccda ya bata tsoro. ' Cikin sanyin jiki da tunani ta karaSa ma ta gyaran suka tafi hankalin farida a tashe, ya yin~ da inna mai fura tayi kuka, ta yi- kuka har ta gode Allah. Ta bi Dccda da addu'a'da fatan alkhairi, ya yin da tayi niyyar komawa Kauye‘washe gari. Kai tsaye suka wuce gidan da Daddy ya‘ shiryawa saber a BIRNIN GAYU,‘gidan da babu irinsa' kaf BlRNlN GAYU. ' faridan tayi mata rakiya bar cikin daki sannan ta filo, k0 sallamar kirki ba su yi ba. ‘ Deeda ta tsaya tana kallon tsarin gidan da dakin da irin dukiyar da_ aka kashewa' gidan da yadda aka tsarashi very classic. Nan ta kifa kai ta fara tunani. . . Bayan lssha,i Daddy da kansa ya jaWO Sabccr ya rakoshi har kofar gidansa, farida tana son yi maSa magana amma ba hali sabo da yadda ta ga yana tsananin muena da dokin zuwa ya ga Dccda. Ciki ta koma tana neman Ibrahim don fada: masa abin da ya faru, amma ta nemeshi ta'rasa a Gidan. ' Kofar Gidan Sabeer, Daddy ya kalleshi ya ce, "Ga gidanka Sabccr, ga Dccdanka, ga farincikinka goto ur happyness Sabccr ya rungume Daddy yana dariya. "Na gude Daddy, Allah Ya barni da kai Daddy". "Amin". Daddy ya fada yana dariya. Yace "Jeka (g0 and injouy ur self Nan Sabccr. ya sakeshi ya yi ciki da gudu. Daddyn ya bi shi da kallo yana dariya. A lokacin yaji kewar Mahaifiyar Sabccr ya ce "Allah Yaji kanki Fatima." Nan ya juya ya tafi yana jin wani 'irin nutsuwa da kwanciyar hankali ya bawa Sabccr abin da ya'keso‘ . *v* *9* *9* tun daga falo yaji wani irin kamshi‘mai dadin gaske mai tada hankali da kashe 'ciki Tafiya yake yana lumshe ido yana jin son Dccda a ransa. . Kai 'tsaye.ya wuce. dakinda ya san zai sameta. " . " Can koya hangota a tsakiyar Gado tana zaune Deeda ya kira sunanta cikin rudani da SHAUKTN SO. ‘ ‘ Ta dago kai ta kalleshi. ‘Ido ya sama ta ya ga tayi masa wani .irin kyau da kWarjini ya kara jin ta shiga ransa ya Kara jin wani irin sonta na shigarsa yana tsumashi. Da .gudu ya isa gareta ya fada jikinta, yana" hawayen farinciki yana shaKar Kamshinta yana jin sonta na‘taBa ruhinsa, ya‘ dinga ji tana taBa masa ' zuciya da sonta da kaunarta; ,Deeda' ina sonki? Deeda kece rayuwata": ‘ Ya fada cikin. murya kasaskasa Ya kai Bakinsa dab da Kunnenta yana fada ma ta Maganganu masu' ratsa zuciya da kashe jiki yana sauke numfashi a ‘hankali. Ya sumbaceta a Kunne. Tsigar jikinta taji yana tashi, kamshin Turarensa mai Ramshi da dadin tsiya ya soma kashe mata jiki. Bata ankara ba taji yana shafarta yayi kokarin kai Bakinsa'kan nata,_ a take taji wani hanzari ya Zo mata,ta tureshi da'Karfi ta mike. Ya tashi a rude hankalinsa a tashe kamar zaiyi kuka yace menene meya faru deeda?" tace"Bana‘son abin da ka kemin". Ta fada cikin Bacin rai .Bana son kana taBa min jiki' "Deéda yanzu munyi aure, ba kamar 'da ba Deeda'ke, Matata ce"; ' .. , Ta kalleshi ta yi' fnurmushin takaici tace"Ni Matarka ce, amma bana sonka kana ji k0?" , i . "Please Dceda, karki yi min haka Deeda! Kece rayuwata Idan' ba kya‘ son' in taBa ki ba‘ zan sake ba I Promise ba zan sake ba, kar kice ba kyaa sona"Gaba daya ya‘ rude ya rikice. 'kada ki~tafi ki barni". Tausayinsa_ta ji sosai,har taji ba zata Iya aiwatar DA niyyarta akansa ba Ta kalleshi lokaci 'gUda har fuskarsa tayi ja, Ta jawo hannunsa. "zo :Sabéer zoka. kwanta". ‘ Nan ta dora kansa akan Cinyarta tana shafar gashinsa, ya yin da'ya damke (daya hannunta ya hada da nasa ya manna a fuskarsa. ' Tausayin‘sa taji kamar ta masa kuka, a hakan‘ har Bacci mai nauyi' ya daukeshi tana kallonsa tana tunani. ' ‘ *v* *v* *v* ' bayan Farida ta gama duba duk inda ta take tsammani-sai dabara ta fado mata, da sauri ta nufi Side dinsa‘ Anan ta yi ' sa'ar samunsa yana kwance ya ‘ dukunkune’ guei' guda yana wani irin kuka mai tada hankali. A rude ta isa gareShi. "Ibrahim! Ta fashe da kuka ta dafashi. Ya juyo da sauri, ya rungumeta. . "Ibrahim yaushe ka fara boye min hawayenka? Yuushe muka' fara haka da kai‘?" ‘ ‘ “Bai ce mata komai ba, sai dai ta fahimci komai ta ce, ."Na gane Ibrahim, .na zama .mai son' kai akan Sabeer. ' Ka san najima .ina‘addu'ar“ Allah ‘Ya kawo Yarinyarda zaka so‘, ban taBa zata abin zai zo a haka ba, na so kwarai kafin inbar duniya in ga ka samu yarinyar da ka ke 'so'ka aura"; .. Ya kankameta ' gami ~da cewa,'; "Ya isa Yayata Kin san inasonki, kuma ban taba yarda wai. don bakida lafiya‘, za kira‘su ki barba, ai- rayuwa' a hannun Allah ya ke ‘duk da kina _da kansa ban taBa'kawo miki mutuwa ba,‘ na san jinyar da ki ka tsaya ki kayi _a Canada kin samu 'lafiya,‘ na ‘san- ‘zamu rayu cikin farinciki, yayata ban taBa‘tunanin dan kin girmeni da shekaru‘uku zan sowata ,wai in .Aure ta don kin girmeni ba Farida, ina sonki amma abin‘ da ya faru ban s0 ya'faru 'ba, ban san‘ yaushe son Deeda ya shigeni ba, ban San 'yaUShe na fara sonta ba, ta zo cikin rayuwata-tamin baZata; ba zan -iya Avoiding din ‘soyayyarta. ba, ‘ban san yaushe hakan ya faru ba, na san na fara Santa tun kafin'Sabeer' ya soma sonta,amm dana fahimci 'yana Sonta 'na. danne ‘zuciyata na Boye soyayyarta na yi kokarin .mantawa da ita da _soyayyarta; _na yi kokarin‘Boy m'iki da Boyewa kaina, amma yau na kasa ,da ldAnuwanta masu cike da‘ dimbin so da kauna, idanuwanta masu cike da tambaya da tsana a gareni suna bina sun hanani sakat Yayata zuciyata .ta cika da nauyin sonta da nauyin laifin da nayi mata da nauyin rashin kunyar‘ son-Matar-kanina Yayata ya .zan'yi in rayu da wannan'nauyin a kaina kayi kuka Ibrahim Ta fada cikin muryar kuka "Kayi kuka Ibrahim ba zan hanaka ba. Ka yi kuka nima zan tayaka ' Nan suka rungume .juna suna wani 'irin kukan bakinciki da tashin hankali. ' ‘ tun yana jin motsin Farida har yaji shiru,ya dago kai da sauri. ' farida' Ya fada da karfi yana girgizata. Ya daga' hannunta gami da gwadawa yaji. Sakin hannun yayi hankalinsa ya yi mummunan _tashi; "Ya kira Sunanta da karfi faridaaaaaaaaa!!!" . ya rude ya fila hayyacinsa daga karshe ya fadi Sumamme deeda k0 data samu Sabccr ya yi Bacci a hankali ta zame jikinta ta' sulale ta~ bar 'Sabccr din, ta sauko falon kasa ta dauki'wata takarda ta masa guntuwar wasika ta ajiye masa a inda zai gani. ‘ _ ‘ A Daren ta sulale tabar'BlRNIN GAYU! Ina ta tafi?yaya sabeer zaiyi idan ya tashi bai gantabA? shin meke faruwa DA Farida DA Ibrahim ne?yaya zasu kare DA wannan cakudaddiy kuma rudaddiyar DANGANTAKA? mu hadu a BIRNIN GAYU BOO3 hared a profile . birnin gayu chapter15 sassanyar iskar asuba mai Kunshe da ni'ima tare da tarin ‘ ' albarka, shi ya doki fuskar Farida, hakan yasa ta ja dogon numfashi tare da motsawa, ta dinga kokarin bude idanunta a hankali. Ta yi tsawon .minti daya a haka kafin ta fara fahimtar inda take da ‘halin da suke ciki. - A nutse ta juya ta mai da kallon ta kan Ibrahim da baisan inda yakeba, tuni abinda ya faru a daren jiya ya dawo mata. Nan ta yunkura cikin Karfin hali ta mike duk da ba ta jin karfin jikinta, haka ta yi kokarin takawa zuwa ga' 'window', iskar damina hade da yayyafi ya daki fuskar ta. Hakan ba qaramin dadi ya yi mata ba, nan ta yi Kokarin shakar iskar asubar gami da ware hannayenta yana ratsa ta. Hakan yasa ta ji ta samu karfin jikinta da kuma lafiyar jikinta fiye da da. Bimin Gayu-3________Sa’adatu Waziri Gombe ‘ Ruwan sama ne ya sauko da karfi, ta miKa hannayen ta duka ta tari ruwan, sannan ta juya ta nufl gun Ibrahim dake kwance, ta zura masa ido tana-kokarin tantance wanna hali yake? Suma ne k0 barci? A take ta shafe mai fuska da ruwan da ke hannunta, .hakan yasa ya- motsa tare da yatsina fuska yana kokarin bude ido. Ganin haka ya sa Farida ta saki murmushi. Lokacin da ya bude ido ya ganta gabansa, ya yi zumbur zai mike tare da kiran sunanta, ta yi saurin mai da shi, ta kalle shi ta fadada murmushinta gami da fadin "(Welcome back)". Shi dai kallonta kawai yake, ta ci gaba da magana. . . - "Ashe dai da gaske .ne likitoci ba, sa iya ta'bukawa matan su, iyayen su, k0, wasu mutane mafi kusanci da su komai? Yau na gani akan mijina. Lokacin da nayi dogon suma duk da ka san me zaka yi ka farfado da ni amma Bimin Gayu-3 Sa’ad‘atu Waziri Gombe _ ba ka iya kayi ba, sai tsabar rudewa Ashe kana ' sona' Sosai‘ haka? Gashi dai' kaga. Allah Ya taimakeni 'na farfado‘ dai kaina har ‘na farfado da kai.’ , - to' dai ina'so ka fadamin da kai da ka ganni- cikin yanaYi- na ciwo ka' rude, ka tsorata, ka' rasa ~abinyi saboda' kana tunanin “wani "abu mUmmuna zai' faru dani. Da kuma‘ni’da na ganka‘a 'sume, na nutSu nayi'maka” abinda' ya f1 dacewa cikin nutSuwa, na- dake don kar wani abu mummuna ~ya faru . da kai. Wa ya fi wani son dan uwansa ni da kai?" . Ta karasa'maganar ‘da dariYa‘. . ‘ Ibrahim ya yi. saurin rungumé ta sosai» a jikinsa, yace. ' ‘ _ ‘ A ,a Yayata, ' wannan lokaci da yanayi 'kina maganar Wasa? Kin san tashin hankalin ’da na‘ tsinci, kaina jiya? Na zata,,,,,, ' "Ba abinda zai, faru Ibrahim,. Ta katSe ' shi "Da' saura na Ibrahim, ina qoKarin Bimin Gayu-3 ,,,,Sa’adatu Waziri Gombe 'shawo kan lamarin nan. Duk' tsaWOn lokacin da na sadaukar ina, rayuwa ba kai,;"saboda Kokarin neman’ magani da lafiya ta ba zai, tafi a banza ba. Ina addu'a, kana min addU,a jama'a da nake tare da su Wanda suka’san me nake ciki suna min maddu'a. Ibrahim Allah; zai bani lafiya,‘ ina 'Kokari (I am fighting 1 saboda ina. son! in samu lafiya; in rayu da' mijina, Kanina Ibrahim, kamar 'kowaccé mace _da ke da aure a gidanta. _ , . Ina so in rayu da Sabeer dina, Daddy sauran' 'yan' uwa. Ina. son kaWo gyara a rayuwar mu da BIRNIN GAYU...".. Ta Karashe maganarda kuka. " , _Tace, "Kanina, ina son yin abuda‘ yawa. "Za kiyi Yayata". Ya fada-cikin sanyin murya tare da tausayaWa halin da take ciki. "In‘sha . Allah Yayata, da yardar Ubangiji 'dukkan, wani burinki zai cika. Ciwo ba shi ne mutuwa ba. kuma wannan Bimin Gayu—3___._____Sa"adatu Waziri Gombe kanin naki zai kasance tare da. Yayarsa har tsUfa, har mutuwa Insha Allah". Nan ya" mikar da‘ita‘ gami da kwantar da ita a kan gado ya gyara mata kwanciya. ‘ "Kina-bukatar hutu". Nan ya Wuce, ya. dauko magungunanta; ya bata. (juice) ta sha, sannan ya; bata magani, ya 'sa ta a gaba yana mata murmushi tare da shafa kanta yana kara fada mata irin Kaunar da yake mata, hade‘da kalamai masu kwantar da hankali da karfafa mata.- gwiwa har bacci‘ya soma daukanta. Ta bude ido' kadan' tana kallonsa- dishi-dishi » saboda . magun'gunan' da tasha, masu. Karfi ne, Cikin muryar bacCi ta ce ,"'Kanina,. a duk ' lokacin da. na ga wannan fuskar taka da wannan murmushin naka,nakan manta ‘dukkan‘Wani Bacin‘ ,-rai" da‘ KunCin rayuwa. Murmushiin ka ka‘dai, ‘ya ishe ni~ dukkan tsawon‘ .rayuwa-(you are' the best husband 'ever)"- ’ Haka ta. dinga-surutai shi kuma yana Bimin Gayu-3/////Sa'adatu waziri gombe kallonta yana mata murmushin da take so din har bacci mai nauyin gaske ya dauke ta Ya lullube ta, ya mike yana kaiwa da kawowa, damuwar sa da kuncin sa suka dawo masa sabo, ya rasa me ke masa dadi Kowanne motsi ita yake ji da gani, tare da‘ Kaunar sonta mai zafin gaske ke kona masa ilahirin jikinsa da zuciyarsa.. , "Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Deeda ta yi aure, matar wani Ce amma na kasa cire ta a zuciya ta, sai ma abinda ya karu "Ibrahim, me ke damun ka? Deeda matar Sabeer ce. kanin ka, dan karamin kanin ka da ka raina kamar danka, cikin so da Kauna tare da' shakuwa, kanin matar ka', wacce ta baka dukkan wani Kauna da kulawa lokacin da ba ka da me maka duk da Karancin shekarun ta. Tun kuna yara ta koyi halin girma, saboda maraici. Duk yarintarta ta kare a kula da kai, a lokacin da ita kanta take bukatar a kula da ita. kafin mahaifiyar Birnin Gayu-3 ’ Sa’adatu Waziri Gombe Sabeer tazo ta'bamu-soyayyar uwa, tamkar ita ta haife mu". . v ‘ ‘ "Yayata tayi. 'fada da 'yan uwanta, ta -- samu saBani da:mahaifinta‘saboda ta ce zata aure ni, duk da nima ina son Farida, don-ta girme ni da'shekara uku, baitaBa damuna ko >‘rage min soyayyar ta a zuciyata ba. Ina son ta, ina kaunar ta, _'ina girmama ta da daraja ta.. Bani 'da niyyar ‘sOn wata ko hada ta da wata a rayuwa ta, ' Deeda ta shi'go rayuwa ta lokacin da ban zataba balle tsammani, kafin in ankara ta yiwa zuciya ta illah. Wani irin abu nake ji game da ita, wani abu da ban 'taBa jin irinsa ba, wani abuda ke kokarin fin karfina. “ Ta zama mallakin Sabeer, amma ba abinda- ya 'canja, kunyar .kallon kaina nake balle Sabeer, ballantana kuma Farida. Nauyin alkhairin su agare ni, da kyautatawar sugare ni, ya'ci in sadaukar da irin Deeda k0 fiye. Ya ‘Allah Ka taimake .ni. Allah Ka Bimin Gayu-3---sa’adatu Waziri Gombe bani ikon aiwatar da, abinda yake dai dai", - Nan kuma ciwon Farida ya- fado masa da kuma yadda rayuwar Sabeer da Deeda. zata kasance. Tuni' ya. ji: ya kuma rikicewa komai ya kwaBe‘masa ya, rasa . mafita: wannan halin . ' ' Yaji‘ana sallah “a ‘masallaci, .hakan yasa‘ya shiga~bayi. yayi alWala yawuce masallaci. -' ‘ -_ ' f .Kwance yake .cikin ,jin «'dadi. _da kwanciyar hankali, da. alama‘ya‘ yi bacci mai dadin gaske‘wanda ya jima bai yi. irinsa ba, hankalin 'Sa a kWance', zuciyarsa" cike da tsantsar‘farin ciki da tsana’nin’ son Deeda‘ da ke ratsa‘ dukkan.ilahirin jikinSa, 'yana ratsa shi tare da saukar masa da. wanj irin ni'ima' da niShadi a tare dajin'dadi.-mara misaltuwa. A hankali ya bude idanuwan sa'dake cike .da. bacci; .fuskar sa kunshe da murmushi, ya kai hannun. sa do Shafar Bimin Gayu-3,,,,,, Sa’adatu Waziri Gombe Deeda tareda bude idanuwansa,don kallon ta, amma sai ya ji wayam Hakan yasa ‘ya mike da sauri tare: da, baza ido yana' neman' ta, Nan'ya tSai da idOn saf tare da tunanin sa cewa yayi qila tana bayi, saboda' jin“ da yayi ana sallah 'Ya mike da- sauri', 'Yayi'lattin zuwa sallah-har'an kusa idarWa; ya akai yi Deeda bata tashe ni ba?" ' . ' Ya' baWa' kansa 'amsa, _"qila itama lattin'tayi". ‘ ya Fita ya ya'nufi dakin da aka ware nasa,don a dakin-Deeda suka» kwana, Tunanin da ya yi tana (toilet) yasa shima ya' nufi’(toilet)) din dakinsa, 'ya yi alwala cikin hanzari, ammakafin ya foto ya ji har anyi~ sallama, don 'haka yayi'sallah; a dakinsa' kawai.‘ " ‘Bayan ya‘. idar ya fita zuCiyar sa cike‘ :da nishadi,; tare da "dokin son ganin Deeda, wanda ba. tare suka kwana ba.‘ Shi dai yafi Son ya yita ganin Deeda, kuma Birnin GaYu'3,,,,, sa,adatu waziri gombe yana manne da ita a kowanne lokaci Wannan Shi ne abinda yafu masa kOmai dad1 a raYUWarsa Yana shiga ya tarar da dakin Yadda ya barshi, hakan yasa yaji.hankalin sa ya soma tashi, ba Deeda a dakin ba alamar ta. Bayin ya nufa kai. tsaye ya .bude, wayam, kuma ba‘wani alama na anyi amfani da (toilet) din, komai a bushe. Zuciyar sa ya ji ta harba, ya fito dan ya gama duba sama kaf'ba ita babu alamar ta. Nan 'ya sauko qasa, nan. ma ya gama binci‘ken-sa,’duk wasu falo, kicin; dakuna‘da (toilet). na gidan zuwa harabar (area) dinsu, amma'batanan, hankalin sa yayi mummunan tashi.‘ "Deeda.Ya Shiga Kwala mata kira da karfinsa, kuma‘a rude.' Ya sake komawa saman dakin ta; Bimin Gayu-3 ,,,,Sa’adatu Waziri Gombe "Deeda, ki fito, please in ma wasa 'ne bana so, ki‘fito in ganki. Na san kin Buya ne don ki ga ya zan yi? Na san dai yanzu kinga yadda na dawo, 'na birkice a cikin kankanin lokaci. Kin 'san. Sabeer bai da wata ’ farin ciki da kwanciyar hankali in ba ke, please Deeda ki fito,‘ na san wasa ki ke". . Tuni idanun sa suka kada sukai jawur,‘ abinka da‘farin mutum, farin ma Kal, hakan ya sa fuskar ta rine tai ja sbd tashin‘hankali. Ganin cewa da gaske Deeda ba ta dakin 'ya_ sa ya shiga neman Wayar sa, ya sake“ saukoWa falon kasa, ya shiga laluben waya‘ da bai san ma inda take ba. 'A nan ya ci'karo .da' Wata farar takarda' Wanda ta dau hankalin sa akan table. Nan yasa hannu ya dauka. ‘ ’ SABEER; Ya ga an rubuta da manyan harufa, hakan yasa ya ji bugun zuciyar‘ ‘sa »ta tsananta; ya kasa budewa._ ‘Ba k0 shakka ya gane rubutun Deeda ‘ "Me hakan yake nufin" ' Ya fada 'a tsorace. '"Ba dai Deeda..’." Sai kuma ya ‘yi shieu A'a; ba abinda nake tunani bane..;Nasan Deeda bata bar gidannan ba - Haka‘ ya sa wa takardar‘ido ya kasa bude ta, saboda tsabar tSananin fa'rgabar me ; zai tarar a_ ciki? Daga karShe dai ba shi DA zabi sai ya bude don' sanin abinda Deeda take nufi. SABEER ' ' Dak da‘na san zaiyi wuya ka fabimci" abinda zan fada maka‘, amma zan fada maka ko’AIIah Zai-sa watarana ka fahimta. Sabeez; -nabar BIRnin GAyu ba duniyata bace, ba rayuwar' BIRNIN GA k0 daya a tsarina zanje na nemi dai dai da, tsarin rayuwata.‘ " Ina so ka zauna ka daure kayi dogon nazari da tunani' akan Deeda, "Wato Shin son Deeda kake? Shin Deeda abar sonka ce? Abar "faunar ka ce? K0 dai Deeda Wata rigimarkace da fitinar ka, wacce kuka saba a ko wane lokaci? ‘ In har Deeda fitinar kace. Wanda in kaso rigima sai ka same ta kamar yadda ka saba samun duk ibinda ka so 'a rayuwarka sai ka Samu, ‘kai ba zaka yarda da‘cewa akwai abunda zaka nema ka rasa a rayu warkaba, to wannan saidai kayi haquri sannan inason idan ka rubuta takartar sakina kakaima kakata ita tasan inda zata sameni wasiqar Nada yawa karmu bata lokaci ,Da kyar ya iya‘ kai Rarshen wasikar, hankalin sa ya yi tsana'nin tashi, rudani. tare . da tsoro da wani irin firgita‘ ya. bayyana» a fuskar sa,; idanun sa- Suka‘ kada. :Ya yi iya kokarin sa. ya .zubda'haWaye ya gagara. Zuciyar tasa ~ta dinga masa Zafl da Wani irin zogi. ' " ' Lokaci _ na_ farko. kenan da ya taBa tsintar kansa a wannan yanayi na‘tsanani' da tashin‘hankali a Wurin sa. ‘ 'Wani ' irin ‘ bikin ciki ya lulluBe‘ shi, wai duk ’irin tsananin' son 'da yake .yiwa‘ Deeda tace wai ba so bane? - ' . "Deeda ba ta San meye so ba, bata san me nakeji. 'A~lokacin ya samu wasu hawaye masu zafin gaske'suka' zubo masa.‘ '. " "Deeda baki san abinda nake ’ji game da ke me‘tsanan'i ‘da‘ ‘zurfiba bare, ki san- abinda nake ji game da ke da zafi bane. A halin' yanzu, ciwon abinda nake ji na tafiyar'ki zai iya' kashe ni in naci gaba da jin haka. Ba zan iya jurewa‘ ba".; "ba dai Deeda ta tafl inda ba zan sake ganin ta ba?" . d Wannan tunanin' ya Kara furgita shi da tsorata shi, saboda shi' a- wannan _lokaCi ya riga da ya mayar da' Deeda fayuwar sa, komansa. 'Ji. yake shi ba zai iya yin komai ba in ba tare da Deeda .ba,' yana ganin duniyar Sa ta zo karshe. _‘ ' A rude ya fita yana rike da takardar,'- ya fito daga (area) dinsa ya‘ rasa ma ina-zai yi? Wurin. mahaifinsa ne k0 yayar sa da Uncle 1b,? Shin wa yafi biya masa buKatar sa cikin gaggawa a ’tsakanin‘ su? ' A take Kwakwalwar ,sa ta ‘ba shi mahaifin sa, don haka ya nufi Bangaren sa yana kiran sa a‘rude ‘da Karfinsa. - "Daddy! Daddy! Daddy! 1‘"; ‘ ' A dai dai lokacin Ibrahim ya fito daga masallaci‘, don ya jima yana masallacin yana karatu; tare da addu'o'i. Ganin' ruWan sama na shirin Sake Saukowa ya sa ya fito, lokacin ya hango Sabeer.‘ Tsananin mamaki-ne ya kama shi. Sabeer- a wannan lokaCin yana Kwalawa“ Daddy kira, lafiya kuwa?" ‘ Binsa ya"yi da sauri, ya 'jawo'. Shi'. Ganin’sa a rude, kuma‘ a firgi'ce ya tsorata shi. Sabeer, lafiya? Ka ga wani abu da ya ,firgita ka ne?" "Uncle Ib Deeda', Deeda...'.'. . ."Me .ya saamu Deedan?" ' 'Kawai' sai ya fashe masa da kuka: kamar Wani" yaro, ya fada jikinsa.‘ "Uncle Ib ka taimakeni, Deeda..‘."'. Tuni'. -_shima Ibrahim din; ya rude, a tunanin isa wani‘ abin ne ya samu'Deedan. Jan shi ya yi,' "zo mu je, meya samu Deedan?" " ‘ . Da kyar Sabeer din ya ‘iya miKa masa takardar,‘ ya”. .karBa 'da ,sauri ‘ ‘ya fara karantawa, Hankalin ,sa 'shima ya tashi matuka, bai taBa zaton k0 tunanin'Deeda za ta iya guduwa ba. ' Shin rashin son da‘ take 'yiwa , Sabeer har yayi tsananihaka? Shin ta yaya zan’ soma taron ‘wannan sabuwar matsalar?. Tabbas komai zai rushe, tafiyar Deeda zai ruSa duk ginin da suka jima suna yi. ’ "Ba zai yiwu ba Ya fada a 'ransa. , . .. "Ya zama dole in nutsu in san 'hanyar' da zanbi da Sabeer, 'yanzu ,za'i iya ta da hankalin kowa a BIRNIN ‘ .GAYU, 'musamman Daddy da Farida. Zai daga hankalin: koWa, ba BIRNIN GAYU‘ kadai ba, ba mutanen gaei 'da hukuma kadai ba, har Deeda da mahaifinta da mutanen Kauyen su sai ya musu rashin mutunci, wanda hakan ba zai musu kyauba". . Tashin hankalin da Ibrahim ya 'hango “ ya matukar firgita -shi,' ya .zama’ dole ya nutsar ‘da Sabeer kar ma mahaifinsa'ya kai ga jin abinda yafaru Cikin dabara da wayo ya ja shi zuwa nasu 'Bangaren, ya ’ ja shi inda Farida ba za ta ji shi ba, ya rufe kofar yaddah, ya tabbatar da ba mai jinsu yayin da Sabeer' ya birkice masa. K0 su fita neman Deeda, k0 su je su fadawa Daddy ya sanar da :hukuma su fara neman ta. Ba yadda Ibrahim bai' yi da shi ba ya nutsu‘ ya saurare shi ya Ki, yace sam shi kawai a fita a tafi. Ya dinga murda Kofar yana buga' ta, yana masa bori kamar wani yaeo dan yaye. Sai da Ibrahim din ya daka masa tsawa tare da jijjiga shi,,sannan ya yi shiru. Fuskanan tayi jawur, idanun sa sun kumbura. ' ' ' . , Ibrahim ya kalle shi ,da' kyau, kansa sunkuye,duk ya yi kalar tausayi da wahala, ga Kunci da wani irin shaukin‘ son Deeda a tattare da shi. Tausayin sa ya ji sosai, ya ce "Haba Sabeer, dubi yadda‘ ka ‘mai da ka- ka,"akan me? mace?_Akan Deed: wacce ba ta' sonka? Wacce bata damu da Santa ba?" ‘ ., 'Hakan' ya sa'Sabeer ya dago kai'_ya kalle Shi da manyan idanunsa da suka' rine; Ibrahim ya ce "Kwarai,‘kalle ni‘ da kyau,‘ Deeda ba ta ma san kana son ta ba.: Ka karanta wasiqar ta, 'amma da Alama ba ka fahimci‘me take nufi ba. Me ta ce maka? Ba son'Deeda kake ba,. Wannan- ba so bane, fahimtar kace, rigimarka ‘ce, kusancin ce; abotar kuce’ .yasa'kayi tunanin kana sonta., - Sabeer,,in har wacce kake so, so na hauka, "na fltar hankali.bazaka ka iya tabbatar mata kana son taba, in har son da kake matar-bai kai ‘ wanda .zai tabbatar mata kana Sonta’ba,“ maganar itama ta so 'ka har'kuyi' rayuwar aure ai" bai taso ‘ba‘ ‘ In har

Chapter 13 of 25