Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kowa". ‘ . : "Nayi alkawari Inna zan, rike amana, karki damu. Kina bukatar hutu". Idon sa ya Kada ya yi ja. : . - faridace ta juya da sauri ta .koma dan kiran Deeda da Sabeer, ya zama dole ayi mata adalci ta gana da kakar ta, ta yi mata addu'a Deedan suka shigO,‘ ta kalli Innan ta fashe da kuka.‘ "Karkiyi kuka". Ta’ fada tana numfashi da Kyar. "Karku damu, Allah Na nan, komai zai dai daitai". Sabeer Ya kalle ta, ya dauke kai, idon sa yayI jajir "Inna na me ya same ki? Ki tashi 'mu taf1 gida, nan ba wurin zama bane". Ta yi murmushin Karfin hali, tace Innar ka-tsufa ya’kawo, jiki ina bukatar laushin katifar asIbitin nan tafi sabuwa da 'tauShi akan ta gida, don haka ka barni in tare a nan Ya yi duriyar karfin hali, hawaye ya gangaro masa, ya ce; _"Inna har a wannan halin ma kina: jin yin wasa?" _ Ta yi murmushi tace, "To yanzu abinda zan fadi ba wasa bane, tunda ni yanzu na tsufa ga matar ka Deeda sabuwar jini ce ita, ka rike min ita amana, kar ku rabu har tsufa, sai mutuwa. Ka min alkawarin zama da’ Deeda a kowane irin hali, dadi k0 wuya, ciwo k0 lafiya ba 'za ka‘taBa barin Dee‘daba, auren ku nahar abada ne".“. ' Ta kalli Deedan dake ta kuka tana tsorace‘, fuskar ta cike da zulumi da fargaba, ta ce. ‘ ‘ "Kema haka,‘ ki. min alkawarin ‘ biyayya ga' Sabecr da zama da shi « har abada". "Na yi‘ alKawari Inna. Don Allah kar ki daga hankalin ki, ki kwantar da hankalin ki ki samu laflya ba abinda zai faru da ni" Sabeer ma ya ce, "Inna, kar' ki damu, ina tare da Deeda,‘ duk rintsi duk wuya, insha Allah ..ba.zamu rabu ba Sai mutuWa". ' Ta 'yi murmushi ta ce."Alhamdu .lillah, Deeda, ki‘ riki Ibrahim dan uwa, duk abinda ya shige miki duhu ki fada masa kinji?',.'.. ' Ta girgiza kai, "Na .ji Inna, me yasa kike irin wannan .maganar? Baki da lafiya, kina bukatar hutu, Inna kiyi shiru ki huta". = Ta yi‘murmushi, ta ce. "Deeda, kiyi tamin addu'a Allah Sa baccin nan da zanyi ya zama hutu a gare ni". ' ' ' "Insha Allah Inna zanyi miki". Ta fada tana hawaye. ‘_ _ .. Sai da zuciyarta ta dan yi sanyi ganin yadda Innan numfashinta ya dai‘ daita, da alamar. sanyi a ranta ce "Allah Sarki Inna ta, 'kwanciyar hankali na shi ne nata, tashin hankali na shi ne nata; In Allah Ya yarda ba za ki sake ganin tashi‘n hankali naba duk yadda za'a- yi in; Allah Ya yarda zanyi Kokarin zama cikin kwanciyar hankali don naki hankalin ya kwanta". Nan lnnan ta kwanta ta .samu_bacci, yayin da Deeda ke riKe da hannunta tana mata addu'a har itama bacci‘yadauke ‘ Ibrahim da Farida suka dita zuwa wani office, dan ya mata bayanin ciwon Inna— , _(B.p) ne .yaka da ita, sai mayi fatan samun lafiya"- . ' Bayan sun dan- tattauna ya farag._._ mata bayanin ciwon Deeda, ta yi shiru ~ tana Kokarin fahimtar 'sa,‘ sannan "ta ja- dogon numfashi tace. Me kake‘ gani game da ‘ciwon? Za ta iya WarkeWa?" ‘Ya‘ ce, "Kwarai‘, ~sai _ dai akwai tsammanin zai dawo in ta sake zuwa ‘inda jikin ta, bai so, fatar jikin ‘ ta bai so: (Allergy) ne, zai iya dawo wa, k0 in ta ci’ wani ~abu, ko- taBa“ wani abu. Na San dai‘ ’BIRNIN GAYU'ya- karfii jikinta, da (area) din . da take zaune a Kano, matSalar shi ne, ban san me da mene ne jikin tabaya so ba? Sai dai in mun koma ‘zan yi. Kokarin bincike a kuma samamata ‘ (strong) ,magunguna insha Allah '(She Will be fine) in'yaso zatayi rayuwar farin. . ciki da Sabeer, tunda a BIRNIN GAYU za su zauna"; ' Farida tace"(I hopé so) zan‘f1 kowa farin ciki-in haka ya”faru'ta wuce Wurin Inna sa Sabeer'zaune ya zurawa Deeda 'da‘ Inna ~ido yana jin' kaunar su a ransa. Yana mamakin lokaci guda Inna da Deeda sun zama Wasu' abu masu muhimmanci’ a rayuar sa, -- sun zama tamkar? 'yan uWansa na‘ jini; sun zama rawaar sa‘l - Ya‘ tuna Wasu shekaru kadan da suka shude babu‘su a rayuwar sa a, lokaci‘ guda suka shigo rayuwar' sa, har ma yana jin tamkarba zai iya rayuwa basuba.’ ‘ _ Da wannan tunanin ya' fita a dakin, ya nufi can Wajen Kauye inda' ake samUn‘. netWOrk, ya yiwa' Daddy ,waya ya ‘ sanar " da shi halin' da aké ciki,'don‘haka ba‘ zasu samu damar1' dawoWa ba' sai ~ ta samu sauki. Daddy ‘ ya ~ce, "Allah Ya: bata lafiya". ‘ ’ , Yayin da ya girgiza kai, ya ce. . ‘ "Dama Sabeer ban zaci dawowar ka yau ba". Nan ya koma cikin. asIbitin ya‘ samu. ‘ . Deeda da Innan yadda ya barsu. -_Washegari .da asuba Inna ta amsa kiran 'MahalicCi'. Deeda ta idar da sallar "-asuba» tana zaune kan Sallaya tana taSbihi tacigaba. da addu'a; yayin da Sabeer ke xan masallaci, Farida nawani daki na kuSa da nasu Innar tana‘sallah. r Dukkansu a aslbitin suka kWana, sai dai hankalin su ya dan kwanta saboda Innan ta ji sanki SOsai, ta Samu bacCi mai lafiya, wanda‘ashe saukin taf1ya’ne ba su sani ba. ’ Bayan an idar da sallah Ibrahim da ‘ Sabeer suka shigo, kai tsaye gun Innar‘ suka wuce‘, a nan suka tarar da rai yayi halinta "Inna -lillahi wa *inna ilaihi, raji'un'". Abin da suka fadi kenan. ‘ ‘ . Ibrahim V kan , ‘ sa‘ ya rikice balle Sabeer da hankalin sa‘ ya nemi barin jikin ‘ sa saboda dimauta. - Ibrahim ya juya-yana hango Deeda kan sallaya tana ta. addu'a, tausayin .ta ya kama shi; Ta yaya zai fara sanar mata ta yi rashin Inna har abada? _- Ya kalli ‘Sabeer ya ga yadda ‘shi ma 'ya rikice, shi kansa yana‘ bukagar kulawa ta yayai'zai iya kula 'da Deeda? Sai dai_ba'mai iya yin wannan sai shi, ‘saboda shi ne mijin ta. Ibrahim ya dafa shi, ~ "Sabeer, “ka daure, ka sanba abu'mai sauki ba ne‘, na' san irin sabo da shakuwar da ka 'yi da Inna, abin‘da Wuya. sai dai ya zama dole . ka daure; sab0da kai né mai kula’ da Deeda‘, in ta ganka .haka za ta Kara shiga tashi hankali" Lokacin Farida‘ ta shigo,ta fahimci abinda ya faru nan ta daure taje tana‘ yiwa Inna addu'a Lokacin Deeda ta shafa‘, ta taso tare DA fadin -. ."Ina kWanan ku? Ya jikin Innan?" 'Yadda ta gansu yasa ta sha jinin jikinta, ta kalli Innan da ’ ke kwance, ta - kalle su. Farida ta daure taci gaba da tofawa Inna‘ addu'a, daga nan Deeda ta' soma fahimtar me ke fawwa. Sai ‘dai ba ., r-ta tabbatar hakan ba,‘ sai da ta 'ga Farida taja mayafi ta rufe ta har kai, ta cire (drip) soda (ozygen) din da aka sa mata, wanda hakan shi ne hanyar mafi sauki da za'a sanar' da ita ., Tuni hankalin ta ya tashi,' ta fada kan :Innan ta'- fashe da kuka. Tuni ta flta Hayyacin‘ta tana sambatu. ‘ ‘ _lnna... ta taf1 ta~ barni, Inna ki yafe min, na Bata miki rai, "na daga miki hankali, har kikayi fUShi ki ka tafi kika barni. Inna kece komai.na,-Inna na-ya zanyi in rayu ba ke? Allah Ya jikan ki Inna,Allah Ya dauki raina nima in huta". ‘ .Kuka' take sosai kamar ranta. Zai‘ fita Farida'ta sa hannu' ta dago ta gami da girgiza mata kai A'a Deeda, kar kima Inna haka, ‘da hankalin ki da ilimin k1 me, ya déeda ki .mata Addu'a. Na san abin da ciwo, dai amma rayuwa haka ta gada, wataran duk haka ‘za mu tafi Mu yiwa Inna addu'a duk, Allah Yasata tafi a sa,a " Ibrahim ma ya kalle ta,"ya ce. _ '."Gata daya za ki yiwa Inna,“addu'a. Kar ki zama mai son kai, kiyi 'ta tunanin kanki. Kina' buqatar Inna, sai dai wanda yaf1 sonta ya dauke ta. Ki yi mata~ addu’ar Allah Yasa ta tarar‘ da Alkhairi,‘ Yasa. mutuwar ta hutu ne. Mu taru muyi ta mata addu'a don sama “mata rahma wurin Ubangiji. kuyi hakuri Nan ta mike cikin :sanyin murya, tace ‘_,‘na gode,, Allah 1,.Ya . :.saka Tana fadin. ’haka; ta .sa‘ kai ta‘ f1ta :daga dakin, ta bar asIbitin,‘ takama .hanya tana kuka. Ta rasa ma ina zataje? Ina zata ta shiga ta ji dadi da sanyi a zuciyar ta Shi‘take ta fadi tare; da‘famanfadin " "Allah Ya jiqan kiI inna Haka ta ji. zuciyar ta . nata tsinkewa; gaba dayatakaraya. , Ta nufi gidan su,kai tSaye ta shiga ‘ dakin Innan, komai yana nan kamar Innan -ta‘na nan, tamkar wacce ta fita Unguwa k0 ta shiga kicin k0. bayi, Deeda ta kwanta akan gadon, hawaye a idonta tamkar an Balle famfo; ' fashe da tana fadin. ' cikin mtiryar kuka; "Ina ki ka shiga ka dade har? yanzu ba ki daWO ba?" " Ta duqunkune guri guda. ‘ "Inna .ina ki ke ne? Ina jim tsoro kiyi sauri‘ ki dawo Inna, k0 in shiga Inna ni dai ki dawo, ki shigo. Inajin tsoro, ba Ta fashe'da kuka; "Inna, na ina kike? Deedan na jin tsoro, Sabeer ne ya biyo ta,ganin .halin da take ciki ya ruda Shi sosai, hankalinsa a tashi. Ya ‘shiga dakin, tana kwance a. wurin; ya taBata ‘ta mike da,sauri. Tace "Sabeei', kaga_taKi tado k0?"‘ « Ya jawota. yana shafa yana lallashi, tsananin sonta da tausayin ta suka lulluBe shi, ya‘ce. Deeda; ki’ daure, ki jure, ki' nutsu kiyi addu'a. (I know its a painful moment} - for you) .Deeda wanda ya mutu baya‘dawoWa, kiyi kokarin sa wa ~zuciyar ki hakuri, kar ki yaudari zuciyar. ki da ; Kwakwalwar ki dinga tunanin Inna na dafi, don ba kya; so ace'Inna ta raSu. Sai '‘ dai wannan ba zai can'ja gaskiya ‘ba Deeda, Innar mu tafi ta barmu har abada, sai mu yi addu‘a da fatan Allah Ya‘ ' ' hada faskokin mu da Alkhairi Allah/ Ya jikan Inna". . Nan ta Kara kankame shi, ,ta faShe ’ da‘ kuka, tana hawaye, ' . "Ki yi kuka Deeda samu KO zaki samu sauKin ' zuciyar ki? k1" zubda hawayé Deeda, amma ihun nan da surutan nan ki. ‘dainasu, wannan .ba sai karawa ‘mamaci komai ba . sai wahala..i_ Kar ki nemi yin jayayya da ikon Allah". .Haka suka kasance yana'ta lallashi, duk da shimé yana bUKatar mai lallashin sa, tana hawaye .yana'hawaye'.‘ Lokaci ’gida Kauyen ya rude' ‘ 'da‘ matuwar Inna, duk qauyenba wanda bai ji ’mutuwar ta ba’, su kansu sun san sun yi rashi. babba, saboda Inna tana daya daga dattijan . Kauyen, Su, masu mutunci’ 'da’ suka jima a' qauyen'. Tana taimakon su da yi. musu Kokari ta hanyoyi' daban-' daban. ' Ibrahim ya yiwa Daddy waya, nan suka sa janaizar Inna ’Karfe tara na safe. " Nan ya aika aka kira masa mahaifin Deeda Wanda . dawowar sa daga Saudi kenan, likkafa ta ci 'gaba, ya tafi Umra shi da matar‘ sa, bai~ san wane hali 'yarsa ke ciki ’ba, bai’ san me ke faruWa da ita ‘ba rayuwar ta ba, shi, dai cin duniyarsa DA tsinke kawai yake “ DR Sulaiman yayi masa fada sosai hade da nasiha ya kara da ceWa, yayi hankali _da_duniya,yaji tsoron_Allah,' sannan ya "fada masa rasuwar Inna; Shi kansa sai daya tuno.deéda,‘ da irin so da shaKuwar 'dake tsakanin su' da‘ inna Ya tausaya mata, Nan Alhaji yace ya Shirya...su- tafi jana'iza, sannan ya bada mota da direb‘a ya ‘tafi da matar sa da Tabawa. ' ' ‘ Haka k0 aka ‘yi,_ba; su bata lokaci- ba suka kama hanyar Kauyé. _ Deeda, .Farida tare da,_ Tabawa su suka hadu sukaiwa ina Inna wanka, Deeda. na hawaye, amma hakan‘ ta_ daure' saboda wannan ne gatan da‘za tai mata Karfe tara akai ,jana'izar Inna,aka kaita gidan'ta na' gaskiya” ' ; Deeda dai tayi kuka harta ji ba'dadi, Tabawa mata yi KoKarin lallashinta bata DA bata baki 'da' Kwarin._ gWiWar ceWar ita zata zame mata Inna Farida da Tabawan taré da 'matar ; mahaifinta 'da‘ wasu matan maKo‘tan su_ suka za’una karBar gaisuwa,;a waje su kuwai " su DR sulaiman ne‘ wato mahaifin Sabeerfi din, da 'mahaifin Deeda, dankuma sauran? " ,jama'a. ke amsar gaisuwa a wake ‘Abinci‘kuwa daga BIRNTN GAYU aka dinga kaWo‘ musu har na tsawon kwana uku ana karBar gaisuWa; ' ’;,‘Gata da karamci dangin Sabeer sun nunaWa Deewa, don har Momi da sauran'dangin' Sabeer, ‘qannen Daddy da yayun; ~ ‘ sa, da ’yan uwa sun zo yiwa Deeda ta'aziyya tare_ da; yiwa Inna 'addu‘a da kalamai‘: masu kWantar da hankali. daga karshe ' ta dau" dangana. daga qarshe suka tattara sukai sallama da kauyen, da niyyar zasu dinga‘, zuwa ziyara da' ,kuma» 'Zuwa zagawa asIbiti da 'makaranta, don. ganin yadda‘ ‘abubuwa ke tafiya. . ' Sabeer na rumgume da Deeda a bayan', ‘ ‘ mota; Ibrahim na tuKi, Farida na'gefen sa, _ suka kama hanya sai BIRNIN GAYU ' Tun da Deeda ta kutsa-kai BIRNIN - GAYU gabanta ke faduwa, tana tunanin ya rayuwa za ta kasance mata? Haka nan , ’shigar ta gidan ya tuno mata da rayuwar ' da‘ suka yi da Inna a gidan. Ba ta‘san'" lokacin da’ ta fashe da kuka ba. Wannan ’ - karon Sabeér bai yi kokarin hanar ta 'kukan ba, gaboda ta samu ‘zuciyar. -ta cikin kewane Bangaren su ya kai ta har daki,‘ ya zaunar da ‘ita bisa gado, ya zauna gabanta yana kallon ta, hawaye na . zubo mata, yace. ‘ "Kar ki Boye kukan ki Deeda, yi kukan kan dazai ‘dauké nauyin dake zuciyar ki"«. Nankuwa ta fada'jikinsa‘ta barke da‘kuka, har tayi mai isar ta, bacCi ya soma fisgarta Nan ya ,gyara’~ .mata kwanciya, ,sannan-ya‘ tashi ya je bayi ya shirya mata ruwan ‘wankan .da. 'duk wani abu da za ta buKata, sannan ya; sauka ya nifi babban kicin din cikin, gidan ya ba‘da. (Oder) a shirya mata abinci, mai lafiya. Sannan ya .dalwo yana' shafar ‘ fuskar ta? a. hankali da hannunsa mai' .danshin: sanyin A C Cikin“ idanun bacci ta; budei_ido a hankali ta rufesu tana hango. kyakkyawar .‘ '- fuskar sa, mata .yana mata mumushi, Nan 'ta soma kokarin miKeWa,ya yi saurin-rike ta dantaimaka mata yace Tashi ki yir 'Wanka kici .. wani abu sai kiji dadin jikinki _ Ba ta;musa masaba ta mike nan ya soma KOkarin' zai “cire- ‘mata riga, . Zuciyarta . ta ‘tsinke, ta yi saurin rike hannun sa, har bari jikin ta yake tsabar firgita. Ya kalleta cikin mamaki. "Deeda, wai ’mene ne- ki ka firgi haka? Abin da kike tuna'ni ba shi nake~ 'niyya ba. Deeda, ni mijin ki ne, bai ' kamata ki dinga tsoro na haka ba. Na lura ‘ a duk lokacin da na matso kusa da ke‘kina tsorata‘, jikin ki har karkarWa yake, « 'me yasa? Ba"ki 'i'ya sa kaya ' gabana , kullum jikinki na rufe ~ Deeda, ban ce dole sai kin yarda da ni ba, amma‘dai ya kamata ki saki jiki dani a matsayina na mijin ki, ba zan taBa' cutar da keba, ba zan taBa miki abinda' ba ki amince' da shi ba.‘ Ki saki jikin ki, ki ‘ daina' rayuwa‘ cikin dar dar, nan gidanki ’ ne, ni mijin neni (Please) Deeda, kinji?“ Ya fada 'cikin marya kamar zai yi kuka chapter 25 . . . Kanta . sunkuye ta ,.ce, "Na. ‘ji . Sabeer . Nan .ta shige toilét din; ta bUde sabon babin kuka.’ ;.. "Shin har yaushe' zan dinga rayuwa: haka. a .takure, a tsorace? K0: gaskiya‘zan fada masa?" 7.‘ ‘ ‘ ' "Ba zan iya'ba"; _ Ta bawa kanta amsa. .. "Ban san. a wane hali zan jefa shiba ‘ , Ta jima a hali na tunani kafin tayi' wankan, ta nemi .rigan towel tare da tOWe’l din DA zai eufe k0 ina a jikinta, ta. dan leko tana' dube-dube, tayi Sa‘a.‘Sabeer din 'ya fita daga dakin.Nan ta fita da sauri' ta}. je ta. sa wa, Kofar, key; sannan‘ ta 'dawo ta yi _saurin"shiryaWa' 'cikin 'gaggawa; Amma duk saurin ta bata gama ba ta ji Sabeer na murda Kofar yana kiran SUnanta. Jikin ta na rawa ta hau neman (body suit) dinta amma' ba fa samu ba, kayanta . ma da ta-daWo da shi ‘daga kauye ba ta gansu ba, don haka tayi saurin komawa *dauko wanda ta cire' a toilet ta 'saka, sannan' ta dora 'Wasu, kayaz akai; ta yi hanzarin bude masa.‘ .Yana’ tsaye ya harde hannu a Kirji. yana kallonta, ya ce. -"Su' Madam Deeda mai' rufewa miji Kofa'» don- kar 'ya =ga abinda Allah ya ‘halatta masa"... , Kanta sunkuye ta" kasa cewa komai, ,» ‘ yayi murmushi. ‘ ‘ ‘ ' karki ,damu, tunda kinyi ' wanka“, saura abinci". " Nan ya turo table din ’abinci cikin dakin, ya- zaunar' da‘ ita. Yadda ya yi; mata k0 bata da niyyar \ci ya zama dole ta ci don farin cikin sa, don haka ta zauna ta ci sosai wand-a ta, lura' hakan ya ~sashi‘ , farin ciki matuKa. ‘ Haka Sabeer ya ‘dinga; qokarin sa‘ Deeda, dari'ya, sam-“baya. barinta cikin damuwa', ‘ __ Ya koma aiki, sai’ dai ita har yanzun- ' ba ta koma‘ba, saboda a wannan lokacin Ibrahim ke samun damar zuwa _ya: 'duba Deeda shi da ’Farida tare-da bata' magani. Saboda dama shi Iikita ne‘ Kwararre _na fata‘, amma duk da haka sai da _ya hada da (reséarch) bincike game da ciWon ta, don» samun'nasara. . "‘Alhamdu lillah Deeda ta soma Samun sauKi, fatar ta soma Sakewa daga .nannadewar da yayi. ~Haka "nan yadda jikinta ‘yayi rudu-rudu, ya tashi‘ kamar an mata bulala har _sun soma .Bacewa, A. Kokarin .da Ibrahim yake mata Shi ne. tasamu ta ‘rabu da'-wannan ciwo gabadaya. " . ' Sai dai k0 bai samu kai ga cimma‘ ' wannan nasarar ba, da alama nan gaba akwai abinda zai iya dawo da_ shi. Abinda ya kuma fi‘ daure masa‘kai shi me; ya yi mata (test) ’gwaji, akwai ~bambanci tsakanin ciwon dana kwanakin. baya Wan'can~ yasan (Allergy) take da» shi da qauyensu' ‘da ruwan garin su,’ yayin da 'wannan ya sha bamban, ya ‘rasa mene ne yajawo shi? Mene ne dalilin fitowar sa? ‘ ' Sam Ibrahim bai 'da hutu, 'kullum yana fadi tashi akan tashin lafiyar Farida da, Deeda, ‘ duk da yanzu sun sami nutsuwa da. kwanciya‘r hankali, komai na' tafiya musu dai dai, amma shi ba shi da: nutsuwa har sai ya kai ga cin ma nasara. Sabeer Office kadai‘ ke ' raba shi da Deeda, hakan nan ~ya samu nutsuwa; saboda yanzu ‘ta rage (far-(far da shi, ta: sake da shi sosai._ Yawanci k0 da yaushe Deeda tana‘ ta samu la'flya,;ta rayu tare da. mijinta da ‘yan uwanta. Hakabya bata. karfin gwiwa,- ta ji ._ itama: ba zata karaya ,akan nata ciwon ba, don haka ta‘dage da addU'a} da ’bin dogar: maganin- Wanda ta': yi nasara a kwana a tashi fatar'ta ‘ta mike,ciwon ya zama tarihi, _'sai_., .wani. ~kyau da' baske ma da fatar ta-yi.‘ . 'Babbar nasarar ta shi ne yadda ta yita. yaqin zama‘da‘ Sabeer bai ga jikinta da ciwon ta ba, duk da k0 Suna kwana ta're su tashi tare‘ Deeda” tanA matukar ~ girmama Sabeer, saboda tunda ‘ya lura ba ta qaunar ya,je kusa da. ita 'bai sake Kokarib. kusantar taba. ' Zama da Deeda ke yi da Farida agidanta tana kula; da ita ya batadamar'. 'koyan abubuwa da yawa. a Wurin.ta,~ musamman'. in Ibrahim~ ya dawo yadda sukekula da' juna da nunawa juna ’Kauna Yana burge; a haka taji tanason yima sabeer wannan kular k0 fiye da’haka. A cikin dabara ta dinga yiwa: F arida tambayoyi yadda mata zata 'sanya namiji~ farin ciki, jan hankalin sa tare da' kWantar .masa da hankali, da sauran zamantakewar aure ‘ ' ' Farida takan yi murmushi, .sa'boda, ta -fahimci manufar Deeda, hakan._,kuma ya' mata dadi', don haka 'ta ' dinga koya ‘ mata abubuwa da dama, tun daga - . kwalliya, iya‘ . magana mai dadi, da‘ kallo ‘ mai jan hankali. .Yayin data bata babban sirrin sabeer, yana son a shagWaBa shi tamkar yaro Karami, da yawan sa' shi a jiki. . . " Farida’ta .kalle ta tayi murmushi, ta ce. ‘ ‘, ,. -- ~ "K0 yaushe ki dinga- manna shi.‘ a jikin' yana«son haka; "Sannan (body ,~ Contact) Wani babban‘ 'sirri ne da‘ yake' dasa mugun shakuwa da Kauna tsakanin mata da 'miji,_ ‘kikaasance, kina 'yawan kwanciya a jikin sa, k0 shi ya kasance kullum yana jikinki Yin 'haka{ tamkar da ne da mahaiflyar .sa kullum tana like ’ da yaranta suna manne a jikinta ta basu abinci suna zaune cinyar ta,‘ maganiko ruwa k0 abinci suna manne tare: To duk ran da ' suka flta ba tare da ita ba 'unguwa k0 da na wuni, daya ne haka .‘za ta yi kewar su, kowane motsi kadan ‘sai ta yi maganar su', hakat zasu- zauna ranta. ‘Suma haka yaran, Don haka jawo mutum a ka, manna- shi k0 uwa da yaranta, ko mata da miji .da sauran su, yana dasa so da qauna tare da .shaquwa. dauwamamiya~na har abada.‘ .Don haka 'kar kiyi Wasa da wannan". -. ~, ‘ Ganin Farida na kallon ta yasa ta sunkuyar kai don kunya .sai dai duk maganganunta sun Shiga KWakwalwar ta. Ta tuna Sabeer yana' yawan sata a jiki‘ k0 yawan kWanciya a jikinnta l"K0 shi yasa nake yawan jinsa a raina da zuciya ta? Deeda". ' _ . . Farida ta katse mata tunanin kinajina ‘Ta daga kai, Ba tare da ta - dago kai ta kalle ta ba. , Faridan tayi murmushi,»ta ce, "Deeda, a dinga gayu burge qanina , (please) ko zaisa mu samu' labari' “me‘ dadi. , Lokaci yayi da za aji‘kukan‘ jariri a BIRNIN' GAYU, lokaci yayi da Deeda za .ta zuba irinta a BIRNIN GAYU". ‘ Kunya tasata mikeWa da' sauri za ta fita,‘.Farida tayi saurin jawo hannunta; tace "Ina zaki tafu tun ba ki gamajin burina ba? Deeda, ba‘ ki ganin 'lokaci 'yayi da Sabeer‘, zai zama Baban baby?. Tunda yanzu Alhamdu. lillah komail:,yayi daidai.ba matsala, kina son Sabeer- yana sonki Sabeer ya samu nutsuwa da kwanciyar ' hankali," yanzu ya zama (responsIble)mutum...". ' .1 Shigowar Ibrahim - ya katse musu hirar, hakan ‘ya‘ bawa Deeda damar-‘fita daga dakin farida tace. "Kar ki‘manta da magana ta fa?" . Bata amsa mata ba. ta fita, Ibrahim ya kalle,‘yace Naga alamun-samun sauki '"a‘tare . da ke kwanan nan, na ji dadi Kwarai Alhamdu lillah_ Tayi ' murmushiKa. san- kwanciyar . hankali da. nutsuwa;~ tare ‘ .da .farin ciki;na karawa _.-mutum lafia Yanzu nake ceWa Deeda ya kamata mu ‘ ” ji labari me dadi daga gare ta". ‘ ‘ Ibrahim ya kalle ta, ‘Wanne irin labari kUma?"" ’ Ta ce, "Kukan jariri a gidan nan"; Dam Ya ji gabansa ya fadi,‘ Wanii ' irin .kishi ya ji ya turnike shi, da Ryar ya - " samu yayi ‘ (controling) din kansa, yaqe yayi DA yafi kuka ciwo ,ya,ce.‘ ‘"Haka ne". , ‘ Nan ya kawar da maganar ta hanyar- dauko (report) dinta yana dubawa, ya ce. "Ina ganin‘ nasara «kwarai‘, 'insha ~ Allah ciwon ki zai zama tarihi". ‘ " ' Ta kalle shi ta'ce, "Ibrahim, ni me 'kake ganin ya hana ni haihuwa? Naga daga ni har kai ba mu da matsala". ' Ya yi murmushi, "'Allah Ne ,Bai ‘ kawo ba". ‘ '- Nan ya fice‘ ya da sauri. tare da ‘ fadin. ‘ "Ina zuwa". Ya nufi dakin sa. , Bayan ta gama- koma bangarenta ta gyara »=ko-ina,. sannan ta? shiga kicin 'ta shiry'awa‘ Sabe‘er irin abincinda' ta san Zai so. Sannan taje’‘ta yi wanka, ~‘t'a fito ta" zauna» ‘a gaban‘ ‘tafkeken madubin dake a dakin,-.wanda ya bata damar kallon kanta gaba" daya.-:'Ta'kurawa kanta ido," gaba daya ta- ‘canja; don har wani sheqi ‘ take tsaban; sumi DA gyaran farida ‘ , Ita dai kwalliya" ba ta' dameta ba donba zata iya tuna yaushe taYi kWalliya‘ da hannun ta ba don haka batasan wane gyara zata yiwa‘ fuskarta ba: Ita dai kwalliya mai sauki, - take so ba wai ta‘ ‘ tashin hankali ba.’ Yauce"'~rana ta 'farko data zauna yin kwalliya da niyyar yiwa mijinta Sabéri donya gani yaji‘ dadi ta samu‘lada; ta kuma Sashi farin- ciki'.kamar yadda. kullum yake ’mata.. (P.C) dinta ta dauko, ba Bata lokacin ta ,shiga yanar..,gizo, ta shiga Bangare na kwalliya anan, ta dinga dubawa, har, -ta hango wan} wuri inda, taga-‘ansa (Simplicity of‘dress and style).- Nan taryi murmushi saboda ta zo inda take'so, bata ' bata lokaci ba ta dinga bi tana. dubawa har‘ .ta_dace- da irin kwalliyar da ’kuma' shigar da take sonyi, Wanda; ya; dace.:da TSarin kwalliyar, ta yi shiga mai sauKi, amm kuma mai daukan» hankali da shiga zuciya, wanda duk ya gani dole ta burge shi koda kuwa maKiyinta ne.” ' ‘ saidata jima tana kallon kanta. ; ‘ , 'Wato [Deeda kema da kyanki baki‘sani baTadan kwanta tana murmushi. . ‘Nanta dinga kaiwa da kamowa tana' jiran ,shigow'ar Sabeer', har qarfe biyar shiru, don haka ta yanke shawaralj kiran office , " aka ce mata ‘ya’ shiga (meeting).Zama tayi tana' jira, nan ta mike tana kallon kanta, ba ta taBa , k0 da ' makamancin wannan shigar ba, don haka yau kyan da tayi daban ne.- Amma duk da haka da zata samu wacce zata? Ce mata tayi, kyau, k0 ta gyara wani abu za .ta so haka. ' ' "Sister’ ce zan .iya nunawa, kuma ba zan iya flta haka inje gidanta ba". ' ‘ Nan da‘bara fado mata; ta dauko (Caméra) ’da' sauri ta daukan- hoto, ta saita ta (Automatic camera) ne, don haka ta dauki hoto kala‘ biyu ta tura cikin wayar ta _.ta turawa Farida tare da tura mata sako {Sist‘er ga hotonanan na turo miki kiga kwalliya ta . shin tayi kyau? Wanda inna yiwa Sabeer zaiso? (hope he will like .it). Farida na kwance Ibrahim na‘ mata hira ta ji’ karar 'saqo ya shigo wayar ta, nan ta sa hannu. ta dauka ta duba "Wow a, ta fada tana murmushi, ibrahim ya kalle ta.'Me ya faru?"-'A'a ba komai, wannan bata Shafe ka ba, sirri na ne ni da Deeda". Girgiza kai yayi yana murmushi, ya Ce, "To. masu sirri, bari na shiga na , shirya, zan; shiga asIbiti..Indai Jikin ki. da ._ Sauki ma 'ina so in kwana a can, akwai' ~ aikin'da zanyi". _ , ' *‘ ‘ Ya lura hankalin ta na kAn waya, bata ma san yana ‘yi ba.. . ',_ Murmushi' yayi ya shige "K0 ba komai (she is happy ya fada a ransa. Farida ta yiwa Deeda I (reply) da cewa- . ‘ . ' (He will only 'not like u, but also love you more) Kin burge ni kwarai, (I am proud of you). Ta tura mata; . ' Deeda dadi‘ ya-lulluBe ta, yayin da ta kasa ,zaune da'tsaye,don ganima take kamar lokaci baya. tafiya haka kawai, taji kaWar sa da s0n sa sun dame ta‘ Wayar ta ta sake daukowa ta soma' rubuta masa message kamar haka: Assalamu. 'Babyna (i " Wonder Why i am missing you so much ._ today?) Haka- nan son Sabeer‘da tunaninSabeer sun matsa ma zuciyar deeda (come back soon I love you) . Sabeer ne zaune "tsakiyar‘ (meeting), kansa ya dau zafi, ya gama gajiya gaba' daya’, sannan yau tunda' ya bar gida‘ baiyi magana .da Deeda ba saboda aiki; Ya ja ‘. dogon numfashi, yace 'deeda (i really need you here) na gaji, ya kamata ki fara

Chapter 21 of 25