Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
son ki, amma kallon da ya miki yau ba zan? manta da shi ba har abada. Deeda,’ ba zan jure ganin wani yana son abinda nake so ba fiye .da komai a rayuwa .ta. 'Idan Ibrahim ya Sake wannan kallon zan cire masa idanu". Ya fada yana huci, idanun sa sun juye. Deeda hankalin ta 'ya tashi, ba ta taBa ganin Sabeer haka ba. . ' ' ' “Ta matsa gare shi, ta jawo‘ shi jikinta tana shafar 'sa mar yaro. . "(Relax) Sabeer, kwantar da hankalin ka, ba abinda zai faru.‘ Abinda. kake' tunani ba' haka bane, Ibrahim Sister yake so, ita ce‘ matar sa ba ni ba, ka cire wannan tunanin a ranka". ‘ Ya rungume ta, Wasu hawaye masu zafi suka zubo masa, -yace, ,. " "(Please) _Deeda ‘ko ba kya sona karki rabu' dani, ba zan jure ganinki. tare da kowane, irin namiji a‘ duniya ba. (Please)- . Deeda, (be with me)". . , "(I will) Sabeer, insha Allah. _, Kwantar da‘hankalin ka". - Ya dago kai ya. kalle ta, "Na‘ yi alqawari zan zama irin‘ mutumin da kike so, (I will'be' kind of man that you will fall in love with)". Hawaye ya ciko mata ido, ta kwanar da kanSa a jikinta, ta-ce. ; ‘ _ _"Na ji Sabéar, zan‘ kasance tare da kai". . ' 1 -Kalaman ta ya sa ya ji ,sanyi'a 'ransa, ya. dada rungume ta yana shakar . sonta', yayin da ta faShe da kuka tana tansayin sa. ."Me' yasa kake sona; da yawa haka ‘ Sabeer? Ni bakowaba, ni ba komai ba, ni ba 'yar boko ba, ni ba 'yar gaye ‘ba. ba abinda na baka sai .wahalar zaman Kauye, a halin yanzu bani da zaBi daya'wuce in bika mu koma BIRNIN GAYU. Tunda har ka iya Zuwa ka zauna,a’_ duniya ta, Zan maka yadda. kakeso nima zan' bika duniyar aka, in; rungumi dukkan_ rayuwar da ke cikinta, kamar yadda ka rungumi nawa"; ' ,Da Wannan tunani ta ja Shi suka koma ciki, zuciyar su cike da Kaunar juna. Yayin data yanke hukuncin nuna masa irin Kaunar da take masa. ‘ - ., Tun 'ranar da ’ Sabeer ya fara taimakawa Tasalla ta haihu, Wanda yaron sunanshi aka sa masa ya zama .duk‘ 'Wani .mai matsala kauyen na rashin lafiya zai taho 'wurin sa; don haka ya- maida Kofar gidan Inna kamar wani dan karamin asIbitin sa. Tebur ‘da 'kujera" ya'nema a , gindin biShiya tare da manyan tabarmai aka shimfid‘a, haka yake -'zama ‘da (ste‘ thoscope) a 'wuyan' sa, . da "kuma (Digital thermometer) :ga_ kuma kattin kwalin‘ magani a gefen sa, duk Wanda ya duba in dai ba Wani babban ciwo ba ne sai ya bashi maga'ni ya tashi, layin mata daban, na yara daban, -na‘ maza daban, har allura “yake ‘musu in ya kama. In kuwa ya lura babban ciwo ne,haka zai tara sunayen su ya shiga gari ya yi waya asIbitin su ya turo su don a duba su dakyau». . '-Wannan shine sabon aikin da Sabeer daya samawa kansa ba ' shi da hutu, k0 dare k0 rana. ba ya gaze taimakawa ama'ar Kauyen, ya duba laflyar su Ya kuma basu shawarar abinda ya kamata. su yi. Magani. kuwa Ibrahim ke turo masa akai ‘ akai, daga sun kare. Wasa gaske Sabeer ya' Kware a harka‘r. aikinsa, 'ya kuma .rungumi aikin -‘ hannu bIbbiyu, ‘yana taimakawa, ,jama'ar Kauyen ba tareda gajiyawa‘ba. . Da safe Deeda zata wuce makaranta, shi kuwa ' ya tsaya. .duba, marasa, lafiya Wani lokaci‘ inya»; gama da. wuri' da mutane, sai ya 'WUCe - makaranta wurin Deeda, tare 'za su karasa. Ya dan yi wasa- da dariya da yaran,?ya shiga-cikin ajin‘” ‘ - yayila zolayar Déeda, in ya gaji; ya taya ta" koya musu, yayin da dama darasin‘._farko a fannin" Boko to sunan “Deeda ne. Duk wanda ya :koya ya rubuta ya karanta masa » har kyautar minti, biscuit yake mUsu. Tun Deeda 'na damuwa har. ta :daina.’ *Bangaren Arabic kuWa’ haka yake. Sa ta a gaba ,ta koya masa'kafin far- a ina. yaran, .in sum ‘ gama ,su dawo tare, su samu- Inna ta ‘gyara‘ ‘musu gida 'tsab, ta 'musu. cimar kauye kala—kala, Wacce , ta ‘ kware; a .iya hada su SuCi su sha suna hira tare :da wasa da dariya; Duk" da ’Deeda bata ‘budewa Sabeer zuciyar ta ba, amma‘shi kansa yafara lura da kula- ‘na, musamman 'da take masa, ga wani ’sabon shakuwa mai‘ .tSanani . da ya shiga'tsakanin su. Wani yammaci Daeda' ta sallami yaran. Islamiyya,» tana jiran ‘zuwan‘ Sabeer amma shiru; Ya, Saba ’duk rintsi yana ,Kokarin' zuwa su. dawo tare,‘ ganin har Karfe} biyar bai .20. ba ya; sa ta: .taho. tana mamakin me ya hana shi ‘zuwa? , ' _ . Tana isowa ta hango shi 'kewaye da jama,a tare da ,wani tsoho ana .ta rigima da shi, ba shi da lafiya sos‘ai amma yakafe yaqi yardada Sabeer ya taBa shi, _balle ya san matsalar sa. . Wai ance masa- ~in' anyi maganin asIbiti mUtuwa ake _yi, shi gara ai masa' na gida. ' ' -NanSabeer din. ya ‘taso ' ya 20 ‘har gabansa yana “ lallaBa- shi ‘ tare masa bayani da yan dabaru kafin ya‘amince a dubashi. ‘ ' '- _ Deeda ta harde hannu, "ta-kwanar da kai tana kallon sa, tana Alfahari :da' shi tare. ’ da jin Kaunar sa na! dada tasiri a zuciyar-ta; .son sa mai tsanani ya dinga shigar ta; ta 'ji tamkar ta je ta'rungume shi. Kallon. sa take ‘ ba ko Kyafta ido. : . ' Bayan ya- gama‘ da tsohonya dawo kan yaran yana 'lallaBa su cikin dabara "‘yana musu allura. "Sabeer dina , ya zama‘ babban mutum". “ Ta sake kallonsa dakyau, ba wannan yarintar; ,da sakarcin, ya. Zama jarumin ~namiji,.ya zama'abinso ga kOwa a Kauyen - su. Ya Canja rayuwar mutanen Kauyen ta ~ hanYa da dama; ya canja musu tunani, tana kyautata‘ rayuwar' 'su, yana 'dukkan iya Kokarin sa ‘ ' "'Sabeer » dina, ABIN .alfaharina". . Tana ,tsaye tana kallon sa tana maganar zuci har ya gama da yara ya nufo ta, ganin tana kallonsa tana murmushi yasa ya‘taso. ya nufo ta; shima. yana murmushin. Ya ware hannu tare da rungumo ta, yace "(My dear wife) me take kallo tana , yiwa murmushi?Na san dai (handsome) mijinki kike kallo". " - Ya harde hannu ya ce,-'Bari in gyara ‘ miki da kyau ki Kara kallo na, dUba ni da kyau har 'yanzu kina da (chance) kar ki yi(missing) kyakkyawan saurayi ’irina kar wata ta. Kwace ni daga baya ki 20 kina yiwa Inna kuka". ‘ Ya 'Karasa maganar tare da kashe mata ido, yana wa'nnan (killer smile) din nasa. Tabbas ya yi nasarar tsuma zuciyarta, ji tayi gaba daya: yakashe ‘ mata jiki da soyayyar sa. ' ' ' Ta fadada murmushintata ce "So (my dear hand'somehusband) ka duba kanka da - kyau kuwa? (Handsome Sabeer): dina-né .na BIRNIN. GAYU ne; ba wannan na’ kauyen ba" - Ta sa hannu tana shafa sajen fuskar sa, tare da kananan gashida suka cika masa fuska,tace. , "Yaushe » rabon fuskar nan da ai masa (shaving)? . Wannan ‘kai da ya tara gashi’ yaushe rabon- da ai' masa aski? Su (handsome) manya". Ya 'yi dariya, ya ce, "Ai' .kece ;'-yar Kauye... baki - san (fashion) ba,' ba ki san barin gemu 'da gashi a fufska’ yanzu gayu bane? ’Yar Kauye kawai". . -. Ta yi’ dariya, "Na ji (Mr fashion)", Ta ja hannunsa, "Zo mu je in taimaka maka’, in na .gyara' fuskar‘sai in ga da‘ gaske mijina kyakkyaWa‘ ne- kamar 'yadda ya fadi?" ' . ‘ Dariya .sukai duka suka Shiga cikin gidan, Deeda ta gai da Inna. sannan ta dauko musu” tabarma ta shimfida a tsakar. gidan. Sabeer k0 daki ya ‘nufa Wurin Inna . yana_'zolayar'ta»' mar yadda ya saba, ita ko tabiye‘masa. _ ' A Nan Deada‘ta finciko shi, ta ce 1 _ ' " oya, muje, yau' asiki zan maka da reza, kwalkwal". ‘ ‘ ‘ _' ' _ ‘ . ‘ .' ya zaro ido, ya ce, "Yanzu nan fuska’r’, Sabeer ba'ta burgekiba har saikin min kwalKWal kObo?" _ Dariya 'ta ' sa ganin, ’ yadda .yake maganar yana_ .bata fuska' cikin shagwaba, tace. ‘ _ har yanxu Sabeer dai ba zaka canja’ba "_ - ko?".‘ Kwai ciya yayi a cinyar ta ya‘lumshe‘ ido, yace ‘ , ' Haka nake Deeda, ba'zan canja ba, sonki'ba zai taBa raguwa a zuciyata ba". Nan ya. bude ido yanakallon .fuskar ta,yana jin‘sonta'a Zuciyar sa, sai dai‘ta‘ Ki ‘ ' ' su hada ido. . Abin askin sa ta dauko mai amfani da batir ta kunna ta soma bin fuskar sa a hankali tana rage ‘masa gashi, tare da gyara masa fuska. Nan ya lumshe ido da alamar ' yana jin dadin hakan, har zuwa, kansa tadinga bi yana yi. "Deeda". Ya kira sunanta 'idon sa rufe. . "Ina jin dadin abindakike mini yanzu, ina jin dadin kwanciyar da nayi 'a cinyar ki, hannunki na_ shafa fuska ta da kaina, sai ina jin ~sonki na Kara ratsa ni,‘ yana taBa zuciya ta. ' Deeda,ina tsananin son kasancewa tare da ke, wannan hannun naki," wannan tatausan jikin naki mai dauke da tsantsar ni'ima tattare 'da jin dadi, ina son jinsa a jikina". Nan ya kara shige mata, "Deeda, banqi mu tabbata a haka ba. Deeda(please) kar ki motsa, ki barni inyi ta kwanciya a jikin kinjiDeeda na?" " 'sunkuyowa ’yi kan, fuskar' 'sa, idanunsa a rufe yanamata magana -. cikin muryar' rada. Ta zura ma'sa idanu tana ’ kallon kyakkyawar- fuskar ‘sa, tana‘ jin. sonSa da kaunar na ratsa jijiyéyin ta, yana kashemata dukkan gaBo Bin jikinta.‘ . A. ‘hankali ‘ ta dinga. goga hancinta ‘ akan nasa, tana wasa da shi tare da ' goga fuskar ta akan naSa, 'gami da 'yan yatsun hannayenta a. cikin nasa,‘ ta hada gam.’ .- A hankali ta ji "yana- sau'ke ajiyar zuciya, tare da Kara manna hannun nasa cikinnata. - Bakinta 'takai ‘ 'kunnensa, ta sakarmasa kara, Da .sauriko ya'tashi a firgice tasa masa dariya. ' , _ "-Amma ke. muguwa ce, kin/tsorata ni, haka kawai kin yanke min jin dadina". 'na ga bacci kake son yi, - ga magariba-ya kusa. Na .san fltinarka, innace ka tashi a hankali ba‘jin wannan yaren ' zaka yi ba', gara in maka ta yaren dazakaf1 ‘~'fahimta"Sai na hadaki ‘da Inna. Inna'!".;Ya kwala mata . ‘ ' "Kira kinga Deeda k0?" "Me taimaka 'yar bado?~ Zanzo. insame ta‘,.ke Deeda- . ‘ ' Deedan' tai- kalle shi, "Inna na magana, na fada' mata' me namaka? " Inna ta fito daga daki tana kallon su. , ,,"Me."ta-maka-Sabeer?"- , Nan ya- hau .soshe soshe da inda inda, Deedan ta 'kWashe da; dariya ganin yadda " yakeyi'. Innan “ma ta 'taya ta, daga, qarshe ‘ "shima ya ~_'taya su dariyar. A dai dai wannan lokacin suka. ji Sallama da wata bakuwar murya, ,tarae suka mai da hankalin sukan. mai‘sallamar Mahaifin Sabeer ne tare da Ibrahim da yayar sa Farida,_ .- a tare suka mike cikeda mamaki. ' Inna ce_tayi karfin' halin masu sallama tare. da yi musu maraba, ta 'koma‘ciki. ta dauko tabarma ta shimfid‘a. musua‘baranda. . Deeda tsaye .kanta sunkuye ta kasa ko da motsi balle ta ce wani abu. - ‘ - . ‘ Sabeer ne ya nufi inda suke, .ciki doko ya ce._ ‘ . ‘ "Sister, Daddy". ' , ~ Yayi niyyar rungume mahaifin nasa. sai kuma ya kasa, ya“ dan rusuna yace "Daddy sannu da’ zuwa, ina ,, Sister, Uncle Ib kune da yammar nan tare ' ' da Daddy?" ' ‘ - "Kayi‘ mamakin ganin mu ne?" Daddyn ya fada yana kallon sa. ; ‘ . Ya ce, "Tundaka guje ni ka daina son” mu, kayi mana hijira. ai dole mu biyo ka tunda mu muna sonka". ' 'Déddy ba haka bane". ’ ' 'To yaya ne?" Mahaifin nasa ya fada cikin Bacin rai, ; Ya ce,~"Dubi yaddakamai da kanka, a wanne dalili? A' dalilin mace; macen ma wacce kaf1 qarfinta, ka" zo kana rayuwa‘ cikin dauda da datti?- . K0 maSu akin gidanmu‘ ba zasuyi rayuwa cikin wannan lalataccen wurin ba, balle kai da kanka. Ka manta. kanka, yaronda k0 sunan Kauye ya tsani ji balle mutanen kauye, amma shine ka zo 'yau kana rayuwa ~a cikinsu In Deeda kake so kana da iko .akanta ta fannin aure, ya zama dole ta ~yi muka biyayya. 'Sannan in ‘ta asaline KO kudi da matsayi,“kana da __ikon take ta. kayi yadda kake so ko tanaso ko bata so. Amma maimakon haka ka bari tana juya ka, ka zata tana sonka take... Kai ba ka"san munafurcin talaka ba Tana .kyashi ,da faRinciki. da' .dukiyar da Allah Ya,bamu.don haKa ta jaWo ka cikin wahala da . kangin. talauci, ka zauna ‘ kai kuma gaka mara wayo ka, biyo ta ku ka zauna, ka manta‘ da iyayen ka, da .‘yan uwanka?" . ‘ ‘ . Cikin Bacin rai yake maganar, Inna da .Deeda ‘hankalin su yai matukar tashi. . Dama abinda take gudu kenan. ' ‘ Hmmmm lah shared a profile . birnin. gayu chapter21 - Sabeer bai ji dadin ka-laman mahaifinsa ba,,ya yiwa Deeda mummunar fassara; Ya rusuna murya a kasa-kasa, ya‘ ce. "Daddy kayi hakuri in abinda nayi ya Bata maka rai, yadda kake tunani ba haka bane, Tun ran da na zo Deeda ta matsa min da na .koma, tana son in sauwaqe mata aurena, don. tana ganin duniyar ' mu da rayuwarmu ba iri daya ba bace Daddy, inason Deeda, kafi kowa sanin‘ auren da aka-mata ba da son ta ba ne. Don haka na zauna don in tabbatar mata da son da nake mata, in, kuma nemi soyayyar ta da amincewar‘ta. Daddy, mata nakeso wacce zamu yi rayuwar soyayya cikin jin'dadi 'da farinciki tare .da fahimtar juna, ba‘ wacce .za mu rayu cikin qunci da _‘jin haushin juna ba. . ‘ Daddy, ina nemawa 'yayana uwa ‘ta gari, Daddy ka yarda_dani, Deeda za ta zamewa 'yayana‘uwa ta gari, Sannan zUwana Kauyen: nan nafahimci a‘bu da'yawa, na ga rayuwar da ban taBa tsammaniri akWai ta ba. Da mu da _su duk daya ne, sai dai bambancin rayuwa da muka samu. . ' Daddy, inhar' ba za.mu‘ taimaka musu .da dukiyar mu ba, inaga, in min taimaka mu_su,,mun kyautata musu da ilimi da baiwar da Allah Ya mana bai zama. laifiba. . Da kafin in 20 nan in zauna dasu ina da Kyamar' kauye da _talaka, amma bayan zama da nayi' a nan na fahimci yadda suke rayuwa cikin wahala, .ba su' san ma meye jin dadin rayuwa ' ba. 'Amma duk ’da haka sun rungumi rayuwar- su a hakan, sun mai da ta abar jin dadin su. ' ' Daddy, ‘ na '20 Rauyen nan da ' niyyar‘ samun zuciyar Deeda, ne amma' yanzu ina da abin yi da yawa, ‘ina da buri da yawa‘ akan su wanda nakeson' cika, musu kafin inbar” kauyen ~ Daddy, maganganun "ka sun karya gwiwata, kullum kai ne" mutum na farko da nake son ZuWa ya taimaka min don cika burin su, saboda ina‘ da tabba.cin Daddy na ba zai Ki‘ba, Daddy na mutum ne mai tausayi da fahimtar‘ ciwon _wasu. Daddy; ban zaci maganganun nan daga gare ka ba . Ya kalli Farida, ya ce,"Sister kema kina tunanin zamana da ‘nayi a’ ' nan ban, kyauta ba? Tayi murmushi. ta ce; ; , ‘ "Sabcer; kayi ;abinda ban taBa zato ko tunani ba; ka 'cika. burin mahaifiyar ka. A yau ganin abinda kayi ya tuna min da mahaifiyar ka, duk .da tana da kudi, da komai ‘amma kullum tana ‘cikin marasa" Karfl tana taimakon su K0 a hanya ta ga‘ mutum yana buKatar taimako tanataimaka masa zuciyar ta daya. Tabbas da za.’ ta' ganka. a yanzu da tayi Alfahari da kai, ta sa maka Albarka".ta dafa shi "Ina tare da kai Sabeer, Allah taimaka. K0 kowa bai taimaka maka ba .ni zan taimaka'maka da abinda bai fi Karfina ba,‘ haka Ibrahim ma na 'tare' da kai". : Nan ya- mai da 'kallonsa kan Ibrahim din, suka had'ido. Ya masa murmushi, ya ce; "Har‘abada ina tare da‘kai Sabeer". Nan- ya matsa ; ya kama hannun mahaifin nasa. yace. "Daddy, kayi haquri, (please) kar ka ce in koma gida ba tare da na ga cikar burina ba.Daddy, Allah zan dawo (I promise) zan dawo gida inshaAllah,‘ Daddy, kullum kuna cikin raina,‘ ban tabamanta ku ko da na rana daya ba. 'Ya za'ai namanta da Daddyna da nake so yake so na fiye da komai? Tun ‘ina karami har na taso ban ga ka taba son wani abu daya da ni ba, haka ban taba son wani abu a wurin ka- ba kakimin shi ba ko mene ne. Don haka yau ma Daddy na roke ka da ka barni in cimma burina da manufa ta,‘ka sa ‘ min Albarka kamar yaddaka saba". . Daddyn ya kalle shi kamar ‘zai yi , kuka, kaunar dan nasa da tausayin sa ya kama shi. ' ' ‘ Ya ce,"Sabeer, banqi' zaman ka ko maka abinda kake so ba, saidai zuciyata na zafi, tana. kunar ganinka a cikin wannan halin. Dubi yadda ka rame, kayi duhu, "Daddy, kayi haquri, (please) kar ka ce in koma gida ba tare da na ga cikar burina ba.Daddy, Allah zan dawo (I promise) zan dawo gida inshaAllah,‘ Daddy, kullum kuna cikin raina,‘ ban tabamanta ku ko da na rana daya ba. 'Ya za'ai namanta da Daddyna da nake so yake so na fiye da komai? Tun ‘ina karami har na taso ban ga ka taba son wani abu daya da ni ba, haka ban taba son wani abu a wurin ka- ba kakimin shi ba ko mene ne. Don haka yau ma Daddy na roke ka da ka barni in cimma burina da manufa ta,‘ka sa ‘ min Albarka kamar yaddaka saba". . Daddyn ya kalle shi kamar ‘zai yi , kuka, kaunar dan nasa da tausayin sa ya kama shi. ' ' ‘ Ya ce,"Sabeer, banqi' zaman ka ko maka abinda kake so ba, saidai zuciyata na zafi, tana. kunar ganinka a cikin wannan halin. Dubi yadda ka rame, kayi duhu, zaman .kauye ya' canza‘ ka. Sabeer' (you dont belong hare) ga. can dukkan 'wani jin. dadi na tanadar maka ', da kai 'da ’ Deedan naka, in 'yaso' ka taimaka‘ musu .da duk abinda kakeso daga can; ba sai ka‘ zauna'a cikinsu ba". ‘ "Na sani. Daddy, 'zan' iya taimaka musu daga inda nake,‘ sai ,dai bani da_- nutsuwar 'da nakesamu da nake cikinsu‘ ina. taimaka :‘musu; .matsayina ~na dan uwansu; (normal) mutum kamar’ Su,ba zan same shi daga nesa ba. ~. Daddy, zama dasu na fahimc‘i .matsalar su da- yanayin ,rayuwar su, da irin» tunanin 'su, ? Shi‘ Zai bani damar‘ “taimaka musu ,- yadda ya kamata, sannan 'nima in taikawa kaina"; Lokacin' da' “zai'; yi- Wannan maganar ya'mai da kallon sa kan Deeda. "Bayan‘tsananin 'Shakuwa da sabo da nayi da .Deeda; zama' a inda ‘ba' ta nan zai min wahala. (Please), Daddy, ka fahimce ni Ba - shi 'da za-Bi Sai yin yadda Sabeer yakeso,yace. "Sabcer, -. kamar » yadda ka fada' gask‘iy’a ne', kamar kullum ma zan maka abinda kakeso, sannan zan maka taimakon da zai cika burin ka .cikin-gaggawa. Saboda in‘ samu Sabeerr dina ya dawo kusa dani, ya daWo‘ gare ni. Ina fatan ‘bayan. ka gama ‘ abinda zai musu zai kadaWo? Don ‘ mahaifin ka na-bukatar ka". 'Ya girgiza kai, "Zan dawo Daddy, na san kana buKata ta, nima ina buKatar ka". . Ya rungume Daddyn yana fadin "Na ~ yi (missing) dinka sosai Daddy"; ~ ~ Baban ya yi murmuShi, yace . _ ‘ "Nima‘ haka, - kwana biyu' ban ji Sabeer dina kusa dani yana min rigima da shagWaBa ba (come back soon)". To Daddy, zan dawo' Nan ya juya ya fita, Farida da Ibrahim suka bi shi, Sabeer din yafita da su don yi musu rakiya, yayin da Inna da Deeda suka bi su da kallo. ' ‘ Suna fita Deeda ta fada jikin Inna tana kuka, ta ce. . . "'Inna na banu, na raba Sabeer da mahaifin sa. Gaskiya ne ya fadi, ya zama dole in yiwa Sabeer biyayya, a matsayin sa na mijina ni ya kamata inkOma gidansa ba shi ya kamata ya biyoni ba. Na zama mai son kai, namanta da babban nauyi na aure’ da ke kaina. In Sabeer bai yafe, min ba Allah ba zai barni ba". Inna tace,"Gaskiya ne Deeda, lokaci ya yi da za ki koma, Sabeer ya koma gidansu; mahaifin sa na buKatar sa. Ya isa haka nan, lokaci ya yi da za ki rungumi Kaddarar ki, ki amincewa Sabeer ku koma tare". Daddy sunyi tafiyar kasa Sosai kafin 'su kai ga inda suka ajiye motar su, abinda ya bashi mamaki shi ne yadda ya ga jama'a . na girmama Sabeer a garin. Duk'inda suka gilma sai ya ji ana gaishe shi; ana masa godiya, ana masa. addu'ar ' gamawa da‘ duniya lafiya. Wasu ma har Allah Ya jikan mahaifa suke ce masa. Wasu‘ yakan ce musu ga mahaifinsa da Yayun sa suyi' ta ‘ masa godiya, har suka isa motar. . Bayan ya zauna ciki ya cewa Sabeer ya shigo suyimagana, bai musa masa ba ya shiga ya zauna gefen sa, ya ce. ' ” "Ina jinka Daddy". Ya yi murmushi, ya-ce,"Sabeer, yau adalilinka na fuskanci abubuwa da dama, wanda shine na farko da na fara fuskantar su a rayuwa. Na farko dalillin ka nayi wannan doguwar tafiyar da kafa mai nisa, wanda ban taBa- irin sa ba saiyau. Lokacin da nayi bincike naji kana kauyen nan raina ya Baci, hankalina ya tashi, musamman da na ji dalilin zuwan, naka, ka' biyo matarka ne,? raina ya‘ mummunan Baci.‘ Na 20 kuma‘ ' na ganka a hali na wahala; zuciyata tayi kunCi'. Saboda‘ duk' abinda na mallaka Sabeer naka ne, in ha zaka kasance cikin ' wahala bayan inada dumbin dukiya ban ga amfanin'su ba. . , "‘ 'Sai dai yau lokaci ne na' farko da na ga bambanci dukiya da mutunci,_ daraja tare da girmamawa, Na' ga‘bambanci‘ kudi da (respect) da na zata in kana da kudi to duniya za su f1 daraja ka da mutunta ka. ‘ .' Sai dai yau na fahimci ba haka bane,- a yau duk da gashiga na" Alfarma da nayi; shiga na manya-manyan masu' kudi, ‘ , kowa ya ganni‘ ya ga mai arziki.. Amma mutanen kauyen nan suka kauda kai gare ni, ba su kula ni ba, saikai Sabeer, saboda girmamaka da mutunta ka da ‘suke, saboda kara da mutunci da kake‘ musu; Ba su kalle basu gaishe ni saboda ina mai kudi ba, sai don da suka ji ina mahaifinka. Lokaci na, farko da na ga ‘an girmama ni ba don kudina ba, saidon ina mahaifinka. - Gaskiyar ka Sabeer, wannan jin dadin daban yake. Na yarda da kai, ina Alfahari da kai. Na fahimci cewa ka yiwa Al'umma maganin matsalar da ta dame su ta hanyar da za su jima suna mora, suna maka addu'a, kana samun ladan su. Shi ne abinda ya dace ba a watsa musu kudi na kwana daya biyu su Kare shi kenan ba. Gara ai musu abinda zai amfane su har abada; har ya amfani sauran yaran su masu tasowa. ’ Don haka lokaci na farko kenan da zan yi abinda ban taBa yi ba, tunda ‘ina da hali, ina da dukiya da hanya, zan yi magana da (Comissioncr) na ilimi dana laflya, in takama har da(Minister) don mu samu izinin gina musu asibitu' da makarantu, tare da ingantata ma'aikata da zamu dinga biyan su suna aiki. Mu gina musu gidajen da zasu zauna, irin ginin da zai sa su_ zauna a kau’yen. . Ina ga in mun dauki wannan' (step) din ,Zai zama misali ga sauran masu kudi da basu yi tunanin yin haka ba. Ida; irin mu. wadanda kowani ~ me kudi‘ na qokarin,_na garinsu Kauyen‘ su' : .. abinda za.’ su jima . sunamora, itama gwamnatin ,Za' taf1 jin dadin’ taimakawa Kauyukan mu da » aka mance da su. 'Haka - nan'matasa da sauran jama'a za‘ su_ samu aikin yi a ma'aikatar da zamu bude .- Idan ni na ’gina asIbitin'da' makaranta, wasu za su’ bude kamfanin sarrafa abubuwa daban-daban.Kaga ‘zaman banza zai , ragu, . Ina-ga dukkan Wani ,dan kasar nan ' 'musamman mu masu kudi ya kamata mu sa hannu don kaWo gyara da rage Barna a kasar nan,’ mu kawo ,ci . gaba‘ a yankin mu; garuruwan mu da karkarar- mu ta hanyar- ba ‘ .da gudun maWar muta—hanyar‘ da duk za mu. ‘ ' iya". ~Ya> kalli 'Sabeer, ‘yace "Ina‘fata ‘in, komai ya ‘daidaita ,zaka daWo, gun tsohonka?". ‘ ~ “ sabeer ya rungume *shi ,yana fadin, "(Thahk you Daddy) na gode, yau ka sa ni ‘farin‘Cikin dana jima banyi ba", ‘ ’ Ya yi‘ dariya, Nima na ~gode .Sabeer da ka tuna min abinda na manta; ka ankarar da ni.~'Sannan zan baku twannan kWangilar da kai da Ibrahim‘ tare da Deeda. _- Kar; kamanta. 'har; ku ma'aikata na ne, hutun bikikuka ,tafi, matsayinka nanan 'yadda yake;a office na- jiranku. Sannan ku kadai zan iya‘ yarda. da ku‘na ba da kwangilar, na. tabbatar za ku' ';tsaya.ku' ga an Samu gini» masu inganci.‘ Kafin nan Farida za ta kulada 'asIbiti, ni. kuma zan: sa .ido a kamfani. --Haka yayyanka da ‘momi Su duk suna senegal suna kula da sauran ma'aikatun mu', nacan suna kokarin ’ gyara, a‘yyukansu Na godewa- Allah da Ya .Shirya min 'yayana da zuriya ta". ‘ "Na gode. na gode Daddy, ban san yawan godiyar da zan maka ba. Allah Ya kara budi, Ya rufa asiri, Ya Kara maka lafiya da kwanciyar hankali". Ya yi dariya irin tasu ta manya, ya ce "Ameen Sabeer,na gode". Nan yafito zuciyar sa tas, cike da farinciki, suka yi sallama. Har Ya fara tafiya ya kira shi. ' "Sabecr". .Y a juyo, "Na'am Daddy”. Ya yi‘ dariya, ya ce, "Na manta ban fada maka ba, ka ci gaba da Kokari da yaqin neman soyayyar Deeda, a kwana a .tashi za tayi fahimci irin Kaunar da dana yaké mata, za ta famci samun Sabeer ba wasa bane, don haka ba zata barika kubuce mata ba". Sabeer ya sunkuyar da kai don kunya, ya ce. "Na gode Daddy". Farida ce ta dafa shi tare da shafa kansa, ta ce "My handsome baby) Deeda tamai da shi babban' mutum, kayi , sauri “kadawo BIRNIN GAYU kai ‘ Da deeda muna jiranku To Sister,za mu daWo insha‘Allah"... 4Nan. ya" kalli Ibrahim ya kauda kai,‘ tare da. fading" "'A‘llah Ya kiyaye hanya Suka yi sallama ,da. niyyar WaShe gari Ibrahim zai daWo da ma'aikata a 'Sauri, gudu—gudu ya dinga-yi, yana' Allah-Allah .Yafadawa Deeda’ labari‘ mai dadi. Kafin‘ya isa aka kira sallar magariba; ,don haka ya shige masallaci ya yi ‘Sallah, Sannan ya' nufi gida da gudu, ya rungume’ta. "Deeda', .Deeda", Yana juya‘ta yana murna i ” "Ta'kalle‘shi; "Lafiya Sabeer?"' Inna dai_ba_ tai mamaki ba, don. ta, San ya nufi inda take, ya ce "Inna, Daddy ya ba da kwangilar gina - aslbiti da makaranta a kauyen nan. 'Zai je ya nemi iz-ini a sayi Kattin fili a yanka -a~ fara gini, in. an gama' 'zai dauko ,Kwararrun ma'aikata likitoci‘ da .malamai .ta kowanne fanni". . . ' " .‘Inna ta Saki baki tana kallon sa. _ "Al-hamdu lillah, Allah mun gode ma Ka. Allah Ya‘ saka masa da . mafificin alkhairin Isa"- .; Deeda k0 tsabar murna ba -‘ ta San lokacin da

Chapter 18 of 25